Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

YARINYA MAI TAƁAR GAZA Farashin Wasa by Zainab Habib

Author :  Zainab Habib Category :  African Stories & Novels

Chapter   13 / 19

36K to 39K   out of 56.5K words

hakan sai ya tuno mata da nasu kashin da sukayi , ganin shiru shiru"

Ummi bata fito ba yasa anty Fiddausi mi™ewa ta nufi Waki ta kwanta . Washe gari .

"Zaune Aisha take ta haWa kayan wasanta da ™yallaye tana yankawa da reza , mama dake zaune kusa da ita ta girgiza kai dan tana tausayin Aisha kasancewarta yarinya ™arama , lafiya mama kike kallo na ?"" Aisha ta faWa tana yiwa ΄ar bebinta rawa , lafiya Aisha mama tace "" kana ta mi™e hawaye na zuba a fuskarta ta nufi Waki."

"Aisha taga kukan da mama ta keyi bata bita ba ta cigaba da zama har shigowar malam , kasancewar yanzu malam basa faWa da Aisha , yawwa malam ga mama can a Waki tana kuka na tambayeta tace "" wai tsire takeson ci , Aisha ta faWa tana jujuya ΄ar bebi , zaro ido malam yayi kana yace "" tsire ko to inma sawa kuWina ido takeyi tun wuri ta fasa dan wlh ba kuWin banza gareni ba , dariya Aisha tasa tace "" malam wasa fa nake maka , kinci gidan ku malm ya watsa wa Aisha da™uwa , turo baki Aisha tayi tace "" amma fasa auran bazan aureshin ba ta murguWa baki , tsugunawa malam yayi cikin muryar lallashi yace "" habba Aisha na karki ™ara faWar hakan banaso zomuje in siya miki tsire kici , da sauri Aisha ta mi™e ta nufi gurin malam ya ri™e mata hannu suka fice , da fitarsu waje wasu tsofaffi suka fara gulmar su malam suna cewa "" wlh auran jari zeyi mata dubi ΄ar yarinyar da zai aurar taS ,karab a kunnen malam amma burinsa kar Aisha taji duk da ba lallai tasan ko me suke nufi ba , haka dai suka wuce zuciyar malam babu daWi ya nufi gurin mai tsire , Aisha ta mance da sun taSa zuwa satar tsire ita da Ummi, gaisawa malam sukayi da Lawali bayan ya amsa yace "" malam kazo siyan tsire ne ?"" eh malam yace "" na Wari biyar zaka bani jikin lawali na rawa ya fara zuge tsire ,hango Aisha da yayi ne yasa shi tsayawa yana nazarin kamar itace tayi masa sata ita da wata yarinya , tabbas ita ce lawali ya faWa a fili , sarai Aisha ta gano komai amma batada damuwa tunda akwai malam , malam wanan Wiyarka ce ?"" Lawali ya tambaya eh malam yace ""yana washe baki masha Allah Lawali ya faWa yana yiwa Aisha kallon inna ri™e™i zakisha wuya, bayan Lawali ya gama sawa malam ya mi™a masa , kuWin malam ya basa kana suka wuce , suna isowa gida malam yaba Aisha leda Waya yace "" ΄ar albarka kici ki ™oshi ki samma mamanki Wan kaWan , ma™e kafaWa Aisha tayi tace "" nidai ni kaWai zanci ka bani in kai mata a naka ai inaji kace wa Lawali ya sa naka da yawa , zaro ido malam yayi yace "" duk wanda ya aureki wlh ya aurarwa kansa sai kuma yai shiru , mama da ta fito domin Wora girki ta gansu da leda a hannu , ko saurarar su batayi ba tunda Aisha yanzu ba jin maganarta takeyi ba , ko yazo bazan fita ba yasin Aisha ta faWa tana cuno baki , ganin abin zaiyi masa yawa yasa malam shigewa Waki yabar Aisha a gurin."

"Ummi ta gala baita bata ma iya fitowa wunin ranar yaya Zakari a gida yayi shi kasancewar baya jin daWi sosai , lura da rashin jin motsin Ummi yasa ya le™a Wakin nasu , ganinta yayi kwance rufe da bargo sai rawar sanyi take ga wani uban wari da yayi masa sallama , innalilahi Ummi Ummi ya kira sunan ta da ™arfi , shiru bata amsa yasa shi"

"shafa fuskarta jikinta yayi sanyi ga wani irin nunfashi da take fitarwa da sauri ya fice ya nufi shagon siyarda magani na nan anguwar tasu ya kira mai chemist Win , tare suka taho cikin sauri suna shiga ba'a tsaya Sata lokaci ba aka sanya mata drip, bayan yasa magunguna a ciki yayi wa yaya Zakari sallama yace "" in ya ™are ka kira number ta , to yaya Zakari yace "" jiki a sanyaye , fitowa anty Fiddausi tayi ta nufo Wakin ranta a Sace babu ko sallama ta bankaWo labule tana ™arewa yaya Zakari da Ummi kallo , cikin masifa tace "" andai ji kunya ka rasa wacce zaka so sai ΄ar cikinka , da mamaki yayan ke kallonta dan da farko bai fahimci me take nufi ba amma yanzu kam ta fahimta , ki nutsu Fiddausi , bazan nitsu ba kazo ka Worata a cinya kamar wata matarka koni ynzu baka yimin haka , anty Fiddausi ta faWa tana ri™e da ™ugu , dariya ma taso bashi banda hauka da yarinya ΄ar shekara goma sha Waya za'ayi kishi aiko sai da ya dara ya kwntar da Ummi yaja hanun anty Fiddausi sukayi waje , kai tsaye Wakinsa ya nufa da ita ya zaunar da ita kan katifarsa , kina nufin son Ummi nake ko me ?"" idanun anty Fiddausi na fitar da hawaye tace "" eh man inba so ba ai naga ko shiga Wakinsu bakayi , shitttt. ki fahimceni badan larurarki ba babu abinda zai sa na"

Wauko Ummi tausayinki da nake ji yasa hakan me zanyi da Ummi ? ki kiyaye bana son jin wanan zancen ya ™ara

"fitowa daga bakinki , kingane ko ?"" gallah masa harara tayi ta fice tana magana ciki ciki. ! [23/07, 8:50 pm] Mom Islam Ce : *YARINYA MAI TAARGAZA*"

*SUBSCRIBE*

_DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV_

https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ

*Zainab Habib (Mom Islam)*

*Wattpad @momislam2020*

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*

BOOK 1

*Page 54 -55*

"bayan ruwan da aka sa mata ya ™are sai da aka kuma sa mata wani dan ta galabaita sosai , zuwa ™arfe takwas aka cire"

".bayan yaje ya biya kuWin ™arin ruwan ya dawo kitchen ya Wibi ruwan zafi ya koma Wakinsu ya Wauki lipton da madara da suga ya haWa mata shayi mai kauri ya nufi gurin ta , samunta yayi tana zaune ta rame sosai mi™a mata yaya Zakari yayi tare da cewa "" maza ki shanye , idanunta sun ciko da hawaye tace "" yaya bazan iya sha ba dan Allah ka ajiye , Sata rai yayi tare da daka tsawa yace "" kina tunanin yunwa ba ciwo bace ?"" ko ita ma zata haddasa miki rashin ™arfin jiki , maza kisha .kuka ta fara wiwi kamar wacce aka doka , ganin faWan baze yi ba yasa shi matsowa ya fara bata da cokalin cikin cup Win , eyeee abu ya tabbata wlh Allah nidai bazan yarda ba tunda kaga za'a aurar da Aisha kake shishigewa wanan ™wailar to na rantse da Allah baka isa ba , anty Fiddausi ta faWa tana ri™e da ™ugu tana masifa , mtsw yaya Zakari yaja tsaki yaci gaba da bawa Ummi tea ko kallon inda take beyi ba, kuka anty Fiddausi ta fashe da shi tare da ficewa ta nufi Wakinta da gudu , Ummi dake kwance bata fahimci abinda ke faruwa ba ita dai kallon yayan take kawai."

"mama ta fara siyayyar kayan amfani su malam babu sanya har an kawo kayan gado , farinciki fal zuciyar Aisha itama zata fara kwanciya a babban gado . da yamma misalin ™arfe biyar Khamis yazo yana sanye da farar shadda wacce ta haska kyansa , tsaye yake jikin mota yana karkaWa keys Win motarshi ,yaro ya gani zai shiga gidan su Aisha ya tareshi tare da cewa"" dan Allah kace Aisha tazo , to yaron yace "" kana ya nufi ciki da gudu ,yaron na shiga ya sameta zaune ita da mama malam na gefe yana rubutu a allo , Aisha wai kizo inji wani yana tsaye jikin mota , ma™e kafaWa Aisha tayi tace "" kace bazan zoba , yaron zai fice isar da sa™on malam ya tsayar dashi yace "" kace tana zuwa ,to yaron yace "" ya fito daga gidan ya isarwa da Khamis aikan , maza ki tashi kiWan bar baWa hoda man Aisha na malam ya faWa yana karya murya , wlh bazani ba shi yace "" zai tahomin da wanan abin daWin da mamansa ta bashi ya kawo min kwanaki amma ya™i , oh Aisha rigima banda abinki kika sani ko ya kawo maza Wauki hijabi ki gaishe shi , dariya mama tasa tana mamakin son duniya irinna malam , da sauri Aisha ta shige Wakin mama ta Wauki hijab Winta ta fito tana tafe tana wa™a ta iso gurin Khamis da ya gaji da jiranta ya shiga mota ya zauna , ™wan™wasa glass Win motar ta fara tana cewa"" kyakyawa ka fito man , sarai ya jita yasa dariya ya buWe murfin motar kana ya fito hanunsa ri™e da farar leda zatayi magana ya kamo hanunta ya dam™a mata ,dariya tasa tace "" Allah ya soka al kur'an da zance bana sonka , murmishi Khamis yayi dan shi komai nata birgeshi yake , to zan koma gida yarinyata na kuka cewar Aisha , zaro ido yaya Khamis yayi yace"" yarinyarki kuma kina da yarinya ne ? cewar Khamis , eh man ka mance wacce ka bani ?"" oh na tuna Khamis ya faWa yana dariya , Ammina tana gaisheki tace "" inyi miki photo , meye kuma photo kace hoto sai ka tsaya kana yiwa mutane kwainane , Aisha ta faWa cike da tsiwa , am sorry my Esha yaushe za 'ayi hoton , gobe in kazo ni wlh na gaji gida zani dan nasan tsayuwar da kake yi duk dan in sammaka ne to bazakaci ba ta shige gida da uban gudu , ta kusa ture mama .Baza ki dinga nutsuwa ba Aisha ?"" kiyi ha™uri mama bazan sake ba"

",Aisha ta faWa dan tasan a ΄an kwanakin nan mama bata da walwalah , zokiyi min jajjage kiyi sauri cewar mama , rataye hijab Winta Aisha tayi ta fara tanayi tana wa™a can kamar an tsikareta ta kalli mama tace ""mama yaushe yaya zai zo ya Waukeni ? dariya ma taba mama banda abin yaro da kunenta taji ance bazata ™ara zuwa gidan ba tunda ta amsa maganar aure amma yanzu tace "" wai gidan yaya , katse tunanin mama tayi da cewa"" kuma fa naga an tafi da Ummi nasan tana can tana jin daWi ni babu ni , Aisha mama ta kira sunanta , na'am Aisha tace "" tana shirin kuka , kallonta mama tayi tace "" kefa kikace kina son aure to meye na damuwa ? ni bana sonsa mama ki faWawa malam zan koma gidan yaya wlh anfi cin daWi , mama ce tace "" Aisha ki rufamin asiri dan Allah karkisa malam yazo ya fara kuncemun gwanjon masifa kinsani sanin kanki zaice nice nake zuga ki ,shure shure ta shiga yi dan haka mama ta bata guri ."

three days letter.

"Ammi ta gama siyyar komai na akwati ranar kaiwa ya rage , zaune Khamis yake a gefenta hanunsa ri™e da waya yana dannawa ajiye wayar yayi ya dubi Ammi da hankalinta ke kan kayan dan har yanzu tana nazarin abin da babu a cikin kayan , Ammi wlh idan yarinyar nan tazo zakici dariya sosai , murmishi Ammi tayi kana tace"" ai takusa zuwa"

"Allah dai ya nuna mana ranar lafiya , suna tsaka da magana sukaji sallamar Afnan da jakarta a hannu , oyoyo daughter Ammi tace "" tana rungumota , gaishe da Ammi tayi ta dubi Khamis tace "" bro ina yini ."

"Lafiya Khamis yace "" ba tare da ya kalleta ba wanan abin nasa ba ™aramin ™ona mata rai yake ba , ace har yanzu bai ga alamar so a tare da ita ba shin shi besan soyayya bane , duk wanan tunanin a zuciya Afnan take yinsa , shiko Khamis bai san ma tana yiba dan ya kuma maida hankalinsa ga wayarsa , maza kije ki ajiye kayan a bedroom Winki kizo kici abinci Ammi ta faWa tana murmishi , tom kawai tace "" ta nufi ciki ,da shigarta ta bugo ™ofa tare da sakin marayan kuka komai ya kunce mata ya zatayi banda momyn ta tace "" tazo akwai plan Win da zata haWa da babu abinda zai kawota ganin ba™inciki itama Ammin bata damu da damuwarta ba bare shi da kamar bayama son magana da ita , takuma sakin kuka ta faWa gado."

"Amme da mamaki ya isheta tace "" son na rasa meke damun Afnan duk time Win da tazo gidannan sai inga kamar tana cikin damuwa , sai da Khamis ya Wau lokaci sanan yace "" Ammi karki sa damuwar wanan a ranki koma mene ne tunda bata nemeki ba just ki ™yaleta , hmm Ammi tace "" a gefen zuciyarta tana hango akwai tashin hankali amma Allah yasa kar harsashen ta ya zamo gaskiya, jin alamun tafiyar takalmi ne yasa ta Waga kai , fita zakayi ne my son? Ammi tace "" cikin muryar irinta mai damuwa , Khamis dake shirin fita yace "" Ammi kince za'a kai kayannan naga har yanzu ba'ayi himma ba , me kakeci nabaka na zuba barin kira momyn Afnan cewar Ammi , cikin sa'a tana gwada lambar ta shiga bayan sun gaisa Ammi tace "" maganar kai kaya in zaki zo kizo da wuri dan Allah , momyn Afnan dake kan hanyar zuwa gidan Ammi tace "" mun kusa insha Allah gani nan driver zai kawoni , Allah ya kawoku lafiya Ammen tace tare da ajiye wayar. suna gama waya Khamis ya fice bai jira me Ammi zatace ba , Ammi na shirin tashi ta hango Afnan na tahowa idanuta sun kumbura da kuka , subhanallh my daughter Ammi tace "" tare da tambayar ta meke damunta , babu komai Ammi Afnan ta faWa zuciyarta na Waci."

"Tunda Ummi ta dawo daga islamiya ta haWo kayan wanke wanke tana gamawa ta share gidan le™a Wakin anty Fiddausi tayi taga tana bacci lakadan kuma tasan ba lallai ta tashi yanzu ba kasancewar in tana bacci bata tashi da wuri , a hankali a hankali ta nufi Wakin anty Fiddausi ta hura mata wani abu a ba™ar leda ta fito a hankali ta dawo Waki."

"Tsalle ta shigayi yi tana cewa "" matarnan naga rawar kanki yana nema yayi yawa , tunda kike yawan yiwa yaya faWa dan yabani shayi a baki .kururuwar ihun da taji ne yasa ta bazama Wakin da gudu tana cewa "" lafiya anty , samun anty Fiddausi na soshe soshe tayi tana cewa "" wayo my Zak waro ido Ummi tayi tace "" Zak kuma ?"" yaya Zakarin ne Zaki?...!"

Afuwan yau babu yawa ina mura .

BARKA DA SALLAH

*MOM ISLAM*

"[23/07, 8:50 pm] Mom Islam Ce : *YARINYA MAI TAARGAZA*"

*Zainab Habib (Mom Islam)*

*Wattpad @momislam2020*

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*

BOOK 1

*Page 56 & 57*

"Maza dan ubanki samomin toka ko a ma™ota ne ina jin ™urajen zafi ke addaba ta anty Fiddausi ta faWa tana ci gaba da susa , ™in tashi Ummi tayi sai kuma tayi kalar tausayi ,tsawa anty Fiddausi ta daka mata wanda yai sanadiyar tashin ta da gudu ta Wauki abin kwashe shara taje Wibo tokar , da sallama ta shiga gidan dake kusa da nasu , wata mata dake"

"zaune kan kujera ΄ar tsuguno ta amasa da wlkslm ,Ummi ce tace "" wai inji anty na ki sammata toka ,mi™ewa matar tayi tare da karSar abin kwashe sharar ta Wibo a murhu marar zafi ta mi™a mata , cikin sauri Ummi ta nufi gida tana shiga ta tarar yaya ya dawo ,tunda anty Fiddausi ta hangota take ™wala mata kira tana cewa "" dan Allah ki kawomin tokar , my Zak jeka karSo wani kallo yaya Zakari ya watsa mata duk da ta bashi tausayi amma bai nuna mata ba ya fice abinsa."

"Tun a mota momyn Afnan tayi wa Afnan waya tace "" ta shirya tare zasu je kai kaya dan suga kalar yarinyar inyaso susan nayi , wanka Afnan ta yi kana tayi simple make up ta sanya doguwar riga wacce ake kira da abaya fara mai adon golden Win duwatsu ta roling mayafin a kanta jin alamun tsayuwar mota yasa ta feshe jikinta da turare mai ™amshi a gurguje ta Wibo takalma da gyale tayo waje , tana zuwa palo momynta tayi sallama , rungume momyn tayi tare da cewa "" my momy na shirya ok my daughter momyn ta ,faWa tana rungume da Afnan , Ammi da ta fito yanzu cikin fara'a tace "" sannu da zuwa sis ,ywwa momy tace "" kana ta nemi guri ta zauna jerin kaya Ammi ta nuna mata tare da wata jaka daban mai Wan karan kyau , masha Allah momy ta ce kana tasa Afnan kiran driver ,tare suka shigo Ammi ta nuna musu kayan suka shiga kwashewa suna sawa a bayan mota , to Allah ya kaiki lafiya Ammi ta faWa cikin fara'a , kallon banza momy ta yiwa Ammi ta gefe tace ""amen y Allah ta fito cikin makirci momy tace "" daughter naga kin yi kwaliya zomuje man ko kinada gurin zuwa?"" murmishin gefen baki Afnan tayi kana tace "" muje to momy daga nan naga amaryar yaya , da fara'a Ammi tace "" ai kuwa kya Wauko

13 / 19