Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

YARINYA MAI TAƁAR GAZA Farashin Wasa by Zainab Habib

Author :  Zainab Habib Category :  African Stories & Novels

Chapter   9 / 19

24K to 27K   out of 56.5K words

damunta , Allah ya bata lafiya mama tace "" bari a kira Aisha zaka tafi da Ummi ne? eh yaya Zakari yace "" ai dole tafiya sai da Ummi inba haka ba Aisha bazata zauna ba to mama tace "" suna jiran shigowar malam .hanunshi a na Aisha gam ya mi™awa yaya Zakari yace "" maza ku tafi amma dai ka sanya ta a islamiya ? eh yaya Zakari ya bashi amsa yau dama zamu wuce makarantar da su , su kuma suwaye ? malam ya tambayi yaya , Aisha da Ummi ne , Ummi kuma to bazata koma ba cewar malam , ihu Aisha tasa tace "" wlh in Ummi bataje ba ko an tafi dani sai na gudo ,zaro ido malam yayi kana yace "" wai ke yarinyar nan kamar ba mutum ba ina magana kinayi wlh zanyi miki ruWu ruWu da jiki kafin kibar gidannan , mi™ewa yaya Zakari yayi ya nufi gidansu Ummi samunta yayi harta yi wanka ta fito da ΄ar ledarta a hannu gaisawa sukayi da mamanta yace "" zamu tafi ne , cike da fara'a maman tace "" to Allah ya kai ku lafiya Ummi banda gigiwa a natsu dan Allah , Ummi na washe baki tace "" to mama suka fice , suna dawowa gidan ya samu Aisha ta fito su take jira sallama ya yiwa su mama ya fice dasu, Allah ya tsare mama da malam sukayi musu .suna fita yaya ya buWe musu back side waro ido Ummi tayi a fili tace "" wanan motar fa ? Aisha dake turo baki tace""motar yaya ce yarinya , cike da murna suka shige mota yaya yace "" yawo zamuje yau zamu zaga gari , tsalle suka shiga yi ."

"Sunyi nisa da anguwar suka hango wata mota na bin bayansu tun yaya Zakari na bata hanya yaja ya tsaya , ganin motar ta nemi guri yasa shi yin kamar yana jiran wani abu ne , rage glass Win motar saurayin dake mazaunin driver yayi ya mi™owa yaya zakari hannu , saurayin da a ™allah zai yi shekara talatin a duniya , matashi ne bugu da ™ari ga kyau kai kace Wan india gashin idonsa kamar na mace pink lips Winsa abin sha'awa ga ba™in saje da ya kewaye fuskarsa bugu ™ari ga shi fari kyakyawa indai ta™aice muku zance iya haWuwa wanan gayen ya haWu , barka aboki na Khamis yace "" wa yaya Zakari yawwa barka amma sai dai ban gane ka ba , cewar yaya Zakari murmishi Khamis yai yace "" suna na Khamis Wa ga Alhaji Abubakar mai nera ba lallai ka sanni ba amma nasan kana jin labarin mahaifina a faWin ™asarnan , Khamis na maganar yana kallon su Aisha dake back side sunata wasa ita da Ummi , lura da irin kallon da Khamis ke yiwa su Aisha anya babu ayar tambaya ? yaya Zakari ya faWa cikin ransa, ok na gane shi tabbas ai ba Soyayye bane yaya Zakari ya faWa , jim Khamis yayi yace "" wa inan ™anenka ne ? eh yaya Zakari yace "" tare da haWe rai , masha Allah Khamis ya faWa ko zaka bani adress Winka ? waro ido yaya Zakari yayi to menene dalilin hakan? ya tambayi kansa , tsintar kansa yayi da bashi harda number waya , godiya Khamis yayi yana sakarwa Aisha da Ummi kyakyawan murmishinta , hankalin Aisha ne ya karkato ga yaya tace "" yaya dama kanada aboki bature ne ? eh yaya Zakari yace "" dan a halin yanzu yafara dana sanin bawa Khamis adreshin sa dakuma lambar waya, gashi yaja mota yayi gaba bayan haka yana ta yiwa su Aisha murmishi, ya daWe a gurin ya juya suka nufi gida dan bayajin zai iya kaisu inda yayi niya , yaya naga kayi hanyar gida? Aisha ta tambaya ,eh mun fasa ne haWe rai sukayi zuciyarsu babu daWi haka ya dawo gida yai parking motar a waje suka buWe suka nufi cikin gidan , da sallama suka shiga babu motsin kowa gidan kamar ba mutane kai tsaye Wakin anty Fiddausi suka nufa samunta sukayi kwance a palo duk ta rame ga awara cikin farar leda a gefe , hankalinsu na kan awara suka ce ina wuni anty , Wago kai tayi tace "" lafiya shine kuka gudu ko ? dariya suka sa suna cewa "" nan ba'a yawo shiyasa , yaya Zakari ne ya shigo hanunsa ri™e da ba™ar ledar kankana a yayanke ajiye wa yayi ya nemi guri ya zauna ya Wauko ledar tare da mimi™a musu kowa Waya suka tashi zasu fice yace "" in bazaki ci awarar nan ba kibasu man , basu Fiddausi tace "" ta mayar da kai ta kwanta. !"

*_MOM ISLAM_*

"[14/07, 8:20 am] Mom Islam Ce : *YARINYA MAI TAARGAZA*"

*Zainab Habib [Mom Islam]*

*Wattpad @momislam2020*

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*

*Page 42 - 43*

Gidane tangameme kyau da tsarin gidan abin kallo ne tsayawa misalta haWuwarsa ma Sata lokaci ne .

"parking Khamis yayi da motarsa wata budurwa naga ta taho tana cewa "" bro yau kuma da kanka kake driving? Afnan ba wani guri naje ba so karki damu mu shiga ciki , wace ya kira da Afnan Win ta ri™e masa hannu suka shige tsararren palon gidan da yaji kayan alatu , a ™allah zatayi shekara sha tara da aihuwa ,fara ce sosai kamar balarabiya ga dogon hanci ,suna shiga suka tarar da wata dattijuwar mata mai kama da Khamis cikin fara'a matar tace "" my son ina kaje haka tun safe ? mami karki damu ba wani nisa nayi ba , amma wlh ina cikin damuwa ammi na ya marai raice fuska kamar mai shirin kuka , damuwa kuma my son ? ammi ta tambaya dan san jin ko menene , Afnan kallonsa take ko ™iftawa babu dama in sun zauna akan sami hakan ta mutu a kansa shikam bai san ma tana yi ba, tashi ki bamu guri Khamis ya faWa tare da kallon Afnan , turo baki tayi tace "" Ammi kin gansa ko ? murmishi Ammi tayi tace "" ™yaleta son karka damu ina jinka , gyara zama yai tare da ru™o hanun Ammi ya haWe da nasa yace "" Ammi naga matar aure , a gigice Afnan takai dubanta ga reshi ga mamakinta da gaske yake maganar babu alamun wasa , alhmdulilh my son dama ina ba™in cikin ace duk iya wanan shekarun naka babu mata ai babu daWi , a ina take?"" Ammi ta tambaya ,a Tudun wada ne nama sami adrees Win gidan su , farinciki fal zuciyar Ammi Afnan kam mi™ewa tayi fuu kamar zata tashi sama ta bar gurin , babu wanda yai maganarta sukaci gaba da hirar budurwar da yace "" yayi sai kwatantawa Ammi kyau irin nata yake yi, to naji tashi muje kaci abinci nasan babu abinda kaci cewar Ammi , no Ammi ni wanka zanyi yanzu in tafi ki tayani da adu'a ,Ammi da fara'arta tace "" insha Allah amma sai kaci abinci , mi™ewa yai ya nufi dining ya buWe flaks tuwon shinkafa ya gani yana buWe kular miyar yaga miyar kuSewa Wanya , murmushi yayi yace "" my Ammi yau love me over , dariya Ammi tasa tace "" in banyi maka ba wa zanwa my son farincikin ka shine nawa i love you my Ammi na , love you too my son Ammi ta faWa tana dariya , wanke hanunsa yai ya fara kai loma kasancewar gwani ne gurin cin tuwon shinkafa miyar kuSewa , yana gama ci ya buWe farfesun kaji yaji kaWan ya Wauki hollondia yasha ya mi™e yace "" my Ammi yau fa kiyi ha™uri hira zani gurin surukarki , dariya Ammi ta kuma sawa tana girgiza kai , yazo wucewa zuwa bedroom Winsa yaci karo da Afnan tsaye tana kuka , to lafiya ke kuma ? Khamis ya tambayeta tare da shigewa bedroom Win nasa ba tare da ya tsaya jin amsarta ba , kuka ta kuma fashewa dashi cikin ranta tana mamakin halin ko in kula da lamuranta."

"Khamis na fitowa daga wanka ya nufi gaban mirorr ya shafa haWaWun mayukansa da turare , kayan da ya Wauko ya sanya shadda ce gezna blue wace tasha aiki ya sanya hula ya ciro sabon takalminsa yasa yakuma feshe jikinsa da zafafan turaruka , ya Wauki wayoyinsa ya fito palo a inda yabar Ammi anan ya sameta tana zaune amma hankalinta na TV Ammina na fito , Khamis yace"" masha Allah ka gaida suruka kace ina gaisheta , duk wanan zancen da akeyi Afnan na rakuSe a gefe tana kallo , fitowa harabar gidan yayi kai tsaye parking spice ya nufa drivers ne suka fito da gudu suna cewa "" barka mai gida , ywwa kawai Khamis yace "" kowa ya koma mazauninsa ba nisa zanyi ba , to suka ce Allah ya kiyaye hanya ,Khamis yace "" amen , motarsa ya Wauka aka buWe masa get ya fice cike da nishaWi , tafiya yake amma bangaren zuciyarsa wanan yarinyar da ya gani ta tafi da tunaninsa tabbas yana sonta, yayi tafiya mai nisa ya iso anguwarsu danna lambar yaya Zakari yayi ring Waya aka Wauka , cikin sanyin murya yaya Zakari yace "" dawa nake magana ? Khamis ne wanda kaba adrees Wazu , ok yaya Zakari yace "" na gane fatan dai lafiya ? eh lafiya gani a anguwarku zaro ido yaya Zakari yayi yace "" to gani nan fitowa , haWa ido sukayi da anty Fiddausi tace "" lafiya ? lafiya yaya Zakari yace "" kana ya Wauki wayarsa ya fice , yana fita ya shiga waige dan Khamis ya sauya mota bata Wazu bace , fitowa Khamis yayi yana murmishi tare da ™arewa gidan yaya Zakari kalo jinjina kai yayi ba tare da yace "" komai ba , abokina Khamis ya faWa cikin Wagun murya ,juyowa yaya Zakari yayi cikin ransa yana cewa "" to me wanan bawan Allahn yake so a gurina , ™arasowa yaya Zakari yayi zuciyarsa cike da was wasi da kuma fargaba tabbas Khamis shine wanda ake hira da shi gidajen talabijin da dama to gashi yanzu ya gansa a zahiri any ba wani abu yake nema ba ? Khamis ne ya katse masa zance da cewa "" barka da yamma ya mi™awa yaya Zakari hannu, shima yayan hannu ya mi™awa Khamis suka gaisa Khamis yace "" ya yarannan lafiya yaya Zakari yace "" yana basarwa dan"

"Allah farar ciki nakeson ka gaya min sunanta , zaro ido yaya Zakari yayi yace ""wa enan yaran fa shekararsu goma sha Waya wanan shekarar ce ma ta sha Wayan murmishi Khamis yayi yace "" koda ganinsu ai mai hankali zai gane shekarunsu , zamu gaisa ne kawai , basa nan yays Zakari yace "" cikin Waure fuska , ina sukaje ? Khamis ya tambaya"

", jin shishigin na neman yin yawa yaya yace "" sun koma islamiyar kwana , shiru Khamis yayi kasancewar sa mutum mai saurin fahimtar ™arya da gaskiya , ya juya kansa yana shirin shiga mota yace "" dan Allah in sunzo ka gaishe su , tom zasuji yaya Zakari yace "" tashin motar Khamis ne yasa shi jan gauron nunfashi yafara tunani mai kiWimarwa , kasa ™arasawa gida yayi ya dawo ™ofar gidansu ya sami dakali ya zauna sai tambayoyin Khamis suke dawo masa sabo."

"Cikin hikima malam ya shigo da fara'arsa ya sami mama ta gama jollof Win shinkafa da taliya sai ™amshi take , mama na ganinsa ta Waure fuska ta juya kai gefe , ta tare babbar riga malam yayi tare da rataya carbi a kansa yace "" haba maman Aisha fushi ake dani wanan yarinyar tazo ta haWamu dake ko tazamo tauraruwa innalilahi mama tace "" kafin malam ya ™arasa , cikin zafin rai tace "" inaga dai Aisha ba ΄arka bace ko ? kake siffanta ta da abubuwa marasa kyau ga tsana da ka Wora mata, anya kana tunanin wanan abin bazai fanWara zuciyarta ba , to to yimin faWa malama yanzu dai zubomin abincin inci tukun ko shima baza'a bani ba sai anyi min faWa ? ni na isa ? gaskiya nake gaya maka , mama tace "" ta mi™e ta shige Waki ta barshi a gurin."

tukunyar ya nufa kai tsaye tare buWewa ya Wibi abinci iya san ransa mama bata sani ba.

"Washe gari malam ya tashi da azababben zazzaSi mama da ta shigo gaishesa ya buWe ido ya gallah mata harara yace "" wato shinkafar da na Wiba jiya dan baki bani ba shine yau na tashi da mugun zazzaSi to ban shirya mutuwa ba"

",malam ya faWa yana cigaba da masifa , sai da ya gama , mama tace "" tunda masifa kake nema kwana biyu gara in barma gidan ,me amfanin zama na kana nufin ni maiyya ce ko yaya ? jin mama tace "" zata bar gidan yasa wani mugun zufa ketowa malam yasan inhar mama tabar gidan kashinsa ya bushe. !"

*_MOM ISLAM_*

"[14/07, 8:20 am] Mom Islam Ce : *YARINYA MAI TAARGAZA*"

*Zainab Habib [Mom Islam]*

*Wattpad @momislam2020*

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*

*Page 44 _45*

Shigewa Waki mama tayi dan fitinar malam tafara isarta.

"Koda Khamis ya koma gida babu wanda ya kula duk da yaga Ammin nasa a palo amma ya wuce ta ko kulata bai yi ba , ganin haka ba ™aramin tashin hankali ta shiga ba mi™ewa tayi ta nufi bedroom Winsa da Sacin rai a fuskarta inhar yana cikin damuwa baya kula kowa , tura door Win tayi tare da sallama, my son maiya faru naga ka shigo cikin damuwa ? kansa a sunkiye duk da sanyin AC dake kaWawa bai hanashi zufa ba kamar wanda yayi wanka , zama Ammi tayi kusa da shi ta ru™o hanunsa tana murzawa cikin sanyin murya tace "" bayan rasuwar Abbanka banida buri banda indinga ganinka cikin farinciki da kwanciyar hankali ,gashi duk iya ™o™ari na yau naga na gaza Ammi ta fashe da kuka , a razane Khamis ya Wago ya kalli Ammi ya kwantar da kansa a kan ciyarta ya saki kuka , tsagaita kukan nata tayi tace "" to faWa min maiya faru ? Ammi ina sonta Ammi yayanta baya sona zaro ido Ammi tayi tace "" yanzu akan wanan kake tada hankalinka ? insha Allah zan shige maka da yardar Allah my son karka sami damuwa kuma bana son in ™ara ganinka cikin wanan yanayin , tom Ammi Khamis ya share fuskarsa yace "" Ammi yunwa nakeji , Ammi da farinciki ya kamata ganin Wan nata ya sake ta kamo hanunsa ta nufi dining dashi ta buWe faten dankali wanda yaji kifi da kayan lambu ta shiga bashi a baki yana ci suna hira yana ™ara kwatanta mata kyau irin na Aisha amma har yanzu bai faWa mata Aisha yarinya bace , bayan Ammi ta gama bashi ya mi™e yana dube dube tare da cewa "" Ammi ina Afnan ? Afnan taje gidansu Wazu cewar Ammi , jimm Khamis yayi yace "" ko lafiya Ammi ? Ammi dake"

"tattare plet tace "" oho na dai ga ta Wau bag fuska babu walwala na tambayeta menene tace "" babu komai so nikuma gaskiya ban matsa mata ba tunda ba yarinya bace, shiru Khamis yayi ya ri™o hanun Ammi yace "" gobe zamu ko ?"" murmishi Ammi tayi tace "" insha Allah."

"Washe gari yaya Zakari zaiyi sammakon fita yace "" su Aisha suzo ya kaisu makaranta sbda ya gama komai zuwa kawai zasuyi , cikin jin daWi ya daukesu a mota bayan su gamawa anty Fiddausi gyare gyare , yana kaisu islamiyar ya wuce gidan su , da shigarsa ya samu malam na surfa faWa , sallama yayi tare da dur™usawa ya gaida malam cikin fara'a malam ya amsa yana tambayar su Fiddausi , suna lafiya yaya Zakari yace "" tare da mi™ewa ya nufi Wakin mama samunta yayi kwance nunfashi na sama da ™asa a razane ya ™arasa kanta ya tallafo ta yana cewa "" sannu mama , da ™yar take amsawa tana yi masa nuni da hanunta , kallon inda take nunawa yayi yaga ashe maganin ulcer zai Wauko mata cikin azama ya Wauko ya tsiyaya mata ya bata yana mai ™ara yi mata sannu , samun guri yayi ya zauna ganin bacci ya kwasheta ga zufa tana yi alamun ciwon ™irjin ya sauka ,mi™ewa yayi ya fice "" lokacin malam ma yabar gidan , kai tsaye chemist ya nufa ya siyo mata kalar maganin da take sha ya wuce gurin mai siyarda kaji ya siya mata Waya shagon dake gefensa ya nufa ya haWo mata kayan shayi ya fito , komowa gida yayi lokacin har ta tashi tana ri™e da buta a hanunta , cikin fara'a yace "" masha Allah mama jiki yayi sau™i , cikin sakin fuska mama tace "" eh wlh gashi har zanyi sallah ma , shigewa Waki maman yayi ya zauna jiranta , bankaWo labulen malam ne yasa yaya Zakari Wago kai , malam ne ya cire aswakin bakinsa yafara surfa bala'i yana cewa "" ai ba nisa nayi ba duk abinda ka siyo a ido na dan babu abinda ban gani ba tayi ta fito a raba a bani nawa ehe ya ™arasa shigowa ya nemi kujera ya zauna.sunkuyar da kai yaya zakari yayi yace ""

9 / 19