Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

YARINYA MAI TAƁAR GAZA Farashin Wasa by Zainab Habib

Author :  Zainab Habib Category :  African Stories & Novels

Chapter   16 / 19

45K to 48K   out of 56.5K words

aljannar duniya yasa bata lura da mutum a kusa da ita ba.

"Ji tayi an shafo gefen fuskarta a razane ta juyo sukayi ido biyu da Khamis murmishi ya sakar mata tare da yi mata alamar tayi shiru , shirun tayi ta sunkuyar da kai dan tsoron motar takeji , dubawa yai yaga driver baya ganinsa sbda motar zubulin sharoon ce amma ta tsakiya da gilashi ba™i koda driver bazai hango na back side ba , Wan zamewa yayi ya rage tsayinsa suka koma tsayi Waya da ita yace "" my Esha kinyi kyau sosai , dariya tasa zatayi magana da ™arfi ya rufe bakinsa da nata yana aikawa kansa da sa™o dan ita batasan dalilin hakan ba , ya jima a hakan jin mota ta tashi yasa shi rungumeta , gaskiya yau abinda yakeji na dabanne ga wani sanyin daWi dake ziyartar shi gashi ga Aishansa yau wayo daWi , yimin hira mai daWi my Esha Khamis ya faWa yana kashe mata ido ,ganin dimple Winsa da suka lotsa tasa dariya tana cewa "" waye ya wawake maka kumatu ? nima inaso , Allah ne Khamis ya faWa yana dariya to shi wanan jan bakin fa ko gogawa kayi ?"" noo my Esha kin cika tambaya hira fa nace kimin Khamis ya faWa yana kama kumatunta , jin anyi parking yasa Khamis le™awa , har an iso cewar Khamis."

"Sai da kowa ya gama fitowa aka buWewa su Khamis mota a hanunsa ya rungume Aisha suka shiga ciki masu gulma nayi masu dariya nayi , Afnan da tuni ta hallara mazauni tayiwa kanta kusa da Khamis , itama tayi kyau ba lefi amma fa Aisha ta zarce sai dai dole za'ace Afnan ce Amarya tunda itace babbar budurwa a gurin , guri ya cika da masoya da abokan arzi™i kiWa ke tashi kamar gurin ze tsage Aisha da ba sabawa tayi ba sai ™am ™ame Khamis take wanan lamari ba ™aramin yiwa Afnan Waci yayi ba ."

"MC ne ya mi™e tare da cewa"" batare da Sata lokaci ba zamu kira amarya da ango suzo su nuna farincikin su a wanan fili , Khamis ba kunya ya ru™o hanun Aisha suka shiga tsakiya yana jujuyata ,tasowa Afnan tayi cikin yanayi mai kamada na ΄an bariki tazo daf da Khamis ta raWa masa a kunne zan wakilci ™wailar matarka inshiga a madadinta , ko kallon inda take beyi ba ya rungume Aisha tare da ™walawa mai hoto kira , haka aka dinga watsa hotuna kamar banza"

", a wanan karon Afnan rai ya Saci sosai da kuka ta fice daga hall Win zuciyarta kamar zata tsinke MC ya wasa Asha da Khamis kan Khamis kamar zai fashe an yabi tauraruwar sa ' an raba kyaututuka sosai babu wanda bai fito da kyauta ba , an tashi taro lafiya Khamis ya sunkuci abarsa suka wuce mota , suna shiga ya kwantar da ita kan sitt Win motar yana daddan na mata jiki wai ta gaji tunda suka shigo batayi magana ba duk surutunta kamar ruwa ya cinyeta , ganin yana shirin Waga mata riga ne yasata cewa "" Allah ya hana ta ture hanunsa , murmishi Khamis yayi yace "" aini bai hanani ba ko ? haka malamin mu yace "" wai iskanci ne , Aisha ta faWa tana daWa ture masa hannu , oh Khamis ya dafe goshinsa kome ya tuna sai naga ya cire hanunsa tare da cewa"" Aisha maza tashi ki bani labarin yanayin da kikaji a gurin shagalinnan , tab Aisha ta faWa tana taSe baki , tace "" sunayin abu kamar wasu mahaukata nima da ka Waukeni badan maman Ummi tayimin faWa ba wlh bazan yarda ba sbda naga ka rainani , eyeeeee Khamis yace ""yana waro ido tare da cewa "" mai maita inji oya me kikace ? rufe baki Aisha tayi tare da mi™ewa daga kwanciyar da yayi mata tace "" cewa nayi kai kyakyawa ne, uhm Khamis yace "" tare da lumshe idonsa ya lashi pink lip Winsa na ™asa hakan yasa dimple Winsa ya loSa wanan abu ba ™aramin yiwa Aisha kyau yake ba , taSowa tayi tana dariya, shima dariyar ya tayata sukeyi kamar wasu kuntatu , bani labari dan Allah pls ya haWe hannayensa my Esha , uhm Aisha tace "" kasan me ?"" a'a Khamis yace "" to in gaya maka Wazu da muka shiga kasuwa nida Ummi kawai na mance naje gurin Lawali hmm ai yana cewa "" ya kamani na zuba da uban gudu , dariya Khamis yasa iya ™arfinsa harda tafi yace "" to me kikayi masa ?"" taS sirri ne wlh basai kaji ba bazan gayawa kowa ba Aisha ta faWa tana turo ™aramin bakinta , kina komawa gida za'a kawoki gidanmu zaki zauna dani ? eh man zan zauna malam yace "" gidanku akawai lilo , waro ido"

"Khamis yayi kana yace "" lilo kuma ya akayi ya sani ?"" oho Aisha tace "" tana wasa da hanun Khamis, wata firar tasu driver na jiyowa shima ya dara wata ko baya ji , da haka suka isa ™ofar gidansu Aisha akayi parking wa inda aka Wauka mutanen gidan da ΄an anguwa masu zuwa tsegumi duk suka fito wasu har tsawa sukayi wai suna jiran fitowar Aisha suga angon nata shiru babu Aisha ba ango haka suka gama tsayuwar munafurci sukayi gaba , wani daga cikin abokan Khamis ya bubuga glass Win motar yace "" juliyat an romiyo ku temaka ku fito man , sarai Khamis ya jisa ™asaitar ta motsa dan haka ko saurarar sa beyi ba , yaci gaba da hira da Aisha yanaji a ranshi kamar yau ya fara haWuwa da ita gashi duk lokacin da ya kalleta kyau take yi masa bare yau taci kwaliya ga zanen ba™in lalle da ja da akayi mata gani yake tafi sauran mata. !"

Muje zuwa fan comments sharhi

*MOM ISLAM*

"[07/08, 9:32 am] Mom Islam Ce : *YARINYA MAI TABARGAZA*"

*Zainab Habib (Mom islam*

*Wattpad@ momislam2020*

*AREWA WRITERS ASSOCIATION*

BOOK 1

Page 66 & 67

"Mi™o hanunsa yayi tare da cewa "" sai kinzo gidanmu ya buWe mata murfin mota da gudu ta nufi gida cikin nishaWi , tana shiga ta faWa cinyar mata a kunne ta raWa mata cewar "" mama kyakkyawa ya shamin baki kuma...mama ta toshe mata karki sake banaso kul ko wani karki gayawa , tom Aisha tace "" hango anty Fiddausi da tayi ne yasa ta mi™ewa taje gurinta tace "" anty ashe kinzo ya jikin ? da sau™i anty Fiddausi tace "" a zuciyarta ta yaba kyaun da Aisha tayi a zahiri kam tayi ™an ™anta sosai."

"Zuwa sallahar isha'i ΄an Waukar amarya sunzo lokacin tana tare dasu mama sunata yi mata nasiha akan rashin ji , ΄an kawo amarya ne suka shigo bayan sun gaisa suka sheda cewar sunzo Waukar amarya ne , Aisha batasan menene aure ba hakan yasa ko gezau bataji ba bare tayi kukan rabuwa da mama , haka aka sauya mata kaya su maman Ummi suka ri™e mata hannu kasancewar gidan ango sunce kar su malam su siyi komai na Waki hakan yasa komai yayi musu sau™i , kukan rabuwa da Aisha mama keyi sosai mutane na bata ha™uri Aisha kam se cewa "" tayi mama zan dawo kuma zan kawo miki chocolate ,wani ba™inciki ne ya kuma kama mama ace an aurar da Aisha batasan zafin kanta ba"

.

"Haka suka sanyata a mota aka wuce da ita gidan su Khamis , sunyi tafiya mai nisa kana suka iso anguwar G R A ne anguwar tsararrun gine ginen sun ishi mai karatu misalta gidan su Khamis , get man na buWewa suka shige parking motocin sukayi gurin da aka tanada kana kowa ya fito ji kake ana rangaWa guWa mai sauti bakin Ammi kamar zai taSo haSa tsabar murna Aisha tazo da kanta ta ri™o hanun Aisha suka shige ciki , kai tsaye part Win Ammi suka nufa a palo suka yada zango aka fara gaisawa yayinda momyn Afnan ke zaune kujerar dake kallon tasu Ammi ita kuma Afnan na zauna idanunta sun kumbura kamar tayi kuka , ™ara luluSe Aisha Ammi tayi tanajin sonta cikin zuciyarta"

", mi™ar da Aisha Ammi tayi tace "" wa enda sukazo su biyota ta nuna musu part Win Aisha , kai tsaye suja bi ta wata ™ofa mai glass da zata sadasu da sashen Aishar , wow fans ku ™addara aljannar duniya Wakin Aisha tun daga palo har bedroom sai wanda ya gani an zuba tsadaddun kaya nera tayi kuka kamar ba'asan zafin kuWi ba , sosai kowa ya yaba da kyau da tsari irinna part Win ga wani sanyi AC dake ziyartar kowane ba™o dake zaune a palon , daga can waje garden ne mai cike da kayayyaki mai cike ™ayatarwa, da haka kowa ya yaba da tsarin gidan ."

"Haka suka tafi suka bar Ammi da Aisha a zaune cikin farinciki. around 9:pm Khamis ya shigo part Win Ammi da sallamar shi momyn Afnan ce ta amsa tare da murmishi waigawa yayi yaga Afnan a zaune tana kallonsa , zauna man momyn Afnan tace "" tana nuna masa gurin zama , kwata kwata jikinsa bai bashi ya zauna ba dan haka yace "" ina jinki"

", nunashi momyn tayi da yatsa kana tace "" wato ni zaka kawowa raini ? to inason magana dakai zama Khamis yayi"

"zuciyarsa babu daWi burinsa yaga Ammi da Aisha yasan suna tare , momyn Afnan dake shirya zantukan da zata gaya masa tace "" inason ka auri Afnan ba wai shawara nake baka ba umarni ne so ina jiran amsarka ta ri™e ™ugu kamar mai shirin faWa , kamar daga sama sukaji Ammi tace "" momyn Afnan banison sakarci gida nawa kikeso ki raba masa hankali ki fita a idona dama zaman da kukayi kenan? maza kaje ΄ar mutane na kuka ka barni dasu , Ammi ta nuna masa hanya , ficewa yayi sai da ya dai daita nutsuwarsa ya nufi gurin Aisha yana shiga part Win nata ya sameta zaune a ™asa ta takure ta kifa kai da guwaiwa tana kuka , aslamu alaikum Khamis yace "" da dadaWan muryarsa , a zabure ta Wago kai tare da cewa "" kyakyawa kazo ka kaini gurin mama dare yayi bacci nakeji , dafe goshinsa yayi tare da cewa "" haba my Esha kefa kikace zakizo ki tayani kwana ko kin fasa ne ?"" eh tace "" tana gyaWa kai waro ido Khamis yayi yama rasa mezai ce mata , barinyi wanka in fito ko sai muyi magana , da sauri Aisha ta mi™e tana cigaba da kuka tace "" ni tsoro nakeji karka tafi ka barni , no my Esha wankafa nace miki Khamis ya faWa yana cire shaddar jikinsa , bata yarda ba yasa shi kamo hannunta suka nufi bedroom Win da ya kasance nashi , suna ri™e da hanun juna zaunar da ita yayi a bakin gado ya ™arasa cire kayansa dagashi sai gajeran wando ,zaro ido Aisha tayi tace "" malamin islamiyarmu ya hanamu ganin mutum da gajeren wando , murmishi Khamis yayi yace "" to ai ni halak Winki ne ni mijinkj ne rufe fuska tayi tace "" miji kamar inda su anty Fiddausi suke da yayanmu ? eh ya bata amsa , taSS Aisha tace "" wahala nikam bazanyi aure ba wlh wata mahaukaciyar dariya ce ta kubcewa Khamis ya dingi ™yal ™yalawa har saida yaji tayi shiru , to yanzu me kikayi inba auran ba ? Khamis ya tambayeta , nazo inyiwa mamanka kwana Waya gobe zan koma gidanmu inga Ummi da mama da malam , to Allah ya kaimu Khamis ya faWa ya shige wanka, tunda ya shigo toilet Win ya faWa bathroom yaketa sakin murmishi ko na meye oho haka ya cucuWe jikinsa yana mai jin nishaWi , kayi ka fito wlh ko kaji jiki ya jiyowa kunnensa kuma muryar Aisha ce ,still murmishin ya kuma yi ya fito ya Wauki towel ya tsane jikinsa ya fito Waure dashi a ™ugunsa ,tana ganinsa ta rufe ido tana cewa "" ™ato da Waurin zani waro ido Khamis yayi yana kallllon inda take wa™ar tana tafa hannu , taso muje inyi miki wanka ko zakiji daWin jikinki , wani irin kallo tayi masa mai kamada kama rainani tace "" bari kaji mu ΄ammata ne inji su maman mu kuma an dena yimin wanka ni nakeyi , to aini mijinki ne ΄ar budurwa zomuje in yi miki firjewa ta hau yi dole ya ha™ura ya ™yaleta sai da ya gama shafe jikinsa da mayukansa masu daWin ™amshi kana ya taje la llausan sumar kansa data kwanta kamar ta larabawa , ya nufi drowar , wasu sleeping drees ya ciro nashi masu ruwan sky blu ya sanya , dariya ta shigayi tana tafi wai yayi kamada wani Wan film Win indian hausa , murmishi Khamis yayi kana yace "" to jekiyi wankan ina jiranki, tana shiga ta tsaya dube dube tsalle ta shigayi tana cewa "" kyakkyawa nanma kalar bayin da muka kalla jiya ne a tv inna mai ™osai wlh film Win ya haWu ta fara yi masa wa™ar le™owa yayi yace "" wai bazakiyi wankan ba kizo ki kwanta ?"" cuno baki tayi tace "" to zo kabani sabulu kuma babu bokiti a bayin , nuna mata bathroom yayi yace shhiga ban taS Aisha tace "" bazan shiga ba tunda uwata ta haifeni ban taSa shiga ba amma yau kace in shige hu ' um tana shirin ficewa da gudu ya tarota yana cewa "" kinfi son inta magana ko bazakiyi wankan ba , to shikenan ya tafi ya bata guri , da gudu ta biyoshi tana cewa"" kyakkyawa kayi ha™uri zanyi to bani ruwan wanka , tara mata yayi tare da nuna mata soso da sabon brush da man goge baki , sai da ta gama rawar ta yana kallonta kana ta fara wankan turo mata ™ofar yayi ya fito yaci gaba da shirinsa , jin tana wa™a tana cewa"" jirgin lulawa da ya lula sai da yakai barno ."

Tanayi tana tsalle a cikin bathroom sai ka jita facakal a fitowa ta biyu ne ta bige ihu ta tsala tana kiran kyakkyawa kazo zan mutu !

Kuna raina love you all .

*MOM ISLAM**

*YARINYA MAI TABARGAZA*

*Zainab Habib (Mom islam*

*Wattpad@ momislam2020*

*AREWA WRITERS ASSOCIATION*

BOOK 1

Page 68 & 69

"Cikin shirinsa na salman khan ya iso gareta da gudu , kinji ciwo meya sameki ? ya dinga jero mata tambayoyi .ka Waukeni banji ciwo ba wlh wanan abin mai kamada sulu bazan ™ara shigarsa ba ta ™am™ameshi suka dawo bedroom, maza shafa mai ki kwanta , ma™e kafaWa tayi tace "" walh na gaji bacci nakeji kuma wanan katifar zanhau ta haye da gudu tana tsalle a kai babu inda ya iya haka ya barta ta kwanta gudun kar tayi masa rigima , ja mata blanket yayi ya kwanta gefe shidai burinsa ya gansa gashi ga Aisha kuma yayiwa Ammi al™awarin bazai yiwa Aisha abinda bataso ba , kyakkyawa nifa bazan kwanta da kai ba kalan gobe da safe ace inada ciki wlh bazan yarda ba ta mi™e da sauri tana shirin kuka ,fuskarshi ba ita yake kallo ba hakan ya bashi damar tuntsirewa da dariya amma marar sauti , jin yayi shiru yasa ta kwanciya ta ™udundune a bargon wai kar yazo kusa da ita."

"momyn Afnan dake tsaye kamar ice tace "" ma Ammi Afnan ΄arki ce nasan zakiso farincikinta to mezai hana bazaki bari Wanki ya aureta ba? naji komai ta wuce ta fita daga palon bedroom Winta ta nufa ta zauna kan bed tana jin Wacin ace Wan uwanka bayason farincikinka , hawaye suka zubo kan fuskarta kwanciya tayi bata ™ara bi ta kansu ba , washe gari da safe ΄an aiki sun gama haWa breakfast sun jere a dining Ammi na fitowa ta sami momy da Afnan zaune harsun fara ™arin kumallo , gaisheta sukayi cikin fara'a , itama cikin fara'ar ta mayar musu da gaisuwar , kana tahau karyarwar , har takai kofin shayi bakinta ta tuno da ΄ar amana ajiyewa tayi ta nufi part Win su Khamis da zuwanta ta bubuga ™ofar da sauri ya buWe yana barka da tashi Ammi na ya rungumo ta , Aisha dake zaune a dining da cokali a hanunta tana cin soyayyen dankali ta buWe baki alamun mamaki tace "" jibeka jibgege dakai ka wani rungume mama taS Allah ya kyauta ."

"Dariya Ammi tasa tace "" yarinyata zomu gaisa, tuno da nasihar mama Aisha tayi ta sauko ta dur™usa tace "" ina kwana mama , har cikin zuciyar Khamis yaji daWin hakan bare ita Ammin kamo hanunta tayi tace "" zomu zauna a kujera in tambayeki , binta Aisha tayi shima Khamis Win gurin zama ya samu ya fuskanci Ammi kamar shi ake yiwa maganar"

",yayanki beyi miki komai ba ko ? kallon Khamis Aisha tayi sai kuma ta kalli Ammi , murmishi Ammi tayi tace "" gayamin koma me yayi miki babu komai yai min Aisha tace "" dan mama tayi mata faWa , cikin farinciki Ammi tace "" maza jeki cigaba da cin abinci , ajiyar zuciya Khamis ya sauke kana yace "" Ammi wa incan mutanen naki suna nan ko ?"" eh Ammi tace "" tana shirin mi™ewa , da sauri Aisha ta ri™o

16 / 19