Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Gargadar So Complete Hausa Novel by M Shakur

Author :  M SHAKUR Category :  African Stories & Novels

Chapter   2 / 17

3K to 6K   out of 50.8K words

My Hajiya tazo nan” yadan kalli Hawwa yace
“ahhhmmm for mahaifiyar yarinyar sun rabu da dana for a very long time basu tare”
hannu Hawwa tasa a aljihun gaban riganta taciro jotter, ta zare pen dake makale
awajen, kai tsaye tace “for how long kenan basa tare”? Dady dayay kaman mai tunani
dan yamanta yace “I think duka duka aurensu lasted for about 3-4months, bayan ta
haihu muka karbi custody jikata, do you still needs to see her? Is it necessary”?
Kallonsa Hawwa tayi anatse tace “Yes Sir” shiru Dady yayi yana kallon Hawwa data
cigaba da rubutu abunta ganin haka yasa DIG dasauri yace “your Excellency kasan a
aikinmu anybody can be a suspect sometimes harnaka ma najini, Miss Hawwa can do her
job well idan tagama ruling out duka yan gida tagano basu da hannu, kana ganinta
haka by mare magana she can fish out kowaye keda hannu in this kidnapping, she has
a masters degree in criminologist currently running PHd dinta still on the field,
just watch her magic Allah taimaki Excellency” jinjina kai Dady yayi cikeda gamsuwa
yace “is that all abinda kike bukata?” Anatse Hawwa tace “for now yes Sir!”
Gyadamata kai Abba yayi yadaga wayanshi yace “bari na kira Khaleely na shine Baban
Noor da aka sace” yashiga kiran number Khaleely daidai lokacin Momy na shigowa
dakin da kawarta Hajiya Daraja.


Ganinta yasa Dady yace “yauwa Madam come, ga special task force danai involving in
this matter” yayi pointing Hawwa yace “she needs to talk to Noor’s parents, ko
kinada number matar data haifi Noor”? Dan yatsine fuska Momy Noor’s irin na isa
dakuma rashin mutunci tace “I don’t have number ta but lemme call Bisola tanada
number ta I think a diary dina” dasauri Dady yace “okay kirata muji nima Khaleely
nake kira baya daga wayana” itadai Hawwa da har su DIG kallon wired family suke jin
yanda suke addressing Mahaifiyar little gurl din da aka sace wai matar data haifi
Noor, number ma wai basuda ita that means bamata san an dauke yarinyarta ba. Duk
suna ahaka aka bugo kofan office din kaman za’a cire da sauri kowa ya kalli kofan
kamshi mai shu’umin dadi na ketowa cikin office din before wani tall black skin guy
ya shigo ciki dakeda crazy ass gym body, ko
kallon jama’an dake cikin office din baiyiba yawuce wajen mahaifiyar shi data
tashi da sauri ganin yanda yashigo da bacin yanuna mahaifinsa dake kallonshi zaune
kan office chair hankalinsa atashe yace “Mommm I told Pops karyayi involving kowa
mesa Pops always enjoy doing abinda nace karyayi?” Cikeda damuwa sosai Momy ta
tausasa murya takama hannunshi tace “Khaleely calm down kasan babu abinda ke
dagamin hankali aduniya irin fushinka, Babanka yasan meyakeyi bawai police yakiraba
special Anti Crime and Kidnapping task force yakira, look at them su uku ne DIG
shine in charge of the task force shiya kawosu calm down please, kai suke jira they
want to talk to you” cikin fushi sosai ya fizge hannunshi yace “Mom if anything
happens to Noo…..” taushemai baki Mom tayi da gudu tace “kul babu abinda zai sami
jikata don’t even utter dat word, come” Momy taja hannunshi zuwa kujeran dake
kusadana Dady ta zaunar dashi kaman wani basarake tace “calm down hasken idanuna
and answer them please do it for me and Noor kaji, just talk to them my love, ina
zuwa” tayi maganan tana juyawa tama Baban alamu da ido daya lallashesa tafice,
gyara zama Dady yayi yakai hannunsa zai kama hannun Khaleel din ya dauke hannunshi
yace “don’t touch me Pops” dan dago kai Hawwa tayi zata kalli wajen sai kuma ta
fasa, rage murya Dady yayi yace “toka yakuri kaji Khaleely” dauke kai yayi kaman
badashi akeba, Dady yajuyo ya kalli Hawwa daketa yan rubuce rubuce abinta yace “ga
mahaifin yarinyar nan Miss, ask him abinda zaki tambayeshi” dan dago kanta ahankali
Hawwa tayi ta juyo da kwayan idanunta ta saukesu kan Khaleel daya hade rai yana
zaune gefen mahaifinshi bamaya kallon inda suke yadaura kafa daya kan daya yana
karkada kafansa daya sanye da wasu designers crocs, ijiyan zuciya ta sauke a boye
tanamai kallo da kyau reading how bossy and angry he looks tace “Sir how close are
you with your daughter”? Batare daya kalli inda takeba yace “I’m her best friend
and everything, what else”? Ya amsata annoyingly, da dan damuwa Excellency dake
kallon Hawwa yace “he’s very close to her, just like yanda yafadi shine best friend
din Noor, itama haka Noor nason Babanta sosai kaman zata cinyeshi” gyadakai tayi
tace “shin ta taba sanar dakai koda wasa akwai wani ko wata dake mata mugun kallo?
Ko bata tsoro? Ko dai wani abu makamnacin haka maybe ko a school ne”? Kai tsaye
yace “no” still tana kallonshi batare data dauke ido ba tace “kaifa? Kanada wani
enemy ko wayanda ke jin haushinka and are trying to hurt you and cause you pain at
all cost”? Shiru yayi kaman mai tunani yadan dafe goshinshi ahankali yace “I can’t
think of anybody” alalace akuma shagwabe yadan kalli Babanshi yace “Pops ko inada
shi?”
[9/10, 12:17 PM] Halima KW: 💫GARGADAN SO💫



✍🏻M SHAKUR

☹️
5 REASON WHY KIKE BUKATAN INTIMACY CLASS☺️
1- BAKI IYA KUKA DA SUMBATU AGADO BA🫣
2- BAKI IYA SUKUWA DA NANAYE A OZA ROOM BA🙄
3- BAKI IYA TASHIN KAN MAI GIDA BA😉
4- MAI GIDA BAI TABA MIKI KUKAN DADI BA😫
5- BAKISAN INANE YANKUNAN LALATAN JIKIN YALLABAI BA🔥

RUN AND JOIN INTIMACY CLASS NOW TO LEARN, IS TELEGRAM GROUP YOUR IDENTITY IS SAFE,
UNLESS KINYI MAGANA A AJIN BABU WANDA ZAI TABA GANIN NUMBER KI KO ASAN KINA CIKI, I
RESPECT MY CLIENT PRIVACY
IS 5K ONLY
CHAT ME UP AND JOIN
wa.me/+2347012181461


4️⃣
EPISODE


Calmly Excellency yace “uhnnnn I can’t think of any kaida banda su Sameer ai bakada
wasu abokai, to ko maybe matayen ka kasan mata da kananun magana” ahankali Hawwa na
kallonshi tace “banda mahaifiyar Noor akwai wasu matan ne?” Kallonta Excellency
yayi kai tsaye yace “eh, dana aurenshi tara but you know yanda lamarin aure yake
duk ya rarrabu dasu, some at 2months some 4month, wasu 6month, akwai ta 1week ma,
inaga to duk sunajin haushin yarona” shi kanshi DIG saida maganan ya daki kanshi
but yanda uban ke bada labarin as if is nothing bawani abu bane wai kudi shegen
abune wlh, rubutu Hawwa tashigayi professionally batare data nuna anything ba chan
tace “can I know me suke fadamaka idan sun kira ko kuma sako?” Kaman bazaiyi magana
ba sai kawai ya kishingida ya daura kanshi kan kafadar Babanshi yace “I don’t know!
Banda number su they normally call my P.A but I asked him to block them, but if I
remember correctly yace suna cewa narabu dasu, naci amanansu bla bla bla” yadanyi
tsuki kadan yace “they’re just so bittered narabu dasu, I got tired of them saina
cigaba da zama dasu Pops?” Dasauri Excellency yace “inafa ai ba’a aure haka, daka
ijiye yarinya ka gaji da ita kaita cusguna mata gwara ka sallameta ka auro wata
wacce tamaka, life is not hard some people intentionally make it hard for kansu,
aure don’t have to be forever and ever it can always be temporary as long as babu
feelings of love” abu Hawwa ta hadiye awuya jin maganan uba da dan tace “I need to
interrogate all the 8 ko 9 of them” juyo da kanshi Khaleel yayi ya kalleta for the
first time suka hada idanu sparking idanunsu sukayi atare, hade fuska Hawwa tayi
tamau ta tashi tana daukan wayanta tace “I need to talk to Nanies din da driver
dake tareda Noor suna waje ko?” Ta tambayi security da Dady yacema yakawosu dazu ya
gyadamata kai tayi wajen kofan hartasa hannu zata bude kofan awulakance Khaleel da
tunda yafara kallonta bai dauke idanunsa akanta ba dawani tsinannen voice yace “ke,
why do I need to call them?” Chak Hawwa ta tsaya cus yanda yakare maganan sounding
kaman yana magana da wata wulakantacciya mara daraja, da kyar ta danne zuciyanta
dan kawai taji ta tsani yaron da iyayenshi sabida dan short halinsu data gani, ta
juyo ta zubamai bewitching eyes dinta kaman yanda yake kallonta shima ko kyafta
idanu bayayi, tace “you need to call them cus they’re potential suspects duba da
whatever transpired between you people, ina bukatan magana dasu dan kauda zargi
basu da hannu cikin dauke yarka da akayi before we look outside the box, and be
fast” takalli agogon hannunta tace “i need to wrap up this case within 24hrs, 1hr
is almost gone” sannan ta juya harta daura hannunta kan handle tasake juyowa tasake
zubamai idanu tace “next time address me as Miss Hawwa not Ke” tana maganan tabude
kofa tafice.


Afusace Khaleel yamike yanabin kofan data rufo da kallo yace “Pops who d f*ck is
she? Why is she even here? Kaji yanda takemin magana kuwa Pops? She’s so rude, fire
her! I don’t want her here” Da sauri daga Excellency harsu DIG suka kalleshi yanda
ya haderai, su Abraham na kallon ikon Allah aranshi yace “you don’t know Miss Hawwa
she also doesn’t give a f*ck about who you are she will put you in your place” rai
abace Khaleel yace “I don’t want her to be among the team, dismiss her” yayi
magannan yana kallon DIG dasauri Excellency yakama hannunshi yace “calm down
Khaleely abun zaimaka yawa ga damuwa ga bacin rai kar zuciyanka ta buga please calm
down kaji, idan nasa DIG yayi dismissing nata from team din tayaya zamu ceto Noor?
This girl itace ragamar ceto Noor, calm down Son me too I don’t like the way tai
magana da d’ana agabana” yakalli DIG yace “talk to her to watch her tongue karta
kara magana da d’ana rudely I don’t tolerate such” cikeda girmamawa DIG yace “we
are sorry Sir, hakan bazai kara faruwa ba I promise” yayi magana yana tashi dan
zuwa magana da Hawwa shikuma Excellency yacigaba da lallashi Khaleel kaman kwai.

Wawooo🔥 YAYI AURE SAU 9? WAT🔥
[9/11, 9:36 AM] Halima KW: 💫 GARGADAN SO 💫


✍🏻M SHAKUR



5️⃣
EPISODE
https://chat.whatsapp.com/EzUtkmPPD3K2H5WdQeOg83

08066136431

✍️
Jari kike nema shigo METAFORCE
✍️
Marayu gareki shigo METAFORCE
✍️
Bashi ake binki shigo METAFORCE
✍️
Kayan daki zaki canja shigo METAFORCE

MENENE RIBAR WANDA YA SHIGA METAFORCE❓❓❓
Akwai riba da yawa g Wanda ya shiga metaforce amman zamu lissafa 5 dga ciki kuma
muyi bayaninsu 1-after d other
1️⃣kyautar TR coins bayan gama register
2️⃣Referral bonus,kudin gayyato mutane
3️⃣Spillover,kyautar da metaforce ke bayarwa ga yan team din da suke aiki ga Wanda
Allah ya cida
4️⃣Overflow,d same with spillover shima kudine kuma zaka ciresu
5️⃣Zaka hadu da mutanen da baka ta6a tunani ba
"B" zaka kara samun experience
"C" zaka iya siye da siyarwa d wnn kyautar TR din,after lunching n tectiles good
"D" zaka San ilimin cryptocurency
"E" zaka San yanda ake duba farashin dollar hawanta da saukanta
"F" Zaka San yanda ake canja dollar tadawo naira🥰🥰

08066136431

YAUSHE METAFORCE TAKE BIYA❓❓❓
Ko a yanzu yanzu kikayi aikin da metaforce tace kikabi tsarinsu na gayyato mutane
yes zaki samu kudi kuma ki ciresu anan take

08066136431

SHIN METAFORCE HALATTACEN KASUWANCI NE❓❓❓
100%halak sbd a team bake daya zaki samu ba,Ku samu na kasa dake ya samu,n sama
dake ya samu,ga kyautar spill d overflow,kuma yanada license da cikakkun hujjoji💪

08066136431

5️⃣
EPISODE



Wani office aka bata that is next to wanda Excellency yake ciki, ga table ga chairs
ga ruwa a ijiye mata na bottle da drink da sweets, tana tsaka da interrogating
mutanen dake tareda Noor sanda aka saceta DIG yabude kofa yashigo, yakalli security
datakema magana yace “excuse us” tashi yayi yafita, da dan fushi kan fuskanshi yace
“wat was that behavior eh Hawwa?” Sauke kanta kasa tayi tace “Sir I don’t care who
he is, he should address me with some respect baya kirani Ke ba” dan jim DIG yayi
yana kallonta yace “that guy kina ganinshi kinsan he doesn’t think like me and you,
bai taso kaman mu da ke ba” yadan sake rage murya yace “Hawwa yayi magana da
mahaifinshi rudely ma balle mu? So please let’s do abinda yakawomu and leave don’t
repeat abinda kikayi dazu am I clear”? Ahankali badan ranta yasoba kanta na kasa
tace “Yes Sir” “good” ya amsa yana juyawa yafice security yadawo, tadaga wayanta
tana kiran Abraham yazo ya karbi wayansu yashigo ta bashi ya karba yafice yashiga
aikin shi bayan yabude some systems adayan office din, almost 1hour yadauketa duk
tai magana da ma’aikatan gidan kafin Head Security yashigo yace “Ma’am Excellency
yace na sanar dake ga matayen dukansu are available Maman Noor tace yanzu ta sauka
daga jirgi but tana hanyan zuwa itama”.



Gyadamai kai tayi tace “ashigomin dasu one after the other, collect all phones nasu
and give it to Abraham” gyadamata kai yayi yajuya fita baijimaba ya shigo tareda
wata hadaddiyar mata kaman balarabiya, fara kal da ita taci riga da skirt dasuka
matseta da dan karamin gyale da handbag a hannunta dakin tabi da kallo looking
disappointed kaman akwai abinda taso tagani batagani ba, kujera Hawwa ta nuna mata
tace “have a seat please” zama tayi tace “and who are you, where is Lee?” Dan
kallonta Hawwa tayi tace “sorry Lee?” The way she’s asking the question zai nuna
bata ganeba, ayangance matan tace “Khaleel nake tambaya ina yake” anatse Hawwa tace
“I believe idan muka gama you can look for him, can I know how long u we’re married
to Mr Khaleel Ma’am”? Kallonta matar tayi tace “why the question”? Anatse Hawwa
tace “can you answer me kika fita you can ask them mesa nake miki tambayan nan”
shiru matan tayi tana kallonta saikuma chan tace “kwanan mu arba’in da hudu bamu
cika 2months ba gaskiya” Hawwa na kallonta tace “baki tsaneshi ba daya sakeki in
such a short time”? Dasauri ta girgiza kai saikuma tai murmushi tace “when money is
at stake nope, I will do everything to get Khaleel back, nakasa aure nakasa son
wani” rubutu Hawwa tashigayi batare data kalleta ba tace “and why is that”?Wani
kallon raini matan tamata tace “are you dumb? Wait Anya kinsan waye Lee kuwa? It’s
seems like you’re just a worker bakisan who Khaleel is ba, that guy is every ladies
dream” dan shiru Hawwa tayi tana kallonta the way she called her dumb batason tai
wani abu dazai sake batama DIG rai hakan yasa ta hadiye sai kawai tace “you can go”
tabe baki tayi ta tashi tajuya tana wani karkada ass kallo daya Hawwa tamata
tadauke kai, kusan dukansu abu daya suke fada suna son mijinsu suke and ina Khaleel
cus sun dauka shine keson ganinsu saisa ake nemansu suzo gidan, wuraren 4 tagama
dasu Allah yasa bata salla yau, bude kofan security yayi yashigo da wata wacce duka
duka bata wuce 27yrs ba, taci gayu sosai kaman zata gasan kyau yace “this is
Noory’s Mother Ma’am” gyadamai kai Hawwa tayi tana kallon matan tundaga kafa,
security yace “your phone please Ma’am” iPhone dake hannunta ta kankame tace
“mezakumin da waya kuma daga zuwana? Why is Khaleel calling me all of a sudden
today after how many years yanzu kuma nazo ana cewa nabada waya” anatse Hawwa tace
“is just protocol I can’t talk to you waya natare dake give it to him idan nagama
dake you will collect d phone kina fita” kallon Hawwa Matan tayi tace “and who are
you”? Ahankali Hawwa tace “I’m Hawwarh!” Yanda Hawwa ta tsareta da idanu yasa ta
bada wayan security yafice itakuma tazo ta zauna inda Hawwa ke nunamata Hawwa tace
“can you discribe relationship dinki da Baban yarki for me please?”



Maman Noor na kallon Hawwa tace “there’s no relationship cus bama tare, we don’t
talk, da Nany Noor kawai nake magana a duka gidan nan itama ranan Saturday kadai ne
ake barina magana da ita” ahankali Hawwa tace “are you happy about that? Yarki ce
Noor ke kika haifeta but sai an gayamiki sanda zaki magana da ita? How do you feel
about that”? Dan ijiyan zuciya ta sauke tana kallon Hawwa dake kallonta tace “ai
sai su cinyeta all i know is nina haifeta kuma idan ta girma she will look for her
Mother”Hawwa na kallonta tace “how long kukai zaman aure da Babanta”? Dan ijiyan
zuciya Maman Hawwa ta sauke tana huci tace “satinmu shidda da kwana shidda ya
saken” ahankali Hawwa tace “kece matarsa tanawa”? Shiru tayi sai chan tace “I think
ta hudu” taidan huci da saida yafito tace “ko kwana goma banyi agidaba bayan ya
sakeni ya auro wata” anatse Hawwa tace “how come kika aureshi? A ina kuka hadu kuka
fara soyayya” kallon Hawwa tayi tace “ai aduka aure auren da Khaleel yayi aduniya
banjin akwai wacce yahadu da ita ba, kawali ke hada auren Hajiya Daraja, best
friend din Mamanshi, fita ake musamman asamo kyawawan yan mata ahada aure abama
iyayenmu kome sukeso a auremu” tai dan shiru tana huci anatse Hawwa tace “why are
you angry Maman Noor”? Kallon Hawwa tayi takasa hadiye abinda ke ranta tace “kullum
addu’ana shine Allah ya gwada musu abinda sukema yaran mutane” dasauri Hawwa tace
“me sukeyi? Yana dukanki ne ko yana miki wani abu”? Dasauri ta girgiza kai tace “no
ba duka ba, kai aure agidan nan bazaka taba rashin kudi ko yunwa ba wlh za’a kula
dakai kawai basusan menene darajan dan adam ba, Khaleel thinks mata are like riga
yacire wannan zai dauki wata sabuwa yasaka, iyayensa basa kwabansa suna supporting
halinsa tsaf, I hate them” anatse Hawwa tace “is that why kikasa akai kidnapping
yarki?” Dawani irin sauri Maman Noor ta kalli Hawwa gabanta yayi mugun fadi saikuma
ta tashi tsaye da sauri tana zaro idanu tace “mene? Wat? Wait? Kidnapping wane akai
kidnapping? Did I hear you say y’ata? Anyi kidnapping Noor? Innalillahi wa
innailaihi raji’un” duk Hawwa na kallonta ko gezau batayi, tsawa Maman Noor tamata
tace “talk to me wat happens to my daughter?” Dan murmushi Hawwa tayi tarufe jotter
ta ta ijiye ta kalleta tace “I don’t know you, but someone I understand situation
naku dukanku matansa wanda cikinku babu wacce ta nunamin auren dole tayi, babu
wacce tai complaining an taba dukanta ko wani abu makamancin haka, kudi dama makes
masu shi suyi feeling power, kome sukeso they will use kudinsu su samu, suna chanza
mata kaman riga but still yet is using yarki the best solution for your problems?
Yarinyar 4yrs”? Dasauri Maman Noor tadawo gaban table din hawaye na saukowa daga
idanunta tace “kinsan what it means a sakeki sati uku babu wani dalili? Bayan an
gano inada ciki suka sake dawo dani gidansu aka ijiyeni waje guda ana kula dani
dansu na aure aure yana sheke ayarsa yana shaye shaye baitaba zuwa yadubani ba
koyamin sannu, ina haihuwa suka karbe yarinyar suka aikani gidanmu Noor batasha
nono na ba” ta nunama Hawwa nononta tana kuka, tace “I will cry all night nonuwana
sun kumbura sun kwacemin yarinya ana bata abincin madara, and suka sani a kotu suka
karbe custody da kyar nasamu ana kirana na ganta ta video call sau daya a sati,
waye Khaleel is he God dayake tunani he can do anything dayakeso? Haaa” dan lumshe
idanu Hawwa tayi batason ta nuna ta bata tausayi tace “hakan yakai

2 / 17