Author : Bilyn Abdull Category : Drama
ÊÊ ÒKai kawun Nimrah da wuri haka, wannan karon ai baka da?e mana ba, kwata-kwata bakafi sati biyu baÓ.
Ê ÊÊ ÒWlhy naso yin sati uku ne fa, to ganin mota a sau?a?e yasa zan wuce kawai. Amma bazan jima ba nanda ?arshen wata zan dawo yin dashen albasar nan.Ó
Ê Ê Ê Ê Ê ÒAto da gaskiyarka, ALLAH to ya kaimu. Ka shiga Yayan naka na ciki ai, bari nima na ?arasa kaye-kaye dan karnuka na shigo mana da dareÓ. Amsawa yay da to yana shigewa, ita kuma ta cigaba da tattare kayan tsakar gidan. Ciki harda botikin nan da Nimrah ta sakawa jaka a ciki. Batare da Umma ta damu da miye cikinsa ba ta rufe shi da murfinsa dan dama tana kwa?in fulawar taliya ne a ciki idan zata murza. ?aki ta shiga da su ta ajiye, daga haka ta zauna suka cigaba da hira da Baba da Tanimu....
?>>>>>?<<<<
Ê Ê Ê Ê Ê ÊÊ Tunda ragamar jejin ta koma hannunsa a daren jiya duk ya kasance a tsarguwa. Ko barcin kirki baiyi ba, dan haka kawai yake jin wani abu mai nauyin gaske a zuciyarsa. Ga yawan fa?uwar gaba dake samunsa. Bafa yau ne karo na farko da Zak-Shadow ke barin jejin shugabanci ya koma hannunsa ba, amma sai yake jin na wannan karon da girma sosai.
Ê Ê Ê Wajen misalin ?arfe uku na dare barci ya gagaresa gaba ?aya, sai kawai ya tashi. Wayar sadarwa ya ?auka, yay kira kai tsaye ga dukan Captains dake cikin rundunar, cikin bada umarni ya bu?aci ganinsu. Basu ko ?ata lokaci ba, dan kafin ?arfe hu?u na asuba sun tattaru a sansanin nasu. Meeting Major Imran yay da su na minti talatin kawai, kafin biyar na asuba ya sallamesu kowa ya nufi komawa sansaninsa....
?A lokacin da Major Imran Abbas ke zaman wannan meeting da Captains ne yaran ?ungiyar duhu suka samu damar kutsa kai cikin wasu sansani kamar yanda suke iso tun farkon dare. Mataki na farko da suka fara amfani da shi shine datse na'urorin sadarwa dake cikin sansani uku. Cikin bazata ?arfe biyar dai-dai na asuba matasan jaruman sojojin na ?o?arin gabatar da al'awalar shiga sallar asubahi, wanda basa sallar na ?o?arin amsar duty kawai sukaji saukar harbin kan mai uwa da wabi.
Ê Ê Tabbas duk wanda bai zama jami'in tsaro ba bai san minene tashin hankali da ainahin jarumtar mazan ?warai ba. Cikin abinda baifi minti biyu ba sojojin nan sun riki?e maida raddi, hatta wa?anda suka sami harbi bata ciwon suke ba sam balle zubar jinin da suke yi. Lokacin da Captains ?insu suke dawowa wajen ?arfe biyar da wasu mintina wasa yayi wasa, domin kuwa waje ya hargitse hargitsewa irin ta MAZAJEN FAMA. Cikin tashin hankali Captains ?in sukai ?o?arin kai rahoto ga sauran sansani ta hanyar wayoyin sadarwa, amma abin mamaki duk basa aiki. Makircin masu makirci yayi tasiri kenan bisa ?addarar UBANGIJI.
Ê Ê Ba wannan bane hari na farko da suka ta?a fuskanta, amma wannan kam ya girgiza hazo sakamakon tsahon shekaru uku kenan babu wani damuwa har suna jin sun gama nasara akan azzalumai, domin kuwa shiri suke na barin jejin a cikin wannan shekarar ganin zaman lafiya ya samu a yankin fiye ma da yanda ake fata..........???
_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._
*_NIGER????- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*
*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*
_Shaidar biya??_
*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*
*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*
*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull
*_WHATSAPP (500)_*
*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*
*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*
KIDA A RUWA
40
........Gari ya ?an fara hasken dake bayyana safiya, Major Imran daya kasa zaune ya kasa tsaye na a bakin ruwa yana zubama tsuntsayen nan dawa tamkar yanda sukeyi shi da Zak-Shadow wani irin nishi ya fara tasiri a cikin kunnen sa. Kowane yanayi soja mai ankarewa ne akan aikinsa. Cikin sauri ya ajiye robar dawar yana waige-waige da ?ara bu?e kunne saitin inda yake jin nishin. Tabbatar da wajen ya sashi zabura tare da ciro bindiga a jikinsa yaja ya ?ana, cikin san?a da jarumta ya tunkari wajen. Dai-dai yana isowa gab aka ?ara jan nishin da ?arfi tare da hanka?a ciyayin wajen. Soja ne ya bayyana jikinsa kace-kace da jini, da ?yar yake iya ambaton, ÒCommandos, help us! We need you here! Where are you?.Ó.
Ê Ê Ê Ê Ai Major Imran baima San ya zabura kansa ba. Cikin tashin hankali yakai du?e gabansa yana mai kamashi gaba ?aya...
Ê Ê Ê Ê ÒSoldier! What happened? Report now! Are you okay?.Ó.
Ê Ê ÒSir! Hari, hari aka kai mana a kusurwar ?ofar kudanci, sun mana ?arna, sun datse na'urar sadarwa, shiyasa muka kasa isar da sanarwa......Ó
Ê ÊÊ Ya kasa ?arasawa saboda aman jini da yake yi. Bayyana tashin hankalin da Major Imran Abbas yake ciki ?ata lokaci ne. Sai dai da yake soja-soja ne babu alamar rawar jiki ko ?imuwar zahiri. Da kansa ya ?auki sojan nan a hannunsa ya juya nasu sansanin....
Ê ÊÊ Zamu iya cewa wannan shine mafari, mafarin tashin hankali na bazata da masu makirci suka ?auki kwanaki suna shiryawa da daidaita wannan ga?ar domin aiwatarwa ya tabbata. Ba ?aramar ?arna akaima sansani ukun nan da aka kaima hari ba. Gashi an yanke musu na'urorin sadarwa ta yanda har Headquarter sun gagara kai rahoto balle sanar da Zak-Shadow halin da ake ciki. Sai misalin ?arfe goma sha ?aya aka samu damar fita da wa?anda suka jikata, sai mutane shida da tun asubahin ma sun rasu, sojoji hu?u ?an ta'addan biyu......
>>>¥>¥>¥<¥<¥<<<
Ê Ê Ê Ê Tunda ya fita sallar magriba sai ?arfe tara saura suka shigo gidan shi da Ammar dake ma?ale da shi, dan shima gab da magriba ya iso daga Zaria inda yake karatu. Bai ha?u da Dadan nasu ba sai a masallaci bayan sun fito sallar magriba. Sosai suke so da ?aunar Zak-Shadow, dan shi suka bu?e ido suka gani kuma suke kallo a matsayin uba. Ba sunan Dada da suke kiran shi ne kawai girmamawar da suke masa ba. Hatta umarni idan ya basu ko saka doka akan abu ko hanasu yin wani abu duk son da sukema abunnan sun barshi kenan har abada. Dan sunyi imanin bazai hanasu abinda zai amfane su ba, ba kuma zai sakasu yin abinda zai cutar da su ba.
Ê Ê Ê ÊÊ Komai na hidimar rayuwarsu: ci, sha, ilimi, lafiyarsu da duk wani abu da akema ?a ?an gata shi da Mammah ne sukai musu a rayuwa. Taya zasu gagara masa biyayya su zama butulu. Sun tabbatar soyayyar da Dada ke musu soyayya ce irin ta ?a?a da mahaifi. Babu abinda zasu biya shi da shi sai addu'a da fatan shima ALLAH ya bashi tashi zuri'ar, dan rashin haihuwar nan tasu na damun kowa kawai dai basa magana ne...
Ê Ê Ê Ê Ê Tunda suka baro gidan su Imran surutu kawai yake zuba masa. Shi ko Zak-Shadow nashi murmurshi, sai lokaci-lokaci yake jefa magana a ta?aice. Hakan baya damunsu, dan duk wanda yasan Dadan su yasan bamai yawan magana bane. Sam ba miskili bane, amma bai da yawan surutu ko dariya. Idan yaso hirarsa kuwa zakaji yanayi da Mammah sosai kamar bashi ba. To suma sukan ?an samu kanshi wani lokacin ya biye musu idan yana jin nisha?i..
Ê Ê ÊÊ Gaba ?aya kowa na falon har matarsa da ?annenta. Dama Aunty Ummi da Aunty Mommy da tun ?azun suna gidan tare da shi. Aunty Mimi ce sai yanzu ta iso, ?azun sanda Biebah ta kirata sun fita da mijinta anguwa. Suna yin sallama kuwa ta taso a guje cike da farin ciki tana fa?in, ÒOyoyo Dada ta rungumeshiÓ.
Ê ÊÊ Kansa ya girgiza kawai tare da ?an bubbuga bayanta. ÒKe dai ba?ya girma koÓ.
Ê ÊÊ ?agowa tai tana dariya da kamo hannunsa cikin nata ta ri?e. ÒDada in dai a gabanka ne ina nan ?ar yarinyata Autarka, dan ma wannan ?an bu?ulun yazo ya ragen farashin autar ne da waccan yarinyarÓ.
Ê Ê Tai maganar tana hararar Ammar da Biebah. Ramawa Ammar ?in yayi shima, ÒSai ki ha?iyi ?wallon mangwaro ki suma, dole dai a ce da mijin iya baba ai. Muma autocin nan dai ne ko AutaÓ.
Ê Ê ÊÊ ÒYes YayanaÓ.
ÊÊ Biebah ta amsa masa tana ma Mimi gwalo.
Ê Ê Ê ÒDada ka gansu ko, shiyasa idan baka nan bana son zuwa gidan nan na da?eÓ.
Ê Ê Ê Ê Ê Ê Murmushi yayi ka?an shi dai, sai kuma ya shafa kanta da fa?in, ÒKi daina lulasu, ke yanzu ai kin girmi ?uruciyarsu. Kalleki fa da yara har biyuÓ.
Ê ÊÊ Fuskata ta ?oye a jikin hannunsa, dan ita kunya take ji ma ace ta haihu. Shima bai sake cewa komai ba yaja hannunta suka ?arasa cikin falon. Tashi Yaya Bilal yay ya bashi kujera da yake, ya koma kusa da Mammah, dan shi dama ?an shagwa?ar Mammah ne, ya girma amma bai san ya girma ba. A ?asa Ammar da Mimi suka zauna kusa da ?afafunsa, duk sun ri?e masa hannaye kamar wasu ?ananun yara ko zai gudu ya barsu. Biebah tai ?wa?a-?wa?a da fuska kamar zatai kuka ganin sun tsare ko ina bata samu wajen zama kusa da Dada ba. Gefensa ya nuna mata da ido, basa iya zama a kujera idan yana kan kujera har su Ja'afar kuma, amma bazata iya kuma ?in bin umarninsa ba, dan haka ya taho sa?af-sa?af kamar munafuka ta zauna a hannun kujerar da yaken.
Ê Ê Ê Ê Dai-dai nan Mommy ta fito a kitchen ?auke da kofi akan tray ?arami. ÒOh ni, duk kunzo kun wani dabaibayeshi kamar ku ka?aine da Dadan.Ó
Ê Ê Ê ÒKema dai ?ya fa?a MommyÓ.
Cewar Aunty Ummi tana harararsu. Murmurshi Mammah tayi, yayinda matarsa dake cike fam da kishi da takaici kamar ba ?an uwansa ba ta ?an ta?e baki. Mugun haushin wannan soyayyar da yake nunawa ?an uwansa take. Ta ta?a su?utar bakin nuna masa abin yayi yawa, daya zuba mata wani mummunan kallo ai bata sake kwatantawa ba.
Ê Ê Ê Ê Bilal ya ce, ÒDada dan ALLAH sati biyu zakai mana ko? ALLAH muna missing ?inka muna son muyita kallonka, idan kana nan gidan yafi da?iÓ.
Ê Ê ÊÊ Sai da ya amshi mug ?in shayin da Mommy ta kawo masa ya kai baki ka?an sannan ya amsa Bilal ?in. ÒKuyi ha?uri Bilal, lokaci na zuwa da zan zo na zauna tare da ku na baku dukkan lokaci na. Nima ina jin farin ciki a duk sanda nake tare da kuÓ.
Ê Ê Ê Sosai maganarsa ta shige su da saka su jin ?aunarsa na ratsasu. Naneeha data ?an zuba masa ido ya kalla, sai kuma ya kauda kansa. Falon ya ?anbi da kallo tare da fa?in, ÒIna Mu'azz!Ó.
Ê Ê Ê ÊÊ Biebah ta ce, ÒDada yayi barci, ya gaji da jiranka ya ?ingireÓ.
Ê ÊÊ ÒDa wuri hakaÓ.
Ê Ya fa?a a ta?aice.
Mammah dake duba wani littafin addini ta ce, ÒWannan ?an naka ai ruwa-ruwa ne. Ina ga dai sojan zaka maidashi ko zai canja.Ó
Ê Ê Ê ÊÊ Dariya sukayi su duka. Banda shi daya ?an murmusa kawai. Haka suka cigaba da hira cike da nisha?i, duk da shi tashi maganar bamai yawa bace, sai dai sun sha murmushi dan su kam yana musu murmushi ba kamar a waje ba. Kasancewar duk anan su Aunty Ummi ma zasu kwana wannan hira bata tashi ba sai kusan ?arfe ?ayan dare. A hakan ma sai da Mammah tace su barshi yaje ya kwanta, dan su basu ?i a kwana ana hira suna ganin Dada ba.
Ê Ê Ê Tuni Nabeeha da ?annenta dama sun koma can sashen nasu tun wajen 11. Dan haka ya fito, sai Ammar da Bilal da sukai masa rakkiya har ?ofar sashen nasa sai da ya shiga sannan suka koma...
ÊÊ
Ê Ê Ê Ganin haske alamar batai barci ba kai tsaye ?akinta ya nufa a karo na farko tun isowarsa gidan. Zaune kuwa ya sameta tana waya, ta canja kayanta zuwa na barci da sukai mata ?yau sosai. Idanunsa a kanta yay sallama cike da nutsuwarsa. Idanu ta ?ago a hankali ta kalleshi, sai kuma ta kawar tana yin sallama da wanda suke wayar. Dai-dai tana ajiye wayar yakai zaune kusa da ita, kasancewa a sofa take zaune. Ganin kallon daya zuba mata cike da tsarguwa ta ce, ÒMummy na gaishe kaÓ.
Ê Ê Ê ÊÊ ÒNa godeÓ.
ÊÊ Ya fa?a a ta?aice.
Kanta ta jinjina masa itama, sai kuma ta matso ka?an ta kwantar da kanta a kafa?arsa, hannunsa ta kamo ta saka nata a ciki. Mintuna kusan biyu suna a haka shiru, sannin hirarsa sai ya gadama ya sata ?aga kai tana kallon ?ya?y?yawar fuskarsa, idanunsa a lumshe suke tamkar mai barci, amma tasan ba barcin yake yi ba. Dan haka ta ?an matsa hannunsa tare da fa?in, ÒMy CoolÓ.
Ê Ê Ê ÒUhhmmÓ.
ÊÊ ÒKayi barci neÓ.
Maimakon amsa mata sai ya bu?e idon kawai yana kallonta. Kasa jurewa tai ta ?an risinar da nata tana sauke numfashi. Cikin jin shakkar fa?ar abinda ke bakinta ta cigaba da matsa yatsun hanun nasa, kafin a ?arare ta ce, ÒDan ALLAH wannan karon ka yarda muje muga likitan nan mana. Ta hakanne zamu fahimci idan wata matsala ce a tare damu mu tashi mu nema magani. Shekara gomaÊsha fa ba kwana goma sha bace My D. Dan ALLAH kai baka jin wani abu a ranka idan ka kalla ?annenka da yaransu? Ga su Ja'afar suma zasuyi nasu auren, nan da shekara ?aya sai kaga duk suma da yaransu. Haka kake son suma matansu suzo a bayan bayana su haihu ina kallo....Ó
Ê Ê Ê ÊÊ Shiru ya mata ya?i tankawa. Sai hakan ya ?ara ?ular mata da zuciya, dan haka yake mata a duk sanda ta kawo masa batun zuwa ganin likita. Kuka ta fashe masa da shi mai ratsa zuciya. Kafin ta yun?ura fuu ta mi?e da nufin bar masa wajen, batare daya kalleta ba shima ya ri?o hannunta, tare da fisgota ta fa?o jikinsa gaba ?ayanta. Kici-kici ta fara nason tashi tana ?ara ?arfin kukanta, amma ri?on da yay mata da hannu ?ayan nan kawai ta gagara tashin. Ganin ba iya ?watar kan nata zatai ba da gaske sai kawai ta kwantar da kanta a ?irjinsa ta cigaba da raira masa kukan.Tsawon lokaci suna a hakan idanunsa a rufe tamkar bai san tanayi ba, ganin ba dainawa zatai ba ya ?agata a jikin nasa ya mi?e da nufin bar mata ?akin gaba ?aya.........???
*_Typing??_*
*_??KI?A A RUWA.....!!??_*
*_Bilyn Abdull ce ????_*
*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._
_Chapter 41_
__________________
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/LkEgiP5qOEo9YDYjaeZLLc?mode=ems_wa_t???? Assalamu Alaikum my people dafatan kunanan cikin aminci sunana ummuh sayyeed yar mutan Chadian traditional medicine center Zaria dealer in all kinds of magungunan mata turarukan wuta sudaniss dilka skin care products at home my people bazamafa a kwai zafafan promo damukeyi in Sha allahu zuwa on 15 zamugama sannan gareku Yan Kano free ne kayanki zasuzo miki amma fa karyazo bayan mungama promo kuce kyauta ne aa zakibiya kudi nagode takuce yar mutan Chadian mai gyaran ciki dawaje ???? please banda maza,?maza?
In kinada matsala wadda zamu iya taimaka miki 09065504546
Ga PRODUCTS DINMU KAMAR HAKA
MAGANIN SANYI
TSUMIN BOM
MADARAR TABAJE
GORON TULA SYRUP
ZUMAR SHADAMATSIN
GARIN YAUKAYAUKA EMERGENCY
GARIN KINFI KAZA DADI
SIRRIN MALLAKAR KASA
SIRRAN GIDANKI
DAHUWAR KAZA
DAHUWAR CICCIBI
DAHUWAR YAN SHILA
HMM BAZASU IRGUBA INA GODIYA SOSAI MY PEOPLE ????
__________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
______________________
.........Zaram tasha gabansa, sai dai ta gagara kallonsa kamar yanda shi yake kallonta. Zuciyarta na mata ?una da ra?a?i, shawarwarin mahaifiyarta na bata ?warin gwiwa ta ce, ÒHaysam kana saka min shakku a zuciyata da jin yarda akan maganganun mutane. Kodai baka son haihuwa ne kamar yanda kowa ke fa?a?Ó.
Ê Ê Ê ÊÊ Ya da?e bai ji abinda ya sokar masa zuciya kamar kalamanta ba. Cikin wani irin yanayi mai girman gaske ya zuba mata idanu yana mata wani irin kallo mai zafin gaske. Zuciyarsa kuwa tuni ta yin?uro ta tokare ma?oshinsa. Ya tabbata in dai ya bu?e baki akan bata amsar kalamanta zai iya gaya mata mai zafin gaske da zata ninka wadda ta gaya masa sau dubu. Dan haka sai kawai ya zagayeta ya fice a ?akin gaba ?aya.
Ê Ê Ê Fashewa tai da wani irin kuka tana kaiwa ?asa ta zube. Jifa ta fara yi da duk abinda ya tare mata gaba. Babu abinda ke ?ara ingiza fushinta sai kalaman mahaifiyarta. Tabbas ta yarda gaskiya Momy ke fa?a akan mijinta. Dan ita kanta a wasu lokutan takan zauna taita tunani game da al'amarinsa. Yanda yake mutum mai yawan bu?atar iyali miyasa idan ya tafi wajen aikinsa in ba ita ta takura masa da magiyar yazo tana missing ?insa ba dan kansa baya shiryowa yazo dan yin hakan. Sannan ko zuwan yayi idan ba ita da kanta ta kawo masa kanta ba bazai nema ba. Da tana ?auka tsabar girman kansa ne ke sashi yin hakan. Sai da mahaifiyarta ta fara fargar da ita ne akan kodai yana neman mata ne sannan ya ?an fara taba tunaninta, sai dai zuciyarta bata amince ba tana wasi-wasi dan tasan sa da ?yan?yami. Amma zuwa yau zuciyarta kamar ta fara jin aminci da wannan zance, musamman idan ta tuna maganar wasu ?awayenta da kance ta tashi tsaye akan mijinta dan wasu sojojin akwai son matan tsiya, shiyasa ma basu cika son haihuwa ba dan kar aima ?a?ansu abinda sukema wasu.
Ê Ê Ê Ê Ê Wa?an nan tunane-tunane Nabeeha ta cigaba da tasirantarwa a wannan dare suna ?ara tunzurata da rikita mata sissafi. Koda ta sake kiran mahaifiyarta ta gaya mata yanda sukayi da mijin nata sai ita kuma ta sake tabbatar mata hasashensu ya zama gaskiya dai, Zak-Shadow baya san haihuwa a gaske. Kuma tabbas dole ta mi?e tsaye da bincikensa dan ta tabbatar shin baya neman mata. Ai ko haka ta ?ara hawa ta zauna. Da safe har ya shirya ya fito bata