Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

YARINYA MAI TAƁAR GAZA Farashin Wasa by Zainab Habib

Author :  Zainab Habib Category :  African Stories & Novels

Chapter   3 / 19

6K to 9K   out of 56.5K words

, mama ina wuni cewar yaya Zakari. Lafiya lau ya aiki,"

"yaya Zakari ne yace "" aiki alhmdulilh ya kukayi da malam?"

"Bayanin da malam yayiwa mama tayi masa dariya yaya Zakari yasa , abin yaba mama mamaki amma sai ta tambayesa tace "" lafiya kuwa ?"

"lafiya mama wato malam tun yanzu ya fara karaya kenan ikon Allah mahaifinka ma kenan yayima haka bare wani , to yasha kuriminsa na tanadi komai jiya aka yiwa gidana fenti ansa komai , kuma na gayawa ogana yace "" duk abinda nake bu™ata kar naji nauyinsa in gaya masa Wazu ma yabani kyautar dubu Wari da hamsin yace "" inkai sadaki , wasu hawayen farinciki ne suka ziyarci kumatun mama tare da Waga hannu sama tana yiwa Allah godiya ,"

"Aisha dake kwance tace "" wlh kudena yarda malam yanada kuWi masu yawa a Wakinsa shiyasa baya bari kowa yana shiga ."

"Ina ne Wakin nasa da ya wuce na mama ?"" yaya Zakari ya katse ta . Ka mance Wakin dabobinka da ya mayar Wakinsa ku jirani ."

Binta kawai sukeyi da kallo babu wanda ya tambayeta ina zataje suna zaune sunyi jugum !

"Nagode na ™in yin comments wlh badan ha™uri da aka bani ba nadena typing Win book Winnan raina yana mugun Sacci shiyasa ko nayi tunanin ™ara yawan rubutun nake fasawa tunda bakusan maiyi muku ba typing Win littafin kuWi nakeyi na ajiye shi nake yimuku wannan shima kuma ina yinsa duk baku godemin ba , am sorry to say gobe da jibi da gata kai har one week bazaku sami typing ba nabarku lafiya ."

*MOM ISLAM*

"[14/07, 7:55 am] Mom Islam Ce : *YARINYA MAI TAARGAZA*"

Typing .

STORY AND WRITING BY

*Zainab habib [mom islam]*

*[AREWA WRITER'S ASSOCIATION]*

Telegram links https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2

Wattpad momislam 2020

FREE BOOK

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 17 & 18

"Suna zaune sai gata da wata jaka mai kamada algara ra an Waure bakinta da zaren lilo , buWe baki mama tayi tace "" Aisha a ina kika samo wanan abin haka ? Aisha da gumi yafara rufeta tace "" wanan fa kuWi ne a ciki kuma wlh masu yawa ku kunce ku gani , a tsorace mama ta Wagawa yaya Zakari hannu dan yana shirin karSar jakar , karka sake ka karSi wanan jaka itama tazo ta mayar inda ta Wauko , haWe rai Aisha tayi kana tace "" tsoronsa ku keyi ne ? taSS kunce jakar tayi ta zazzage duka kuWin a ™asa da mamaki mama ta dubi yawan kuWin da a kinta tawa zai kai sama da dubu hamsin tace "" Aisha ban isa dake ba ko amma me na gaya miki ? bakida gudun magana ko ? shidai yaya Zakari kansa na ™asa bai ce komai ba kuma bai Wago ya dubi kuWin ba , ana haka suka jiyo sallamar malam , ba Aisha da ke tsaye ba harsu mama gaban su na dukan uku uku tabbas sun shiga uku yau kam , girgiza kai malam ya shiga yi tare da cewa "" a lallai ashe dama bincike kuke yimin a Waki in bana nan ? Aisha na shirin magana ya zula mata carbi tare da sunkuyawa ya tattare kuWaWen ya tura a jakar da Aisha ta fito da ita , to wlh karkuga ko dan kunga kuWinnan kuce nerata zatayi ciwo hukuncin masu bincike kenan munafukai daga haka ya wuce da kuWinsa zuwa Waki ."

Gumm Aisha tayi tana zaro ido kuma taci alwashin Waukar kuWin ankon bikin yaya Zakari a ciki koda za'a kasheta.

"Šan uwan mama yazo daga ™auye sunje sun tambayo auran Fiddausi mahaifinta yace "" inda hali bayason bikin ya"

"wuce wata Waya , wata uwar zufa ce ke karyowa malam sbda a tunaninsa shine zai yi komai ."

"Ji yayi Wan uwan mama yace "" karku damu a shirye muke , wanan karon malam shiru yayi , sai rarraba ido ya keyi , bayan sun gama tattaunawa aka yanke lokacin biki nanda wata Waya bayan an bada dukiyar aure."

"Tun a hanya da suka fito malam yafara masifa yana nuna Wan uwan mama da carbi , kasancewar tafiyar ™afa zasuyi"

yasa Wan uwan mama yin gaba bai kula harkar malam ba.

"labari yayi wa Fiddausi daWi zata auri masoyinta , zaune suke ita da yaya Zakari suna hira , bayan shiru ya biyo baya yaya Zakari yace "" inason in munyi aure ™anwata ta dawo gidan mu da zama , kasancewar Fiddausi batasan ™anwar tasa ba yasata cewa aiko danaji daWi sosai wlh , nan suka ci gaba da hirarsu wacce rabi ta maganar bikin su ne."

"Biki saura 2 weeks anata shirye shirye ta kowane Sangare amarya tasha gyara ,su mama anata ™o™arin ganin an haWa akwati malam ko baya magana ya zuba musu ido."

"Aisha ce zaune a gaban mama tace "" mama ni wai baza ayi min anko bane ?"" dariya mama tasa tace "" nima fa yayanki ne ya kawo min a Winke dan haka ki kwantar da hankalinki inada atamfa ragowar guda Waya sai ayi miki riga da zani ."

"kuka Aisha tasa tana ta turje turje tana cewa "" wlh sai nayi anko wlh sai nayi , shigowar Ummi ne ya sata tsagaita kukan ta dubi Ummi tace "" Ummi yau rabon mu da fita kwana uku kenan zomuje gidan dilaliya in kai mata wanan ™yalen atamfar ko za'a samu a gidan ta .zaro ido Ummi tayi kana tace "" Aisha a ina kika sami kuWi ? ban sani ba in bazaki rakani bane to ki barshi ."

"Aisha ko da wasa kar inga ™afarki ta taka waje dan zanyi miki duka ,"

"Dan ™awa Ummi ™yalen tayi tace "" kije ki cewa dilaliya in akwai inaso wlh inhar bakije ba ko na siya bazan haWa dake a Winki ba kuma kinsan sauran ,"

"Kasancewar a hankali Aisha ke maganar yasa mama bata jiyosu ba, ficewa Ummi tayi cikin rawar jiki ta doshi gidan dilaliya sallama tayi ,"

Cikin sa'a ta sami dilaliya zaune a tsakar gida da bahon kaya a gabanta. !

*MOM ISLAM*

"[14/07, 7:55 am] Mom Islam Ce : *YARINYA MAI TAARGAZA*"

Typing .

STORY AND WRITING BY

*Zainab habib [mom islam]*

*[AREWA WRITER'S ASSOCIATION]*

Telegram links https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2

Wattpad momislam 2020

FREE BOOK

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 19 & 20

"Ina wuni an aikoni cewar Ummi , dillaliya ce tace "" lpy daga ina ? cewa akayi in tambayo ko akwai wanan atamfar ? eh kin koyi sa'a saura tirmi Waya, nawa ce Ummi tace ""jikinta na rawa ."

"Dubu uku da Wari biyar cewar dillaliya , to Ummi tace "" bari inje in gayawa wacce ta aikoni Ummi ta fice da gudu zuwa gidansu Aisha,"

"Ganin Aisha a tsakar gida yasata cewa "" Aisha wai dubu uku da Wari biyar , ™araso ki zauna babu kowa a cikin gidan mama ta tafi kasuwa , zama Ummi tayi tana rarraba ido , mi™ewa Aisha tayi ta nufi Wakin ajiya , bata wani jima ba sai gata da dubu biyar a hanunta , zaro ido Ummi tayi tace "" Aisha sata ? shittt kiyi shiru kuWin malam ne bayaci sai tari zomuje suka fice ammafa gaban Ummi na dukan uku uku, kai tsaye gidan dillaliya suka nufa Aisha ta mi™a dubu huWu aka basu canjin Wari biyar , suna fitowa suka wuce gidan mai Winki Aisha ce tace "" ayi mana mu biyu , mai Winkin ce ta dubesu tace "" bazai isheku ba sai dai ayi muku ™ari da wani abun , sun yarda a hakan, mai Winki ta bu™aci dubu Waya , mi™a mata Aisha tayi suka fice , idanun Ummi cike da hawaye tace "" Aisha bakyajin tsoron malam ko ? nidai babu ruwana , tsaki Aisha tayi kana tace "" ina ruwana nida zan koma gidan Yaya Zakari zaku dena ganina , dan Allah can zaki koma ? cewar Ummi eh man sai ma ranar tazo ."

"Yau kwana goma da Waukar kuWin Aisha kasancewar malam ba duba kuWin yakeyi ba yasa bai san abinda ya faru ba , biki saura kwana huWu ba™i sun fara cika gidan su Aisha yaya Zakari yayi bakin ™o™arinsa gurin yiwa Wakin mama fenti ."

"Bayan sun karSo Winkin ta wuce dasu Wakin mama , mama na zaune tana duba kayan akwati taji an jefo mata leda , duba ledar tayi tana ganin anko ta Wago kai tare da cewa "" na waye ? dariya Aisha tasa tace "" nawa ne mama zokiji , dai dai kunnen mama taje tayi mata raWa wanda nima banji me akace ba ,"

"FaWa mama ta hauta da shi kamar zata daketa sai da mutane suka dinga bada ha™uri , buWe kayan mama tayi ganin dogayen riguna har biyu yasa mama cewa "" to ya naga kala biyu , Aisha ce tai carb tare da cewa ta Ummi ce jin jina kai mama tayi kana ta mi™e ta nufi katangar gidansu , tana ™walawa maman Ummi kira ."

"Le™owa maman Ummi tayi tare da cewa ""mama ya taro ?alhmdulilh mama tace "" kana ta mi™awa maman Ummi Winkin Ummi , cikin farinciki maman Ummi ta karSa tana cewa waye da wanan abin alherin ? hmm mama tace "" kedai bari yanzu inada mutane zan baki labari bayan taro ya watse , maman Ummi tace "" ganinan shigowa ma."

Daga haka kowa ya kama gabansa .

"Fiddausi tasha lalle ba ™aramin kyau tayi ba , yau ake walima kowa ya sanya albarka kasancewar yaya Zakari yace "" baya son bidi'a gobe Waurin aure gidan su Fiddausin ma a cike yake da ΄an biki anata suyar cin cin ana wasa ana dariya ."

"Tun a daren yau Aisha tafara haWa kayanta a jaka babu abin da ta bari komai ta tattara , Ummi dake Ummi dake zaune gefen Aisha ta zuba tagumi da alamun damuwa tace "" yanzu Aisha tafiya zakiyi ki barni , itama Aishan nanda nan ta shiga damuwa ta rungume Ummi tare da cewa "" kema ai zaki dinga zuwa muna gaisawa kuma zamu dinga haWuwa a makaranta ko ? girgiza kai Ummi tayi alamar eh ."

*WASHE GARI WEEDING*

Ranar asabar.

Duban jama'a suka sheda Waurin auran Zakari malam Abdullahi da Fiddausi Umar anyi Waurin aure cikin farinciki da

™aunar juna.

Da yamma motocin Waukar amarya suka zo tunda Aisha taji labari ta fito da jakarta !

Fans kuyi ha™uri yau Winnan banajin daWi wlh ciwon kai gashi ma banyi typing da yawa ba innaji sau™i anjima

zakuga wani jinjina ga masoya masu son ganin farinciki na nagode da shar'hi .

*MOM ISLAM*

"[14/07, 7:56 am] Mom Islam Ce : *YARINYA MAI TAARGAZA*"

Typing .

STORY AND WRITING BY

*Zainab habib [mom islam]*

*[AREWA WRITER'S ASSOCIATION]*

Telegram links https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2

Wattpad momislam 2020

FREE BOOK

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 21 & 22

"Jin ance ai har an gama kai amare hankalin Aisha ya tashi ta shiga kuka , mama da keta fama da jama'a tace "" kai Aisha menene kuma? cikin she she™ar kuka Aisha tace "" ba su yaya bane suka tafi suka barni , ri™e baki mama tayi kana tace "" to ke banda abinki daga Waurin aure zaki koma gidan ? eh mama shine yace "" zai Waukeni dariya mama tasa tace "" yaro yaro ne ai kafin ki tafi sai kin amsa laifinki gurin malam bazaki janyo min fitina ba , rau rau Aisha tayi da ido ita yanzu duk damuwarta kawai ta ganta gidan amare gashi dare nayi ."

"Mama tayi rarrashin amma ina fur ta™i saurarar ta haka ta koma Waki ta barta a gurin Ummi kam tun Wazu ta tafi , Aslamu alaikum , yaya Zakari yace "" shida abokansa suna sanye cikin shadda mai ruwan ™asa kowannen su ba ™aramin kyau yayi ba , bayan su mama sun amsa sallamar ne yaya Zakari ya dubi mama kana yace "" mama ki yafemin dan Allah sai kuma ya hau share hawaye , itama maman kuka takeyi ta kunto gefen zaninta tana cewa "" na yafe maka Allah ya albarkaci auranku, amen y Allah suka amsa ."

"Hango gimbiya yayi da jakar kaya a gabanta ta zuba uban tagumi tana gyan gyaWi , keee ...yaya Zakari ya kira sunan ta , tashi kije ki kwanta murmushi mama tayi tana jira taji inda za'a kaya , cuno baki Aisha tayi tare da buga ™afa tana cewa "" wlhi ™afata ™afarka ai kai kace zan koma gidanka akwai Wakina acan , dariya suka sa shida abokansa suka ce to taho mu tafi ."

"Lokacin ™arfe goma na dare gari ya yi shiru haka suka shiga motar abokinsa suka wuce ,sai da aka biya gurin Lawali mai kaza , tunda sukazo gurin Aisha ke Soye fuska har suka wuce , sun Wanyi tafiya mai nisa kana suka iso anguwr parking sukayi a gefe da ™ofar gidan suka fito Aisha ma fitowa tayi da jakarta a hannu , yaya Zakari ne ya ™arSi jakar yace "" zai sanya mata a Wakinsa , suka Wunguma zuwa ciki , gidan ya tsaru gidane mai Wakuna biyar kowanne ciki da palo kowa da nasa dakuma kitchen da Wakin ba™i masha Allah gida yayi kyau tsakar gidan yasha siminti ,"

Yana ri™e da hanun Aisha suka shiga tun daga palo suketa jin surutan ™awaye.

"Kai tsaye da shi da abokan suka shiga cikin Wakin , amarya Fiddausi na luluSe cikin zani yayin da ™awayenta ke gefe anata hira , suna ganin su yaya Zakari suka shiga wasa da dariya bayan anyi siyan baki abokan ango suka mayar da ™awaye gida , Waki ya rage daga Fiddausi sai yaya Zakari da Aisha , matsowa yaya zakari yayi tare da buWe mayafin Fiddausi amarya bakya laifi zaro ido Aisha tahauyi tana rarraba ido , Aisha tashi muje in rakaki Wakinki ki kwanta , kuka Aisha tasa tana cewa "" nidai anan zan kwana , Fiddausi ce ta buWe ido kana tace "" ΄an mata dan bata lura mutuniyar ta bace kabarta mu kwana man my sweety , kashe mata ido yaya Zakari yayi tare da janyo hanun Aisha cikin wayo ya fito da ita ya kaita Wakin da yake a mazaunin nata , mi™a mata sweet Win da ya siyo mata yayi tare da yimata adu'a ya rufo mata ™ofa bayan yagama lallashin ta , ya fito ya janyo mata ™ofar ya dawo Wakin amarya"

", samun ta yayi tana zaune da waya a hanunta , to na lallaSo ΄ar rigima , ya rungume Fiddausi kana ya raWa mata"

",tashi muje muyi alwalah babu musu ta mi™e tayo alwalah shima yayi ya shinfiWa musu sallaya kana ya shige gaba ya tada sallah yana yin sallama yafara jero adu'oi itama haka , dafa kanta yayi kana yayi mata adu'a tare da sa albarka , tsabar zumuWi yaya Zakari ya ri™e baki tare da cewa ""afuwan sweet ban Wauko miki abinci ba murmishi Fiddausi tayi batare da tace "" komai ba fitowa palo yayi ya Wauko musu cup da plet da fresh milk ya dawo janyo ledar kazar yayi tare da juyeta a plet ya shiga ciyar da ita bata wani ci da yawa ba ta ture hanunsa , ya Wago hannu zai kai bakinsa ta amshe tafara bashi , bayan sun gama yana shirin mi™ewa kai kayan da sukayi amfani dashi ta karSa ta kai , tana dawowa ya Wagata can ya direta a bed ja musu blanket yayi tare da rungumeta !"

Afuwan banida lafiya ne fans ina godiya da irin soyayyar da kuke nunamin kuyimin adu'a tare da suburbuWo shar'hi .

*MOM ISLAM*

"[14/07, 7:56 am] Mom Islam Ce : *YARINYA MAI TAARGAZA*"

Typing .

STORY AND WRITING BY

*Zainab habib [mom islam]*

*[AREWA WRITER'S ASSOCIATION]*

Telegram links https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2

Wattpad momislam 2020

FREE BOOK

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 23 & 24

"HaWe fuskarsu yayi guri Waya yafara aika mata da hot kiss jin shigowar mutum yasa yaya Zakari mi™ewa babu shiri kamar marar gaskiya , Aisha meya fito dake cikin wanan daren ? kuka shaSe shaSe a idanunta tace ""yaya nidai bazan iya kwana ni kaWai ba , mitsw Fiddausi tsaki tare da Wago kai tana ™arewa Aisha kallo , tabbas kamar tasan fuskar nan amma ta rasa a inda ta santa , janyo yaya Zakari Fiddausi tayi ya faWa jikinta ta luluSesu har kansu , Aisha dai na tsaye jin yayan nata bai ce komai ba ya sata neman guri a ™asa ta ™udun dune tana kuka ™asa ™asa , can a cikin bacci taji ana ihu farkawa tayi a firgice amma Wakin duhu babu haske , wayo mama nidai a kaini gida wlh bazan zauna ba ."

"Su basu san ma tanayi ba dan basajin Wuryar Nigeria , ihun da Fiddausi ta saki na ™arshe ne yasa Aisha takurewa gefe tana share guntun hawaye tabbas tayi dana sani kodai anty Fiddausi ta mutu ne yaya yana bacci , tunani Aisha ta shigayi marasa kan gado , jin ana cewa "" my Fiddy kin biyani Allah yayi miki albarka banida bakin gode

3 / 19