Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Gargadar So Complete Hausa Novel by M Shakur

Author :  M SHAKUR Category :  African Stories & Novels

Chapter   11 / 17

30K to 33K   out of 50.8K words

yanda full
chest bata yayi pressing against his, faduwa gaban Hawwa yayi ganin yaron nan fa da
gaske dan iska ne bakinta yashiga rawa tafara kiciniya dashi tana komawa baya
shikuma yana tahowa, yace “lemme do you a favor and kiss you it will calm this ur
anger spirit down” ganin gadan gadan yataho zai manna bakinshi da nata yasa Hawwa
ta fizge kanta da karfinta tai baya bata ankara ba tafada pool dan batasan takai
pool ba.


THIS IS BATTLE BETWEEN EGO AND HONOR

LIKE WHO DID POP BOY THINK HE IS!

GIVE IT TO HIM HAWWA HOT HOT 🥵

OKAY TELL ME MEKUKESO GAME DA OFFICER HAWWA?❤️

TELL ME MAISA KIKESON HAWWA BY CLICKING ON THIS LINK
wa.me/+2347012181461
[9/18, 9:46 AM] Halima KW: 💫GARGADAN SO💫


✍🏻M SHAKUR


2️⃣
1️⃣
EPISODE 2️⃣1️⃣

FOLLOW MY WATTPAD ACCOUNT AKWAI FREE COMPLETE NOVELS DAYAWA AWAJEN KUSHA KARATU💃

https://www.wattpad.com/user/MSHAKURworld?
utm_source=ios&utm_medium=link&utm_content=share_profile&utm_campaign=invitefriends
&wp_page=home&wp_uname=MSHAKURworld



Nutsewa Hawwa tayi cikin pool din, bata iya ruwa ba, batada wani relationship da
ruwa banda sha dakuma wanka, pool din Khaleel ya kalla Hawwa na tasowa sama
atsorace tana dukan ruwan da hannunta tamikama Khaleel hannunta tana nishi kaman
wacce ke freezing dan ruwan sanyi tabude baki tace “Kha….” Ruwa ya shige bakinta
tana kara komawa ciki ruwan, folding hannunshi Khaleel yayi a kirji yana kallonta
so duk rashin kunyan nan batada any idea yanda ake swimming, sake tasowa tayi tana
nishi kaman zata mutu idanunta sunyi ja ruwa duk ya shiga cikinsu ta mikama Khaleel
hannunta eyes nata are telling him to save her gwanin ban tausayi ya tsaya chak
yana kallonta, he’s enjoying the way she looks scared and terrified, and helpless,
chan takara nitsewa cikin ruwan ganin bata tasoba kusan 4min yasa gabanshi yafadi,
da sauri yafada ruwan yayi diving ciki, swimming pool din nada zurfi hango Hawwan
yayi tanayin kasa tabude hannuwanta gyalen kanta ya cire, bakin kitson shukunta na
lilo idanunta a lumshe, in his entire life banda Noor da akai kidnapping today is
the second time yakejin mugun urge to save someone in danger, da sauri yacigaba da
swimming towards her, ahankali yakai hannunshi yakama hannunta wani irin shocking
yaji da sauri yajawota ahankali yasa kanta a kirjinshi yariketa da kyau, yakai
hannunshi daya yasa abanta ya mannata da kirjinshi da kyau hannunshi daya kuma yana
swimming up dashi yafito sama yafito da ita ya dauketa chak yahau matakala yafito
ya kwantar da ita agefen ruwan hannunshi yakai zai danna cikinta yana kallon
fuskanta saikuma ya fasa yadanyi smirking na iskanci, ya kalli Sam yace “Sam take
some good shots” cizan lips yayi yace “u are the baddest in this game cousin”
yadauki wayansa iphone 16 yace “all set” kawai Khaleel yakai bakinshi dab da nata
like idanba kana kusa dasuba bazama kasan ba kiss sukeba yakai hannayenta yadaura a
waist nashi.
Bude duka baturan riganshi yayi yakama hannuwanta yadaura yakama kaman irin she’s
grabbing his shirt dinnan Sam yadau hoton, Khaleel yakai hannu ya daga kanta ya
daura kan kirjinshi skin to skin Sam yayi snapping, fuskanta ya kalla saikuma
gently yadaura fuskanta kan kumatunshi irin ita tamai kiss din nan akai snapping,
kafin yayi murmushi sosai yace “that’s enough ” yatashi hannunshi yadaura kan
cikinta dayaji babu komi ya matse kusan sau uku yayi sannan tafara tari yazare
hannun nashi kawai yatashi ya tsaya chak yana kallon yanda take tarin da gashin
kanta da yanda gashi suka kwanta akan goshinta, kafin tabude idanunta tass
tadaurasu cikin nashi, ruwan gashinsa ne ya diga akan fuskanta da sauri ta lumshe
idanunta, dan murmushi yayi yace “you can go I will call you tomorrow akan case
din” yajuya yawuce abinsa, takai kusan 1min a kwance wajen sannan ta yunkuro ta
tashi ahankali tana kallon wajen yanda suka cigaba da party su abinsu DJ yasaki
waka, mikewa tsaye tayi ahankali ruwa na diddiga daga jikinta tana kalle kalle
kozata gyalenta, hango gyalen tayi acikin ruwa chan tsakiya for the first time taji
hawaye na neman zubomata tadaure tahana shi zubowa ta fuzar da iska tajuyo da kanta
hangoshi tayi shisha na bakinshi yana rawa ahankali juyawa tayi tafara tafiya
ahankali jikinta na rawa rawa ji take kaman akwai ruwa acikinta da wuyanta, ruwa na
diddiga daga jikinta har zuwa gate tafito taga su Salman tsaye da blanket a
hannunshi da wayanta da sauri yataho wajenta yace “Yallabai yace abaki thi…….” Wani
mugun kallo tamai sannan tasa hannunta ta fizge wayanta tawuce, dasauri Salma yace
“yace muyi dropping naki agida ki dauki motan ki” ko kallonshi batayiba tafice daga
gidan tashiga tafiya jinta take kaman tsirara ba dankwali ga kayan jikinta na
tsiyaya Allah yasa unguwanma babu mutane wajen wani bishiya taje ta tsugunna
wayanta ta bude tai dialing number Ni’ima wayan na gab da katsewa tace “Best please
I will share my location kizo ki daukeni” muryanta Ni’ima taji yasa atsorace tace
“what happen to you Hawwa? Why is your voice sounding like that? Are you sick”?
Voice nata nadan rawa tace “I will tell you idan kinzo” cikeda damuwa tace “bazan
iya zuwaba yau accreditation akema hospital namu but bari nakira Baban Yaseer yazo
ya daukeki yana gida send me the location” tana maganan ta katse wayan Hawwa tai
sharing lokacin din, tana duke awajen kusan 11min taji anyi horn dasauri tadago
kanta Baban Yaseer tagani yana fitowa daga mota da sauri yazo wajen tana kallon
yanda har lokacin take diga yace “wat happened to you like this”? Girgizamai kai
tayi tama kasa magana tana kokarin mikewa tsaye bishiyan ta dafa tamike kanta
akasa, da damuwa yace “Hawwa” juyodakai tayi zata kalleshi sai kuma tai baya zata
fadi cus jikinta ya sandare sanyi takeji kodan sabida yanda ta firgita tajita cikin
ruwan da bata taba shigaba dawani irin sauri Baban Yaseer yakai hannunshi yakama
hannunta yace “Hawwa” tsayar da ita yayi ganin yanda ta kankame jikinta tana
shaking yasa da sauri ya saketa ya shiga cire jacket na jikinshi na suit da sauri
ya daura tabayanta itama Hawwa da sauri ta kankame jacket din jikinta na rawa
asanyaye yace “let’s go” fara tafiya tayi still taji kaman zata fadi da sauri Baban
Yaseer yatareta gently yasa hannunshi akafadanta yana kallonta yashiga tafiya da
ita tana takawa ahankali har zuwa inda motan nashi yake yabude gaban motan daidai
zai sata motan Khaleel yafito daga gidan idanunshi suka sauka kan Hawwa dayaga an
karama jacket wani ya dafe kafadanta yana bude mata mota tana kokarin shiga, tsare
motan da mutumin da Hawwan yayi da ido, ta shiga ta zauna ahankali shikuma Baban
Yaseer ya maida kofan yarufe mata yawuce yabude booth yana addu’a Allah sa akwai
something na Ni’ima abayan motan yabata….

Khaleel na kallon motan yace “slow down” rage gudu driver yayi, hannu ya mika
batare daya dauke idanunshi daga kallon motan Baban Yaseer ba yace “give me that
veil” Dasauri Salman yabashi wani leda mai kyau da wet gyalenta ke ciki karba
Khaleel yayi daidai sunzo saitin motansu yace “break” taka burki driver yayi yasa
hannunshi ya sauke glass na bayan motan kasa yace “horn aggressively!” danna horn
driver yayi da karfin gaske na rashin mutunci yanda Ogansa yace kaman zai cire musu
kunne dayasa Baban Yaseer dake neman abu a booth yadago kanshi ya kallesu itama
Hawwa ta dago kanta jikinta na rawan sanyi takallo motan dake musu horn din bala’i,
ido ta hada da Khaleel dan motan Baban Yaseer ba tinted bace, wani irin kallon zamu
sake haduwa yama Hawwa kafin yasa hannunshi yaciro wet gyalen yajefo saman motansu
ranshi amasifan bace sannan yace “let’s go” driver yaja glass na motan sama da
gangan yasa aka bade Baban Yaseer da kura suka wuce abinsu, rufe booth din baban
Yaseer yayi yadawo gaban motan ya kalli gyalen yasa hannu ahankali yadauka yadawo
side na Hawwa yabude yana kallonta yace “ba gyalenki bane wannan ba? Me yaranchan
suka miki? Meya hadaki dasu?” Yayi maganan ranshi adan bace, yace “What did they do
to you? Sune suka saki a ruwa? Basusan you can’t swim ba?” Dan lumshe idanu tayi
kafin tabudesu asanyaye tace “swimming pool na fada by mistake basu suka saniba”
Tausasa muryanshi yayi yace “what are you even doing anan area private properties
ne nan na manya yawanci anan yaransu ke hada parties” ahankali tace “aiki aka
turoni” dan shiru yayi yana kallonta ahankali yace “if anybody hurts you, u can
always tell me Hawwa? I would be your protective shield, Are you sure you’re fine
babu abinda aka miki”? Gyadamai kai tayi tareda sauke kanta cus batason yanda yake
kallonta veil daya gani yabata ta amsa yarufe kofan yadawo yatada motan ya kunna
heater sannan yaja motan bini bini yana kallonta chan yace “motan kifa”? “Yana chan
gidansu gobe zan tura colleagues dina su daukomin” gyadamata kai yayi agaban wani
shago yayi parking ya shiga coffee yasaya mata me zafi da abinci yafito side nata
yabude ya ijiye mata yana bata coffee karba tayi tace “thank you” maida kofan yayi
yadawo yashiga yatada motan yasake parking awani shago yasai hijabi yadawo yazauna
yabata yace “put this on kafin Baba or yan anguwan nan naku afara surutu kin dawo
ba hijabi” gyadamai kai tayi ahankali tace “thank you” har gaban gidansu yayi
parking yau Baba baya kofar gida bude motan tayi ahankali tace “thank you Baban
Yaseer” harta yunkura zata fita softly yace “Hauwa’u” ahankali tajuyo ta kalleshi
hada ido sukayi dasauri ta dauke kanta, dan fuzar da ijiyan zuciya yayi kaman abu
na damunshi murya chan kasa yace “promise me you will take care of yourself” dan
murmushi kadan tayi tace “tom” tasake yunkurawa zata fita asanyaye yace “if
something happens to you bansan yaya rayuwana zata kasance ba!” Da bala’in sauri
Hawwa ta dago idanunta ta kalleshi, gyadamata kai yayi yace “Ni’ima will be
devastated and duk abinda yasami Ni’ima nizai taba ko”? Murmushi tayi tace “hakane,
thank you Baban Yaseer a gaida Yaseer and Yasmeen, saida safe” gyadamata kai yayi
tafita zata maida kofan tarufe yace “Hawwa” dadan sauri ta kalleshi kaman akwai
magana abakinshi ganin kaman tana kokarin gane abu yasa yace “if you need anything
tell me or your friend kinji” gyadamai kai tayi tana dauke kai tajuya zata wuce
yace “Hawwa” sake juyowa tayi dadan sauri akuma rude murmushi yamata mai kawata
fuska yace “hijabin nan yamiki kyau”wani irin bambaram maganan yamata a kunne hakan
yasa kawai tajuya da sauri ta shiga gidansu.
[9/18, 9:48 AM] Halima KW: 💫GARGADAN SO💫


✍🏻M SHAKUR


2️⃣
2️⃣
EPISODE 2️⃣2️⃣
LUKUKU GENERAL ENTERPRISE gidan spices kenan da abubuwa daban daban, babu kalan
spices din da basuda shi, tundagakan su ginger, garlic, tea different kind da
sauransu, this is tasted and trusted brand, chat them up kisai spices now!!!!!


wa.me/+2348095660030

Babu kowa a tsakar gidan hakan yasa tawuce dakinta tasa hannunta a aljihu taciro
key motarta dake wandonta key dakinta dake jiki tasa tabude dakinta ta shiga ciki
ta ciccire kayan jikinta tanemi wasu kaya harda rigan sanyi ta saka ta kwaso kayan
tafito tasasu a bucket anjima idan tarage jin sanyi zata wanke su yunwa takeji
sosai abincin da Baban Yaseer yasaya mata ta faraci tadauki wayanta tana daddannawa
har zuwa magrib tafito tai alwala tashiga tai salla tana zaune tana zikiri kaman
daga sama taji muryan Baba na kiranta kaman zai daga gidan ransa abace tafito,
cikin fada sosai yace “wato yanzu kin kawo matsayi kin isa sabida kinga kece ke
bada abincin da akeci agidan sai yanda kikeso zakiyi, bakiji ina kiranki bane?”
Baba fa ya iya masifa sometimes itama takanga kaman zafin Baba ta dauko baki tabude
zatai magana yadaga mata hannu alamun tai shiru ya nunata da hannu yace “Hawwa
yanzu nizan kawomiki abu sabida tsabagen isa da son nunamini ni ba kowane
arayuwanki ba ban isa dake ba tunda bani bakici bani baki sha banda kafafu kece ke
nema ki bamu, Hauwa nizan kawo mutumi ki aika amai dukan jina jina”? Masifan da
Baba yakeyi yana magana da sauri yasa bama ta gane me Baba ke fadaba hakan yasa
tace “Baba maganan wa kake haka?” “Maganan uwaki nake!” Ya zubamata ashar yana
kumfan baki, yace “bakida mashinshini shekaranki talatin agidana nayi shiga nayi
fita na nemo miki Alai Kabiru kinsa yaran aikinku sunje sunmai jina jina daga
asibiti nake yanzu” faduwa gaban Hawwa yayi sosai yanzu su Hayatu dukan Alhaji
Kabiru sukayi? No anya? There’s no way zasu dakeshi she knows her team, yanda tai
shiru hakan ba karamin batama Baba rai yayi ba yanuna kanshi yace “Hauwa nike miki
magana kika tsaya kina kallona ba uppan eh”? Umma tace “to kai waye banda abinka
Malam, gaka ga ita kadan kagani ai” kallonta Hawwa tayi saikuma takalli Baba da
idanunshi sukai jajir yana kallonta ahankali tace “Baba kayakuri nayi kuskure aika
su Hayatu danayi su tsoratasa amman na tabbata basu tabasa ba Baba karya yayimaka”
Baba namata wani kallo yace “nafito daga asibiti yanzu ni da Malam Sama’ila kice
karya yamini”? Gyadama Baba kai tayi kafin ahankali tace “Baba kayakuri banason na
batamaka rai yasa nakasa fadamaka, banason Alhaji Kabiru, ni bazan iya aurenshi ba
bazan iya zama dashi ba saisa nasa su tsoratashi sabida yarabu dani”ihu Baba yayi
yace “so kike na ninke hannu ina kallonki kikai shekara hamsin agidana baki aure
ba? Me kike nema ajikin da namiji da Alhaji Kabiru baidashi? Bakimaji dadi
kinsameshi ba keda kikai kwantai agida” lumshe idanu Hawwa tayi maganan Baba na
mata zafi azuciya, Baba yayi ihu da kusan duka yan anguwan na jiyosu yace “nagaji
da zamanki agidan nan nagaji Hawwa ki tattara ki barmin gıdana idan kinsan baki
shirya aure ba gwara nasan eh zaman kanki kike da ki zaunamin agida ahaka” bude
idanu Hawwa tayi takalli Baba idanunta sunyi ja ahankali tace “Baba ni kake kora
daga gida?” Azuciye Baba yace “Abinda kikeso kenan tuntuni ban barkiba yanzu nabaki
dama kije kiyi zaman kanki” hawaye masu dumi suka zubomata dasauri tashare su
takalli Baba tace “Baba tunda nataso arayuwana bantaba nayi wani abin kunya dazai
jamaka abin magana agariba, nakare mutunci na, nayi karatu nadage nazama wani abu
sabida na taimakama mahaifina, na dauke maka duk wani wahala da tunani dazakayi da
damuwa, Baba kadauka banson aure ne? Kadauka ban gaji da maganganun dakakemin
kullum ba? But ya zanyi banda mai sona banda mai nemana titi kakeso naje natare
hanya nace sai anzo an aureni dole eh Baba? Yakakeso nayi da raina Baba? Umma ta
tasani agaba, kaima haka, yan anguwa haka ina zansa kaina naji dadi Baba yakakeso
nayi da raina? Banda me aurena” Baba yace “karya kike Malam Kabiru dakikasa aka
dakeshi fa? Shibamai son aurenki bane”? Hawaye Hawwa ta goge tace “bana sonshi
bazan aureshi ba” cikin fushi Baba yace “nikuma idan bazaki aureshi ba ki tattara
kibarmin gidana nasan banda y’a Hauwa nahuta” Hauwa zatai magana Baba yace “fita
kibarmin gida” kallon Baba Hawwa tayi sai kawai ta share hawaye ta tajuya tana huci
sosai takoma dakinta, tanada zuciya fa babban akwatinta ta sauko dashi kasa tabude
sip tashiga kwashe kayanta tana zubawa ciki tana goge hawaye masu zafi da bayan
hannunta taje gaban madubi ta kwashe kayan shafanta tasa tahade akwatin ta rufe
taduki wuyanta tasa ajakan goyon ayanta tafito tanajan jakan da karfi Umma ranta
kaman an wanke da ruwan zamzam ta taho da sauri tace “au da gaske Hawwa tafiya
zakiyi eh? Bazaki bama Babanki hakuri ba ki yarda zaki auri wanda yakeso ki aura
ba? Tafiya zakiyi yanzu da daddaren nan” ihu Hawwa tayi. “Tashin mini daga gaba
Umma!” Dasauri Umma ta tashi ko kallonsu Hawwa batayiba taja akwatinta tafito waje
ga mutane a kofar gidansu ko kallonsu batayiba tadinga jan akwatin tana tafiya
ranta yayi masifan baci, wlh da za’a tareta ace ina zataje batasani ba kawai dai
tasan bazata taba zuwa gidan Ni’ima ba, batason tana burdening Ni’ima da problem
nata, tana fitowa ta tare keke tashiga ciki tama rasa mema zata gayama keken inama
motanta na tareda ita, samin kanta tayi da gayama keken yakaita layinsu Excellency
tun kafin su shiga wajajen aka taresu ahankali ta kalli keken tace “dan Allah
kajirani anan zan biyaka inason na shiga gidan nan nadauko motana ne” da dan
saurinsa yace “kai Hajiya, da akwai inda zani gaskiya bazan iya jiranki ba”
gyadamai kai tayi tace “ba matsala nawa zan baka”? “Dubu biyu” kirga kudin tayi ta
bashi yatayata sauko da akwatin security dake maingate din yace “Hajiya daga ina
kekuma? Wakikazo nema anan”? ID card nata ta nunamai tace “I’m officer Hawwa, dazu
i came for work nabar motana anan” gyadamata kai yayi yace “hold on” tana tsaye
awajen yawuce yashiga office nasu yana waya kusan 10mins tana tsaye sannan yafito
yace “kibar akwatin ki anan u can go inside” gyadamai kai tayi tawuce ciki, almost
kowani gate taje sai an tareta haka dai at last tashiga compound din ga ma’aikata
babu wanda yace mata wani abu tawuce wajen motarta tana sauke jakanta na baya tana
ciro car key dinta hakanan taji ajikinta ana kallonta samin kanta tayi da dago
kanta sama Khaleel ta hango tsayi a balcony dakinshi asaman bene yana huro hayaki
daga bakinshi ga wata ta rungumeshi da bataga fuskanta ba dan macen ta bata baya.

Chak Hawwa ta tsaya tanamai kallon kaman tazo wajen ta kasheshi tana tuna abinda
yamata dazu, shima haka comfortably yake kallonta bayako kyafta idanu yana zukan
shisha daya daga cikin matayen sa da aka kawomai yau na shafashi tana manmannamai
kiss ajiki tana sanye da arnen kayan bacci abinda yakirata kawai tamai kenan he
just want mace ta matse shi, faduwa gaban Hawwa tayi ganin macen na mannamai kiss a
wuya da sauri ta daukekai jikinta na wani iri tawuce wajen motanta tabude kawai ta
shiga taja motan tafito daga parking space saikuma ta tsaya ta sauke glass na motan
tareda dan leko da kanta ta kallo saman still kallonta Khaleel yake kur yana busa
hayaki da yatsu Hawwa tamai alamun f*ck you sannan takoma cikin motan taja motan
tai gaba abinta, hakanan Khaleel yasami kanshi da dan sakin murmushi kadan, the
first ever gurl datamai f*ck u aduniya, yarda pipe na shishan yayi kawai yajuya
yarinyar yasa ta rike glass na benen wajen, yaja zip din wandonshi kawai yaciro
abin ya caka mata babu tsoro ko kunyan ma’aikatan su ko yan aikinsu dudda suna sama
ana ganin fuskokinsu da movement nasu bai damuba, yafara yi yanadan murmushi yana
kallon gate har saida yadaina ganin motanta yana nishi sama sama yana dan sumbatu
about 20min yayi sannan yatureta tafadi awajen tajuyo tana kallonshi maida dick
dinshi yayi cikin wandon yaja zip sama sannan yajuya yawuce ciki abinshi yafada
gado sai bacci.
[9/18, 9:48 AM] Halima KW: 💫GARGADAN SO💫


✍🏻M SHAKUR



2️⃣
3️⃣
EPISODE 2️⃣3️⃣

FOLLOW MY ACCOUNT ON AREWABOOKS GUYS BANDA FOLLOWERS AWAJEN😭

IDAN LINK DIN BAIYIBA KU SHIGA AREWABOOKS KUYI SEARCHING SUNANA MSHAKUR ZAKU GANNI
SAI KUYI FOLLOWING THANK YOU❤️

GARGADAN SO:: https://arewabooks.com/book?id=66e1430aa85339246a463225
Tana fita ta tsaya ta dauki box ta loda a boot sannan taja motan tana danna waya ta
turama DIG message kan bazata iya zuwa aiki gobe ba, tunda dama gobe Friday zataje
zaria wajen Sister Mom dinta batada lafiya, baidauki lokaci ba yace permission
granted, agidan mai ta tsaya ta cika motanta kawai tafada titi da daddaren nan tayi
zaria daga Abuja.

Wasa wasa fa Hawwa ta tafi, da farko Baba ya dauka zai iya daurewa amman ya kasa
wayanshi yadaga yashiga neman number Baban Yaseer, da kyar ya gane number yayi
dialing, Baban Yaseer na zaune a falo yana aiki da system dinshi Ni’ima na gefenshi
tana kallo a Zee world su Yaseer kuma na wasa da

11 / 17