Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

YARINYA MAI TAƁAR GAZA Farashin Wasa by Zainab Habib

Author :  Zainab Habib Category :  African Stories & Novels

Chapter   17 / 19

48K to 51K   out of 56.5K words

hanun Ammi tace "" mama yaushe zaki sa kyakkyawa ya kaini gida , mai maita sunan Ammi tayi a cikin zuciyarta tana faWin ita kuma Aisha a ina ta samo wanan sunan koda yake babu ruwanta da shirginsu dole sai tana kawar da kai duk da yarinya ce, maza kici abinci zuwa anjima za'a kaiki , tsalle Aisha ta buga ta koma gurin cika ciki Ammi ta fice shima Khamis Win gurin cin abincin ya nufa suna ci yana tayata surutu , na ™oshi Aisha ta faWa tana yarfe hannu , to me kikeso my Esha zansha ruwa , gashinan a gora Khamis ya faWa yana ™are mata kallo, Waukar ruwan tayi ta kafa kai sai da taji gorar na ™ara sanan ta ajiye , mi™a mata ruwan wanke hannu yayi yasa tishu ya goge mata baki yace "" maza zo kije kiyi wanka , ma™e kafaWa tayi tace "" ni wlh na gaji da wanka kamar wata agwagwa ,ko a gida ba kullum muke wanka ba , zaro ido Khamis yayi yaja bakinsa yai shiru ya ri™o mata hannu suka nufi bedroom Winsa , yana shirin cire mata kaya ta ri™e hanunsa gamm hakan ya bashi damar murza ΄an ™irgen dangin da suka fara Sullowa har wani lumshe small eyes Winsa yake yana kuma kai hannu , Aisha da taga babu sarki sai Allah tace "" wlh Allah zai ™onaka nidai babu ruwana kuma mama ta hanani wanan wasan , shikam bai san tanayi ba yayi nisa lol sai da ta gantsara masa cizo ya dawo hankalinsa ya haWe lips Winsa dimple Winsa ya lotsa a memakon tasa masa ihu sai ta hau taSa dimple Win tana cewa "" kace zaka yimin ka™i ko kyakkayawa to munyi faWa ma , jin shiru bai kulata ba yasa ta shafo fuskarsa tace "" inama yi maka magana kaki kulani me ya sami idonka naga yayi ja ."

"Shi kaWai yasan halin da yake ciki hakan yasa ya kwanta ruf da ciki kansa ya tura cikin zanin gado yana sha™ar ™amshin zanin gadon , bubuga bayansa ta fara amma ya™i kulata , jin Wigar hawaye yasa Khamis Wagowa ya dubeta fuskarta ta ji™e da hawaye share mata hawayen yayi cikin sanyin murya yace "" menene ?"" ba kaine ba inata yi maka magana ka™i kulani ni ka maidani gidanmu , haWe hannayensa yayi alamun ban ha™uri , kuka take bil ha™™i ta™i ha™ura ya rasa ya zeyi , mi™ewa yayi daga kwanciyar da yayi ya sunkuya yace "" hau babu musu ta hau ya goyata yana ta zage Wakin da ita har bacci yayi nasarar Waukarta ya kwantar da ita a bed ya shiga wanka , yana fitowa ya sanya dakakkiyar shaddarsa getzna mai adon light brown da takalminsa fari haka ma hular kansa da agogonsa ya feshe jikinsa da turaruka masu daWin ™amshi ,ya ja mata blanket ya fito da takun ™asaita tunda ya fito ma'aikatan gidan ke gaidashi yana amsawa cikin kamun kai part Win Ammi ya nufa bai sami kowa a part Win ba ya nufi bedroom Win Ammi , samunta yayi tana sallahar walha hakan yasa ya fice ya nufi bedroom Winsa na nan part Win ya duba ΄an takardunsa ya fito ya dawo palo , jin takun takalmi ne ya sanyashi Wago kai , Afnan ce tana sanye da takalmi mai tsini tana sanye da atamfa koriya mai adon ba™a™en flawoyi , ta yafa ba™in gyale ayiwa atamfar Winkin doguwar riga fitet gawun ya Wameta , barka da safiya brother , Afnan ta faWa tana shirin zama , sanin darajar ΄an uwan taka dake"

"tsakaninsu yasashi cewa "" barka , ya kau da kansa tare da duba agogon hanunsa , ganin har yaci minti talatin a gurin yasa shi mi™ewa ya koma part Winsu , bedroom Win ya le™a har yanzu bata tashi ba hamdalah yayi ya zauna dan baya bu™atar ganin Afnan a raywarsa."

"Ummi ce zaune gaban mamanta tana kuka tana cewa "" mama nidai ki kaini gidan Aisha rufe baki mamanta tayi kana tace "" ki rufamin asiri su ™are da Aishar ma , shure shure Ummi ta shigayi sosai tana babanta ya shigo tace "" nidai aure nakeso wlh inba'ayimin ba zan gudu , da gudu baban Ummi ya shigo yace "" kodai tanada aljanu ne da yarinya kamar Ummi take irin wanan maganar , mama tsayawa kallonta tayi dan tasan batasan komai ba tadai faWa ne batasan aure ba tana faWa ne , kinyi shiru kin™i kulani ina magana , baban Ummi ya faWa yana kallon maman Ummi , to mezance cewa"" tayi zataje gidan Aisha so take suje su tare musu a can gida fa ba irin na su Zakari bane na tabbata korota zasuyi itama Aishar sanin auran tayi anyi mata ne kawai wlh ka kamata kayi mata duka ciki da bay !"

*MOM ISLAM*

*YARINYA MAI TABARGAZA*

*Zainab Habib (Mom islam*

*Wattpad@ momislam2020*

*AREWA WRITERS ASSOCIATION*

BOOK 1

Page 70 & 71

"Tunda akayi bikin Aisha malam ya tsiro da wasu abubuwa na daban baya bada kuWin cefane sai dai ya dawo ya samu anyi ya zauna yaci , wata rana ya kawo garin tuwo mama ta tambayesa kuWin haWin miya , cikin tsawa yace "" ke bakisan ΄an dabarun ku na mata ba ?"" ni banida kuWi dan haka in dawo in sami tuwo , duk iya dauriyar mama yau ta kasa dan haka ta tu™a tuwon ta wanke kwanon miyarsa tasa ruwa a ciki ta kai masa Wakinsa ta jere a can, yana shigowa ya nufi Wakinsa ba tare da ya cewa "" mama komai ba wanke hannu yayi ya buWe tuwo yana murmishi ya buWe kwanan miya yaga ruwa a ciki a fusce ya mi™e da masifa , ya iso gaban mama dake zaune kan dutse tana alwalar magrib sai yanzu ta sami damar yin sallah , iskancin banza iskancin wofi wanan wane irin wula™anci ne da har zaki kawomin abinci babu miya maman Aisha kin fara kaini ma™ura fa , uffan mama batace ba ta mi™e ta nufi Waki ta shimfiWa sallaya ta tada sallah , tana idarwa ta janyo tuwonta ta kwanon jar miya ta sanya ta fara ci , bankaWo labule malam yayi yace "" kan uba wato ke jar miya ma kikayi taSS ashe yau za'ayi tsiya a gidannan ,gyara zama mama tayi tace "" malam duk wula™ancin da kake min ina shanyewa amma wanan karon muddun ka kaini ma™ura walh sai na barma gidanka nasan gidan iyayena basu gaji da ganina ba , zama gefen gado malam yayi yace "" haba maman Aisha ba'ayi haka ba ni kintaSa ji nace kije gida?"" abinda nakeso shine a dinga kintata abu inza'ayi dan Allah"

", ko inda yake bata kallah ba taci gaba da cin abincin ta , ganin bai ga fuska ba yasa shi ficewa jiki ba ™wari."

Duka baban Ummi yayi wa Ummi ta damesu da maganar ita zata gidan su Aisha su kuma suna tsoron kaita su fuskanci wata matsalar.

Tunda akayi biki yaya Zakari ya™i le™owa gidan su mama sbda ranshi ya Saci gashi ya dawo da Ummi gida babu mai temaka musu da wani abin gashi cikin anty Fiddausi ya tsufa dole sai ya tayata wani abin yake fita aiki.

"Kwance take babu lafiya wayarta ta Waga ta danna lambar yaya Zakari ring Waya ya Wauka yace "" Fidy lpy kuwa? cikin shagwaSa tace "" ™osan rogo nake sha'awar ci zaro ido yaya yayi kana yace "" banda abinki da sai in siyo miki rogon kiyi , kuka tasa tace "" bazan iya ba na siyowa nakeso inzaka dawo inbaci ba zan iya shiga damuwa."

"Haka bawan Allah ya fara cigiya tun azahar har magrib baiyi aikin kirki ba yana can gurin cigiyar mai ™osan rogo, zuwa ™arfe tara bayan yayi salolinsa ya hau mota ya dawo gida da shigowarsa ya sameta a tsakar gida ta shimfiWa"

"tabarma tana ganinsa ta mi™e tare da cewa"" oyoyo har naga ™osan rogo na , fuska a murtuke yaya Zakari ya nemi guri ya zauna yace "" wato ke bakida hankali kinsan irin wuyar da nasha yau to ko aikin kirki banyi ba , kuka ta shigayi tana tsale ga cikin ya fara girma duk soyayyar da yake yiwa cikin yau ya ajiyeshi a gefe ya mi™e ya koma Waki ya kwanta zuciyarsa babu daWi , da taga babu sarki sai Allah ta bi bayansa ta kwanta tare da rungumesa tana sha she™ar kuka da haka bacci yai gaba dasu ."

"kowa ya watse daga gidan Ammi yau kwana uku da biki , Khamis babu inda yake zuwa daga part Win Ammi sai na Aisha , zaune yake a palo shi da Aisha ya kullo ko ina na gidan kasancewar magriba tayi , tashi kije kiyi sallah nima inje inyi ina dawo muci abinci kinji ?"" uhm to ni wlh ka dameni ka maidani gidanmu na gaji da zaman takura sai kace wata mai lefi , hmm kawai Khamis yace "" ya fice masallaci ."

"Yana fita ta nufi fridge buWewa tayi taga su Apple drink da 5alive da viju milk ™ana nan gora ta Wibo har guda biyar kowanne kalarsa daban , zama tayi kan kujera ta fara Wurawa cikinta tanasha tana turo ciki sai da taga ta shanye tass sanan ta nufi dozbin ta zuba a ciki ta dawo ta goge bakinta , ta zauna babu maganar sallah ."

"Sai da akayi isha'i sanan ya shigo samunta yayi a zaune tana ta shafa ciki da™yar take magana tace "" ni wlh kashi nakeji kuma tsoron masai nake nifa ban fiya son na tangaras Winnan ba , to a ina zakiyi ?"" Khamis ya tambayeta , ganin botsarewar tayi yawa yasa shi cewa "" my Esha wai lafiya? uuuhm nidai bazan faWa maka ba , Aisha ta faWa tana daWa turo ciki , mamaki ne ya isheshi anya cikin yarinyar nan lpy kuwa ?"" ya tambayi kansa da mamaki , to tashi muje kici abinci Khamis ya faWa tare da ri™o hanunta ,nidai na ™oshi so kake cikina ya fashe ?"" me kikaci da cikinki zai fashe Khamis ya jefo mata tambaya , babu komai Aisha tace "" tana kwanciya kan kujera , dining ya wuce ya buWe abincin ganin ba'aci ko Waya ba yasa shi juyowa ya kalleta ,kasa cin abincin yayi ya dawo kujerar da take kwance ya Wan zauna a kanta sai da taWanyi ™ara ya matsa gefe , cikin zuciyarta tace "" Allah ya temakeka banyi amai ba dan ta rasa inda zata sa cikinta taji daWi , doguwae kujera ya hau 3sitter ya kwanta ruf da ciki yace "" maza zo kiyimin tausa , inba haka ba bazan kaiki gida ba , da sauri ta taho ta hau kansa tana daddana masa jikinta cikin sa'a amai ya taho mata kurmeme ta wankesa da shi har tana hutawa tana shirin kwara masa wani ya mi™e da sauri ya nufi bedroom Winsa ya faWa toilet , cire kayansa yayi tsaf yasa a washing machine ya wankesu ya fito ya goge jikinsa da towel shigowa tayi da gudu tana kuka a firgice ya kamo hanunta yace "" mai Esha meya faru , ba kaine ka tafi ka barni ba Aisha ta faWa tana kuka , to gani wanka nayi me kikaci ne haka dan Allah ki gayamin ?"" wanan abin na firij nasha kwali biyar cewar Aisha , zaro ido yayi yace "" innalilahi biyar? fasa cikin kikeso kiyi ? wai meke damunki ne bakiji nace zanzo muci abinci ba ? to ai inason sha ne , Aisha ta faWa tana tsalle , maza jekiyi wanka kizo ai cikin ya ragu ko ? eh Aisha tace "" wa Khamis ta shiga wanka , jin ruwa mai zafi ta ™walara ™ara tana bubuga ™ofa sanin halinta yasa ko le™ata beyi ba yaci gaba da gyara jikinsa , yadi yasa pink mai ™yali ga laushi yasha aiki a gaba da ba™ar hula duk da babu inda zashi kwaliya ta zame masa farilla, jiji™a wankan tayi ta fito tana manne ido tace sabulu ya shiga idon gashi be iya kiWimewa ba ya Wauketa ya rungume yana cewa "" my Esha maiya sameki , ™ara manne idon tayi tace "" subulai ne suka shigemin ido , sabulai kuma ? Khamis ya tambayeta har guda nawa kikayi wanka dasu , akwai wani kore Khamis yace "" Waya tace "" akwai wani mai ruwan fuskarka ya tuntsure da dariya kana yace "" to tsaya kiji sabulai kala huWu ne a toilet akwai na wanke kai akwai na tsarki akwai na wanka akwai na ™uraje kuma kince kinyi amfani da duka ko ?eh Aisha tace "" tana kuma manne ido alamar zafi , to karki ™ara Khamia ya faWa yana dariya , taji haushin wanan dariya dan haka ta haye gadonsa ta kwanta batare da ta shafa mai ba , mansa ya Wauko yana shirin buWe towel Win ta fizge tace "" wai kai kyakkyawa bana ce maka in mutum ya fara ™irga ΄an gidansu ba 'a so adinga gani ?"" ko so kake su™i fitowa , waro ido Khamis yayi kana yace "" taSS kekam a ina kikayi gadon surutu bakinki sam baya rufuwa gurin magana , maza tashi in shafa miki muje muci abinci kinga ™arfe tara fa yanzu , nidai ka fita ganinan zuwa Aisha ta faWa tana turo baki. !"

Dan Allah kuyi ha™uri na rashin samun update ba'ason raina bane hakan masu yimin magana banyi post ba gashi

amma babu yawa ina yinku my fans ana tare .

*MOM ISLAM*

*YARINYA MAI TABARGAZA*

*Zainab Habib (Mom islam*

*Wattpad@ momislam2020*

*AREWA WRITERS ASSOCIATION*

BOOK 1

Page 72 & 73

"Ficewa yai daga bedroom Win ya dawo palo yana murmishi shikam Aishan shi tana sashi nishaWi ainun, yana tsaka da tunani yaji ta taho da gudu tana dariya Waga kan da zeyi yaga tasa wata riga blue a jiki an rubuta beauty baby ,baisan time Win da yaje shima da gudu ya bata hug ba ya rungumeta tsam a jikinsa yana sha™ar kalar ™amshin turarensa da ta sanya , my Esha zo muci abinci yau kin barni da yunwa fa , zaro ido Aisha tayi tace "" babu ruwana kaine ka™i ci nikam ai a ™oshe nake amma tunda abincin gidanku yafi na ko ina daWi wlh sai naci koda zanci nayi amai , rufe mata baki yayi kana ya buWe foodflaks Win dake Wauke da jollof Win shinkafa da taji tankakkiyar hanta da kayan lambu da kifi , zubawa yayi a plet ya Wauko cokali bakinta ya fara kaiwa tare da yi mata bismillah , jin Aisha ta tauna gudan kifi yasata ri™e hanun Khamis tace "" tsaya ina zuwa bari ayi maka dabara , tsayawa Khamis yai dan baisan manufarta ba , ganin ta buWe foodflaks Win da ya Wibo abinci yasa shi zuba mata na mujiya yana kallota , hannu tasa tana tona abincin cikin sa'a taci karo da kifi manya tana loma tana daWa zaro ido ,ganin abin zaiyi yawa yasa Khamis tsorata yace "" my Esha kinason kifin shine bakice a dafa miki ba akan me ?"" Aisha dake suWe hannu tace "" kai ni walh duk wani abu da zaiji gishiri da maggi ina sonshi yanzu dai zakasa a girkamin kifinne ?"" eh Khamis yace "" yana murmishi itama murmishin take amma ta™i cin abincin , waya Khamis ya Waga ya kira Ammi lokacin ™arfe goma na dare kowa ya kwanta itama ta fara bacci , a tsorace Ammi ta farka ta duba mai kiran saida gabanta ya faWi sosai ta ambaci innalilahi wa ina ilaihir raji'un kana ta Waga kiran tare da sallama , Khamis ne yace "" Ammi Aisha nason cin kifi pls a soya mata yanzu , Waga kai Ammi tayi ta kalli agogo kana tace "" dare yafara nisa meyasa bazata bari sai gobe ba ?"" uhm Ammi ki taso baba indo dan Allah , ganin ranshi yaWan Saci yasa Ammi cewa "" tom karkayi nisa da waya ok yace "" kana ya aijiye wayar , kyakkyawa kasan me ?"" Aisha ta faWa tana suWe hanunta a'a Khamis yace "" wlh banason komawa gida yanzu saboda anacin daWi a gidannan amman ni gaskiya gobe koko zansha da ™uli dan wlh nayi kewarshi ,zaro ido Khamis yayi yace "" Aisha kenan Allah ya kaimu goben ,amen tace "" tare da mi™ewa daga gurin tace "" ita kalo takeson yi babu inda ya iya haka ta kuna mata film a mbc action wani film suke haskawa mai kyau wanan film Win ya Waukewa Aisha hankali ko gyangyaWi batayi bare ta runtsa ido , Khamis ko sai darara hamma yake ko a jikinta !"

*Nasan kunyi ha™uri na rashin jina kwana biyu hakan ta faru ne sakamakon ba™i da nayi amma yanzu alhmdulilh yau

sun tafi insha Allah zaku dinga jina kullum babu yawa .

*MOM ISLAM*

*YARINYA MAI TABARGAZA*

*Zainab Habib (Mom islam*

*Wattpad@ momislam2020*

*AREWA WRITERS ASSOCIATION*

BOOK 1

Page 74 & 75

"Ring Win

17 / 19