Author : M SHAKUR Category : African Stories & Novels
********************** ⬇ **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery,
Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from
our blog.
Visit > https://www.aihausanovels.com.ng
Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa
novel ko kuma post.
Email > aihausabooks@gmail.com
******* FOLLOW US ******
Facebook: Ai Hausa Novels
Twitter: Ai Hausa Novels
Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels
Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search
na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.
********************** ⬇ **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************
[9/10, 12:17 PM] Halima KW: KUNSAN ME AKE NUFI DA INTIMACY CLASS?
CLASS NE DAYA KUNSHI KOYARDA ABUBUWAN YAKAMATA KOWACE MATAN AURE DA AMARE YAKAMATA
SU SANI, TUNDAGA KAN MENENE SHI SADUWA DA IYALI, YA AKE SARRAFA MIJI A GADO, YA AKE
KULA DA MIJI, YAZAKI ZAMA GWANA KIYI FINCINKAU CIKIN MATAN SA🥰
A INTIMACY CLASS BABU KALAN ABINDA BAZAKI KOYABA DAN HAKA JOIN US TODAY WITH JUST
5K SHEKARA DAYA NE CLASS DIN.
MAKESURE KINADA TELEGRAM KAFIN KIBIYA
CHAT ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FA’IDA
wa.me/+2347012181461
💫GARGADAN SO💫
✍🏻M SHAKUR
2EPISODE 2
2️⃣
Cikin muryan jinjinan ban girma DIG yace “I feel honored your excellency dahar kai
tunani na in this difficult time, I have the best task force that can save
Granddaughter ka Allah taimaki excellency, team of 3 ne, the tech genius, the
powerhouse, saikuma the criminologist dakeda highest record na decoding, encoding,
profiling and tracking kidnappers, trust me your Excellency this case is a piece of
cake for Miss Hawwa!” Dasauri Dad yace “I think I’ve heard of this name Hawwa”
dasauri DIG yace “you will definitely cus she’s a government asset, somehow somehow
maybe takardunta ko work dinta yazo gabanka, thanks to her akai rescuing almost all
our kidnapped victims dasuka zo Ecowas summit daga Washington DC” dasauri Dad yace
“tabbas yanzu natuna sunan” DIG yace “yanzu dai wat will happen is, i need to bring
them over suyi proper investigation and ask you people lot of questions and watch
how they save Noor, 24hrs yamusu kadan inhar they gather information” dasauri Dad
yace “okay but kuzo without uniform, and karkuzo da office car cus I think the
kidnappers are watching movement na gidana” dasauri DIG yace “wannan ba matsala
bane we will be there in an hour” ya katse wayan ijiye wayan Dad yayi kan table ya
sauke ijiyan zuciya Musbahu yace “Khaleel zai yarda kuwa?” Anatse Dad yace “zaima
yarda ne baida wani option, bazan folding hands ina kallonshi in pains ba”.
Wayanshi yadaga yakara a kunne babu wasa akan fuskanshi yace “come to my office
now” wasu maza guda biyu suna sanye da riguna da wando da tie kaman masu aikin bank
sukazo wajen wani office sukai knocking kofan, suka shiga sannan aka sake knocking
kofan DIG yace “come in” ahankali aka turo kofar office din, kafafunta ne suka fara
lekowa cikin office din dake sanye cikin wani black cover shoe dakeda dan tudu zuwa
dogon navy blue wando normal trouser length material dake jikinta zuwa wata shirt
mai dogon hannu sky blue dake da stripes na white lines wanda shima bai kamata ba
yakuma sauka dan yarufe bombom dinta yasauka kan cinyanta daidai tsakiya, saikuma
gyale datai rolling na kashka navy blue dashi ma ya sauka yarufe kirjinta sai
igiyan ID card nata data saka a wuya ID card din yasauka akan kirjinta wanda
fuskanta da sunanta ke jiki, fuskanta babu kwalliya ko guda daya banda milky skin
nata that is light brown in color dake sheki, ita ba fara ba and ba baka ba, sannan
ba coffee ba, very light brown skin fata gareta da saura kadan yakoma fari, she’s
tall about 6’0, tanada round eyes dasuke nan farare fattt ba manya ba kuma, sunada
shape kaman na kifi da abun yakarama fuskanta classic v and symmetrical shape,
tanada dogon karami hanci dan dass dashi, tanada small lips that are full and very
pink, tanada gashin gira baki but baida fadi looking kaman tayi carving and tinting
nasu nan ko batayi ba, akalla zatai 29 ko 30yrs hakanan cus she looks matured and
calm, bin yan office din tayi da kallo ba yabo ba fallasa ta maida kofan tarufe
sannan tazo gaban table din da DIG ke zaune yana kallonta ta saramai cikin
zakakkiyar muryanta dake da dadi tace “Sir!” Dan murmushi yamata kadan yace “ease
Hawwa” sauke hannun tayi tana kallonshi binsu duka ukun yayi da kallo yace “Hayatu,
Abraham and Hawwa, the 3 of you are my biggest asset! I take joy and proud cewa
ninai training naku kawowa this stage da kasarmu gabaki daya ke alfahari daku, they
can never talk about crime solving batare da an ambato sunayenku ba sabida yanda
kuke samawa kasa lafiya a sirrance, yanzu ma lokaci yazo dazaku kara baje
bajintarku” yayi shiru duk suma sukai shiru suna kallonshi jan kujeran dayake kai
baya yayi yamike tsaye yazagayo ta gaba inda suke yazauna akan table duk yana
kallonsu yace “anyi kidnapping jikar Senate president dinmu Alhassan Mangal, yau is
the 6th day datake hannu abductors dinta and she’s just 4yrs” dukansu kallonshi
suke yadan sauke ijiyan zuciya yace “I don’t have full information na case din dan
yanzu yanzun nan case din yazo table dina basuso suyi involving force sabida
kidnappers din warned them not to kosu kashe yarinyar, but bayan sunkai 100M 2days
ago har yau shiru ba kira ba yarinya yasa Excellency yabani kiran sirri” yadan
sauko daga kujeran standing straight yace “team!” Atare sukace “yes Sir!” Yakallesu
duka yace “you have just 24hrs to rescue that little innocent girl, Hawwa!” Anatse
Hawwa tace “Yes Sir!” Yace “I trust you! But ayau I just want you to make me
extremely proud banso Excellency yayi nadaman kiransu dan haka saving that little
gurl is a must! Am I clear”?
Gyadamai kai tayi tace “yes sir” yace “okay you have 2min to get ready kudauki kome
kuke bukata meet me downstairs da motana zamu” gyadamai kai sukayi suka wuce suka
fita duk yabisu da kallo wani office tabude ta shiga dudda baida wani girma
chanchan but it’s still very fine and okay ga shelves da award ne suka ciccikashi,
wani drawer tajawo tabude tadauki wata karamar bindinga AR-15, tabude taduba bullet
sannan ta maida ta hada ta daga riganta ta daura wani gun holder sannan ta makala
bindingan aciki sannan ta maida rigan ta sauke tadauki wayanta tadan tsaya tai jimm
sai chan tadanna wayan yabudu babu key hotonta dawata yarinya dasuke kama sosai
yarinyar na mata kiss a kumatu sannan tabude wajen calls nata tai daily number
datai saving da Baba ringing daya yadaga, cikin very sweet voice dinta ahankali
tace “hello Baba” cikin muryan dattawa yace “na’am Hawwa ina jinki” abu ta hadiye
awuya kafin tadan rage murya tace “Baba inada wani operation dazanje bansan ko zan
iya dawowa da wuri ba shine nace bari na kira na sanar dakai” shiru Baba yayi kaman
bazaiyi magana ba hakan yasa tace “Baba kaji”? Daga ta dayan bangaren yace “najiki
ai, banga amfanin aikin nan kina diya mace dake saki yawon banza ba, saisa gashinan
kinki auruwan ma kowa, duk mazan na gudun auren irinki, ace yarinyar na neman
talatin takasa auruwa, yau batanan gobe bata chan, shikenan ai, Allah kyauta, Allah
bada sa’a” yana maganan ya katse wayan, zaro wayan tayi daga kunnenta tarike wayan
tana kallo akai knocking tareda bude kofan atare Abraham ne rikeda vest dinta a
hannunshi dake tare bindiga ya shiga jikin mutum, yace “let’s go na dauko miki vest
dinki, here grab” ya wurgomata vest din, chabewa tayi tarike tana kakalo dan
murmushi cus Baba yayi ruining mood dinta already tace “thanks” a hannu kawai
tarike vest din tadauki wayan nata dake kan table sannan tadauki wani dark sunshade
tamakala a idanu sannan tabiyoshi suka fito tare, elevator suka shiga su ukun harda
Hayatu daya kaisu kasa suna zuwa suka shiga jeep din DIG, shike driving Hayatu na
gaba, itada Abraham abaya suka fice bini bini Abraham na kallonta yanda take taba
wayanta, shidai kawai Miss Hawwa na burgeshi, she’s super brilliant, baitaba ganin
Hausa girl that is as educated as Hawwa ba, she’s just a brain box, smart ass,
fearless and bold, gata she’s so charismatic and carries herself well batason
raini, he wants to be her friend so bad but bata bada room yarasa mesa, kodan
dagashi har Hayatu ta girmesu ne oho, he’s 26, Hayatu kuma is 27, so tsakaninsu
relationship dasuke sharing is strictly professional, ahaka yana tunane tunane
sukakai gaban gidan.
She has been to presidential villa for wani security conference before but koshi
ba’a bincika motansu hakaba kodan da official office car sukaje oho, but the way
ake duba motan da some machines zaka dauka wani president din duk duniya house
sukazo almost 3min suka bata sannan aka barsu suka shiga, wani irin strange
feelings taji ajikinta hakan yasa ta sauke ijiyan zuciya Abraham dake gefenta yace
“all good Miss Hawwa?” Gyadamai kai tayi alamun yes aka sake budemusu another gate
suka shiga gidan suka cigaba da tafiya for like 3min sannan sukakai wani gate,
kafin abude musu gate din suka shiga wani gida inda taga wani security sanye da
suit tsaye yana jiransu ya nuna musu inda zasuyi parking specially wanda ya
banbanta dasauran wajen parking din har wani guest parking space aka rubuta awajen,
parking DIG yayi yafito suma suka fito, tabude bayan motan sannan ta sauke kafanta
kan grass carpet dake wajen, sanyi taji yabi jikinta amman tadaure tafito tanabin
ko’ina da kallo batare data zare glasses nata daga kan idanunta ba security ya
gaida da DIG yace “Excellency yace namuku iso to his office” yana maganan yayi gaba
duk suka bishi abaya har zuwa mahaukacin office din duk aka basu wajen zama suka
zazzauna.
[9/10, 12:17 PM] Halima KW: 💫 GARGADAN SO 💫
✍🏻M SHAKUR
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI
ANCE MONEY IS POWER! Shin kun yarda? Ance kudi kan iya maganin komi har cuta da
bakin ciki kun yarda? Ance kudi na kankaro mutunci sannan kudi kan iya siyan kowa
shin kun yarda? KU BIYONI A WANNAN SABON LABARIN MAI SUNA GARGADAN SO DAN WARWARE
MUKU ZAREN🥳
1️⃣
EPISODE
Dankareren kerarren falo ne dazaka dauka acikin presidential villa kake sabida
kyawunshi, wani Babban attajiri ne adakin yana sanye da manyan kaya da akalla
zaikai 68-69yrs hakan nan yana sanye da manyan kaya dake walkiya kaman da duwatsun
diamond aka kera shaddan, sai gani attajiri a gefensa shima yana sanye da manyan
kaya ya kafa hula aka, sai kuma wasu mataye guda biyu suma da zasukai kaman 49 ko
50yrs haka duk zazzaune cikin shiga ta alfarma shigan da kudi ke ihu suna
screaming, duk wanda ka kalla cikin falon kana iya ganin tsananin tashin hankali
dasuke ciki, kap mutanen nan babu mai magana, sai zancen zuci da kowa keyi, agogon
dake daure a wrist din attajirin ne yayi kara hakan yasa yadago kanshi yakalli
sauran mutanen dake dakin da duk sun dagokai suna kallonshi sabida karan da agogon
hannunsa yayi yabude zaiyi magana amman ba murya dan gyaran murya yayi. “Uhmm
uh’umm” sannan yace “this is 72hours daidai kenan tun bayan munkai kudin dasuka
bukace mu damukai amman shiru, basu saki yarinya ba, basu kiranmu ba” saikuma ya
zauna da sauri kan kujera yana kallon attajiran matan da ke kuka dudda bata bari
hawaye ya taba fuskanta dan tarike tissue tana mammannawa dayan matan dake kusada
ita dake nuna kaman kawarta ce sabida yanda take bubbuga bayanta yace “Noor is just
4yrs, yau kwananta 5 in captivity” sai kawai yatashi kaman wanda aka tsikara da
saurin gaske yayi wajen kofa dayan Alhajin yabishi da dan gudu yasa hannu yabude
kofa yafice wasu manya manyan security dake sanye da kayan sojoji ne kusan su 10
gaban dakin sunyi layi biyar na kallon biyar.
Babban Riganshi ya shiga tattarewa yana sauri dayan na binshi da sauri shima yace
“ina zaka Your Excellency?” Cikeda tashin hankali yana tafiya still batare daya
tsayaba yace “I’m going to see Khaleelu” daidai wasu securities na budemai wani
babban kofa ya shiga cikin wani lafiyayyen falo dayay mahaukacin haduwa ga duhu ya
cikashi, hannu yasa ya kunna wutan dakin yayi haske dau, yawuce wajen lift dake
falon ya shiga yakaisa sama babu komi dake aiki adakin banda AC, wani kofa yabude
dakin shima duhu dasauri ya kunna wuta, ya Allah! Kyan dakin is worth rubutawa a
littafin world record, wani matashi ne kadai zaune adakin akasa kan wani lallausan
fur carpet dagashi sai joggers na aritza ash color da rigansa farin t-shirt,
yabama kofan baya hakan yasa bayansa kadai zaka iya gani that’s huge and full da
gashin kansa dakeda dan yawa and it’s kind of coily kaman na dan fulani baki kirin.
Dasauri attajirin yayi wajen da yaron yake ya zaga ta gabanshi yaduka cikeda damuwa
yace “Khaleely, Khaleel, Son!”
Ko motsi yaron da ake kira baiyiba dayan Alhajin dai ya tsaya wajen kofa yana
kallonsu, dasauri attajirin yakai hannayenshi biyu yakai wajen habansa yadago kan
matashin cikin tattausan murya yace “Khaleel” ahankali matashin yabude idanunshi
dakenan manya manya sannan dara dara kaman idanun yar budurwa wanda suke cike da
dogayen black eyelash hakama giranshi yanada gashi sosai and giranshi is very thick
gakuma fadi zaikai ahada giran wani guda biyu waje daya shine fadin nasa gashi kuma
gashi ya cikasu tam, gashin kansa ma yafi na wata, bawai yatara gashi chanchan bane
kawai dai akwai gashin and sunyi coils, lips dinshi are pinkinsh but ba chanchan
ba, but yanada plumpy lips that’s so masculine in nature and sexy, ga dogon hanci
kaman jijiyan tattasai, yanda ya zubama mutumin da kana ganinshi kasan mahaifinshi
ne idanu yasa mutumin yayi kaman zaiyi kuka yakai hannunshi kan wuyanshi yace “jibi
yanda yarona ya rame eh, look at you Khaleelu you don’t eat anything saidai ruwa
yau day 6 babu proper meal in this ur tummy, da wanne zanji eh”? Saikuma yakai
hannunshi yakama kafadanshi yace “i come to tell you I will not sit still naki komi
sabida this takadiran kidnappers dinnan sunce kada muyi involving police then
sainai folding hannu inbar wani abu yasameka and jikata”sai alokacin ya iya bude
baki shima kana gani kasan karfin haline kawai ahankali yace “Pops if anything
should happen to Noor I don’t know wat will become of me” Dasauri Baban yace “I
know Khaleel, nima idan abu yasameka I don’t know what will become of me da
mahaifiyarka, tsaya kaji Khaleely” ture hannunshi Khaleel yayi daga kafadanshi yace
“Pops banso naji, don’t involve police! I don’t care idanma wani kudin sukeso they
should keep calling zanta basu koda duka abinda na mallaka zai karene i just want
my daughter back Dad” baki baban yabude zaiyi magana Khaleel yatashi azafafe ya
tsaya tareda pointing door wai yanada tsawo and cikakken huge man ne, kai tsaye
yace “leave my room Pops I wanna be alone!” Baban zai sake magana ya kara nunamai
kofa cikeda karfin hali yace “nace kafita, leave Pops i want to be alone idan sun
sake kira” kallonshi babban yayi irin kallon tsantsan soyayya dakuma kauna da
tausayi da damuwa duka dinnan sannan yatashi yana gyara babban rigan yace “muje
Musbahu” wucewa sukayi suka fice, suna fitowa Abba yace “get me DIG awaya kahadani
dashi” dasauri Musbahu ya tsaya yana kallonshi cikin damuwa yace “I know abinda
nakeyi I will never put my granddaughter in danger but this nonesense have to end,
muje office dina” office nashi suka wuce nan ma bude musu kofa akayi suka shiga
ciki Babban office ne dakana gani zaka gane kaman na yan siyasa ne dan ga hotonshi
an rubuta Senate President Alhassan Mangal, zama yayi kan kujera yana kallon
Musbahu dake waya sai chan yamikomai wayan karban wayan yayi yasa a speaker kai
tsaye cikeda isa irin yanda manyan mutane ke magana yace “abinda nakeso nafada maka
yanzu is something da banso yabi gari hartakai media dan it has to do with jikata
that is just 4yrs old” yayi shiru chan yace “On 21st of this month kwana biyar
dasuka wuce kenan ranan asabar ankai Noor park, it’s her usual thing weekend ana
kaita park, she has 2 International nannies da kuma 1 Nigerian, dakuma 2 securities
nata wanda 1 happens to be driver, 5 people accompanied her to the park but right
under their nose aka saceta Noor tabace bata ba alamunta kidnappers sun kira sunyi
demanding for 100M munkai exact location 2days ago sun karba but shiru basu saketa
ba” yadanyi shiru yace “I thought we can handle everything on our own tunda kudi ne
but mun bayar but still shiru Noor is a baby, sunyi warning namu not to involve
police ko bazamu sake ganinta ba forever, my son is looking miserable I need your
help DIG, I need your best team that can save jikata without a scratch and wayanda
zasu iya aikin discretely konawa kuke bukata I will pay”.
KUNSAN ME AKE NUFI DA INTIMACY CLASS?
CLASS NE DAYA KUNSHI KOYARDA ABUBUWAN YAKAMATA KOWACE MATAN AURE DA AMARE YAKAMATA
SU SANI, TUNDAGA KAN MENENE SHI SADUWA DA IYALI, YA AKE SARRAFA MIJI A GADO, YA AKE
KULA DA MIJI, YAZAKI ZAMA GWANA KIYI FINCINKAU CIKIN MATAN SA🥰
A INTIMACY CLASS BABU KALAN ABINDA BAZAKI KOYABA DAN HAKA JOIN US TODAY WITH JUST
5K SHEKARA DAYA NE CLASS DIN.
MAKESURE KINADA TELEGRAM KAFIN KIBIYA
CHAT ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FA’IDA
wa.me/+2347012181461
[9/10, 12:17 PM] Halima KW: 💫 GARGADAN SO 💫
✍🏻M SHAKUR
KUNSAN ME AKE NUFI DA INTIMACY CLASS?
CLASS NE DAYA KUNSHI KOYARDA ABUBUWAN YAKAMATA KOWACE MATAN AURE DA AMARE YAKAMATA
SU SANI, TUNDAGA KAN MENENE SHI SADUWA DA IYALI, YA AKE SARRAFA MIJI A GADO, YA AKE
KULA DA MIJI, YAZAKI ZAMA GWANA KIYI FINCINKAU CIKIN MATAN SA🥰
A INTIMACY CLASS BABU KALAN ABINDA BAZAKI KOYABA DAN HAKA JOIN US TODAY WITH JUST
5K SHEKARA DAYA NE CLASS DIN.
MAKESURE KINADA TELEGRAM KAFIN KIBIYA
CHAT ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FA’IDA
wa.me/+2347012181461
3️⃣
EPISODE
Kowa na dakin kallonta yake sabida yanda muryanta is so captivating, wani irin
sirkakkiyan murya gareta dake dauke da authoritative charm, calmness, and
femininity, kowa kallonta yake barinma Excellency da saida tagama magana tass ya
jinjina kai cus he felt confident yes yarinyar tasan metakeyi, she knows her job,
yakalli security sa dake tsaye wajen kofa yace “bring those Nanies da two
securities dake tareda ita, and call My Hajiya tazo nan” yadan kalli Hawwa yace
“ahhhmmm for mahaifiyar yarinyar sun rabu da dana for a very long time basu tare”
hannu Hawwa tasa a aljihun gaban riganta tashiga budewa taciro jotter kai tsaye
tace “for how long kenan rabuwansu”? Abba yace “I think duka duka aurensu lasted
for about 5months, bayan ta haihu ta yaye yarinyar muka karbi custody nata, do you
still needs to see her?” Kallon Abba tayi anatse tace “Yes Sir” shiru Abba yayi
yana kallon Hawwa data cigaba da rubutu
Kowa na dakin kallonta yake sabida yanda muryanta is so captivating, wani irin
sirkakkiyan murya gareta dake dauke da authoritative charm, calmness, and
femininity, kowa kallonta yake barinma Excellency da saida tagama magana tass ya
jinjina kai cus he felt confident yes yarinyar tasan metakeyi, she knows her job,
yakalli security sa dake tsaye wajen kofa yace “bring those Nanies da two
securities dake tareda ita, and call