Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

YARINYA MAI TAƁAR GAZA Farashin Wasa by Zainab Habib

Author :  Zainab Habib Category :  African Stories & Novels

Chapter   7 / 19

18K to 21K   out of 56.5K words

daga nan labari ya fara sauyawa , cikin sauri ta hau cire komai na jikinta ta haye kan yaya ,cak ya Wauketa kamar baby ya direta kan gado , a zabure ta sauko tare da kurma uban ihu yana shirin hawa ya fasa dan ya rasa me ya tsorata ta, my Fiddy lafiya ? yaya zakari ya tambayeta cikin sweet voice , bata sami damar bashi amsa ba sai ma soshe soshe da takeyi gashi jikin babu kaya , yaya zakari idanunsa sun rufe yama mance ga abinda ta keji ya taho kamar mahaukacin zaki yana shirin wurgata gado ta zaburo , palo ya dawo da ita yai mata rumfa tana cewa "" bazaka tausaya min ba ?"" ™ai ™ayi ya dameni da fara kuka , ina shikam bai san tanayi ba gashi kamar ana ™aro ™ai™ayi ga uban ihu da take zundumawa amma duk bai saurara mata ba , sai da ya daWe yana kwasar gara sanan ya Wagata , ganin hawaye a fuskarta ya tuno abinda ya faru ,to meye a gadon ?"" ko saurarar sa batayi ba ta mirgina tana cigaba da sosa bayanta tana kuka."

"tun daga Wakin su Aisha ke jiyo ihun anty Fiddausi rawa suka dinga yi tsabar murna , Ummi ce tayi suSutar baki tace "" saura yaya ma , gallah mata harara Aisha tayi tace "" insha Allah yaya baze kwasa ba wlhi sai dai ita , daga haka bacci ya kwashesu ."

Bayan yayi wanka ya dawo ya Wauketa yai mata wankan a mai makon ™ai ™ayin ya tafi sai gantsarewa take tana tsalle

", ganin abin nata yana neman ya zamo wasa yasa shi yi mata dariya , cikin muryar kuka anty Fiddausi tace "" dariya kake yimin ko ? bakasan inda nake ji bane da sai ka tausaya min , taci gaba da susa , am sorry my Fiddy tashi muje mu kwnta , wlh bazani ba gadonne mai ™ai ™ayi , yaya Zakari da taso sashi dariya yace "" ya za'ayi gado yayi ™ai™ayi dan Allah kizo mu kwnta ,™in zuwa anty Fiddausi tayi ta nemi guri a palo ta kwanta ,shikam shiga cikin Wakin yayi ya nemi gajeren wando yasa yai bismillah !"

*Masoya naga ruwan sharhi shiyasa nayi muku da Wan yawa *

*MOM ISLAM*

"[14/07, 8:00 am] Mom Islam Ce : *YARINYA MAI TAARGAZA*"

https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ

*DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV*

*Zainab Habib [Mom Islam]*

*Wattpad @momislam2020*

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*

*Page 36

Ya haye gadon farko yaWan ji ™ai ™ayi ya nuna kamar bai damu ba sai da ya kuma juyawa yaji kamar ana ™arawa a

"zabure ya sauko daga gadon yai palo da gudu har anty Fiddausi ta fara bacci taji gudu ta farka , kai ma kaji ko ?"

"tambayar da tayi masa kenan yaya Zakari babu bakin magana sai rawar susa yake yana juyi abin dariya , yaba anty Fiddausi tadinga dara wa , da ya gaji da susa ya nufi toilet ya Wibi ruwa yana kwarawa jikinsa , da gudu ya fito babu wando yana kiran wayo Allah na zan mutu wanan ™ai ™ayi kamar cutar ajali?"" tun tsirewa da dariya anty Fiddausi ta sake yi tana cewa ""alhaki na ne ka jira kawai sai lokacin da Allah ya yaye maka , sai da ya gama rawa sanan zuwa wani lokaci yaji sau™in ™ai ™ayin , toilet ya wuce ya sake wanka ya sauya kaya ya dawo palo ya kwanta a ™asa kan kafet , daganan bacci mai nauyi ya kwashesa , washe gari an tashi da sanyi har ™arfe bakwai babu wanda ya le™o waje daga su anty Fiddausi har su Aisha , tunda sukayi sallah suka koma bacci basu suka tashi ba sai misalin ™arfe ta™was na safe , yunwa ce ta tada Aisha Ummi najin tashin Aisha ta mi™e tana rarraba ido , tashi mu shiga kitchen tunda basu tashi ba , cewar Aisha Ummi ce tace "" jeki ni zan gyara Waki , tashi Aisha tayi ta nufi hanyar kitchen jin ™arar ana buga cokali ga ™anshin ™wai yasa Aisha dawowa da baya da baya , jin ta bugi mutum yasa ta ware ido ta juyo , saukar mari taji tare da cewa "" yaya kayi ha™uri ban san kai ne ba , harara ya galla mata yace "" to me kikazo yi amshewa tayi da nazo taya anty aiki ne shine tace "" min wai kwaWayi nazo yi , ita Fiddausin ta gaya miki haka ?"" jiyo muryar anty Fiddausi sukayi tana cewa "" wlh na kamaki babu wanda ya isa ya hanani dukanki tunda sharri ne aikin ki , kuka Aisha tasa tana cewa "" wlhi da bakinki kika faWi haka jin alamum an fito da gudu yasa Aisha rugawa Wakinsu ta saka sa™ata tana maida nunfashi , kiyi ha™uri yaya Zakari yace "" tare da ru™o hanunta , suka nufi kitchen , ganin ta kammala suyar ™wan yasa shi ri™o ta suka nufi Waki , fashewa tayi da kuka tana cewa "" wlh bazan yarda ba har ga Allah nayi ™o™arin zama da yarannan jiya sukayi min rashin kunya Aisha ta yarmin da waya Ummi ta yimin rashin kunya wlh bazan iya ba ka maidasu gidan ku , tunda ta fara maganar yaya Zakari ke kallon bakinta , yasan ri™on Aisha al™awari yayi bazai iya mai data ba tun tana jaririya yace "" inhar yai aure to zai Wauketa Ummi kuwa dalilin sa na kawota yaga Aisha na neman guduwa , tsagaita tunanin yayi ya dubeta yace "" kiyi ha™uri suma fa zaki dinga morarsu abinda na keso da ke dan Allah kiyi ha™uri komai ya wuce gobe zan saka su a islamiya zuwa gaba kuma inna sami halli zan sasu a boko , to kawai tace "" ta buWe foodflaks ta Wauko plet ta zuba masa nasa ™wan da biredi kana ta tsiyaya masa tea a cup , zubawa su Aisha tayi ta sa musu ™wan da bredin da tea ta ™wala wa Ummi kira dan sunfi shiri ™aWan , Ummi na zuwa ta gai da anty Fiddausi da yaya bayan sun amsa tace "" ga naku , Wauka tayi ta mi™a Wakin ta ajiyewa shugaba Aisha a gabanta ta janyo nata ta fara sha , bayan sun gama suka fito takwanukan suka fara wanke wanke , shikuma yaya Zakari ya fito zai tafi gareji , bayan sun gama suka koma Waki suka fara wasa suna dariya."

"Washe gari anty Fiddausi ta tashi babu lafiya banda amai babu abin da take kwarawa kamar zata amayar da hanjin cikinta , yaya zakari ya ™iWime ya Wibo mata ruwa ta wanke baki ya zubar da aman kasancewar a po tayi , tashi muje asibiti yaya zakari yace "" wa anty Fiddausi ganin galabaitar da tayi , hijab ya Wauko mata ya sa mata suka fito le™a Wakin su Aisha yayi yace "" wlh saura inji ko inga kunyi Sarna ni da ku ne, ina zaku yaya ?Aisha ta tambaye shi , zamuje asibiti ne Fiddausi babu lafiya , cikin haWin baki suka ce Allah ya bata lafiya , ficewa sukayi zuwa bakin titi suka tari mashin ya gaya musu sunan asibitin da zai kai su. suna ganin sun fice dukan su suka fito kai tsaye Wakin suka nufa samun ragowar ayaba sukayi a faranti sunkai huWu rabawa sukayi kowa biyu , Aisha ta buWe madara ta ciko cokali takai baki haka ma Ummi sunsha yakai cokali uku uku , suka share Wakin suka fito , kitchen Ummi ta nufa Aisha Waki ta koma ko me taje yi oho naga ta fito da farar leda tace "" Wibo min ™wai guda huWu Ummi , mai zakiyi dashi ? Ummi ta tambayeta , zan kai a soya mana ne a'a , Ummi tace "" mu soya a nan inyaso sai mu share kitchen Win ko ? eh kuma fa haka ne to kunna wuta , cikin sauri Ummi ta kuna risho suka duba babu maggi haka suka sa gishiri cikin ™an™anin lokaci suka gama tare da share kitchen Win , Waki suka wuce aka fara walimar cin ™wai , sallamar su anty Fiddausi ce ta sasu tashi da gudu suka Soye plet Win a cikin jakar Ummi , yaya ne yace "" babu kowa ne a gidan anata sallama amma shiru ? muna nan walkslm Aisha tace "" kamar marar gaskiya , jikinsa ya basa basuda gaskiya dan gidan ya kaure da ™amshi sosai , wucewa Waki yayi da anty Fiddasuyi ta kwanta kan kujera tare da cewa zanci ayaba , juyawa yayi zai Wauko a inda suka barshi yaga wayam babu Sawon ayabar babu ayaba ,mamaki ne ya kamashi yace "" ina zuwa , ficewa yayi zuwa inda ake siyarda lemu da kankana da ayaba ya siyo na 1k ya shigo da shi"

", mi™awa Fiddausi ayabar yayi bayan ya Sare mata guda uku taci tace ya isheta ta maida kanta ta kwanta , kasancewr magungunan da tasha a asibiti masu sa bacci ne bacci mai nauyi ya kwasheta , shi kuma ganin tayi bacci ya tafi masallaci yin azhar da la'asar , Ummi da Aisha na lura da komai ta window hakan yasa Aisha da bata da tsoro ta fito , ta shiga Wakin anty Fiddausi saWaf saWaf ta Wauko lemu Waya abarba yanka Waya tafito da gudu , Wakinsu ta wuce inda ta sami Ummi na jiranta , wanne kikeso Aisha tace ""nuna lemo Ummi tayi dan tasan Aisha bama bata lemon zatayi ba sbda abarba ba damuwarta bane , kan uba wlh bazaki sha ba sai dai ki karSi abarba , maganar abarba da Aisha tayi karaf a kunnen yaya Zakari da ya shigo yanzu, faWawa Wakin nasu yayi babu sallama ya cire belt Win wandonsa ya fara jibgarsu bai tsaya yi musu bayani ba sai da yayi musu lilis sanan ya ™yalesu yana nunasu da yatsa yace "" wlh daga yau sai yau inhar kuka sake shiga Wakin Fiddausi kuka Wauko mata wani abu wlh zan saSa muku kunga na dawo ban baku ba ? ina lallaSa baiwar Allahn amma kuna nema ku ™ureni , wuli wuli suka shiga yi da ido ganin lemu a gefe da yankan abarba yasa shi Waukewa yace "" tunda kuna nema ku zamo Sarayi to wlh zan gyara muku zama , zasu sake sakin kukan ya dawo yana shirin ™ara musu tsit sukayi ko tari babu har ya wuce ciki , anty Fiddausi najin shigowarsa tayi masa sannu tare da tambayarsa lafiya taji yana ta faWa kuwa ? lafiya lau yace "" wai yunwa sukeji"

"shine suke kuka , lah su Wibi indomie su dafa mana man ai ni nama mance , ficewa yaya Zakari yayi yace "" wa Aisha ki tashi ki Wora indomie kiyi sauri , babu musu ta mi™e ta zuba ruwa dan kamar tsumbule take shirin yi tasa mai da magin indomien takuma Wauko wani maggin tasa ta rufe ta zauna tare da rafka tagumi , can anjima taji ruwan na rafasa sanya indomie tayi ta juya takuma zama tana tunanin mama , gaskiya gara su gudu a gidannan koda nama ake ci sukam sun yafe wlh bazasu iya zaman takura ba a gida babu mai dukansu a nan kuwa abu kaWan kayi za'a dakeka ta share hawayen da ya gangaro mata ta duba ganin ta tsotse yasa ta saukewa ta nemi kwanonsu ta sa musu ta nemi kula tasawa su yaya taje ta kai musu , ganin anty Fiddausi kwance tayi fillo da ™afar yaya yasa Aisha cewa ""aji tsoron Allah ta fito da gudu , girgixa kai yaya Zakari yayi yana mamakin duka da baya tsirga fatar Aisha , kasa kiranta yayi ya mi™e tare da Wauko plet da cokali ya sanya musu ya Wibo ruwa a jug ya ajiye yace ""Fiddausi ta tashi ta ci tana sauko wa tayi cokali biyu ta koma ta kwanta , yaya Zakari ne yace "" wai ita Aisha yaushe zatayi hankali ne ? uhm kawai Anty Fiddausi tace "" tare da sakin kuka , kiWimewa yaya Zakari yayi yace "" mekuma ya faru ? a shagwaSe anty Fiddausi tace "" nidai a cire min wanan cikin wlh bani son shi wuya zai bani meyasa da nayi magana a asibiti kaji haushi na shikuma doctor ya hau yimin nasiha ? taci gaba da kuka !"

manage

*MOM ISLAM*

"[14/07, 8:18 am] Mom Islam Ce : *YARINYA MAI TAARGAZA*"

https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ

*DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV*

*Zainab Habib [Mom Islam]*

*Wattpad @momislam2020*

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*

*Page 37*

"Wani irin kallo yaya Zakari yai mata mai kamada baki da hankali , tsit tayi da bakinta dan tasan zuwan da dawowar gargaWi na ™areshe , yaya Zakari ya nuna ta da yatsa ko da wasa inhar kikasha maganin da zai illata jinina wlh sai kinyi dana sani matu™a , ya mi™e a zuciye ya fice "" bai gama cin abincin ba , kuka taci gaba dayi ganin babu mai rarrashin ta yasa ta yin shiru tana jin tashin zuciya gashi duk jikinta babu ™arfi , runtse idonta tayi tana tuno rayuwarta na amarci yanzu ko son ganin yaya Zakari a kusa da ita batayi , dafa bango tayi ta nufi gado ta kwanta tana dana sani da tun kafin auransu tayi planing bakin al™alami ya bushe ta faWa a fili ."

"9pm yaya Zakari ne ya shigo da ba™ar leda a hanunsa ya nufi Wakin su , ganin bata palo yasa shi ™arasawa ciki ya ajiye ya dawo palo ya Wauko plet ya nufi cikin Wakin , Fiddy tashi kici ko bakin zai yi miki daWi , mi™ewa tayi tana nufar fashi ta Wauki Waya tasa a baki jin amai da ya taso mata yasa ta mi™ewa da gudu ta sauko kafin ta wuce ta kwarowa yaya Zakari amai a jiki , bai damu ba kasancewar yana son abinsa ya mi™e tare da ajiye plet Win a gefe ya ri™e mata hannu suka nufi toilet ya sauya kayan jikinsa , bana son ™amshin naman dan Allah ka fita da shi , Allah sarki bawan Allah ya kiWime ya ™walawa su Aisha kira har sun fara bacci Aisha ta amsa ta fito , mi™a mata ledar naman yayi yace "" musu sai da safe , Aisha na shiga tayi tsalle ta faWa katifa tace "" kura tashi yau walimar raga dada zamuyi , zaro ido Ummi tayi tace "" wanan uban naman fa , yaya ne ya shigo da shi cewar Aisha , tashi ki raba mana"

"dan wlh ni bazan iya ba amma tunda ni na karSo nice za'aba mai yawa , hakan akayi koda Ummi ta raba na Aisha"

yafi yawa suna gama ci suka kwanta babu zancen wanke baki sunma mance da rufo ™ofa .

"Washe gari, bayan sunyi karin safe sunyi wanke wnke dan yaya ya gaya musu anty Fiddausi babu lafiya , 10:am yaya ya shigo yace "" su shirya za suje gida gaida su mama , murna ba'a magana cikin Woki suka shirya harda tura kaya a jaka , yaya na shigowa ya samu sun ajiye jaka a gabansu , ina zakuje da jaka? yaya ya tamayesu , kwana biyu zamuyi cewar Aisha ,murtuke fuska yayi yace "" wlh zaku fasa zuwa Fiddausin babu lafiya koba komai ai zaku temaka mata da wani abun ko , badan sun so ba suka ajiye jakar yayi musu umarni da su fito suna fitowa ko Wakin anty Fiddausi basu le™a ba sukayi hanyar waje , ganin mai mashin yasa su hawa yaya yayi masa kwatancen inda za'a saukesu ya basu Wari huWu yace "" in zasu dawo , ba wata tafiya mai nisa sukayi ba suka iso gidan nasu sa gudu kowacce tayi gida su tana ™walawa mamanta kira , maman Aisha dake shirin Wora abinci taji maganar Aisha da sauri ta Wago tace "" kaga yaran amare tana washe baki , dariya Aisha ta sa kana tace "" ina malam Win ? ya fita waje mama ta bata amsa , mai zaki dafa mana mama ? cewar Aisha , mama dake ta fama da wutar murhu tace "" taliya ce kinganta nan ita zan dafa , ficewa Aisha tayi batace komai ba ta nufi cikin kasuwa , tana zuwa taga mai kifi ya kasa a faranti , mai kifi nawa gammo Waya ? kawo Wari biyu mai kifi yace "" cikin fara'a yana ganin zaiyi ciniki dama tund ya fito babu wanda ya siya , sau™i fa Aisha tace "" tana yagar fatar kifin tana kaiwa baki , mai kifi ne yace ""yarinya ga kan kifi ya mi™a mata , karSa tayi sai da ta dangwala da yaji ta suri gammo guda Waya ta arce da gudu tana dariya , Wora hannu a kai mai kifi yayi yana salati gashi har yana bata kan kifi wanan wace irin yarinya ce ? ya tambayi kansa da zan san gidan su wlh da sai na bita ya Wauki tirensa yayi gaba yana mita , cikin nutsuwa ta shigo gidan tace "" maa ga kifi na siyo miki , ri™e baki mama tayi tace "" a

7 / 19