Author : Khadija KMU Category : Love
irin haka ba kallon neela tayi saidai hankalin Neela kwata kwata bai tare da ita yana wani
saiti daban don haka ba tare da bata lokaci ba ta kalli saitin da Neela take kallo inda Hurriya take
tafiya kamar she own half of the world yadda tafiyarta take cike da izza liya da mamaki take kallon
Hurriya kowa a wurin hankalin shi ya koma kanta fuskar ta fayau babu komai amman wani irin
tsantsan kyau da annuri ne take fiddawa gashin kanta wanda bata daure ba duk ya zubo mata kowa
bude baki yayi yana kallonta da mamaki don karime kasa shiru tayi tace uwale kamar Hurriya nike
gani daga mata kai uwale tayi tace itace fa karime sanya hannunta tayi a baki tana cizon yatsaÂ
Hurriya ba inda ta tsaya sai a saitin Bintu banda faduwar gaba ba abinda bintu keji .
Neela kallonta takeyi da wani irin mamakin gaske don tundaga kayan jikinta take kallo sannan tunda
ga sama har kasa gashin kanta kam ko subira albarka bare ita daure fuska tayi ta murtuketa kamar
Allah ya aikota ta taho kuyangin nabin bayanta cikin jiji da kai da isa da sarauta Neela ke tafiya har
tazo inda Hurriya take tsaye kallon Hurriya tayi tundaga saman ta har kasanta gabanta ne ya shiga
faduwa don tunda take bata taba ganin Epitome of beauty irinta ba the girl is almost perfect with
nothing left for people to criticize not almost perfect ma she’s more than perfect kallon cramel skin
dinta wanda yake glowing irin na wanda sukaji hutu. hutun ma anihin hutu ba muna hutu ba tayi
wannan yarinya Anya ba cikinsu akaso ayita ba aka samu kuskure shine abinda tace kawai a ranta
kallon cikakken gashinta takeyi wanda yake da yawa wanda daureshi sakwa sakwa amman dan ziri
biyu na gaban gashinta sun dan sauko irin shigar da tayi bata da bambamci da irin tasu shigar Don
bambamcin kayanÂ
 nasu are damn expensive while her own is cheap cikin zuciyarta tace she’s beautiful she adjusted
her self trying her very best to look normal kara matsowa tayi inda Hurriya take tayi ke tace cikin
tsadaddiyar muryarta shiru wurin ya dauka kusan kowa ya juyo wurin domin bama idonshi abinci liya
itama kallon ikon Allah takeyi daga inda take tsayeÂ
Neela magana ta karayi ma Hurriya cike da tsantsar mulki kuma da sarauta Hurriya dagowa tayi ta
zuba ma Neela idanun ta masu matukar kyau da kwarjiniÂ
Subahanallah kawai Neela tace don side view dinta ta gani bataga complète face dinta ba sai yanzu
da ta dago tabb she wishes to be her friend because the girl is fucking beautiful saidai matsalar they
are not in the same classes she’s far better than her kilan idan har tace tayi friendship da ita it will be
a great insult to her a cikin masarautar kamar ta Neela baiwa ta zama friend dinta kai not in this life
maybe in the next lifeÂ
Hurriya itama kallon ta take tana analyzing dinta don taki janye idonta daga cikin na Neela itama
Neela hakan take a wurinta a cikin masu aikin da kuyangi da bayi ba wanda ya taba bata irin wannan
kallon da Hurriya take bata saboda kwarjinin ta and she’s ahead of them they’re far different so they
have to always stared at the flour whenever she’s around them nobody will dared to stared at her
but this is a different story because Hurriya is not looking away or bowing her head kutt she’s giving
her more like a deadful glared cikin isa da mulki tace Who are you Hurriya ta ta dan cije lebenta
wanda kamar daman sararta ce Bintu ta rinka kallonta da pleading eyes dinta tana rokonta ta ido
kada ta jawo ma kanta matsala ta taimakaÂ
Cikin muryarta mai zaki da dadin gaske da accent dinta na Ethiopia tace Hurriya Faisait Hamood she
wasn’t expecting her answer to be like irin amsar da tabata she was surprised because tasan ma
aikatan su basu wani jin turanci maybe kilan tayi ayyuka gidajen masu kudi shiyasa ta tsinci irin
kalmomin turanci irin haka harda kayan dake jikinta kila ma kwance neÂ
Cikin jiji dakai tace waye ya baki izinin wannan shigar da kikayi da gadara Neela ke maganar Liya na
daga gefe tana kallon ikon Allah Hurriya shiru tayi tana kallon Kyakyawar fuskar Neela wadda batada
bambamci data liya saboda tsantsar kamarsuÂ
Neela ta fara hasala Sosai don taga yarinyar tana Neman raina ma mutane wayau kuyangarta tace ta
kira mata shaho aiko da sauri aka kirashi jikinshi na bari yazo yana durkusawa kallonshi tayi ta nuna
mashi Hurriya aiko a take ya gane abinda take nufi wanda daman kamar jira yakeÂ
Cikin tsantsar mugunta ya zuba mata bulala daya wadda saura kadan ta saki fitsari liya ce tazo da
sauri tayi stopping dinshi tace kada ya kara dukanta wurin shiru ya dauka Neela na kallon LiyaÂ
Hurriya kam kallo daya idan kayi mata zakasan bulalar ta shigeta saidai kwata babu alamun nadama
sai wasu flames ma dake fitowa daga cikin idonta Hurriya ta bama liya tausayi sosai sadai batasan
tayi Abu makamancin da zai iya zamowa disgi ga yar uwarta don haka ta janye Neela suka koma inda
suke kuyangin su na rufa masu baya.
Rarraba masu aiki aka farayi Har akazo kan Bintu ita Bintu ba komai aka bata ba sai mai aikin sashen
Neela bayan angama da Bintu uban bayi ya karkato kan Hurriya girgiza kai yayi kadan sannan ya fara
lissafo mata aiyukan da zatayi masu matukar wahala sashe biyu zatayi aiki sai kuma aikin bayi wanda
wanda bayi ke irin wannan aikin saboda tsananin wahalar aikin to hadashi aka bata har aka gama
lissafo mata aikin batace kala ba aikin ne masu azabar wahala aka jero mata don ko yadda uban
bayin ke karanta mata ayyukan kadai ya isa kasan da gayya aka bata aikinÂ
Bayan angama raba ma kowa aiki saida suka jira liya da Neela suka bar wurin sannan suka tafiÂ
Uniform aka basu kusan kowa da kalar nashi uniform din don kusan kowa da matsayin shi itadai
Hurriya Green and Red aka bata komawa tayi ta shirya cikin uniform din sannan ta linke kayanta ta
maidasu a leda baya taje inda akeyin lodin wankin princes da princess da yaran masarautar mata da
mazane a wurin banda tikar wanki ba abinda sukeyi sunayi ana zubo masu wasu kayan sai kara tila
masu kayan ake ga alama ba wani Hutu daman tattare dasu Uwar bayi ta kalli Hurriya tace gashinan
ki jona shiru Hurriya tayi Uwar bayi da take tsaye tana jiran amsa daga gareta jin shirun da yayi yawa
ne ya sanya ta juyowa saidai mi wayam babu Hurriya babu alamuntaÂ
Hurriya har ta isa inda akeyin wankin in a polite way tayi masu magana tare da tambayarsu abinda
zatayi ba bata lokaci aka nuna mata wasu kallon tsantsar hallitar kyau da gashinta sukeyi don kowa a
wurin ma ba kallon musulma yake mata ba andwho cares tunda basu take bauta mawa ba kuma
mutane are good in making judgement sai suyi tayiÂ
Wanki takeyi tukuru don tanayin wanki don ta saba tunda ita takeyi ma kanta ma wanki she’s not
lazy because life had taught her alot ko a garinsu duk aikin da tasan yana bada kudi to tanayinshi in
order for her to make a living don haka ba wata matsala bace sosai a wurin ta don haka ta cigaba da
wanki baji ba ganiÂ
Tafiya takeyi wadda kallo daya zakayi mata kasan cewar ta gaji don yanayin tafiyar ta ne zai tabbatar
maka don tunda suka fara wankin babu wata magana wato a huta don kamar jakkai haka sukayita
yin sukola sai yanzu dasuka gamaÂ
Cigaba tayi da tafiyar saidai dakin kamar an kara mashi nisa don taki kawo dakin har yanzu saida ta
kara doguwar tafiya mai tsawo sannan ta iso dakinÂ
Bata wani bata lokaci ba ta dauko kayanta da ta bari a wurin habiba ta nufi sabon dakin da aka nuna
mata dazu a matsayin nasuÂ
Dakin babba ne saidai bai kai wancan girma ba don wannan zai iya cin mutum ashirin saitin katifar ta
ajiye kayanta duk da tanajin kiran sallah magrib da akeyi bai hanata kwanciya ba wani dogon Bacci ya
dauketa Mai cike da gajiya tanaji cikin bacci uwar bayi tana mata magana akan zuwa dayan shashen
da take aiki domin hada ma hakimi abinci tsoki tayi ta juya ta cigaba da baccin ta bata tashi ba sai
karfe taran dareÂ
Hurriya hamma tayi tana kara gyara dogon gashinta wanda yadan sauko mata tsoki tayi don ba
abinda take bukata irin wanka da ruwan zafi a yanzu saidai batasan inda zata samu ruwan zafi don
haka ta fito ko ina tarr kamar ba dare ba tayi alwalar ta cikin dakin ta shigo sannan ta sanya doguwar
hijab tayi sallahÂ
Bayan tagama rama sallolinta ta duba cikin kayanta ta zaro riga wadda batada hayaniya yar karama
wadda ko cinyoyinta bata rufe ba ta sanyaÂ
Kwanciya tayi taja hijab dinta ta rufe jikinta yunwa takeji amman bazata iyacin tuwo ba a takure take
sosai don tariga ta saba da abinda takeso shi takeci tanason freedom rayuwarta amman kwata kwata
tasan dole zatayi hakuri da wasu abubuwan.
Manya matane su uku sai Hansa’u da barira sune cikon biyu haka suka shigo dakin su biyar suna
shakiyanci suna dariya barira ce leader ga dukkan alamu yau zamusha dadi inji Hansa’u akwai sabbin
zuwa ga dukkan alamu Barira ta kallesu tace saina fara zaba kafin ku zaba gaskiya Hansa’u tace
angama shugaba tana dariya suwaiba ce tace ni kinsan nafison hidimar jakunna kafin dayan abunÂ
biyun ne sukayi dariya sukace muma sai mun fara shan dadi kafin muyi rabon jakkuna dariya suka
kyalkyace da ita suka zauna inda ya zamar masu kamar chamber su a dakin Hansa’u ce ta bude leda
ta fiddo rake mai zaki tanasha murmushi tayi tace kai kai wannan rake akwai zaki Allah yasa
yanmatan dakinan suyi zakin wannan raken dariya suka kwashe da itaÂ
Wasila ce tace kinga nayi nan don haka duk inda taga jakunna indai na sabbin zuwa ne saida
tadaukosuÂ
Hansa’u da suwaiba sai Aliya suka tashi sukazo inda su karime suke kwance da saraunsu suna
tarkato yanmatan da suke wasu kwance wasu zauneÂ
Dukansu saida suka zaba suka darje acikin yanmatan sannan sukazo tsakiyar dakinÂ
Hansa’u da bata iya jira don haka ta fara zame kaya ba kunya ba tsoron Allah taja mardiyya dariya
suka fara suna shewa mardiya kam abinda Hansa’u ta farayi mata bata taba jin irin shi ba don haka
ta fasa wani irin kuka manya manya matan da suke tsaye suka gaura mata mari mai shiga jiki ba
wadda bata gauwara mata mari acikinsu suna dariyaÂ
Banda salâti ba abinda mardiya keyi Don Hansa’u ta fara janye mata suturar taÂ
Barira wadda take shugaba acikin su ta taso tazo wurin tana kallon yan matan uwale tayi ma alama
da tazo uwale banda kyarma ba abinda takeyi nan ta fara ja da baya wata irin muguwar faduwa kasa
tayi wadda suwaiba ta sanya kafa ta shureta ta fadi kasa tana dafe goshi kuka uwale takeyi mai taba
zuciya tana dafe goshin ta Barira tsoki tayi dallah sakara taso kema ai dadi zakiji bamu kadai zamuj
dadin ba kuma da kun saba zakuzo kuna nema dakanku kinzo kina ma mutane kukaÂ
Wasila tayi wata shegiyar dariya sannan tazo ta take ma uwale hannu tace shegiya daga gani ma zaki
yi jaraba ta kara halba ta tana tsirta mata miyau Barira tace ku shigo man da itaÂ
Suwaiba da wasila suka kamata suka kaita har makwanci Barira don ita har wani labule gareta wanda
baka iya kallon komai dake cikin wurinÂ
Uwale sam taki bamaBarira hadin kai don cizo da tsunkuli ba wanda batayi mata da kyar Barira ta
barka mata riga wani irin cizo uwale ta kaimata a cinya mai dan banza zafi aiko barira ta hankadetaÂ
uwale kam ta rugo a guje tana hawaye Barira sanya kayanta tayi ta fito itama tana bata fuska alamar
taci wuyaÂ
Kallonta su Mardiya da suwaiba da wasila sukayi sukace lafiya kallon uwale da take sharbar kuka tayi
tace gatanan ta kusa illata ni don haka kuyi maganintaÂ
Dariya sukayi a tare ita kuma ta samu wuri ta zaunaÂ
Dukan uwale suka farayi wanda kamar daman abinda ya kawosu duniyar kenan don basu ji basu
gani hada halbinta sukeyi cike da mugunta suna wata yar iskar dariya ita kuma uwale kuka takeyi mai
ban tausayi da taba zuciyaÂ
Mutane na kallo Amman waye ya isa yace zaiyi magana don daurin gindi suka samu wurin manya
ma’aikatan masarautar don sai suyi maka dukan tsiya kuma su kira mararsa imanin samarinsu suma
su dasaÂ
Su Karime kam kyarma kawai sukeyi suna kallon ikon Allah wasu kam acikin su ma kuka sukeyiÂ
Hurriya baccin gajiya takeyi saida bata da nauyin bacci tun dazu takejin kuka da hayaniya saidai bata
maida hankali ba ta koma baccin ta amman hayaniyar da kukan damunta sukeyi don duk sai juye
juye takeyi cikin baccin tsoki tayi ta janye hijab din dake jikinta ta tashi takalminta kawai ta sanya ta
fito ba inda ta tsaya sai wurin su wasila da su suwaiba wanda banda bugun uwale ba abinda sukeyiÂ
Hannunta duka biyun a bayanta sai gashinta da yayi loosing tie saboda bata daureshi da kyau ba
Kamar hadin baki dukansu suka dago suna kallonta itama kallonsu takeyi wanda da alama idanunta
basu gaji da bacci ba
Kallon uwale Hurriya tayi wadda take durkushe tana kuka wasila ce ta kara kai mata mari sannan ta
dago tana kallon Hurriya tace ke kuma fa babu wanda tace ma kala
 Hurriya Dukansu kallon yadda suke binta da kallo takeyi kamar wasu hungry lionsÂ
Barira ce ta taho tana karairaya sannan ta kalli Hurriya a izgilance tace wa kike nema tanabin long
slender legs dinta wanda rigar ta ko cinya bata gama rufe mata ba ,her legs shine like a sparkling
water don wani salki sukeyi na tsantsar kyau hutu da jin dadi da duk suka bayyyanaÂ
Cikin isa da kuma rainin wayau Hurriya tace Are you lesbians sai kuma tayi licking gefen bakinta taciji
lebenta tace kuna neman mata ne ?kowa acikin zuciyar shi ba wanda baya muradin ta saboda basu
taba ganin lafiyaryar mace mai kyau dinta ba don ko gimbiya subira albarkaÂ
Barira ce ta taho cike da iyayi da kaudi tace kina son ki tabbatar ne ?sannan ta daga kai tace ma
Hurriya Eh muna neman mata sannan ta lashe bakinta tace bari kingani matsowa tayi inda Hurriya
take tsaye wadda kyakyawar fuskarta take blank she looks fierce and scary don da Barira tayi gigin
kallon idonta da ta shiga taitayintaÂ
Hurriya kallon Barira takeyi wadda har tazo kusa da ita da alama kuma tabata take so tayi don har ta
dora hannunta saman gashinta tana lumshe ido bude idonta tayi tar akan na Hurriya sai a lokacin
taga yanayin fuskarta mai firgitawa sharewa tayi tana kokarin kai hannunta a cinyar Hurriya saidai
saukar zazzafan tuwo da miyar da taji a fuskar tane ya sanya ta sakin ihun azaba don ta tabbata
fuskarta ta kone wani irin kuka takeyi mai ban tausayi da taba zuciyaÂ
Kowa kallon Hurriya da ta konata da tuwo a fuskarta yakeyi babu alamun ko tsoro ko nadama a
fuskar Hurriya don da alama inda akwai saura to kilan Sai ta watsa mata a ko ina na jikin BariraÂ
Wasila ce ta taso da wani irin zafin nama da alama zata kaima Hurriya mari da sauri Hurriya ta kauce
sannan ta kalleta ido cikin ido tace i dare you to slap me with your filthy hand licking lips dinta tayi
sannan tace da ni Hurriya faisait Hamood na sanya an yaken yatsunki guda biyarÂ
And duk randa kika kwatanta yin haka I promise this ta nuna mata alamun sai an yanke hannun
sannan ta kallesu wanda banda kallonta ba abinda sukeyi don ko daga idonka zai tabbatar maka da
duk abinda tace zatayi zata iyaÂ
Bintu hannunta rike da bakinta don mamakin yadda Hurriya ta kona Barira da tuwon da ta kawo
mata yanzu saboda tasan duk yau bataci komai ba kuma ko a jikinta don yadda take acting kamar ba
abinda tayi don ta san Hurriya zata iya yin fin haka indai maganar wani zai taba mata jikineÂ
daman Bintu tunanin Hurriyar bataci abinci ba don haka tace bari ta kawo mata tuwon tare da fatan
Allah ya sanya taci sai ga abinda ya faru da tuwon da Kuma BariraÂ
Hurriya zuwa tayi ta kwanta ta mike kafafunta ta lumshe idanunta Bintu tarugo tazo tace Hurriya
shiru Hurriya tayi Bintu ta kiranta yafi a kirga Amman shiru karshe ma saidai ganin bacci ya daukeÂ
tayi don alamar numfashin ta ya canza ya koma na mai bacci
í ¼í¼šMasarautar QamarÂ
By Khadija (KMU)
Page 17&18
Karfe 6:10 goma Hurriya ta tashiÂ
saboda ayyukan da take dasu yau murza idanunta tayi sannan tayi mika ba addu'a abakinta ba komai
bata dauki komai ba don haka taje babban toilet dinsu ta kama ruwa sannan tazo tayi Alwala Tayi
sallah wanka takeso tayi saboda tsamin jikin da takeji duk batajin dadi saboda Rashin cikakken
wanka data sabayi don ta saba kafin tazo masarautar nan sai tayi wanka sau uku a rana kuma da
ruwan zafi don batasan ruwan sanyi indai wurin wanka ne saboda ciwonta tsoki taja ba tare da ta
cire hijab din sallahrba ta nufi babban kitchenÂ
Aiki akeyi a kitchen din sosai shigowa tayi wata yar babbar mace ta gani a gaban tukunya ruwan sai
tafasa yake Daidai saitin matar Hurriya ta tsaya saida tagama kallonta don kamar bazatayi magana
ba cikin miskilanci tace ruwa zafi zaki baniÂ
Dagowa inna hanne tayi don ganin isassar don batayi mata sallama ba sannan bata gaisheta ba sai
ruwa zaki bani cikin tsiwa ta dago domin tsiyaya rashin mutunci saidai ganin kudin da Hurriya take
mika mata datayi ya sanya tayi shiru ta fara washe baki tana toh toh miye zakiyi da ruwa yar albarka
kamar don dole tace wanka amshe dari biyun inna hanne tayi tace samo bukiti in zuba maki kinji
Hurriya juyawa tayi ba bata lokaci sai gata da bucket nan inna hanne ta fara zuba mata ruwan zafi
masu yawan gaske har saida Hurriya tace ya isa sannan ta daina zuba ruwanÂ
Toilet ta shiga tayi lafiyayyen wankan ta wanda tasan zataji dadin jikinta Sosai a hankali ta shafa
bayanta inda zanen tatoo ke kwance a bayanta wurin saitin wuyanta lumshe idonta tayi ta cizi
lebenta masu kyaun gaske sannan ta fito tana tafiya ne a hankali kuma duk da safiya ce sosai tanajin
yadda ake nunataÂ
Tana zuwa ta iske Bintu a zaune kamar bacci ma takeyi Don haka Hurriya ta shirya tsaff cikin uniform
dinta wanda ta samu ta wanke jiya da kyar wadanda sukayi mata wani irin kyau na musamman
fuskarta sai fidda annuri takeyi sanyi da takeji na safiya wanda yake shiga kanta ya sanya ta bude
kayanta domin neman Hula Aiko ba tare data sha wahala ba sai gashi ta samu hula mai kyau ash
colour hular irin ta sanyi ce duk a wurin asabe ta siye suÂ
Bata fuska tayi don tana dadewa bata daura ma