Author : Bilyn Abdull Category : Drama
A firgice suka shiga tashi, kafin su gama nutsuwa aka shiga fa?in, ÒGet up! Move it, move it, move it!Ó
Ê ÊÊ A hankali Haysam ya shiga bu?e idanunsa ba kamar yanda sauran ke kwaramniyar tashi ba, a nutsensa ya tashi zaune yana mai karanta addu'ar tashi a barci. Wannan safiya ce ta farko bayan shigar su NDA, daga kuma yanzu sun sake tabbatar da kowane motsin rayuwarsu zai koma ne akan tsari.
Ê Ê ÊÊ Sauran ?an uwansa ya fara bi da kallo, yanda wasu ke tashi da sauri, wasu suna neman takalminsu, wasu kuma suna a yanayin na tsoro sai abin ya bashi dariya, murmushi ya ?anyi yana kauda kansa, dai-dai nan yaji muryar na kusa da gadonsa yana fa?in, ÒDan ALLAH ko kaga takalmi na?Ó.
Ê Ê Ê Karon farko ya kalli gefen damar tasa inda yaron yake, ba shi da girman jiki sosai, dan a cikar jiki da tsayi ya fishi, yana neman takalmin ne da hawaye cike da idonsa. Hakan ya bayyana rauninsa sosai. Tausayi ya bama Haysam, dan sai yaga kamar Ma'aruff ko Ja'afar ne a gabansa, du?awa yay yana ?o?arin tayashi nema, sai ko gashi ya ?auko masa takalmin a ?ar?ashin bunk ?insa daya shige, mi?a masa yayi.
Ê Ê ÊÊ ÒKa kwantar da hankalinka gashi nan, saka muje kafin su dawo su same mu anan kaga kowa yana ?o?arin fitaÓ
Ê ÊÊ Kar?a yaron yayi yana murmurshi, sai kuma cikin ?ar rawar muryar tsoratar da har yay bata barshi ba ya ce, ÒNa gode ?an uwa, sunana Imran... Imran Abbas, kai fa miye sunanka?Ó.
Ê Ê Ê Ê Haysam dake mi?ewa ya ?an murmusa cikin kasaita, yana mi?a masa hannu dan ya taimaka masa ya tashi. Fahimtar hakan yasa Imran mi?a masa nashi hannun shima ya mi?e. Sai da suka je kusa da hanyar fita a hall ?in gaba ?aya sannan ya bashi amsa da, ÒHaysam Abdul-rasheed ShehuÓ.
Ê ÊÊ Imran ya kalle shi fuska cike da murmushi ya ce, ÒWoow sunanka mai da?iÓ.
Ê Ê Ê Ê ÒKaima naka yana da da?i aiÓ.
ÊÊ Cewar Haysam yana masa ?aramin murmushi, dan haka kawai yaji son Imran ?in ya shige masa rai.
Ê Ê Imran ya ce, ÒNaka yafi nawa da?i, dan kamar sunan larabawaÓ.
Ê ÊÊ Kafin Haysam ya ce komai ?arar whistle ta sake cika kunnuwansu da karfi.
Ê Ê ÊÊ ÒOUTSIDE NOW! FORM UP!Ó.
Ê Ê Aka fa?a cikin bada umarni ga na ciki da suka rage. Ai da gudu suka shiga rige-rigen fita, gadajen su na girgiza, ?asan hall ?in na ?arar takalman boots ?in ?afafunsu. Koda Haysam ya duba gefensa tuni Imran yabi ayarin masu fita da gudu, sai ya girgiza kansa kawai shima ya fice. A ransa kuwa yana raya, ÒYanzu wannan matsoracin a haka zai zama sojan?Ó. Bashi da mai bashi amsa, dan haka ya shiga cikin sauran ?an uwansa.
Ê Ê Ê Fili ne fetal, ga ?an karan sanyin asuba dake ratsasu na cikin watan sha biyu, sai da sojojin dake zagaye da su suka gama ?are musu kallo sannan aka bada umarni ga masu yin salla suje suyi. Dama abinda ke tsunkulin zuciyar Haysam kenan. Ai shine gaba-gaba a masu barin wajen, suna idar da sallar asuba cikin jam'i aka sake ka?osu cikin sauran ?an uwansu. Babu wani ?ata lokaci aka shiga koyar da su discipline, bin layi cikin tsari, da bin umarni. Suna tsaye a wannan fili har rana ta fara haskakawa, iska mai sanyi ta safiya na cigaba da busa su tako ina, masu rawar sanyi tun sunayi har sun dake. Wani instructor ya ?auki megaphone ya fara magana cikin rashin wasa.
Ê Ê ÊÊ ÒThis is NDA, not your fatherÕs house! You eat when I say you eat! You sleep when I say you sleep!Ó
Ê Ê Da yawansu hanjin cikinsu sai ka?awa suke, sai ?alilan masu taurin zuciya irinsu Haysam. Imran kuwa yana gefensa yana ?o?arin tsayawa dai-dai amma jikinsa yana karkarwa. Haysam ya kalle shi ta gefen ido ka?an, sai yaji tausayinsa ya kama shi, dan haka ya matsa kusa da shi a hankali, kafadarsa ya ?an ta?a da tashi kafa?ar dan ya samu daidaiton tsayawa a layi kamar kowa. Kallonsa Imran ?in yayi shima, dan baisan ma shine a kusa da shi ba. A hankali ya sauke ajiyar zuciya, tare da yimasa kallon godiya cikin yanayin lumshe ido. Sai kuma ya shiga ha?iye hawayen da suka cika masa idon.
Ê Ê Ê Murmushi ka?an Haysam yay masa ya ?auke kansa ya maida ga mai musu jawabi, sai dai a zuciyarsa yana ayyana ÒTabbas na yarda da maganar Abiy dake cewa (Ba kowa ne ake haifa da ?arfi baÉ amma akwai wasu da zuciyarsu ta fi ?arfinsu. Karaya ba ita ce rashin jarumta ba, amma tana bayyana rauni ga namiji. A komai ka tsaida zuciyarka, ka yarda UBANGIJI shike sarrafa al'amura sai ka samu jarumta irin ta MAZAJEN FAMA da suka gabata). ?oyayyar ajiyar zuciya yayi yana mai jinjina kai da ayyana ÒHakane Abiy, maganarka nakan gaskiya. Dan haka daga yau na ?auki alkawari zan kula da Imran har sai wannan runduna ta san cewa ?arfi ba daga tsokar jiki kawai yake ba, ?arfi na asali da gaskiya daga zuciya yake.Ó
Ê Ê Ê Ê Tsawar da aka sake daka musu ta dawo da Haysam a zahirinsa ya saki batun tunani ya sake nutsuwa kamar saura yana sauraren abinda ake fa?a kamar kowa.
Ê Ê Ê ÒWhen I say go, you move! When I say stop, you freeze! You understand me?!Ó
Ê Ê ÒYes, Sir!!!Ó.
Suka amsa da ?arfi, a tare.
Ê ÊÊ ÒGood! Today, we start your Morning PT, thatÕs your first test! You will run two kilometers around this field!Ó
Ê Ê Shiru kake ji gurin ya sake nutsuwa, sai zukatansu dake bugawa da sauri-sauri a ?irazansu.
Ê Ê Ê ÒGo! Move it! Move it! Faster!Ó
Ê A tare suka motsa kowa ya ara cikin ta kare,Êjikake tiff!! Tiff! Tifff!! ?afafunsu suna ta dukan ?asa, ?arar takalma na bada sauti kamar saukar ruwan sama. Imran yana gefen Haysam, yana ?o?arin yin sauri kamar kowa amma numfashinsa yana sarkewa. Kamar mai shirin fa?uwa, sai faman danne ?irjinsa yake, yana shakar iska da ?yar.
Ê Ê ÊÊ ÒHaysam ba zan iya ba...Ó
ÊÊ Ya fa?a cikin shashsheka
ÒImran! Kada ka tsaya, ka karfafa kanka, Abiy na yana cemin (Namiji baya zama rago garkuwa ne), dan haka kada ka tsaya kaji!Ó Haysam ya fa?a yana ri?e masa hannu. Sai ko Instructor ?aya ya hango su daga nesa, cikin ihu da tsawa ya ce, ÒKeep moving, you two! No one stops! You stop, you fail!Ó.
Ê ÊÊ Sakin hannun Imran Haysam yayi ya matsa yana ?an tura shi gaba, cikinÊson kwantar masa da hankali ya ce, ÒKa tsaya ta gabana. Idan ka fa?i, nima zan tsaya. Amma ba za mu fa?i ba in sha ALLAHUÓ.
Ê Ê Ê Idon Imran cike da hawaye, cikin son ?arfafa kansa kamar yanda Haysam ya fa?a ya jinjina masa kai. A haka suka ci gaba da gudu, duk da cewa jikinsu ya fara gajiya, zufa kam ta ji?e goshinsu dama illahirin jikinsu tamkar ba safiya ba. Lokacin da suka iso ?arshen filin, sauran ?alibai suna ta rige-rigen samun abin dafawa, wasu suna tsaya suna tari, wasu suna hawaye. Haysam ya ri?e hannun Imran har suka ketare layin ?arshen gudun sannan ya jinginashi da jikinsa suna sauke numfashi a tare.
Ê Ê Ê Instructor ?in da yake biye da su ya tsaya yana kallonsu ?aya bayan ?aya ba tare da yayi magana ba, sai kawai ya murmusa yana mai girgiza kansa.
Ê Ê Ê ÒDiscipline. Determination. Teamwork.Ó
Ê ÊÊ Ya furta kalmomin cikin karsashi kamar yana jin da?in yanayin daya gansun.
Ê Ê Zubewa Imran yay ?asa yana shakar iska da ?arfi, jikinsa na dan rawa ga zufa tai masa sharaf. Dur?usawa Haysam yay kusa da shi shima, yana share masa gumi da hula. ÒNa fa?a maka, idan ka tsaya, nima zan tsaya. Kuma ba zan bari ka fa?i ba, kada ka sare Imran, domin ba'a fara komai ba, dan yanda Abiy na ya gaya min wanene soja a labari wannan matsayin sharar fage muka faraÓ
Ê Ê Ê Imran ya ?aga ido cikin hawaye, amma wannan karon hawaye ne na tsoro, da rauni mai tafiya da godiya da jin ?arfin gwiwa daga sabon aboki a sabuwar duniya. ÒNa gode Haysam, kai ne jarumi na farko da ya tsaya saboda ni, tabbas kai ZAKI na ne, kuma inuwa ta ne. My Zak-ShadowÓ.
Ê ÊÊ Kai Haysam ya girgiza ya ?an yi murmushi mai sanyi, yana duban rana wacce ke fara fito da haske ?umi. Sai kuma ya kalla Imran ?in daya mi?e tsaye akan ?afafunsa, shima mi?ewar yay yana kallonsa. ÒImran kaima Zaki ne ai, domin anan babu wanda yake shi ka?ai. Saboda Soja ba ya tafiya shi ?aya sai da runduna.Ó
Ê Ê ÊÊ ÒNi ai kaine tawa rundunar kuma inuwa ta Zak-ShadowÓ.
Ê ÊÊ Kai kawai Haysam ya sake girgizawa, hakan yayi dai dai da busawar iska mai da?i dake tafe da ?arar murya daga nesa, ÒFall in! Line up, cadets! Next exercise, push up!Ó
Ê ÊÊ Imran ya kalli Haysam cikin murmushi, shima Haysam ya murmusa, zuciyarsa na ayyana masa abu ?aya cike da tabbaci. Rayuwarsa ta soji ta fara a yau, amma abota ta gaskiya ta riga ta samun tushe da mafari a zukata guda biyu.........???
_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._
*_NIGER????- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*
*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*
_Shaidar biya??_
*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*
*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*
*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull
*_WHATSAPP (500)_*
*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*
*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*
*_Typing??_*
*_??KI?A A RUWA.....!!??_*
*_Bilyn Abdull ce ????_*
*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._
_Chapter 28_
__________________
LADY'S BEAUTY PALACE
SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?
KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?
KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?
KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?
Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,
Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon
To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,
MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,
LADY'S BEAUTY PALACE
ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA ????
Zumar kiba
Zumar breast
Zumar hips
Zumar infection
Zumar sliming
Zumar sabon budurci
Back to virgin
Abayas
Atamfa
Lace
Hijabs
Supplements
Kayan yara
Saloon
Kunshi na salatap Dana zane
Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko Sari
Zamuyi promo din kayan mu na hijabs da Kuma zuma
Address bayan gidan drugs katsina State
Kayan mu masu inganci ne sosae
Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba????????
SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA??
Whatsapp or call 08169307477
Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)
Instagram Hajara Rabiu
__________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
______________________
.........Rana ta biyu ta kasance da sabon sauyi ga su Haysam duk da dai zamu kira sauyin bamai yawa da tsanani ba ne. Domin kuwa daga gudu, sai tsalle-tsalle, da kiran Yes, Sir! da karfin murya, kowanne cadet ya fara jin cewa jikinsa na canzawa, kamar yanda rayuwa take canjawa daga barin ?uruciya zuwa sabon ?alubale mai banbanta kai da sauran jama'ar gari. Ba su da lokacin tunani na zahiri, amma kowannensu ya fara fahimtar cewa a cikin NDA duk suna amsa sunan masu daraja ?aya ne da fuskantar ?alulabe ?aya a ?ar?ashin ?oki, zumu?i da burin zama soja...
>>>>>>>>¥<<<<<<<<
Ê Ê Ê ÊÊ Yau kwanakin mako cif da shigowar su Haysam NDA, a satin gaba ?aya rayuwa mai sau?i ce da cigaba da morar ?uruciya da ?arasa zazzage sauran wautar data rage a ga??an jiki irin ta masu shekarunsu. Domin kuwa satin gaba ?aya babu wani abin kuzo mu gani dake nuna musu ma an fara wasan, shiyasa wasu a cikinsu suka fara shagala da maida hankali a nisha?i da ?ulla abota kawai a tsakani.
Ê ÊÊ Sa?anin Haysam yaro mara kwaramniya da yawan magana. Ba ruwansa da kowa sai Imran, komai nasa a nutse, akoda yaushe yana gefe nesa da hayaniya da nisha?in sauran. Sai dai a duk inda yake Imran sabon aboki sabon ?an uwa na manne da shi. Da yake shima Imran ?in baida hayaniya sosai sai abotar tasu tai dai-dai. Sai dai shi yanada surutu, dan a kwanakin kaf har ya kammala bama Haysam labarin ?an gidansu A to Z. Yayin da shi kuma Haysam bai iya gaya masa komai ba bayan sunansa da garinsu Bauchi da Kano da suke a yanzun.
Ê Ê Ê Ê Kamar yanzu ma suna can daga bayan hall ?in kwanan nasu ne suna hira ko nace Imran na zuba masa surutu kiran da akema su sabbin ?alibai ya riskesu. A tare suka mi?e suka zagayo ta gaba, batare da neman ba'asi ba suka bi ayarin saura dake tafiya amsa kiran suma a babban filin taro. Bayan sun gama hallara kaf kowa yana daga tsaye a nutse babban Officer ya tsaya a gaban su da takarda mai ?auke da jerin sunaye ya fara jawabi kamar haka..
Ê Ê ÊÊ ÒToday, you will be assigned to your permanent Companies. Once your name is called, move to your CompanyÕs block. That will be your new home.Ó
Ê Ê Ê A tare suka amsa da kalmar, ÒYes Sir!Ó.
Ê Ê Ê An fara kiran sunaye ?akunan da sunayen wanda zasu kasance a cikinsu ?aya bayan ?aya. Duk wanda aka kira zai amsa ya nufi inda aka nuna masa. Kowane ?aki da iya adadin mutanen da ake bu?ata. Kasancewar ana binsu a jere ne a kiran sunayen har aka zo kan H, Haysam na cikin H ?in ?arshe, cikin sa'a kuma Imran na cikin I ?in farko. Kamar yanda ake kiran kowa aka kira sunan, Haysam Abdul-rasheed Shehu.Ó
Ê ÊÊ Cike da nutsuwarsa ya amsa yana mai mi?ewa tsaye, ÒYes, Sir!Ó, ya fa?a yana nufar inda aka nuna masa an rubuta Alpha room. Kamar abin almara sai ya sake jin an furta, ÒImran Abbas.Ó
Ê Ê Ê Haysam ya juyo cikin mamaki, Imran ma yana kallonsa cike da farin ciki har murmushi na ?o?arin bayyana kansa akan fuskarsa. Shi kansa Haysam sai da ?aramin murmushi ya bayyana ka?an a saman tashi fuskar. Dan bayan ?anensa Imran shine na biyu daya ji yana so tamkar jininsa. Gashi dai suna matsayin sa'anni ne a shekaru, amma raunin Imran dake a bayyane yasa yana jinsa kamar ?aninsa daya kamata ya bama garkuwa. Badan Imran ya bashi labarin shine yake son aikin soja da kansa ba da ya ce an tilasta masa ne da tsiya saboda yanda yake a raunane. An ?aro mutum biyu cikinsu, dan kowanne ?aki na ?aukar mutane hu?u ne. Gado biyu ne sama da ?asa. Biyu a sama biyu a ?asa. SaiÊ lockers da sauran abin amfani kowa da nashi da ma sunansa a jiki.
Ê ÊÊ Kowane group an ha?a su da Officer ?in da zai kula da su. Bayan sun shigo nasu ?akin wanda ya jagorancesu ya nuna musu ?akin da fa?in, ÒEach room, four cadets! You are brothers now. You eat together, you fight together, you win together.Ó
Ê Ê Ê ÒYes SirÓ.
Ê Sunan Haysam ya fara kira yana nuna masa nashi gadon. ÒHaysam Abdul-rasheed Shehu bunk na ?asa, Imran Abbas kuma gadon saman Haysam. Da wani irin farin ciki Haysam da Imran suka kalli juna suna murmushi kamar ?azun, wannan lokacin ya tabbatar musu cewa rayuwarsu zata ci gaba da tafiya a tare kenan, abotar da aka ?ulla batare da tabbacin rayuwar waje ?aya ba bisa rahamar UBANGIJI da dubin zuciya ta tabbata..
Ê ÊÊ Suma sauran kowa an bashi nashi. Basu zauna ba suka fara shirya abubuwansu a inda ya dace da yanda suke bu?ata. Musamman ma abokai biyu da farin cikinsu ya kasa ?oyuwa.
Ê Ê ÊÊ ?Da daddare bayan kowa ya kwanta, sai Imran ya ?an le?o daga sama, yana magana a hankali da kallon fuskar Haysam da yay kwanciyar rigingine a gadonsa yay filo da hannayensa duk biyu.
Ê Ê ÊÊ ÒZak... kana jin kamar rayuwa ta canza ko?Ó
ÊÊ Bu?e idanun Haysam yayi a hankali ya sauke su kan fuskar Imran daya le?o ta sama. Wani ?an guntun murmushi yay masa. Kamar bazai ce komai ba sai kuma a ciki ya furta, ÒImran!. Tabbas rayuwa ta canza, canjawar data nisanta mu da ahalinmu da su ka?ai muka sani a rayuwar jiyanmu. Amma da kai tare a nan sai ta zama mai ?ebe kewa da koyar da sabon darasiÓ
Ê Ê Ê ?ar dariya Imran ya yi cike da jin da?in kalaman sabon abokinsa Haysam. Hankali kwance kuma kai tsaye cikin son fidda abinda ke zuciya ya ce, ÒNi ma haka nake ji My Zak-Shadow, kamar kai ne garkuwata, ?an uwana jinin jikina da ya ?uya sai yanzu ne ya bayyana min kansaÓ.
Ê ÊÊ Hannu Haysam ya mi?a masa, shima Imran ya mi?o nashi suka ri?e juna. Cike da tabbatarwa ya ce, ÒNi kuma ba zan bar ka ka fa?i ba in sha ALLAHU Imran. Ba'a nan kawai ba, a ko inama. Ka sani kana cikin lagona da in har aka hareni ta hanyarka tabbas zan fa?i, fa?uwa irin ta kwanciyar da babu juyi a ciki. Ka ri?e al?awari, ka ri?e amana, ka tuna wannan koda anan gabaÓ.
Ê Ê ÊÊ A hankali hawayen da suka cika idon Imran suka gangaro suna ?iga a fuskar Haysam. Bai share ba, bai sakar masa hannu ba kuma har wani lokaci. A wannan daren kafin su rufe idonsu, sautin bugun tambarin al?awarin ri?e amanar juna ya gama zagaye zuciyoyinsu. Rayuwar soja ta gaske ta fara a cikin ?wa?walensu, sun yarda su biyu sun riga sun zama abokai, aminai, kuma ?an uwan juna a cikin ?akin Alpha dake wannan makaranta ta NDA.
Ê Ê Ê ?arfe 4:30 na asuba aka busa ?ararrawa mai ?arfi. Duk