Author : Fatima Binta Hussain Category : African Stories & Novels
πππ ππππππ π
π π¨ππππ ππππ πππππ πππ ππππ ππ ππππ πππ πππ πππ ππππ ππ πππ ππππ π¨ππππ ππ π
πππ ππππ
π ππππ πππππ ππππ πππππππ ππ πππ ππππ ππππ πππππ π
π ππππ ππππ ππ ππππππππ πππ ππππ π¨ππππ ππ πππππππ ππ π
ππ π¨ππππ ππ π
ππππ ππππ πππππ πππππ ππ πππππ ππππ ππππ ππ ππππππππ ππ πππππ ππ ππππ πππ
π πππ ππ ππππ ππππππ πππ πππππ ππππ π¨πππππππ πππ ππ πππππ ππππ ππ π¨ππππ ππ ππ ππππ π
π ππππππ ππππππ π¨πππ.
Umma mutane sun fara cika asibiti wasu na waje wasu na cikin Ιakin Umma na zaune kan gadon kusa da Mama.
Mama ta farka ta fara tuna ma kansu asiri
ππππππ ππ πππππ π
ππ ππππ ππ πππππππ πππ ππππ ππ
ππ ππππ ππππ πππππ πππππππ ππ ππππ ππππππ π
ππ πππππππ πππ
π ππ πππππ πππ πππππππ πππππ ππππππ
π¨πππππ ππ πππππ ππππ ππππππ ππ.
ππππππ πππππ πππ
πππππππ πππππππππππ
π©π ππππππ π©ππππ π―πππππβ¨β¨β¨
πππ
ππ ππππππ
βοΈπ΅π πΉπ΄ππΌππ΄ π΅πΌπππ π»ππππΌπβοΈ
https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8
https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
πͺ *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*πͺ βοΈ
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Ζasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauΖi_.βοΈ
ππππ 31
β¨β¨β¨
π΄π’π§π’πππππππππ‘π’πππβπ π‘ππππ‘π πππ π βπππππ πβπππππ
ππ’ πππππ πππππ π‘ππ€π ππ π¦ππππ π ππ’ π’ππ’ π‘πππ πππππ¦π ππππ π βππππ πππ π βπππ π΄πππβ π¦π ππππππ’
Abbi shima ya kasa jure halin da ya ga yaransa a jiki kawai sai yaje ya rungume su shima ya mai basu haΖuri.
Da Ζyar Amira tayi shuru, Abbi ya ce "kin gane kowa daga cikin nan."?
ta Ιaga kai "tace amma ita ya kai ta wajin Ammi.
"yace to in sha Allah bayan sallah zai kaisu"
"Eshan yace to kanwata bari mu tafi kinga dare yayi yanzu zamu dawo gobe.
kai kawai ta Ιaga masu tana mamakin ya akayi suka zo gidan su ita batan dan me yake faruwaba.
Amir ya kama mata hannu suka shiga cikin Ιakin su tare da Mama Asabe.
Suna shiga suka kwanta amma bacci yaki zuwar ma Amira da Amir.
Amir ya kalleta "yace Yaya tunda na Ζasa baccin bari nayi Alwala nayi nafila na gode ma Allah da yabaki lafiya cikin lukaci.
Amira ta kalle shi ta"ce wai me ya sameni ne.?
"Yace muje muyi nafila mu godema Allah da ya baki lafiya sai na baki labarin komai da ya faru.
Haka suka je suka yo Alwala suka yi nafila raka'a takwas sun daΙe sun Addu'a sanan suka tashi kowa ya hau kan katifar shi dan Abbi ya sa an kawo masu katifu.
Suna kwanciya Amira "tace ina jinka.
Amir "yace tunda Umma ta buga maki katako kika suma bayan an kai ki asibiti akace kin manta komai naki muka shiga tashin hankali nan dai yaba ta labarin komai da ya faru a asibiti da yarda Abdul yai ta zuwa yana kula da ita har zuwa yanzu da suka zo gidan da yarda ta dawo daidai.
Mama Asabe tana jin su tayi kuka sosai amma su Amira basu san batayi bacci ba.
Mama Asabe a zuciyar ta tana tunanin wasu matan uban marasa imani haka su basu tunan yarda rayuwa zata iya juyawa ita abin da ya bata mamaki wai Ummace da wannan halin matar da idan ka ganta baza ka taΙa ce wa zata iya yin wanan abun ba.
βπ’πππ ππππ ππ βπππ πππ¦π’π€π π‘πππ π βππ¦ππ π π ππ’πππ’π πππ§πππ ππ’π‘π’πππ πππππ π¦ππ ππ ππ¦ππ’ πππ ππππβ ππ’ π§πππ ππ’π‘ππππ πππππ
Umma "tace haba Mama meye haka kiyi shuru mana.
Mama tace ta buge ta tana "cewa nice na kashe Alhaji nice nasa mota taje ta buge shi wajan bokan kan bishiya naje shine ya taimaka min wallahi nice nayi ma Hadiza asiri nice.
π‘πππβ ππ’π¦π π‘π πππ ππ’ ππππ π¦π ππ€πππ
Yau take sallah kowa kowa ya Ιau wanka da Babba da Yaro da mai tsafta da Ζazami.
π΄πππ ππππ πππ¦π ππ’ππ’ππ’π€π πππππ π ππππβ ππππ πππ¦π π ππ’πππ¦π πππππ π ππππβ ππππ ππ ππππ ππ ππππ ππππ πππ πππ€πππ
Amira sun shirya cikin tsadaddun yan kantin da Abbi ya sai masu tare da yaran Umma dan suma yanzu sun fara son Yan uwan su bayan sun gama shirin suka tafi masalaci.
Eshan shida Abdul sun dau wankan su cikin wata bugagiyar shadda Wada ta amsa sunan ta shada fara ce kal an masu aiki kalar na sarauta har da malun malun kamshi kawai ke tashi humm ba a magana.
Abudul ya kalle Eshan yace kamata yayi ace Amira ce ta fara ganin wanan wanΖan naka wata uwar harara ya makamai sai ji suka yi Farha nace wa Yaya Abudul Auntyn muce Amirar dan Allah ka kaini wajan ta.
Eshan yace baza kije ki dame ta ba dan beby ta bata son wahala Abba dake bakin Ζofa yana kallon su yace Muhammad kaci gidan ku mara kunya.
Umma Mutanan dake ciki Ιakin suka ce kada ta damu ai ba a daukar maganan mara hankali wanan maganan ta Ιata mata rai jin ance ma Maman ta mara hankali.
Kowa yayi shuru yana sauraro abinda Mama ke cewa.
A lokacin wani ya shigo cikin Ιakin wanda yasa mutanan Ιakin tashi tsaye cikin tashin hankali
πππππ ππππ πππππ π
π ππ πππππ πππ ππππ πππππππ π
ππππ πππππππ
π·πππππ πππππ πππ
ππππππ πππππππππππ
ππ
π ππ
πΌππΈπ
ππ
β¨β¨β¨
DAFIN ZUCIYA
βοΈBy Fatima Binta HussainβοΈ
https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
πͺ *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*πͺ βοΈ
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Ζasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauΖi_.βοΈ
Bisimilahi Rahamanur Rahim
Page 32
β¨β¨β¨β¨
Eshan jin abin da Abba yace ya sa shi yin Ζasa da kai ya na sosa Ζiya.
Farha tace "Aikam sai na faΙa ma Mame ince Ιanta ya zurma love."
tana gama faΙa haka ta ruga ta shiga Ιakin Mami tana dariya.
Amira bayan kowa ya gama shiryawa suka fito suka kama hanyan masalaci suna tafiya suna kabbara.
π¨πππππ π¨ππππ ππππππ πππ ππππ
πππππππ ππππππ ππππππ πππππππππ ππππ πππππ ππ πππππ ππππππ πππππ πππ
π¨πππππ ππππππ π¨πππππ π¨ππππ ππππππππππ πππ π¨πππππ π¨ππππ π¨πππππ πππππ π³ππππ πππππππ.
Suna tafiya sunayi har suka isa masallaci suka samu waje suka zauna suna jin huΙuba kafin a gabatar da sallar edi.
Umma ita ma ganin wanda ya shigo ne ya tada mata hankali cikin fitar hankali tace Mansur.
Shikam wanda aka kira da Mansur wani Murmushin gifan baki yayi yace "tabbas ban mutuba kuma shima Baba bai mutu ba."
Duk yarda Umma da take son ta Ιoye abin da ke san fita daga zuciyar ta tace "Allah me iko mu ai munyi tunanin kun mutu jin ance ba a ga gawar ku ba".?
Yace "kema bakiji me ki ka ce ba cewa kikayi ance."
Yacigaba da cewa "anso a halaka rayuwar mu nida mahaifina amma Allah bai yi.
Yace "mutane na bani mamaki da suke man tawa da Allah kada ku manta koda duk mutanan duniya zasu haΙu dan su wulaΖan taka wlh idan Allah bai yarda ba bazaka taΙa wulaΖan taba haka zalika koda mutanan duniya zasu taru dansu azurtaka idan Allah bai nufa ba baza ka taΙa zama ba".
Kowa da ke Ιakin jikin shi yayi sanyi banda Umma da tayi zuru zuru da ita..
Mama kam haukan ta Ζaruwa yayi ma ganin dara yayi yasa duk kowa ya tashi ya tafi akabar Umma kaΙai da Mama.
Umma ta yanke shawaran kiran Abbi ta bashi haΖuri dan ita bazata zauna da Mama tana masu tune tune gwara ta tafi idan komai ya daidai ta ta dawo.
Eshan daga masalaci suka koma gida zawa yamma zasu ji wajin Amira yace Farha ta shirya za aji da ita.
Mom ita kowa na murnar sallah amma ita bata ita take ba.
Ladidi ko masalaci bata samu damar zuwa ba saboda ciwo ya ishe ta.
Ganin kowa ya tafi masalaci yasa ita kuma ta tafi asibiti.
Abbi bayan sun dawo masalaci Abokansa sun zo gida dama haka sukeyi duk shekara gidan Abbi ake zuwa daga masalaci sai anci ansha yau ma hakan ta kasance suna cikin cin abinci yaga kiran Umma ganin kiran ta ya bashi mamaki me ta kira tayi mashi.
Bayan ya Ιaga wayan suka gaisa ta bashi haΖuri akan abinda ya faru da nuna ladama akai.
Ganin haka yasa Abbi yace "ta shirya ta dawo gobe".
Umma ita tunda tayi mai daΙin baki ya haΖura bazata kai gobe ba a yau
zata bar garinsu.
Ladidi wani Likita ba musulmi bane ba tayi mai bayanin abin da ke damun ta Likitan ya kalle ta da mamaki dan jin bayanin da tayi mashi.
Yace mata wata cuta ce ake kamuwa da ita ta hanyar yin jima'i ta baya da kuma cututuka yace idan bata bi a hankali ba gabanta zai iya ruΙe wa.
Sosai hankali ta ya tashi jin abin da yace nan ya bata shawarwari da abubuwan da zatayi.
Sanda ta dawo gida suma Duk masalaci.
Tashiga gidan da salama Amarya dake zuba ma Ιaki abinci tace "a'a ina kika shiga ne inata jiranki kidawo muyi aiki gashi har na gama".
Ladidi tace ta "biya gidan wata Ζawarta ne".
Amarya tace "kodai kinji asibiti"
jin hakan yasa gaban Ladidi faΙuwa.
Please share and comment
By Fatima Bintu hussin