Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

KIDA a RUWA 1 Complete Hausa Novel by Bilyn Abdull

Author :  Bilyn Abdull Category :  Drama

Chapter   21 / 35

60K to 63K   out of 104.8K words

dawo. Ammar da Mimi kuwa ba'a sakasu a makaranta ba har yanzu dai. Aiko zama sukai suka zagaye Haysam da a yanzu suka maida sunansa Dada suna taya shi murnar gama Secondary. Idan ka gansu dole su burgeka su kuma baka tausayi.
Ê ÊÊ Akwai zuminci mai ?arfi a tsakaninsu, akwai ginanniyar soyayyar juna mai tsafta a zukatansu, akwai sha?uwa mai rahama a tsakaninsu, akwai tausayi mai yalwa a tsakaninsu. Su ba masu arzi?i bane, amma ALLAH ya basu arzi?in farin ciki da so da ?aunar junansu, ALLAH ya basu arzi?in JARUMAR UWA mai sadaukar da farin cikinta domin gina nasu. Sun rasa uba amma suna kallon babban yayansu madadin uba a wannan lokacin. Dan kuwa shine ke musu ?awainiya irin ta uba. A dalilin gwagwarmayar talla daya sha ta kayan koli da kayan karatu dama wasu wahalhalu, da aikatau na mahaifiya da wankau, dama wasu abubuwa da tayi bayan nan, dan akwai ga?ar da aka koreta a aikatau ?in ma, wankin ya daina yiwuwa saboda ciwo daya kwantar da ita, ?an abinda suka samu ta koma yin abincin sayarwa safe da rana wani lokacin har tuwo da dare ta fita da shi bakin kasuwa. Kai har dakau A'isha tayi domin iyalanta, haka zatayi surfe ta maida dakan gari hannunta na baroro da fashewa amma bazata kula ba, aikin gona tasha yi ta tasa yaranta gaba suyi a biyasu, sussukar hatsi na gona ta ?ure a buhu a biyata. Ga jiyyar Innarta da ciwo ya kayar, da al'amarin ya ?wa?e har itace A'isha tayo a daji ta sayar dan samun abinci da ku?in maganin Inna dan abinda Haysam ke samowa a kasuwa bawai zai wadacesu bane duka amma yana rage musu sosai dan dashi ake biyan komai na karatunsa dana ?annensa. Da kuma ALLAH ya sakama abin albarka har ya kafa jarin kansa sai yazama har anan gida ana zuwa nema a saya kayan kolin, daga haka ya barma Mammahnsa wannan sanar kolin har ma da kayan karatu na yara ya maida hankali a zana jarabawar ?arshe da sukayi yau suka kammala. Sai kuma Alhmdllh yaga a gida ma kamar ALLAH yafi sanyama sanar kayan kolin ma albarka, wannan ?warin gwiwa ne ya ?arfafashi a yau ya sake tabbatar ma Mammah zai je aikin sojan da yake ji da kamar zai fasa saboda kar ya barta da nauyi, amma yanzu yana fata wannan sanar tasa data dawo gida zata taimaka musu sosai.........???



_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER????- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya??_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*

*_Typing??_*








*_??KI?A A RUWA.....!!??_*




*_Bilyn Abdull ce ????_*


*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 26_

__________________

https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
Link na grp


07077532253
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm


https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ?an yayi dake maida mata ?an ?walisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure?????? Kisha mamaki??? idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi????.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ?yale-?yale ce da ?ayatarwa da mata sukafi bu?ata musamman ?an ?walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link ?in namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntu?emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account aTikTok@imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1

Karku bari ayi babu ku,?????????? Nima Bilyn Abdull tuni na antaya??
__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

.........Addu'ar mahaifiya ba wasa ba, dan kuwa dai Haysam ya tsallaka ajin jarabawa ko muce ?addararsa ta uku bayan rayuwar jin da?i da iyaye, data maraici da uwa ?aya tilo, zuwa soja a yanzu, sojan ?asa mai girma irin ?asarsa. Matakin ?addarar soja dake tafiya da fara shekarun hankali da mallakar kai da kai matsayin cikakken mutum, dan kuwa ya ?auki hanyar tsallake shekaru ashirin ?in farko zuwa matakin rayuwa ta biyu a masomin cikar hankali da fara sanin ainahin micece ma duniyar, dan a wancan matakin an san duniyar ne a ga?ar banbance iya abinda ?wa?walwa da zuciya kawai ke iya fuskanta da karamin nisan tunani da hange.
Ê ÊÊ Matakin farko na samun gurbi a NDA (Nigerian Defence Academy), Haysam Abdul-rasheed Shehu ya samu wannan gurbin Karatu da taimakon Malamin nan nasu da yay al?awari tun shekaru uku da suka shu?e wato Malam Su. Bayan Haysam ya gama Secondary School da ?wazo da halin kirki ya samu result ?insa na SSCE yayi ?yau sosai. Cike da zumu?i ya nufi ofishin Malam Su ya kai masa, ai ko ya tayashi murna ya kuma ce yaje ya shirya a gobe zasuje Kaduna wajen ?aninsa wanda yake Major a Nigerian Army, wanda kuma yake da ala?a da masu duba takardun shiga NDA (Nigerian Defence Academy).
Ê Ê ÊÊ Haka kuwa akayi, Mammah tai ?an cuku-cukunta ta samawa Haysam ku?in mota da ?an na guzirin cin abinci, washe gari suka ?auki hanyar Kaduna. Sun samu tarba ta muntatawa kuwa, bayan sunci sun sha Malam Sulaiman ya gana da ?aninsa. Bayan ya ?ara tisa masa wanene Haysam, da kwazon yaron da halin manya ya ce,
Ê Ê ÊÊ ÒWannan yaron bai da uba kamar yanda na gaya maka tun shekarun baya, amma yana da hali irin wanda ya fi zinariya daraja. Ka taimaka a duba takardunsa ba don alfarma ba, sai don cancanta da tabbatarwa irinsu ?asarmu ke bu?ata, dan an gina wannan burin a zuciyarsa tun kwakwalwar sa na jinjira ita da zuciyarsa. Kai da kanka zaka tabbatar da hakan kuma kayi alfahari da gina rayuwar wannan yaron akan wannan aikin watarana in sha ALLAHUÓ.
Ê Ê Ê Ê Cikin jinjina kai Major Abdullahi ya ce, ÒIn sha ALLAHU Yaya, nama al?awarin baza'a samu kowace irin matsala ba. Dan a takardun yaron kawai na tabbatar shi ?in mai ?wazo ne. Sannan a wannan zaman awannin da nayi da shi na fahimci abubuwa da yawa atare da shi masu girma da daraja. Kaje in ALLAH ya yarda zakaji labari mai da?iÓ.
Ê Ê Ê Ê ÒAlhamdullahi Na gode Abdullahi, idan kaimin hakan bazan gushe ba ina mai maka addu'a, domin kuwa ka taimakeni wajen cika al?awarin dana ?aukama marayan ALLAH.Ó
Ê Ê Ê Aranar suka koma kano akan za'a neme su...

><><><><><

Ê Ê Ê Bayan bincike da gwaji, an sake kiran Haysam zuwa interview a Kaduna, inda ya nuna basira, nutsuwa, da ilimi mai zurfi har ma jamiÕan da sukai interviewn ya basu mamaki suka kuma yabama kwazonsa kwarai da gaske. Kamar wasa, sai sakamakon shigar NDA ya fito, sunan Haysam Abdul-rasheed Shehu ya fito cikin jerin wa?anda aka ?auka. Kwatanta muku irin farin cikin da A'isha da Haysam da ?an uwansa harma da Malam Sulaiman sukayi ?ata lokaci ne a wannan ga?ar, amma dan musamu mu wuce kowa ya ?iyarsa a tashi zuciyar kawai..

^^^^^^^^^^^^^

ÊÊ 3/12/1992 shirin tafiyar Haysam ya kammala zuwa NDA, inda A'isha tai ?o?ari matu?a ta ha?a masa dukkan abinda aka bu?ata daga iyaye. Ta ?ara tisa masa nasihar da a kullum bata gajiya dayi masa shi da ?an uwansa. Ranar farin ciki ga Haysam ga ahalinsa, ranar kuma kuka da alfahari.
Ê Ê Ê Haysam ya shirya cikin shigar kamala, ya goya jakarsa a baya. Cikin nutsuwarsa yazo gaban Mammah ya dur?usa, gefe A'isha ta kauda kanta ka?an tana ?o?arin maida ?wallar da suka cika mata idanu, kafin ta dawo da fuskarta garesa tana kallonsa zuciyarta cike da ?auna da fargabar rabuwa da shi, tunda ta haifesa bai ta?a yin nesa da ita na abinda ya wuce sati biyu ba. Dama dai Mama Yakura ce kan ?aukeshi suje Maiduguri suyi kwanaki sannan tana raye. Tunda kuma mutuwa ta ?auke mata ita ta ?auke mata mahaifinsu kuma bata ta?a nesa da su ba, shine abokinta a yanzu, shene babban ?a, shine ?ani, shine yaya, shine uba ga ?annensa, shine ?awa, dole taji ra?a?in nesantarsu da zai yi, sai dai bazata iya da?ile hakan ba dan tana matu?ar son shima ya samu cikar burinsa ya kuma cika burin mahaifinsu. Addu'a ta sake masa mai ratsa zuciya cikin danne kuka. ÒALLAH ya sa wannan tafiya ta zama alheri a garemu baki ?aya. Ka tuna da adduÕa, ka tuna da asalinka. Idan ka zama soja, ka zama soja mai gaskiya.Ó
Ê Ê Ê Karo na farko Haysam ya kalleta da idanunsa da sukai jaa, murmushi yay mata irin na kwantar da hankali da ?arfafawa. ÒMammah in sha ALLAHU zan yi kamar yadda kike so koma fiye da hakan. Zan zama soja don na kare ?asata da al'ummar kamar yanda kika zame mana garkuwa bayan rasa iyaye guda biyu, zanyi ha?uri koda banci ba domin wasu suci, zan sadaukar da farin ciki na dan wasu suyi, zanyi komai da ?arfin zuciya da ?arfin addu'arki. Zan kiyaye dokin UBANGIJI da biyayya ga umarnin MANZONSA.Ó
Ê Ê ÊÊ ÒALLAH yay maka albarkaÓ.
Ta fa?a kuka na ?wace mata. Shima idanunsa sun sake yin jazur sai dai babu hawayen. ?annensa ma duk sun masa addu'a. Cikin share hawaye Bilal ya ce Dada kada ka da?e fa... ka dawo da wuri!Ó
Ê Ê Ê ÊÊ ÒIn sha ALLAHU Bilalu na zan dawo da wuri, kai dai kaimin addu'aÓ. Yay maganar cike da kulawa yana rungume yaron. Suma sauran duk sai suka matso suka rungume juna, ÒKu kula da Mammah, kada ku barta tayi tunani ko damuwa. Kada ku sakata yawan magana ko ?acin rai. Duk wanda ya dinga mata laifin da zai ?ata ranta babu ruwana da shi kona dawo, sannan bazan masa tsarabar komai baÓ.
Ê Ê Ê Kawuna suka shiga ?aga masa. Ya ?an jajja musu hanci cikin so da jin kewarsu. Sai suka shiga yin dariya ga hawaye. Shima murmushi yay musu mai sanyi, kafin ya mi?e, kallo ?aya yay Mammah yaga yanda ta du?ar da kai yasan kuka take, sai ya fice da sauri shima nashi idon na tara hawaye...

>>>>>>¥<<<<<<<

Ê Ê Ê *_NIGERIAN DEFENCE ACADEMY, KADUNA_*

ÊÊ Haysam ya fito daga motar da jakarsa a kafa?a, jakar da Mammah ta zuba masa kayan da duk ta tanadar masa, bakinsa da addu'a ya shiga bin tarin sabin ?aliban dake cike tam da ?ofar gate ?in tamkar ba safiya ba da kallo. Yaron da aka saba gani cikin damuwar maraici da wahalhalun rayuwa da yawan shiru, yau zuciyarsa cike take da jin da?in samun cikar buri, da alfahari. Jinsa yake a yau tamkar ya fara wata sabuwar rayuwa, inama Abiy na raye ya gansa a wannan mataki, inama idan ya ?aga kai ya fa?a domin shi ace kunnensa zasu iya jinsa...
Ê Ê Ê A bakin ?ofar gate ?in akwai jamiÕan soja dake tsaye. Kowanne sabon ?alibi sai an bincika jakarsa, an duba sunansa a cikin jerin wa?anda suka samu shiga. Haysam kuwa na cikin ?an farko-farko da aka fara kira. Dan dai-dai yana tunaninsa akan Abiy aka ambaci cikakken sunan nasa Haysam Abdul-rasheed Shehu. A karo na farko sai zuciyarsa ta buga da ?arfi, goshinsa ya ?an tara zufa, amma cikin dakewarsa ya ?aga kai da girmamawa ya amsa da nufar inda ake bu?atar ganinsa yana ?aukar matakin soja na farko a rayuwarsa, shekarar farkon balaga dan yanzu yana da 17years a duniya da wasu watanni. A dai-dai nan kuma yay sallama da Malam Sulaiman da yay masa rakkiya. Hannunsa Malam Su ya ri?e cike da so da ?auna da jin alfaharin cika masa al?awari, fuskarsa da murmurshi ya furta, ÒALLAH ya tsare ka ?ana, banda wasa, banda biyema abokan banza, ka zama jarumin da ?asa zatai alfahari da kai ba kuka baÓ.
Ê Ê ÊÊ Kan Haysam a ?asa cike da girmamawa ya ce, ÒIn sha ALLAHU Malam zakayi alfahari dani kai da su Mammah..Ó
Ê Ê ÊÊ ÒALLAH ya tabbatar da hakan HaysamÓ. Malam Sulaiman ya fa?a yana sakar masa hannu da shafa kansa.....
Ê Ê
Haysam na shiga ciki sai duniya ta canza. Cikin nutsuwarsa ya shiga layin ?an uwansa da wasu sojoji suketa duba su, suna kar?ar takardu, suna aika su wurin medical check-up.
Ana duba nauyinsu, tsayinsu, tare da basu lambar cadet. Sannan suka bi jerin sabon layin da ake rabawa sababbin ?alibai uniform da kayan horo. Sai amsar uniform ?in suke kuwa cike da farin ciki da zumu?i, sai manyan takalma da sauran abubuwan bu?ata na kwanakin farko.
Ê Ê Ê Sai da aka kammala musu komai daya dace a wannan lokacin Sannan aka tafi mataki na gaba. Bayan kar?ar kaya, an kai su wani babban hall mai ?auke da gadaje da yawa da zasu iya kai 200 ma. Kowane gado akwai katifa sabuwa fil. Nanfa bakunan wasunsu suka shiga washewar farin ciki. Wasu suna dariya, wasu suna kallon juna da murmushi. Sha?iyan ciki masu rawar kai suka fara rawa suna ?aga hannuwa cikin nisha?i, yayinda wasu suka fara ki?a da ?arfen gado wasu cokula da plate da aka raba musu.
Ê Ê ÊÊ Dariya suka bama Sojojin da ke kula da su, dan haka suka tsaya suna kallon suna murmushi kawai. Dan basu da za?in daya wuce su bar su suyi farin cikin farko kafin a fara horo na gaskiya, a wannan ga?ar idan ma ance suyi wannan nanayen bazasu yin ba. Duk wannan abin da ake Haysam na zaune ne kawai a gefe bakin wani gado yana kallonsu, bai yi waka ba balle rawa, amma murmushin da ke gefen fuskarsa ya tabbatar da shima yana jin irin farin cikin da suke ji. Kai da ka kalla idanunsa kasan akwai tsananin buri amma a zuciyarsa akwai tambayoyi da yawa. Sai faman ayyanawa yake a zuciyarsa (Zan iya jure wannan sabuwar rayuwar kuwa? Yanzu ko mi Mammah take yi da su Ja'afar. ?ilama Ammar da Mimi sunyi kukan rashin ganin yau bani zan kaisu makarantar allo ba, bani zan musu wankan dare ba, bazamu ci abinci tare ba. ?ilama suna can sunama Mammah rigimar kuka). Haka dai ya zurfafa a tunani sha?iyancin ?an uwansa ?alibai na yin nesa da kunensa.........???



_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER????- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya??_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*

*_Typing??_*








*_??KI?A A RUWA.....!!??_*




*_Bilyn Abdull ce ????_*


*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 27_

__________________

LADY'S BEAUTY PALACE

SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?
KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?
KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?
KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?
Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,
Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,

MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,

LADY'S BEAUTY PALACE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA ????

Zumar kiba
Zumar breast
Zumar hips
Zumar infection
Zumar sliming
Zumar sabon budurci
Back to virgin
Abayas
Atamfa
Lace
Hijabs
Supplements
Kayan yara
Saloon
Kunshi na salatap Dana zane
Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko Sari

Zamuyi promo din kayan mu na hijabs da Kuma zuma



Address bayan gidan drugs katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba????????
SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA??

Whatsapp or call 08169307477

Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)

Instagram Hajara Rabiu

__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

........A wannan dare na farko Haysam bai iya bacci ba saboda tunanin gida. Ga hayaniyar sabbin abokai, ko gajiya basayi sukam duk sun cika hall ?in da ?umi, kaida ka gansu kasan ?uruciya da farin cikin samun cikar buri ya baibaiye rayuwarsu gaba ?aya. A hankali Haysam dake kallonsu kawai ya lumshe idanunsa, zuciyarsa na ayyana masa, ÒRayuwa ta ta fara daga yau. Farin ciki a Bauchi tare da Abiy, Umma da Mammah, rayuwar ?unci da kukan rasa Abiy da Umma. Fuskantar ainahin rayuwa da fara gwagwarmaya a Kano tare da Mammah da Inna, kukan rasa Inna, samun cikar burin ?akko hanyar zama soja a yau. Ko mi gobe zata zo da shi idan da rayuwa? Wane sakamako zamu kalla a jibinmu ta duniya da lahira. Ya ALLAH kasa inyi nasara, nasara mai albarka ta duniya da lahiraÓ.
Ê Ê Ê Ganin dai barci ya?i zuwa masa sai kawai ya tashi ya fita tare da ?aukar sallaya a cikin jakarsa. Alwala yayo ya dawo barandar hall ?in ya shimfi?a abin sallar ya kabbara salla. Wannan horo ne da Abiy yay masa tun bai kai haka ba, bayan rasuwarsa kuma Mammah ta ?ora daga inda ya tsaya, shiyyasa sallar dare ta zamar masa jiki sosai, idan ma baiyi ba har jinsa yake kamar mara lafiya. Sai gab da asuba yaji barci na ?ibarsa, sannan ya tattara ya koma ciki, zuwa yanzu hall ?in ya koma shiru, duk sunyi barci, sai tashin minshari kawai kake ji. A gadon da ya ajiye jakarsa yaje ya kwanta, baima kammala addu'a ba barci yay awon gaba da shi....

_________?

Ê Ê ÊÊ Asubar fari wani ?arar whistle mai kaifi ya kara?e kunnuwansu.

21 / 35