Author : Bilyn Abdull Category : Drama
da har yanzu duhu ne muryar ?aya daga cikin senior cadets ta farkar da su Haysam kamar sauran ?an uwansu sabbin ?alibai.
Ê ÊÊ ÒWake up, gentlemen! YouÕve got 5 minutes!Ó
Ê Ê Imran sarkin tsoro kuwa ya zabura yana neman fa?owa a gadon, jikinsa sai rawa yake saboda tsoro. Haysam kuwa ya tashi da natsuwa kamar yanda ya saba a gida idan Mammah ta tashe sa. Gadon ya dafa cikin sanyi da muryar wanda ya tashi a barci ya furta, ÒKa nutsu Imran, ka sauka a hankali. Ka tsaya a gefe na, ka koyi komai a hankali da nutsuwa, gaggawa ta?iye mutum take daga cimma burin nasara, haka Abiy na ke gaya min sanda ina yaroÓ. Ya ?are maganar yana kama hannun Imran ya taimaka masa ya sauko a hankali.
Ê Ê Ê Suna fita daga ?akin iska mai sanyi ta bugi fuskokinsu, sai ?arar ?afafun ?alibai kake ji a kan ?asa. Wani senior mai ?arfin jiki ya tsaya a gaban su da fitilar hannu yana ta faman haskesu cikin ido da fa?in, ÒDown for push-ups! Let me see soldiers, not boys!Ó
Ê ÊÊ Gudu suka fara iya ?arfi kamar yanda aka basu umarni. Tun ba'ai rabin filin ba wasu suka fara kukan gajiya. Imran kam da ba ?arfin zuciya yana neman kaiwa ?asa ne ma, amma Haysam ya matsa kusa da shi, yana fa?in, ÒKa cigaba, kada ka tsaya Imran. Ka kalle ni kaji. Idan ka fa?i ka sani nima zan fa?iÓ.
Ê ÊÊ Wannan magana ta ?arfafa shi sosai har ya yi mamakin kansa, ?an daga nan yaji kawai ya ?ara ?aimi har suna tafiya a jere da Haysam, Alhamdullah cikin nasara suka kammala round ?in farko. Koda aka ?an huta aka koma kuma nan ma bai sare ba sam. Dama shi oga kwata-kwata ko'a jikinsa. Komai Haysam na yinsa ne da ?arfin jiki da zafin nama kasancewar zuwa yanzu ya saba da wahalar rayuwa, to tallar da yake yi ?in nan zagaye kasuwa ai ba wasa ba. Wankau ?in Mammah, ?ibar ruwa. Hatta daka idan ta amsa tare sukeyi in dai yana gida. Wannan wahalhalu sun taka rawar gani a rayuwarsa ?warai da gaske har yake jin wannan ?warin gwiwar a yanzu da son ?arfafa irin su Imran masu rauni da gata yasa basu saba da wahala ba.
Bayan an gama sunyi sallar asuba, suka dawo wajen rarraba breakfast packs. Imran yana jin kamar ?afarsa bata motsi da ?yau, sai Haysam ya kar?i nasa kwanon ya ri?e masa zuwa wajen zama. Sannan ya taimaka masa ya zauna yana jera masa sannu. A gefe ?aya, wasu senior cadets suna kallon Haysam cikin mamaki, sauran ?an uwansa duk a galabaice, amma shi a tsayensa yake kamar ma baiyi komai ba yana a nutsuwarsa da karfin hali, ga kuma yana da tausayi fiye da kowane sabo a cikin su. Wani daga cikinsu ya ce, ÒWato wannan yaron akwai wani abu daban a idanunsa, ku kula sam bashi da tsoro ko fargaba balle jin karaya kamar yanda sauran suka nunaÓ.
Ê Ê ÊÊ Wanda ke kusa da shi ya ce, Ò?aryar banza, yo mi aka fara da mazan. Yau kawai kake masa wannan yabon. Ka bari suci watan farko dan Babansa wlhy sai ya rusuna wannan zafin kan nasa yabi iskaÓ.
Ê ÊÊ Dariya suka sanya suna mai tafawa cike da sha?iyanci. Duk abinda suke fa?a kuwa a kunnen Haysam, amma ya basar kamar ba jinsu yake ba yana maida hankalinsa ga Imran dake shan ruwan zafi a wahale. Koda Imran ya kallesa sai ya sakar masa murmurshi, baki Imran ya ?an tura tare da fa?in, ÒKa bar yi min wannan murmushin naka mai kama dana ?eta. Wlhy da kai ne kawai nake jin karfin hali a nan, amma ji nake kamar na fasa na gudu gidaÓ.
Ê Ê Ê Haysam ya sake murmusawa yana daidaita beret ?insa a saman kai. Ò Haba mazan fama wane gudu kuma ana zaune ?alau, ai in ka ganka a waje hutu zamu, in sha ALLAHU kuma mu dawo da ?afafunmu a ?ora daga inda aka tsaya. Daga yau ka ?auka mu biyu ne a tare, wani bazai bar wani a baya in sha ALLAHU. Ba zan a ta?a barin wani ya cutar da kai ba. Kaima bazaka ta?a barin wani ya cuta min baÓ.
Ê Ê ÊÊ ÒYes Sir! Ina sha ALLAHUÓ.
Imran ya fa?a yana salute ?insa. Dariya Haysam yayi yana kai masa naushi. Da sauri ya kauce shima yana dariya. Idan ka gansu dole su birgeka, dan a kallo ?aya zaka tabbatar da aminci mai tsafta ya shiga zukatan wa?an nan matasan zakunan guda biyu. Kuma ina sha ALLAHU zasu kafa tarihi mai ban mamaki da ta?a zuciyar duk wanda zai bibiyi labarinsu.........???
__________
TALLAH
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JuUwr2QU7XMEYXZ7L7
Mmn surayya me kayan kamshi
Ina amaran da uwayan gidan tou kumatso kusa
Mmn surayya ta gwangwaje ku da kayan kamshi munada
Turaran wuta na danal banat
Kajiji
Turaran kaya watau abbasiyya
Kabbasa spray
Humra
Kwallacca
Uwa uba Ina kuyarda yadda xaki hadasu
Zaku iya samuna ta wannan number wayar kamar haka??
08103143517 Ina katsina Ina aika kaya ko ina
_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._
*_NIGER????- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*
*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*
_Shaidar biya??_
*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*
*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*
*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull
*_WHATSAPP (500)_*
*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*
*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*
*_Typing??_*
*_??KI?A A RUWA.....!!??_*
*_Bilyn Abdull ce ????_*
*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._
_Chapter 29_
__________________
https://wa.me/+23408067422528
Kina son rage kiba ba tare da kin daina cin abunda kike so sannan ba tare da kinyi gudawa ba? To kimin magana domin samun hanyoyi da zaki rage kiba ba tare da kinsa wahala ba.
Ko kuma matsalar gashi ce ke damunki, ko rashin tsahon gashi ne, shima muna da solution dinsa.
Ko kuma fatar ki tana lalacewa ne a sanyin? Muna da ingantaccen man da zai gyara miki kafafunki ko kuma kamar ta jarirai. Ko kuma kafarki ce take kaushi a sanyin nan muna da ingantaccen mayuka
Ko kuma man gyaran fata kike so da zai gyara miki jikinki a sanyin Nan ?duk muna dasu ba tare da kinsa wahala ba sannan 100% natural ne.
Yar uwa idan ma bangaren samun kudi shima kike nema shima duk zamu koya miki.
Kedai kawai ki mana magana domin karin bayani.
https://wa.me/+23408067422528
ÒShin Ke uwa ce, kina son samun ku?i ba tare da kin fita kin bar ÕyaÕyanki a gida ba?Ó ko kuwa ke student ce kina son samun karin kudin shiga ko kuma ma dai kawai kison karin side hustle ne
Tare da Oriflame, za ki iya yin kasuwanci daga wayarki a gida. Ba tare da kin fita ba. Mata da yawa sun riga sun farga da wannan Kasuwanci kuma suna moriya dashi sosai, suna making kudi daga gida, kuma ke ma za ki iya sannan bayan ribar ki zaa biyaki salary a karshen wata. ko kuma kina son yin siyayya for personal use ne ba tare da anci riba dake ba ga link nan a kasa zaki iya register da kanki it's free??
https://shop.oriflame.com/NG-salmaibrahimismail/3M3HmQWe
__________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
______________________
.........WASHE GARI su Haysam suna tsaye a layi, jiki a shar?e da zufa, wasu har suna rawar tsoro saboda an ce yau ce the real beginning. Major Adetunji, babban jamiÕin horo, ya tsaya a gaban su da ?arfi, yana ta kallonsu ?aya bayan ?aya kamar mai tantance fuskokinsu. Kafin cikin bu?a??iyar muryarsa mai ka?a hanjin marasa ji ya shiga fa?in, ÒWelcome to the Nigerian Defence Academy. From today, you are no longer civilians! You are cadets, and you will either become men here or quit!Ó. Sai kuma ya ?ara ?arfin muryarsa cikin sabon ihu ya sake fa?in, ÒDrop down! Ten push-upsÉ No, make it twenty!!Ó.
Ê Ê Ê Ê Cike da zafin kai irin na farkon balaga da jin kansu su maza ne wasu a cikinsu suka fara gunaguni ?asa-?asa. Sai dai babu damar cewa baza'ayi ba. Dan haka suka fara kamar yanda aka umarcesu a tare kuma. Ai ba'a wuce 7-8 ba wasu suka fara zubewa ?asa saboda gajiya. Sai ?alilan a cikinsu irin su Haysam masu taurin zuciya da sabon wahala ne suka cigaba da yi har ?arshe. Haysam daÊ idanunsa ke a rufe yana kammala nashi push-ups ya mi?e tsaye a kan ?afafunsa daram, kamar wanda yake numfashi ne kawai, ba wahala yayi ba.
Ê ÊÊ Cike da mamaki Senior cadet ?aya ya zo da fuskar tsoro, yana ?o?arin tsoratar da shi, ÒYou think youÕre tough, new boy?!!Ó.
Ê Ê Ê Haysam dai bai ce komai ba. Yana tsaye kuma akan ?afafunsa yana kallon sa kai tsaye idanu ?yam babu alamar jin shakka. Kawai sai Senior ?in ya ?an tsaya yana kallonsa shima cikin ido, ganin fa Haysam bazai janye nashi ba sai shi ya janye nasan yayi murmushi mai cike da ma'anoni yana girgiza kai da fa?in, ÒHmmÉ weÕll see how long you lastÓ.
Ê Ê Ê Nan ?in ma ko gezau Haysam baiyi ba. Imran kuwa yana gefensa yana rawar jiki, a ransa yana mamaki taurin kan Haysam. Bashi akema tsawar ba amma ji yake ?an cikinsa na motsi wlhy. Amma kalla shi wanda akemawa ?in ko a slippers ?insa ma. Ba Imran kawai ba, sauran mate ?in nasa ma da Seniors ?in hankalinsu ya koma kan Haysam ?in, sai dai babu wanda ya sake cewa komai aka cigaba da basu horo.
Ê Ê Ê Bayan horo na farko, aka shiga weapon drill. Ana koya musu ri?e bindiga da tsaye kamar sojoji na gaske. Wasu sai mutsu-mutsu suke sun kasa daidaita hannayensu, amma Haysam yana gefe yana ri?e da bindigarsa tamkar wanda ya shekara yana yi. Tsayawa Captain Adetunji wanda yake lura da su yay a kusa da shi.
Ê Ê Ê Ê ÒYou! whatÕs your name, cadet?Ó.
ÒCadet Haysam Abdul-rasheed Shehu, sir!Ó
Ê Ê Ê ÒGood stance. Good grip. YouÕve done this before?Ó
Ê ÊÊ ÒNo, sir. But I learn fast.Ó
ÊÊ Captain ya ?anyi shiru yana masa kallon mamaki, sai kuma ya ?an murmusa da ba kasafai yake yin haka ba dan irin mutanen nan ne da sam basa fara'a basa wasa.
Ê Ê Ê ÒKeep that spirit. Nigeria needs men like youÓ. Ya sake fa?a yana ?an bubbuga kafa?ar Haysam ?in. Kai Haysam ya jinjina masa cike da girmamawa.
Ê ÊÊ Bayan an kammala an sallamesu suna shiga hostel, Imran ya jingina da gado yana magana cike da ra?a idonsa akan Haysam.
Ê Ê Ê ÒKai Haysam kana bani tsoro wlhy, ni kam ban ta?a ganin wanda yake da karfin zuciya da rashin tsoro irin naka ba.Ó
Ê ÊÊ ?an harararsa Haysam ya yi da murmushi mai sanyi kawai yana girgiza kai. Sai da ya kai zaune a bakin gadon su yana cire takalmin ?afarsa sannan ya bashi amsa da, ÒBa ?arfin zuciya bane ko rashin tsoro Imran. Imani ne da abin da nake so in zama, tare da son cika burin Abiy naÓ.
Ê Ê Ê Zama shima Imran yayi yana sauke ajiyar zuciya. Ya ce, ÒGaskiyar ka kuma Zaki na. Nima in sha ALLAHU zan dinga jin ?arfi da ?arfin son cikar burina kamar kai. Da yardar ALLAH wataran sai mun tuna hakan munyi dariya tare munyi kuka tareÓ.
Ê Ê Ê Ê ÒALLAH ya tabbatarÓ.
ÊÊ Cewar Haysam yana kaiwa kwance a gadon.
Ê Ê __________?
Ê Ê Ê Ê Da daddare gari ya yi sanyi sosai a NDA. Ko ina ya cika da shiru sai ?arar iska dake ka?awa da motsin fallen langa-langar rufin ?akunansu. An kashe fitilun waje, sai hasken ?aramin bulb da yake haskaka ?aki na 17 Alpha room da sautin minsharin room mate ?insu biyu masu saurin barci.Ê Haysam yana kwance kan gadonsa, jikinsa har yanzu na ciwo amma zuciyarsa cike da natsuwa. Imran kuwa yana daga sama shima ya kasa barci sai faman juyi yake a gadon, yana gumi alamar wanda ke mafarki mai nauyi.
Ê Ê Ê Can kuwa sai ga muryarsa na fita kamar cikin kakari irin na wanda yasha sha?a a hannun wani. ÒKa barniÉ don ALLAH kar ka sake min hakaÉ MamaÉ Mamaaa!Ó.
Ê ÊÊ Da sauri Haysam ya tashi, ya sauka daga gadonsa cikin sassarfa. Tsaye ya mi?e tare da kai hannu kan Imran ya shiga jijjiga kafa?arsa, ÒImranÉ hey, wake up. Lafiya kuwa? Kaga tashiÉÓ
Ê Ê Ê A firgice Imran ya bu?e ido da sauri, sai kuma ya zabura zaune jikinsa na rawa. Idonsa cike da hawaye, numfashinsa na fita da sauri kamar wanda aka fito da shi daga ruwa. Hannun Haysam ya dam?e tare da matsowa sosai kusa da shi cikin muryar kuka ya ce, ÒNaÉ na sake ganin su.. sun sake kamani HaysamÓ.
Ê Ê Ê Kallonsa Haysam yake cikin tausayi, sai kuma ya ?an dafa kansa kamar mai dafa kan Bilal.
Ê ÊÊ ÒShhhhÉ ka yi shiru. Mafarki ne. Ba kowa a nan. kai da ni ne kawai da su Peke. Kayi addu'a ka canja kwanciyarka ta wannan ?arinÓ.
Ê Ê Ê Sai kuma ya juya ya ?akko ruwa ya mi?a masa. ÒKa sha ruwa, ka huta. Kada ka bari mafarki ya firgita ka. Ka dinga ?arfafa kanka Imran, kaifa soja ne da wasu ke jira ka basu garkuwa anan gabaÓ.
Ê ÊÊ Imran ya kalle shi da hawaye, sai kuma ya sauke ajiyar zuciya yana fa?in cikin rawar murya, ÒHaysam mutanen nan bazasu barni ba, duk da iyayena sunyi nasarar fiddani a ?ungiyarsu tare da baro yankinsu gaba ?aya lokaci-lokaci suna cigaba da bibiyata a mafarki. Wlhy gaba ?aya a tsirace nake. Kai dai kamar komaiÊba ya tsoratar da kai.Ó
Ê Ê Ê Shiru Haysam ya yi na ?an lokaci, yana kallon tagar da iska ke busowa, sai kuma ya dawo da dubansa kan Imran ?in, ÒKowa yana da tsoro Imran. Amma na koyi ?oye nawa, dan idan na bari duniya ta gan shi, zata yi amfani da shi wajen zubar da ni, lalatattun mutane masu ?azamar zuciya subi takai na su taka tamkar yanda suke taka ?asa. Ni mutum ne kamar kowa. Amma Abiy ya sanar min sai na zama jarumi a zuciya sannan jarumtar jiki ke tabbata har wasu su kalleni wataran suce wannan shine wane. Kasa a ranka babu abinda mutanen nan suka isa suyi maka kamar yanda basuyi maka a baya ba. Idan suna ta?ama da tsafi kai ka tuna ALLAH kake da shiÓ. A hankali ya saki murmushi mai ciwo yana ?o?arin danne damuwarsa, ÒImran! Idan har Mammah dake mace mai amsa sunan UWA zata ?oye dan mu rayu cikin salama da nagarta bayan ta rasa daga kowane garkuwarta ni data haifa na zame mata farkon nauyi kuma ?alubale a yau mizai hana bazan jure ba kodan na maida murtani daga ahalin da suka nuna mata amfaninta ya ?are garesu saboda mai musu amfani ya gusa daga jikinta a yanzu. Zan cigaba da ?oyewa domin na zama abinda nake fata iyayena ma suke fata. Amma kai kada ka koyi ?oyewa. Tsoron kaÉ shi ne dalilin da yasa kake da rai da jin?ai Imran.Ó
Ê ÊÊ Lumshe idanu Imran yayi yana jin kalman Haysam masu fita da harshen damo da sa?o na musamman suna ratsa shi kamar magani. Koda ya motsa lips dan yin magana sai Haysam ya girgiza masa kai, tare da masa nunin ya kwanta kawai. Bai musa ba a hankali ya kwanta, shiko kuma ya cigaba da tsaiwa a jikin gadon yana tofa masa addu'ai har sai barci ya kwashe shi.
Kwanaki sun cigaba da shurawa, sannu-sannu su Haysam sun zama ?an gida a NDA. Dan kuwa zuwa yanzu watanni na biyar suke ?o?arin cikawa. Jiki da zuciya sun saba da sabon waje sun kuma kar?i sauyin horo da suke fuskanta. Hakama ?wa?walwa tana ?auka daga koyarwa da dabarun rayuwa irin ta mazan fama.
Ê Ê Ê Ranar yau asabar ta zo da rana mai tsananin zafi. An fito dasu Haysam duka don wani obstacle training na tsalle, gudu, juyawa cikin laka, da rarrafe ?ar?ashin waya. Duk wanda ya yi wasa ko nauyin jiki kuwaÊ yaji a jikinsa ne a hannun Seniors. Kamar ko yaushe Haysam yana cikin ?an gaba-gaba yana yin komai da cikakken natsuwa kamar wanda ba ya jin ciwon ga??ansa. Yayin da wasu ke gunaguni, shi kuwa ko numfashi bai tsananta ba. Wannan yasa wasu senior cadets da suka fara saka masa tsama suka fara saka masa ido sosai. Bayan horon rana, lokacin da su Haysam suka koma sashen su, Senior Cadet Garba ya kalli abokansa yana murmushi mai ?oye makirci, ÒNa fahimci fa yaron nan mai kama da haihuwar sahara ya fara kama da jarumi yana son fara yima mutane ?agawa da girman kai, ya kamata mu gwada wane irin ?arfe ne da shi.Ó
Ê Ê Ê Dariya John ya sanya da fa?in, ÒWato Garba kaifa mugun icce ne. Na kula ka saka idonka akan yaron nan kamar yana barci a kanka cikin NDA ?in nanÓ.
Ê Ê Ê Hararsa Garba yayi, cikin ?ya?e baki ya ce, ÒShi ?in banza da zai yi barci a kaina. Kawai na tsane shi ne, wlhy tun randa yay mana rashin kunyar nan nake ji kamar na kashe banza dan na tsane shi har cikin rainaÓ.
Ê ÊÊ ÒBa kai ka?ai ba fa, ALLAH nima bana son shi sam a raina. Gashi naga ya fara kama zuciyar basawan gidan nanÓ.
Ê Ê ÊÊ ÒMtsowww! Zai ci uwarsa ne. Mune maganinsa aiÓ.
Ê ÊÊ Dariya suka sanya suna tafawa su da sauran abokansu da basuce komai ba.........???
_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._
*_NIGER????- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*
*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*
_Shaidar biya??_
*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*
*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*
*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull
*_WHATSAPP (500)_*
*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*
*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234