Author : Bilyn Abdull Category : Drama
1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*
*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*
_Shaidar biya??_
*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*
*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*
*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull
*_WHATSAPP (500)_*
*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*
*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*
*_Typing??_*
*_??KI?A A RUWA.....!!??_*
*_Bilyn Abdull ce ????_*
*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._
_Chapter 37_
__________________
https://chat.whatsapp.com/L3BXH7JYlBRHIkFRiOjeW3?mode=ems_copy_t
UMMU KHALIFA COLLECTION
Ina Mata Yan kwalisa ina mata masu san kayan ado kamar Egyptian abaya sleeping drees kids were shos bags musk dahara original.
To kukanku yazo karshe domin ummu khalifa sun zo muku da duk wadannnan kayan dierct suke order dinsu daga Egypt zuwa gida Nigeria kaidai kawai kashiga link dinsu domin gani ya kori jiii..
Ba nan ummuh khalifa suka tsaya ba suna nemawq mutane visa masu shaawar shugowa kasar ta Egypt karatu ko yawon bude ido ko kasuwanci ku tuntubeta a number dinta
+201017018846/07048811474/
KO kuma shafinta na tiktok https://vt.tiktok.com/ZSU1FEkjc/
__________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
______________________
.........Taron yara ne a filin da ake kira dandali a ?auyen. A wannan dandali duk wani abun kwalam da ma?ulashe ana saidawa, da daddare kuma nan ?ammata ke taruwa yin ga?a da hira da samari. Yanda ?ura ke tashi da ihun yaran da suka taru zai baka tabbacin fa?a akeyi. Gashi hantsi ne maza duk suna gona, kusan duk ta inda ka zagaya yaran ne sai mata masu satar fita anguwa ganin mazan basa nan.
Ê Ê Ê Tafe take tana ?an wa?e-wa?enta da ?aramar galon fara mai cin kwalba uku ta mai an zuba man gya?a da zai iya kai kwalba ?aya da rabi a ciki, sai leda ba?a a ?ulle. Yanda aka ?aure bakin galon ?in harda leda zaka gane anyi haka ne dan karta zubar. Harta kama hanyar da zata sadata da gidansu ta canja saboda hango ?urar dake tashi a dandali da ihun yara irinta. Sauri-sauri gudu-gudu kuwa ta nufi can, dan a duniya babu abinda ke burge Nimrah irin damben tsiya, iyayen sunyi fa?a har sun gaji, ga kawunta Tanimu na ?aure mata ?ugu, da anyi magana yace a barta dan ita *_Zakanya_* ce soja ma zata zama. Tsabar fitinar Nimrah idan nace kowa ya santa a ?auyen nan banyi ?arya ba.
Ê Ê Ê Cike da rigima ta fara kutsawa ta cikin yaran dan son ganin abinda ke faruwa, ko tsoron a zumar da man gya?an dake hannunta batayi. Bako ta tsaya ko'ina ba sai tsakkiyar filin fa?an. Tana shiga kuwa ta ajiye galon ?in man da ledar ta cire ?an hijjabinta taci ?ammara ta koma tsakkiyar masu fa?an ta tsaya.
Cikin tsiwa da rawar kai ta ce, ÒKe Abubu matsa na sayi fa?an nan, dama haushin wannan shegiyar ?aharen nake ji. Babu musu Abubu ta matsa ta bama Nimrah waje, dama ba ?arfi gareta ba tun ?azun ?ahare ke jibgarta, dan kuwa ta girmeta har ita Nimrah ?in ma. ?ahare zata kai shekara tara ma.
Ê ÊÊ ?ahare dake kallon Nimrah tana huttai ta nunata da yatsa tana fa?in, ÒKe Nimrah wlhy ki fita a wannan fa?an ba ruwanki, dan sai na ha?a ke da Abubun naci uwarku a filin nanÓ.
Ê Ê Ê ÒSai dai kici uwarkiÓ.
Ê Cewar Nimrah cike da tsiwa tana girgije-girgijen jiki ita a dole mai ?arfi, sai kuma ta du?awa ta dimtsi ?asa a hannu biyu, ta sake matsawa gaban ?ahare sosai ta nuna mata. ÒGata tsiya gata arzi?i ki za?aÓ.
Ê ÊÊ Cikin takaici ?ahare ta ka?e ta tsiyar, ai ko sai kokawa ta kacame tsakaninta da Nimrah. Nan fa ihun yara ya ?aru dan kamar wasa sai ga mutuniyar taku takai ?ahare ?asa ta dimbiji ?asa ta cika mata baki da ita. Dambe yay dambe aka tamba?ar da man gya?ar Nimrah, ledar ma dake ?auke da ?uli-?uli ciki tuni yara sun saka mata wawa. ALLAH ne ya kawo wata mata ta raba wannan tsiya da ?yar bayan ta kori yaran wajen da bulala. Nimrah na huci tayi bu?u-bu?u da ?asa har cikin gashin kanta ta fara neman galon ?in mai da ledar ?uli, yayinda ?ahare ke kuka da zaginta da cewa sai ta rama. Da ?yar matar nan ta janyeta ita kuma Nimrah ta ?auki galon ?in manta data kimbi?e matar ta sakata a gaba suka wuce. Sai lokacin kuma kuka da tsoro sukazo mata. Amma ta?i bari kukan ya fito har matar ta rakata ?ofar gida tace ta shiga ita kuma ta wuce...
Ê Ê Ê ÊÊ Hassatu da a yanzu Nimrah ke kira Umma nata aiki da kallon yanda rana ke ?arayi zuciyarta cike da tunanin ina Nimrah ta tsaya, ta ajiye iccen data ?ebo zata ?arama wutar dambu da take yi. Gidansu gidan yawa ne mai sassa daban-daban dan haka ta shiga ?wala kiran sunan ?an facalarta da take jiyo suritunsa a sashensu. Daga can ya amsa yana fitowa, yazo gabanta yana fa?in, ÒUmman Nimrah ganiÓ.
Ê Ê Ê Ê ÒLawwali taimakeni dan ALLAH ka bimin sawun Ninrah gidan Inna Yalwa na aiketa sayen mai da ?ulli tun gama karin kummalo ga shi har sha biyu ta wuce bata ba labarinta, maza ka duba min ita kajiÓ.
Ê ÊÊ ÒToÓ.
Ya fa?a yana nufar hanyar babbar ?ofarsu, sai ga Nimrah dake jin duk abinda ma ke faruwa raku?e a bango da galon a hannu.
Ê Ê Ê ÒKe Nimrah kizo Ummanki na kiraÓ.
Ê Ê Harararsa tayi, cikin son huce haushin fa?an da tayi a kansa ta ce, ÒBaza'azo ba ?in, munafukiÓ.
Ê Ê Ê Ê ÒKece munafuka dai, minai miki zaki ce min munafiki?Ó.
Ê ÊÊ Duka takai masa da galon ?in man, ya koma cikin gidan da gudu.
Ê Ê ÒLawwali ina aikar da nai maka kake shigowa da gudu?Ó.
Ê Ê Ê Ê Nimrah ce zata dakeni, tana zaureÓ.
Ê ÊÊ Umma najin hakan tasan tayi tsiyar ne, in dai har ba'a zubar mata da mai ba to an zubar da ku?in ne. Batace komai ba ta cigaba da aikinta. Sai da ta kammala ta shiga wanka ganin azhar ta gabato sannan Nimrah ta lalla?o ta shigo cikin san?a ta ajiye galon ?in. Ta juya zata koma da gudu Umma data fito a bayin ta manta sabulu ta kamata caraf. Wani ihu ta fasa mata kuwa.
Ê Ê ÊÊ ÒWayyo ALLAH na shiga uku Umma dan ALLAH kada ki dakeni, Inna ku kawo ?auki Umma zata tumurmusa ni, wlhy kunkuru na da kafa?ata ciwo suke, na mutu na lalace a taimakeni.Ó
Ê ÊÊ Tsayawa kawai Umma tai tana kallon yanda take ihun da dire-diren iskancin. Sai ko ga kakarta da wasu a matan gidan sun shigo. Dai-dai Umman ta kai hannu zata mangareta surukar tata ta dakatar da ita.
Ê Ê Ê ÊÊ ÒKarki sake ki ta?ata Hassatu, ke wai ba?ya tausayin yarinyar nan ne kullum duka dai duka dai, gata abu ba abuba ko jikin kirki ta gagara yi saboda masifarkiÓ.
Ê ÊÊ Ran Umma a ?ace ta ce, ÒInna nagaji da al'amarin Nimrah a gidan nan, tun gama karin kummalonta fa na aiketa sayen mai gidan Inna Yalwa sai yanzu take dawo min da galon ?in babu man babu ku?in, dan iskanci kuma ta shigo ta fa?a min yanda akayi shine ta la?e a zaure har tana shirin dukan Lawwali dana aika ya nemo min ita. Wannan wace irin rayuwa ce, jiba jikinta daga gani dambe taje tayi yarinya kamar wata namijiÓ.
Ê Ê ÊÊ ÒKoma dai miye dukan ai ba shine magani ba addu'a ce, sannan kowane yaro da irin ?uruciyarsaÓ. Inna tai maganar tana ?wace Nimrah a hannun Umma. Dole ta sakar mata ita, tanaji tana gani ta wuce da ita sashensu aka barta da takaici, sai sake bada wasu ku?in tayi aka sayo mata wani man. Ba kuma ta sake saka Nimrah a idonta ba sai dare da babanta ya dawo gidan....
>>>>>>?<<<<<<
Ê Ê Ê Ê Ê Sai da suka je sallar azhar massalaci suka dawo sannan ya koma sashensu. ?ammatan ?azun kawai ne a falon, suna ma jin motsinsa suka shiga rige-rigen fa?awa bedroom ?in kwanansu. Sai dai hakan bai hanashi fahimtar suna a gidan ba har yanzu. Sai da ya shige ?akinsa ?aya daga cikinsu ta fito cikin san?a ta shiga bedroom ?in matar gidan. Tana zaune a bakin katafaren gadonta da yaji shinfi?a ta alfarma kamar yanda jikinta ke cikin kwalliya. ?akin ya ha?u matu?a, komai tsaf babu wani tarkace. Waya ce a kunnenta alamar magana take da wani, sai dai ganin yanda ?anwar tata ke tsaye a bakin ?ofa fuska a marairaice ya sata ?an kauda wayar a kunnenta ta rufe speaker ?in da hannu.
Ê Ê Ê ÊÊ ÒMiya faru?Ó.
Ê ÊÊ ÒAunty ya dawo fa, dan ALLAH kije ki bashi ha?urinÓ.
Ê ÊÊ Hararta ta ?anyi da fa?in, ÒNaji. Fita ki bani waje.Ó
ÊÊ Sai da ta tura baki gaba sannan ta juya fuuu ta fita. Ita kuma tai ?aramin tsaki tana janye hannunta. ÒMommy Please ina zuwa, wai ya dawo sashen. Bari naje kin san shi da ba?ar zuciyar tsiya, duk yanda mukai zan kiraki. Amma dan ALLAH ki kwantar da hankalinki babu inda zasujeÓ.
Ê ÊÊ Banji mi akace mata daga can ba, ta dai yi ?an shiru alamar saurare kafin ta yanke kiran ta ajiye wayar. Gaban ?aton mirror ?in ?akin taje, ta ?auka wasu turare ta ?arama jikinta tare da mouch freshener sannan ta fito. Dining ta nufa ta ?auki wani ?ya?y?yawan basket ?arami da aka shirya abinci a ciki ta nufi ?akinsa.
Shigowarta dai-dai da fitowarsa a bayi jikinsa na ra?ar ruwa farar fatarsa tayi wani fayau sai towel ?aure a ?ugunsa. Tabbas Zak-Shadow mur?a??en mutum ne bana wasa ba, dan ko wasu ?an wrestling ?in albarka. Sarai yaji sallamarta da motsinta, amma yay biris ko kallon ?ofar baiyi ba yama wuce bakin gado abinsa yana ?aukar wayarsa dake a bed side drawer tana vibration. Kiran ya ?aga tare da kai wayar kunnensa. Dai-dai lokacin ta ?araso wajen itama bayan ta ajiye basket din acan saman table dake a tsakiyar kujerun ?akin. A hankali ta manna jikinta da bayansa, ta zagayo da duka hannyenta biyu, ?aya a ?irjinsa ?aya a saman shafaffen cikinsa mai manyan layukan six-pack.
Ê Ê Ê Sai ko daya ?an lumshe ido saboda yanda ta fara zagaya hannun a jikin nasa, sai dai ya dake abinsa, yana cigaba da wayarsa hankali kwance. Bai kuma ajiye ba sai da ya kammala. Yana cireta a kunnensa yay ?o?arin janye jikin nasa daga ri?on datai masa, sake ?an?ameshi tai cike da shagwa?a ta furta, ÒPlease my Cool one, I really miss you wlhy. I'm so sorry, dan ALLAH kada kaimin hukunci da laifin daba nawa ba. Bance kazo dan na ?ata maka rai baÓ.
Ê Ê Ê Ê A hankali ya ?an saki huci, batare da yayi maganar da take son yayin ba yasa hannu ya cire hannayenta dake a jikinsa. Da sauri ta dawo ta gabanshi ta rungume shi tsam-tsam, tare da sakar masa kuka. Karo na farko ya ?an ciji gefen lips ?insa, shiru kamar bazai kulata ba sai kuma a hankali ya ?aura duka hannayensa biyu akan bayanta shima ya zagayeta yana sake matseta. Cike da farin ciki ta sake ?an?ameshi da bashi kissis masu zafi a saman ?irji, kafin ta ?ago tai ?i??ishe da ?afafunta dan ya fita tsawo kawai ta ha?e lips ?insu waje guda.
Ê Ê Ê (Ehem-ehem nai gyaran murya dan ganin al'amarin babbane), dan kuwa tuni ya ?agata cak ya ?ora a gadon ta yanda tsahonsu yay dai-dai, tun abun nasu na iya tsayen ana sumbatar juna har takai suka zube a gadon gaba ?aya...........???
_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._
*_NIGER????- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*
*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*
_Shaidar biya??_
*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*
*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*
*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull
*_WHATSAPP (500)_*
*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*
*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*
*_Typing??_*
*_??KI?A A RUWA.....!!??_*
*_Bilyn Abdull ce ????_*
*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._
_Chapter 38_
__________________
??????????????????????????
https://chat.whatsapp.com/DMCa4TXOqV712jNc1UBBRH?mode=ems_copy_t
*_GYARA SHINE MACE_*
*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF 'YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_*
??????????????????????????
*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327
*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*????????????????????????
Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,
Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,??
Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji??
Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki??
Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar Mata????
Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki??????
Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babuku??????????
Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima
KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN????????
Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi
Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi
Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu
Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra
Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa
Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a
Akwai hadin farinjini na matar aure
Akwai kwallin mallaka
Zoben mallaka
Set na Jigidar mallaka
*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers????????????
07069711327 call or Whatsapp ,Ina maraba daku customers??????????
Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata??????????????????
__________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
______________________
..........A wahale ta kalla agogon dake bangon ?akin, ?arfe shida saura fa na yamma. Wani irin ciwo ?asusuwanta ke mata, tun kusan ?aya da rabi bawan ALLAHn nan bai barta ta huta ba, sallar la'asar ma a ?akin yayi ta, duk da yanda yaga tayi laushi tun ?azun bai raga mata ba har sai da ta fara masa kuka da ro?o da magiya, a hankan ma sai da ya mula dan kansa...
Ê ÊÊ Fitowarsa a bayi ya katse mata tunani, ?aure yake da towel yana tsane jiki da wani, suna ha?a ido ta tura masa baki. Nashi bakin ya ?an ta?e yana ?auke ido a kanta shima. Sai da yaje gaban mirror cikin muryarsa data koma can ?asa ya furta, ÒKi tashi ki gyara jikin ki raguwa kawai. Ki damu mutum yazo-yazo sai yazo kuma kiyita rakiÓ.
Ê Ê Ê Ê ÊÊ Cikin sake tura baki ta ce, ÒKai dama ai baka da tausayi wani lokacin, amma idan bani ?inba ma wazai iya da kai. Kuma ni ALLAH bazan iya tashi ba, bakaji ?asusuwana ba kamar ana sassarawa faÓ.
Ê Ê ÊÊ ÒDa sau?i ma tunda sarawa ce ba ni?awa ake baÓ. Ya bata amsa cike da gatse.
Ê Ê ÊÊ Bata sake cewa komai ba, dan so take ya sauka a fushin nasa yabar ?annenta su cigaba da zama a gidan. Shima bai sake magana ba ya gyara jikinsa tare da saka kaya. Ita dai tana binshi da kallo harya kammala. Zuciyarta kuwa wani ?ara cika take da soyayyar sa, tasan samun miji irinsa ba ?aramin morewa bace. Gaban gadon yazo ya tsaya hannayensa a cikin aljihu yana kallon fuskarta dake a marairaice, ita ko ta kasa kallon cikin idonsa. Shekara ta goma sha suke da aure, amma har yanzu bata iya kallon tsakkiyar idon Zak-Shadow duk da wayewarta