Author : Bilyn Abdull Category : Drama
le?ashi ba. Sai shine ya shigo ?akin nata.
Ê Ê Ê Ê Yanda ta faffasa abubuwa kawai ya tsaya yana kallo, kafin ya maida idanun kanta. Tana kwance a kan gado da waya a hannunta. Sarai kuma ta ji shigowar tasa amma tai biris. Uffan baice mata ba ya juya ya fice a ?akin. Sai ta raka bayansa da harara tare da jan tsakin daya shiga kunnensa a bazata, dan ya juyone da nufin dawowa ?akin ya mata magana. Cak ya tsaya tamkar wanda akai ma tsawa, sosai fuskarsa tayi masifar sake ha?ewa fiye da yanda take, idanunsa sun wani juye alamar zuciyar ?an maza ta motsa, dan ni kaina na tsorata addu'a kawai nake kar yace zai koma ?akin. Ganin ya bar wajen ya sani sauke ajiyar zuciya.
Ê ÊÊ Sashen Mammah ya nufa, a kallo ?aya kuma ta fahimci ransa a ?ace yake. Sai dai batayi magana ba saboda ?annensa. Shima cikin dannewa da ha?uri da ALLAH ya bashi ya fuskanci ?an uwansa ya ajiye batun Nabeeha gefe.....
>>>>>?<<<<<
Ê Ê Ê Ê Gaba ?aya wannan yinin su Major Imran sun yishi ne akan ?afafunsu wajen binciken son sanin su wanene suka kawo musu wannan harin, ta wani ?angare kuma hankalinsa a tashe yake matu?a akan son samun Zak-Shadow kafin zancen harin da aka kai musu ya kai Headquarter asan baya jejin tunda yayi fita ne irin ta sirri. Amma har wani daren bai samu mafita ba. Sai dai sun sake shiri na musamman akan kowane sansani dama jejin gaba ?aya. Dama haka wannan munafukai ke bu?ata, wato karkatar da hankalin su Imran ?in, sun ko samu nasara zamuce, dan ana cikin sallar isha'i suka sami nasarar kai hari a ?auyuka uku. Bankaura dake babban ?auye na wannan yankin, sai wani ?auye da ake kira Gangare, sai kauyen Marke.
Ê ÊÊ Wannan sabon tashin hankali ne da wa?an nan ?auyuka basu ta?a fuskanta ba a baya, dan rikicin shekarun baya daya faru a sauran ?auyukan ne banda nasu. Ruwan fitar harsasai da ?arar tashin nakiya ce ta fara jan hankalin wasu a yaran su Imran. Cikin gaggawa wani hazi?in matashin soja ya silalo yabaro inda suke da bayi da nisa da ?auyukan ya sanar da Imran. Ai babu ?ata lokaci ya zabura da wasu tawaga suka nufi wannan waje. ?auyen Gangare suka fara shiga kasancewar shine farko. Tun a farkon shiga suka fara cin karo da gawarwakin mutane. Hankalinsu ya tashi dan sun fahimci al'amarin da lallai babba ne. Ai babu wani maganar ?aga ?afa suka bu?e ma yaran su Dagger wuta, nan fa sabon wasa ya koma tsakaninsu, mutanen gari kuwa tashin hankali yasa sun watse cikin jejin, wasu kuma a cikin gidajensu suka samu wajen ?uya.
Ê ÊÊ Matu?ar bata kashi akasha a wannan dare, kowane ?angare sun gama jigata musamman mutanen gari da sukafi fuskantar ?alubale, an kashe mutane da yawa, a wannan ?auye. Ba'a samuÊlafawar wannan hargitsi ba sai zuwa ?arfe shida da rabi na asuba gari ya fara haske, daga ?arshe dai su Dagger suka gudu, an kashe wasu a cikinsu suma, an kama mutane biyu kuma, kamar yadda wasu a cikin yaran su Imran suma aka ji musu ciwo, sai dai soja ko ?aya bai mutu ba. Sojoji na tattara mutanen da suka jikkata Imran ya samu waya ta wani da aka kashe, gefe ya koma ya shiga neman layin Zak-Shadow, a lokacin kusan ?arfe tara na safiya. A kuma dai-dai wannan time ?in ne Zak-Shadow yake a sashen Mammah tare da ?an uwansa bayan ya baro nashi sashen da ?acin ran matarsa.
Ê Ê Ê?ÊBilal ne yaga wayarsa na haske, dan shi hankalinsa ya tafi kan magana da Mammah.
Ê Ê Ê ÒDada kamar ana kiran wayarkaÓ.
ÊÊ Bilal ?in ya kalla, sai kuma ya juya yana kallon wayar dake a gefensa. Ba?uwar number ce, shi kuma baya ?aga ba?uwar number. Dai-dai nan kiran ya katse, har zai ?auke kansa sai kuma wani kiran ya sake shigowa a karo na biyu, cikin takaici ya ?auki wayar zai kashe gaba ?aya dan zuciyarsa sam babu da?i...
Ê Ê Ê Ê ÊÊ ÒYa kamata dai ka ?auka kasan wayeÓ.
Ê Ê Maganar Mammah ta dakatar da shi daga kashe wayar, cikin bin umarni ya ?aga tare da sakawa a hansfree. Jigatacciyar muryar Imran ta daki kunnensa, ÒImran ne Sir!.........Ó
Ê Ê Ê ÊÊ Wayar ya ?auka yana mi?ewa tare da cireta daga hansfree ?in gaba ?aya. Cikin wata irin razananniyar murya ya ce, ÒWhat! Shine sai yanzu kuke sanar dani. Imrannn!!!Ó.
Ê Ê Ê Yanda ?akin ke amsawa da amon muryarsa yay matu?ar tada hankalin ?an uwansa, a zafafe ya yanke kiran yana mai isowa gaban Mammah. Kai tsaye ya ce, ÒMammah zan wuce akwai matsalaÓ.
Ê Ê Ê Ê ÊÊ ÒYa rabbi, miyake faruwa?Ó.
Ê ÊÊ ÒBa lafiya Mammah, hari aka kai mana. Kiyi ha?uri zamuyi wayaÓ.
ÊÊ Daga haka ya fice daga falon kamar wani yunwataccen zaki. Hankalinsu a tashe duk suka mi?e suna kallon juna, sai kuma duk sukayo waje suma. Dai-dai nan yake fitowa daga sashensa da jaka a hannu, sai hular mashin ?insa. Gaban Mammah yazo ya ?an rungumeta, ta shafa kansa tana mai masa addu'a, dan yanayinsa kawai ya tabbatar mata al'amarin babba ne sosai. Hakama ?annensa a tare suka zo suka rungumesa tare da masa addu'a. Da sauri yabar wajen ganin su dukansu suna faman sharar hawaye, har Mammah duk jarumtarta sai da ta kauda kai gefe, yana hawa ?aton mashin ?insa da in yana tafiya baka jin ?ara Bilal ya zabura ya nufi gate da gudu ya bu?e masa. Ai ko a guje ya fice daga gidan shima, dan ji yake kamar ya rufe ido ya gansa a jejin...
Ganin kowa ya fito babu Nabeeha ?anwarta ta tafi da gudu tana buga mata ?aki da kiranta.
Ê Ê ÒAunty!. Aunty! Ki bu?e dan ALLAH Dada fa zai tafiÓ.
Ê Ê Wani irin dukan zuciyar Nabeeha kalmar zai tafin tai a karo na farko. Cikin sauri ta diro a gadon da take kwance. Yanzu fa taji yana buga mata ?ofa da kiran sunanta tai banza da shi, a zatonta kan maganar jiya ne yazo ko fitinarsa ce ta motsa, duk da tasan kome yake ji idan yana fushi zai iya danne abinsa ya ha?ura, shiyasa ta?i bu?ewa. Tana bu?e ?ofar ?anwarta taja hannunta kawai suka fito, sai dai rashin sa'a suna fitowa tsakar gidan ana rufe gate alamar harya wuce. Sharrr hawayen da suka cika mata ido suka shiga rige-rigen zubowa, sai kawai jikinta ya kama rawa har tana neman fa?i sai da ?anwarta ta ri?eta. Ciki suka koma, dan su ma su Mammah sun shige nasu sashen. Bedroom Nabeeha ta shige tana mai fashewa da kuka, dan ita duk tunaninta abinda tayi jiya ne da ?in bu?e masa ?ofa a yanzu ya fusata shi.
Ê Ê Ê ÊÊ ÒAunty dan ALLAH ki daina kukan nan, kimasa addu'a kamar yanda sauran ?an uwansa ke masa. Dan ita yafi bu?ata a garemu baki ?ayaÓ.
Ê Ê Ê ÊÊ ÒIsmat bazaki gane ba, laifina ne, nasan nina fusatashi ya tafi. Miyasa daya buga ban bu?e masa ?ofar ba....Ó
Ê Ê Ê ÒAnya haka ne kuwa Aunty. Kamar fa kiransa akai daga wajen aiki inaga wani abu ne ya faruÓ.
Ê Ê Ê ÒWajen aiki?Ó.
Ê ÒTabbas haka ne Aunty, amma ki bincika wajen su MammahÓ.
Ê Ê Ê ÊÊ Hawayenta ta shiga sharewa da sauri. Sai kuma ta jawo wayarta ta shiga kiran number ?insa. Amma harta katse bai ?aga ba. Ta jera masa fin kira goma no answer, sai ta sake fashewa da kuka tana yin jifa da wayar, ALLAH ma ya sota bata fa?i ?asa ba Ismat ta cafe..........???
_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._
*_NIGER????- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*
*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*
_Shaidar biya??_
*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*
*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*
*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull
*_WHATSAPP (500)_*
*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*
*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*
*_Typing??_*
*_??KI?A A RUWA.....!!??_*
*_Bilyn Abdull ce ????_*
*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._
_Chapter 42_
__________________
https://wa.me/+23408067422528
Kina son rage kiba ba tare da kin daina cin abunda kike so sannan ba tare da kinyi gudawa ba? To kimin magana domin samun hanyoyi da zaki rage kiba ba tare da kinsa wahala ba.
Ko kuma matsalar gashi ce ke damunki, ko rashin tsahon gashi ne, shima muna da solution dinsa.
Ko kuma fatar ki tana lalacewa ne a sanyin? Muna da ingantaccen man da zai gyara miki kafafunki ko kuma kamar ta jarirai. Ko kuma kafarki ce take kaushi a sanyin nan muna da ingantaccen mayuka
Ko kuma man gyaran fata kike so da zai gyara miki jikinki a sanyin Nan ?duk muna dasu ba tare da kinsa wahala ba sannan 100% natural ne.
Yar uwa idan ma bangaren samun kudi shima kike nema shima duk zamu koya miki.
Kedai kawai ki mana magana domin karin bayani.
https://wa.me/+23408067422528
ÒShin Ke uwa ce, kina son samun ku?i ba tare da kin fita kin bar ÕyaÕyanki a gida ba?Ó ko kuwa ke student ce kina son samun karin kudin shiga ko kuma ma dai kawai kison karin side hustle ne
Tare da Oriflame, za ki iya yin kasuwanci daga wayarki a gida. Ba tare da kin fita ba. Mata da yawa sun riga sun farga da wannan Kasuwanci kuma suna moriya dashi sosai, suna making kudi daga gida, kuma ke ma za ki iya sannan bayan ribar ki zaa biyaki salary a karshen wata. ko kuma kina son yin siyayya for personal use ne ba tare da anci riba dake ba ga link nan a kasa zaki iya register da kanki it's free??
https://shop.oriflame.com/NG-salmaibrahimismail/3M3HmQWe
__________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
______________________
.........Mahaukacin gudun da yay a hanya, wanda UBANGIJI ne kawai ya tsaresa kusan ?arfe biyu na rana ya iso cikin jejin. Tun daga sansanin farko da aka kaima hari a daren shekaran jiya ya fara cin karo da tashin hankali, dan gaba ?aya sansanin a hargitse yake, an fasa tantunan da harsasai tako ina huji ne, ga karnuka nan kusan hu?u kwance a mace an harbesu. Shiru babu kowa alamar mazaje nakan aiki. Sansaninsu ya ?arasa da sauri, tuni ?an tsirarun sojojin da ke a sansanin suka tareshi tare da mi?a gaisuwa.
Ê Ê ÊÊ Ajiye mashin ?insa yay a wajen da yake ?oyewa, tare da canja kayansa zuwa uniform ya zubama bindugu biyu bullets sannan ya fice. Kai tsaye inda baradan karnukansa suke yaje ya bu?esu. Ai ko suna ganinsa suka fara wani mahaukacin haushi. Bayan mota dake fake irin ta sojoji dake shiga kowane kwazazzabo saboda ?arfin tayoyi ya bu?e musu duk suka shiga, shima ya zagaya gaba inda aka bu?e masa kusa da mazaunin driver, cikin sauri wanda zai tu?a shin ya fice a wajen a guje zuwa ?auyen Gangare inda su Imran suke.
Ê Ê ÊÊ Da tarin gawarwakin mutanen garin fin arba'in ya fara cin karo su Imran sun taresu a waje guda. Sai sojojin da suka samu raunuka ana duba su da wasu a jama'ar gari da suma suka sami raunukan. Garin tsit mutane duk sun ?uya, sai su sojojin kawai da kallo guda zai tabbatar maka duk a jikace suke, wasu suna gyara bindiga, wasu kuma suna ta duba ?ananun raunikan jikinsu.
Ê Ê ÊÊ Motar na tsayawa duk suka mi?e. Tare da ?amewa suka sara masa. Yayinda Captains ?insa suka iso gabansa da sauri, ilahirin fuskokinsu suma na nuna gajiyawa da damuwa.
Ê Ê Ê Ê Ê Zak-Shadow da idanunsa sukayi ja, muryarsa cike da ?arfi da zafi idonsa akan Major Imran Abbas ya furta, ÒNa bar sansani na kwanaki biyu kawai, amma ku kai sakacin da komai ya rushe haka? What the hell is this?! Are you ladies or soldiers?!Ó.
Yanda yay maganar idanunsa na sake riki?ewa kamar garwashin wuta yay matu?ar hargitsasu. Kowa ya kasa magana, dan babu ma mai wannan zarran bare gigin, garama Major Imran, dan haka a yanzu ma shine yay magana.
Cikin matu?ar girmamawa Major Imran dake tsaye a kusa da shi jikinsa da kura, ya ce, ÒI'm sorry sir. Mun yi iya ?o?arinmu. Amma mun ji kamar makiyan suna sanin duk motsinmu ne kafin mu yi. Kamar ana gaya musu abin da muke shiryawa ne kai tsaye. Sannan hari ne na bazata. Mun rasa ha?in sadarwa tun daren shekaran jiya. An kai hari biyu lokaci guda a Arewa da Yamma. Sojojinmu sun watse, mun rasa mutane da yawa. Wannan dalilin ne ya janye hankalinmu da sansanin mu, ashe shiri ne na musamman, hari ne na kauda hankali aka kaima sansanin nan shine ainahin target ?insuÓ.
Sosai zuciyar Zak-Shadow ke han?oro a cikin ?irjinsa, wani irin ra?a?i da zafi mai ?una yake ji a ransa. Dan ya fahimci bayanin Imran fiye da yanda yayi masa shi, tabbas yaji a ransa dole ne harin ya kasance shiryayye, sannan an tsarasa ne ta hanyar amfani da fitarsa a jejin. Sanin fitarsa kuwa dole tana da nasaba da munafiki a cikinsu. Dan Imran bazai ta?a aikata wannan kuskuren a gareshi ba. Da rinannun idanunsa masu saka tsinkewar zuciya ya juya yana ?arema sojojin da duk suka nutsu kallo. Nazarinsu yake ?aya bayan ?aya. Ya daka tsawa yana zagaya tsakaninsu, yana kallonsu kamar zai cinye su da idanun. Wasu daga cikin sojojin suka sunkuyar da kai, wasu suka tsaya cak saboda tsoro.
Ê ÊÊ ÒWanda ya ?auki nauyin ?asarmu ba zai yi wasa da jinin mutanenmu ba!, dan kuwa duk soja na gaskiya ?an ?warai ne kuma ?an jalak ne. Yanda ya shiga da ?arfin zuciya, haka yake kar?a da ?arfin imani, sannan ya sadaukar da dukkan gaskiya. Ku sani duk wanda na gano yana fitar da wani sirri namu komai ?an?antarsa wlhy sai ya ?an?ana ku?arsa da mafi girman hukunci. Zan gano shi, ko da kuwa yana tsakanin ku kuma mafi kusa da ni. Dan haka tun kafin guri ya ?ure masa stand up! Fix this mess now!Ó.
Ê Ê Ê Shiru kake jin wajen ya ?auka kowanne yana kallon kasa. Har kana iya jin bugun zuciyoyinsu dake kai kawo a ?irazansu. Ya ?an ja numfashi mai zafi shima, yana kallon garin da ya rikice. Sai ya sake daka musu tsawa cikin murya mai zurfi, wacce ke cike da takaici da iko, ÒYou call this a village? Pathetic!Ó
Janye idanunsa yay daga kansu ya fara taku a hankali yana kallon gawarwakin bayin ALLAH da basu taka ma kowa ba balle zubarwa amma aka musu irin wannan kisan zalunci. A wannan lokaci Zak-Shadow ya fahimci cewa ba kawai ya?i da makiya yake yi ba, akwai wani babban ya?in da munafukan cikin gida da ha?arinsu yafi na waje. Cike da zafin zuciya ya juyar da kallonsa zuwa sama, inda haya?i ke hargitsewa cikin iska. Ya rufe idonsa na ?an lokaci, a saman lips ya furta, (Wannan ba ya?i da bindiga bane ka?ai. Babban ya?i ne duhu).
Idanun ya sake bu?ewa a kansu ya sake binsu da kallo ?aya bayan ?aya, yanzu kam cikin ?an sau?a?a zafinsa amma da ?aga murya da ?arfin soja ya cigaba da fa?in, ÒKun bar harin bazata guda ?aya ya rikita ku haka? Kuna nunama shashashu masu dattin kai su masu ?arfi ne akan karfinku why?! Why? My Soldiers! Why?Ó.
Suma ji sukai gaba ?aya jikinsu yayi sanyi, kalamansa na ratsasu da sake ?arfafasu da zaburar dasu. A tare suka sara masa tare da fa?in, ÒI'm sorry Sir!Ó.
Iska ya ?an furzar, cikin tsawa da sake zaburarwa ya ce, ÒKu tattara mutane a bama ?an uwansu su musu wanka ayi jana'iza, zamu mayar da martani kafin gari ya waye!Ó
A tare suka amsa cikin murya mai rawar tsoro da ?warin gwiwa:
ÒYes, sir!Ó
Shima cikin ?ara ?arfafawar ya ce, ÒMove! LetÕs show them what real soldiers look like!Ó
Nan masa suka sake fa?in ÒYes sir!Ó a tare.
Ê
Ê Ê Ê Ê Ê
ÊÊ? Zak-Shadow baifi mintuna goma sha biyar ba jiragen sama na soji masu saukar angulu suka fara sauka a kauyen, yayinda sojoji ke shiga gida-gida suna fito da mutane kamar yanda ya bada umarni, a wannan fitowar kuwa sai gashi an za?ulo yaran Dagger har uku da suka ji rauni suka ?uya cikin wasu gidaje.
Ê Ê Ê ÊÊ ÒYou see! Kuna nan zagaye da gawarwaki ma?iyanku na fake a cikin al'ummar da kuke bawa garkuwa. Abin takaici abin a kamaku da duka.
Ê Ê Ê Ê ?asa duk sukai da kawunansu musamman Captains da Major Imran. Yayinda shi kuma ke ?ara hasala, ji yake kamar ya dawo da hannun agogo baya ya goge wannan zuwa gida nashi. Duk da ya san zamansa a jejin bazai hana komai ba matsayinsa na mutum kamarsu, amma yana jin kamar shine sanadin komai, kamar anyi amfani da tafiyar tasa ne aka tsara komai.
Ê Ê Ê Ê Ê An kwashe sojojin da suka raunata da wasu a mutanen gari da suma suka ji raunuka. Gawarwakin kuwa aka shiga gidaje da su akai musu wanka aka shiryasu cikin likafanin da su Zak-Shadow suka bayar. Haka aka jera su reras abin tashin hankali akai musu salla su arba'in da uku. Harda su Zak-Shadow akai sallar, sannan aka ha?asu a babban rami guda ?aya da aka ha?a.
Ê Ê ÊÊ Tuni rahotanni sun fara fita ga jama'ar gari, dan har sallar da sojojin sukama gawarwakin sai da aka nuna. Hankali ya matu?ar tashi, zantuka suka fara kai-kawo barkatai, dana gaskiya dana ?ir?ira. Yayinda anan cikin jeji su Zak-Shadow suke sabon shiri. Dan sun bar ?auyen Gangare bayan an zuba sojoji tako ina suka shiga ?auyen marke da shi ma aka kaima harin duk a daren jiya. Anan ?in ma akwai sojojin, sannan harin baiyi tsamari kamar na Gangare ba, dan ba'a rasa