Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

YARINYA MAI TAÆAR GAZA Farashin Wasa by Zainab Habib

Author :  Zainab Habib Category :  African Stories & Novels

Chapter   1 / 19

1 to 3K   out of 56.5K words

ÿþ"[14/07, 7:37 am] Mom Islam Ce : *YARINYA MAI TAAR GAZA*"

Typing

STORY AND WRITING

BY

*Zainab Habib [mom islam]*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DUKKAN YABO DA GODIYA SUN TABBATA GA ALLAH MAŠAUKAKIN SARKI MAI KOWA MAI KOMAI YA ALLAH KABAMU RAI DA LAFIYA DAKUMA NISAN KWANA KAMAR INDA NAFARA RUBUTA WANAN LITTAFI KABANI IKON KAMMALAH WANAN LITTAFI LAFIYA AMEN YA ALLAH*

"Masoyana masu son ganin farinciki na, dominku nafara rubuta wanan littafi sbda ™auna da kuke nunamin ,amma inhar kuka ™i yin comments wlh Allah zankoma wattpad da typing gaskiya dan babu abinda na tsana irin kayi karatu ka wuce . dafatan zaku bani haWin kai."

*AREWA WRITERS ASSOCIATION*

Telegram links https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2

Wattpad momislam2020

FREE BOOK

Page 1 & 2

"Wata yarinya ´ar madai daiceya na hango zatakai shekara goma da aihuwa , tafe take tana rawa tana gudu , tana isowa gidan nasu mai Wauke da ginin siminti da Wakuna huWu , Waya na mahaifiyarta , Waya kuma na mahaifinta Wayan kuma kitchen ne, Wayan kuma nata wanda take kwana ,"

Su biyu Allah yabawa iyayensu da Aisha da yayanta Zakari .

Zaiyi kimanin shekara ashirin da bakwai a halin yanzu yana neman auran wata yarinya mai suna Fiddausi. !

"Ranar Juma'a Aisha taci kwaliya tasa rigar atamfa ta sallar ta , da gudu ta ™araso ta hau kan cinyar mama tana cewa "" mama nayi kyau kuwa ?"" murmishi mama tayi tace "" ´ar albarka kinyi kyau sosai ."

Aisha nason intayi kwaliya ace tayi kyau inko mutum bai faWa ba yasan ragowar.

"Fitowa tayi babu mayafi a jikinta , ™ofar gida ta nufa tana tafiya nata ™walawa ™awarta kira mai suna Ummi , tunda Ummi ta hangota ta taho da gudu ta rungumeta tana cewa "" yanzu ta ina zamu fara ?,samun dakalin ™ofar gidansu Ummi sukayi kana suka zauna sunata shawara a tsakaninsu ,"

"Shin ta ina zasu fara , ganin wata yarinya na tahowa kanta Wauke da tiren tallah , da alamu gyaWa ce ."

"Aisha ce ta mi™e kamar zatayi gaba ta Saro da tire da wawushi gyaWa ™ulli biyu , ´ar hamsin hamsin , kururuwar ihu"

"yarinyar tasa tana Wura musu zagi , ko War basuyi ba suka ruga da gudu dan zagi ba damuwarsu bace , sudai susamu burinsu ya cika."

"Suna zuwa wani lungu kowacce ta kunce nata Waurin gyaWar tanaci suka shiga hirar insun cinye ina zasu nufa ?"" Ummu dake bushe gyaWar da ta Sare tace "" shagon lawali zamu wlh duk wayonsa yau saimunci wanan kaji da yake soyawa ta amare , tafawa sukayi kana suka karkaWe zani suka nufi shagon lawali , lokacin ™arfe huWu na yamma , samunsa sukayi kwance a gefe tukubar gashin na cikin shagon , saWaf saWaf Aisha ta shige ta janyo tsinken da ya tsire kaza , ™arar ™arfen da yaji ne yasashi buWe ido , sunayin ido biyu suka ruga da. !"

Wanan somin taSi ne inaganin comments da shar'hi zakuga wani insha Allah kunsan zuciya nason mai kyautata mata

.

"[14/07, 7:37 am] Mom Islam Ce : *YARINYA MAI TAAR GAZA*"

Typing .

STORY AND WRITING

BY

*Zainab Habib [Mom Islam]*

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*

Telegram links https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2

Wattpad momislam2020

FREE BOOK

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*.

Page 3 & 4

"Shima da gudu ya bisu amma ya kasa kamasu , haka dai ya ha™ura ya dawo kan dogon bencin da yake zaune yana"

maida nunfashi .

"Na shiga uku kazar dubu biyu shegiyar nan ta zunduma , cewar Lawali harda ´ar ™wallar sa yana tuna Wan jarin nasa dabai taka kara ya karya ba ."

"Su Aisha basu tsaya ko inaba sai a shagon wani mutumi mai siyarda goro , sanin shidai bashida abinda zasu cuceshi kuma ko sun zo baya korarsu yasa suke yada zango anan ."

"suna zama suka fito da kazar lokacin mai shagon ma ya rufe ya tashi yace "" musu insun gama su shigar masa da buhunsa cikin rumfa ,"

Amsawa sukayi da to

"Suna shirin fara rabo sukaji hirar wasu samari suna cewa """

Ai wlh yanzu kazar Lawali tazamo wa ´an mata masifa sai dai amare suci dan wlh duk budurwa ko saurayi yaci

kazarnan to ranar saiya gane bashida wayo .

"HaWa ido su Ummi sukayi gabansu ya fara faWuwa dukda basusan aure ba ,sunajin labari a gurin ´an matan"

"islamiyarsu sunsan wani abin daga ciki ,"

"™udun dune kazar sukayi Aisha ta mi™awa Ummi tace ""barin samo leda zanzo in gaya miki inda zamu kai."

"Jikin Ummi banda rawa babu abinda yakeyi, gashi har ana kiran sallar magrib Aisha bata dawo ba , idanunta duk sunyi ja tsabar tsoro,"

"Hango Aishan da tayi ne tana tahowa hankalinta ya kwanta ,"

"cewa Aisha tayi , ke Ummi Lawali yakusa kamani hmm badan Allah y temake ni ba aida nashiga uku ,"

"inayin kwana na janyo leda a shagon Hambali kawai ya taho da gudu yana shirin cafkemin mayafi , tana maganar tana maida nunfashi ."

"Ganin fuskar Ummi da alamun fushi yasata dakatawa da bata labarin tace "" lafiya kuwa Ummi ?Hawaye ne suka zubo daga fuskar Ummi tace "" yanzu ina komawa gida wlh Ummana sai ta dukeni gashi dare yayi ,"

"Dariya Aisha tasa kana tace "" aiko duka baya kisa a daki fata abar fata karma kiji tsoro yanzu zomuje kawai ,"

"Ta mi™awa Ummi ba™ar ledar tace "" sako kazar anan muje kiga ,"

"Ummi ta saki ranta amma yawunta na tsinkewa , kasa ha™uri tayi tace "" Aisha ina zamukai kazar ? nidai wlh a raba"

"abani tawa ,"

"Aisha da tafi Ummi wayo tace "" lallai kinason a kasheki a gida wanan kazar tanasa hauka , zaro ido Ummi tayi kana tace "" taSS gara da kika faWamin yanzu wa zamu kaiwa ? Aisha ce ta ™yal ™yale da dariya tace "" budurwar yaya Zakari Fiddausi ...!"

Muje zuwa fans ina gwada yanayin karSar littafinne inkunason typing mai yawwa to kuyi comments inji daWi .

MOM ISLAM

"[14/07, 7:38 am] Mom Islam Ce : *YARINYA MAI TAARGAZA*"

Typing .

STORY AND WRITING

BY

*Zainab Habib [Mom Islam]*

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*

Telegram links https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2

Wattpad momislam2020

FREE BOOK

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*.

Page 5 & 6

"Suna tafe suna hira har isha'i tayi ko a jikin su , Aisha tasan yau yayan ta bazai zo hira ba amma ba lallai budurwar ta sani ba kasancewar bata da waya , shikuma yatafi ziyara gidan abokinsa ."

"Aisha dake daWa gyara ledar kazar tace "" Ummi ki gyara gyalenki ki shiga gidannan kice wai Fiddausi tazo inji yaya Zakari , ri™e baki ummi tayi tana jimama aikan , cikin faWa Aisha tace "" tunda bazaki je ba mu kunce wlh wanan karan inmuka kunce mundena magana ,"

"Da sauri Ummi ta faWa gidan ta ™arasa har ™ofar Wakin su Fiddausi tayi sallama ,"

"Mamanta ce ta fito tana cewa waye ? tare da amsa sallamar , nice Fiddausi tace "" ta tsuguna har ™asa ta gaida maman"

Fiddausi .

"Wai anty Fiddausi tazo inji yaya Zakari ,"

"Washe baki maman tayi kana tace ""Wan albarka kice tana zuwa , mi™ewa Ummi tayi tare da cewa "" to ta fice zuwa"

gurin shugaba Aisha.

"Aisha na ganinta tace "" ya akayi Ummi ? gatanan fitowa Ummi tace "" jiyo ™amshin turare yasasu waigawa , ganin Fiddausi ce sanye da rigar atamfa sai zuba ™amshi takeyi , yasa su dur™usawa kamar da gaske , cikin haWin baki sukace ina wuni anty ."

"A yangace ta kallesu tace "" lpy ina My Zak Win ? Aisha ce ta harareta ta gefen ido , bata bari ta gani ba ,"

"Tace "" mu a ma™otansu muke"

"Ni sunana Ladidi ta nuna Ummi tace "" ita kuma sunanta Kande , ™unshe dariya Fiddausi take tace "" taSS wanan suna haka kamar kun fito karkara , basuce komai ba suka mi™a mata ledar kazar , karSa tayi cikin farinciki tace "" my Zak yana sona over to ku wuce ku tafi gara da baku kawomin gida ba ,"

"suna tafiya suna waigenta , ganin ta sami guri a dakalin ™ofar gidansu ta zauna ta buWe ledar yasasu tsayawa can nesa suna kallonta ,"

Cin kazar nan takeyi hannu baka hannu ™warya kamar mai yunwa kasancewarsu talakawa ba koda yaushe akecin

kaza ba .

"Juyawa suka sunata dariya , Ummi tace "" dare fa yayi nizan wuce gida yunwa nakeji , kowacce ta shige gida kasancewar katanga ce ta raba gidajen nasu , Aisha na shiga tayi arba da yaya Zakari a zauren gidansu , wata uwar harara ya galla mata tare da cewa ina kikaje nafita nemanki tun Wazu ban ganki ba ?"" kuka Aisha tafara tana cewa "" kayi ha™uri yaya wlh ba ko ina naje ba , gidan su mama naje Ummi ta dubanin littafin islamiyata shine maman ta aikemu mu siyo mata gari tayi daren girki ,"

"To zabiya wuce gida Zakari yace "" tare da yimata nuni da yatsansa , tana shiga mama ta tare ta , inda ta gayawa yaya Zakari haka ta gayawa mama , cikin sa'a ba'ayi mata komai ba ."

"Ummi na shiga gida ta tarar da mamanta tana kwashe shanya , cikin faWuwar gaba ta ™arasa tare da cewa sannu"

mama

"Ywwa a yawo maman tace "" tana zabga mata harara ke bakida gudun magana ko ? bakyajin abinda ake gaya miki ko Ummi ina kikaje ?"" gidansu Aisha batada lafiya cewar Ummi , subhanallah mama tace "" cikin sigar tausayi , mai yake damunta ? mura Ummi tace "" kana ta shige ciki ,"

Babu maganar sallah sai ma janyo kwanon abincin ta da tayi ta fara kai loma .

"Saida Fiddausi ta cinye wanan kazar ta taune ™ashi ta goge hanunta da mayafinta kana ta nufi gida , tana shiga ta wuce Wakin da take kwana dama ita kaWai ce mace "" yayunta maza su biyu ne kuma a shagon ™ofar gidansu suke kwana ,"

"Kwanciya tayi tana juyi tanajin soyayyar Zak Winta a cikin kowane sassa na jikinta , misalin ™arfe goma na dare baci na shirin Waukarta tafara jin wani irin kasala tare da mutuwar jiki , tunda take a duniya bata taSa jin abinda takeji yau ba , jitayi mararta na murWawa ga sha'awa da takeji tama rasa ya zatayi , runtse idanunta tayi tanata juyi tana cije baki tare da ambaton sunan Allah , nashiga uku , Fiddausi tace "" tana hawaye ga ciwon mara , a sunkuye ta fice ta tafi bayi tana nishi , da gudu mamanta ta fito dan taWan jima tanajin kamar ana kuka , ganin Fiddausi a haka yasata zaro ido tare da cewa gudawa kikeyi ne !"

*Mom islam *

"[14/07, 7:52 am] Mom Islam Ce : *YARINYA MAI TAARGAZA*"

Typing .

STORY AND WRITING BY

*Zainab habib [mom islam]*

*[AREWA WRITER'S ASSOCIATION]*

Telegram links https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2

Wattpad momislam 2020

FREE BOOK

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 7 & 8

"Hawaye nabin kumatunta ta yi azamar janyo hanun mama tana yimata nuni da mararta , jinjina kai mama tayi tare"

"da sa™e sa™e iri iri , bari mahaifinki ya dawo daga siyo maganin sauro ayi magana , aure kikeso wlh ,"

"Wani uban ihu da Fiddausi ta kwaWa ne yasa mamanta yin shiru da maganar tayo kanta a firgice , Fiddausi"

".....Fiddausi .. shiru babu motsi a tare da ita , wata uwar tsufa ce tafara suntiri a fuskar mamanta tana mai maita innalilahi , komawa Waki tayi da gudu ta Wauko wayarta Nokia ta danna lammbar yayan Fiddausi , cikin sa'a ta shiga , yana Wauka kafin yace "" wani abu mama tace "" kazo gida babu lafiya , tana faWar haka ta kashe wayar tana cigaba da kuka , gashi babansu bai shigo ba."

"Da gudu yayan Fiddausi ya shigo jiki na rawa dan tunda mamansu tace "" babu lafiya Hankalin shi ya tashi , gani mama ,"

"Fuskar mama ji™e da hawaye tace "" kaimu asibiti a mashin Winka ,"

"babu musu ya fice ya gunguro mashin Win suka nufi asibiti , da™yar suka sami ganin likita har aka basu gado , likitar data shigo duba ,Fiddausi tace "" su mama subata guri , ficewa sukayi cikin jimamin halinda ta shiga , ™o™arin ceto nunfashinta tashigayi cikin sa'a dakuma ikon Allah akayi nasara nunfashin ya dawo dai dai."

"Fiddausi na buWe ido ta fashe da kuka hanunta akan mararta , likitar ce ta matso kusa da ita kana tace "" a sannu ya jikin ?"" Waga kai tayi alamar da sau™i ."

a gwaje gwajen da mukayi mungano magani kikasha na ™arin sha'awa shiyasa kika galabaita .

"™ara sautin kukan Fiddausi tayi tana cewa "" wlh ban taSa zina ba kuma ni bansha kowane magani ba , Wan murmishin gefen baki likitar tayi kana tace "" to shikenan yanzu kinsan dole in sanar da iyayenki abinda bincike ya nuna mana ? zaro ido tayi tafara haWa likita da girman Allah , kasancewar likitar mai tausayi dakuma sau™in kai yasata cewa "" dont worry bazan faWa ba ,"

"amma ki kiyaye saboda gaba ,"

Yan zun ma bawai an gama bane dole ki fito da miji cikin sati sbda nanda one month idan ba'ayi miki aure ba komai

"zai iya faruwa , sbda abinda kikasha mai ™arfi ne dole sai kinyi aure zai lafa ,"

"Firgici tashin hankali duk Fiddausi ta shigeshi , to nagode doctor cewar Fiddausi ."

"Dafa kafaWar ta likita tayi tace "" na Waukeki a matsayin ™anwata so karki damu nasan abinda zan cewa iyayenki . likitar na fita Fiddausi ta runtse idanunta tare da tuno kodai kazar da taci ne yasata wanan masifar , noo ta girgiza kai my Zak bazai bani abinda zai zamo min matsala ba sai dai ko gidansu Ameera danaje ne naci wani abu abinka da masu aure ."

Anan dai tabar zancen bacci yayi awon gaba da ita .

"Koda likita ta sami su mama , tace "" yayan Fiddausi ya basu guri yana barin gurin likita ta dubi mama tace "" ba' ba wanan Wiyar taki gaskiya munyi iya bincike ."

"Binciken mu ya nuna mana inhar ba'ayi mata aure nanda wata Waya ba komai zai iya faruwa , tanada ™arfin sha'awa"

"so sai a kula ,"

"to nagode mama tace "" idanunta sun ciciko da hawaye ,"

"Zamu ™ara mata ruwa zuwa gobe da safe sai abaku sallama , daganan likitar tayi gaba ."

Tunani iri iri mama tafarayi akan Fiddausi to gadon wa tayo a danginsu dan basuda mai kalar halittar ta lolz .

"Washe gari marar tayi mata sau™i sai dai rashin ™arfin jiki haka yayan ta ya dawo ya biya kuWin asibiti aka basu sallama, kasancewar ba gida ya kwana ba."

"yayan ne yace "" Umma mai akace yana damunta ? kawar da kai mama tayi tace "" muje gida kawai banason tsayin magana yanzu , haka ya goyosu a mashin suka dawo gida ,"

"Mama na shiga ita da Fiddausi suka samu baba yayi musu abin karyawa ya share gidan yana shirin shiga wanka , fashewa da kuka mama tayi ta nufi Waki zuciyarta babu daWi , itama Fiddausin Wakinta ta nufa ta kwanta tanata sa™a da war wara tarasa mafitar lamarin ."

"Washe gari safe , maman Aisha ta fito da shirin zuwa anguwa , cuno Wan ™aramin bakinta tayi tana cewa "" mama nifa yunwa nakeji gashi rana tayi wlh inbabu abinci ficewa ta zanyi ehe , dariya mama tayi tace "" haba auta ina zaki kibari yanzu mallam zai shigo ya bada kuWun cefane , hu'um nifa koda ya bada banida kuWin ciko dan naga kusan kullum sai ribar ™ulu ™ulinki ya shige a cefane , mama ce tace "" ke banison kini bini yana kawowa ki Wora tuwo za'ayi har dare ,ki kwashe kowa ki sa masa nasa zuwa kafin ayin isha'i zan dawo ,Allah ya dawo dake lafiya Aisha tace "" tana tsalle , mama na fita ta shige Waki tana neman mayafinta zata fice yawo."

"Sallamar mallam da ta jiyo ne yasata Sata rai tayi wurgi da mayafin , sannu da sawowa Aisha tace "" kanta a sunkuye ,"

"yawwa ´ar albarka ga kuWin cefanen yi maza kizo ki Wora tuwo , da rawar jiki ta karSa Wari huWu ne ."

"Ja tayi ta tsaya tare da ™arewa kuWin kallo tace "" mallam kuWin bazai isa ba gari Wari uku da hamsinne wani shagon ma Wari hudu ,"

"zan saSa miki Aisha ko mahaifiyarki Wari uku nake bata dan yau naga kece zakiyi harda nama shine zakiyi min rashin kunya maza kije kiyo cefane kizo ki Wora tuwo , ficewa tayi fuskarta Wauke da murmishi , taje ta auno gari mudu Waya ragowar hamsin Win tace "" mai shago yabata gullisuwa ta duka , yana mi™o mata ta cukuai kuyeshi a zaninta ta nufi gida , tana shiga ta haWa wuta ta wanke tukunya tare da Wora ruwa , komawa Waki tayi tafara binci™ar ™uli mai suga , cikin sa'a taga Waurin hamsin aikuwa ta fito dashi da gishiri ta Wauko turmi tafara daka , sai da yayi laushi ta kwashe lokacin ruwan tuwo na tafasa ."

"RuWe tayi ta koma Waki tana ta shan gullisuwa saida ta shanye ta hamsin a lokaci Waya sanan ta fito ta tu™a tuwo ,"

"kwaso kwanuka tayi dana mallam dakuma kwanon miya dana mama dana Yaya Zakari ,"

"bayan ta sauke tuwon ta nemo mara tafara kwashewa tana gamawa takai

1 / 19