Author : M SHAKUR Category : African Stories & Novels
kisa ayi
kidnapping yarki a karbi 100M kuma kunki badata” dasauri tace “zanyi using kudin
mubar kasan wlh bazai kara ganin Noor ba” ahankali Hawwa tasauke ijiyan zuciya tace
“tell me Noor na ina I can help you out” dasauri tace “bansan inda takeba nima” dan
manne lips Hawwa tayi tana kallonta sai kawai ta tashi ahankali tace “I wish I can
help you” tawuce tafita daga dakin Maman Noor na biyota dasauri security yatareta
dan yana bakin kofa Hawwa ta shiga office din Excellency kowa ya bita da kallo
banda Khaleel da kansa ke kafadan Babanshi ya lumshe idanu kaman yana bacci.
[9/11, 9:36 AM] Halima KW: 💫GARGADAN SO💫
✍🏻M SHAKUR
6️⃣
EPISODE
☹️
5 REASON WHY KIKE BUKATAN INTIMACY CLASS☺️
1- BAKI IYA KUKA DA SUMBATU AGADO BA🫣
2- BAKI IYA SUKUWA DA NANAYE A OZA ROOM BA🙄
3- BAKI IYA TASHIN KAN MAI GIDA BA😉
4- MAI GIDA BAI TABA MIKI KUKAN DADI BA😫
5- BAKISAN INANE YANKUNAN LALATAN JIKIN YALLABAI BA🔥
RUN AND JOIN INTIMACY CLASS NOW TO LEARN, IS TELEGRAM GROUP YOUR IDENTITY IS SAFE,
UNLESS KINYI MAGANA A AJIN BABU WANDA ZAI TABA GANIN NUMBER KI KO ASAN KINA CIKI, I
RESPECT MY CLIENT PRIVACY
IS 5K ONLY
CHAT ME UP AND JOIN
wa.me/+2347012181461
DIG na ganin Hawwa yace “are you done? Any progress? What is the result of your
findings”? Dan shiru Hawwa tayi tana kallonshi saikuma ahankali tace “Sir can I
talk to you in private”? Dasauri Excellency yace “talk koma menene anan” kallon DIG
Hawwa tayi gyadamata kai yayi alamun koma menene tafada anan din hakan yasa ta
sauke ijiyan zuciya tace “I have a suspect!” Kowa kallonta yake barinma Khaleel da
gabanshi yahau fadi dum dum dum, yabude idanunsa kadan yasaukesu akan Hawwa dake
tsaye, adan birkice Momy tace “Suspect? In this our house? Who? Tell us waye?” Abu
Hawwa ta hadiye awuya anatse, she just pity the woman dan tasan bazasu barta ba,
dasauri Excellency yace “Miss Hawwa tell us” iska ta fuzar ahankali sannan tace
“the girl’s Mom! Noor’s Mother is my suspect!” Zumbur Khaleel yamike kaman zaki,
hakanan kawai Hawwa taji gabanta yabuga dum! Awani irin zuciye yazo zai wuce
Excellency yabiyoshi da sauri yana kiranshi Momy ma haka tace “Khaleel Khaleel ina
zaka?” Chak Hawwa ta tsaya wajen kofan batare data matsaba tana kallonshi tace “if
you try anything you might jeopardize chances namu na ganin yarka” wani irin
waigowa Khaleel yayi saikuma ya taho gaban Hawwa kaman zaki yamata wani irin ihu!
“Who do you think you are to tell me wat to do or wat not to do lady?” Yanda yake
tsaye dab da ita kaman zai matseta jikin kofan yasa gaban Hawwa ya shiga faduwa
dasauri su DIG suka tashi harda su Abraham da Hayatu ma, Excellency yarikemai
kafada Mommy takamamai hannu suna janshi amman ko motsi bayayi huci kawai yake yana
kallon Hawwa, DIG yakasa magana, cikeda karfin hali batare data nuna tsoro ba Hawwa
tasake juyo da fuskanta kar ta kalleshi ido cikin ido batare datace komiba cus yazo
gabanta dayawa she felt so uncomfortable but still kallonshi take, Excellency
yajashi yace “enough mana Khaleel muje ka zauna” yatsu yanuna Hawwa yace “careful
Lady! Dont overstep your boundary” sauke kanta Hawwa tayi takalli DIG daya girgiza
mata kai alamun kartai wani abu, yakalli Excellency yamai alamun yacire Khaleel
daga gabanta kaman kwai Excellency yashiga janshi tareda Mommy yace “calm down Son
please kaji, dan Allah, don’t take it out on this poor woman she’s just trying to
help us find Noor that’s her work, calm down Khaleely na” Mommy ta shiga mannamai
kiss a hannu tace “calm down yarona, kayakuri, people like this can be so annoying,
so mu barsu ayi agama kowama yahuta, calm down she’s not worth your anger” zuciyan
Hawwa har wani makyarkyatan baci yake tadai daure batace komiba.
Momy tajuyo takalli Hawwa dake kokarin zama kusada Abraham tace “young lady ban
haifo d’ana sabida mata like you su dinga batamai rai ba, next time be very mindful
and cautious of kalaman dazaki dinga fadama d’ana, inba hakaba zan….” Dasauri
Excellency yace “just let her be please na lallashi Khaleel I don’t want another
drama” yakalli Hawwa yace “wat do you suggest now ayi Miss Hawwa”? Sosai Abraham ke
kallonta he could see yanda ranta yake abace shima duk sun batamai rai, juyo da
kanta tayi takalleshi da sassanyar muryanta tace “wat about last phone dana ce
kaduba kagama?” Dasauri yana taba system dake cinyansa yace “give me few seconds”
kafin chan yace “done” yatashi yana daukan wasu papers dayayi printing takawo mata
yace “so nashiga wayan and this particular contact happens to be most recent calls
nata and it’s not saved, so na dauka and track it down” duba takardan Hawwa tayi
sannan da sauri takalli Excellency tace “Sir can I know awani waje kukakai kudin?”
Dasauri Excellency yace “kwarbai” dawani irin sauri Hawwa tashiga juye juye a
office din kaman mai neman abu wani koton calendar dakeda detailed map na Nigeria
tagani a bango dasauri takai hannu taciro map din tazo gaban table na dakin ta
shimfida map din kowa yataso yazo wajen banda Khaleel tana kallon map din tace
“Hayatu pen” dasauri Hayatu yabata pen ta karba tai circling wani waje tace “this
is inda kukakai kudin kuka ijiye” sannan ta kalli paper da Abraham yabata tasake
circling wani waje a map din tace “this is location na cellphone datake waya dashi”
saikuma ta mike da sauri tana kallon map din kowa na kallonta kaman TV, tace “gps
location na wayan yana cikin mall ne” saikuma ta sake dukawa tanabin hanyan map din
da kallo kawai sai sukaga tai circling wani waje gefe daya dakeda dan distance
kadan da location na wayan tace “got them!” Dasauri kowa na dakin yace “uhmm”?
Dasauri Hawwa tace “Sir this is wajen da aka kaimusu kudi almost 20km ne to this
mall, kidnappers hardly keep victims nasu a wajen mutane sabida fear of being
caught, victim can shout, scream or sick for help, so the nearest place I think
zasukai little Noor is Dajin Dawa, this place” ta nuna inda tai circling da pen
tace “I’m 💯 sure suna wajen, let’s go” dasauri Excellency yace “Alhamdulillah,
Alhamdulillah” juyawa Hawwa tayi zuwa wajen datake zaune tadauki wayanta shikuma
Abraham yatafi wajen kayanshi yana hadawa a katuwar bag pack dinsa, tashi Khaleel
yayi yace “I’m coming along too” Juyowa duk sukayi suna kallonshi banda Hawwa dake
duba wayanta data dauka, anatse DIG yace “Yallabai it’s dangerous, su kansu basusan
outcome na operation din ba, kazauna my team will bring yarku safe” tsawa Khaleel
yamai yace “I said I’m coming along, and I’m coming along” wani shegen kallo Hawwa
tadago kanta tamai kawai tawuce kofa abinta tabude tafice duk suka juyo jin an
fita, su Abraham suka bita suma shima Khaleel din yabiyosu, tsayawa wajen motansu
Hawwa tayi taciro rigan bindingansu vest tashiga sawa ko kallon inda yake bataiba
tadaiji tafiyansa, tadauki black shade nata tasaka sak ta fito bad ass bitch abinta
sannan tadago kai hada idanu sukayi da Khaleel dashima ya hade fuska yana kallonta,
dauke kai tayi abinta tabude bayan motan tashiga tai zamanta.
[9/11, 7:56 PM] Halima KW: 💫GARGADAN SO💫
✍🏻M SHAKUR
7️⃣
EPISODE
YAU NAZO MUKU DA BABBAN SANARWA CEWA KISSA TRAINING CLASS REGISTRATION IS NOW OPEN
💃💃💃
TRAINING NE NA KWANA BIYAR DAZAKI KOYI KISSA, KISISINA, IYA MAGANA, IYA SALO, KUKAN
MAKIRCI, HATSABIBIN KUKA DA SAURANSU……
REGISTER FOR KISSA TRAINING SEASON 2 KIBAWA OGA MAMAKI….
REGISTRATION IS 2k ONLY!!!
CHAT ME UP AND JOIN
+2347012181461
JOIN NOVEL GROUP NA GARGADAN SO
https://chat.whatsapp.com/FKkyTo2kN1E3LrBfnyykbE
Saka vest dinsu su Abraham sukayi, last vest din Hayatu ya dauka ya mikama Khaleel
yace “put this on and stay behind us yallabai don’t try anything” kallon vest din
Khaleel yayi yamika hannunshi ahankali ya karba yasaka, Abraham yabudemai bayan
motan ta dayan side din yace “here zoka zauna” kallonsa Khaleel yayi sannan yataho
ya shiga ahankali ya zauna Abraham yarufe kofan, yakoma gaba ya zauna shima, Hayatu
ya shiga mazaunin driver yaja motan, dan gyara zama Khaleel yayi ahankali batare
daya kalli Hawwa ba dan wani irin haushinta da tsananta yakeji, Abraham yadan leko
da kanshi yakalli Hawwa dake kallon glass na motan ga bakin shade a idanunta cikeda
kulawa yace “you good Miss Hawwa”? Juyoda kanta tayi ahankali tadan kalleshi ta
gyadamai kai tace “yes thanks, set up the drone” gyadamata kai yayi yace “sure”
sannan ya gyara zamanshi yabude jakan jikinshi yana cicciro parts na drone din yana
hadawa, har suka soma kaiwa wajajen 7:30 na yamma garin yadan soma duhu, dajine
wajen but akwai containers na trailers haka that looks abandon, parking motan
sukayi daga nesa but still sun shigar da motan cikin daji sabida bishiyoyi su kare
motar kada agansu, Abraham yaciro ear bugs guda uku, yasa daya yabama Hatayu daya,
yajuyo yabama Hawwa daya ta karba ahankali tadanja gyalenta baya tafito da kunnenta
tasaka duk Khaleel na kallonsu sannan Abraham yabude motan yafito ya ijiye drone
din ya kunna yatashi sama yana controlling nashi yadawo cikin motan ya zauna
Hayatu ya matso kusada shi suna kallon screen din tare suna neman inda kidnappers
din yawanci wajen duhu ne hango haske daga tachan nesa yasa dasauri Hayatu yace
“take the drone chan naga haske” dasauri Abraham yashiga controlling Khaleel yadan
yunkuro cus yakasa daurewa shima yana leka screen din har zuwa inda kidnappers din
suke mutum 4 ne agaban wasu bishiya zazzaune suna shan taba daya ya iza ittace
dasuka zagaye da dutse suna gasa nama sun kunna katuwan tocula saiga wani container
wanda kofan yake abude dasauri Hayatu yace “can you get the drone zuwa ta bayan
container wajen window muga ko yarinyar na ciki” gyadamai kai Abraham yayi yana
juyawa har zuwa wajen window drone na lekawa but babu haske sai chan sukaji kukan
yarinya da muryanta ya galabaita. “There’s ant on my body kwaro Dady” rawa jikin
Khaleel yafara adan rude yace “that’s my daughter, it’s Noor” dan kallonshi Hawwa
tayi aranta tace “so you love yarka this much but karabata da mahaifiyanta” juyowa
Abraham yayi hakan yasa Khaleel yakoma ya zauna, controller yabama Hawwa ahankali
tasa hannu ta karba yace “code 22028IV” ahankali Hawwa tace “noted” bindigoginsu
suka shiga cirowa suna kara shiryawa suna bakin guns din silencer Hayatu yaleko
bayan ya kalli Khaleel yace “Yallabai I didn’t mean to disrespect but dan Allah
don’t interfere in this operation, you have to trust us, rest assure cewa we will
save your daughter, karka fito or try anything kada ka zaman mana liability, the
mission is saving Noor, you and Miss Hawwa stays in the car, and guide us with the
help of drone nida Abraham go inside and rescue diyarka mufito is going to be
quick” baki Khaleel yabude dake rawa sosai ahankali yace “you will rescue Noor ko?”
Gyadamai kai Hayatu yayi cus daga gani kasan yanason yarinyar yace “yes safe and
sound in sha Allah just trust me” gyadamai kai Khaleel yayi da sauri, Hayatu
yakalli Hawwa dake kallonshi yace “stay put” ahankali Hawwa tace “safe” gyadamata
kai sukayi sannan suka bude motan without making sound suka maida suka rufe sannan
suka wuce, Hawwa ta shiga controlling drone din tana zagaye premises din tana
patrol chan tace “Halt!” Da sauri Khaleel ya kalleta, hankalinta nakan screen din
gabaki daya tace “I just saw another haske I’m going there right now to check”
daidai takai wajen tace “is not just 4 of them akwai 3 more a wajen they’re holding
rifles” Dasauri Hayatu yace “wat do we do Miss Hawwa?” Dan lumshe idanu tayi kadan
chan ta budesu tana sauke ijiyan zuciya tace “can you take four men at a go
Hayatu?” Dasauri yace “Yes Ma’am” gyadamai kai tayi tace “proceed to inda target
namu take extract her and bring her to extraction point, Abraham lay low awajen and
stay alert incase they move take them down, makesure Hayatu yadauko the little
gurl, I repeat karkai komi lay low until I give you signal to” dasauri Abraham da
Hayatu sukace “yes Ma’am” ahankali Khaleel ya matso dab da ita dago kanta tayi da
sauri ta kalleshi kamshin dayake na ratsa hancnta dan kallonta shima yayi kafin ya
dauke kai ya maida kanshi kan screen din hakan yasa itama ta maida idanunta kan
screen din, tafiya suka farayi tana kallon screen din Abraham yashige cikin ciyayi
yana watching those 3men shikuma Hayatu ya wuce wajen maza hudu, dukawa yayi
yadauki dutse ya wurga dayayi kara hakan yasa suka zabura suka tashi suka fara
tafiya suna dube dube, ganin daya na tahowa inda yake yasa Hawwa tace “stay on
alert a guy is approaching wajen bishiyan dakake ta bangaren dama” da dan sauri
Khaleel yasake matsowa dab da ita cus so yake yaga screen din da kyau, ta gefen
idanu Hawwa ta kalleshi batare datai motsi ba ko magana dan batason tama kulashi
daidai guy din na zuwa Hayatu ya kwasheshi ya bugamai kan bindiga a keya ya sume
warwas yafadi, karan dasukaji yasa sauran suka jujuyo daya yadauke katuwar security
torchlight ya hasko wajen ganin dayansu a kwance yasa da sauri suka taho wajen suna
kokarin daga bindiga Hayatu ya kwashesu ya barar dasu ya sumar dasu duka within a
blink of an eye yasa tape ya kulle musu hannu sannan yawuce ciki dasauri sauri gudu
gudu shiga cikin container yayi zuwa inda yarinyar take kwance baiyi wata wata ba
ya duka zai dauketa yaji an bugamai kai ashe dawani adakin but drone baiyi
capturing ba sabida daga window suka leka dakin, dasauri gayen yafito yana kalle
kalle ganin they’re under attack, ganin wani yafito daga container ba Hayatu ba
yasa Hawwa tace “oh no, Hayatu, Hayatu, talk to me” tashiga kiranshi but shiru
arude Abraham yace “what happened Miss Hawwa? Meya sami Hayatu”? Kafin Hawwa tai
magana taji mutumin yayi blowing whistle sannan yadaga kanshi yana kalle kelle
kaman ance ya kalli sama, ganin drone yasa yaciro bindigar shi Hawwa na gudu da
drone din but yayi shooting drone din yayi crashing suka daina ganin komi a screen
na controller Hawwa tace “shit!” Dasauri Abraham yace “what happened? Miss Hawwa
gasunan they’re leavin……..” shiru Hawwa taji hakan yasa tace “Abraham, Abraham”
adan rude Khaleel yace “wat wat…..wat happened”? Cikeda damuwa Hawwa tace “my team
are down” tayi maganan tana tashi tamika hannunta tadauko katuwar jakan Abraham
dake front sit tashiga neme neme a jakan luckily taga grenade, da sauri tasaka a
pocket na vest nata, ta zaro bindigarta tana kokarin fita, asanyaye Khaleel yace
“where are you going?” Dan juyowa tayi takalleshi ba yabo ba fallasa tace “going to
rescue your daughter”? Dasauri Khaleel yace “maza ne u can’t go alone sun miki
yawa, call for backup mana” tana kallonshi ganin damuwa kan fuskansa sosai tace “I
can’t wait for backup kafin suzo an tafi da yarka sun gudu cus they know we are
here, before we track them again it will take time, maybe muma sun kashemu before
back up yazo, if I leave now I might be able to save your daughter so I have to go”
takai hannu zata bude motan karaf taji yarike mata bakin gyale hakan yasa gently
Hawwa tajuyo tazubamai mayun idanunta, shi kansa Khaleel baimasan mesa ya riketa
ba, cikeda damuwa sosai yace “I can’t let you go alone it’s too risky, you’re just
a gurl, zan biki and protect you” duk yanda Hawwa kejin haushinsa saida tai
smirking tace “I’m not just a girl, I’m police officer!” Ganin yaki sakinta sai
kallonta yake cikeda damuwa yasa ahankali tace “kataba rike bindiga”? Girgiza mata
kai yayi alamun no, juya idanu Hawwa tayi irin na raini din nan tace “how can you
protect me kenan u can’t shoot? Just stay here I don’t want to be looking after an
adult when my mission is your daughter, stay here ina zuwa don’t jeopardize my
work” wannan karan bata jira amsanshi ba ta karbe gyalenta tafito da sauri Khaleel
ya sauko shima Hawwa ta kalleshi zatai magana saita fasa kawai ta wuce tana tafiya
ahankali without making a sound, Khaleel na binta abaya sukai wajen, har zuwa bayan
bishiyan da Hayatu ya tsaya dazu ta duka ta leka tana kirgasu tajuyo ta kalli
Khaleel dake kallonta looking damn scared cikin whispering tace “if you stay here u
might be alive, I’m going to rescue yarka now” cikin yar karaman murya Khaleel yace
“kefa?” Sounding like a bad ass bitch tace “uhmm, I don’t think yau zan mutu” sosai
Khaleel ke kallonta yanajin wani adrenaline na bin jikinshi ganin suna filin daga
and she seems to be having fun, shiko zuciyansa kaman zai fito ta baki, Hawwa tasa
hannu taciro grenade daga aljihun vest din dake jikinta, takalli Khaleel dake
kallonta tace “wanna see magic Pops Boy”? Sosai Khaleel yamata wani irin kallo jin
sunan data kirashi dashi, Hawwa tasake smirking tadauke kai ta cire pin din grenade
din sannan ta leka ahankali ta wurga musu grenade din awajen tajuyo takalli Khaleel
tace “booom!!” Mahaukacin tashi bomb yayi da Khaleel baisan yayi hugging Hawwa ta
gefe ba ya manna fuskanshi a kafadanta jikinshi na rawa ba cus baitaba experiencing
something like this ba, ko harbin bindiga baitaba ji ba saidai a movie, he has
never experienced crime world so he panicked.
[9/12, 1:41 PM] Halima KW: 💫GARGADAN SO💫
✍🏻M SHAKUR
8️⃣
EPISODE
JOIN GARGADAN SO GROUP
https://chat.whatsapp.com/FKkyTo2kN1E3LrBfnyykbE
Mahaukacin faduwa gaban Hawwa yayi jin yanda Khaleel yariketa fuskanshi manne a
kafadanta jikinshi na rawa kana gani kasan this is the first time yataba jin karan
ko ganin bomb ma, da dan sauri ta tureshi yakoma baya yana kalle kalle kunnenshi
sunmai dummm baiji ko kadan, yana kokarin kunnenshi yadawo daidai yaga Hawwa tai
wani irin super tai wajen aguje tana shooting nasu, wow! Dabadan he knows this is
real ba and he’s present a live location dinba dayace action movie yake kallo,
she’s so fast in harbi, and wayanci he notice ba shoot to kill take ba, cus baiga
wanda ta harba akai ko zuciya ko ciki ba, she mostly target legs and hands, da gudu
ta shige cikin container yarinyar Hawwa tagani tana kuka sosai tana ihu ta kankame
kunnenta sabida karan bomb ga wuta data gani, ahankali Hawwa ta duka gabanta tasa
yatsanta akan lips nata tace “shiiiiiiu I’m fairy Angel Anty I come to rescue you
from bad guys,, dena kuka” juya mata baya tayi tace “hop on my back, hau baya”
takai yatsunta biyu tana taba wuyan Hayatu ganin yana numfashi yasa tashiga
kiransa “Hayatu Hayatu, wake up” ahankali Noor tahau bayanta ta kankameta, dasauri
Hawwa ta tashi she will come back for Hayatu, Noor first fitowa tayi ahankali goye
da Noor ganinsu yasa Khaleel yatashi yataho wajen su da sauri yazo ta bayanta yana
murmushi sosai looking and sounding so emotional ganin little baby shi that looks
so scared and terrified a bayan Hawwa yace “Noory” dasauri yarinyar tace “Dadyyyyy”
karban ta yake shirin yi daya daga cikin criminals din data harba a kafa dake wajen
yadauki sandan dake wajen yadaga zai bugama Khaleel dake kokarin karbe Noor daga
bayanta, karaf Hawwa tagani dawani irin sauri tai pushing Khaleel yafadi a side
nata sandan ya sameta a hannu da karfi ya yagi skin nata sai jini, kafa