Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

YARINYA MAI TAƁAR GAZA Farashin Wasa by Zainab Habib

Author :  Zainab Habib Category :  African Stories & Novels

Chapter   10 / 19

27K to 30K   out of 56.5K words

dama ku biyu na siyowa banida burin fifita mutum Waya , shiru malam yayi yana dai jiran shigowar mama , da sallama ta shigo babu wanda ta kula ta shimfiWa darduma ta tada sallahar azhar tana idarwa tayi adu'ointa ta shafa ta cire hijab Win ta , ta janyo ledojin ta fito da komai waje ta raba kazar gida biyu tabashi rabi"

",tana shirin raba kayan shayin ya dakatar da ita da cewa "" me ya kawo raba kayan shayi zan koma girki na ne ? oho mama tace "" ta mi™awa yaya Zakari kazar tace "" yaci shima a'a yace "" mamakin halin malam yasa shi shiga damuwa matu™a , mayarda kayan shayin tayi ta ajiye tare da ficewa waje ta barsu shi da yaya Zakari a zaune."

"Ring Win da wayarsa take yi ne ya dawo da shi daga duniyar tunani , malam dake shirin tashi yace "" ba kiranka akeyi ba ? ciro wayar yayi a aljihu ganin number da ake kiransa yasa shi kallon malam , hakan baya malam damar ™in fita yana son yaji ko meye , Waga wayar yaya Zakari yayi tare da sallama bayan sun gaisa da Khamis , Khamis yace "" abokina yau muna nan zuwa fa yanzu muka fito daga gida , bana gida yaya Zakari ya faWa cikin dakewa , a ina zan sameka ?dan Allah nida Ammi na ne ,Khamis ya faWa cikin marai raice fuska , yaya Zakari daya ™osa da magana yace "" gani a gidan mu , mi™awa Ammi wayar Khamis yayi ,yaya ne yaji muryar mace dattijuwa Wana nice mahaifiyarsa kayi ha™uri kayi mana kwatance alheri ne zai kawomu dan Allah , to kawai yaya Zakari yace "" ya shiga yi musu kwatancen anguwar ,Ammi ma tasan anguwar godiya Ammi tayi masa sukaci gaba da tafiya."

"Malam dake tsaye yace "" kai dawa kake magana ne ? nida wasu ne tun ranar da nazo muka tafi da su Aisha a hanya ya tsayar dani kuma bayan haka har anguwarmu ya biyoni wai yanason Waya daga cikinsu , murmishi malam yayi cikin ™arfin murya yace "" Allah yasa Aisha ce , razane yaya Zakari ya Wago yana kallon malam , malam Aisha fa shekararta sha Waya ko ka mance ne , washe baki malam yayi yace "" ai ko tara ne zamuyi koyi da halin manzon mu , mama dake waje zuciyarta nayi mata Waci ta girgiza kai ta dawo Wakin ganin malam na shirin komawa Wakinsa , malam na fita yaya ya dubi mama yace "" mama anya malam ba rikicin tsufa ya fara ba ? hmm mama tace "" babu wani rikicin tsufa inaga ya ware ta daga cikin ΄a΄an daya haifa ne , ring Win da yakuma ji a karo na biyu ne yasa shi mi™ewa yace "" mama ki shinfiWa tabarma inaga sun ™araso , mi™ewa mama tayi ba tare da ta ™ara magana ba ta fito da tabarma ta shinfiWa Allah yasa gidan a share yake ta dawo Waki , fitowa yaya Zakari yayi yace "" sun fa iso barin je"

", to mama tace "" ta koma Waki ta zuba uban tagumi wai ΄ar Aishanta ne ake zuwa gurinta anya ma Aisha ake nema"

"kuwa ? ""."

"Khamis dake back side kusa da Ammi yace "" Ammi wlh anguwar nan babu daWin tafiya duk wari , dariya ma yaba Ammi tace "" daWinta ba nice nazo da kai ba kaine kazo da ni nidai bazance komai ba , hango yaya Zakari na dube dube yasa Khamis Wago masa hannu yace "" abokina gamu anan , mamaki ne ya kama yaya Zakari ganin mota ta uku kenan kuma duk daban to wa enan wane kalar kuWi ne dasu , kawai da zancen yayi ta hanyar mi™owa Khamis hannu da ya fito yanzu , fitowa Ammi tayi tana murmishi , tsugunawa har ™asa yaya Zakari yayi ya gaisheta amsawa tayi cikin fara'a tare da tambayarsa iyayensa suna lafiya yaya yace "" kana yayi musu iso har cikin gidan, dajin motsin su malam ya fito yana washe ha™ora yana yi musu barka ,™walawa yaya Zakari kira yayi yaya Zakari na zuwa malam ya mi™a masa dubu Waya yace "" ka siyo musu lemu kayi sauri , da mamaki yaya Zakari ya fice ya siyo lemu guda huWu da ruwan gora ya kawo musu , godiya Ammi tayi ta gaishe da mama , bayan sun gama gaishe gaishe Khamis ma ya gaishe su , Ammi ta fara gabatar da abin da ya kawosu . yara ne su biyu nidai yace "" min fara to sunanta muke son ji kuma muna neman arzi™i na neman ita yarinyar , karkuga nazo ni mace Allah ya yiwa maigidana rasuwa kuma ΄an uwana suna Nigar in magana tayi ™arfi zasu zo , karaf malam ya amshe da kai Zakari wacece a ciki ?Aisha ya nuna cewar yaya Zakari , masha Allah momy tace "" kasancewar sunan mahaifiyarta Aisha , maza kirawo ta kokuma kasa a Wauko ta su gaisa , mamaki ne ya kama mama kamar yana neman kai da ita gudun kar ta bashi kunya yasa ta yin shiru ,suna islamiya yaya Zakari yace "" a'a babu damuwa ai inhar an bamu izini sai yaci gaba da zuwa Ammi tace"

""" cikin jin amsar da za'a bata , mama da sai yanzu zatayi magana tace "" baiwar Allah bakisan ko waye Aisha ba shekararta sha Waya fa , a razane Ammi ta Wago ta kalli Khamis da ya sunkuyar da kai ™asa yana wasa da yatsun hanunsa tsabar fargaba , kanada hankali kuwa Khamis yarinyar da da ace anyi maka auran wuri ka haifeta , gyWa kai mama tayi tana adu'ar Allah ya kare mata Aishan ta , kuka Khamis ya fara yana cewa "" Ammi mutuwa zanyi inhar ban aureta ba , kunya ce ta kama Ammi tace "" oh ko kunyata bakaji ko ? my son am sorry Ammi bansan ranki zai Saci ba kiyi ha™uri Malam da mama da yaya Zakari mamaki suke amma malam shikam burunsa yaji zancen maganar auran Aisha, kan Ammi ya kulle tasan zasusha raino , to malam muna bara cewar Ammi , babu damuwa ai duk arxi™i ne Allah ya dai daita su , amen Ammi tace "" tare da godiya , murna fal cikin Khamis ji yake kamar zai tashi yayi rawa amma babu hali , mi™ewa sukayi Ammi ta ajiye bandir Win ΄an Wari biyar biyar sukayi wa su mama sallama , har bakin mota yaya Zakari ya rakasu Khamis sai godiya yake ta yiwa yaya Zakari , kunya ma yaya Zakari yaji yayiwa Ammi Allah ya tsare ya shige ciki , yana shigowa yaji hargagin malam na cewa "" ai wlhi sai mun raba kuWinnan shine suna tafiya naje bayi in dawo kika kwashe kuWin ko ?""."

"Zakari Wibo min lemukan nan tunda basu sha ba mi™on kawai , mi™o masa yaya Zakari yayi ya koma gefe yana kallon ikon Allah malam harka ta kuWi babu sanya hankali ya tashi , ya mi™e ya dunfaro mama yace "" raba uku kiba Zakari kibani kema ki Wauka , inaaa mama tace "" babu rabon da zanyi tunda ka tattago zancen aure kayan tari zan fara siya mata ko so kake sai auran yazo inyi wu™i wu™i da ido sai dai in zanbar gidannan yau amma bazan bada ba, taSS yau akwai tashin hankali a gidannan muddin baki kawo kuWinnan ba , yaya Zakari da ya gama yi musu dariya a ciki yace "" to malam ka barwa maa tunda ta kawo uzurinta , gidanku nace dan bakada hankali dana baka dubu guda sai da ka kasota duka gashi ko sha basuyi ba ai tabani wani abun in rage zafi ko ? malam kayan tari fa tace "" kayan tarin gidanku ? malaS ya watsa masa da™uwa to kuWinnan kamar naci , mi™ewa yaya Zakari yayi ganin abin babba ne yace "" sai gobe zani Wauko yara a islamiya , Allah ya kaimu su malam sukace. !"

Wlh zan koma wattpad da facbok dan sunfi shar'hi naga kamar kun gaji ne .

*_MOM ISLAM_*

"[14/07, 8:21 am] Mom Islam Ce : *YARINYA MAI TAARGAZA*"

*Zainab Habib [Mom Islam]*

*Wattpad @momislam2020*

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*

*Page 46 & 47*

"Yana zuwa bakin get ya samu an tashe su dube dube ya shiga yi amma bai hango su ba , fitowa yayi daga cikin motar ya fara waige hangosu yayi ko wacce Waure da hijab Winta a kwankwaso suna dame da wata budurwa da a™allah zatayi shekara goma sha biyar , amma da alamu sun sata kuka , da sauri ya ™arasa gurinsu ya samesu sun ganshi suna sa hijab ,faWa ya dinga yi musu yace "" wa budurwar meye naki na kulasu ba ™annenki bane , bata kulashi ba ta ja jakarta ta wuce "" cikin tsoro suka shige mota suna wuli wuli da ido , suna isa ™ofar gidansu yayan suka buWe murfin motar da gudu suka shige , ganin anty Fiddausi zaune da kwanon awara a hanunta yasa cewa "" sanu anty suka wuce ciki , bayan sun cire uniform suka fito neman abincin dare , tambayar anty Fiddausi sukayi ina abincin su ? yatsina fuska tayi tace "" ai sai dai ku girka banyi ba , karaf a kunen yaya Zakari da ya shigo yanzu, yace "" haba yarannan fa sunyi aiki Wazu girki ma yana neman ga gararki taS ku koma ku zauna barin yi muku girkin , tana kallonsa ya shiga kitchen ya haWa komai yai sanwar taliya harda ja jjage ya gama ya fito , ruwa na tafasa yasa taliya ya juya ya dawo waje yana ™arewa Fiddausi kallo da mamaki a fuskarsa , amma baiyi magana ba ."

"Tun a mota Ammi ta fara faWa tana cewa ""ashe kai yarinyar da kake nema ™arama ce kasa naketa ΄ar murya to inka aureta ya zakayi da ita ? kokuma za'akai ajiyar dukiyar aure ne ? da sauri Khamis yasa a'a Ammi wlh inhar ban kasance da wanan yarinyar ba zan iya mutuwa , Ammi kam kunyar zancen nasa taji amma shi ko a jikinsa, suna isa gida Ammi ta shige ta barshi a mota ranshi in yayi dubu ya Saci inda batason Sacin ransa haka shima baya son nata , da gudu ya fito ya nufi part Winta ganin bata nan yasa shi juyowa ya dawo palo tare da haWa kai da guwaiwa ya rasa me ke yi masa daWi , fitowar Ammi ne yasa shi saurin mi™ewa ya kamo hanunta cikin murya ta mai shirin yin kuka yace "" Ammi na ki gafarce ni na ha™ura da maganar Aisha , hawaye na sintiri a fuskarsa , hankalin Ammi a tashe taya za'ayi Khamis ya yarasa wacce zai nemo sai ΄ar 11yrs ina bazai yuwu ba ,Ammi ta faWa a fili , jin tace bazai yuwu ba yasa Khamis mi™ewa ya nufi bedroom Winsa ya sa key ya faWa gado yana mai sakin marayan kuka."

"Washe gari har ™arfe tara shiru babu labarin Khamis bai fito ba kuma Ammi ta gwada wayarsa shiru , hankalinta ya tashi sosai tama rasa dabara , ™ara zuwa bakin ™ofar Wakinsa tayi ta bubuga amma shiru ta kira sunansa yafi a ™irga bai amsa ba , Ammi tayi ficiki ficiki kamar mai ciwo ga gida ita Waya , rashin extra key beyi ba Ammi ta faWa tana share hawaye , da wowa palo tayi ta zauna tare da rafka uban tagumi tana jiran tsammani , takai awa Waya zaune a gurin babu motsin fitowar Khamis kodai ya mutu ne ? Ammi ta tambayi kanta ."

"bayan yaya ya gama girkin ya ™walawa su Aisha kira , a kasalance suka fito kasancewar sun galabaita da yunwa maza kuje kuci yaya ya faWa , Wauka Aisha tayi sukaje suka fara ci suna hira , zubawa anty Fiddausi yayi ya shige Wakin ya mi™a mata kasancewar ta koma Waki, da sauri ta karSa da alamu yuwa takeji amma tayiwa kanta na ™in yi girki , ba tare da ta tambayesa yaci ko baici ba ta fara kaiwa cikinta , zama yayi yana ™are mata kallo darajar cikin dake jikinta yasa yake tausaya mata badan haka ba bata isa ba."

bayan sun kammalah cin abinci sukayi sallah suka kwanta.

"Kwanan Khamis biyu a kulle idanun Ammi sun ™an™ance tsabar kuka agajin drivers da masu gadi ta nema akazo aka fara buge ™ofa , cikin sa'a ™ofar ta buWe, wani uban wari ne ya ziyarci hancin su Ammi toshe hanci Ammi tayi tana dube dube , hangosa tayi can ™ar™ashin gado kamar wanda ya shekara yana ciwo da salati ta ™arasa gurinsa tana kiran sunansa , baya iya magana sai Wago hannu da yakeyi , cikin azama Ammi ta kama hanunsa tana shirin mi™ar dashi , mai gadi ne ya temaka mata ta mi™ar dashi ta nufi toilet dashi tace "" suje ta gode , wanka Ammi tayi masa da brush ta shafa masa mai ta temaka masa ya sanya kaya ,ta zaunar dashi bakin gado , baya iya zama hakan yasa tana zaunar dashi ya Singire a gurin kasancewar jikin babu ™wari , da™yr Ammi ta iya fito dashi palo ta ™walawa ΄ar aikin gidan kira ,da sauri tazo ta tsuguna gaban Ammi , Fati maza ki gyara Wa™in son kar inga datti cikin ladabi tace "" to ta mi™e ta nufi Wakin nasa , driver Ammi ta kira tace "" hospital zai kaisu , a ga gauce suka fito dashi aka sanya a mota suka nufi hospital, da isarsu aka fara bashi kulawar gaggawa ruwa aka ™ara masa da alurai bacci yai nasarar Waukarsa"

", zuwa 12:pm ya buWe ido fuskarsa ta ciko babu laifi sunan Ammi ya kira hawaye na zuba ta gefen idonsa , na'am Ammi tace "" taja kujera dan taji mai zaice, Ammi na ki yafe min bazan ™ara yin abinda zai Sata miki rai ba na ha™ura da Aisha Ammina na ha™ura .Ammi ce taji maganar kamar wasiyya hakan yasa hankalinta kuma tashi tace ""my son insha Allah sai ka auri Aisha koda arzi™in da muka mallaka zai ™are ta hanyar nemanta ni Amminka zan temaka maka da yardar ubangiji , murmishi Khamis yayi ya na shirin sau™owa daga gado fuskarsa Wauke da fara'a sai dai ramar da yayi sosai ta baiyyana , mayar dashi Ammi tayi tace "" bakaga drip a hanunka bane my son ? naji sau™i Ammi na sami lafiya , cewar Khamis naji Ammi tace "" koma ka kwanta yakusa ™arewa ma komawa yai ya kwanta yana ganin fuskar Aisha nayi masa yawo ."

"Zuwa yamma aka biya komai aka sallamesa suka dawo gida , duk da jikin nasa babu ™wari amma yana maganar zuwa gurin Aisha , Ammi mamakin wanan irin so takeyi , dole ta la llaSa shi gudu karya ™ara yin irinna jiya , sun samu Fatima wato ΄ar aikin gidan ta gama abinci dining kawai suka nufa ,sai da Ammi da Khamis suka cika cikinsu sanan suka mi™e kowa ya nufi part Winsa , jin ana kiran mgrib yasa Khamis fitowa bayan yayi alwalah ya nufi masallacin gidan , Ammi ma alwalah tayi tayi sallah , jin wayarta na ring yasa ta Wagawa bayan ta duba sunan , aslamu alaikum Ammi tace "" daga cab Sangaren akace wlkslm Ammi na gode da kikabar Afnan ta dawo batada lafiya"

", a zabure Ammi ta tashi daga zaman da tayi tace "" aiko lafiya ta taho ni banma san musababin tahowarta ba , nima ta™i gayamin damuwarta amma ya kamata ke dakin matsa mata Ammi , mom Afnan kiyi ha™uri muma Wazu muka dawo daga hospital son babu lafiya , innalilahi mom Afnan tace "" maiya sameshi ? zazzaSi wlh Ammi ta bata amsa , Allah ya ™ara lafiya mom Afnan tayiwa Ammi sukayi sallama."

"bayan yayi isha'i ya dawo gida sbda bacci dake idonsa da alamu aluran da akayi masa basu gama sakesa ba , sallama yayi ganin Ammi a palo yace "" Ammi yau da wuri zan kwanta bacci nakeji , tom Ammi tace "" kasancewar likita yayi mata bayanin hakan ,kayi adu'a my son , insha Allah Khamis yace "" ya nufi bedroom Winsa , sai da ya shiga toilet yai brush kana ya kwanta dan babu halin wanka bacci na idonsa ."

"Aisha da Ummi ne zaune bakin katifa suna shirin zuwa islamiya , wata ba™ar leda Aisha ta karSa a hanun Ummi tace "" wlh yau sai malaminnan yayi dana sani , suka fito suna jiran yaya , bayan yaya ,ya fito ya samesu fuskarsu cike da annuri ,to yaya yace "" ayi dai karatu ba wasa ba , to sukace cikin haWin baki , anty Fiddausi na Wakinta tana sana 'ar tata wato bacci , ko sallama beyi mata ba ya fice dasu , suna shiga ya tada mota suka nufi islamiya ana suwa bakin get Win ya sau kesu tare da bawa kowacce nera hamsin yace "" in suna son wani abun , godiya sukayi masa kana suka"

"shige ciki , hango malam

10 / 19