Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

YARINYA MAI TAƁAR GAZA Farashin Wasa by Zainab Habib

Author :  Zainab Habib Category :  African Stories & Novels

Chapter   14 / 19

39K to 42K   out of 56.5K words

mana photon ta , tom Afnan tace "" suka fice zuwa mota ba tare da Sata lokaci ba suka Wauki hanya zuwa Tudun wada, cikin ™an™anin lokaci suka iso suna shiga anguwar Afnan ta hau toshe hanci tana cewa "" momy kinji wari kuwa ?"" uhm momy tace "" ba tare da tayi magana ba"

", sai da taga driver yayi parking a wani ™ofar gida mai Wauke da ™ofar galan galan kai da ganin gidan kasan talakawa ne tab Wijam momy tace "" tare da sa hanunta a haSa alamun mamaki ace Khamis ya rasa yarinyar da zai auro sai ΄ar gidan talakawa tabbas zan zage dantse gurin nemawa Khamis auran Afnan kuma wlh sai ta mallakeshi duk wanan maganar a zuciya take yi batasan ta fito fili ba , murmushin mugunta Afnan tayi tare da dafo kafaWar momynta tace "" good my momy shiyasa nake daWa sonki Allah ya barmu tare , waro ido momyn Afnan tayi dan batasan wanan suSul da bakan da tayi ba driver zai ji , wayancewa tayi da yiwa driver mgna tace "" kayi sallama kace anyi ba™i "" tom yace "" kana ya fice cike da mamakin maganar momy , da sallama ya shiga gidan jin ba'a amsa ba yasa shi ™ara yin sallamar Aisha dake kan bishiyar mangwaro tana le™ensa batayi magana ba ta hau tsinko Wanyun mangoro tana wurgowa ™asa , cikin sa'a sai a kan driver a take ya saki ihun da yai sanadiyar fitowar mama da alamu bacci take ihunsa ne ya tashe ta , yana shirin ficewa mama tace "" lafiya ? shidai ba marar hankali ba dan bata taSa ganinsa ba , duk a cikin zuciyarta take maganar ,lafiya ance in shigo in ce muku kunyi ba™i masu kawo kayan aure ne , Aisha dake saman bishiya ta washe ha™ora tana dariya ciki ciki , to kace su shigo mama ta shiga shimfiWa tabarma kusa da bishiyar manguwaro , Allah ya temaketa gidan a share yake ta fara ™walawa Aisha kira tana cewa "" maza kizo ki kira maman Ummi kice mata ga masu kawo kaya sun zo , shiru mama taji babu amsa , kira ta kuma ™walawa a karo na biyu nan ma shiru , ta katanga mama ta le™a ta ™walawa maman Ummi kira tace "" tazo ga masu kawo kaya , gani nan fitowa maman Ummi tace "" tare da yafo mayafi ta fito , momyn Afnan dake shirin fitowa ita da Afnan cikin ™yan™yami suke taka ™afarsu haka dai suka lallaSa suka nufi gidan Afnan mayafinta na kan hancinta , momynta data lura da hakan tace daughter karki sa damuwa ba jimawa zamuyi ba ki buWe karsu zargi wani abun , sa driver tayi ya fara shiga da kayan Aisha dake kan bishiya tana ganin akwatunan tafara rawa da ™afa tana murna ,sallamar su momyn Afnan ne ya dakatar da ita wa ΄an'nan ΄an gayun fa ? ta tambayi zuciyarta jibesu kyawawa amma wlh dole in nuna musu yau ina cikin farinciki sosai."

"Suna shigowa mama da maman Ummi suka taresu da fara'a shigowar malam yasa mama Waga kai dan ganin ko dame yazo , hanunsa ri™e da leda babba cike take da kayan motsa baki ya risina yana gaida su momy ,a yangace momy ta amsa ta dubi su mama ta gaishesu , ajiye ledar yayi gaban su momy yana washe baki ya mi™e ya fita , yana fita Afnan ta raWawa momynta a kunne mom wanan ne kayan tarbar tamu ? karaf a kunen Aisha Afnan na shirun ™ara yin magana taji saukar ™aton mangoro a kanta Wanye ,ihu tasa tare da ri™o momynta cikin fusata momyn ta kalli sama kamar zatayi masifa sai kuma ta dakata batayi ba, kunya iya kunya mama taji Waka kai tayi ta hango Aisha zaune a kan bishiya tana rar raba ido innalilahi mama tace "" tana tafa hannu kana tace "" wato Aisha kece a nan me kikeyi ? sai da ta ™walowa momyn Afnan ta sauko ta fece da gudu , iya kawaici da mom Afnan tayi wanan karo bazata iya daurewa ba, take faWa cikin ranta , a fili tace "" wanan wace iriyar sheWaniyar yarinya ce ?"" zaro ido mama tayi ba tare da tace komai ba , maman Ummi ce tace "" amaryar ce ,da mamaki Afnan da momynta suka haWa baki gurin cewa "" amarya kuma? eh maman Ummi tace "" sai kuma daga baya take dana sanin gaya musu , tabWijam Afnan ta faWa tana keSe baki , buWe kayan akwatin su mama suka fara suna yabawa da tsada dakuma kyan kayan , mi™ewa sukayi tare da cewa"" to sai anjima ."

"Kunto Waurin zaninta mama tayi ta ™irga dubu goma ta mi™a musu , no ki barshi kawai momyn Afnan ta faWa tana ci gaba da tafiya, to Allah ya kiyaye hanya su mama suka faWa cikin sanyin jiki , suna shirin fita harsu kusa fitowa daga gidan sai ga Aisha nan ta taho da uban gudu kamar zata bangaje Afnan , kutumar uba Afnan ta faWa tana shirin dam™o wuyan Aisha , sorry my daughter ba girman ki bane karki kulata mu da muke neman mafaka?"" momy ta faWa"

"tare da rungume Afnan suka shige mota , suna shiga driver ya jasu , cikin ™an™anin lokaci suka iso gidan Ammi , koda driver yai parking suka nufi part Win Ammi zaune suka sameta ita da Khamis da alama wata maganar suke mai muhimmanci , shigowarsu ne ya katse wa su Ammi maganar !"

Comments yayi low kun sanfa mai jego ce zan tafi hutu yasin

MOM ISLAM

"[25/07, 2:19 pm] Mom Islam Ce : *YARINYA MAI TAARGAZA*"

*Zainab Habib (Mom Islam)*

*Wattpad @momislam2020*

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*

BOOK 1

*Page 58 & 59*

"˜ara gaida momy Khamis yayi kana ya nufi part Winsa , da ido momy ta yiwa Afnan nuni da ta bishi , mi™ewa Afnan tayi tare da cewa "" bro yau baza kasha tea bane ? tana tafiya tana maganar Ammi duk ta lura da abinda sukeyi amma sai ta nuna bataga komai ba , sai da Afnan ta ™ule momy tace "" wa Ammi gaskiya da ina nan son ya fara neman yarinyar nan wlh da ban barshi ya aureta ba , kasancewar su talakawa futuk bugu da ™ari naji ana cewa"" wata ΄ar yarinya itace matar tasa gaskiya Ammi za'a cutar da rayuwarsa bakya tunanin ya daWe beyi aure ba yanada bu™atar iyali ? nisawa Ammi tayi kana tace "" nasan da haka karki manta son ba yaro bane kuma ban isa nayi masa auran dole ba cox dole sai abinda ya kawo min zan aminta dashi , momy da ta gama ™uluwa da maganar Ammi tace "" nifa dama bawai ina gudun matar da zai aura bane ki fahimceni Ammi ya kamata mu zaSa masa mata ΄ar gidan mutumci kuma ba talaka ba gudun kar mu ja masa raini ga abokansa , na fahimceki Ammi ta faWa tana jinjina maganar momy ,dama tasan za'ayi haka dan tana ganin yawancin ™ule ™ulensu bata dai nuna musu ne duk cikin zuciyarta take wanan batun , mi™ewa momy tayi tace "" ni zan tafi ina ganin sai satin biki zan dawo , Ammi da mamaki ya isheta ace kai da Wan uwanka bazaku kashe ku rufa ba tace "" Allah ya shige mana gaba zan kira Khadija daga gombe tazo gobe , yatsina fuska momy tayi tare da cewa "" wato Ammi Khadija ta fini kenan ?karki mance mu biyu ne a gurin mahaifiyarmu mata kuma tace "" ki kula da ni meye zatayi miki wanda bazan iya ba ?"" mi™ewa Ammi tayi ta dafa kafaWar momy tace "" ai ke kinada aure kuma mijinki na da bu™atar kulawarki so ki bari in tazo zata tayani wani abun, momy da tayi shirin tafiya haka ta fice batare da ta ™ara bi takan Ammi ba , a zuciyarta ta Wau alwashin sai Khamis ya auri Afnan ko ta halin yaya."

"Koda Afnan taje bedroom Win Khamis samunsa tayi kwance yayi ruf da ciki yana dane dane a wayarsa , da sallama ta ™arasa ta zauna bakin gadon , sanin darajar amsa sallama ya sashi amsawa badan haka ba bazai kulata ba , my bro naga kamar kana cikin damuwa ne ? Afnan ta faWa cikin sanyin murya fuskarta na kan tashi , ko juyowa beyi ba bare tasa ran zai amsa tasan abu ne mai wuya shayo kan wanan bauWaWWen , tsaki taja ba tare da ta bari ya jiba ta kai hannu zata shafo kansa ,a faWace Khamis yace "" last worning wlh ko da wasa karki kuskura naga kamar kina wasa da tarbiyarki ya daka mata tsawa kana ya nuna mata hanyar waje yana masifa , da kuka ta fito ta faWa jikin Ammi tana daWa shagwaSe fuska , daga ina kike ?"" Ammi ta tambaya ""daga room Win bro Ammi har dukana sai da yayi , zaro ido Ammi tayi ta hau rarrashin Afnan tana cewa"" zai fito ya sameni ™yaleshi."

"Dawowa Aisha tayi da gudu ta faWa kan mama tana cewa "" mama wanan duk nawa ne ? wanketa da mari mama tayi tana yi mata faWa , maman Ummi ma dake gefe bata sanya baki ba sai shirin buWe akwatin dake gefenta da tayi , wayo daWi Aisha ta faWa idanunta cike da hawaye , kuka take amma tana dariya tana ganin an buWo na kayan kwaliya ta zo gurin ta tsaya tana zaro ido , da gudu ta fice tana fita ™ofar gidan su taga wata ™awarta mai suna Nafessa zata kai shekara sha biyu , janyota Aisha tayi tace "" albishirinki ? goro Nafisa tace "" tana dariya , an kawo kayan aure na yarinya harda kayan kwaliya da atamfofi ke zomuje ki gani , binta Nafisa tayi suka shiga gidan, suna"

"shiga mama tace "" me kikazo yi ?"" nazo nunawa Nafisa kayan ne , zaro ido maman Ummi tayi kana ta watsa mata"

da™uwa ta mi™e tana shirin rarumar sanda suka ruga da gudu.

"Darajar cikin dake jikinta yasa shi mi™ewa karSo tokar ya fara shafa mata tana yi masa wayo wayo yana gamawa ya shige ciki ya barta , gado ya faWa cike da tunani iri iri to me Fiddausi take nufi? tana nufin son Ummi nakeyi kenan ko me ? to inma soyayyar ce Ummi yarinya ce mai hankali ga nutsuwa dole nan gaba inta girma na zaSa mata miji na gari Allah kaduba lamurana ya cigaba da kwanciya zuciyarsa babu daWi , gidan su ma yayi yajin aikin zuwa kasancewar wanan irin bada™alar cin mutuncin da zaije ya tarar."

"Tun asbha Khamis yai wanka yaje sallah yana dawowa ya feshe jikinsa da turare ya nufi palo ganin Ammi bata fito ba yasa shi zuwa bakin ™ofarta yana nock , buWewa Ammi tayi tana sanye da hijab har ™asa my son ka tashi lpy ? ™arasa shigowa Khamis yayi ya dur™usa har ™asa ya gaida Ammi ta dafa kansa tayi masa adu'a ya koma ya zauna , lafiya my son naga ka fito da wuri haka ? Ammi ta jefo masa tambaya , sosa kansa yayi tare da sunkuyar da kai yace "" Ammi na zani unguwa ne inason zuwa gurin friend Wina ne mu fara shirya abubuwan da za' ayi lokacin bikinnan , dariya Ammi tayi tace "" zumuWi bikin saura 3 weeks amma kake ta ganWoki pls ka kwantar da hankalinka bakada matsalar komai ai kuWi ne meyinsu to bamuda problem just kaje ka kwanta kawai , no Ammi ji nake kamar in janyo wanan kwanakin nakeji , kunya ce ta rufe Ammi a zuciyarta tace "" to yarinya ™arama dole fa sai nasa ido a kanku koda tazo gidannan duk da kace badan komai kake sonta ba zaka iya renonta , Ammmeee Khamis ya kira sunanta dan yaga ta lula duniyar tunani na'am ta amsa tana shirin mi™ewa dan karya gano tana tunani , murmishin gefen baki Khamis yayi ko me ya tuna oho , to Ammi na koma zanje na kwanta zuwa 11 o clock a ta sheni, ok Ammi tace "" ya fice ya nufi side Winsa yana shiga direct bedroom ya wuce ya faWa bed tare da sakin na nauyan nunfashi ya janyo phone Winsa daya ajiye yanzu yana duduba hotuna tsaki yasa kana yace "" babu hoton Esha ma a ciki ya ajiye wayar ya Wauki pillow ya rungume ,bacci yai awon gaba da shi cike da mafarkin Aishan sa."

morning.

"Malam na dawowa daga masallaci ya hau surfawa mama faWa yana cewa "" saboda Allah kima duboni kiji me ya hanani fitowa jiya da daddare abin duniya ya gagareki ko ?"" wlh kidinga yin abinda kuWa zai bi , mama dake gaban murhu tana dama kunu ta Waga kai ta dubi malam kana tace "" to ai naga babu wanda ya damu da damuwar kowa ne shiyasa banyi karambani ba , ta cigaba da abinda takeyi , hannu malam yasa a baki alamun mamaki harda yaushe mama ta koyi gawa mutane magana cab dole yayi wa tufka hanci tun kafin ta wuce tunaninsa."

"Ina kayan suke ?"" kafin mama taba malam ansa Aisha ta fito da gudu tace "" gasu kuma maman Ummi tace "" duka nawa ne malam harda kayan kwaliya , kafeta da ido malam yayi beyi mamakin maganar da take faWa irin haka ba sbda yarinya ce ™arama , a cikin zuciyarsa har yanzu baya dana sanin aurar da Aisha ko kaWan , ka shigo malam ka zaSa min kaya innayi wanka du zansa , ta fice bata jira amsar saba , mama dake zaune ko uffan batace ba taci gaba da abinda ke gabanta , zama malam yayi ya fara buWe kayan yana yaba kyansa da tsaruwarsa , tabbas ya zaSawa Aisha mijin aure !"

_AFUWAN JIYA KUN JINI SHIRU_

*MOM ISLAM*

"[26/07, 6:17 pm] Mom Islam Ce : *YARINYA MAI TABARGAZA*"

*Zainab Habib (Mom islam*

*Wattpad@ momislam2020*

*AREWA WRITERS ASSOCIATION*

BOOK 1

Page 60 & 61

"Aisha na fitowa daga wanka ta shigo Wakin mama da sauri ganin bataga malam ba yasa ta le™owa tace "" mama ina malam Win? oho mama tace "" batare da ta kalleta ba , kai tsaye ta buWe akwatin ta fiddo wata fitinaniyar riga mai kyau pink mai adon duwatsu da flawoyi ta yafa gyalen bata tsaya shafa mai ba ta feshe jikinta da turaruka sunkai kala ashirin amma kowanne sai da ta fesa , ta fito da gudu tana cewa"" mama na tafi gidan su yaya a ™afa , innalilahi mama ta ambata tana mamakin rawar kai irinna Aisha , tana fita taci karo da motar Khamis na tahowa , my Esha ya ™wala mata kira cikin dadaWan muryarsa, na'am Aisha ta amsa tana yi masa fari da ido tace "" kyakyawa zo ka kaini gidan yaya kaji ,murmishi yayi kana ya lumshe idonsa ya buWe mata gidan gaba kana yace "" shigo tana shigowa ya figi motar suka bar anguwar , wani irin ™amshi yaji yana ziyartar sa na musamman ji yake kamar ya rungumeta , sai kallon fuskarta take a mudubi tana dariya ,Wora hanunsa a kan nata hanun Khamis yayi jin jikinsa yayi yarrr yasa shi saurin janyewa tare da cewa"" my Esha kinyi kyau sosai fa , ™yal ™yalewa Aisha tayi da dariya tace "" kayan aurena ne na Wauki wanan gudowa ma nayi fa , zaro ido Khamis yayi yace "" momy batasan kin fito bane ? eh wlh inason zuwa gidan yaya inga Ummi , ™ara lumshe ido yayi a karo na biyu yana jin wutar sonta na ™ara ruruwa cikin zuciyarsa , suna cikin tafiya ta haango mai awara yana tallah da ™arfi Aisha tace "" ™yaaak ™yawaaa tsaya ka siyamin awara, awara kuma ? Khamis ya tambaya yana dariya , eh Aisha tace "" tana shirin buWe murfin mota stop my Esha zan siyo miki gobe banison siyan abu gurin masu tallah afuwan , ko saurarar shi batayi ba ta buWe motar ta fice da gudu kasancewar ya tsayar da motar yana yimata magana , kai mai awara ka tsaya Aisha ta faWa tana yi masa alamu da hannu tsayawa mai awarar yayi yace "" ta nawa za'a baki ? ta hamsin Aisha ta faWa tana kallon motar Khamis yana sa mata a leda ta arce da gudu ta nufi mota tana haki , da gudu mai awara ya

14 / 19