Author : Khadija KMU Category : Love
daga inda yasan zasu wuce don ko daga yadda kaga suna tafiya kasan shidin mai zafi ne
Busa da algaita kawai ke tashi wurin hade da sunanshi da ake ambata wato Khalifha Qamar
Motar tsakiya wadda take itace kadai iri daya a convoy din Roll Royce aka bude mashi inda yake
zaune idonshi a rufe looking so mighty walking stick dinshi mai masifar kyau da daukar ido tafara
saukowa kafin shima ya biyota baya sunanshi kawai ake ambata a wurin
A hankali ya fara tafiya mai dauke da mulki da izza don yadda yake tafiyar ko sarki albarka walking
stick dinshi ta Brass cane wadda ta zama encrusted with Swarovski elements don Swarovski element
na crystals din ba karamin taimaka ma sandar tayi wurin fiddo da tsantsar kyau da tsadar ta tayi ba
the flamboyant design glittering Swarovski element crystal doesn’t stop at the handle don ba a
handle din sandar kawai ya tsaya ba don har kasan shaft din dauke take da glittering Swarovski
element
Kallo daya zakayi ma handle din sandar da shaft dinta kasan cewar they are made from high quality
brass wanda yake lullube da crystals yadda yake tafiya kadai zakasan lallai wannan jinin sarauta ne
kuma sarautar a jikin shi take yawo ba haye yayi ba gado yayi ko fuskar shi babu alamun sauki bare
rahma he’s not young because he looks 36/37 he’s huge and gigantic don Khalifha Qamar sunanshi
Amman inda ya fito anfi saninshi da cobra blind snake saboda shidin kamar ba mutum yake ba
saboda yadda yake he exude danger that is susceptible to a lifetime harm that leaves you wondering
what is different about him that no other human being has.
He’s intact kamar kowani mutum mai lafiya saidai his aura,peril and danger that always follow him
behind wanda ba kowa yake da hakanba. a business world ana kiranshi da cobra blind snake saboda
poisonous dinshi da danger dinshi a masarautar su kuma ana kiranshi da Khalifha Qamar
Tafiya yakeyi rike da sandar shi sai glasses din dake a fuskar shi wanda dan mutum bai isa ya hasko
idonshi ba saboda makantar dake tattare dasu
Wucewa yake ta mutane kusan kowa yana durkusawa yana gaisheshi amman a wurin tamkar baisan
dasu ba don ko kallo basu isheshi ba wani acikin security dinshi yazo wanda da alama kamar hakan
dokace a wurin shi a hankali kallonshi yayi sannan ya kalli security’s din yace they’re all fired chief of
security din ya sara mashi tara da bowing yace okay sir ya tafi