Author : M SHAKUR Category : African Stories & Novels
ne da no need kuma sanar da yan uwanku cus dazaran yallabai
yagaji da mata yake rabuwa da ita but you can rest assure baza’a taba cutar da
yaranku ba saima dumbin benefit da auren yake tattare dashi dan this is life
changing opportunity auren yaron richest man in Africa, and number 5 richest man in
the whole entire world, you all are here for money and zaku samesu” tai dan shiru
tana kallon yanda kowa ya natsu yana kallonta tace “some of sharrudan mu is koda
wasa bamu yarda labarin auren nan yafita ba ko bayan an rabu, yallabai bayason
damuwa ko matsala kawai shi mutum ne maison hutu, should incase yarku tayi ciki
munason yara zamu amsa but yarinyar ko yaron da za’a samu batada wani alaka da
mahaifiyarta, kusan da wannan, idan kunada wata bukata ku rubuta bayan kun karanta
kuyi sigining files dana baku azo adaura auren zakuji alert immediately after”
jikinsu har wani rawa yake kawai signing suke duk ta amamsa tafita ba’a jimaba wani
malamai biyu suka shigo da more bodyguards a hall din aka daddaura aure suna biyan
sadaki miliyan goma goma each aka shafa matan sukai sallama da iyayensu PA tazo tai
gaba dasu iyayensu suka fice hankalin kowa akwance iyayen na fatan yaransu su sami
juna biyu.
Clinic sukaga an wuce dasu dudda already daga ta wajen Hajiya Daraja an musu test
but saida aka kara musu har pap smear akai clearing nasu sannan akadauki kowacce
akakai lafiyayyen bangare da ita.
Yana zaune tareda Noor dake saman jikinshi tana wasa da wayanshi wanda tasaba
tafison wayan Babanta kan duk wani iPad da laptop da phones nata dan babu wanda
bata dashi aka shigo dakin daga kai yayi ganin wani hadadden guy ne yashigo da
kansu ke kusan daya da Khaleel, ga kitso akanshi yayi locks da gashinsa, Noor tace
“Hi Uncle Sameer, some bad people took me away but one Fairy Angel Anty with my
Dady rescue me, and Fairy Angel Anty tagoyani abayanta” Dasauri Sameer yazo wajen
ta tashi dasauri tana nunamai hannunta daya kumbura ashagwabe tace “Uncle Sameer my
hand it’s hurt” cikeda so yace “sorry Special Noor, mezan siyamiki that will take
the pain away”? Murmushi tayi tadan juyo takalli Khaleel dake kallonta kuri tace
“Dady will get angry yaji, bring your ear” dasauri Sam yabata kunnenshi tace “sugar
cube” zaro idanu Sameer yayi arayuwan Noor tanason sugar cube gidan gabaki daya an
dena amfani da cubes na sugar saidai sugar powder sabida Noor cus zata iya shanye
kwali daya aka batta, dan dariya Sam yayi shima yagaya mata a kunne zaizo ya kaita
su sayo, tsalle tafara tana dariya tace “you are the best Uncle” tayi kofa da gudu
Khaleel yabita da kallo tafice sannan Sam yace “Hey Cousin” watsamai mugun kallo
Khaleel yayi Sameer yakama hannunshi yace “sabida kai I just had to leave
everything nazo ko gida banje bafa, I just landed nazo nan straight Mommy da Pops
suka sanar dani meke faruwa i was angry ba’a sanar dani ba since, shine wai they’re
throwing party for you nazo and invite all our friends, please ya akwai babes”?
Sharesa Khaleel yayi cus haushinsa yakeji, Sam yace “kai nai mistake banje da Babe
dina this Shanghai danaje ba kumani banson matan china wlh, na wahala saisa nabi
available flight nataho, kai you’re so lucky shege nawa kowa kakeson ci har gida
za’a kawo kubiya kudi a daura aure kaci, but why marrying her though? That’s abinda
nakasa ganemaka see if I want 100 babes yau zan samosu and do whatever I want dasu
wats the point na aurensu bayan nasan wasa kawai nake” dan yatsine fuska Khaleel
yayi cikeda iskanci yace “cus marrying those desperate creatures is fun! And I love
fun!”.
[9/15, 11:58 AM] Halima KW: 💫GARGADAN SO💫
✍🏻M SHAKUR
JUZZYFABSEVENT BUSINESS NE DAKE BAMA MUTANE SERVICES NA
Event Decoration and catering service for all types of events such as weddings,
corporate events, Naming ceremony, birthdays, etc.
CONTACT THEM SUBAKI THAT YOUR DREAM EVENT HOSTING😍
*Muna abinci mai inganci da dadi both Nigerian dishes and continental dishes*
Instagram: @Juzzyfabevents
chat them up now
wa.me/+2347032644814
1️⃣
4️⃣
EPISODE 1️⃣4️⃣
Ihu Sameer yayi yace “shegen yaro like en u can have duk wacce kakeso in this
world” dagamai gira daya Khaleel yayi irin of course kana ganinsu kaga yaran masu
kudi da basusan darajan komiba kawai shirye shiryen Party suke abinsu.
Wuraren 10 nadare Party yafara, lafiyayyen exclusive party akeyi wanda sai yaron
dayakai zai iya attending, anata having fun, ga mata, ga giya ga music ga food
daban daban su azul ga shisha, ga securities na patrol suna gadin yaran.
Mommy da Excellency ne tsaye ata window dakinsu suna kallon Khaleel dake waje, the
way he’s just smiling hannunshi rike da pipe yanashan shishi yana magana da few
friends idanunshi na lumshewa yanadan dariya yasa hankalinsu ya kwanta, Excellency
yakalli Momy yace “thank you Madam” yajawota yana kama kafadanta yace “idan Khaleel
naganshi yana farin ciki haka sai hankalina ya kwanta kinsan kwana nawa yau nakasa
paper work? Nakasa attending meetings dina, rayuwana tsayawa chak yake because of
Khaleel” Mommy tace “wlh nasani Husby but worry no more yariga ya soma warwarewa,
bari naje naduba Noor tayi bacci since, sainaje wajen duba gyaran da akema yarinyar
da za’a kaimai kafin yashigo” dasauri Excellency yace “okay” fita tayi Noor taduba
dake bacci peacefully sannan tawuce wani daki da aka rubuta spa ajiki kai tsaye ta
shiga jiki, professional masu gyaran jiki guda biyu ne ke kan wata yarinya dabazata
wuce 25yrs ba cikin wani pool na madara suna hada kai da Momy tasauke kanta kasa da
sauri jikinta har bari yake tace “ina yini Ma” PA Momy takalla hakan yasa PA tace
“ke fito daga ruwan” adan kunyace yarinyar tafito takai hannunta tana kare kirjinta
tana harde kafafunta PA tace “ki sauke hannunki ki tsaya da kyau” kanta akasa ta
sauke hannunta ahankali tana gyara tsayuwanta daga sama zuwa kasa Momy tamata
kallon wulakanci sannan tace “she’s okay” tajuya tafito itakuma aka komar da ita
ruwan, Momy tawuce tazauna afalo aka kawomata shayi tanasha takalli PA tace “ana
gamawa select the best kayan bacci sai akaita bangarenshi”.
Wuraren 1:53 nadare bodyguards dinshi suka shigo dashi abuge yanadan surutu da
bazaka ganeba dasauri Momy ta taso tazo wajen tana kallonshi tace “ku kaishi
dakinshi” ta shafa fuskanshi cikeda so tace “good night baby” abuge idanunshi har
basa buduwa da kyau yace “Moooooooomyyyyy I need…….ahhhhhhmmmm…” yadaura hannunshi
kan kumatunshi yana turo pink lips dinshi looking so cute, saikuma yasauke hannun
yakai saman wandonshi yana kokari bude belt gaban wandon natashi dasauri Momy tace
“take him to upstairs his room tell the lady to take care of my Son” atare sukace
“yes Ma’am” side nashi sukai dashi Momy takoma wajen zamanta tana sipping tea, sama
sukai dashi yana tutturesu har zuwa gaban dakin da kai tsaye suka bude suka shiga
adan firgice yarinyar ta tashi zaune, bodyguards din sukace “madam tace take care
of her son” suka juya suka fito shikuma Khaleel ya jingina da bango yana bude belt
din wandonshi yana turo baki, kallonshi yarinyar take tadade tanason Khaleel cus
yana social media, every lady crush ne a online sabida yanda yakeda kyau and he
always post workout pictures and videos nashi, he’s the Most followed bachelor a IG
yanzu with over 25Million followers baya following ko mutum daya shi, idan yayi
posting abu zaka iya ganin comment sama da dubu yau gata gashi, mijinta, ohh inama
Allah yasa ta sami cikinsa yau, sauke wandonshi yayi kasa a buge yana sauke boxer
ma idanunta suka sauka kan katon gabanshi kaman rodi tangal tangal yafarayi da kyar
yakai gado sannan cikeda maye yace “comeeeee here” dasauri tazo tace “gani
yallabai” dick dinshi ya nuna mata yace “suc……k meeee” kneeling tayi ahankali takai
bakinta sama roughly yasa hannunshi ya danna kanta akai idanunshi na juyawa yana
tsuke baki kafin chann ya fizge dick din yatashi da kyar yana tangadi yajata yasa
tai bending ya tsaya ta bayanta baiyi wata wata ba kawai ya danna ciki…..
Kusan 10min Mommy na zaune a falo tana kallon agogo bangon dakin tana sipping tea,
sai chan tafarajin ihun Khaleel sosai yana sumbatu harda na maye, ijiyan zuciya ta
sauke sannan ta ijiye mug na tea ta tashi tawuce samansu zuciyanta kal.
Har shiddan safe Khaleel abu daya yake, koyadan huta chan zai juyo yafara, da kyar
wuraren bakwai ya feso ambaliyan sannan yawani turata tafado kasa daga gadon yajuya
yayi rufda ciki yahau bacci mai nauyin gaske, shiru yarinyar tayi tana maida ijiyan
zuciya tana kallonsa, he’s not her first, datana school tadan taba sex but then
bata tabayin wahalallen sex like this ba ko first time bata wahala like this ba,
tundaga kan yatsunta ciwo suke mata, fatan jikinta yayi jazur sabida yanda ya
mutsitsikata awulakance yayi kaman irin amfaninta kenan dama, ga dukan bombom
dayakeyi kaman irin toy abin wasa dinnan, neman kudi da abin duniya yasa takenan,
family su Khaleel family ne da yammata dubu ke fatan su shigo cikinsa, the only son
na richest man in Nigeria, idan this is wat it takes being in this family ba kasa
ba ko abayi zai dinga wurgata idan yagama she’s ready to stay and to serve him and
please him, in sha Allah bazata tabayin abinda zaisa yasaketa ba, In Allah ya yarda
ta shigo kenan, ta yunkura ta dafa bango ahankali tana tashi daga kasa, da kyar
tabude kofa tafito daga dakin, Mommy ta hango zaune nan falon sama tai shiga na
alfarma tana wani mahaukacin kamshi ga jarida a hannunta tana budewa tana sipping
tea, da sauri ta gyara riganta Mommy ta kalli PA ta dake tsaye gefenta batare datai
magana ba hakan yasa tazo da sauri da taimakonta suka karasa inda Mom take zaune,
har shakkan Mom take sabida yanda kana ganin matan kasan ba kanwan lasa bace,
ahankali tace “good morning Ma” awulakance Momy tace “take her away tai wanka tai
breakfast anjima tafito wajen shakatawa damu” PA tace “yes Ma”
Ficewa sukayi, yarinyar na ganin ikon Allah, haka masu kudi ke rayuwa, kaman irin
she’s just robot din dansu din nan, Momy tadan jima awajen sannan ta mike tsaye tai
murmushi ta tashi tawuce tafita daga dakin.
Wuraren karfe 3:00 na rana ya bude idanunshi kanshi na bugawa, da kyar yatashi
yazauna yana yatsine fuska chan yadauki wayanshi yashiga camera yafara hoto ba riga
ajikinsa, he looks super hot da idanunshi dake nuna yanzu yatashi daga bacci, lips
dinshi sun kara pink sosai dan idan yadansha abubuwa haka suke kara pink yir ba
baki ba, shi kanshi yasan yanada kyau, yadaura hoton a IG story sannan ya ijiye
wayan yasauka daga gadon yanabin boxer nashi da abubuwanshi da kallo dake kada
yafada bayi, wanka yayi yafito yashiga closet nashi ya chanza kaya ya shimfida
dadduma anan yayi salloli tundaga na asuba sannan yatashi sabida ciwon kai na
hangover yasa yau baiyi training ba, flip flops fari yasaka yashiga saukowa kasa
yana dandanna wayanshi looking relaxed and happy, sauka kasa yayi yafita daga dakin
sai gaidashi ake wanda yayima ke bata baki dan hankalinsa nakan wayan, yana fitowa
yan aiki suka shiga dan gyarawa, yataho ta wajajen falon Momy daya gani tareda Noor
dake ta bayanta akujera tana rawa saikuma ga wata yarinya tana sanye da hadaddiyar
atampa mai kyau zaune looking uncomfortable but still okay, jin kamshin turarensa
yasa Noor tazo da gudu tace “Dadyyyyyyy, My Daddy” da gudu tai wajenshi tai tsalle
ya dauketa yana mata kiss a kumatu yace “my princess” dasauri tace “Dady kaga Momy
tahanani zuwa wajenka ko” dasauri yace “don’t mind your old grandma din nan” Noor
ta kwashe da dariya tana jin dadi, Momy tace “zakici gidanku fitsararriya” zuwa
yayi ya zauna kusada Momy dake musu murmushi tace “akawomai abinci”? yatsine fuska
yayi yadan shafa kai yace “Coffee first Mom banjin yunwa” sosai yarinyar ke
kallonshi har abin yasa yaji ajikinsa ana kallonsa yadan dago karaf suka hada idanu
dasauri tace “barka da tashi ina yini” hade giran sama dana kasa yayi sannan
yakalli Mommy da zuciya daya yace “who is she Mom?”
Dan murmushi Momy tayi daidai an kawo tray abinci tadauki Coffee tamikamai ya karba
Momy tace “she’s Minal, she’s among mata hudun da aka aurama jiya, she’s the one
you shared night with” tabe baki yayi yakai coffee baki yayi sipping kadan he knew
he spend the night with wata jiya but wlh baisan wacece ba, yarinyar dake zaune
gwanin ban tausayi duk taji wani iri, wannan wani kalan family ne da she doesn’t
even know how to describe them, ko kadan basusan darajan dan Adam ba, tea yasake
sipping yace “Momy can she excuse us” dasauri Momy tace “tashi kifita” takalli PA
tace “take her back to her room” yes Ma ta amsa tai wajen yarinyar tace “tashi
muje” gyadamata kai Minal tayi tana kara satan kallon Khaleel dake sipping tea yana
kallon wayanshi yana dan murmushi suka fice, Momy ta shafamai kumatu cikeda so tace
“Khaleel are you happy?” Gyadamata kai yayi hankalinsa nakan wayansa, anatse Momy
tace “to Alhamdulillah” ijiye wayan yayi Noor tace “Dady I want your coffee”
murmushi yayi yace “is hot Princess” yadebo a spoon kadan yakai bakinta tasha tana
tabe baki tana sha, Momy kuma tana kallon yanda Noor ke tayashi shan coffee tana
tabe fuska tana sha still tace “kai wannan yarinya da kwadayi”gwalo tama Momy tace
“I will call my Fairy Angel Anty to catch you” dan dariya Mom tayi da sauri Noor ta
sauka daga jikin Khaleel tace “Dady ai Fairy Angel Anty nada karfi ko, Grandma
kinga the bad man wanted to hit my Dady, shine FAA ta pushing My Dady and hit the
bad guy with leg like this” ta shiga gwadawa Khaleel yayi shiru yana kallon Noor
kaman mai tuna wani abu, Momy tace “oh ni Noor menene kuma FAA”? Dasauri tai tsalle
tace “Fairy Angel Anty Grandma” tashi Khaleel yayi yace “Noor stay with grandma zan
fita” da sauri takama hannunshi kaman zatai kuka tace “Dad zaka kaini gidansu Lulu
nima”? Dan tsayawa yayi yay jimmm yana kallonta dan baiso tamai fita kuka,
ashagwabe tace “Dadyyyyy” dasauri ya tsugunna yace “okay but that’s gonna be
tomorrow or next, I have somewhere to be now, is that okay Princess? Good gurl”
gyadamai kai tayi ya manna mata kiss sannan yatashi yayi kofa ana budemai Momy tace
“have fun Khaleely” ficewa yayi zuwa wajen wata Rolls Royce fara aka budemai ya
shiga baya aka maida kofan aka rufe driver yaja motan security nashi daya agaba
daya abaya suka fice sai motocin mopol daya agaba daya a bayansu tasa a tsakiya.
[9/15, 12:02 PM] Halima KW: 💫GARGADAN SO💫
✍🏻M SHAKUR
1️⃣
5️⃣
EPISODE 1️⃣5️⃣
1️⃣
1️⃣
EPISODE 1️⃣1️⃣
A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE 💃
1- Menene SEX?
2- ANATOMY OF VIJAY
3- FORPLAY
4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX
5- BEGGINERS SEX SYLES
6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX
7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI
8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI
9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA
ZUKA
10- BEGINNERS SHAN DIDI
11- KUNYAZA
12- CAT
13- MM
14- NIPPLE PLAY
15- EROTIC MOANS
AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya
gabaki daya
WATSAPP ME TO JOIN wa.me/+2347012181461
Tunda tai wanka tadawo daki tai salla batabar kan dadduma ba haka bacci yayi awon
gaba da ita.
**
Around 4 cikin bacci ta shiga juyi agado tanadan kankame filon dake gadon saikuma
chan afirgice ta tashi zaune cikin muryan da baya fita da kyau sabida bacci tace
“hasbunallahu wa ni’imal wakeel” wayanta ta shiga tattaba gadon tana nema chan ta
juyoshi da sauri ta dauka ta kunna flash dakin yayi haske ta ijiye wayan akan gadon
sannan takama cikinta tarike tana kankame idanu, kusan 3minutes tayi ahaka sannan
ta dago filo ta dauka ta daura kan cikinta tarike saikuma ta kwanta da kyar tana
kallon silin dakin chan kuma saita mirgina tahau kan filon tana kulle idanunta tana
sauke ijiyan zuciya saikuma takara tashi zaune da rarrafe ta sauka daga kan gadon
ta duka tana kife kanta akan gado chan tasake tashi tana layi tashiga tafiya
atsakar dakin kafin tasake dawowa tahau gadon ta kwanta akan filo ta mika hannunta
tadauki wayanta kiran Samsung S20 Ultra tabude number datai saving da best ta shiga
kira wayan na gab da katsewa aka daga cikin muryan bacci Ni’ima tace “Best”
ahankali cikin muryan da baya fita sosai Hawwa tace “Best na shiga uku, yauma
yadawomin abin ke kadaine?” Da sauri Ni’ima ta kalli Aliyu dake bacci a gefenta
saita tashi da sauri tawuce tafita daga dakin tana maida kofa tarufe tawuce falo ta
zauna batare data kunna wuta ba tace “gani nan nashigo falo, don’t worry Baban
Yaseer na bacci, Best this week alone this is the 2nd time da sha’awa ke tadaki
daga bacci, ina maganin dana baki”? Kaman zatai kuka tai wahalallen tsuki tace “na
shanye” ahankali har wani fiffizgewa jikin Hawwa keyi tsigan jikinta na tashi tace
“mezanyi yadena Best? Cikina har ciwo yakemin” dasauri Ni’ima tace “sannu kinji
Best shan kanwa is not good for mata dasu lemon tsami, just ki daure kije ki watsa
ruwa mai sanyi sosai zaki warware kinji, Allah yakawo miki miji duk ki huta da
wahalan nan, jeki watsa ruwan sanyi” ahankali Hawwa tace “okay” ta katse wayan,
zare wayan Ni’ima tayi daga kunne daidai nan ana kunna wutan falon da sauri tajuyo
hada idanu tayi da Aliyu dagashi sai gajeren wando yana kallonta cikin idanu da dan
damuwa kan fuskanshi yace “what is wrong with Hawwa?” Dan kallon mijin nata Ni’ima
tayi saikuma ta tashi daga kan kujeran ahankali ta taho wajen dayake da dan sanyin
jiki tace “just girls problem ne Husby sorry na tadaka daga bacci muje mu kwanta”
tai maganan zata wuceshi ta shiga bedroom nasu taji ya damki hannun bata ankara ba
taji ya fizgota da karfi zuwa gabanshi har saida wayanta yafadi akasa ya daka mata
tsawan gaske kaman ba Baban Yaseer ba yace “tell me meke damun Hawwa?” Ayanda
Ni’ima ta firgita batasan sanda bakinta yace “sha……..sh….sha’awa ne Husby, Uhmm
daman ina bata magani so yakare shine yau take wahala” dan lumshe idanu Baban
Yaseer yayi yadan sauke ijiyan zuciya, adan rude Ni’ima tace “what’s wrong Baby ko
bakada lafiya ne?” Takai hannunta zata taba wuyanshi hannunta yakama batare daya
bari ta tabashi ba kawai ya jata ciki zuwa gado rikice mata yayi saida aka fara
kiran salla ya barta ya sauka yawuce bayi tabishi da kallo kaman akwai abinda ke
damun Aliyu har yau takasa ganewa, tashi tayi tana kallon wayanta dayake kasa chan
sai gashi yafito wayan nata ya kalla dake kasa karasawa wajen yayi yaduka yasa
hannu yadauki wayan yaduba ganin wayan is fine yasa yamike yataho wajen gadon
datake tsaye yamika mata wayan tareda mata murmushi yace “tashi kije kiyi wanka
kiyi salla, anjima sai muje mu gaidata ko tareda su Yaseer”? Gyadamai kai tayi
asanyayye tasa hannu ta karba wayan, hannunshi yakai yashafa kumatunta ahankali
yace “Ni’ima”kallonshi tayi asanyaye daukanta yayi yay gaban bayi da ita ya sauketa
yace “go and shower” shikuma yajuya ya shirya yasa jallabiya yafice.
Hawwa na fitowa daga bayi taci karo dawata wata mata da tadan manyanta rike da buta
a hannu ga asuwaki a bakinta tsaye dab da bayin tana mata wani kalan kallo