Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Gargadar So Complete Hausa Novel by M Shakur

Author :  M SHAKUR Category :  African Stories & Novels

Chapter   16 / 17

45K to 48K   out of 50.8K words

ajiki,
tsabagen yanda baida karfi kuma yarude baisan sanda karfenshi ya turgude yafita
daga hannunshi ba Baba yafadi tim karafunan ma na zubewa dan takalminshi na kafa
daya dayake sawa shima yafita yayi tsalle zuwa wani waje, dasauri Khaleel dake waya
yadago jin kara ganin tsoho mai kafa daya yafadi hakama crutches nasa yasa dasauri
yacire wayan daga kunnenshi yayi wajen kafin others suzo yarigasu yabude kofan
yafita da sauri, one thing about him tun yana yaro yanada tausayin masu nakasu any
disabled person have a special place a zuciyan Khaleel.
Ahankali yaduka agaban Baba yakai hannayenshi yakama kafadan Baba da jikinshi ke
rawa yana ambaton Allah har lokacin sama, cikeda tausayi yace “sorry” tsayuwa yayi
da kyau yana jingina da bango yana kallon fuskan Khaleel dahar ya duka yana
kwasanmai crutches din yataso yabashi da sauri, ahankali yace “sorry, are you hurt
anywhere”? Yashiga duba Baba yana kakkabemai gaban riganshi yasake komawa
yadaukomai slippers nashi wari daya ya duka gabanshi ya ijiyemai Baba yasaka,
Khaleel yasake tasowa for the first time yayi hausa ganin kaman mutumin bai gane
turenci ba yace “kaji ciwo? Akwai inda kema zafi?” Girgizamai kai Baba yayi yace
“thank you Allah maka albarka babu inda kemin ciwo y’ata ne dai ke ciwo” Kaman
zaiyi kuka yace “kirana akai y’ata Hawwa tayi hatsari tana asibitin nan ko kasan
inda ake tambaya? Ni wama yakawota nan? Bamuda kudin biyan irin wannan asibitin,
Innalillahi wa Innailaihi raji’un Allah karufamini asiri” Baba yana maganan yana
kalle kalle he’s just distabilize, ahankali yasa hannu yamai pushing door din, Baba
yasake kallonshi yace “nagode kaji” yashiga ciki Khaleel yabishi, sannan yamai
pointing dakin da Hawwa take ciki yace “kaduba wanchan dakin” dasauri Baba ya kalli
Khaleel saikuma ahankali yace “nagode ko yaro ya sunanka”? Dan kyafkyafta idanu
Khaleel tayi sau biyu yakai hannunshi ya shafa kanshi kaman mara gaskiya ahankali
yace “Ibrahim Khaleel” ahankali Baba yace “nagode Allah maka albarka Ibrahima bari
naje” gyadamai kai Khaleel yayi ahankali Baba yawuce Khaleel yabishi da kallo
saikuma yawuce yafita dasauri.

Baba na kaiwa wajen dakin ya hango Hawwa kwance ga bandage a goshinta da hannunta
shima ansa bandage ga ciwo a lips dinta sosai an samata drip kala uku all at once
bude dakin yayi yashiga yana salati da sallallami yarike hannun Hawwa kawai saiya
fashe da kuka yama kasa magana, shigowa dakin akayi wata nurse ce tace “sannu Sir
kaine mahaifinta”? Dagowa Baba yayi yana share hawaye yace “eh” tace “Baba muna
bukatan information nata dakuma signature” ijiyan zuciya Baba yasauke yana karban
takardan gabanshi na faduwa yace “toh Allah karufamana asibiti nawane duka abubuwan
nan? Nawa zamu biya?” Dan murmushi nurse din tayi tace “karka damu Baba bawan Allah
daya kawota yabiya kudin komi tatas” Dasauri Baba yace “ohh Allah waye shi? Yana
ina nagode mai”? Murmushi nurse din tayi tace “ai naganku tare just now kuna magana
awajen kofa” baki Baba yarike yace “Ibrahima? Yanzu shine daman amman shine bai
sanar dani ba kuma harda nunamin dakin, to Allah yamai albarka, Allah yarabashi da
iyayenshi lpy, bari nayimai godiya sainazo na cike” yamika mata paper zai tashi
dasauri tace “yatafi ai” yadai ijiye wayanta da jakanta dani, ijiyan zuciya Baba
yasauke saikuma ya shiga rubutu, tass Baba yayi komi yabata tafita chan takawomai
wayan Hawwa da jakanta Baba ya karba yana tofamata addu’a, Ammi tashiga kiranshi
dagawa yayi Ammi na kuka sosai tace “Malam kakai wajen Hawwan yaya take”? kaman ba
Baba ba yace “ya isa ya isa dena kuka gatanan dai Alhamdulillah banga likitan
tukunna ba amman ance convulsion tayi a mota harta jawo hatsari wani bawan Allah
yakawota asibiti yabita kudin komi” cikeda damuwa Ammi tace “Alhamdulillah
Alhamdulilah nima ina hanya” Baba yace “Allah yakawoku lpy” wayanshi Baba yadauka
yashiga kiran Ni’ima ya sanar da Ita kawarta tai hatsari amman baya shiga hakan
yasa ya nemi number Baban Yaseer yakira ringing daya yadaga anatse yace “Baba barka
da warhaka” cikeda damuwa Baba yace “Aliyu Hawwa tayi accident gatanan a asibiti
rai a hannun Allah” yanda zuciyan Baban Yaseer yabuga yakusan fitowa yace “wat?!
Baba Hawwa tayi hatsari!”?
[9/21, 7:01 PM] Halima KW: 💫GARGADAN SO💫


✍🏻M SHAKUR
3️⃣2️⃣ EPISODE 3️⃣2️⃣


KUNSAN ME AKE NUFI DA INTIMACY CLASS?
CLASS NE DAYA KUNSHI KOYARDA ABUBUWAN YAKAMATA KOWACE MATAN AURE DA AMARE YAKAMATA
SU SANI, TUNDAGA KAN MENENE SHI SADUWA DA IYALI, YA AKE SARRAFA MIJI A GADO, YA AKE
KULA DA MIJI, YAZAKI ZAMA GWANA KIYI FINCINKAU CIKIN MATAN SA🥰
A INTIMACY CLASS BABU KALAN ABINDA BAZAKI KOYABA DAN HAKA JOIN US TODAY WITH JUST
5K SHEKARA DAYA NE CLASS DIN.
MAKESURE KINADA TELEGRAM KAFIN KIBIYA
CHAT ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FA’IDA

wa.me/+2347012181461


Ni’ima na kwance adakinta dan tun rannan maganan kirki baya shiga tsakaninsu, shima
Baban Yaseer ya tattarata ya ijiye a gefe dan baison wahala da hayaniya, idan
yashigo dakin yazo daukan kayane, yanda ya tattarata ya watsar abin bakaramin
cimata rai yakeba, duktai wani iri kaman ba itaba, batada aiki sai shan kayan matan
da Mama ta aiko mata dashi sabida duk randa zasu shirya yadawo yaga chanji, tana
kwance awajen taji muryan Baban Yaseer ya ambato sunnan Hawwa, mummunan faduwa
gabanta yayi dasauri ta zabura tamike tsaye tasauka daga gadon tai wajen kofa tasa
hannu tabude tafito tahaderai tai folding hannu a kirji tana kallonshi, daidai
lokacin Baban Yaseer yana sauke wayan daga kunnenshi da bala’in damuwa yakalleta
yama manta basa wani maganan kirki fada suke yace “Hawwa had an accident Wife,
Innalillahi! Suna asibitin Leadway, je dauko mayafi lets quickly go, ya Allah
please keep Hawwa safe for me, please please please, yi sauri wife dauko mayafi”
yayi maganan duk yadamu baimasan meyake fita daga bakinshi ba, tunda Ni’ima ta ayrı
Baban Yaseer bata tabajin bakin ciki kansa kaman na yanzu ba, yanda yakeyi wlh koda
tana labour room zata haihu bataga kalan rudewan nan atattare dashi ba, kirjinta
kaman ana sassake kitsen wajen sabida suyan dayake mata na azaba, azuciye tashigo
cikin falon yana kallonta danya dauka akwai wani abu dazata dauka awajen, batai
wata wata ba tasa hannu tadauki car key shi dake kan table tarike gam a hannunta,
Baban Yaseer yakalleta dasauri, Ni’ima tace “we are not going” da mahaukacin damuwa
akan muryan Baban Yaseer yace “me kikace?” Kallonshi tayi afadace ta matso dab
dashi tana hucin kishin fitina ganin yanda baya hayyacinsa sabida kawarta tace
“Hawwa ta mutu ma idan zata mutu is not my business tunda ba yar uwanmu bace ko
munhada jini da ita ba, kuma bazaka ba wat is your business with her? Nagadai
kawata ce ba taka ba? Kataba ganin ina shigema abokananka maza? Baruwanka da Hawwa”
baki Baban Yaseer yabude zaiyi magana Ni’ima taci numfashinsa tace “Aliyu stay away
from my friend! Hawwa kawata ce she has no business with you! Baruwanka da ita!
Wayataba cewa dole sai miji yadauki responsibility kawar matansa? Get a hold of
yourself kadaina bin kawata kuma ba zakaba!” Tun bayan abinda yafaru ranan yadan
bata space cus yasan she’s not okay, amman yaudai no, damuwan daya ciki ma jin
Hawwa tayi hatsari bazai taba iya tsayawa gardama da ita ba he just want to see
kanshi gaban Hawwa, hannu yamika mata strictly yace “give me my car keys” faduwa
gabanta yayi yanda yahade rai yana tabashi key bama ta maganganun datamai yakeba ta
masoyiyarshi dake asibiti yake baidama lokacin biyemata suyi fada hakan yakara
tunxurata cikeda karfin hali tace “bazan bayarba, nace bazaka je ba, uban me kahada
da Hawwa? I’m tired of yanda every little thing you will be running to her rescue,
rannan haka kafita tsakar dare without thinking twice Aliyu kabar ni da yaranka
biyu cikin gidan nan katafi wajen wata, wat if mu wani abu yasame mu? Wat if barayi
sun shigo? I’m your wife you know nikeda hakki akanka ba Hawwa ba, bakada wani
business or what so ever da abokiyata, wlh bazan bada key nan ba” cikin kakkausan
murya Baban Yaseer yace “this is the last time zan miki magana, hand over my car
key! I don’t have time for argument ko bala’i dake, ruhina, zuciyata da kuruwata
basa nan suna wajen Hawwa da gangan jikina kawai kike magana, give me the damn car
key Ni’ima” yanda kalaman Aliyu ke samata bakinciki kaman ta hadiye zuciya ta mutu
awajen, ita Aliyu ke gayama magana haka, jitayi koma mexai faru yafaru kaman zata
haukace da bakin ciki tace “wlh saidai kome zakayi kayi bazakaje asibitin nan ba,
bazakaje wajen Hawwa ba, ina matarka kana gayamin kuruwanka na wajenta da gangan
jikinka nake magana” kawai tafashe da kuka mai ciwo tace “macuci, maciyi amana
kawai, mayaudari, kawata zaka so har kana haukacewa akanta haka dame Hawwa tafini?
Baban Yaseer kaci amanata wlh kaci amanta, Allah ya kashe Hawwa! Allah ka dauki
ranta afito da gawanta daga asibitin na……n” hannu dayaga ya kaimata mari a fuska
sai kuma ya tsaya chak hannun na gab da landing a fuskanta tareda sauke hannun kasa
yana huci sosai jin addu’an datama Hawwa, hannunshi tabi da kallo daya dunkule da
yanda yake huci tace “ni zaka mara sabida Hawwa eh Baban Yaseer? Ni matar ka? Ni
Ni’ima zaka kusan daurama mari sabida kawata? Baban Yaseer ni”?.



Bai tankataba cus baiso fushi yadebeshi yayi wani abun dazaiyi nadama nan gaba,
baiyi believing in hurting women ba, but harga Allah Ni’ima is pissing him off,
baima fahimci this whole anger da fushi da wani tantrums nata ba akan zancen nan
shi baice zai auri Hawwa ba out of goodwill bawai dan bazai iyaba no sabida kawai
bayason yabata beautiful years of friendship nasu, and again bai sanar da Hawwan
ba, Hawwa have no idea yana sonta so what is all this haukan da Ni’ima keyi?
Hannunshi yasa yakamo nata azuciye zai karbi key din Ni’ima tashiga kokawa dashi
tana kaimai duka da hannu daya tana haki. “Wlh bazan bayarba saidai ka kasheni ka
amsa” murde hannunta Baban Yaseer yayi Ni’ima tai kara tace “Aliyu you’re hurting
me sabida Hawwa, wannan rawan jikin da haukacewan sabida best friend dina kakeyi,
Aliyu I hate you, how could you? Why will you fall in love with Hawwa? Meta fini
dashi? Yarinyar datai kwnatai sabida bakin jini? Yarinyar da Babanta ke rokon
mutane suzo su aureta, rawan jikin menene kakeyi dame Hawwa tafini”? Hannunta ya
murde da karfi ya karbi key sannan yanunata da hannu amasifance yace “Hawwa
tafikida komi! Tafiki hankali! Tafiki natsuwa! Tafiki ilimi! Tafiki kyau da iya
murmushi! Tafiki kunya! Tafiki iya girki! Tafiki kwazo! Tafiki kwarjini da haiba!
Daga ranan bikinmu rannan dana fara haduwa da Hawwa naji inama ita na aura bakeba!
Haryau har gobe I wish inama Hawwa na fara sani not you! I wish itane matana! Hawwa
will never act like this! Hawwa carry kanta with dignity! She respects kanta! She
knows what she’s doing unlike ke, look at the way kike behaving kaman dakikiya! I
explained something for you but brain dinki yakasa comprehending ko ascertaining
duka abinda nace, bayan you forced me to speak cus kece kikaje kikamin bincike who
sent you to check my phone? Kina bincikamin waya who do you think you’re? Kece ke
aure na? Kinama Hawwa wishing mutuwa kawarki that did everything in her power for
you! Kin dauka inda inaso na aureta bazan iyabane? Kira daya zanma Baba angama
magana, I explained everything for you but still jibi yanda kikeyi? What is all
this classless attitude? For wat exactly? I hate razz woman idan kika zama one I
will terminate aurenmu cus ban iya ihu ko fada ba, bakina baida kyau, don’t push
me, if you push me wlh wlh saina auri Hawwa kuma agidan nan zata zauna! Don’t push
me to the wall Ni’imatullah!” Kadakai yayi yawuce yafita abinshi Ni’ima tafashe da
kuka sosai awajen kaman ta kashe kanta yau tayi dana sanin sanin Hawwa, ita Baban
Yaseer zai kira dakikiya Innalillahi, batun yau yafara son Hawwa ba?.


EPISODE 32

WOWW WOWW BABAN YASEER YAKIRA NI’IMA DAKIKIYA😫

YA KYAUTA???

WLH DA CIWO MIJINKA IS THIS CRAZY INLOVE WITH YOUR BESTY💔
[9/21, 7:01 PM] Halima KW: 💫GARGADAN SO💫
✍🏻M SHAKUR


3️⃣
3️⃣
EPISODE 3️⃣3️⃣


KUNSAN ME AKE NUFI DA INTIMACY CLASS?
CLASS NE DAYA KUNSHI KOYARDA ABUBUWAN YAKAMATA KOWACE MATAN AURE DA AMARE YAKAMATA
SU SANI, TUNDAGA KAN MENENE SHI SADUWA DA IYALI, YA AKE SARRAFA MIJI A GADO, YA AKE
KULA DA MIJI, YAZAKI ZAMA GWANA KIYI FINCINKAU CIKIN MATAN SA🥰
A INTIMACY CLASS BABU KALAN ABINDA BAZAKI KOYABA DAN HAKA JOIN US TODAY WITH JUST
5K SHEKARA DAYA NE CLASS DIN.
MAKESURE KINADA TELEGRAM KAFIN KIBIYA
CHAT ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FA’IDA

wa.me/+2347012181461


Khaleel na zaune a premises na asibitin kan wani hadadden kujera dake under wani
shade na flowers yana jiran suzo su daukeshi dan sunce sun kusa akwai traffic a
hanyan school na Noor sabida accident din nan, kuma hakanan baiso yakoma ciki
sabida Baba tunda yagane Baban Hawwa ne yakejin nauyinsa hakanan, motan Baban
Yaseer daya danno kai cikin hospital din Khaleel yabi da kallo, wanda kallo daya
yama motan yagane motan sabida plate number shi kanshi baisan how come ba but
yatuna rannan yakalli plate number motan kuma yazauna akanshi baimasan me dalilin
da plate number wani random mutum zai zauna akansa without permission ba, haderai
yayi tamau yabi motan da kallo, parking Baban Yaseer yayi nesada inda Khaleel yake
zaune yakashe motan yafito yana sanye da riga da wando na shadda mai ruwan goro
dayamai kyau, yakafa hula akanshi, haskenshi yafito bau ga bakin glass akan
idanunshi, zagawa yayi zuwa bayan motan yabude yafito da manya manyan ledojin for
you supermarket yayi shopping yarufe motan yawuce yana tafiya anatse, abu Khaleel
yaji ya tsayamai a wuya sai kawai yatashi da hannu yakira security asibitin yazo da
gudu yace “Yallabai gani” cikeda isa yanuna Baban Yaseer yace “seize ledojin da
mutumin chan yazo dasu” dasauri security yakalli Baban Yaseer saikuma yakalli
Khaleel daya haderai sosai yadan rage murya yace “Oga mezan gayamai? I can’t seize
abinshi” ihu Khaleel yamai ranshi abace yace “tell him we give our patients food,
we don’t accept akawo musu anything daga waje it’s a law daga yanzu go!” Khaleel
yafadi aharzuke security yajuya yatafi da sauri shikuma ya tsaya awajen yana
kallonsu dudda baiji meyake fadiba but dan bacin rai daya gani akan fuskan Baban
Yaseer yamai dadi dan murmushi yayi yana tsaye awajen saiga Baban Yaseer yajuyo,
dauke kai Khaleel yayi abinshi haushin sa yakeji kawai yaciro waya ma abinshi, haka
Baban Yaseer yabude mota yadawo da komi ya ijiye sannan yawuce Khaleel yajuyo ya
watsamai kallo mara kyau daidai motanshi na shigowa wucewa kawai yayi yashiga ya
zauna sukabar hospital din sai alokacin hannunshi yafaramai zafi ya kalli hannun,
dan tsaki yayi ya yarfe hannun yadan kishingida da kujera bacci yakeji sosai, yau
kwata kwata bai sami baccin da ranshi keso ba.

Gida suka wuce ana parking yafito yayi flat dinsu yabude kofa Momy yagani zaune
tareda Momy Sam matar kanin Excellency wacce take baturiyan bahaushiya, mahaifiyar
ta yar Nigeria ce yar kano bature ta aura ta haifesu saisa duk sukai kaman da
baturen but hausa rass abakinsu, suna magana yashigo wajen Mommy yawuce ashagwabe
yazauna kusada ita babu batun gaidasu yamika mata hannunshi kaman dan yaro yace
“Moma zafi” duk randa shagwaban shi yatashi Moma yake kiran Mommy, dasauri Momy
tace “Subhanallahi, Khaleely tayaya kaji ciwo haka? Menene amfanin guards dinka
dazasu barka kaji ciwo haka? Why are they getting paid”? Afusace Mommy Sam dan duk
jirgi daya ya kwasosu tace “fire them they don’t know their job, Khaleely ne zai
kulada da kanshi? They’re very useless, Sorry Son” tai maganan tana kallon Khaleel
dake abu kaman yaro yana kallon ciwon dakemai zafi, duk Mommy tarude ta tashi da
sauri ta dauko first aid kit tazauna kusadashi spirit tadauka da sauri tana
gutsuran auduga tasa aciki takai zatasa a hannun wlh kaman dan yaro, kaman Noor
karama ya fizge hannun yace “Momy ni banson spirit zafi yakeyi” kaman Mom zata
fashe da kuka dukta susuce tace “yakuri ka daure nasa maka kaji Khaleely, wai yama
akayi kaji ciwo eh? All this workers namu sunsan babu abinda na tsana irin naga
mistakenly kaji ciwo? Ya akayi kaji ciwo haka”? Turo baki yayi batare dayayi magana
ba, Mom Sam ta taso itama tazo wajen tadafa kadanshi tace “muga hannun” nunamata
hannun yayi ahankali cikeda dabara tace “toka daure give your Mom to treat it kaga
yanda ta damu” kallon Mom yayi datai kaman zatai kuka kaman wani babban abine ya
sameshi tsabagen yanda take sonshi, ahankali yace “small zakisa Mom” dasauri tace
“eh naji, kadan zan sama” bata hannun yayi tasa kadan Khaleel yayi ihuu zokaga
yanda suke lallashin sa ohh ikon Allah kaman kwai, sannan tashafa healing balm
yamike ahankali, Mom tace “zokai breakfast” ahankali yace “I want to sleep I’m
sleepy Mom” bangarenshi yayi Mom ta kwalama PA kira, dasauri PA tazo tana sanye da
suit baki, Mom tace “cikin 3 girls din nan dasuka rage akaimai daya” Gyadamata kai
tayi PA tayi tace “yes Ma” tajuya itakuma Mom suka cigaba da hira, fitowa PA tayi
da Zainab dasai murna take cus bata dauka zai kara nemanta nabiyu ba aka kaita side
nashi har zuwa sama, knocking PA tayi gaban dakinshi shiru hakan yasa tabude kofa
takalli zainab tace “shiga” shiga ciki Zainab tayi itakuma PA tawuce.

Fitowa Khaleel yayi daga wanka daure da towel a waist ruwa na bin chest nashi
yakalli Zainab dake tsakiyan dakin tsaye, suna hada ido ta sauke kanta kasa dasauri
jikinta har bari yake sabida dadi, awulakance yadauke kai wucewa closet yayi dan
yaji sanda ake knocking bai wani jimaba yafito sanye da boxer yana kamshi yagaji
bacci kawai yakeso fadawa gado yayi yana sauke ijiyan zuciya yana kallon sama
hakanan kawai deep down he’s wishing ta farka yanzu, yadan lumshe idanu gaban boxer
dinshi a mike idanunshi a lumshe har lokacin yace “ke come here” dasauri Zainab tai
wajen gadon kaman tana magana da sarki tace “g….ga…..gan….gani” dan lallataccen
tsaki yayi batare daya bude idanunshi ba yace “ride me” jikinta har rawa yake ta
shiga cire kaya tazo tahau kanshi har lokacin idanunshi a lumshe, har cikin ranshi
ya furta “don’t die i still have business with you” riding dinshi Zainab keyi amman
he’s not even feeling anything kawai yayi shiru kaman matacce kusan 10min kawai ya
kifar da ita yafara he don’t even know why yaketa gannin that accident mara kunyan
yarinyar nan consistently……

Su Momy na zaune a falo suka fara juyoshi yana ihu, Mom tai murmushi tace “muje
falo na kinsan Khaleel baisan menene shiru ba shikuma arayuwansa” tabe baki Mom Sam
tayi tace “idan da sabo ai nasaba hakama Sameer duk ubanninsu suka gado ai” dariya
sukayi daga Mom har ita tace “yara ace this is just wat is making them happy,
zamaninmu is not like that ooo” dariya Mom tayi tace “is from abincin dasuke ci,
see en let’s give them happiness” Mom Sam tace “sonake Sam yayi aure kaman Khaleel
banson matan banza, shikuma matan banza yafiso” Mommy tace “samowa zakiyi kimai da
yaronka yayi iskanci awaje gwara yayi agida, look at abun kaman irin ragon layya ko
nama, danka na son wannan tinkiyar I don’t mind konawa ne wlh zansa kudi na sayo na
kawomai yacisu ya koshi koyayar koya zubar idan yagama ci duk ba matsala ta bace
haka nake kallon duka matayen Khaleel kaman tumakai danasa kudi na sayo nabashi
yayi bukatanshi da su idan baiso ya zubar ko ya yasar Safara” tasauke ijiyan zuciya
tace

16 / 17