Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Dr Sultan Complete Hausa Novel by Sadeeya Ka-Oje

Author :  Sadeeya Ka-Oje Category :  African Stories & Novels

Chapter   15 / 21

42K to 45K   out of 60.6K words

kwanta nan take bacci ya
Awon gaba da ita.
Bayan tafiyarsu, Salma bata jima ba ya yi Awon gaba da ita, koda Sultan ya shiga palon tana kwance,
kashe Tv ya yi kana ya ɗauke a hankali, kansan cewar bacci nata baryi nisa Sosai ba, ta buɗe idanunta a
hankali, cikin muryar Barci tace ,"Ya Sultan kaini wajen Anty Sultana...
Sultana Meena na fitowa daga toilet ɗin itama ta shiga Wonka tayi ta fito
bayan tafito tashirya cikin wando dogo da Riga Na cartoon kalar Pink sunmata kyau.sosai, tana gaban
mudubi tana tufk'e gashinta Dan bataso tayi barci dashi ahaka, yaturo k'ofar yashigo, da sauri Sultana
tajuya tana kallonsa.
'Dauke yake da Salma a kafad'a, saɓanin d'azun yanzu yasaka doguwar jallabiya, Salim nabiye dashi
abaya, da'ala shi baiyi barcinba.
Ko kallonta baiyiba yad'orata a gadon Mommy, saida yagyara mata kwanciya sannan,
sannan yamata addu'ar barci ya shafa mata, Salim yace Ya Sultan ni awajenka Jan kana.
"Arif na can na jiran aka palon ɗakin ka Zaiyi barci.
Taɓe baki Sultana tayi,
Duk abinda takeyi ya Sultan Na kallonta ta k'asan idonsa, bakinsa yataɓe ya kauda kansa daga kallon nata.
yafice abinsa, batareda ya nuna yamasan dawata hallita a d'akinba.
Da uwar harara Sultana taraka bayansa harya fita.
Yana fita ta kace wutan ɗakin ta kwana, nan take Barci ya ɗauke ta...
_Washe gari_
Har 8:30am Sultana bata tashiba, tuni su Salma da Meena sun tabar ɗakin ita kad'ai taketa juye-juyenta
ƙaton gadon Mommy
Kowa ya hallara a dining har Daddy kasancewar weekend ne,
Mommy takalli dukkan yaran babu Sultana da Sultan ,
Meena tashi kakira Yayan ku, kekuma Salma kira Anty Sultana.
Da to suka amsa.
Babu dad'ewa saiga ya Sultan sunfito shida Meena rike da Hannun juna har k'asa ya durk'usa ya gaida
iyayen nasa, k'annensa suka gaisheshi.
Yaja kujerar ya zauna, Sultana suka fito, da alama saida Salma tasha dagama wajen tashin Sultana, dan
kayan barcinema ajikinta sai hijjab data d'ora iya ƙirji a saman kayan barcin, daka kalli idonta kasan yanzu
tatashi a barci, saboda akwai ja acikinsu, gasukama sun k'ara zama manya, durk'usawa tayi tagaida Daddy,
ya amsa cikin fara'a,
"Mommy Ina kwana"
"Lafiya lau Anty Yara"
Daddy yace tashi kizauna d'iyata yanuna mata kujera d'aya data rage wadda take kusada ya Sultan .
Jitayi tamkar tafasa ihu, amma babu damar hakan, dan Daddy kallon mahaifi take masa.
Mommy ta haɗawa Daddy Abincisa dasu Salma da Salim. "Sultana tatashi ha had'a masa shima,
bak'aramar kid'ima zancen Mommy yasakataba,
Babu yanda zatayi tahad'a masa komai, yanata danna waya abinsa tamkar baisan mi'akeyi a dining
d'inba,
Kowa yagama zuba abincin Daddy yayi bismillah, kowa yayi aka fara break, Sultana dukata takura, sai
juya cokalin takeyi, shiko a kwalar rigarsa, abincinsa yakeci hankali kwance,
bayan sun kammala break fast Sultana tazare jikinta zuwa kicin taya masu aikin gidan Aiki Abinci....
Bayan La'asar, Sultana ta nufi gadin, tafiya take a hankali kai a sunkuye
batare data san mike a gabanta ba. Kaɗowar iska da sassanyan ƙamshin turare mai daɗin gaske ya sakata
tsayawa cak ƙirjinta na harbawa da ƙarfi. Fararen idanunta ta janye daga kan wayar tare da ɗago kanta gaba
ɗaya, a kan mutumin dake kishingiɗe bisa wata lallausan kujera, yana Danna lap-top ƙirar kamfanin apple
dake akan wani ƙaramin table Gefensa kaɗan wani ƙyaƙyƙyawan bowl ne fari na tangaran cike da ƴaƴan
itatuwa masu in ganci. Duk da tana a gab da shi aikinsa yake hankali kwance baiko nuna alamar yasan da
zuwanta ba.
A hankali ta kawar da kanta gefe tana kallon gwaiba. Matsawa tayi a hankali, tsalle tayi da niyyar
tsinkowa dan bishiyar na da tsayi sosai.
tsalle ta kuma yi amman ta kasa ga dai hannunta na taɓawa sede baza ta iya tsinka ba.
"Ki bar nan".
Sassaanyar muryarsa mai sanyi ta daki kunenta. Ƙirjinta ne ya sake harbawa har tanaji kamar jininta daya
tsinke na neman biyo hudojin gashin fatarta ya fito. Bata da niyyar cewa komai, gata tsaye tamkar an dasata
ta gagara ɗaga ko ƙafa ɗaya tabar wajen duk da haka zuciyarta tafi buƙatar da tayi. Jin shiru ba'a amsa masa
ba, ga tsaiwar mutum yanaji har yanzu a gabansa ya sashi ɗago manyan idanunsa masu haske ya sauke a
kanta. Fuskarsa dake a kame da kwarjini ya sake tsumewa yana sassauta girman idanunsa tamkar mai son
lumshesu..
A fisge, tamkar an jawo furucin daga bakin Sultana ta yamutsa fuskarta da ƙanƙance manyan fararen
idanunta , "Ansa dokar shika nan ne?"
Kamar yanda bai motsa daga yanda yake ba haka bai ce mata komai ba, bai kuma janye idanunsa a
kanta ba har yanzu, tana matuƙar jin kaifi da tasirin idanunsa a dukkan ɓargon jikinta da jijiyoyi da gudanar
jini.
Harara ta balla masa ta ƙyaɓe fuska da raɓashi ta wuce, danji take ƙafafunta tamkar ba'a kansu take ba.
Kai tsaye ta wuce cikin gida fuska a tsuke ta nufi ɗaki ta kwata cike da takaicin Sultan, da wannan takaici
barci ya yi Awon gaba da ita, sai gab da maggariba ta farka, ruwa ta watsa tare da Alwalla kana ta fito, dai
dai lokacin Meena na shigo ɗakin," Anty Sultana kinsha barci yau. Harara Sultana ta dalla mata, "yi haƙiri
karki sauke barin nan a kaina, Saida suka Isha'i suka fito Palo.... Koda suka shigo palon Salim na kuka
Miya faru kake kuka Salim?.
Cikin kukan ya nuna Salma, ta Sultana ta maida kallonta kan Salma ita ma tana niyyar kukan.
" Meki kamasa?"
" Anty Sultana biscuit d'ina da yana Sultan ya bani shine ta kwace min." "Anty Sultana jiya tare mukaci
nawa"
Bata k'arasaba taji Salim ya fusge hannunsa anata yakwasa aguje.
Juyowa tayi da sauri Dan ganin itama Salma tagudu.
Kasa ya duk'e suka shige jikinsa, bataga fuskarsaba saboda sun kare, amma jin yanda kirjinta keta
harbawa taji ajikinta shine, dak'yar tacira k'afa danufin Darning..
Tare sukaci Abincin, bayan sun gama Daddy ya kalli Sultan, "idon sun gama ka maida su gida gobe
Monday, wani irin farin cikin Sultana taji.... ai da sauri ta wuce ɗaki ta haɗa kayanta ta fito Palon Meena
da Nana har ga Allah basa son barin gidan,
Lokaci da zasu tafi Daddy ya basu 200k su sa kati. da farko ƙin ƙarɓa Sukayi Saida Daddy ya yi musu
jan ido kana suka ƙarɓa tare da yi masa Godiya. Har bakin mota suka raka su.
Meena ce a gaba Sultana na zaune gefen Meena, har suka iso gida Sultana Ƙala bata ce ba, suko sai hirar
su, suke gwanin burgewa.suna isa ƙofar gida Sultana ce farko fita.
"Ya Sultana kazo muje cikin gida ka gaida Mami, Ya Sultan ni banma taɓa ganin kazo gidan nan
ba,"Ameenatu! dare ya yi Zanyi na san duk sunyi Bacci next time zan shigo in sha Allahu. Ya Sultan.... Pls
tayi maganar cike da Shogoɓa, kai ya gyaɗa mata alamar A'a, jiki a mace ta fife daga motar...
Saida yaga shigar su cikin gida kana ya wuce...
Waje gari, da safe Sultana ta wuce wajen Aiki...
A hankali Rayuwa taci gaba da tafiya cikin kwanciyar hankali. A ɓangaren Sultana da Nas Soyayyarsu suke
Sha hankali kwance.
Yau ta kasance Weekend, tunda safe Sultana ta wuce gidan su jidda
Kaka ko yau tunda safe ta tashi da matsanancin ciwon kai. Bayan La'asar Mami ta bata maganin ciwon kai,
tana sha bada jimawa barci ya yi a won gaba da ita...
Sai ƙarfe Shidda Sultana ta dawo.
Duk da takalman data gani na maza a ƙofar palon Daddy bata damu ba, sallama tayi kawai, kafimma su
gama amsa mata ta shige dan duk zatonta Su Haydar a ciki, tunda tasan duk suna gidan. A shagwaɓe ta
buɗe baki zatai magana. sai dai cin karo da fuskar da batai zato ko tsammanin gani ba ta sata waro manyan
fararen idanunta waje cike da al'ajabi.....!"✍️
*Har yanzu dai muna cikin Book 1*
_More comments and share pls_
*Sadeeya Ka'oje ce* ✍️
*DR SULTAN*
(A heart touching love story)

_💖Story And Written💖_
⬇️
*Sadeeya Ka'oje*


💖‫💖الَح ْمُدِ لله سبحان الله الله أكبر‬



Bismillah........ ✍


PAID BOOK
Littafin *DR SULTAN* na kudine akan 300 kacal , me bukatar ya karanta har karshe zai turo kudinsa ta
wannan asusun 1490318334 Sadiya Attahiru kaoje Access bank ,sai a turo shaidar biya ta wannan number
08149979652. Nagode🤗

*💋TITAN'S OF TALENT💋*
*Marubuta masu aiki da fasahar zamani , zalar ilimantarwa,fadakarwa dakuma nishadantarwa*
*(T .O.T)*
*Breathe in courage, breathe outfear, together we stand*
*Alkalaminmu abin alfaharn mu*
https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj
*The beginning*
*Page 29-30*
______Sultan dake zaune sanye da ƙanan kaya sun yi masa Kyau sosai, kallon nata yake cike da mamaki,,
ya ɗauke kansa cike da shan ƙamshi kamarma irin bai ganta ba ɗin nan shi.......
" Oyoyo Anty Sultana ”. Salma ta katse mata tunaninta. Juyawa tai inda Salam take, har yanzu
mamakin ganin Sultan ɗin bai barta ba,
Sosai mamaki ya kume Sultana, kamar zatai magana sai kuma ta fasa ta sake maida dubanta ga Sultan
daya maida dukan hankalinsa kan wayarsa..
"Shigo mana Sultana"
A hankali ta ƙara so cikin palon, "Daddy sannu da zuwa"
"Yauwa yar Albarka"
Kana ta zauna tare da su Salma.
"Toh shi Sultan bazaki gaida hiba?" cewar Abba.
Yanzun kam baki ta kumbura sosai, ta kalli Sultan ɗin da yayi tamkar baisan da zaman kowaba a palon ba
tace, "ina wuni".
Sarai yajita, amma sai ya share tamkar bejita ba,
"Ya Sultan Anty Sultana ya gaisheka" Salma ta faɗa a hankali.
Ya ɗago manyan idanunsa farare tas ya sauke a cikin nata. Karan farko da sukaima juna kallon ido cikin
ido. Kusan lokaci guda kowanne gabansa ya faɗi. Sultana tai saurin fara janye nata da ƙoƙarin juyawa.
Shima ɗan lumshe nasa yayi ya buɗe cikin muryarsa mai amo ɗin nan yace, "Lafiya lau"
"Jeki kawo musu ruwa".
A hankali ta miƙe ta nufi cikin tare da Salma, kayan drinks ta haɗo musu masu sanyi,
wani irin Murmushi yayi , tare da miƙewa saboda wayarsa da aka kira,
harar ƙofar da Sultan yabi ya fice ta gefen ido.
Jim kaɗan mai gadi ya shigo, a bakin ƙofa ya tsaya, yana kiran ,"Sultana"
Miƙewa ta yi ta nufin wajensa, tsaye ta tarar dashi rike da 🎁, "gashi"
A hankali ta kai kallo da Sultan dake waya yana faɗin ,"Haba Aziz kasan irin da muwar da najiga reshin
samunka a waya da nayi, taɓe baki Sultana tayi, tayi, yauma dai Flower ce mai masifar kyau da kamshi da
yar takarda,
*Zan Kasance cikin Son ki har Abada*
*kalaman bakina sun gaza furta adadin yadda Zuciyata* take* kyaunarki kin zamo tamkar Numfashin da
nake shaƙa kece rayuwarta ina Son ki Sosai wallahi ban san na linda zan shiga ba In don na rasa ki ba kece
Abar be gena safe da yamma daga Nas*
Wani irin sassanyan Nunfashi ta sauƙe lokacin da tagama karatun,
tafiya take kai a sunkuye
Karo sukayi, goshin Sultana ya bugu goshin Sultan, Da sauri tai baya saboda azaba. Shima bayan yaja
kaɗan yana wani yamutsa fuska idonsa a kanta. Kasancewar Sultana bata taka ɗan step ɗin ƙofar falon
Abba dai-dai ba lokacin da tai baya sai ta sake yo gaba zata faɗi.
Sultan ya tabbatar idan ya barta ta faɗi zataji mugun ciwo ne, dan haka da saurinsa kuwa ya tarota ta faɗo
jikinsa. Sai kuma ta firgice saboda tsoratar da tai najinta kwance a ƙirjinsa, ta wage baki zata tsala ihu yayi
sauri ɗora lallausan tafin hannunsa saman bakin nata ya rufe,
Cikin tashin hankali Sultana ta fara mutsu-mutsun kwatar kanta, jikinta sai rawa ya ke yi. Shikuma
yaƙi sakinta dan ya tabbatar yana sakin nata faɗuwar daya gudar mata a farko sai tayi wadda ta fita a yanzu,
cike dajin haushi ya daka mata tsawa, dan jiyayma kamar ya saketa ta faɗin ma yaga ƙarshen tsiwa.
cigaba dayin mutsu-mutsunta nason ƙwacewa takeyi, tuni hawaye kuwa sun fara bimata kumatu,
baya baya Sultana ta riƙa yi shiko yana biye da ita, Jin ya manneta da bango sai tashin hankalinta ya ƙaru,
dan ta zata wani abun kuma zai aikata mata, ta kasa nutsuwa ta fahimci taimakonta yayi. hannayenta duka
biyu ta saka tare da dukan ƙarfinta tana ƙoƙarin ture masa hannunsa daya rufe mata baki da shi. Ko gezau
baiyiba, saima wani shegen kallo da yake binta da shi tamkar ya manta a inda suke, ga fuskarsa a matuƙar
ɗaur, sai dai shima zuciyarsa wani irin harbawa take da sauri-sauri.

"Ash!!" ya faɗa da sauri yana janye hannunsa da ya toshe mata baki da shi, dan kuwa daddagewa tayi ta
gasa masa cizo a tafin hannun. Yaja da baya yana yarfe hannun nasa da faɗin, "Witch girl"
Sultana da har yanzu jikinta bai bar rawa ba ta galla masa harara tana share hawayenta. “Allah ya tsare
da maita, Kuma wallahi ka sake gigin taɓani saina karye hanneyenka, danni ba ƴar iska baceba!”.
" Waye ɗan iskan?"ya faɗa yana galla mata harara tare da cafkota, iya ƙarfinsa ya fisgota tayo baya ta
sake faɗawa jikinsa. Mannata jikin bangon ya sakeyi, ya toshe mata baki da ɗayan hannunsa. kafin ya ɗago
ɗayan hannun ya kalli inda ta cije sa, yamutse fuska yayi ganin yanda shatin haƙoranta suka fito masa
Sultana hankalinta ya yi ƙololuwar tashi,ta rikice iyakar rikicewa yanzun kam, dan ta yarda a ranta da gaske
Sultan son cutar da ita yake. Ƙilama abinda ya kawosa gidan kenan. Sake kaima ɗayan hannun cizo tayi.
Yayi saurin janyewa , ba zato ba tsammani taji saukar lallausar labɓansa a bakinta. Shi kansa baisan yaya
akai hakan ta faru ba, ya tsinci kansa ne kawai da haɗe bakin nasa da nata ya shiga kissing ɗinta.
Atake wani matsananci tsoro ya sake lulluɓe Sultana yayin da jikinta yashiga rawa tamkar mazari.
Wani irin masifaffen tsuma jikin Sultana keyi yayin da numfashinta ke fusga saboda tsananin tsoron Abinda
Sultan ya aikata mata yasa ta sake ƙanƙamesa tamkar zata tsaga jikinsa.
wani irin rungumeta yayi da masifar ƙarfi yana mai sakin Nannauyan Ajiyar zuciya
Daƙyar ya iya ɗaga hannunsa tare da dafe kansa da yake jin wani irin jiri na fizgarsa tare da sarawa, da
sauri ya sake sunkuyar da kansa akan wuyanta kana ya sake rungumeta da ƙarfi baki ɗaya ya rasa wani irin
yanayi yake ciki..
dai dai kuma a ka ɗauke wutar nepa.
hakan yasa ta sake rungume Sultan da ƙarfi,Jin yadda take liƙewa a jikinsa ne, yasa shima ya saƙe yi
mata wani irin rugguma tare da sauke Nannauyan numfashin yana shaƙan Daddaɗan ƙamshin jikinta.
Itama sake rungumesa tayi cikin mawuyacin hali tana neman numfashi domin numfashinta na ƙoƙarin
ɗauke wa gaba daya tsananin tsoro da tashin hankali ya bayyana asaman fuskarta, a tarihin rayuwar hakan
bai taɓa faruwa da ita ba,
Cikin wani irin yanayi mai wuyar fassarawa da ficewar hayyaci Sultan ya sake rungumeta yana jin ɗumin
jikinta. A hankali yasa Lallausan tafin hannunsa ya tallabo fuskarta tare buɗe manyan idanunsa da ƙyar dan
har yanzu dishi-dushi yake gani, idanu ya tsirawa kan goshinta , yalwataccen sumar kanta da yasha gyara,
kallonsa ya mayar kan fuskarta jin, yanda numfashinta ke fita da sauri sauri. Idanunsa ya mayar kan ƙirjinta
da sauri ya lumshe idanun, a hankali ɗaura lips ɗinsa a kan kunnenta ya hura mata iska mai ɗumi..Wani
irin dogon numfashi taja mai nauyi tare da fesar dashi da ƙarfi, cikin ƙanƙanen lokaci numfashinta ya soma
dai-dai kana duk abinda ke faruwa idanunta na lumshe..
Sultan sannu ahankali ya fara dawowa hayyacinsa da nitsuwarsa.
Sake lafewa Sultana tayi ajikinsa tare da lumshe Idanunta.
lumshe idanunsa yayi jin jikinsa babu kuzari kona kaɗan, ji yake tamkar an zare masa lakar jikinsa cikin
sanyi da rashin kuzari dake tare dashi.
A hankali ya janyeta daga jikisa.Shiru bata motsaba, hakan yasa ya sake ɗan fizgo muryasa tare da
faɗin."Sultana!"
Karon farko A rayuwarsa da yafara kiran sunanta.
Cikin raunatattiyar Murya yaci gaba da kiran Sunanta, "Sultana! Sultana!! Sultana!!!"
Sultana har yanzu idanunta na lumshe take Jin sautin muryar Sultan na kiran sunanta kamar amafarki,
Lumshe Idanunsa yayi akaro na barkatai tare da kai bakinsa cikin kunnenta kana cikin raunan'nanyar murya
mai taushi yace.,"Sultana!!"
Cikin tsananin tsoro Sultana ta janye jikinta,
Cikin mawuyacin hali ya dafe kansa da hannunsa na hagu murya narawa yace." Astagfirullah wa,atubu
ilaik Ya Allah!!"
"Allah ya isa ban yafeba mugu kwai Azzalumi, Yanzun kam da kansa ma ya matsa ya bata hanya, da gudu
tabar wajen kuwa tana kukanta har yanzun.
Cike da takaicin kansa ya rumtse idanusa da ƙarfi, tare da ɗora hannunsa a goshi yana murzawa da
abaton “Ya rabb!"
gudu ta shiga palon ta nufi ɗakin su,
tana shiga ɗaki ta lumshe Idanunta tare da manna bayanta da jikin ƙofa.
Hawaye masu ɗumi suka zubo mata har zuwa yanzu jikinta baibar rawa ba, sai faman waige-waige take
tamjar ance mata Sultan ɗin biyota yayi.
Ta ƙanƙame jikinta lokacin da abinda ya farun ya sake dawo mata a rai, yanda gashin jikinta ke wani
mimmiƙewa zai tabbatar maka da tsigar jikinta tashi takeyi. Da sauri ta saka hannu tana share hawayenta
saboda jin tahowar mutum. ‘Na shiga uku ya biyo ni’ ta faɗa a fili zuciyarta na wani irin bugawa tamkar
zata faso ƙirjinta ta fito..
"Anty Sultana lafiya?"
Duk da ganin Meena ce ba Sultan ba hakan bai hana Sultana sake rikicewa ba, ta shiga inda-inda jikinta
na tsuma. "Ba Komai".
da sauri ta share hawayenta ,"Ba komi Meena, "Anty Sultana kuka kike fa sannan kike ba komi?"
"Kinga ya isa. Share waɗan nan hawayen idan baso, aiko kaman jira take da saurin Sultana tasake share
hawayen,
"gayamin me yafaru Anty Sultana!"
Sultana bata ɓoyewa Meena komi ba, "Anty Sultana shi Ya Sultan ɗin da kansa ya yi haka?"
Kai ta gyaɗa mata,
Ƙasa Sultana ta zube tana kuka tamkar ranta zai fita,
Ɗagota Meena tayi ta share mata hawayen tana murmushi, “Shikenan naji, kuma na miki alƙawarin babu
maijin zancen nan a gidan nan kinji,
toilet ta Wuce tare da cire kayan jikinta ta sakarwa kanta ruwan ɗumi
Da ƙyar ta iya yin wankan ta fito bayan ta ɗaura

15 / 21