Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Gargadar So Complete Hausa Novel by M Shakur

Author :  M SHAKUR Category :  African Stories & Novels

Chapter   10 / 17

27K to 30K   out of 50.8K words

mummunan sabamiki ba makesure kin kirashi sannan kidawo dawuri dan
zaizo anjima da yamma ya ganki” murya ciki ciki tace “to” tawuce tadan dudduba
motanta tayi warming sannan taja motar tabar unguwan.
Parking motarta tayi tafito bayan tadauki duk abinda zata dauka tawuce ciki direct
office din Hayatu tawuce knocking tayi tareda bude kofan yana cikin office din
tareda Abraham duk suna sanye da uniform gani ta yasa Abraham yatashi da sauri yana
murmushi yace “welcome back Miss Hawwa, how is your hand”? Smiling kadan tayi tace
“fine ya jiki? Hope you guys are good”? Gyadamata kai dukansu sukayi saikuma tai
shiru saikuma tajuya zata fita Hayatu yace “Miss Hawwa” juyowa tayi ta kalleshi duk
kallonta suke yace “kina bukatan wani abu ne?” Dan shiru tayi kaman mai tunani sai
kuma ta shigo office din da kyau tazo gabanshi ta tsaya tace “uhmm actually I kinda
need your help dukanku biyun banda wanda zan tunkara sai ku” Hayatu na kallonta
yace “whatever you need we are here” gyadamai kai Abraham yayi yace “yes Miss
Hawwa” cus bata taba zuwa da sunan tana neman su mata wani abuba, sakeyin jimm tayi
sai chan tace “wani mutumi nakeso kudan tsoratamin shi ya rabu dani” tasake shiru
kaman maijin nauyin maganan dazata yi tace “arrhhhhh daga ta bangaren Babana yafito
yanason ya aure ni and and…uhmm bana sonshi i just want him to leave me, so please
can you scare him off”? Calmly Hayatu yace “we got you” anatse Abraham yace
“always! Give me his number ta track him” dan murmushi tayi tabude wayanta tashiga
kiramai number sannan tace “thank you guys” tawuce tafito hankalinta ya kwanta
office nata tashiga ta zauna tadan fara paper work, she needs to write detailed
report na abinda yafaru a field takai office na DIG, karfe 10 suke shiga meeting
din, 10 daidai akai knocking kofan office nata Abraham ne rike da two cup of coffee
yashigo ciki ya ijiye daya agabanta yace “let’s go” mikewa tayi tadauki coffee din
tace “thanks” suka fito tare zuwa meeting din wanda 12 suke gamawa.

12:15 suka gama tafito DIG yace “meet me in my office” gyadamai kai tayi tace “yes
sir” tai discarding cup na coffee a trash na wajen tawuce Abraham yabita da kallo
kawai yasan he doesn’t stand a chance ne but Miss Hawwa na burgeshi, she will
forever be his crush.

Knocking kofan tayi aka bata izini ta shigo, DIG ne kadai a office din yana duba
some files yasa glasses a idanu yace “yauwa Miss Hawwa” saramai tayi tace “Sir”
ijiye file din yayi tareda zare glasses dinsa yace “ease please” sauke hannunta
tayi yace “you solved that case brilliantly Officer kudos” dan murmushi kadan tayi
tace “thank you Sir, you trained me after all” murmushi yamata ba karya bane yana
alfahari da Hawwa in this task force yace “yanzuma I have another case for you” kai
tsaye tace “nakira su Hayatu ne Sir?” Hannu ya girgixamata yace “no ke kadai sukai
requesting for” kallonshi tayi alamun bata gane meyake nufi ba, yace “I got a call
from Excellency they can’t find wani bodyguard nasu and they want you to look into
it suna tunanin anyi kidnapping dinsa shima so they want you for the job” kawai
jitayi ranta yabaci gabanta kuma yafadi, tadai daure tana kallonshi batare datai
magana ba, DIG yace “please kije and investigate, Hawwa bance kije kifara fada da
yan gidanba, rayuwansu da namu ba dayaba, this people ba’a Nigeria aka haifesu ba a
kasan waje sukafi rayuwa so don’t expect them to act like us, masu kudi basa tunani
kaman yaku bayi irinmu, just do your work without interfering in affairs nasu, be
professional about it and keep me posted, am I clear?” “yes Sir” Hawwa tafadi ranta
ba dadi, hannu yakai aljihunshi yadan zaro kudi yan 1k kusan na 15k yace “gashi
kisa fuel a car naki” hannu tasa ta karba tace “thank you Sir” kofa yanuna mata
yace “zaki iya tafiya” juyawa tayi tafice, babu yanda zatayi harkan police dama duk
wani harka daya danganci hukuma ba’ama Oga gardama koda yace ka fada cikin wuta ne
dole you must obey, obey before complain yana daga cikin slogan nasu, office nata
tawuce zama tayi kan kujera tareda dafekanta tadan fuzar da iska taja drawer
tadauki wayanta da car key tamike tafito tawuce wajen motanta tabude tashiga taja
tafita saida ko ta tsaya tasha fuel cus gidansu da nisa ahaka har takai gidan
tsayar da motanta akayi security suka leko yace “Hello Miss wakike nema”? Anatse
tace “DIG sent me here” magana yashigayi awaya kusan 5min sannan yace “booth
please” booth tabude musu suka duba akai scanning motan sannan aka bude mata gate
din da sauran gates din daidai tana shiga gidan kawai taji gabanta yafadi hakanan,
wani arnen Lexus jeep tagani black a compound din tinted ga security awajen daidai
yarufe back seat din yajuyo yanabin motan Hawwa da kallo, parking tayi itama tadan
fuzar da iska tareda kashe motan ta kashe AC tadauki wayanta tana kokarin kiran DIG
ta sanar dashi ta iso akai knocking glass na motan hakan yasa ta dagokai ganin
security da uniform yasa ta sauke glass na window cikeda girmamawa yace “afternoon
Ma’am, Yallabai yace kishigo mota he will brief you aciki meeting gareshi and he’s
running late” the thing is batasan Baban ne ko yaron ke nementa ba dudda tasan
yawanci manyan mutanen nan haka suke basuda time amman saita bisu yanzu haka?
Motanta ta kalla hakan yasa security yace “you don’t have to worry about motanki
Ma’am ko ina kike za’a iya kawomiki kokuma adawo dake har nan kidauki motan ki
wuce” dan ijiyan zuciya ta sauke tace “okay” hakanan she’s feeling so uneasy, bude
motan tayi security ya matsa gefe tadauki wayanta da jotter tanada pen makale a
aljihu already ta maida kofan tarufe tamai key tasa key a aljihu, Salman sai
kallonta yake baitaba ganin police mace da uniform yama kyau kaman itaba, she’s
damn beautiful, gashi tai rolling gyale akanta abinta sai tai kaman balarabiya, dan
kallonshi tayi, cikeda good etiquette yanuna mata jeep nasu yace “after you Ma’am”
gaba tayi yana biyeda ita har sukai wajen motan daidai takai wajen motan ta tsaya
Salman yataho yasa hannu ya bude mata motan kamshi mai bala’in dadi yafara mata
sallama da sanyi kafin idanunta su sauka kan Khaleel dake zaune cikin motan yayi
crossing legs yana sanye da Ralph Lauren polo custom fit oxford shirt white dayayi
folding dogon hannun, as usual babu kusan botura 3 na gaban rigan bai makala ba
kana iya ganin kirjinsa, yasaka AMI Paris logo track short brown, short din yau ma
baikai knee ba adan cinya ya tsaya, kafafunshi sanye da slides na Yeezy brown suma
ga kumbunan kafanshi farare tass agyare diddigenshi kaman kasha sabida yau fari
tass yasha spa pampering, writs nashi daure da agogon nexus pro smart watch, yasaka
Burberry brown shades dasuka mai shegen kyau yana zaune cikin motan comfortably
yana rikeda wine glass da wine keciki yana kallonta kaman yau yafara ganinta,
juyawa Hawwa tayi azafaffe bawasa ko nonsense kan fuskanta takalli Salma dake tsaye
abayanta tace “mai gidan nazo gani ba dan masu gidan ba!” Tajuyo ta kalli Khaleel
tareda nunashi da hannu cikeda cin mutunci tace “Babansa nazo gani!” Wow! Har
kirjinsa Khaleel yaji sigan maganan Hawwan cus she stepped on his ego and pressed
it sooo hard!




FOLLOW ME ON INSTAGRAM KU KARANTA HAR EPISODE 20💃💃💃
https://www.instagram.com/mshakur_world?igsh=MTBuYjhwMDhsZjhjdg%3D%3D&utm_source=qr
[9/17, 11:57 AM] Halima KW: 💫GARGADAN SO💫


✍🏻M SHAKUR


22️⃣
00️⃣
EPISODE 20


FOLLOW MY TIKTOK ACCOUNT DAN SAMIN FIRST UPDATE NA NOVEL DIN NAN💃
https://www.tiktok.com/@mshakurr?_t=8pnC3XYCgvl&_r=1

Zafi kirjinshi kemai sabida abinda ta fadamai tamugun rainashi yarinyar, wlh
baitaba haduwa da any of this creatures data rainashi ba like this girl in his
32yrs of life, but zaiyi maganinta, ko gezau baiyiba balle yayi wani alamu na zaiyi
magana, cikeda girmamawa Salman yace “Excellency bayanan but he specifically made
it clear kiga Yallabai on his behalf” da dan fushi kan muryanta tace “children like
him manta sakon da aka basu suke” ba Salman ba har sauran security dake wajen da
shi kanshi Khaleel din saida suka kalli Hawwa, ta kirne fuska tajuya tace “I need
to check in with my Boss” tai maganan tana barin wajen motan tai chan gaba tana
ciro wayanta tashiga kiran DIG ringing daya ya daga tace “Sir Excellency bayanan fa
zan dawo” dasauri yace “ohh na manta ban gayamiki ba Mr Khaleel will attend to you,
ki tambayi Mr Khaleel za’a kaiki wajensa kiyi magana dashi” wayan na kunnenta tadan
juyo takallo motan dataga Khaleel yajingina abinshi da mota kaman ma bacci yake da
dan damuwa kan fuskanta tadan rage murya tace “Sir naga Khaleel din wai saidai na
shiga motanshi cus meeting zashi he will update me on our way” dasauri DIG yace “to
kishiga mana, Senate president namu na bukatan service namu don’t ruin my
reputation, kishiga tsoro kike duk rashin jinsa he can’t do nonsense with Nigeria
asset, let’s take the case quick I have to go” ya katse wayan, zare wayan Hawwa
tayi daga kunnenta tana kallon screen din gabaki daya zuciyanta bayamata dadi, ta
tsaya awajen taki motsi Salman yataho yace “we are running late Miss” juyowa tayi
takalli Salman da idanunta dahar sun kada sabida bacin rai sai kawai tawuce fuu
azuciye kaman zata tashi sama, kai tsaye ta shiga motan ta zauna akan kujeran dake
facing na Khaleel, Salman yazo yarufe musu motan ya zaga ya shiga gaba driver yaja
motan mopol daya na gaba daya na baya suka shiga titi, dan ijiyan zuciya Hawwa
tasauke no matter wat dai tasan ba kasheta zaiyiba with all this people around.
Tunda ta shiga motan taki dagakai ta kalli inda yakema tsabagen yanda batason
ganinshi jiranshi take yagayamata abinda zai gayamata amman shiru. Tundaga boot na
kafanta Khaleel ke kallo dake kyallin polish gwanin kyau har zuwa fuskanta, kusan
5min kallonta yake baya ko kyafta idanu, sannan yakai wine glass din bakinshi ya
kurbe duka tass ya ijiye glass din yabude dan fridge na wajen yaciro kwalban wine
yana budewa yashiga zubama kansa cikin wine glass, cikin murya datake adan shake
mai bala’in dadi da zaki and calm yace “Hawwa Mamman Alhassan! Age 29, graduate of
Bwari LGA school, BSC and MSC degree holder in criminologist, a police officer
assign under a special Anti Kidnapping task force led by DIG, currently running PHD
in same field, First daughter of crippled old man with 6 younger siblings, 4girls
married, brother in uni last sis in boarding house at Minna, Mom died when you’re
young, raised by step mom” dago kanta Hawwa tayi ahankali tadaura dara daran
idanunta akanshi daidai yagama zuba wine din ya ijiye bottle din yadauki glass din
da hannun dama yajuyo yakalleta kaman yanda take kallonshi, heart melting smile
yasakin mata tareda nuna mata wine glass cup din yace “cheers” sannan yakai baki,
ya akayi yasan everything about her like this daga jiya zuwa yau? Zare cup din yayi
daga bakinshi yarike yana kallonta, danne duk wani tsoro Hawwa tayi tadanmai
murmushin keta tace “wow I must be interesting! Wannan daga tsakanin jiya da yau
harka haddace bio na” dan murmushin tayi tai bending head kadan like a little baby
cikeda raini tace “interesting, tell me how many hours kabata akaina kana kokarin
haddace all this? You don’t look like wanda keda saurin hadda” cikeda bakin iskanci
Hawwa ta zaro idanu tadaura hannu abaki kadan tace “don’t tell me Pops boy baiyi
bacci ba all night cramming information dina yake dan ya karanto mini first thing
daya ganni today” baki zuciyan Khaleel yafarayi yadan fara huci, cikeda son ta
cusamai bakin ciki tace “dama wat was I expecting from a jobless guy? You have
nothing doing, so u have all the time dazaka dinga binciken background din mata”
Kaman wuta haka Khaleel yaji maganan aransa amman saiya daure ya danne yana
kallonta yace “a jobless guy that have the whole time in this world to put arrogant
girls like you in their rightful place” murmushi kadan Hawwa tayi tace “kanka
akeji, can you skip the talk and cut to d chase? Wani sako Babanka yabaka kabani”?
Yatsine fuska Khaleel yayi saikuma yasa hannu yazare glasses na idanunshi ya ijiye
a gefe ya juyo ya watsamata sexy mugayen idanunshi dakeyi kaman zasu kulle sabida
bacci and bawani bacci yakeji ba yace “there’s no any bodyguard that’s missing, I
just wanna play with your time and have some fun with you!”.

Faduwa sosai gaban Hawwa yayi ta dake takalleshi tareda zubamai idanu kaman yanda
yake kallonta shima yakai glass cup din bakinshi yana sipping wine but still
kallonta yake kaman wani bakin aljani, kafin yacire glass cup din daga bakinshi
daidai ana budemusu wani dataji karan music kota ina, another gate aka bude musu,
nan taga mata da maza ana party a pool wasu ma tsirara suke wlh babu komi ajikinsu
matan, ga disco, ga security ta ko’ina ana gadinsu, ga abinci, ga drinks, gasu
shisha, ga DJ, wai dama a Nigeria ana irin party haka da rana tsaka? A unguwa?
Dasauri Hawwa tadauke kai daga kallonsu dan bata saba kallon tsiraici ba? Hawwa
tajuyo ta kalli Khaleel dasauri tana hade fuska tace “ina ka kawoni”? Kallonta yayi
yanadan biting lips nasa kadan sai kawai taga yayo kanta kaman zaki saida ta manna
kanta jikin kujera tana numfashi da sauri dasauri, dab yakawo fuskanshi to nata
yana kallon kwayar idanunta kaman yanda take kallon nashi, murya ciki ciki ta yanda
koda wani zaizo wajen bazai iyajinsu ba yace “I’m here to have fun with you, you
call my attention and you have all of it now” lumshe idanu Hawwa tayi dan kamshin
da bakinshi keyi yau da breath dinshi kaman blackberries da akai mixing da rosted
mints and cinnamon, kaman yasa turaren baki, bin dogayen eyelash nata Khaleel yayi
da kallo kafin yadan koma baya ahankali jin hakanan heart beat nashi yayi
destabilizing yayi knocking kofan batare dayayi magana ba hakan yasa Salman
yabudemai kofan ya sauko ahankali yace “ask the gurls to bring her over” yawuce
abinshi, Hawwa tabude idanu da sauri tawani taho amman sun rufe kofan tashiga buga
kofan da karfi tana kiran “Khaleel, Khaleel, what is wrong with you? Menakeyi anan?
Kubudemin kofa nakoma office, open the damn door” gafa security tsaitsaye jikin
motan tana bugawa tana ihu amman kota kanta basubi ba, wani tunanine yazo mata da
sauri takoma tashiga ciro wayanta daga aljihu but taji wayam ba waya da sauri ta
tashi tashiga duba sit din data zauna amman ba wayanta ba alamun wayanta, gashi
bata dauko bindiga ba, tasake leko glass na window taga harya wuce wajen wasu gayu
irinsa suna gaisawa yakai shisha bakinsa yanasha yana murmushi dake karamai kyau
kadan kadan, sai kawai takoma ta zauna taredasa hannu ta buge glass cup daya
gamashan wine tayi ihu. “Ahhhhhh! Wannan wani kalan dan iskan yaro ne” glass din
yafashe a motan, hannayenta tasa ta dafe kanta trying to calm herself down, taji
ana kokarin bude kofan da sauri ta dago kanta wasu basamudayen mata ne guda uku
sanye da swimsuit irin bodybuilder girls din nan ne, kaman security ne suma irin
bouncers din nan, suna ganinta sukai murmushi sukace “Hi Officer, let’s go Oga yace
akawoki” cikeda masifa Hawwa tace “shege kafasa wani cikinku yatabani yaga” babban
cikinsu takallesu tace “awwwn isn’t she too cute? Soo angry! Waya batama baby rai”
takai hannu zata taba Hawwa, kwasheta Hawwa tayi da kafa ta zube akasa, ta gyara
tsayuwa da sauri a motan tai making fist da hannunta kaman mai shirin wrestling
babu tsoro kan fuskanta takalli duka matan cus biyu na kasa dayace acikin motan
tace “kuzo, kuyi mistake din tabani” shi kanshi Salman da sauran security kallonta
suke aranshi yace “wowww, this girl is fun” wacce Hawwa ta kwashe dake kasa tafashe
da dariya kafin ta tashi ahankali tana kallon Hawwa tace “let’s go ladies” kawai
suka shigo motan suna kokarin kamata Hawwa ta shiga kokawa dasu tana kaimusu good
good punches kawai suka dagata chak dan kattai ne su har uku suka fito da ita,
Hawwa na ihu tana kokarin kwace kanta daya ta kama mata kafafu, daya ciki, daya
hannu suka sata a kafafa kaman sun dauko rake sukai gaba da ita, dudda ga
abokananshi that click nashi na guys about 10 da babes nasu awajen amman ko
ajikinsu Party abinsu suke.


Moh dake kusada Khaleel a zaune yace “kaikuma an ina kasamo yar sanda Lee”? Dasauri
Sam yace “itace FAA din Noor?” dan tabe baki Khaleel yayi yana kallon yanda take
kokawa dasu yana huro hayaki daga bakinshi daidai an kawo ta gabanshi suka sauketa
da sauri Hawwa ta tashi tai wajen Khaleel azuciye daidai zatai kanshi matan suka
sha gabanta daya tace “common Baby why are you so Feisty? This party is for you,
let’s have some fun” kawai suka shiga zagayeta suna rawa shima Khaleel yatashi daga
kujera yadaura hannunshi daya asaman gaban wandonshi yadaga hannunshi daya da pipe
din shisha ke ciki yana very classy and iskanci dance Hawwa ta tsaya chak tana
kallon Khaleel dake huro hayaki yana rawa, kunnuwanta kaman zasu fashe sabida bass
da beat na speakers na DJ.

Lumshe idanunta tayi trying to get a grip of her temper before tabude idanunta
dasukai ja tace “Khaleeeeel!” Sabida yanda ta zuciya wlh duk karfin speakun wakan
muryanta surpassing karan chak ya tsayan da rawan dayakeyi hakanan kawai yaji
muryanta har cikin kololuwan kokon ranshi, suma matan chak suka tsayar da rawan su
Sam da Moh da sauran mazan ma haka, da sauri DJ ya kashe wakan yana kallon yanda
kowa ke kallon Hawwa datai ihu idanunta sunyi jazur tana wani nishi kaman zakanya
tana kallon Khaleel kaman zata kashesa shima yana kallonta chak baya ko motsi kawai
zuciyansa na bugawa, hannu daya tasa ta watsar da matan dake gabanta tafara tafiya
kaman zakanya dake dauke da izza da zuciya tayi gaban Khaleel dab dashi ta tsaya
tana kallonshi da wild eyes nata kaman zatai kisan kai tai wani irin ihu da gidan
gabaki daya ya dauka. “I don’t work for you nor do I work for your father Ibrahim!”
Wlh saida maganan ya amsa agidan sabida yanda muryanta yayi echo, ta daga hannu tai
pointing nashi da index finger idanunta na kyalli sunyi jajir tace “don’t ever and
ever try to mess with me again cus saina baka tarbiyan da ba’a baka agida ba” tamai
wani irin kallo kaman zata katsamai mari sannan azuciye ta juya zata wuce gidan
yayi tsit kaman anyi mutuwa tayi kusan 5steps taji an kama left hand nata an rike
gam abala’in haukace Hawwa ta juyo tadaga hannunta zata daurama Khaleel mari chak
yarike hannun tana kokarin kwace hannun takasa tace “how dare you touch me!” Dan
murmushi yayi yay giggling irin dariyan kunyan iskancin nan, kafin yamata wani
kallo yace “not just your hand I can’t touch duk inda naga dama ajikinki and
nothing will happen” yayi wani dan dariya dayasa yan iskan abokanshi da matayen
suka bushe da dariya akahau dariya awajen sunamai tapi, Hawwa tabi kowa da kallo
kafin takalleshi tace “Khaleel idan kayi kuskuren taba jikina saina gwada maka
nobody touches Hawwa and gets away with it” wani kalan kai hannunta baya yayi ya
murde yaturota gabanshi kirjinta yahade da nashi dan kusan tsawonsu daya baifi
yafita tsayi da 3 ko 4inches ba, ijiyan zuciya yasauke alalace sabida

10 / 17