Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

YARINYA MAI TAƁAR GAZA Farashin Wasa by Zainab Habib

Author :  Zainab Habib Category :  African Stories & Novels

Chapter   6 / 19

15K to 18K   out of 56.5K words

kallonsa tace "" ikon Allah yaya ya koma jinjiri ta tuntsire da dariya, cikin dauriya yaya Zakari yace "" Aisha larura cefa ba yin kaina bane , yaya meya sameka ?cewar Aisha ,gudawa ce ta samemu nida antynki kodai abincin da kukayi jiya ne ya lalata mana ciki , anty Fiddausi dake tafiya kamar Mai ciki tana ri™e da bango tana nishi tace "" shine ma wlh shine , ri™e baki Aisha tayi tace "" yaya ka mance nice nakeyin abinci a gida , cikin dauriya yace "" tabbas to ni na rasa mene ne ya lalata mana ciki , anty Fiddausi ce ta sami guri a kan 3siter ta kwanta ta rame kamar wacce tayi sati tana ciwo dama ba mai ™iba bace , Aisha Wibo min ruwa anty Fiddausi ta faWa da muryarta da take fita da ™yar , Hu'um Aisha tace "" kalan in Wibo muku ya saku gudawa kujira dai ku Wora girki ni shayi zani insha , waro ido anty Fiddausi tayi da mamaki tace "" ni kike gayawa haka , maza ki dafa min ™wai guda biyu kokuma jikinki ya gaya miki , yaya Zakari dake ™o™arin tashi ya ce "" Aisha bana son raini fa , Waukar robar suga tayi ta fice dan tasan tunda ta gansu a sharSe kamar kayan wanki ba komai zasu iya ba , dawowa tayi ta kunna tv tasa musu ™iWa cikin ™an™anin lokaci gidan ya kaure da wa™a ga spiku da keta tashin kiWa , rawa ta fara tana juyi daga ™arshe ta fice , daga yaya Zakari har Fiddausi babu mai magana gasu a zube babu mai iya taSuka komai. !"

*MOM ISLAM*

"[14/07, 7:59 am] Mom Islam Ce : *YARINYA MAI TAARGAZA*"

*Zainab Habib [Mom Islam]*

*Wattpad @momislam2020*

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*

*Page 34*

"Mamakin hali irinna Aisha anty Fiddausi keyi , shikam yayan da ya gaji da kwanciya ya mi™e ya dafa bango ya nufi Wakin su Aisha , zaune ya sa mesu suna ta shan tea , suna ganinsa suka gai shesa bayan ya amsa yace "" Ummi kuzo ku kira mana likita a chemist Win ™ofar gidanan , to suka ce kana suka mi™e dan zuwa kiran , hijab suka Wauka suka fito , tun a hanya Aisha ta fara tunani inhar wanda ya bata maganin kashi ne to bazata bari yazo gidan ba dan asirinsu zai tonu , Ummi da kejin surutan Aisha itama tsoro ne ya kamata dan tafi Aisha tsoro , suna zuwa bakin chemist Win suka tsaya ganin wani yaro yazo wucewa yasa Aisha tarar shi tace "" dan Allah akwai wani shagon siyarda magani bayan wanan ? eh yaron yace "" ga shican na gefe mai farin fenti , tafiya sukaci gaba da yi suna surutunsu , suna isowa suka samu akwai mutum Waya duban Aisha Ummi tayi tace"" maganin kashin zamu kuma siyowa , Aisha da kamar jira take tace "" kice dai mu kashesu mu huta kawai inba haka ba kina ganin ko tafiya basa iya yi , cikin tsananin tsoro Ummi tace "" idan asirinmu ya tonu fa , tsalle Aisha tayi ta cukumo wuyan hijab Win Ummi tace "" da naci uwarki babu mai tonawa sai ke shi yasa na dena shiri dake , ha™uri Ummi ta shiga bawa Aisha daganan suka shirya mai chemist ya le™o yana ganin kamar suna shirin faWa yace "" in faWa zakuyi ku tashi a nan kuyi gaba , gurinka aka aiko mu Aisha tace "" tana murguWa masa baki , togani cewar mai chemist ""wai kazo ka ™arawa yayana da anty na ruwa sun kwana suna gudawa ko tafiya basayi nice nayi musu girki ma sunanan a palo kamar an zuba shanya , tunda tafara magana yake kallon bakin tsiwarta , wane gida ne ? mai chemist ya tambaye ta nuni tayi masa da hannu , yace "" gani nan , komawa gida sukayi ita da Ummi suka nufi Wakin anty Fiddausi , har yanzu suna zaune babu wanda ya tashi daga inda yake ga kuma kiWa na tashi , kashe wa™ar Aisha tayi ta dubi yaya Zakari dake binta da ido tace "" gashinan zuwa , to yayan yace "" suka fice ita da Ummi , Aisha ce ta hau buga ciki tana kiran yunwa , to"

"muje mu Wumama shinkafar nan mana , Aisha dake nufar hanyar kitchen tace "" wlh ™wai zamu soya yau Winnan sai dai suji ™amshi , Wibo ™wai tayi guda bakwai da magi da mangyaWa , ta Wauko abin suya tana gama suyar ta juye musu a plet Ummi tace "" barmin mangyaWan zan soya dankali , to yi sauri ki fere cewar Aisha , Ummi na ferewa Aisha na suya haka gidan ya kaure da ™amshi har waje , ™wala mata kira yaya Zakari yayi tana jinsa tayi shiru a hankali suka kashe risho suka koma Waki , ana zuwa aka hau rabo suna ci suna shirin muguntar da zasu yiwa su yaya da zarar sun warke, sallamar da sukaji ne yasa Aisha dake bakin ™ofa ta le™o dan taga ko waye , tana ganin sa tace ""ka shiga suna ciki , haka ya wuce ya samesu a kwance yaya Zakari a ™asa Fiddausi a kan kujera, bayan sun gaisa yayi musu ΄an tambayoyi ya ciro kayan aikinsa ya fara sanya musu ruwa na tafiya da gudu , yana zaune yana jiran ™arewarsa yasa musu wani , wanan da yasa ne yake tafiya a hankali , ficewa yayi yace "" yanzu zai dawo , Aisha na gama ci ita da Ummi suka tara kwanukan a kitchen harda najiya basu wanke ba , dawowa Waki sukayi suna shawarar inda zasu je yawo !"

*MOM ISLAM*

"[14/07, 8:00 am] Mom Islam Ce : *YARINYA MAI TAARGAZA*"

*Zainab Habib [Mom Islam]*

*Wattpad @momislam2020*

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*

*Page 35*

"Doctor na shigowa ya samu drip Win da ya sa musu ya ™are gashi kuma jikinsu ya Wanyi ™wari hamdalah yayi ya basu magani , yaya Zakari ya tambaye sa kuWin da zai bashi , ka bada 5k ok yaya Zakari yace "" kana ya mi™e ya nufi cikin Wakin su ya Wauko kuWin ya dawo ya mi™a masa , godiya sukayi mai kana ya fice bayan ya gaya musu dokokin shan magani , zuwa azhar duk sun sami lafiya anty Fiddausi ce ta fara fitowa sai ga yaya shima ya fito yayi wanka ya sauya kaya , direct Wakin su Aisha suka nufa inda suka sa mesu suna Sare dafaffen ™wai , anty Fiddausi ce ta shige har cikin Wakin tahau dukansu babu abin da yayan yace "" mata yasan sunyi aika aika a gidan ficewa yayi ya barta da su tana tafama , hango wayar wuta tayi ta Wauko sai da tayiwa kowa huWu sanan ta fita a Wakin , kitchen ta wuce dan Wora girki ga mamakinta sai taga kitchen Win kamar tsohuwar bola yayi kaca kaca da kaya , ga ba™in tukunya , wlh sai na ™ara muku dukan shegun yara irin bala'i , ta kuma koawa Wakin tana masifa , tana shiga ta sa mesu sun haWa kai suna ta ihu , zaginsu ta shiga yi tana turr da halinsu , da ta gaji tayi waje , dama ga jikin babu ™arfi sosai ta koma Waki ta dinga haki tana mai da nunfashi ."

"Washe gari tun asbha ta je ta taso su suna magagin bacci haka suka fito mari ta bawa ko waccen su babu shiri suka wartsake, maza ku shiga kitchen ku share ku goge wlh inba haka ba sai ranku ya Saci in a gidan iyayenku ne zakuyi haka ? kokuma haushin rashi iyayenku suka turoku ku Satamin kaya , kansu a sunkuye suka shiga kitchen suka hau aiki , kafin gari yai haske har sun kammalah komai , le™owa tayi taga komai ya gyaru ta tsaya ri™e da kwankwaso tace "" ke Aisha kunna risho ki Wora mana ruwan shayi ke kuma Ummi haWa kayan wanke wanke kiyi , Ummi na turo baki ta haWa ta kai gurin wakewa ta Wibi ruwa a pampo ta Wauko omo ta fara wankewa , tana gamawa tayi alwalah tayi sallah Aisha ma haka , yaya Zakari na shigowa ya same su zaune sunyi jugum jugum yana jiran gaisuwa amma babu wacce ta kula shi , ™arasowa yayi yace "" ΄an mata lafiya kuwa ? Ummi dake shirin kuka tace "" anty Fiddausi ce tace "" wai iyayenka jahilai ne da zasu kawo mata mu bamusan ciwon kaya ba , a zuciye ya fice ya nufi Wakin anty Fiddausi samunta yayi taci kwaliya tana zaune da waya a hannunta , yana zuwa ya wanketa da mari kana yace "" nagode da zagin iyayena da kikayi naji komai kuma kin kyauta , na shiga uku nice na zagi iyayenka me suka yimin da zan zagesu?"" cewar anty Fiddausi,kuka ta saki mai ban tausayi tama mance ta yiwa su Ummi faWa badan haka ba da tace sune da wanan sharrin amma ko waye Allah zai saka mata , kayi ha™uri dan Allah nidai nasan ban faWa ba ,"

"yaya Zakari ne yace "" ai abin ne ya ™ona min rai amma ya wuce .su Aisha najin faWan su anty Fiddausi sai dariya suke suna tsalle."

"Yau watan anty Fiddausi biyu a gidan yaya Zakari tayi ™iba tayi kyau shirin zuwa gidansu takeyi tun safe misalin 12:pm ta fito da hand bag tana sanye da material ba™i mai adon flawoyi yellow kai tsaye Wakin su Ummi tayi ta sa mesu zaune kowace hanunta da plet Win soyayyen dankali , zaro ido anty Fiddausi tayi tace "" wlh rainin wayon yayi haka ko ni da nake gidan banacin abinda kuke ci baga shinkafa can ba ? barinje anguwa in dawo wlh sai kunbar gidannan nanda kwana uku haka kawai .su dai ko kallonta basuyi ba bare tasa ran zasu amsa mata , saura inga Sarna wlh sai nayi muku duka ta fice fuu kamar zata tashi sama , tana fita ta hango yaya Zakari na tahowa tsayawa tayi har sai da ya ™araso yana zuwa ya tambayeta harta fito ne ? eh tace "" yanzu zan tafi , to muje in nema miki abin hawa"

", bakin titi suka nufa bai dawo ba har sai da yaga tafiyarta , fasa komawa gidan yayi ya nufi gareji dan Wazu an kirashi gyara ."

"Aisha ce ta Wauko abin ™ai ™ayin nan tace "" wa Ummi zo muje wlh daga ita har yaya yau sai sun Wana tunda ko ana dukanmu baya magana , Wakin anty Fiddausi suka nufa kasancewar bata kulle ba iya turo ™ofa da tayi , direct cikin Wakin suka nufa Ummi mi™o min tsintsiya cewar Aisha, to Ummi tace "" ta dawo palo ta Wauko wa Aisha tsintsiya ta mi™o mata , ywwa Aisha tace "" zasu raina kansu wlh ta buWe ba™ar ledar ta dinga bi ta kan gado tana hura wa tana sharowa da tsintsiya , har kan fillo ta shafa , suka fito tare da mayar da ™ofar suka rufe ,Waukar tsintsiya Ummi tayi tace "" barin yi shara kekuma ki gyara mana Wakinmu , haka suka dinga aiki har kusan magriba , kasancewar kafin anty Fiddausin ta tafi tayi musu girki tasa a flaks."

"mamanta na ganinta ta hau washe ha™ora tana cewa maraba da amarya abinci aka yi mata mai rai da lafiya suka shiga hira anty Fiddausi tabawa mamanta labarin yaran dake gidanta da kuma mugun cin da sukeyi , jin jina lamarin maman tayi kana tace ""ai wanan ba wata matsala bace kawai ki mi™e ™afa ki huta lokacin hutunki ne yazo wankin ki ki basu inkuma kaiwa kukeyi ki basu wanke wanke da shara har gyaran gado girki kam kiyi kayanki karki kuskura ki dinga wahalar da jikinki naga kamar ma ciki ne dake ko ? zaro ido Anty Fiddausi tayi tace "" ba nida komai mama , ™arya ne muga tafin hanunki cewar mama , mi™a mata anty Fiddausi tayi murmishi mama tasa kana tace "" alhmdulilh kinada ciki ga ™wayar idanunki nan ta nuna , nikam banason Waukar ciki yanzu Fiddausi ta faWa a shagwaSe , kallon banza mama tayi mata kana tace "" bakida hankali bakisan cikin shine hanya mafi sau™i da zaki dinga tatsarsa ba , kina temaka mana ? ga babanki babu aikin yi sai dai fa in yayanki yayi aiki a mashin shine muke samu, to tun wuri ki farka daga mumunan mafarkin da kikeyi , to mama anty Fiddausi ta faWa badan taso ba , zuwa ™arfe biyar anty Fiddausi ta fara shirin tafiya gida , magunguna mamanta ta haWa mata na mata , tace "" tunda tanada ciki tayi amfani da kaWan , godiya Anty Fiddausi tayi ta fito domin tafiya gida , mai mashin ta tara tayi masa kwatancen inda zai kaita bayan ta hau suka nufi anguwarsu , tana sauka ta bada kuWin mashin , da sallama ta shiga gidan jin gidan shiru yasa ta le™a Wakin su Aisha babu kowa a ciki hakan yasa ta nufi Wakinta , cire kayan jikinta tayi ta Wauko farar vest mai siririn hannu da dogon wando yaWan kama jikinta, ta sanya ko Wankwali babu ta fito ta nufi kitchen ta Wauko cup ta dawo Waki , maganin da mama ta bata shi ta Wauko na sha da madara , sai da ta cika cokali biyu sanan ta zuba ta nemi madara ta zuba mai yawa ta kafa kai ta shanye tana faWin yau my sweet zai sha daWi ."

"Ana kiran isha'i taji sallamar su Aisha lokacin tana sallah , tana idarwa ta fito tana ce musu daga ina kuke ? yawo mukaje cewar Aisha , kan uba ni kike gayawa haka to wlh bazan Wauki rani ba Ummi dake rakuSe jikin bango tace "" anty kiyi ha™uri bamu taSa fita bane shine muka fita , maza kuyi alwalah kuyi sallah kuzo ku Wumama shinkafar kular can dan na taSa naji babu zafi , in tayi Wumi ku zubo min nida yayanku , to suka ce Ummi ta nufi kitchen jiki na rawa , kasancewar a gida bata girki yasa sai da ta tambayi Aisha inda zatayi sanan aka kunna risho aka juye abincin a tukunya aka zuba ruwa suka rufe tare da fitowa daga kitchen Win."

"bayan sunyi sallah suka jiyo ™aurin abinci da gudu Ummi ta fito ta sauke suka kashe rishon , fara zubawa su anty Fiddausi tayi kana ta zuba nasu ta kai musu Waki , Aisha ko fitowa batayi ba , anty Fiddausi na ganin Ummi tace "" ywwa sannu ina marar kunyar tayi , wacece marar kunya ? cewar Ummi , Aisha man , wlh sai na gaya mata , zaro ido anty Fiddausi tayi tace "" uban me zata yimin kin daWe baki faWa ba , abincin dake hanunta ta saki a ™asa ya zube , dan uwarki abincin namu kika zubar ?kallonta Ummi keyi ba tare da ta amsa mata ba anty Fiddausi tayi faWan tayi amma shiru Ummi batace komai ba , anty Fiddausi ce tace "" ina magana kina jina ? harara Ummi ta zabgawa anty Fiddausi kana ta ruga da gudu ta shigo Wakinsu, tana shiga ta faWa kan Aisha dake zuba loma tace "" wlh Aisha antynan tama sameki ne , Aisha ce tace ""maiya faru ? wai kece matsiya ciya tsalle Aisha ta doka kafin Ummi takai ga ™arasa magana Aisha ta fice , Wakin Anty Fiddausi ta nufa ta Waga wayarta ta kwaWa da ™asa ta fito tana huci , anty Fiddausi lamarin ya fara bata tsoro sbda gani take duk sun canza kasa magana tayi sai ma kuka da ta fashe dshi, komawa Waki Aisha tayi taci gaba da cin abincin ta hankali kwance , Ummi ce ta dubeta tace "" amma antyn nan tama samemu wlh dan taga muna ™yaleta ko da jar fuska kamar zabiya , sai ma anjima cewar Aisha zamuga rawar disko suka sa dariya ."

"Anty Fiddausi taci kukanta ta gama ta janyo wayarta ta haWa Allah yasa bata fashe ba ta kunna cikin sa'a ta kawo , murmishi tayi dan tana tunanin inhar ta rasa wanan wayar to sai ta Allah."

"Idan su Aisha biyu har ™arfe goma na dare amma sun rufe ™ofa , suna jin shigowar yaya Zakari suka fara kasa kunne"

domin jin abinda zai wakana .

"Da sallama ya shiga Wakin anty Fiddausi tarar shi tayi da gudu ta rungumeshi suka zauna , bayan ya huta yaci abinci tace "" to ya aikin ? lafiya lou yace mata amma inason yin wanka , mi™ewa tayi ta haWa masa ruwan wanka ta dawo ta ri™o hanunsa tare da cire masa kaya suka nufi toilet, wanka tayi masa suka fito cike da soyayya ta tayashi shafa mai"

", bayan ya kammala shiri ya dawo gurin anty Fiddausi da ta kame a palo tana jiransa , my Fiddy rigima ta tashi ko ? kashe masa ido tayi tare da cewa "" kasan me ?girgiza kai yayi alamar a'a tace "" nayi maka tanadin wani abu da sauri ya taho dan ya gane ko meye ya rungumeta ya hau shafa kanta yana kai mata hot kiss ta ko ina , cikin sauri ta hau maida masa

6 / 19