Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

KIDA a RUWA 1 Complete Hausa Novel by Bilyn Abdull

Author :  Bilyn Abdull Category :  Drama

Chapter   20 / 35

57K to 60K   out of 104.8K words

gidan kakarmu ne Inna mai KokoÓ.
Ê Ê Ê Malam Zayyanu daya ?an shiga nazari ya ce, ÒKo gidan su Bashir? Dan ana kiran mahaifiyarsu da Inna mai-kokoÓ.
Ê Ê ÊÊ ÒEh nan, kawuna neÓ.
Ê Ê ÒALLAH yay maka albarka Haysam, kaje gida yanzu, gobe idan ALLAH ya kaimu kazo zan fara kasa maka kayaÓ.
Ê Ê Ê Wannan kalma taima Haysam da?i, dan kuwa a karo na farko su Malam Zayyanu suka ga murmushin sa, cike da farin ciki ya nufi gida, ya iske Mammah ta kammala wanki tana saurin shirin tafiya gidan aiki dan ta isa da wuri saboda a ?afa take zuwa sai ta dawo a abin hawa, wata rana ma idan babu ku?in a ?asan take zuwa ta dawo a ?asa, ?afafunta duk sunyi fashewar faso, haka hannunta duk yaja ruwa saboda azabar wanki, amma bata damuba, yaranta dai suyi farin ciki shine matsalarta.. Kayan makaranta kawai Haysam ya cire yayi wanka ya zauna cin abinci batare daya gayama kowa ba, Inna na masa hira shi dai nashi saurare, idan kuma yaso ya bata amsa, amma amsar tafi yawa a uhhmm ko eh ko a'a.
Ê Ê Ê Ê ÊÊ Kwatsam bayan sallar magriba saiga mahaifin su Nasiru ya shigo gidan yake sanar da Inna cewar wani ba?one keson yin magana da su iya da A'isha. Abin bai ba Inna mamaki ba, dan kwana biyun nan mutane keta aikowa akan suna son A'isha da aure amma tace ita ba aure ne a gabanta ba yanzu yaranta ne. Itama Inna kuma batace mata komai ba dan tasan gaskiya ta fa?a, ina zata tabar wa?an nan ?a?a har takwas duk ?ananu?, waye kuma zai yarda taje masa da su gidansa?. Har A'isha taso ?in zuwa dan tasan irin masu zuwa neman auren nata ne Inna dai ta matsa mata suka fito soron. Sai dai kuma bayan sun gaisa da ba?o daya kira kansa Malam Zayyanu ya bu?aci a kira Haysam. A'isha da kanta ta le?a ta kirashi yana tsakar gida yana sakama su Ummi da yayma wanka da kansa kaya. Koda ya fito yaga malam Zayyanu sai tsoro ya bayyana a fuskarsa, ya saci kallon A'isha ya saci kallon malam Zayyanu. Malam Zayyanu na lure da shi, sai yaron ya bashi tausayi ya kuma sake birgesa dan ya fahimci yana tsoron ?acin ran mahaifiyarsa. Cikin hikima ta manya sai bai fito fili ya sanar dasu yanda sukai da Haysam ba, ya nuna musu hankalinsa da nutsuwarsa ne yasa shi da kansa yake son Haysam ya dinga zuwa yana koya masa sana'ar da yake ta kayan koli da gyaran agogo.
Ê Ê ÊÊ Haysam ya sauke ?oyayyar ajiyar zuciya, yana tsammanin Mammah zatai farin ciki sai yaji tace a'a sun gode sosai, amma Haysam karatu yake yi kuma tana son ya nutsu a karatun kawai. A firgice Haysam ya kalleta, sai kawai suka ga yazo gabanta ya dur?usa yana ro?on ta barshi shi dai yana so. Koda ta masa tsawa bai fasa ro?on nata ba, amma A'isha ta?i. Daga ?arshe zata tashi tabar soron ma Baban su Nasiru ya dakatar da ita. Shine yay mata nasiha da nuna mata illar abinda take son yi, ya kuma tabbatar mata yasan Malam Zayyanu shekaru da yawa, sai a lokacin Inna itama tasa baki, da ?yar sukaci kan A'isha ta amince. Sai dai Haysam yasha harara dan ta fahimci koma minene da saninsa. Aiko bayan wucewar Malam Zayyanu ta tirke Haysam a ?aki, bai iya ?arya ba, dan haka ya sanar da ita komai. Sai kawai ta kamashi ta rungume tana hawaye.
Ê Ê Ê Ê Ê Wannan shine mafarin fara gwagwarmayar rayuwa ga Haysam Abdul-rasheed Shehu, ko da yake ?arami ne, ya ?auki nauyi fiye da shekarunsa. Yakan tashi da asuba ya ?ebo ruwa ya cika ko'ina da ruwan saboda yasan Mammah zata nema na wanki, sannan yay shiri ya tafi makaranta. Dama da kayansa na gida a jaka, da'an taso daga can zai wuce kasuwa wajen Malam Zayyanu, ya canja kayansa ya ?auki tallar ?an kunne na mata da ?an kayan koli irin su jambaki, masilla, allura, ?an kunne, hoda, kwalli, madubi da sauransu. Tausayinsa kesa Malam Zayyanu saya masa fura ko abinci, amma sai ya?i ci sai ya matsa masa zai tsakuri ka?an ya tashi ya wuce tallarsa. Haysam da ?o?ari, cikin ikon ALLAH kafin la'asar sai dai ya dawo da tiren, ko da kaya ka?an, ayi lissafi a bashi ha??insa ya ?auki jakarsa da ku?in sai gida. Idan ya tarar da Mammah ya bata, idan ta tafi wajen aiki ya bama Inna yayi shirin tafiya makarantar allo shida ?annensa. Ba'a nan Haysam ya tsaya ba, wani lokacin sai dare yayi su Inna sun kwanta da wuri musamman A'isha da ba doguwar hira take ba saboda wahalar kai-kawo sai ya kwaso wankin da ake kawo mata wankau ya hau yi, sai dai kawai su tashi da safe suga kaya fululu a shanye a igiya abin mamaki. Ranar farko da A'isha tai masa fa?a sai Inna ta kwa?eta, dole tai shiru, Ganin haka sai ya cigaba, sai dai idan Mammah ta ?oye kayan ne babu yanda zai yi dole ya ha?ura, ita kuma tana masa haka ne saboda tasan aikin yafi ?arfinsa balle ma wanki, dan ma yaro ne mai juriya da ?o?ari. Ganin ga yanda ALLAH ya saka albarka a tallar tasa sai ya fara ?an asusu, a cikin sallamar da Malam Zayyanu ke bashi ya dinga ajiye wani abu, da suka ?an taru ya sai Rula, fensil, biro da ire-iren su kayan karatu ya zuba a jakar makaranta, idan yaje sai ga dinga yima yara talla a ?oye yace musu yana sayarwa, tun ba'a gane shi ba har aka gane yaran suna saye. Wani mugun malamin su yayi ?o?arin hanashi amma headmaster yace a barshi hakan abu ne mai ?yau, balle kowa yasan Haysam da ?wazo baya wasa da karatu. Ga ?o?arin zuwa makaranta akan lokaci, da wahala ka kamashi da latti ko wani laifin fa?a da wani. In dai kaga yana fa?a an ?ureshi ne gaskiya.
Ê Ê ÊÊ A duk lokacin da Aisha ta kalle shi, sai ta tuna da mijinta. Tana ganin ?arfinsa, nutsuwarsa, da hakurinsa a cikin ?anta. A lokacin da wasu yara ke wasa da keke ko tsere, shi kuma yana zaune a ?ar?ashin bishiya yana karatu cikin shiru ko kasuwa cikin zafin rana ko ruwan sama ko sanyi yana yawon talla, a makaranta ma bai huta ba, yazo gida kuma ya tadda hidima, dare lokacin barci amma shi ?o?arin rage mata wahalhalu yake dan ita ta huta. Sai dai babu abinda zatace da UBANGIJI sai godiya, domin kuwa da wannan neman na Haysam take hidimar karatunsa data ?an uwansa, na aikinta da wankau kuwa suci abinci. Ana haka su Bashir suka kammala karatunsu suma suka dawo gida, tana murna mataimaka sun ?aru sai labarin ya canja, dan kuwa kai tsaye Bashir yace shi aikin soja yake so, shi ko Tasi'u da batun auren wata yarinya da sukai karatu tare yazo musu. Hankalin Inna ya tashi matu?a da wannan batu nasu, suka dinga lallashin su ita da A'isha amma babu wanda ya saurare su. Burin Bashir bai damesu ba, dan kuwa aikin soja ta da?e tana jin labarinsa a bakin Abdul-rasheed da yanda yake burin shima Haysam ya zama soja, dan yaso ma daga primary military school kawai Haysam zai yi Secondary ?insa, amma burinsa bai cika ba, amma ya barshi gine a zuciyar ?ansa dan har yanzu babu abinda Haysam keso kamar aikin soja, na Tasi'u mai aure yafi ?aga hankalinsu, dan kuwa wadda yake so ?in ?ar masu ku?i ce, suko ina suka ga ku?in auro masa yar talaka ma balle ta masu ku?i. Amma sun ka?a dambu taliya ya?i fahimta.........???



_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER????- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya??_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*


*_Typing??_*








*_??KI?A A RUWA.....!!??_*




*_Bilyn Abdull ce ????_*


*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 25_

__________________

https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
Link na grp


07077532253
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm


https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ?an yayi dake maida mata ?an ?walisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure?????? Kisha mamaki??? idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi????.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ?yale-?yale ce da ?ayatarwa da mata sukafi bu?ata musamman ?an ?walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link ?in namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntu?emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account aTikTok@imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1

Karku bari ayi babu ku,?????????? Nima Bilyn Abdull tuni na antaya??

__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

.......A haka Bashir ya nema shiga soja, shiko Tasi'u ya fara shirye-shiryen aure dan gidansu yarinyar sunce zasu masa komai. Hakan kuwa akayi, sun masa komai sun aura masa ?arsu sun kuma biya musu ku?in karatu zuwa ?asar waje, sai dai abin takaici da tausayi ko saka su A'isha a hidimar bikin baiyi ba wai suna masa ba?in ciki ita da Inna, haka akai shagali daga shi sai abokansa sai dangin matar ya tare, bayan sati ?aya yazo yay musu sallama shi ya wuce ?asar waje karatu da amaryarsa. A'isha da Inna suka masa addu'a kawai ya buga ?eyarsa yay gaba abinsa.
Ê Ê Ê Bayan tafiyar Tasi'u shima Bashir ya samu aikin soja, dan haka ya wuce ya barsu, sai dai shi da sanya albarkar Inna da ?ar uwarsa A'isha....

<<¥>><<¥>><<¥>>

Lokaci ya ja, shekaru sun matsa Haysam ya kammala js3 ?insa ya shiga ss1, a ranar su ta farko a aji wani al'amari ya faru tsakanin malaminsu dasu su Haysam ?alibai. Suna zaune cikin natsuwa, kowanne da littafinsa a gaban tebur. Malam Sulaiman, wanda ake kira da Mallam Su a kamarantar ya shigo da murmushi yana ?auke da takarda da kwalkwalinsa kan nan sai ?yalli yake, bayan ya gama ?are musu kallo ya basu izinin zama daga gaisuwar da sukai masa ya ce, ÒKafin na fara darasi ina da tambaya mai sau?i ga ?alibai na sabbi fil a sabon ajin fara girma wato ssÓ, ya ?are maganar yana kallon ?aliban ajin ?aya bayan ?aya.
Ê Ê ÊÊ Cike da girmamawa suka amsa da, ÒOkay Sir!!Ó.
Ê Ê Ê ÒKu gaya min, idan kun girma me kuke son zama?Ó.
Ê ÊÊ Yara suka fara ?aya bayan ?aya.
ÒNi likita!Ó
ÒNi injiniya!Ó
ÒNi matu?in jirgi!Ó
Ê Ê ÊÊ Wasu ko sun kasa fa?a dan basu san mi zasuce ba. Sai idon malam ya sauka kan Haysam dake zaune a tsakiyar kujerar farko yay shiru idonsa akan bangon littafin Iliya ?an Mai ?arfi dake gabansa.
Ê Ê ÊÊ ÒHaysam ibn Abdul-rasheed Shehu!Ó. Ya kira sunansa cike da tsokana dan shi mutum ne mai barkwanci. ya cigaba da fa?in, Òkai fa? Me kake so ka zama idan ka girma?Ó
Ê Ê Ê Haysam ya ?ago kai a hankali. Idonsa ya ?an bushe kamar wanda ke da tunani mai nauyi. Ya ?an ja numfashi kafin ya ce cikin nutsuwa:
ÒNiÉ so nake in zama SOJA Mallam.Ó
Ê Ê Ê ÊÊ Aji ya ?an yi shiru na ?an da?i?u, sai wasu yara suka yi ?aramar dariya, amma Mallam Su ya ?aga hannu yana nuna musu su yi shiru. Ya ce, ÒSoja fa? Haysam! Mi yasa soja?Ó ya maimaita cikin mamaki matu?a dan a lokacin ba kowa ke son soja ba.
Ê Ê Ê Haysam ya maida idonsa ?asa kamar bazai ce komai ba, sai kuma a hankali muryarsa na canjawa da alamar rauni ya ce, ÒAbiy na ne... mahaifina. Yana so in zama soja kafin ya rasu shiyasa ma yake kirana da ZAKINSA, nima kuma tunda ya fara bani labarin su waye soja naji ina so, ina son na zama jarumi, kozan iya kwatantawa daga jarumtar magabatan da suka shu?e a zamanin MANZON ALLAH da wanda suka biyo baya irin su Iliya ?an mai ?arfiÓ. Ya ?an yi shiru ka?an, yana wasa da yatsun sa. ÒBan san ko zan iya ba, amma kullum ina jin kamar idan nayi hakan Abiy zai yi alfahari idan na cika burin nan nasa, dan shi yaso zama soja amma gida baza'a barshi ba, shiyasa yay fatan ni na zama na cika masa burinsa.Ó
Ê Ê ÊÊ Malam Su ya ?an ?aga kai yana kallonsa da murmushi mai cike da birgewa, dan harga ALLAH yaron ya ?ara ?ayatar da shi.Ê Cike da son ?arfafawa ya ce, ÒZaka iya Zaki mazan fama, in sha ALLAHU sai ka iya, sai ka zama abin alfahari ga babanka damu al'ummar ?asa. Na maka al?awarin zan taimaka maka in ALLAH Ya yarda.Ó
Ê Ê ÊÊ Abinda ya bama kowa mamaki sai akaga Haysam yayi murumushi, abinda kuma bai cika yi ba, cike da farin ciki ya ce, ÒMalam kayi al?awari?Ó.
Ê Ê ÊÊ ÒIn sha ALLAHU Zakin babansa in dai ina rayuwa nayi al?awari. Dan ina da ?an uwa soja daga yau ?in nan ma zan bashi labarinkaÓ.
Ê Ê Ê A wannan lokacin babu wanda ya sake dariya. Kowa ya kalli Haysam da wani sabon kallo na girmamawa da tausayi. Shiko ya koma gida da farin ciki ya sanarma Mammah da Inna.ÊA kuma dalilin wannan al?awari sha?uwa ta shiga tsakanin Malam Sulaiman da Haysam, har ofishinsa yake zuwa suyita hira da labarin aikin soja.
A haka rayuwa ta shu?a yau da gobe kayan ALLAH. Ranar da Haysam ya kammala Secondary School, Aisha ta kasa boye hawayenta na farin ciki da na tsoron duk a lokaci ?aya. Domin tana ganin ?anta zai tashi neman hanyar rayuwa ta girma da gwagwarmayar da tafi ta shekarun ?uruciyarsa girma da ha?ari. Domin zuwa yanzu Haysam ya gama yanke shawarar shiga aikin soja kamar yanda yasha fa?a mata tun bayan al?awarin da malaminsu yay masa. A duk lokacin da ya fa?a mata haka, sai ta yi shiru na dogon lokaci kafin ta ce: ÒKa tafi idan hakan ne ka ga daidai, amma ka tuna da adduÕa. Rayuwar soja ba wasa bace Muhammad, sai dai bazan hana ka ba, ba kuma zan tun?uke maka burin mahaifinka a zuciyarka ba saboda ina jin tsoro, zan cigaba da maka addu'a da karfafawata ALLAH ya fimu sanin abinda ke ?oye ai, sannan kowane bawa yana rayuwa ne da ?addararsa, kwazonsa a cin jarabawarsa ne ke bashi makoma bisa ga rahamar mahaliccinmu.Ó
Ê Ê ÊÊ To a yau ma aka kammala bikin gama Secondary ?insu daya tuna mata cewar lokacin zama soja yayi amsar data bashi kenan. Sai kawai ya dur?usa ya rungumeta tare da fa?in, ÒMammah na gode da ?arfafawarki a gareni a koda yaushe, amma ki sani ni bana zuwa neman suna, amma zanje neman ?arfi da adalci. Na ga yadda rashin adalci ke cinye mutane, zan so in tashi da takobin gaskiya, ko da zai zama ?arshena, daga karshen dai na cika burin Abiy na kuma cika nawa burin, na kuma maida sunanki UWAR GWANI ko UWAR MAYA?I.Ó
Ê Ê ÊÊ Murmushi Aisha tayi da share hawaye, ta ?agosa daga jikinta tana mai ?an dungure masa kai. Murmushi yayi yana mai risinar da idanunsa ?asa, dama idan kaga sakewa ta musamman ga Haysam to yana a gaban Mammah ne. A'isha dake hawaye itama ta kamo hannayensa cikin nata ta runtse tana adduÕa kamar haka, ÒALLAH ya taimake ka Muhammad. Ka zama zaki mai adalci kamar yanda mahaifinku ke fata ba wanda ke cin mutane ba. Ka zama ZAKI mai amsa sunan SARKI a rundunar adalci ba Sarkin dabbobi mai mulkinsu ta ?arfi yana halakasu matsayin abincinsa ba. Ka zama ZAKI mai kassara ma?iya da karya mugayen burunsu da manufofin su. ina fatan wannanÊ jarumin na Abiy da Umman-Haysam (Yakura) ya zama Zaki wanda rayuwarsa ta samo asali daga haske da nagarta, daga hawaye da fata, daga ?aunar iyaye da ?an uwa da nauyin alÕumma. Kaje soja da fatana da addu'ata Muhammad, kaje soja da amincewata da farin cikina Muhammad Haysam. Amma ina mai garga?inka da shaye-shaye, bana so! Bana so! Bana so Muhammad. Ka kiyaye Zina, tana ruguza bawa da zuri'arsa, bana so! Bana so! Bana so Haysam. Ka ya?a ilimi ka cigaba da neman ilimi musamman na bautama UBANGIJI, kaga dai zuwa yanzu kayi saukar Alkur'ani, ka samu ilimin hadisi mai yawan gaske, ka haddace litattafai da yawa na addini da koni mahaifiyarku kana koyar dani a yanzu. Ka tuna yan uwanka suna kiranka da suna (DADA) a yanzu saboda kai suke gani madadin mahaifinsu, idan ka ?ata ?an wani kaima za'aci nasarar ?ata maka su Haysam. Yau babu Innata a duniya shekararta ?aya kenan da rasuwa, tunda Tasi'u yabar ?asar nan bamu sake jin labarinsa ba shekara hu?u kenan, an kashe mana Bashir a aikin soja, wanda labarin rasuwarsa yasa Inna yanke jiki ta fa?i bata sake lafiya ba sai da ta koma ga UBANGIJI. Haysam banda kowa sai ALLAH NA, sai ku ?a?ana guda takwas, kune uwata kune ubana, kune dangina. Babu kalar zagin da bana sha saboda na?i yin aure, ni kuma bana son nayi aure ne wani yazo ya ?untata min rayuwarku koda da harara. A kowace rayuwa zaka tsinta kanka ka tuna kai wanene dan ALLAH Haysam ka tunaÓ.
Ê Ê Kuka ya sar?eta, shima sai ya kwantar da kansa a cinyarta yana hawaye. Sun jima a haka kafin ta koma lallashinsu, sai kuma ta koma bashi labarai masu da?i na rayuwarta da mahaifinsu Abdul-rasheed. A haka su Ma'aruff da a yanzu suma suke js 1 Secondary suka shigo, ba jimawa Ummi da Bilal da Momy suma suka

20 / 35