Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Gargadar So Complete Hausa Novel by M Shakur

Author :  M SHAKUR Category :  African Stories & Novels

Chapter   14 / 17

39K to 42K   out of 50.8K words

cus I consider it
cin amanan kawance! Ni’ima kada ki karamin irin maganan nan, bazan taba auren
mijinki ba” dan tuntsurewa da dariya Ni’ima tayi kaman mahaukaciya mai ciwo tana
kallon Hawwa saikuma tai shiru cikin wani kalan siga da ita kanta Hawwa bata gane
ba Ni’ima tace “nima bazan taba so naraba mijina dake ba Hawwa!” Takalli Hawwa
sosai tace “namiki tambayan nan ne kawai sabida na sauke hakkin ki da hakkin Aliyu”
tasauke ijiyan zuciya kafin ahankali tamike tsaye itama tana kallon Hawwa kaman
yanda Hawwa ke tsaye tana kallonta tace “I have few things to say to you Hawwa” ta
sauke ijiyan zuciya tace “Hawwa mun taso tare, no one knows me better than you do,
I am always honest with my feelings kinsani” tai dan shiru sannan tace “Hawwa ke
babban kawata ce, haka mijina ma mijina ne! Mijina daban yake akan kowa da komi!
Thinking of sharing him with you ma is shattering me, Hawwa bazan iya baki aron
Aliyu kona kwana daya ba ballema na ana maganan rayuwa har mutuwa that’s aure, I
can’t ke I don’t even wanna picture you as matar Aliyu, matar mijina!” tasakeyin
shiru sannan tasauke kanta kasa kafin chan tadago takalli Hawwa dake kallonta
looking confuse and scared and everything ma, Ni’ima tace “ni da ke ba yara bane,
we are not more teenagers, I don’t wanna end up fighting you over man, ni da ke
munsan wats good for us, inhar Baban Yaseer yayi developing feelings for you
relationship dina dake have to come to an end!” Dasauri Hawwa ta kalleta kirjinta
na girgiza lips nata narawa magana ma baya fitowa sabida yanda maganganun Ni’ima ke
dakan kunnenta abazata, gyadamata kai Ni’ima tayi tace “Hawwa stay away from me
kifita daga rayuwana dan Allah!” Bugawa kirjin Hawwa yafara kaman zai fashe, Ni’ima
tace “baki bani Hawwa!” Sake bugawa zuciyan Hawwa tayi, Ni’ima tace “karki kara
tako kafanki zuwa gidana!” Shaking at this point zuciyan Hawwa yafara, Ni’ima tace
“kada ki kara zuwa nemana a asibiti!” Hawaye fara tsatsowa daga idanun Hawwa
sukayi, Ni’ima tace “delete number mijina daga wayanki, koda wasa kada ki sake ki
kira mijina for anything, delete my number also!” Ni’ima tace “don’t ever call me
again or watsapp me ko message me, I’m blocking you anyway!” Tasauke ijiyan zuciya
tace “amutunce nakeso muyi parting ways with dignity and honor like the matured
girls we are saisa ma harna kiraki to tell you to your face” Ni’ima tai shiru tace
“Allah baice dole sai anyi kawance har karshen duniya ba, haduwan school, ba dangin
iya bare na kaka, kawancen mu muka daurama kanmu ba wani yadaura mana ba mumukaga
zamu iya, yanzu kuma naga bazan iyaba is that simple Hawwa, dan haka stay away from
me! It’s OVER!”
Yanda kalaman Ni’ima ke hitting kan Hawwa kaman ana daukan guduma ana bugamata aka,
she’s feeling like she’s dreaming this is not real, ba Ni’ima ke mata all this
maganganu ba, Ni’iman ta dake sonta, Ni’ima dake tayata kuka idan she’s sad, Ni’ima
dake lallashinta, Ni’ima dake kula da ita, is this Ni’ima ko watace tasaka facemask
takoma Ni’ima? Best dinta ke cewa su rabu?
Juyawa Ni’ima tayi tasa hannu tadauki jakanta tace “kinfi kowa sanin yanda nakeson
Aliyu, mijina is a no no! Akan Aliyu zan iya jama kowa layi!” Tai shiru sannan tace
“Hawwa najamiki layi kema yau get out of my life” daukan jakan tayi tajuyo takalli
Hawwa da idanunta suka cika tap da hawaye da basu riga sun zuboba tasa tace
“Ma’assalam Hauwa’u” tajuya tayi tafiya one two zata wuce tafita Hawwa tasha
gabanta daidai hawayen na zubowa daga idanunta tasa hannu ta gogesu da sauri,
asanyaye tace “Ni’ima!” Haderai Ni’ima tayi idanunta sunyi jajir hakanan kawai yau
for the first time saitaji tafin hannun Hawwan ma taushin tsiya kaman na Baby so
that means har taushin hannu Hawwa tafita, kishi ne ya turnuke Ni’ima sosai sai
kawai take ganin so many many things da Hawwa kedashi that are better than hers,
kabar da hannun Hawwa tayi daga jikinta da sauri dan har zafi taji kaman Hawwa
tasamata garwashi ajiki Ni’ima tace “karki sake tabani” tabi ta gefenta ta wuce
tsayuwa Hawwa tayi kaman gunki idanunta sun cika da hawaye bazata iya decribing
yanda takeji ba yanzu, juyawa tayi da sauri gudu gudu tashiga sauka daga bene
hawaye na fitowa daga idanunta tayi waje tana kallon Ni’ima dahar takai parking
space dasauri tafito wajen bata damu da manya manyan motocin dake wajen ba dan
manyan mutane na zuwa restaurant din sosai Ni’ima na kokarin ciro key a handbag
dinta tabude mota Hawwa tazo wajen da gudu ta rungume Ni’ima tabaya tabude baki
tana kokarin magana kawai emotions got her wlh tafashe da kuka! She can’t describe
it but tanason Ni’ima so sosai! Bawai irin son da akema namiji ba dan some people
think maza kawai akeso no, tanama Ni’ima wani so da kauna na jini dan Ni’ima ta
taka rawan gani arayuwanta sosai.


Tama kasa magana sabida kuka she’s not even thinking of inda suke, ko mutane ko
jam’an wajen, she’s strong, she’s hard, kowama yasani but akan Ni’ima she’s not,
she even forgot wat strong is dataji Ni’ima nacewa zata rabu da ita, kusan
30seconds tayi abayanta tariketa tana kuka, yau kawai kaman Allah nabama Ni’ima
revelation kan Hawwa dan kawai jitayi komi na jikin Hawwa taushi kaman ba jikin yar
30yrs ba kaman jikin new born baby haka taji fatanta, juyowa Ni’ima tayi a fusace
ta hankadeta saida Hawwa tai flying ta bugu da wani mota dake wajen next to na
Ni’ima, tai kara awahale ta kalli Ni’ima idanunta sunyi jajur tana kokarin tashi
daga jikin motan dan kaman bayanta ya karye haka taji, Ni’ima tanunata da yatsa da
zafi sosai kan tone nata tace “Hawwa ke na tsaneki yanzu don’t you get it? Narike
inata holding nashi in banaso na gayamiki but kin nace, I hate you Hawwa! I hate
you! Jikinki da hannunki feels like garwashin wuta ajikina, karki kara tabani”
daidai lokacin taga key motanta ta ciro tajuya tabude motan zata shiga Hawwa ta
tashi daga jikin motan da kyar bata damu da ciwon da jikinta keyi ba kawai saitai
kneeling tareda rike rigan Ni’ima muryanta na rawa same thing da jikinta rawa suke
sosai tana kuka wiwi tace “Ni’ima I don’t know ta yanda zanzo na fara rayuwana
without you, ke kadai gareni, rayuwana yariga yasaba dake, ke kadai gareni, I have
no one to talk to, I will never ever betray you Ni’ima, I’m not ready to let go of
our friendship, Best remember our lives, we’ve come a long way don’t abandon me,
dan Allah kiji tausayina Ni’ima don’t abandon me, you’re my special thing, Ni’ima
kiyakuri kiyafemin, don’t abandon me, I’m your friend Ni’ima” juyowa Ni’ima tayi
aharzuke tace “friendship din banza da wofi what is friendship? Uban friendship! Ke
uwar friendship, durun uwan best friend, tare aka haifemu da bazan rabu dake ba? Ke
ki kyaleni we are not related, dole ne? Better accept that weren’t not friends
anymore, let it sink in your head move on, I’ve move on too” tashiga fizge riganta
zata shiga mota Hawwa taki saki tana girgiza ma Ni’ima kai hawaye na fitowa daga
idanunta sosai jikinta na rawa like a little gurl, tana kuka tace ““Ni’ima you are
the only person I have, Sisters dina are not close to me duk na girmesu, ko sunaso
suzo kusadani Umma bata barinsu, banda Mama, there’s no one arayuwana banda ke,
you’re the reason I’m not lonely nor depressed, kika barni Ni’ima yazanyi? Who will
look after me? Who will love me like you? Wazaimin fada idan naji ciwo? Wazai bani
magani? Wazai kirani? Ni’ima I’m sorryyy” ahaukace Ni’ima tace “au bazaki sakeni ba
Malama”? Gyadamata kai Hawwa tayi tama kasa magana sabida kuka, idanun Ni’ima sun
rufe tasa kafanta tashiga tattake hannun Hawwa da takalminta Ganin taki saki
yasa tasa wajen heels na takalmin ta take hannun Hawwa da karfi hakan yasa dasauri
Hawwa ta saketa sabida zafin da hannunta yamata tana kuka ta shiga mota tai reverse
tabar wajen Hawwa tabi motan da kallo zuciyanta nawani kalan tsinkewa tana yarfe
hannunta dake jini.


FRIENDSHIP BREAKUP HURT 😔

KISHI IS REAL! BAKOWA KEDA KARFIN CONTROL KISHI BA😭

ABINDA NI’IMA TAYI TA KYAUTA???

WAI IS IT THIS EASY AYI BREAKING UP???

SHIKENAN NO MORE HAWWA AND NI’IMA SABIDA NAMIJI??

KAI MAZA BAKUYIBA BABAN YASEER SINGLE HANDEDLY RUINED THIS BEAUTIFUL FRIENDSHIP 😭

BUT BABAN YASEER KO NI’IMA KO HAWWA WAYE KEDA LAIFI???
[9/19, 9:19 PM] Halima KW: 💫GARGADAN SO 💫


✍🏻M SHAKUR


2️⃣
8️⃣
EPISODE 2️⃣8️⃣

A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE 💃

1- Menene SEX?

2- ANATOMY OF VIJAY

3- FORPLAY

4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX

5- BEGGINERS SEX SYLES

6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX

7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI

8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI

9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA
ZUKA

10- BEGINNERS SHAN DIDI


11- KUNYAZA

12- CAT
13- MM

14- NIPPLE PLAY

15- EROTIC MOANS


AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya
gabaki daya

WATSAPP ME TO JOIN wa.me/+2347012181461




Sosai take yarfe hannunta sabida yanda yake mata zafi jini na diddiga takasa motsi
daga wajen tana kuka har saida security guard sukazo wajen daya rikeda bag nata da
phone yace “Ma’am is everything okay your hand is bleeding we believe this is your
own” yamika mata jakanta da wayanta, hannunta mai lafiya takai ta goge fuskanta
tass but dudda haka idanunta sunyi jazur alamun kuka sannan takai hannun daman kasa
tana kokarin mikewa dan bayanta ciwo yake mata da dabara ta iya mikewa tsaye but
tsabagen yanda batada karfi kawai ta luuuuu tai baya runtse idanunta tayi gam kawai
ta sadakar tafadi charab taji an tareta tafada kan hannun dataji daya a waist nata
daya a shoulder ta, ga kamshi mai bala’in dadi dake ratsa hancinta, almost 10secs
tayi batai motsi ba kuma ba’a saketa ba kafin gently tafara bude idanunta dahar
yaji yaji suke mata sabida kuka ta sauke rinannun idanun nata acikin na Khaleel
dake kallonta awkwardly gadan toothpick abakisa tana iya hango kirjinshi sabida
yanda baisa boturan gaban shirt nashi ba as usual, wani irin zabura tayi tafita
daga jikinshi cikeda tsana tajuya ta karbi wayan nata da bag daga hannun security
zata wuce cikin yar iskan voice yace “so you’re into gurls? I see no wonder kike
tsani maza” tsayawa tayi tana kallon gefenta zuciyanta namata radadi, Khaleel yazo
gefenta yakai hannu yana zare toothpick daga bakinshi cikeda neman tsokana irin na
yan iskan yara yakai hannunshi gaban fuskanta yana waving yace “I feel sad she
shatter your heart” yamata wani dan iskan kallo yanadan murmushi, Hawwa kawai ta
tawuce da sauri tana share fuskanta dan yau batada karfi, daga murya Khaleel yayi
yace “seeing you like this is so satisfying” bude motanta tayi ta shiga ta tada
motan taja da mahaukacin gudu tabar eatery kuka kawai take hannunta na mata radadi
har lokacin jini na fita though ba sosai kaman d’a ba.

Ana magrib a masallaci takai gida Baba bayanan yana masallaci, fitowa tayi ahankali
cus bayanta namata ciwo tarufe motan tashiga gida, daki tawuce ta zauna gaban
madubinta tana jawo drawer tadauki spirit tazuba a tsakiyan hannu kara tayi tana
fashewa da kuka sosai sannan tasa auduga ta goggege ciwukan hannunta, bottle water
dake wajen tadauka tana kallo sai alokacin ta tuna tana azumi goge fuskanta tayı da
bayan hannu takai ruwan baki tasha, ta lallaba tamike tafito tadauro alwala tadawo
tahau kan dadduma tai salla, ta kwanta kan dadduma tana kallon saman dakinta bini
bini tana goge hawayen dakebin fuskanta, saikuma chan tamika hannunta tadauki
wayanta tai dialing number Ni’iman amman baya shiga busy busy taje watsapp tamata
message baya shiga taga bata ganin DP dinta yau, blocking dinta kenan tayi.

Rawa hannayenta suka fara cus in wildest dream nata bata taba tunanin Ni’ima can
block her ba, tadauka duk maganganun datake dazu fushi ne, blocking dinnan hit
Hawwa daban kawai tafashe da kuka tayi harta godema Allah, kawai saitaji rayuwan
yamata daci, bazatai karyaba harda Ni’ima as part of the reason da bata damuwa da
rashin aure, sabida tana debe mata kewa, waya, chatting, labarai abinda yafaru
wajen aiki da sauransu, zuwa outing all those abubuwa makes her forget about actual
problem nata, kanninta duka sunyi aure banda ita, gabaki dayan layinsu itace babban
dabatai aureba kannin kanninta sunyi aure, hannunta dake mata zugi da Ni’ima ta
taka da takalmi tadaga ta kalla sai kawai ta lumshe idanu hawaye na zubomata daga
ido masu zafi tawani kanannade kanta a dadduma kaman macijiya ahaka aka kira isha’i
ta lallaba tayi tareda shafa’i da wuturi


Wayan takara dauka tasake dialing number Ni’ima but busy wayan nata tadaura akan
fuska tafashe da kuka mai zafi hawaye na diddiga akan screen na wayan for all this
years da abubuwan dake faruwa da ita bata taba feeling broken ba like yau, yau
jitayi da defense system nata da will of power nata da komima ma yayi breaking
she’s weak, cire wayan tayi daga kunnenta tai dialing number Ammi ringing daya Ammi
tadauka tace “Hawwa yaya how is your Monday? Kindawo daga aiki? Ya Baban naki ince
bai cigaba da rigima dake b…….” Rage murya tayi sabida yanda takejin sheshekan
kukan Hawwa
Lumshe idanu Ammi tayi rabon dataji kukan Hawwa haka tun zamanin rasuwan
mahaifiyarta cikeda so tace “Baba ne” girgizamata kai Hawwa tayi tace “Ammi Ni’ima
tarabu da…da….d…..” takasa magana ma tsabagen kuka zuciyan Ammi bugawa ya shiga dan
wlh tanason Hawwa sama da nata yaran ma bata wasa da ita, dasauri Baffa dake
gefenta yace “Malam yasake mata wani abu ne?” Girgizamai kai Ammi tayi tamai alamu
daya dakata tana sauraron yanda Hawwa kemata kuka batama iya magana ahankali Ammi
tace “Hawwa ya isa, kukan ya isa haka? So kike hankalina yatashi nashigo hanya da
daddaren nan?” Girgizamata kai Hawwa tayi Ammi tace “calm down Hawwa komi yayi zafi
maganinsa Allah, kowace kaddara daga Allah yake, it’s okay Hawwa na, it’s okay
kinji, ya isa hakanan ya isa”
Akwai wani kalan natsuwa da kalaman Ammi ke bata ahankali tasoma rage kukan Ammi
tace “meya faru tell me everything” da kyar ta iya fadama Ammi komi dudda kuka
nafin karfin maganan nata but still Ammi manage to understand komi, wlh deep down
tasan za’ai haka, ahankali ta zauna abakin gadon idanunta sun ciko da hawaye da
sauri Baffa ya girgiza mata kai alamun kartayi she will break Hawwa even more,
hadiyesu tayi tace “Ni’ima is angry I understand don’t pay attention to much to
maganganun ta, itama ko’ina take im sure tanachan tana kuka kalan wannan dakikeyi,
kunyi building strong relationship da Ni’ima da banjin zaiyi breaking hakanan ba
just give her some time Hawwa, and stop crying”
Ya isa ya isa, Ammi tai maganan cikeda tausasa zuciya maganganu masu dadi tashiga
gayama Hawwa ahaka bacci yayi awon gaba da ita anan kasa kan dadduma. Ammi ta katse
wayan takalli Baffa dayaji komi tace “nakira Ni’iman?” Gyadamata kai yayi dialing
number Ni’ima tayi wayan yayi ringing harya katse ba’a dagaba saita sake kira but
busy itama ansata a blacklist takira kusan 5times but haka zata sake kira Baffa
yace “ya isa! Basai kin sake kiranta ba, bakomi rayuwa ce, bari zan ma abokanen
aikina magana idan zan iya samana Hawwa wani aikin ağarın nan saita dawo nan zaria
ta manta da damuwanta”
Around 5 ta Hawwa ta tashi cikinta namata ciwo dana yunwa dana MP, bayanta shima na
ciwo, kayan aiki ta da bata cire jiyaba tacire ta daura zani tafito, wanka tayi da
brush da alawala tadawo ta shirya yau cikin simple office gown black tasa tai
salla, tadauki black shades tasa cus idanunta sun kumbura sosai tawuce tafito Baba
na masallaci, warming Mota tayi kafin taja motar tabar anguwan, Awani eatery ta
tsaya tasai abinci, koda ta shigo office nata tabude abincin tagumi tayi tana
kallon food din, saiga hawaye sharewa tayi dasauri takai hannunta tasake daga
wayanta tai dialing number Ni’ima but busy tayi blocking nata true true, ijiyan
zuciya ta sauke gwanin ban tausayi ta debi rice din takai baki da kyar ta hadiye
baya mata dadi bakinta is just dry, rufe takeaway tayi ta ijiye agefenta tai shiru
tana kallon waje daya tunani kawai take, rannan takasa komi har saida aka bata
break cus tace batada lpy and kowa yagani kam she looks sick da kyar take tafiya
DIG yace taje taga Dr tahuta cus Hawwa is strong bata fashi, she’s serious da aiki
he needs her healthy.

Around 1 takoma gida Baba na zaune awaje ya ganta
Da sauri ya yunkuro yana kallon yanda tai parking tafito ahankali tana daukan
jakanta da kyar, ganin yanda fuskanta yayi jajir hakama hancinta yasa dasauri yayi
wajenta kafin tama iso yace “meyasameki awajen aiki Hawwa?” Ahankali asanyaye tace
“banda lpy ne Baba” dasauri ya shiga kama crutches nashi a hammata yakai hannunshi
yana taba goshinta yace “subhanallahi sannu Hawwa kinsha magani konasa asayo miki”?
Ahankali tace “eh nasha” cikeda damuwa yace “assha sannu, sannu kinji, kawo jakan
muje ciki” yakarbi jakan yana ratayawa a kafadansa sukai ciki…


Har gaban dakinta saida yaga tabude ta shiga ciki sannan yawuce kitchen da kanshi
ya shiga bude bude yadebo mata shinkafa da miya a kwano da zafinsa yafito yazo
gaban dakin yana bugawa yace “nashigo”? Ahankali ba karfi a muryanta tace “eh” kofa
yabude ya shiga da plate na abincin a hannunsa tashi zaune tayi dan tana shiga
kwanciya tayi ko kaya bata cireba yabata abincin yace “ci, ci idan zazzabin bai
kwanta ba saina kaiki asibitin su Ni’ima” sunan Ni’ima da Baba yakira kawai saiga
hawaye sha hankalin Baba yatashi da sauri yaja kujera ya zauna gaban fadin yana
ijiye crutches dinsa yace “Hawwa menene eh? Meke damunki? Wlh na hakura tunda kin
nuna baki kaunar Alhaji Kabiru nimadai naga yamiki tsufa nafasa bari ki aureshi
kinji, kiyakuri kome nagaya miki kwanakin baya eh Hawwa na, ya isa kukan, dena
dena” yakai hannunshi yana sharemata fuska ta bala’in bashi tausayi, yashafa kanta
yace “to ya isa ci abincin abinki ko kadan ne” yanda Baba yadamu yasa tadebi kadan
takai bakinta da kyar tahadiye, yanda yaga tanayi yasa yace “kawo abincin bari naje
nasayo kaza sai asoya miki kici abarbada cabbage da yaji da tumatir haka
mahaifiyarki keson kaza” murmushi tamai kadan, tashi yayi yana dafa bango yasa mata
filo akan gadon yace “kwanta da kyau kinji” kwanciya tayi yace “karki rufa jikinki
na zafi” gyadamai kai tayi Baba yadauki abincin yana kallonta yawuce yafita yana
gyaramata labule.
[9/19, 9:19 PM] Halima KW: 💫GARGADAN SO💫



2️⃣
9️⃣
EPISODE 2️⃣9️⃣


A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE 💃

1- Menene SEX?

2- ANATOMY OF VIJAY

3- FORPLAY

4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX

5- BEGGINERS SEX SYLES

6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX

7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI

8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI

9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA
ZUKA

10- BEGINNERS SHAN DIDI


11- KUNYAZA
12- CAT

13- MM

14- NIPPLE PLAY

15- EROTIC MOANS


AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya
gabaki daya

WATSAPP ME TO JOIN wa.me/+2347012181461



Baccin ma dataso tayi batayishi ba yaki zuwa, wajajen 4 ta tashi ta chanza kaya
zuwa abaya tadauki

14 / 17