Author : Khadija KMU Category : Love
goma
tana jiranshi amman tayi tafiyarta idonshi idon Hurriya Amman sai yayi mata wukanciÂ
Dariya ammar ya cigaba dayi yace kodai har ka folla ne? Naga yarinya is beautiful ya ida da maganar
da wata irin dariyaÂ
Neela itama dariya tayi tazo saitin ammar tace who’s the girl dan dungurinta ammar yayi sannan
yace magulmaciya yace ban fadi sannan yayi mata gwaloÂ
Dariya Liya tayi sannan tazo saitin ammar itama tace who’s the girl bro please tell me kasan ba ajin
kanmu dariya yayi sannan itama ya dungureta yace magulmata bazan fada baÂ
Dukansu tare suka jero sai yan kananun kannansu wadanda suke uwa daya uba daya masu bala’en
kyau Amrah da hamdan kenan miskilai ne na karshe kuma yaran da basuyi ma kowa magana don
duk da irin tsantsar kauna da take zagaye dasu wurin yayyayensu wadanda suke jinsu kamar kwai to
idan ba yayyensu ba wanda sukeyi ma magana sun shaku da yayyansu Sosai saidai sarauta ajinisu
take don wata sa’in miskilancin su harga yayyansu don tunda sukazo dinner a chamber imad wadda
ta kasance duk sati sukeyinta saboda kowa yanada sashen shi to suna dadewa basu hadu ba sai
Ammar ya kawo shawarar every Friday night suyi arranging cin abincin dare tare tohm haka sukeyi
dukk satin duniya sai kuka suji damuwar junansu
Tare suka iso katon dining din wanda yake cike da abinci kala kala zubaida kansu a kasa suka farayi
masu kirari Allah ya taimake ku Allah ya kara maku nasara sunata yi masu kirariÂ
Duk acikinsu ba wanda ya amsa masu don ko kallon inda su zubaida suke basuyi baÂ
zama dukansu sukayi ta Liya ce ta juyo tace masu we will serve ourselfÂ
Hurriya tana tsaye tana kallonsu ita ba wanda tayi ma magana Liya dai na kula da ita su Imad
hankalisu ma bai kai kan ma’aikatan ba bare suga Hurriya don su ma’aikatansu ko kallo basu ishesu
ba.
Hurriya tsaye tayi tana kallon kowane acikinsu ba tare da ta dukar da kanta baÂ
Hamdan ne ya dago idanunshi daga kan iPad din dake rike a hannunshi cikin sa’a kam ya saukesu
akan Hurriya da take tsaye fuskarta babu annuri kallonta yake Ko kyaftawa bayayi itama kallonshi
take cikin idanuÂ
Neela ce ta kalli Amrah tace ki ajiye iPad dinan muci abinci turo baki Amrah tayi sannan ta ajiye iPad
din muryar hamdan ce ta doki dining din dasuke yace you alamar yana kiran wata Dukansu
yayyanshi dagowa sukayi suna kallon wadda yake kira kasancewar shi ba mai yawan magana ba don
sukansu hardly ne su ji maganar shi saboda miskilancin shiÂ
Hurriya da take tsaye tasan da ita yake kallonta yayi sannan ya kara nunata da yatsa still banza tayi ta
kyaleshi tana zuba mashi idanuntaÂ
Imad wanda shima hankalin shi nakan wayarshi ya dago ya kalleta saida ya kalleta tundaga farko har
karshenta aranshi yace Lallai ma yarinyar nan waye zata burge tazo masu a haka kamar zata club
saidai bai iya yaudarer zuciyar shi ba Amman yarinyar gaskiya tana da kyau toh kila shiyasa take
raina ma mutane wayau amman bari zaiyi maganinta aiko nan take ya bata rai ya hade fuska yana
kallontaÂ
Ammar wanda shima kallonta yake bai ko kyaftawa saida ya tabbatar ya saisaita kanshi sannan ya
kalli Imad da yake ta cin magani ya kwashe da dariyaÂ
Hamdan ahankali ya karayi mata magana yace please come and join us banza ta karayi dashiÂ
Imad ne ya tashi ranshi bace Ammar yayi saurin rikeshi yana dannah dariyar shiÂ
Amrah ce ta taso tazo saitin Huriya cikin muryarta ta yarinta tace kizo muci abinci tare don Allah tana
pleading dinta da hannu in a cute way Hurriya kallon yarinyar tayi mai bala’en kyau amman kallo
daya zakayi mata kasan akwai kadaici tattare da ita shiru Hurriya tayi tana kallon hamdan da amrah
wanda shima ita yake kallo da alamar tazo tayi joining dinsu Neela ce ta kallesu ta bata fuska sannan
tace what are you doing AmrahÂ
Amrah bata fuska tayi haka zalika hamdan Liya ce ta taso tazo saitin Hurriya sannan tace please join
the poor babys they love youÂ
Hurriya daga mata kawai tayi ta zauna family dinner dinÂ
Zubaida kam kamar ta mutu saboda bakin ciki yarannan da basu tabayi mata magana ba don yaran
Allah ya zuba masu mulki da sarauta basu kula kowa gashi yayyansu kamar su cinyesu haka sukejin
su aransu idan sun soka tohm tohm yayyen sun soka idan sunki ka tohm suma sunki kaÂ
Hamdan ne ya kalleta cikin mulki da sarauta don kusa da kujerar da yake tazauna ahankali yace mata
you’re beautiful shiru wurin ya dauka kowa yana saka Abu aranshi Imad kam zuciyarshi banda
bugawa ba abinda takeyi saboda tsanin bacin raiÂ
Imad magana zaiyi Amrah ta rigashi ta hanyar dawowa saitin Hurriya tace ya sunanki please?hurriya
kallonta tayi da idanunta masu kwarjini Amrah dafe zuciyar ta tayi ta hanyar cewa please stop
looking at me like that way,you look intimidated .i know you’re more beautiful when you smile ok can
you smile for me just once tana mata wink
Hamdan dariya yayi wadda ta fito tundaga zuciyar shi sakin baki su Ammar sukayi suna kallon
kannansuÂ
yare Hamdan yayi ma Hurriya ta hanyar cewa zaki bani diyarki idan kika haihu you’re beautiful but
you’re lonely ta ko inaÂ
gaban Hurriya ne ya shiga faduwa tana kallon hamdan da ya tsare ta da idanunshi yana jiran
amsartaÂ
Rabon da taji kalar yarenan har ta manta innallilahi wa’ina ilahi raji’un ta shiga furtawa cikin zuciyarta
wadda take duka kamar ganga rabon da ta ambaci sunan Allah rayuwarta ta manta saidai acikin
Sallah wadda batada tabbacin tana amsuwa ko bata amsuwaÂ
Hamdan ya saki wani killer smile wanda idan ka kalleshi zaka iya cewa babba ne wanda dudu
shekararshi sha biyu a duniya shida twin sister shi
Saidai Allah yayi mashi baiwa wadda ake kira wato smartnessÂ
Shiru duka wurin ya dauko suna kallon Hurriya da Hamdan murmushi Hamdan yayi yace mata you
look like princess Layla Al-Khasheem she’s my role model because speech dinta yana matukar
taimakona did you know her ?dan murmushi yayi sannan yace i know you will not know her saboda
celebrity ce a duniya baki daya duk wanda ya kalli Hurriya alokacin zaisan a tsoroce take don sam
takasa boye firgicin dake fuskarta salati take Sosai acikin ranta Â
Amrah ce tace she really look like Layla Al- khasheem sai yanzu da ka fada na lura
Ammar ne ya kalli Hurriya yace sunyi kama Sosai ya sakar mata murmushi tare da cewa you look like
Layla Khasheem daga yadda yayi maganar zakasan cewar Dukansu suna kaunarta don liya itama
washe baki tayiÂ
Hurriya kam duk ranta ya jagule don kamar tana zaune saman kaya ko garwashin wuta haka takeji
tsoro da fargaba suna kara cikataÂ
tanajin saukar idanunwan kowa akantaÂ
Amrah ce tazo saitin Hurriya tareda dafa mata kafada tace mata can you be my friend da wani irin
karfi Hurriya ta ture ta ta fadi kasa fuskarta na nuna zallar bacin rai tace wa ya baki damar taba ni
tana binta da idanun masu nuna zallar bacin rai saidai tana kokarin saita kanta saboda batasan
yanayi fuskarta ya canza saboda da wuya Hurriya ta canza yanayin fuskarta zuwa damuwa ko farin
ciki ko firgice ko kuma gazawa ko gajiyawa da rayuwa fuskarta akoda yaushe a yanayi daya take wato
ta daurewa wadda za’a iya kiranta bata da mutunciÂ
Imad ne ya tashi yazo Daidai saitin Hurriya wadda take idonta har wani jaa yake kawowaÂ
Shima imad din rannshi a matukar bace shida neela zuwa yayi zai dauke ta da mari Ammar yayi
saurin rikeshi Imad please don’t touch her ba tarbiyya bane dukan mace.
Hurriya Dukansu kallonsu tayi ba tare da tace masu komai ba ta fita daga dakin Hamdan ne ya ruga
zaibita Liya ta rikeshiÂ
Amrah kam kuka takeyi sosai wanda yasanya duka hankalin su ya dawo kantaÂ
Neela ta rungumota tana lallashinta Ammar shima lallashin yakeyi Imad tashi yayi ya shige daki
zuciyarshi na tafarfasa sannan ya barsu a parlonÂ
Hurriya har bata ganin gabanta da kyar take tafiya ga dare da yayi ga sanyi ga fargaba abubuwa duk
sun hade mataÂ
Da kyar ta kawo kanta dakinsu tsitt kakejin ko ina adakin wani irin shiru wurin ya dauka don da
yawansu sunyi bacci .
Ahankali ta kwanta tare da lumshe idonta tana fadawa duniyar tunani tambayoyi take ma kanta ina
wannan yaron ya iya yaren Amarich sannan yace suna kama da Princess Layla Al-Khasheem shin har
yanzu kamarsu a bayyane take itada LaylaÂ
Zuciyar tace ta buga don tana tsoron kalubalen da zata iya fuskanta nan gaba idan har identity dinta
ya fito fargaba tsoro kadaici duk sune suka suka cikataÂ
Bacci ne ya fara fizgarta Mai cike da gajiya ahankali baccin ya fara nauyi saidai saukar Ruwa mai
matukar sanyi ajikinta ne ya sanya ta farkawa da sauri kuma a firgice bata Ida warwarewa ba taji an
kara zuba mata ruwan mai matukar sanyi ga yanayin sanyi irin na farkon JanuaryÂ
Rungume jikinta tayi idanun ta da hakoranta na gab gab wani ruwan taji ankara zuba mata mai
matukar sanyi numfashinta ne ya fara ja yana dawowa kirjinta yana wani irin duka gab gab kankame
jikinta ta karayi numfashinta na rage sauri dariya suke a kunnenta suna ihu suna kashewaÂ
Tafiya su barira sukayi suka barta tana kokarin saisaita numfashin ta saidai mi ba abinda take gani
irin past dinta rayuwarta ta tabaya yadda kawunta yake zuba mata ruwan kankara yana dukanta ne
ya dawo mata kanta ne ya farayi mata wani irin nauyi sai wani irin duhu da ta fara gani sannan
numfashinta ya dauke.
Hello readers ya kuke tunanin salon labarin namuÂ
Ya akayi Hamdan yayi wani yare wanda Hurriya kadai takejin yarenÂ
Miye tsakanin Layla Al -Khasheem da Hurriya Faisait HamoodÂ
Ga Amrah da Hamdan da suke tsanin son Hurriya mi yasa suke sonta?
Ga Barira da suke barazanar tsoma kansu a rayuwar Hurriya anya basu debo ruwan dafa kansu ba
Ga wasba yar yarinya Karama da Hurriya ke burgeta
Miye yake faruwa ne da kyauwawan masarautar Qamar wanda ya sanya ake kiran masarautar da
mysterious palaceÂ
Wacece Hurriya?
Ku biyoni cikin labarin masarautar Qamar a hankali komai zai warware. Â
Waye star dinmu a maza?
Shaho,Kumurci,imad ko Ammar kuma HamdanÂ
Muje zuwa kawai don salon labarin namu ya bambamta da kowani irin labari.
[12/02, 4:53 PM] Khadyn Sp: í ¼í¼šMasarautar Qamar
 A story about a mysterious palaceÂ
By Khadija (KMU)
23&24
Kwance take male male cikin ruwa mai matukar sanyi wanda kwata kwata bata ko numfashi ba
wanda ya lura bare ya ankaraÂ
Da kyar suka lallashi amrah aka sanya kuyangu suka tafi da ita chamber dinta Mai matukar kyau da
daukar idoÂ
ruwan wanka Neela tazo ta hada mata ta fito mata da kayan bacci sannan tayi mata addu'a tare da
kashe mata wutaÂ
Liya kam tare suka tafi itada Hamdan don ba wanda yace ma dan uwanshi komai har suka isa
chamber dinshi
Ammar shima chamber dinshi ya nufa ya haye saman gado tare da lumshe ido yana tunanin duka
abinda ya faru yau so yake ya hada komai wuri daya don samun ma'anar abun saidai ya kasa hada
komaiÂ
Amman yarinyar tayi matukar bata mashi rai donmi zata ture Amrah shiru yayi yana tunanin kilan
tana da uziri don kowa da uzirinshi.
Karfe 5:44 Allah ya kawo Bintu domin tada Hurriya sallah asuba saidai ganinta kwance ya sanya ta
fasa ihu agigice tazo tarinka tadata tana Hurriya Hurriya ki tashi don Allah ki tashi ki daina bani tsoro
inna lillah wa'inna ilaihi raji'un Bintu ta shiga furtawa tana bude ma Hurriya ido Amman shiru
Ruwa ta debo da sauri ta yayyafa mata tare da shafa mata a fuskarta bude idonta Hurriya tayi wanda
sukayi matukar jaa wani seizure numfashin ta ya fara tana tari mai sarkewa don kamar zata mutu
haka numfashin yakeyi ga kuma tarin yaki sassauta mata Bintu banda hawaye babu abinda yake
kwarara daga idonta don ta rasa mi zatayi wanda zai taimaka ma Hurriya saidai kukanÂ
Kirjin Hurriya taga yana sama yana kasa numfashinta yazama abnormal don abinda take yafi nada
bintu sakinta tayi ta ruga ta fita aguje ta rasa ma inda zataje watar yar matashiyar budurwa tagani
tace mata don Allah akwai likita anan yar budurwa tace Akwai inna hanne mai bada taimakon
gargajiya idan ansamu mararsa lafiya godiya kawai tayi mata batasan ya akayi ba sai ganin ta tayi a
kitchen. ganin kanta a kitchen datayi ya sanya ta fashe da wani irin kuka inna hanne ce ta kalleta tace
ke kuma lafiya kike mana sintiri kina kukaÂ
Bintu zuwa tayi ta rike mata kafafunta tace ki taimaka mani ki ceci rayuwar Hurriya ta kusa mutuwa
ki taimkeni yatsine fuska hanne tayi sannan tace wacece kuma haka Hurriya yar doguwa mai kyau
tureta hanne tayi tace ni likita ce da zaki zo ki tsareni da magiyaÂ
Ki taimake ni don Allah ko nawane nayi maki alkawarin idan ta warke zan baki shiru hanne tayi tana
tunani kafin ahankali tace muje.
Barira dasu wasila ne sukaje wurin da Hurriya take yashe kwance Hansa'u ce ta ture mata dogayen
kafafunta ahankali Hurriya ta bude idonta wanda suke rufe hakoranta suna gab gab kirjinta na sama
na kasa binsu take kawai da kallo dariya suwaiba tazo tayi tana take mata yatsun hannunta ita kuma
barira ta take dayan hannun da nuna itadin watace tayi dariya tace yau zan kwanta da wannan
kaskantaciyar baiwar sannan na sanya a farfasa mata jikinta sai inbi tada gishiri a ko ina kuma kullum
kowa da kowa acikinku zai kwanta da ita sannan zansa bawa mafi muni da kaskanci ya kwanta da ita
ta fasa wata dariya su Hansa'u suma sukayi dariya Hansa'u ce ta kalli barira sannan tace ina fatar a
aske mani gashi kanta murmushi barira tayi sannan tace angamaÂ
Wasila ce ta fashe da dariya tazo ta haye Hurriya tare da kama hannun rigarta zata farka mata riga
Hurriya kam ta kanta takeyi don numfashinta kiris ya rage ya kara daukewa Amman tana cikin
tsananin tsoro don tabbas idan har ta bude mata baya dolene taga zanen tatoo din dake da
tambarin daga inda ta fito nobody is allowed to see the tatoo idan ba haka ba rayuwarta will be at
more risk don tatoo din shine yake rike da sirrin ko ita wacece miye zai faru da ita idan wani yaga
sirrin dake Zane abayantaÂ
Shiru tayi zuciyarta da kirjinta na wani irin bugawa hannun rigar aka farke wanda hakan ya kasance
daidai da daukewar numfashinta.
Bintu da inna hanne da suka shigo yanzu wanda yayi Daidai da daukewar numfashin Hurriya da
kuma ida farkewar hannun rigartaÂ
Wani irin kyakyawan mari inna hanne ta dauke wasila dashi tana binsu da wani irin matsiyacin kallo
rike kuncinta wasila tayi ta fita daga wurin a hankali Hansa'u ta bita a baya sauran ma Dukansu suka
bita a baya duk a masarautar nan ba wanda Suke tsoro irin inna hanne da reza dan daya
hatsabibiyace daya kuma fitinaniya ga uban karfiÂ
Bintu kam rungume Hurriya tayi tana kuka inna hanne ta kalleta tace ta fita ta debo masu ruwan zafi
Bintu ta tafi don samo ruwan zafinÂ
Taba Hurriya inna hanne tayi saidai abinda tagani saida ya girgiza ta daman har yanzu tanada
aljanun da suka so bude mata ido kenan to mi ya kawosu miyasa suka karantar da ita bayanin
Hurriya abinda rabon da tasan wani abu game da rayuwar wani andadeÂ
Inna hanne kallon Hurriya take tana tunanin abinda tagani tattare da rayuwar yarinyar lallai Hurriya
tana cikin hadari acikin masarautar nan don irin duhun da tagani da kalubalen dake lullube da ita
sunan Allah kawai inna hanne take fada don ta dade bata ga Abu irin haka baÂ
Don kwata kwata aljanun da suke son bude mata ido sun tafi tare da karfin ikon Addu'a da azkar don
bata ganin komai tafi shekara goma rabonta da budewar idon jinnu sai wannan karon mi hakan yake
nufi Akwai matsala babbar matsala tattare da rayuwar yarinyar nanÂ
A hankali ta daga rigar Hurriya a firgice tace masarautar Heral Inna lillah wa'ina ilahi raji'un ta ambata
tana kallon zanen tatoo din Hurriya dake kwance agadon kafadarta ta baya kenan itace yarinyar da
kusan shekara biyar dasu ka wuce akazo ana nema don kusan ko wace babbar masarautar dake
duniya anje don harda masarautar Qamar akazo tare da alkawarin duk wanda ya samota akwai
gagarumar kyautar da za'ayi mashi don dashi da zuri'ar shi hatta tattaba kunnenshi sun gama talauci
saboda irin zunzurutun abinda aka alkawarta sannan kuma idan nameji ne zai aureta tare da nadashi
sarautar kasar baki daya
Shiru tayi tana hasko Labarin irin masarautar Heral da ake basu irin mulkin da akeyi da irin tarin
arziki da daular dake shimfide a cikin kasar don masarautar na daya daga cikin jerin masarautar
duniya da ake ji dasuÂ
Shiru tayi tana tunanin duhun da tagani tattare da Hurriya wanda ba'a masarautar Qamar kadai ya
kare ba hatta masarautar Heral din idan ta koma zata fuskanci kalubalen da kilan zai iya sanadin
rayuwarta don ko masarautar Qamar din Qalubalene da zai iya sanadin rayuwarta ko kuma ya
tarwatsa mata duk wani farin ciki na rayuwarta wanda yarinyar ga dukkan alama ta dade ba farin ciki
rayuwartaÂ
Inna hanne ta sauke ajiyar zuciya tana kallon kyakyawar fuskarta tana nazarin dalilin da aljanunta
sukayi nuna mata bayanin Hurriya yarinyar abar tausayi ce saboda zagaye take da makiya Amman In
Sha Allah zata taimaketa da addu'oi Sosai da azkar masu matukar muhimmanci saboda tasan tsafin
da akeyi a masarautar QamarÂ
Bintu ce ta shigo aguje da ruwan zafi sannan ta ruga aiken da inna hanne tayi mata don amso mata
magungunan hausa Bintu bata wani dauki lokaci ba sai gata da magungunanÂ
Kallon Bintu baba hanne tayi tace ta dan fita Bintu batayi musu ba ta basu wuriÂ
Maganin ta hada mata na lamoniya hade da sanyi sannan ta bude bakinta ahankali ta shiga bata don
ko motsi batayi rabin maganin na shiga rabi na fita baba hanne kallonta take cike da tausayinta don
itadai tunda ta taso rayuwarta A daji kuma babansu magani yake badawa itama har ta gaje shi to
bata taba cin karo da makamanciyar lamoniya irin wannan baÂ
Bayan tagama bata magani ta samu farin tsumma mai kyau sannan ta shiga gasa Hurriya da ruwan
zafinÂ
Tana dora hannnunta ajikin Hurriya ta zaburaÂ
Haka ta rinkayi da ta taba mata jiki sai ta zabura saida ta taimaka mata sosai wurin ganin gasa jikinta
da magungunan gargajiyaÂ
Wasba ce zaune à inda Hurriya tazauna jiya tayi wanki tana wasa da karamin icce wanda ke nuni da
kamar Hurriya take jiraÂ
Kallon hanyar da ta biyo jiya tayi saidai bata ga ko mai kama da ita baÂ
Bata rai tayi tana turo baki ta tashi ta koma cikin gidansuÂ
Hurriya shiru shiru bata tashi ba saaidai Bintu na zagaye da ita kamar wacce zata gudu don har tayo
aikinta ta dawoÂ
Inna hanne ta dade a wurin tana kula da ita kafin ta koma kitchen domin ayyukanta saida Inna
hanne tagama ayyukanta sannan ta dawo inda Hurriya take kwance hannunta rike da kofin shayi
cikin hikima ta shiga zuba ma Hurriya ruwan shayin duk da rabi ya shiga rabi ya fito haka abun yakeÂ
Bayan tagama bata shayin tayi tagumi tana tunanin ikon Allah tunda take bata taba tunanin ko a
rayuwarta zata iya