Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

KIDA a RUWA 1 Complete Hausa Novel by Bilyn Abdull

Author :  Bilyn Abdull Category :  Drama

Chapter   4 / 35

9K to 12K   out of 104.8K words

da shi ya ?yal?yale da dariyar mugunta , ÒHakane kuma fa Mr Specter! Dagger zaku tura labari na ?arya a gabashi cewa za a kai hari. Captains ?insa za su tattara sojoji su nufi can. A lokaci guda, ku kuma ku tarwatsa yammacin ?asa da ?arfin ?wanjin ku da dabaru.Ó
Ê Ê ÊÊ ÒYesss! Tsarin Raven yayi shima, Dagger ru?anin da zaku sakasu a ciki shine zai zama nasarar mu. Lokacin da jamaÕa suka ga sojojin Zak-Shadow sun kasa tsare yankuna, tsoro zai cika zukatansu. Kunga abin da tsoro ya fara lalatawa, baku da bu?atar harbi mai yawa akan yaransa, dan target ?inmu ba'a kansu bane kawai, koma muce ba'a kansu bane, akan yankunan wajen ne da shi Ogan nasuÓ. Cewar Iron Fang kenan yana jingina da kujera cike da jin kai da ?asaita, dan muryar tasa ma da nauyi take fita da isa, gashi ?an tsirit kamar kazar mayu hegen.
Ê ÊÊ Mi?ewa tsaye Scythe yayi yana wani watsa hannaye da ?agasu sama kamar sabon boka, gashi ?aton gaske ?an taran kamar buhun geron kakana. Cikin wagegiyar muryarsa mara da?in ji ya ce, ÒDuhu zai mamaye su ?warai da gaske, Zamu haifar da tashin hankali daga gabashi zuwa Yammaci, daga dukanin karkarar dake zagaye da jejin da su. Lokacin da sa?o zai isarma Target yay tunanin dawowa daga tafiyarsa, zai tarar da ragowar ?ungiyarsa a cikin ?ura da jini, shi kuma zai fa?a ainahin tarkonmu. Dan a dai-dai ga?ar zai ?aura ?awance na gaskiya da handcuffsÓ.
Ê Ê ÊÊ Rafff! Raf!! Rafff!!! Kake ji tafi na tashi.
Ê ÊÊ Oga kwata da baice uffan ba tun fara meeting ?in sai a yanzu ya bu?e baki cike da isa ya furta ÒÉBabu wanda zai tsira daga wannan shiri. Duk wanda ya tsaya a kan hanyar mu dama, zai bace cikin inuwar duhunmu ne, dan haka wannan ?alubalen naka ne Dagger, kasani idan muka rasa nasara koda ?aya ce kaima zaka rasa kanka, dan bamu shigo wannan ?asar taku domin rera muku wa?o?in yabo ko tatsuniya kuyita nisha?i ba. Mune iyayen gidanku a jiya, a yau da gobe dole ku cigaba da zama ?ar?ashin zartarwar mu dan arzi?inku shine ?arfinmuÓ.
Ê Ê Ê Ê Sosai zantukan oga suka soki Dagger, ashe dai duk da yake shege akwai ?ur?ushin kishin ?asar a can ?asan zuciyarsa. Amma saboda ku?i da son duniya sai ya shiga jinjina kai irin na girmamawa.
Ê Ê Ê Shiru sukayi na ?an lokaci a karo na farko gaba ?aya, sannan Eclipse ya mi?e cike da gadarar masu jin su sune manyan shegun duniya. Kai tsaye ya furta ÒAn gama yanke hukunci. Operation Shattershield ya fara daga wannan dare. Duk ku shirya. Lokacin da Zak-Shadow ya sulale daga jeji, mu kuma za mu sulale da mulkinsa. Dagger zaka wuce ka fara aikinka, kaida duk yaranka zakuji alertÓ.
Ê Ê Ê Ê A tare suka ?ora hannayensu a kan tebur ?in tsakkiyar falon, kowanne yana kiran la?abinsa kamar alwashin ?addarar nasara da suke jin ta tabbata dole (Mahaukata)Ê ÒEclipse! Specter! Dagger! Raven! Black Spider! Scythe! Viper! Iron Fang! Ashen! muna cikin duhu, kuma duhu ne zai mamaye Target ?inmu Zak-Shadow!Ó.

Ê Ê Ê Ê Hummmm!! Zakuga duhu kuwa a lahira??, kai tun anan duniya ma zaku cigaba da zama a duhun??.

_______________

Ê Ê Ê Ê ÊÊA lokacin da masu makirci ke shirya zalunci acan , anan Mazan fama ne ke isa gida gabannin asubahi. ?arfe hu?u da wasu mintuna ya tsaida ?aton mashin ?insa ?aki wulik ?atoton gaske da a kallo ?aya zaka san ba siyen yara bane sai dai manya, dan kuwa ?irace ta musamman, sannan yana kiransa da suna na musamm *(Black Phantom)* shi da kansa.
Ê Ê ÊÊ A ?ofar wani ba?in gate ya tsaida shi, kasancewar anguwar da akwai wuta ko'ina da haskensa, hakan ya bashi damar bin street ?in da kallo ta cikin hular matsin ?in da gilashin ta daya sakaya idonsa. Sai da ya gama nazartar komai yanda yake bu?ata kafin ya ciro wayarsa ya daddana ya kai kunnensa, cikin bu?a??iyar muryarsa da ta ?an sha?e alamar iskar mashin da ya sha ya furta, ÒTaso ka bu?e min ?ofaÓ. Daga haka bai jira komai ba ya sauke wayar.
Ê ÊÊ Cikakken mintuna hu?u ba'ayi ba wani ?an saurayi da bazai wuce shekaru goma sha takwas ba ya bu?e ?ofar gate ?in, cike da girmamawa ya ce, ÒSannu da zuwa DadaÓ.
Ê ÊÊ Maimakon amsa mishi mashin ?in ya tayar, haskashi da yay da fitilar mashin ?in ya bayyana yanda ya sako jallabiyar jikinsa a baibai alamar sauri. Ciki ya shige, shi kuma ya maida gate ?in ya rufe. Duk da akwai haske na security light ya haska ko'ina na gidan babu abinda zan iya ?ararwa game da gidan face ganin flat biyu jere da juna. Sai motoci biyu dake fake a gefe inda yake ?o?arin faka mashin ?in nasa, da mashin roba-roba guda biyu suma. Yana ?o?arin sauka a mashan ?in bayan ya kafesa matashin saurayin ya ?araso inda yake, sannu da zuwa ya sake masa cike da nutsuwa da girmamawa, yanzun ma bai amsa masa ba sai da ya cire hular mashin ?in kansa ya ?an jujjuya kan sannan ya furta, ÒYa kake?Ó. A ta?aice.
Ê ÊÊ ÒAlhamdullahi Dada, ya hanya?Ó.
Saurayin ya fa?a yana amsar hular, sai kuma ya sake mi?a hannu zai amshi bag ?in dake goye a bayansa.
Ê Ê Ê ÒKarka damu jeka kwanta zan shiga da itaÓ. Ya fa?a batare daya bashi jakar ba. Shima baiyi musu ba dan tsakaninsu babu wannan. Flat ?in hannun dama ya nufa, saurayin ya wuce wanda ke gefen haggu ?auke da hular mashin ?in yana binsa da kallo da ?an murmushi. A hankali ya furta, ÒDodon gidanmu ya zo, gobe zakaji gidan nan kamar anyi mutuwa kowa yayi nutsuwar dole barema ?an iskan yaran can da suka cika mana gidaÓ.

Ê Ê Ê Shi kam da bai san ?anin nasa na gulmarsa a zuciya ba ?aya daga cikin keys ?in dake tare dana mashin ?insa dama wasu da yawa a jiki ya saka a ?ofar sashen ya bu?e, kai tsaye ya shige tare da maida ?ofar ya rufe. Fitilar falon a kunne suke haske fayau, dan tun kan ma ya shigo daga can waje ya fahimci hakan, sai tv da itama take a kunne tanata aiki. Kansa ya ?an girgiza tare da jan ?aramin tsaki, sai kuma ya shiga bin falon da kallo. Babba ne ba laifi, akwai kujeru masu ?yau kalar ruwan toka ?irar ?asar waje. Hakama carpet ?in tsakkiyarsu mai ?yau ne, sai tvn bango, falo dai na dai-dai mai wadata ba masu arnan ku?i ba. Centre table ?in kujerun cike yake da plates da ledojin ruwa da aka sha, sai kwalaben lemon kwalba guda hu?u wasu ma ba'a gama shanyewa ba. A yanda fuskarsa ta sake tsukewa lokaci guda zai baka tabbacin baya son ?azanta sam. Duk da kuwa bayan kwanikan babu wani datti da falon ke da shi mai nuni da rashin gyarawa ko ?azatar. Da yake manya su manyanne ko fitilar bai kashe ba yay gaba abinsa zuwa wata ?ofar gilashi dake tacan ?arshen falon. Hannu yasa ya tura gefe ?aya suka ha?e a waje guda, kai daga ganin yanda gilashin yake ?al-?al kasan ana kula da tsaftarsa sosai, koda ya shiga corridor ne mai tsaho ?a?an da ?ofa ?aya tal a cikinsa, yaja ?ofar gilashin ya rufe sannan ya nufi ?ofar dake tabbatar da bedroom ?insa ne. Ilai kuwa hakan ne, dan yana bu?eta ?aton bedroom ya bayyana sakamakon kunna fitilar ?akin da yay, gado ne mai ?yau 6-by-6, sai wadrobe ?insa da mirror, gefe ka?an shiryayyun kujeru ne tamkar falo harda tv suma dai irin gadon sak. Komai dake ?akin fari ne tas, in ka cire carpet ?in dake malale a ?akin gaba ?aya kalar blue, suma labulaye fafare ne. Kaida kaga ?akin kasan ana kula da tsaftarsa akai-akai, dan duk da babu kowa cikinsa ko ina tsaff ga ?amshi mai da?i na tashi, sai dai gadon babu bedsheed a kansa.
Ê Ê Ê Kujerun kawai ya nufa ya zube a cikin 1sitter yana mai saukeÊ numfashi da ?an dafe kansa, sai kuma ya jingina bayansa da kan gaba ?aya a jikin kujerar ya rufe idanu ruff. Yafi mintuna biyar a hakan kafin ya bu?esu ya ?ago ya fara kunce zaren takalminsa, safar ciki ma ya cire sannan ya tashi yana cire ma?allan rigarsa da fara takawa a cike da nauyin jiki irin na mai doguwar tafiya zuwa ?ofar dake tabbatar da toilet ce. Ya jima a ciki sai gashi ya fito ?aure da towel, da wani a hannunsa yana faman goge jiki, agogo ya kalla, sai kuma ya nufi wadrobe ya ciro doguwar riga. Babu ?ata lokaci ya shirya a cikinta ya saka sallaya a ?an lungun gadon ya kabbara salla. Da alama yana son ?arasa abinda ya rage na daren ne da ibadar daya sabarma kansa akowane dare, dan yana a wajen har akai kiran sallar farko, sannan ya mi?e zuwa wajen mirror ?in ?akin ya ?auka turare ya saka ya fice a ?akin gaba ?aya.
Ê Ê Ê Ê Ana idar da sallar asuba daya fita yi massalaci ko ?annensa bai bari sun ganshi ba ya dawo gidan, sashen dai ?azun ya shiga, komai kuma na a yanda ya barshi babu alamar wani ya tashi yin salla ma. Haka ya sake wucewarsa ?akin ?azun, koda ya shiga saida ya sakama ?ofar key sannan ya wuce wadrobe ya fiddo wata leda babba mai ?auke da zanen gado, fiddoshi yay da kansa ya shinfi?a fari tas, ya saka rigar filo ?aya ya cire jallabiyar jikinsa ya haye gadon daga shi sai boxer ya kwanta. Sai lokacin ya kai hannu ya kashe fitilar ?akin duhu ya mamaye ko'ina............???

Ê ÊÊ Hummm masu karatu, ga Zak-Shadow anan zai sha barci. Ga ma?iya can idonsu biyu suna shirya babbar ?arnar tarwatsa komai harda shi kansa mai gayya da aikin??.

Su waye iyalan Zak-Shadow?

Minene ainahin sunan Zak-Shadow?

Su waye zuri'ar Zak-Shadow?.

Wacece mace mai ciki da suka ha?u da su Zak-Shadow a shekarun baya har ta kasance cikin mafarkinsa saboda nauyin amana?

Yaya su Major Imran Abbas babban amini kuma ?an uwan Zak-Shadow zasu ?are a jeji?

Shin ?ungiyar DUHU zasu samu nasara kuwa?

Ê Ê Rigiji gabji, abubuwan fa da yawa suke, dan wannan labarin da kuke gani cakwakiyar cikinsa ta musamman ce. Akwai ?an karan: ?ulli, makirci, gwagwarmaya, rikici, kitumurmura, nagartaccen zumunci, jajircewar wata JARUMAR UWA, JARUMTAR MAZAJEN FAMA, tsaftatacciyar soyayya mai narka zuciya da ga??ai, (kai ku kanku ko kun daina soyayya sai kun dawo ruwa a wannan ga?ar??). Nasarorin masu gaskiya da sakamakon da zasu ?auka..

Hoho abinfa ba'a cewa komai, dan ba lallai ku gane mi nake son sanar muku ba sai kun karanta KI?A A RUWA MAI MAGANIN DODONNI??. Wato labarin nan ko, hummm ni kaina fa..... To bari dai nayi shiru kawai??. Amma ku sani takowane fanni yazo da wani irin sabon salo ne da sai ka karanta kawai zaka gane. Ba cika muku baki nake ba, in sha ALLAHU da ?arfin ikon ALLAH zakuga tabbacin fiye da abinda na fa?a muku. Ku dai ku kasance kawai a wannan tafiyar dan ta musamman ce??????????????????.

Free pages sun ?are, masu bu?atar wannan labari sai ku garzayo.????????


??Mutane na kuma masoyana ?an bati dan ALLAH bana kar aci batin nan, kun san kuda Bilyn Abdull akwai amana soyayya take muku irin ta musamman ?in nan. To kada ku bani kunya 500 ba komai bace ba, idan ka sauke ha??in wahalar wani kaima ALLAH bazai bar kowa ya cutar da kasuwancinka ba. Maza kuzo ku sayi naku, kuma in sha ALLAHU kasuwancinku zai yi albarka, ba kuma zaiba ?an bashi damar ri?e muku ku?a?e ba da izinin UBANGIJI. Dan wannan ku?in ka?an da muke rainawa na littafi sai su zame mana ?arfen ?afa idan bamu sani ba. Babu wani hakki da yake mai sau?i ga bawa koda na harar wani ne. Rubutu akwai wahala, bazaku gane bane, sannan muma business mukeyi kamar yanda kuke fitowa tallata hajojinku a media, dan ALLAH mutanena a daure kar a ci batin nan babu amfani??????????????.

??Masoya abokan tafiya akoda yaushe jinjinarku ta musamman ne????, dan kuwa ku?in na musamman ne a wajen bilyn Abdull, babu abinda zance sai godiya da fatan ALLAH ya ha?amu a aljannarsa muyita zumunci muna farin ciki. Yanda kuke ?o?arin sauke nauyi kuma ALLAH ya bama wanda suka ?auki nauyin sayen kayanku damar sauke nauyi ta hanyar biyanku, ya sakama kasuwancinku albarka da kasuwa tako ina????????????.

Ê Ê Ê Ê Ê
??Masu sauke mana littafi a arewa. Masu saka mana Littafi a website ?inku bada izini ba, masu kai mana littafi YouTube bada izini ba su canja masa suna. Masu sayar mana da littafi a facebook ko WhatsApp su bu?e groups ko WhatsApp Channels suna amsar ku?a?en mutane kuzo ku saya a wajenmu da munyi posting ku ?auka ku tura musu ku kuma alhalin bada izninmu ba, kuji TSORON ALLAH! KUJI TSORON ALLAH!! KUJI TSORON ALLAH!!!. Ku tuna zaku biya wannan hakkin da abu mai darajane a ranar da ku?i basu da tasiri, a lokacin da ya ?ure na neman yafiyarmu, a lokacin da aikin lada keda muhimmanci a gareku, kuke gudun ?arin zunuban wanda kuka zalunta. Bance ku daina ba, ba kuma zan ro?eku ku daina ba, amma ku shirya da shiri mai girman gaske, domin akwai ranar DANA SANI, zata zo ko ka yarda ko baka yarda ba, ?ilama tun a nan duniya zaka fara girba daga naka sakamakon. Idan kukazo garemu zamu iya tsara yanda zaku amshi lirtatanmu cikin mutunta juna ku saka a duk inda kuke so batare da kunci hakkin kowa ba. Dan haka shawara ta ?arshe. Masu Website, masu kai books Facebook, masu bu?e group a WhatsApp suna saidawa. Dama masu bi da shi tako wace hanya kuna da damar zuwa garemu, in ba haka ba kuma zamu cigaba da kwana kan buzu?? muna kaima ALLAH kukanmu a kanku??, abinda baku sani ba kowanne irin mugunta bata hana nasara, sannan baya hana mai nema samu daga abinda UBANGIJI ya ?addara masa, kuna ?orama kanku nauyi ne batare da mu kun ragemu da komai daga abinda ALLAH ya ?addara garemu ba, dan nasara ma kuke ?ara mana kune baku sani ba wlhy, dan ALLAH karku bari hakan ta faru. Yanda bana fatan komawa ga ALLAH da hakkin kowa, haka bana fatan kowa ya koga ga UBANGIJI da hakkina, mu zama masoya na gaskiya musulman ?warai kuma ?an uwan juna masu son cigaban kansu dana ?an uwansu. Fatan alkairi a gareku a duk inda kuke??????????????????.


_______________


_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER????- (500 Fcfa)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

_Shaidar biya??_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ya gafartama iyayenmu ????_*

*_Typing??_*








*_??KI?A A RUWA.....!!??_*




*_Bilyn Abdull ce ????_*


*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 6_

_Barkanmu da dawowa filin daga. UBANGIJI ka bani ikon rubuta abinda bazai cutar da kowa ba ??, yanda na fara lafiya kasa mu kammala tare daku lafiya cikin aminci da kwanciyar hankali._

*_Labarin nan gaba ?ayansa ?ir?irarrene, babu abinda yake gaskiya ko rayuwar wani, idan kaci karo da abinda ba haka yake ba ka sani ni ?ar adam ce mai kuskure, tara nake ban cika goma ba, iya abinda UBANGIJI yaso na sani kawai nake iya sani da fahimta harna kwatanta rubutashi a labari batare da sanin zahirin wani abun ba. Wanda yaci karo da rayuwarsa ta zahiri kuwa ba dakai ake ba, anyi ne don nisha?i da fa?akarwa kawai irin ta marubuci, bamma sanki ko sanka ba_*.

*_?an bati azo a saya 500 kunfi karfinta mutane na kada ku bani kunya dan ALLAH bayan na gama yabonku salla ku kasa alwala??._*

__________________

*_NACE ina kuke ne?!!. Al'ummar Gombawa nake magana ?? fulanin asali ke nan ??._*

*Shin kuna da labarin cewa kuma nesa ta matso kusa gare ku?*

_Maza kuzo ku sha labari da ?umi-?uminsa, domin kuma fa NAKUN ya bu?e muku gidan gyara da ?al?ale jikin mata ?an kwalisa a kusa da ku gabb._

*_Idan kunji ana kiran maida tsohuwa yarinya to wannan katafaren shagon ne na??_*


*ALIYU HAIDAR COSMETICS PLAZA*

_ADDRESS SHOP D80 WOMAN LINE GOMBE MAIN MARKET_

*_Zaku same mu a wannan numbers ?in kamar haka??_*
*07068210505*
*09133081313*

_DEALER IN all kind of skin care products such as:_

moisturizer
Sun screen
Face Toner
Eye cream
Face serum
Face wash
Face scrub
Face cream
Face marsk
Body lotion
Body cream
Shower gel
Body scrub
Tube
Body oil
Body spray
Perfume
Hair crm
Hair spray and many more

*_Harma da abinda bamu lissafo ba anan. Ku dai kawai karku bari a yi babu ku. Domin kayanmu garanti ne kuma dahir ne ??_*

*_Ku duba status ?ina yanzun nan ni bilyn Abdull zakuga ka?an daga cikinsu in sha ALLAHU ????????_*

__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________


TUSHIYA MAFARIN DAWA
Ê Ê Ê >>>>>1940s<<<<<

ÊÊÊ Ê Abdul-rasheed Shehu Isa ?an asalin jihar Bauchi ne, an haifesa cikin anguwar Kobi. Mahaifinsu malam Shehu baban hadimi ne a masarautar Bauchi ?ar?ashin mulkin Sarkin Bauchi Alhaji Yakubun Bauchi. Amintaccen hadimi ne kwarai da gaske, dan yana kusa da sarki saboda mutum ne mai aminci da gaskiya da amana. Gashi dai talaka amma akwai dattako da dattijantaka irin ta mutanen kirki. Matan Malam Shehu biyu ne, yaransa kuwa tara cif. Matarsa ta farko nada yara biyar, uku maza biyu mata. Yaran na kiranta da suna Inna. Matarsa ta biyu nada yara hu?u, biyu mata, biyu maza. Yara na kiranta da Iya. Malam Shehu nada sha'awar yaransa maza suyi karatun boko, sai dai kasancewar sa talaka da yanda tsarin karatu yake a lokacin sai ?a?an sarakuna yasa bai fidda burin nasa a fili ba. Amma kullum yaga ?a?an sarki zasu makaranta sai ya tsaya yayta kallonsu yana murmushi abinsa da jera musu addu'ar nasara.
Ê Ê Ê Yau da gobe sai mai-martaba ya fahimci kamar Malam Shehu nada sha'awar hakan, dan

4 / 35