KISHIN BALBAL BOOK 3 HAUSA NOVELS BY JAMILA UMAR TANKO.doc

Author :  Jamila Umar Tanko Category :  Romance

Chapter   10 / 10

27K to 28.9K   out of 28.9K words

fargaba, dan sai an yi batacciya daga dukkan alamu.
Usman ya shiga tunanin ko dai daman tuban muzuru ta yi ne, ta nuna ta ajiye makaman kishin suka saki jiki da ita yanzu kuma zata ta baza hali.
Usman ya ga tana hararar qaton kek mai hawa biyar wanda zasu yanka shi nan bada dadewa ba. Sai ya zabura ya miqe tsaye Mufidah ma gabanta ne ya fadi ta miqe tsaye.
Mc ya sanar cewa ango da amarya sun miqe tsaye dan girmama uwar gidansa.
Jawo ta ya yi ya rungume ya rada mata a kunne. "Yaushe kika zo garin? Yaya aka yi kika zo? Me ya kawo ki ke da kika ce zaki yi taronki a kano? Ina fatan dai alkhairi ne ya kawo ki ko?"
Bata bashi amsa ba, nan fa aka dinga daukarsu a hotuna ana ta tafi. Sun dade a haka bai sake ta ba, har sai da kyamara ta hasko fuskar Mufidah ta bata rai.
Usman ya radawa mufidah cewar ta zo ta rungume Fatiti itama, ta zo ta rungume Fatiti ta rada mata a kunne "na gode sosai."
Sannan suka juyo su dukka suka kalli masu dauka hotuna aka dauka.
Umma matar Dr.Musa ce ta zo ta kama hannunta ta sauko da ita daga kan stage.
Fatiti fa ta ji ba zata iya daurewa ba, zuciyarta na aiyana mata ta yi tijara ta fasa taron nan, amma ta tuna gargadin da iyayensu suka yi mata kwanaki. Da kuma yadda Usman yayi fushi da ita dakyar ya fara kula ta.
Dr.Isa ne ya radawa Uaman ya ce "me yasa baka sa an kulle ta a daki ba?Ai Safiya tana can a kulle a gida na saka ma'aikata masu kwari su yi min gadinta. Saboda ta tabbatar min sai ta watsa taro."
Su ka yi dariya su dukkansu.
Murjanatu Bibi ta radawa mijinta a kunne ta ce "yau muna cikin hatsari gara a yanka kek mu matsa daga wajen nan, kada ta dawo ta tarwatsa mu dan daga ganin Fatiti ba alkhairi ba ne ya kawo ka.
Fatiti tana can farfajiyar waje, wajen da ake ajiye motoci, dangi sun saka ta a tsakiya tana ta runguza ihu tana kuka tana kiran shikenan an kwace mata Usman dinta, wallahi ba zata iya ganin Usman da wata mace ba.
Ana tsaka da gudanar da shagulgulan biki baa gama ba, aka zo aka fadawa Usman halinda Fatiti ta ke ciki a waje,bya fito a gigice ya zo wajenta.
Ta na ta kuka ta qanqame shi sai ya ji tausayinta, hankalinsa ya tashi. Lallashinta yake yana mata nasiha amma ina ta qi yarda.
Mufidah dai bata qara ganin Usman ba sai washe gari ya tafi da Fatiti hotel dinsa yana ta faman lallashi shi dai lallaba yake ta yarda ta koma Kano gobe.
Mufidah ta dinga kuka Murjanatu na ta lallashi ta ce tana jiyewa kanta tsoro anya Usman zai iya yin adalci a tsakaninsu kuwa? Dan ta ga alama yana shakkar matar nan ta sa kuma yana bala'in sonta fa.
Murjanatu ta bata amsa "yana sonki kema amma yana tsoron ta'addacin Fatiti ne kawai."
Ba su ga Usman ba sai washe gari da rana. Ya na ganin kallon da Mufidah ta yi masa sai ya durqusa ya kama kunnuwansa ya na neman afuwa.
Murjanatu ta sha dariya ta ce "cab masu mata biyu irin su Fatiti da safiya ku na cikin kwalekwale."

BAYAN BIKI
an yi biki an gama lafiya am kai amare gidajensu, manyan baqi sun baje kowa ya koma hamyar garinsu.
Ranar ne Usman ya bude ido ya gan shi a cikin irin wannan gida mai kama da aljannar duniya, tare da Mufidah matar da yake hango ta daga nesa-nesa tafi qarfinsa, yau ta zama mallakinsa da ita da abinda ta mallaka.
Abu na farko da suka fara yi shine su ka yi alwallah suka yi sallah raka'a biyu, su ka yiwa Allah godewa mai kowa mai komai da Ya basu wannan babbar kyauta ta samun junansu ta hanyar aure.
Ya fara ganin kiran Fatiti wai ita a dole sai ta katse musu jin dadi daren farkon nan ba zaa yi shi ba. Allah Ya sani ba zai iya yi mata wannan alfarma ba, a cikin daren nan ba zai amsa kiranta ba sai kawai ya kashe wayarsa.
Wannan dare ne mai matuqar muhimmancin gaske, shine daren farin cikinsu wanda zai zama abin tunawa a kwakwalwarsu.
Allah sarki duk wanda ya zargi Mufidah da sunan 'yar duniya watsatstsiya sai sun yi sharia a lahira. Mufidah bata watsa kanta ba tsawon shekarun da ta yi babu aure tana nan a cikakkiyar budurwa. Ya ji ya sake qaunarta kuma ya qara girmama ta.
A satin ne aka.kira Usman interview a NNPC Abuja wajen sabon aikin da Imam Malik ya samo masa.
Tare da amarya suka tafi Usman ya ji garin Abuja ya shiga ransa. Babu wanda ya roqe shi ya fara zuba yana santin garin. Ya gabatarwa Mufidah in har ya sami aikin nan a Abuja zai yi farin ciki. Sun shaqata sosai a wurare masu daraja sannan sun ziyarci gidan baban Mufidah sai a lokacin ya sake gasgatawa ba dan qaramin kudi gare su ba ashe, har ta zo ta zauna a gidan haya ana ta fada.
Sun je gidan Imam Malik ma wai wai Usman ya ga duniya ashe a Bauchi da kano wahala kawai suke sha, ga wajen rayuwar jin dadi.
Sun kai ziyara gidan Murjanatu Bibi dan su tuni sun wuto Abuja kwanaki biyu kacal su ka yi a Bauchi
Usman ya jinjina kayan duniyar da aka shinfida a gidan Murjanatu. Anan aka yi shawara zaa saka visa da su zaa zagaye duniya, qarashe biyar zasu je a ciki har da Saudia zaa yi umra a godewa Allah.
A Abuja ya bar Mufidah ya taho kano akan zai dawo ya same ta anan. Ya tafi kano ba shiri dan ya ga alamar Fatiti tana fushi da shi ta daina amsa wayarsa. Da kyar ya samu ta huce ya dinga yabonta yana bata baki har l sai da ta ji a ranta kamar tafi dukkanin sauran mata na duniya.
Alqawarin da yayi mata shine zai kama mata babban gida na haya a kusa da makarantar yara a cikin Nasarawa GRA sannan zai sayi fili a babbar unguwa ya yi mata gini sama da qasa ita kadai daga ita sai 'yayanta, bayan ya siya mata mota ta koyi tuqi sannan yana so ya koma makaranta itama ta yi ilimi. Ya ce zai biyawa mahaifansa da mahaifinta aikin haji idan suka dawo wata shekarar ita da shi zasu tafi. Nan da na ta warware ta dinga murna.
Sai da ya kama hayar kuwa ya cika mata gidan da kaya irin na zamani, dan a yanzu ya waye ya ga yadda ake hada kala to match a wajen su Mufidah. Ya siya mata mota mai kyau dukka a cikin satin da ya zo yayi. Ya gwangwaje dangi da kudi musamman iyayensa. Motar da ya zo a ciki ta miliyoyin kudi ya barwa mahaifinsa kyauta, ya hau jirgi ya koma.
Bayan ya dawo Abuja wajen Mufidah ya sami labarin an dauke shi aiki a wannan tsadadden waje wato a matatar man fetur a matsayin babban accountant.
Duk da haka ya bude wajen siyar da motocin nan dai da yake buri da miliyoyin kudin da ya samu a bikin.
Usman da Mufidah su ka zo Bauchi kowa yayi sallama da wajen aikinsa na da, suka koma Abuja su da Bauchi sai dai su zo yawo. Mufidah ta sami wajen aiki mai kyau inda ake biya sosai.
Murjanatu ta matso kusa sosai da abokan cinikayyarta wato mata 'yan kwalisa. Ta bude katafaren wajen gyaran mata. Dr. Isa kuwa ya bude asibitoci guda biyu na sa na kansa daya a Bauchi daya a Abuja.
Ashe yadda aka hadawa Murjanatu gidaje biyu aka cika da kaya, Mahaifin Mufidah ma ya bata qaton gida sabo fil kyauta an cika mata shi da kaya.Gida ne sama da qasa anan Abuja. Usman ya yarda zasu fara zama a ciki kafin ya sayi nasa.
Ai kuwa sai ga Usman da Dr.Isa a jirgi aka shilla da su qarashen waje, mutanen da basu taba zuwa Abuja ba ma sai yanzu amma gasu a london da America. Koda yaushe Usman yana ta nunawa Mufidah mahimmancin uwa, a gaba ya saka ta daga can suka shiga Ethiopia don ganin mahaifiyarta da kuma gaisawa da danginta na can.
Shekara na zagayowa Usman ya sake kudancewa, ya cikawa kowa alqawarin da ya dauka. Daidai lokacin da ya sayawa Fatiti filin kano a lokacin ya sayawa Mufidah na ta filin a Bauchi, gini iri daya zai yiwa kowacce. Rayuwa ta canja gaba daya kamar ba su ba.
Mufidah da Murjanatu sun haihu sun sami jarirai mata gaba dayansu. Sai mazan kowa ya saka sunan mahaifiyarsa.
Zama ne na farin ciki da kwanciyar hankali. Safiya da Fatiti ma sun kwantar da hankalinsu su na cin arziki, gaba daya sun fita neman ilimi.

Alhamdulullah
Alhamdulullah
Alhamdulullah

Karshe










KISHIN BALBAL-3

 PAGE \* MERGEFORMAT 44







&'?
 9:n,n?9?H???????????|xm_K_=_2h?M\5?CJOJQJhOHh?4W5?CJOJQJ'h?M\h?M\5?CJOJQJaJnHtHh?M\h?4W5?CJOJQJh?6?h?6?nHtHh?6?hOH5?CJOJQJhOHhOH5?OJQJhOHhOH5?CJOJQJhOHhOH5?CJ,OJQJhOHhOHCJOJQJhOHhOHCJOJQJhOHhOH5?CJ$OJQJhOHhOHOJQJnHtHhOHhOHOJQJhOHhOH5?CJ<OJQJ !"#$%&???????????????????????Z?L?d??]???^?Z`?L?gdOH d??gdOH$????Z?L?d??]???^?Z`?L?a$gdOH$???d??]???a$gd?6?&'9?@K/ 0 9 T ^
_
k
?
?
?
   ?????????????????? $d??a$gd?4W$????Z?L?d??]???^?Z`?L?a$gdOH$???d??]???a$gdOH$????Z?L?d??]???^?Z`?L?a$gdOH
???d??]???gdOH

 Z X
;q?4?F?\??'?}?\?????????????????????????$??d??`??a$gdOH d??gd?6? $d??a$gd?4W\80?,???6? m &!?!?"?"?#?#?#?$$'a(^)*W+,?,?-???????????????????????????? $d??a$gd?4W?-.?.?/?0?1?2"3?3?495[67?7?879?:?;|<%=?=??T@?@A?A?B?C?C???????????????????????????? $d??a$gd?4W?CEE?FwG1H}H?H%IMI?I-J?KM?M3N?NO?O?P?P?QKR?R?R?RiU?UV?V???????????????????????????? $d??a$gd?4W?VW]W?W?X}YwZ?Z[?[?['\?\ ]:^?^_?_?_?acbc?cOd?d?e?eRf?f???????????????????????????? $d??a$gd?4W?fag7h?h?h?iZj?jPk?kl?l?m?n\o?o?p?p;q?qWr?rqsht?t?t uRu?u???????????????????????????? $d??a$gd?4W?u8vWw%x?x?xUz?zM{?{?{"|?|?|}I}?}w~?w???a???`????????C????????????????????????????? $d??a$gd?4WC?????4?a???"???????O?>??-???}???A????K???k??????a????????????????????????????????? $d??a$gd?4W????~?Q?????u???????~????m????????*???J???{??b???J??????????????????????????????? $d??a$gd?4W????t?i??x?:?w???m???????/?G???s??7?&???>????^????i?*????????????????????????????? $d??a$gd?4W*?6???????/?s???)????%???m???J??????? ?*???^????{??? ????????????????????????????? $d??a$gd?4W ? h
? w c
h?(_??0?????????????????????????? $d??a$gd?M\ $d??a$gd?4W0?S??-??H??p?c?A?&??bU ? ?!c"?#*$?$7%???????????????????????????? $d??a$gd?4W7%z&;'?'K(?)-* +?+-G.?.?/?0W1G2[3,4?4}6?8r:?:j;<?<?=??E@???????????????????????????? $d??a$gd?4WE@
A{AB\BmC2D?DGF?F?G"H?H$I`I?I?J?K?L?M?MRN?O?P'R S?S X?X?Y?Z?[$\?]?^?_
abzc~d?e?e?f?gai?i?jPk?k???????????????????????????? $d??a$gd?4W?k?l?m?n?o?pNr?r?s?t?u9v?vVw?x?y?zg{?{?||}?~???W?????k?4????????????????????????????? $d??a$gd?4W4???K?2?@?+?`?p???R?;??E?????????????Z???0???A?????????f????????????????????????????? $d??a$gd?4Wf?l??????????k?%?
?w????????[????U?X??l????c???E????????????????????????????????? $d??a$gd?4W???F?????????g?!?f??E???????? ???????????????????????????????? $d??a$gd?4W???@???,???}??$???l?|???O?2??????_?+?:?;????@?A?B????????????????????????????? $d??a$gd?4WB?C?D?E?F?G?H?X?D???????t???[??\?U?b??????J????F????????????????????????????? $d??a$gd?y? $d??a$gd?4W??U???x????????????}????;??c???Z?_?u?????y?_?????6???>????????????????????????????? $d??a$gd?4WH???????????????????????????????????????????????wh^hQh^MF hoh`L?h?2?h?6?5?CJmHnHuh7!?h?2?5?CJjh7!?h?2?5?CJU%jh7!?5?CJUmHnHtH uh? ~
h??5?CJh7!?h7!?5?CJ+jh7!?h?P?5?CJUmHnHtH ujh?P?UmHnHtH uh7!?h?Aojh?AoUhOHh`L?5?CJ OJQJh?y?h?4W5?CJOJQJh?M\h?4W5?CJOJQJ>???w???Q?F?k1\^?cix?????????????????????????????????? d??gd`L? $d??a$gd?? $d??a$gd?4W??????????????????????????????? $d??a$gd??gdogd?2?$a$gd?2?
$
??? a$gd?P?

??? gd7!? d??gd`L????????????hOHh`L?5?CJ OJQJh`L?h?Aoh?J?9&P 1?h0:p?M\?? ??.!??"?#??$??%???? ??j ?????????666666666vvvvvvvvv666666>666666666666666666666666666?6666666666?666666666666hH66666666666666666666666666666666666666666666666666666666666666666?62???? 0@P`p??????2(?? 0@P`p?????? 0@P`p?????? 0@P`p?????? 0@P`p?????? 0@P`p?????? 0@P`p??8X?V~ OJPJQJ_HmH nH sH tH N`????N Normal d??CJ_HaJmH nHsH tH^^ ?*? Heading 1$???<@&"5?CJ KH OJPJQJ\?^JaJ TA`????T Default Paragraph FontOJPJQJ^Jfi????f Table Normal :V ?4?
l4?a? OJPJQJ^J(k ????(No List Z>Z ?@??Title$???<@&a$"5?CJ KHOJPJQJ\?^JaJ V??V ?@??
Title Char*5CJ KHOJPJQJ\^JaJ nHtH4@4 `L?0Header

?H?$>??!> `L?0 Header CharCJaJnHtH4 @24
`L?0Footer

?H?$>??A> `L?0 Footer CharCJaJnHtHL? ??RL Cl]
No SpacingCJPJ_HaJmH sH tH R?/?aR Cl]No Spacing CharCJPJ_HaJmH sH tH ^??q^ ?*?Heading 1 Char*5CJ KH OJPJQJ\^JaJ nHtHPK!????[Content_Types].xml???j?0E???????r?(????Iw},???-j??4 ??w??P?-t#b??{U??????T?U^h?d}??????)??*1P?'?? ?^??W??0)??T??9<?l?#??$yi}??;?~@???(????H????u?* D??z??/0??????? $?? X??3aZ????,?D0j~?3???b??~i>???3?\`???/?[???G??\?!?-?Rk.?s????..???a??????PK!?????6 _rels/.rels???j?0 ??????}Q??%v/??C/?}?(h"???O?
??????=??????? ????C??h?v=??????%[xp??{??_?P?? ? @?}?w??7c?(Eb?????C?A?????????7????K
Y,?
?e?.???|,???H?,l????x????I?sQ}#?????? ??+?!?,?^?$j=?GW???)?E?+&
8???PK!?????Ptheme/theme/theme1.xml?YOo?6??w toc'vu????-M?n?i???P?@?I}?????a??m?a[????4?:l???GR??X^?6???>$????????? !)O?^?r?C$?y@?????/?yH*??????)?????????UDb?`}"?q???J?????X^?)I`n?E???p)???li?V[]?1M ??W???+????7????`???g? ????J???j|??h(?K??D-?????
dX??iJ???(??x$(? ?:??;???!? I_?T??S 1????????E??????????ZB??m???U/????????~????xY????'???y5?g&??/???????>???G?M?Ge???D?????3Vq%'#q??????$?8??K?????)f?w9:?????
x}r?x????w???r?:\TZaG?*?y8I?j?bR??c|X??????I
u3KG?nD1?NIB?s???
??R??u???K>V?.EL+M2?#'?f??i ~?V? ?vl?{u8??z??H?
?*????:?(W????
~??J??T?e\O*?tHG??HY???}KN??P?*???????T???9/#??A7?qZ??$*c????qU??n??w?N??%??O??i??4 =3??P??
????1?P?m \\9?????????M???2a?D?]?;Yt?\????[x??????]?}Wr??|?]??g-???
eW?
?)6-r??CS?j??
i?d ?D??A???IqbJ#x???? 6k???#??A?Sh???&??t(Q?%??p%m??&]?caSl=?X???????\P?1?Mh?9?M???V?dDA??aV?B??[??fJ???P|8? ??A?V^???f
?H??n???-? ?"??d>?z???n????? ?????>??b???&?????2??v????Ky?????D:????,AGm??\nz??i?????.u??YC?6?OMf??3o?r??$??5?????NH?T[XF64?T,?????M0?E)`#?5?XY?`???;??%?1?U???m;???R>QD ????D?cp?U?'??&LE?/p???m????%]?????8fi??r?S4?d 7y\?`?J??n??????I? R???3U?~7+?????#??m? q?BiD??????????i*?L6?9??m?Y&?????i???HE??=(K&?N!V??.K?e?LD????{D ????vE???de??N????e?(?MN9??R??6????&3(??a????/D??U?z? ????'theme/theme/_rels/themeManager.xml.rels??M
?0???woo???&???????5
6?$Q??
?,.?a??i????c2?1h?:??q??m???@RN??;d?`??o7?g?K(M&$R(.1?r'J????T???8??V?"??A???H?u}???|?$?b{??P????8?g/]?QAs??(????#??L?[??????PK-!????[Content_Types].xmlPK-!?????6 +_rels/.relsPK-!ky???theme/theme/themeManager.xmlPK-!?????P?theme/theme/theme1.xmlPK-!
????'? theme/theme/_rels/themeManager.xml.relsPK]?

????????????????,J???? !!BBBEH???!$& \?-?C?V?f?uC?????*? ?Z?b07%E@?T?k4?f????B???>??? 
  
 "#":=E!????@?   @?????????? ??0?( ?
??J
?3 ????#"? ????
????( ?
??6"
?
"?????6R
?
"?????6?
?
"?????!E?/H?u?6???H????u2o??u@IKST[\lnvwyz???????????????????????????????????????? 
179CDLMRW[\^_dknouvyz}~?????????????????????????????????????????? &'+,239:<=EFHIOP\_ikmnstyz|}???????????????????????????????????????%*+/4:;?@FGIJOPRSW_deijnoqr|}?????????????????????????????????????????? 
"#0135=>EGKLSTVXZ[bcghmnpqxy|}??????????????????????????????????????????? !#$*+/0239:<=DEIJNSU`ghlmstxy{|??????????????????????????????????????????????
%&*+019BEFMNPQUV\]bchimnpqyz|}??????????????????????????????????????????? 
!#&'*+-.3478?@GHJKSTYZ_cfgklnwyz|}???????????????????????????????????????????????????? 
&'.0238>ABDEJKNOSTVW_bghlmpqtuwx|}??????????????????????????????????????????????           " # ( ) - . 4 5 7 8 : ; B C E F J K P Q W X _ ` c h j k q r v x | }  ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?











#
$
'
,
2
9
>
?
A
B
F
G
K
L
V
W
\
]
d
e
j
k
q
r
y
{

?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
       ! # $ ( ) + , 2 3 5 6 : J O P R S Z [ ] ^ c d g k m n p s y  ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?            # $ ( ) - . 0 1 7 9 = > B G I J L P T U Y d i j l m o p r s y z  ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?













"
#
&
(
,
0
5
6
8
>
@
B
D
E
M
N
R
S
U
V
[
\
b
c
j
k
o
p
u
v
x
y
}
~
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 
 $278:;=?FGIJNOSV[befijqwyz~?????????????????????????????????????????? 
 "#%&*+135689=>EGIMTUWZ_adhklpqstvwz?????????????????????????????????????????????
 
$%'(*05689>?EFIJLMRSUVYacdfw??????????????????????????????????????????????!"&0235?EFKQVW]^bcefjkqrwxz{}~??????????????????????????????????????? "#*+-.239:=>@ACDFGKLPQUZ_`bgijpqxy{|????????????????????????????????????????????????????  %&-49:<=?@HIKLNPST[\_`hjnoqryz?????????????????????????????????????!&')7>?CDIJOQXY]^cdfgklrsz?????????????????????????????????????? 
 
 !&')*.0239:<=ABGHJPUV[^dfjkmntuwx{|???????????????????????????????????????????????  !#%'(,.013:>?EFJKSTVWYZ\]abijlmqrtu|???????????????????????????????????????????????????  $'(./4@EFHIMNTUWX]`ghjkmnpqwx?????????????????????????????????????????????? !'(./12459;@ACDFGKLNRVWYZ_`efjsyz|}???????????????????????????????????????????? 
1679:@ACDHIOPRSWX\]`aefjkmnrtwxz{}~??????????????????????????????????????????????? 
 $%+,./46<=?ACDHKPQUV\]_`deimoptuwx|}??????????????????????????????????????????  %&()-.1256=>@ADEJKPQUWYZ\]bchiklqrtuz{???????????????????????????????????????  !"'(/078>@FGIJNOUV[\cdfgnosuwx??????????????????????????????????????????????
 #%()+,/029=>@AFGIJOPRSUVXY]^bdghlmoptuwx{|??????????????????????????????????????????????
!')-.5689;<?@BCGHJKOPTUYZ^_efijlptuz{??????????????????????????????????????????????? 
".3467<=?@EFJKNOQRTUZ^cdlmqrxy??????????????????????????????????????????????          ! $ % . / 1 2 < = A D K L Q R T U _ i n o q r x y { | ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? !!!
! !!!!! !!!%!&!+!,!.!/!6!7!9!:! """"""""%"&")"*"."/"1"2"5"6"8">"C"D"F"G"I"J"R"S"W"X"]"^"b"c"e"f"h"i"m"n"t"u"y"z"|"}"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"#### #
#########"###*#,#1#2#8#:#?#@#D#E#G#H#K#L#T#a#e#f#l#m#v#w#y#z##?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#$$ $
$$$ $!$#$($,$-$1$2$4$5$9$:$<$=$?$@$G$H$J$O$Q$R$W$Y$\$]$b$c$f$g$i$j$l$m$o$p$w$y$|$}$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$%%% %%%%%%%!%#%$%&%'%)%/%6%7%9%:%<%=%B%C%G%H%N%Q%V%W%\%]%d%e%g%h%l%m%q%t%{%|%%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%?%&&&& & &&&&&&&!&&&'&+&,&.&/&3&4&7&8&:&;&B&G&J&N&S&T&Y&Z&_&`&d&e&m&n&s&x&z&{&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&?&''''
' '''''''%'&'*'+'0'1'3'4'6'7':';'='>'@'N'P'Q'U'V'X'Y'\']'b'c'h'i'm'n't'u'w'x'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'?'(((((( (
((((((!("($(%(*(+(1(3(9(?(A(B(D(G(N(O(S(T(Z([(a(b(d(e(i(j(l(m(q(r(y(|(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?(?()))71<1?;?;?;?;a_e_>?C?s?x?v?z?9?hm7=4~8~??+?H?L?M?W?^?F?I?L?M?O?P?T?U?W?X?\?]?b?c?h?i?k?l?s?t?w?x?{?|?~??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ???????? ?!?$?%?'?(?*?+?/?1?8?9?;? ????????%?)?*?-?.?0?1?6?7?9?:?@?C?H?M?S?T?V?W?Y?Z?b?c?g?i?p?q?s?t?x?y?}?~??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????
????%?*?+?7?8?:?;???@?G?H?J?K?S?T?V?a?h?i?k?l?t?u?z?{?}??????????????????????????????????????????????????????????????? 
 
"#%&013467:;ACGHLQUV[\aivx?????????????????????????? Kmn???z}????????
????im??'*??0? h j ? ? 9
z
{
?
?
  E q y ?   Z m o 

;=????qs????Zgk??fj??????LN??????????!'???km????59DF????? $=C?1???? %/???????? | ? ? !:! --\-^-?-...?./1/4/?/?/J0W0?0?0?1?1j2n2?2?2z3?3?3?354@4?4?4y5?5?5?5,6I6J6?6?6?6r7v7?7?78 8[8|8?8?8?8?899?9?9?9?9l:?:?:?:8;A;\;_;;===a=d=>>h>n>w>?>?4?????X@Z@?@?@A#A*ALAbAdA?A?A1B?B?B?B?C?C?CnD?D?D:E>E?E?EF FF2FYF[F?FGjGxG(H-H?H?HIFI?I?I?I?IQJ?J?J?J?J?J?J?J?JK?K?KLL?LMBMDM?M?M?M?M3N=N?N?N=OBO?O?O$P,P?P?PrQzQ?Q?Q?Q?QR:R?R?R?R?R S?S?S?S?S?S=T?T?T
U5U9UoU?U?U?U&V(VZV\V?V?V+W-W?W?W?W"X;X=X?XY]Y`Y?Z?Z?Z?Z%[)[~[?[?[?[?[?[$]/]?]?]?]?]?]^;^@^W^?^?^?^W_`_?_?_`
`?`?`?`a?a?adbfb?bccOc?c?c?cd)d+dwdzd?de?e?e f
fMf?f?f?f?gIh[h_h?h?hiii:i?ivi?i?i?i?i?i?i^j`j?j?j"kCkGkIk?k?k?k+l`lbl?l?l?l?l?lm(m*mBmDmVmXm?m?m?m?mDn?n$oVo?o?oFpHp?p?p?p?p?p?pq?q?q?q@rBrjrvr?r?r?r?rvsxs?s?s?s?s't?t?t?t?t?t&u(u?u?u?u?uvv?v?v?v-wjwlwxxLxYx?x?xCy?y!z$zFz^zrzvz?z^{?{?{?{
|j|n|?|?|Q}S}~~b~d~?~?~8`qs???!?????????????$?*?M?k?l?m?????;?=? ?
?!?$?????d?f?????(?v? ?
?l?n?????????????????1?5?????????[???????????n???????'?8?????????????????4?_?b?????W?Z??$?????????;?L?????????????y?|???????y??????? ??????????6?8?:?B?????o?x?????????O?W????'?)????????I?O?????H?????>?_?x?|?????l?n?????? ?u?????????
? ?(??????????\?????
? ?&?(?????????%?,?l?o??%?Y?\????????????????????????????? ?"?k?m????O?Q???? ?B?J?L?? ?W???????_?a???????#??????????????(?Y??????????????????????#?X?????^?u???&?~?????????????x?{??????&?p?r?????????z?|???????????????i?k?????????????????
?@?????????|?~???????????v?{??????????????R?T???????????+??????????i?m?????????K?M???????????????????N?P?????????E?H?????????y?????????U?????
? ?H?J????????? ?$???????I?????"?%?6?9?~???????????|?????e?k?????:?t?v???????????qs??)+????KN?????????HK?,??????? N R ? ? 

D
T
?
?
?
 ? ?  / f h ? ? 

r
w
?
?
?
?
TY??UW`b??????*/?????GHn????KmpQS???%+|????????UYh??Sl?????)+????JX??????????@B??9Ua??% 1 f h ?  !!!'!*!?!?!?!?!?!+"]"a"?"?"s#u#?#?#R$?$?$?$?$?$+%-%?%?%?%?%&F&L&o&?&?&|'?'?'?'a(d(?(?(?()1)3)i)k)**/*i*m*?*++Z+?+?+r,?,G.I.?.?.[0]0?0?0?0?011?1?1?2?2
33?3?3?3?3;4T4?45!5$5?5?5?5y6?6?6_7o7?7?7?7?7X8[8?8999`9b9?9?9:[:i:m:?:?:?:?:&;(;4;6;J;M;?;?;?;1<P<R<?<?<==x=}=?=?='>E>M>O>?>?>?>?>e?i?}??????E@G@]@_@?@?@?@?@>ABA?A?A*B,B?B?B?B?B!C#C)D3D
EE4E?E?E?E?E?EmFoF&G(G[G]G?G?G?G?G6HmH~H?H?H?H?I?IJJbJdJ?J?J^K`K?K?KAL?L?L?L?L?LM MnM?M?M?M?N?N?OP!P9P3Q5QsQuQRR{R?R?R?R?R?R?R?R`ScS?S?S?T?T?U?U?U?U?U?UaVcV?V?VWW?W?WBXFX?X?X>YNY?Y?Y?Z?Z?[?[\$\?\?\?\?\?]?]^6^X^Z^?^?^__B`D`?`?`?`?`?`?`@aBazaa?a?a~b?b?b?bcc?c?cUdZd?d?dee\e^e?e?e?e?e,f/f?f?fyg?g?g
h h[hmhoh?iAijjSj?j?j7k?k?k?k?kllClFl?l?l?m?m?m?m^o`o?o?o?op*p,p?p?p]q_q?qrtt@tDt?t?t?t?tjumu?u?u v$v}vv?v?v?v2wJwNw?wxTxVx?x?x?y?yz>z?z?zG{L{?{?{?{?{Y|[|^}`}4~?~xz?? ? ?m???!?'?V?Y?????=?Z?*?8?????A?E???????????k?m?????R?W?????u??????????X???N?T????????? ?D?????????(?+?????????.?0?????3?5?b?????????????1?Y?y?{?????~???????N?P?d??????
??p?r??????!?^?a?????????????
? ?C?E?????????p???????T?_?????4?6?p?????u?y?9?;????????????Z???????????????a?j????????????????X?\????????9??????????????;?=?????????G?I??????&???h???????n?p?????g???Y?[?????(?/?????????0?6?k?m?????????:?>?m?q?????7?9?????????I?o?p????????????????$?????????m?q?????+?0?U?W????? ??????????-?/?????????3?7?z?|?%?T?U?e???????????&?(?o?r????????1?3????????????????$?)???????????????,?f???????2?5?A???????????r?t?????????????????????"?)?j?n???????"?????????????$?z???????g?i?????n?q????????"?\?^?????I?|?????3?8?????????]?h??????!????????k???????K?P???????????2?k??????K???????L?????????0?9?;?w???????j?l?????R?V?d???????H?W?????#?,?????{?}????L?T??????
?`????L?_?m?q??? ?0?????????p?{?????????{?}?????*?,?????`?b?r?u?$?)?????#?/???????D?L?????????????????5?8?n?q???????w?????????J?w?????=?@?????????
????????q?u?????`?b?????
?b?i?????????u?w?!?%??"?????(?+?????????????????? ??????????????? ?????|?}???????C?????????3?5?a?????$?%?R?S???????t?w????? :?H?????????????????????.?-?2o?m?$OH?>)?*?b.?4W?mY?M\Cl]?Ao?2uDhz? ~7!???By??0????j??y?9?{X?E?:
??C??t????6??u??Z?? ??2??P?Y#?`L?Y????@??#?n`??J?,z??????@?

h


?`@??Unknown????????????G??* ?Times New Roman5??Symbol3.? ?* ?ArialG?Rabiat Muhammad7.?????@ ?Calibri;???(SimSun?[SO7???K@?CambriaA???? B?Cambria Math  ???h????i??i????L?x???L?x??!!%),.:;>?]}??????    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006?:?>?@?D?Z?\?^????? ? ?????=?@?\?]?^???$([{???  0
0 000000Y?[?]????;?[?????????0????2?Q???)??$P??????????????????????'*r2!??? Infinix X650BATURE???????Oh??+'??0p??????? ?
 , 8
DPX`h?Infinix X650NormalBATURE19Microsoft Office Word@:UB?@L????@??x^??@?B????x?L???????.??+,??0? hp|??? ????
? ?????  Title

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? 
  
 !"#$%????'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Root Entry???????? ?F??g??????1Table????????&?WordDocument????????;JSummaryInformation(?????DocumentSummaryInformation8?????????????CompObj????????????y??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????
???? ?F'Microsoft Office Word 97-2003 Document
MSWordDocWord.Document.8?9?q

10 / 10