Author : Fatima Batula Category : Love
ta kamu da son ki ba,"a ran shi yai
maganar.
Abincin ta zubo mishi kamar yadda ya saba ita ke bashi a baki,yaci sosai sanan ya sha
magani,xama su ka yi su na jiran kiran sallar isha'i,ƙura mata idanuwan shi yayii,yana jin wani
irin abu a ran shi kamar ya janyo ta ya haɗiye ta yake ji.
Jin kiran sallar yasa duk su ka tashi shi ya fara shiga yayi alwala sanan ita ma ta shiga,bayan
sun idar da sallah,ya koma ya kwanta baya jin yin magana ita kuwa bata matsa mishi ba,dan ba
wani damuwa tayi ba,kwanciya kawai su ka yi,kowa yana saƙar zuciya daga haka har barci yai
awan gaba da su.
Kiran sallar farko ya tashi sabreen daga barci,tana tashi tayi addu'a sanan ta tashi gurin shi ta je
dan tashin shi.
Shi kuwa a lokacin yana tsaka da mafarkin da ya saba yi,hannu ta kai ta taɓa shi,"Ka tashi
lokacin sallah yayi."
Can cikin mafarkin yake jin maganar,ga shi a lokacin su na cikin love.
"Ka tashi! da ƙarfi ta faɗa wanda yasa ya tashi da sauri,yana haki yana nishi,a kan fuskarta
idanuwan shi su ka sauka,janyo ta yayi jikin shi ya rungume ta yana wani irin nishi.
"Yah lafiya kuwa,ko jikin ne?
Daman ba'a cikin haiyacin shi ya ke ba,yasan dai yaji tana magana amma bai fahimtar
abinda ta ke faɗi,hankalin shi baya jikin shi,gaba ɗaya ya ruɗe ya fita haiyacin shi,ta ko'ina a
jikin ta yake kai hannuwan shi,ruɗewa tayi jin yana kokarin zura hannuwan shi cikin
rigarta,gashi ta ƙwatar kan ta.
Cikin zaƙuwa yake wasa da halittar ƙirjin ta,zuwa yanzu Naufal ya ruɗe ya fita haiyacin
shi,koƙarin yaga mata riga ya fara yi,kuka ta sake me ɗan ƙarfi shi be san ma tana yi ba,ganin
yana ƙara kuƙarin raba ta da kayan jikin ta yasa ta ganna mishi cizo a kafaɗa,yaji zafi hakan
yasa ya sake ta,yana sakin ta,ta faɗa bayi da gudu tana kuka.
Da ƙarfin gaske yake sauke ajiyar zuciya,ji yake kamar yayi hauka kwanciya yayi ya runtse
ido,wani abu ke bijiro mishi a rai,ji yayi ba zai iya hakura ba,ko kaɗan bai taɓa tunanin haka
sabreen ta ke ba,zumbur ya miƙe sai kuma ya dawo ys zauna,yana kuƙarin ba zuciyar shi
hakuri,safa da marwa ya fara yi,duk dan yaji sauƙin abinda yake ji,da ƙyar ya isa sarrafa zuciyar
shi ta hakura.
Ita kuwa tana faɗawa bayin ta fashe da kuka wanda bata san dalilin yin shi ba,saida tayi me
isarta sanan ta tashi ta ɗaura alwala,kasa fitowa tayi dan tsoro da kunyar shi ta ke ji gashi
lokacin sallah na tafiya.
Ganin bata da niyar fitowa gashi lokaci yana yi kuma sai yayi wanka yasa ya fita daga ɗakin,dan
ba zai iya magana ba,balle da ita.
Jin shiruuu yasa ta ɗan leƙo ganin ba kowa yasa ta fito,ta fara sallah,tana cikin sallah ya
shigo bayi ya shiga,yana fitowa ya fara sallar shi ma.
Gaba ɗaya kunyar shi ta ke ji,kan ta a ƙasa ta ɗan kimtsa ɗakin,bayan ya idar da sallar ya
dawo ya kwanta,dariya yayi ganin yadda ta jin kunyar shi a ran shi ya ce,"Akwai aiki kuwa."
Ƙarfe bakwai daidai su Dady su ka iso asibitin ba su je office ɗin doc xain ba kai tsaye ɗakin
suka nufo,suna zuwa sabreen ta washe baki tai kan su,cikin so da ƙaunar juna su ka gaisa,har
naufal duk sun gaisa sosai cikin jin ɗaɗi,har lokacin naufal yana kula da sabreen bata yarda sun
haɗa ido ba dariya ma ta ke bashi.
Basu tsaya ɓata lokaci ba,su ka tafi gurin doc xain dan ya basu takardar sallama,ya kuwa basu
tare da musu fatan alkairi.
Har gurin motor doc zain ya raka su,yai musu sallama.
Naufal da Dady suna gama su kuma suna baya,har su ka isa gida,suna zuwa sabreen tai
ɗakin farrah,shi ma ɗakin shi yayi,kowa ya watse.
"Yadai malama."
Kallon farrah sabreen tayi haɗe da taɓe baki,ta juyar da kan ta kawai.
Dariya farrah tayi ta ce,"Yarinya kenan ai ina kula da ke a asibiti ",cikin dariyar da zolaya ta
ƙarasa maganar.
"ke fah ƴar iskace,ƴar sa ido kawai."
"Naji gayamin kun yi ne,kai lamarin ku sai ku asibitin ma."
Da sauri Sabreen ta tashi ta fita ɗaga ɗakin tana faɗin,"Idan na biye miki wuta zaki kai mu
banza ƴar isaka kawai."
Dariya farrah tayi sosai,tana mmk hali irin n sabreen.
Tana fita tayi ɗakin hajia,saida hajia ta gama yi mata tsiya sanan ta barta,ta kwanta.
Shi ma yana zuwa ɗakin shi ya kwanta bayan yayi wanka da tunanin sabreen a ran shi,addu'a
yake yi allah yasa dady ya barsu zu je gidan su.
Ita dai momy bata koma barci ba,abinci ta haɗa musu me rai da lafiya bayan ta gama ta koma
ɗaki tayi wanka sanan ta fito,lokacin ƙarfe goma sha biyu da kwata,ɗakin Dady ta. shiga barci ta
tarar yana yi tashin shi tayi,dan lokacin sallah yayi bayan ya tashi yayi wanka ya nufi ɗakin
naufal dan su tafi masallaci tare,kafin naufal ya shirya an kira sallah,yana shiryawa su ka fita ya
so ganin ta a falo .
Saida hajia ta idar da sallah sanan ta tashe ta,bayan tayi sallar ta koma ta kwanta hankali
kwance ba tunanin komai a ranta.
Bayan sun dawo lokacin duk suna falo,ware idanuwa yake yi amma be hango ta ba,wani iri yaji
yana marmarin ganin,"yanzun cikin nan mun dawo gida haka zaki tunda min,"ya faɗa a ran shi
,duk sai yaji da basu dawo ba.
Bayan sun zauna sun Dady ya tambaya ina sabreen,Hajia ta ce,"Barci ta ke yi."
"Ayyah ku barta ta huta tana buƙatar hutu,da nayi tunanin ko yau zaku tafi sabon gidan ku
wanda na siya."
Wani irin daɗi ya kama naufal wanda saida ya kasa ɓoyewa kowa ya fahimce hakan.
"Amma ina jin ku ƙara hutawa bari dai sabreen ɗin ta tashi."
Nan ma saida labarin zuciyar shi ya isa fuska,"Ya dady zai yi haka",ya faɗa a ran shi,yanzu ba
zai iya kayan wata mgn akan wanda dady yayi ba,da ya ce wani abu.
Har su ka gama cin abinci sabreen bata tashi ba,hankalin shiul baya gurin su,duk abinda su ka
ce daga eh sai a'a ya ke cewa.
Tashi yayi ya shiga ɗaki,lokacin kowa ya tashi dady ya fita,wayar shi ya ɗauka,number farrah ya
kira tana ginin kiran ta ɗauka da sauri.
"Ke turomin Number Sabreen yanzun nan",yana gama faɗa ya kashe wayar.
Dariya farrah tayi,"Hm su yaya manya,ko number matar ta ka baka da shi,tana mgnr tana tura
mishi number.
Tunda ya katse wayar ya ƙura ma wayar ido yana jikin numberta,ganin soƙon ya shigo ya buɗe
da sauri,kiran number yayi a ƙufule,ringin wayar ta fara yi ,ya ƙagara ta ɗauka.
Lokacin tana barci bata ji kiran ba ,har wayar ta katse,kira ya ƙara yi amma bata ɗauka
ba,wani jin zafi yaji a zuciyar shi,gaba ɗaya sai yaji ya ruɗe taya zata mishi haka,idan ta guje shi
a lokacin da yake fuƙatar ta,bai san yadda zai yi ba.
Kamar yaje ɗakin hajia yake ji,kwanciya yayi badan yana jin barci ma,"Taya zaki min haka ina
son ki,"a file yake faɗin hakan
Karfe ukku da rabi sabreen ta tashi saida tayi wanka sanan ta dawo ta saka duguwar riga ƙirar
dubai,kamar ance ta ɗauke wayarta ,tana ɗauka ta ga kiran"Ya Naufal" sunan da ta sa mishi
kenan,kallon wayar tayi ta ce,"Lafiya kuwa",kiran wayar ta shiga yi.
Daman har lokacin be kwanta ba yana jin ringin ya ɗau wayar ganin kiranta yasa ya miƙe
zumbur ya ɗau wayar.
"Sabreen",cikin sanyin murya ya faɗa.
A ruɗe ta ce,"Ba ka da lafiya ne jikin ne?
"Sabreen zuciyata ki zo ɗaki na."
A ruɗe ta jefar da wayar ta,tashi ɗakin shi ta nufa a ruɗe bata haɗu da kowa ba,tana shiga ɗakin
ta gan shi a kwance da gudu ta ƙarasa,juyo da shi tayi duk ta ruɗe ta kasa magana ga bakin ta
yana rawa.
"Sabreen zuciyata xata fashe!
A ruɗe ta taɓa zuciyar shi saida ta ƙara ruɗewa jin bugun zuciyar kuka ta fara yi rungume ta
yayi.
"Sabreen zaki fasa min zuciya,son yi yayi min yawa dan allah ki cece ni sabreen."
Ta abai-abai ga ke fahimtar shi,ta kasa magana gashi ya haɗa ta da jikin shi,wanda tana jin
dokan da zuciyar shi ke yi.
"Sabreen kimin alfarma ki zauna da ni,ki kula da ni ba zan iya rayuwa babu ke ba,plss sabreen
ki amince da ni dan allah mu tafi gidan mu muyi rayuwar mu."
Ta kasa magana ta kasa fahimtar inda maganganun shi su ka nufa.
Shiruu dukkan su suka,sai zuciyoyin su da ke bugawa,sun daɗe rungume da juna,sanan ya
ɗago ta suka fuskanci juna lauyin idanuwan shi duk sun canza wani irin yanayi ya tsinci kan
shi,cikin dakusassar murya ya ce,"Sabreen pls ke amince da ni bazan cutar da ke ba."
kai kawai ta ɗaga mishi alamar eh,ƙara rungumota yayi,shiruu tayi tana jin yana kissin ɗin ta
ko'ina.
"A'a yaya kayi hakuri dan allah,kar wani ya shigo fah."
danne zuciyar shi yayi ya sake ta,idanuwan shi a rufe,janye jikin ta tayi tana son fita daga
ɗakin,hannuwan ta ya riƙo.
cikin muryar da bai yi tunanin zata ji abinda xai faɗa ba ya ce,"Stay with me sabreen i can't
without u,ba zaki taimake ni ba."
maganganun shi sun kashe mishi jiki ainun,"me ye nufi yana son ta komai."
Cikin ƙarfin hali ta juyo ta ce lokacin hawaye sun fara zarya a idon ta,"Meyasa xan zauna da
kai,bayan baka so na,Malama haulat keke so,ni saki na zaka yi."
Da ƙarfi zuciyar shi ta buga,kama zuciyar yayi ji yake yi kamar zata fashe dan yadda take mishi
zafi,ganin halin da yake ciki yasa sabreen ta ruɗe riƙo shi tayi a ruɗe ta ce,"Waiyo Allah na! na
shiga ukku! zan zauna da kai har ƙarshen rayuwata dan allah kar wani abu ya fara zan zau....
Haɗa bakin su yayi wanda hakan yasa tai shiruuu sai wasu hawaye da ke bin fuskarta wanda
ba ta ce ga dalili ba,wanan karan dai shiruu tayi ta zubawa sarautar allah ido sai sarrafata ya ke
yi yadda ya ke so.
Saida ya gama jagwalgwalata sanan ya ƙyale ta,badan komai ba sai dan tuno a inda su ke
,kallon ta yayi tana hawaye haushin kan shi ya kama shi.
"Dan allah kiyi hakuri kin ji na kasa sarrafa kai na ne,plss ki daina kuka,ya sa hannu ya share
mata hawayen.
Rigarta ya fara gyara mata,daman bata saka komai ba sai rigar,idanowan ta a rufe tana
hawaye.
Janyo tayi yayi,"Kiyi hakuri ba zan ƙara ba kin ji ki daina kuka,"lallashin ta yai tayi har ta daina
kukan amma ta kasa buɗe ido ta kalle shi,gashi an kira sallar azahar.
"Sabreen ki buɗe ido kin ji Dady zai shigo yanzun kin son ya zo ya gan ki a..
Tun kafin ya rufe baki ta janye jikin ta,ta fita da gudu.
A lokacin Dady da momy sun fito,bata lura da su ba ta wuce da gudu,kallon kallon Su kai wa
juna,murmushi momy su kai magana da ido wanda su kaɗai su ka fahimce inda su dosa,daman
ɗakin naufal ɗin za shi har ya sa hannu zai buɗe sai kuma ya fasa ya juyo.
Ya daɗe anan inda ta barshi dan gaba ɗaya jikin shi ya mutu,sai can kuma yai ƙarfin hali ya
tashi ya shiga bayi yayi wanka sanan ya fito yayi sallah.
Da gudu ta shiga ɗaki binta da kallo kawai hajia ke yi,kwanciya tayi tana kuka wanda ba ta ce
ga dalili ba,ta kasa yin tunanin komai dan kwakwalwarta ta cushe.
Bayan sallar maqrib Dady ya tara su a falo,nasiha ya musu wacce ta ratsa ɗukkan jikin
su,sanan kuma ya ce naufal ya ɗau matar shi su tafi,kuka sabreen kamar ranar farko da xata
gidan naufal ,shi kuwa wani mugun daɗi ya maimaye shi saidai fuskar shi ta nuna,da ƙyar
sabreen ta rabu da so,direba ne zai kai su gidan ,akwai ƴar tazara sosai dan unguwar ba ɗaya
ba.
Kuka sabreen take yi sosai,kusa da ita ya matso duk da idanuwan ta a rufe su ke saida taji
kunya amma ta kasa ko da motsi sai ƙara sautin kukan da tayi,riƙo ta yayi,cikin sanyin murya ya
ce,"Sabreen baki so na?kina tsoro na ko?
Kamar bata san abinda ta ye faɗa ba tai banza da shi,ganin hakan yasa ya ce,"Sabreen plss ki
daina kuka har cikin rai na nake ji,zan nuna miki so wanda ba wanda ya taɓa nuna miki irin
shi,dan kiyi hakuri kin ji."
Anan ma shiruu tayi kamar bata jin shi.
"Ni dai ban taɓa ganin inda miji ke ba mata hakuri tai banza da shi ba,shiyasa Haulat ta fiki
dan ta iya komai kuma duk abinda na ke so shi ta ke yi."
Kuka sabreen ta fashe da shi me ƙarfin gaske,rungumuta yayi,janye jikin ta tayi cikin kuka ta
ce,"Daman baka manta da ita ba?
"Eh ita duk abinda na ke so shi take yi."
Kuka sabreen ta ƙara fashewa da shi.
"Yi hakuri kin ji Baby nah ke kaɗai na ke so a duniya a kan ki na san meye so,amma ban
manta da haulat ba,dan ta iya soyayya idan kin so na manta da ita ki yi dukk abinda na ke so
kin ji."
kalaman shi har ranta take jin su,ɗaga mishi kai wai tayi,wani irin mugun daɗi ya kama shi.
Gida ya haɗu yafi wance haɗuwa sau biyar,da koma da komai a cikin shi,ba su tsaya wani
zagaye ba su ka shiga wani ɗaki,ya umarce ta da suyi sallah bayan sun idar ya kalle ta ya gane
yanayin da ta ke ciki a ranshi ya ce,"Sorry Sabreen ba zan iya hakuri ba da na hakura amma ki
kiyi hakuri da na."
Toh fah! an zo gurin ni dai ɗan abinda na sani kenan shi ma a book ɗin k/mashi na gani,nan
gurin yafi ƙarfi na dan wllh ban san komai ba dan haka nayi nan♀♀
Cikin salo da wayau da dubara yabi da ita,amma sun sha kuka shi kuka ita kukawai ni batool
na kawo rahutan ƙarya.
~~~~~~~~~~~~~
Momyn haulat kuwa hauka tsuburan dan kulle ta a ɗaki ake yi,ita kuwa haulat gaba ɗaya ya
sukurkunci kamar sabon kamon hauka haka ta koma,ga ɗaya rayuwar ta sauya musu daman
momyn ke naiman kuɗin yanzun kuwa ba ta dan da ita da babu duk ɗaya.
Ba abinda su sakina ke yi banda addu'a dan basu ba je naiman magani ba,ita kuwa salma ta
gane annabi ya fako,ita kan ta haulat ɗin ta tuba tana son zuwa naiman gafara gurin su naufal
amma ta kasa dan yadda jikin ta yake,ta yanke shawarar tura sakina da naiman mata gafara
gurin su,rayuwar su ba daɗi kowa ya guje su ba masoya ,masoyan sun koma maƙiya.
Toh haka rayuwa ta ke,duk nisan jifa kasa zai dawo kuma duk wanda ya ce dukinyar wani ba
zata tafasa ba shi ma tashi kuwa ko ɗumi ba zata yi,duk abinda ka shuka shi kake girba.
baƙinciki hassada duk wani mugun hali ya ubangiji ka raba mu da su,bamu da wayau bamu
da dubara ya allah ka tsare da zuciyoyin daga munanan aiyuka.
Amin ya allah.
~~~~~~~~~~
"Nidai ka maida ni gida."
Marairaice fuska yayi ya ce,"Dan allah sabreen kiyi hakuri bazan ƙara ba,ba zan iya rabuwa
da ke da domin ke mafarki na kuma zahiri na."
"A'a ƙarawa zaka yi na sani."
Murmushi yayi dan ta bashi dariya ma,"Ba zan ƙara ba."
"Idan ka ƙara xan gayawa Dady da hajia."
"Na yarda yan zo taso nayi miki wanka."
"A'a bana so." ta saki kuka,kallon ta yake yi yana jin wani irin mugun son ta na ƙara yawa a ran
shi.
Haka rayuwa ta cigaba da tafiya cikin jin daɗi da ƙaunar juna tun sabreen bata yarda tana son
naufal ba har ta yarda.
Farrah kuwa an daidaita da doctor zaina an saka ranar bakin su,lokacin sabreen na ɗauke da
ciki.
Sakina kuwa ita da salma sun zu gurin naufal da iyayen shi duk su ka gaya abinda ya
faru,dady kuwa har kuka yayi shi da momy da ma hajia,suka ƙara godewa sabreen dan ba dan
ita ba da basu hakura ba,sun yafe mata har sabreen wacce daman bata da riƙo ka kaɗan.
An yi bikin farrah cikin jin daɗi an gashe naira dan lokacin naufal ya zama babban mutum mai
ƙuɗin gaske,bayan bikin da sati biyu Sabreen ta haifi ɗa namiji sunan mahaifin ta ya ci su ke
kiran shi da Ayman kyakyywan yaro mai kama da iyayen shi,bayan sun yi arba'in.
Suka tafi kasa mai sarki saida,sanan su ka wuce malesia anan Sabreen zata cigaba da
karantun ta.
Bayan shekara hudu Sabreen ta gama karantun ta computer ta karanta,a lokacin ta ƙara
haihuwa ƴa mace,ita ma farrah ta haihu.
rawuyar jin daɗi da so da ƙaunar juna,Hajia kuwa girma ya ƙara kamata sosai.
Kwance ta ke kan cinyar shi tana kallon shi tana murmushi shi ma kallon na ta yayi.
"Haske nah!
"Yadai Baby nah
Saida ta murmusa sanan ta ce ,"Haulat zamu saka wa ƴar mu."
Ɗa ƙyar ya iya maimaita sunan,"Haulat wani irin suna