Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

DAFIN ZUCIYA Karyayyun Zukata By Fatima Binta Hussain

Author :  Fatima Binta Hussain Category :  African Stories & Novels

Chapter   1 / 8

1 to 3K   out of 22.4K words

https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8


*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️


DAFIN ZUCIYA

✍️✍️By Fateema Bintu Hussain




Page 1



Bismilahi Rahamanir Rahim

Ameerah Kwance Suke a Wani Daki Wanda Kai Tsaye Za a Kirashi Da Dakin Awaki Itada kaninta Ameer Muna Cikin Barci Mukaji Saukan Ruwa Me Sanyi,

Dan Ubanku Bazaku Tashibah Bakowa Ke Wanan Maganar Ba, Wata Matace Wadda Akalla Zata Kai Shekara 37 zuwa 39 Take Wanan Maganan

Matar Abee ce Muna Kiranta Da Ummah Afirgice Muka Tashi Dama Inda Sabo Mun Saba Da Masifarta Dama Mun San Aikin mu Muna tashi Muka Dauki Butiki Muka tafi Diban Ruwa Saida mukayi tafiya me nisa muka iso wajan deban ruwan Wanda Kai Tsaye Za a Kirashi da korama, Saida muka cika komai na gidan sanan nayi aikin da zanyi dama shi Ameer bawani aiki yake iyawaba sabida yunwa, muna ji muna gani suna karyawa itada yaranta amma Bata bamu komai bah, Ameer yanata kuka na lallashesh,

"nace ka kadaina dora rai Kan abinda bazaka samubah, Nan nafita barah dama nasabah nasamumana abinda zamuci bayan nagama komai ne mukafita dama wanine wajin zaman mu inta tunanin rayuwarmu ta baya ko Ina amminmu da sauran Yan uwanmu, ina cikin tunani naji ya jiki Ashe hawayene Ameer "yace Nima zanyi kuka idan Baki dainah bah" ______________________
Najeriyan amer Phatacurt

Eshan zaune yake Kan kujera mai juyawa Yana tunanin kalar ta addancin da akeye a kasar Nan, abin yayi yawa Yana tunani yadda za a kawo ƙarshen wannan bala'in a kasa,

Ahmad ne ya shigo yanata sallama bejiba Saida ya kaimai duka yayi fargita ya mike tsaye a a Man tunani mai kakeyi? kardai ansamar manah aunty?

messsss ya Bata Rai "Allah ya kiyaye Ni Banga kalar matar da Zan aura bah"

nikam nace tofah

__________________
Ameerah Muna nan zaune a waje har abee yadawo Amma bai ko kallemu ba Ameer ya kalleni zaiyi kuka na garigiza Mai Kai nace
"ka daina damuwa insha Allah komai zai yi karshe bayan wuya sai dadi"

Shin meye dalilin shigar ameerah da Ameer wanan Hali Kuma Ina ammi da Yan uwanta?

in sha Allah zakusan ko Mai nan gaba,

please share and comment
DAFIN ZUCIYA

✏️By Fatima Binta Hussain✏️


https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne ys kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*




_________________________________________________Bismillahir rahmanir Rahim

Page 2
_________________________ Haka muka k'araci Zamanmu Amir yace min "Yawwa Ya kiji Haka na tafi Bara Na sha Wuya Kafin Na samu d'an Abinci na bawa Amir Nace Gashi nan Ka ci yace Ke fa" Nace Mai Yace Kawai Allah Sarki Dan Uwa Sai Da Ya Ragimin Duk Da Yana Karamin Yanada Wanan Hankalin Dama Tun Muna Tare Da Ammi Tako Yamana Kasoma Dan Uwanka Abinda Kaki Soma Kanka Ina Cikin Ci Sai Na Tuna Da Ammi Wani Hali Take Ciki Itada Yan uwana Ina Cikin Wanan tunanin Na ji Saukar Bulala Umma Ce Don Ubanki Ba za ki Tashi ba Na Tashi Na Shiga Gida Kayan Futsarine Na Yaranta __________________________________"Eshan. Ahmad Yace Wato Kai Dan Iska Bakaga Matar Aure ba Ahmad Don Allah Kabar Wanan Maganan Ahmad Yayi Dariya Yace In sha Allah Sai Soyayya ta wahalar Da Kai Suna Cikin Fira Aka Nuna Wani Labarai Da ya D'au Hankalin Su An Shiga Dutsinma Daki Jihar katsina An kwshi Mutane An Kona mawasu Gidaji Anyi Ma Yara Fadi Duk Wani Me Rai Dayake Jihar Katsina Hankalinshi Atashi Yake Ganaral Eshan Sabuda Tsabr Bacin Rai Duk Wani Abu Da Yasamu Jifah Yake Dashi Ammi Zaune Take Tana Tunanin Yaran Tan Wani Hali Suke Ciki A hanun Matar babansu _________________________________Amira Da Amira Suna Zaune A Dakin Suna Amira Na Kowa Ma Amir Karatu Sai Ga Abbi Ya Shigo Dakinmu Muna Ganin Shi Hankalin Mu Ya Tashi Muna Tunani Ko Zai Koremu ne Sai Muka Kama Kuka Maganar Abbi Ce Tasa Na Kalle Shi "Kuyi Hakure Allah Yana Tare Damu Sai Yakasa Magana Sai Kawai Yace Min Ku Shirya Gobe Za ki Fara Zuwa Makaranta Haka Na ji Maganan Kamar A Mafarki Nace Da gaske Ka ke Kawai Sai ya Share kwanlan Da Ya zubu Mashi Sai Jikin Mu Yayi Sanyi washa garin Bayan Mun Sherya abbi yabamu Kayan Makaranta Mukasa Mun Fitu Kenan Sai Ga Umma Don Bakin Ciki Haka Ta Watsamin Ruwa Ta Hauni Da Duka ______________________________Kai Duniya Wai Idan Bake Ki ka Haifi Yara ba Sai Ki ta Zalintarsu Humm Wallahi Kalar Sune Allah yake D'agawa In sha Allah Nan Gaba Za ku San Komai _____________________________Share And Comment please





DAFIN ZUCIYA

✏️By Fatima Binta Hussain✏️

https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8 *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*.


Bisimilahi Rahamanir Rahimin

Page 03

_________Bayan Ya tafi Office Yakasayin Komai Yarasa Me Yake Damunsa tun da ba ga Yaransa Cikin Wani Hali Ya Kasa Tabuka Komai Wani Lukacin Idan Ya Zauna Da ya Fara Tunani Yaran Shi Ko Matar Shi Da Yasaka Ba Tayi mashi Komai Ba Da Ya fara Wanan Tunani Sai Waji kamar an jefe Shi Da Wani abu Kamar Mara Lafiya haka yake komawa,Genaral Eshan Ahmad Yace "Kai ka san k'asar Nan wani abun ma dasa hanun manyan kasa aciki General Eshan yace" ni kuma nayi Alkawarin sai na kawo K'arshen wanan ta'addacin a k'asar nan ni kam Nace" Allah Ya bada Sa'a. Amira Wani kalar zazzabi me zafi ya rufeta" sakamakon dukan da tasha d'azu Amir ne ya je makota ya samomin magani bayan Nasha ne barci ya d'aukeni Allah sarki,Dausin Alhaji Abuja wani mugun daji ne bayan unguwan saman wani dausi gasgumin boka ne wasune su biyu Suka Shiga wajin bokan kirare Suka farayima "bokan na gurungu shugaban shedanu wata mahaukaciyar dariya bokan yayi cikin dariyan yace "la'ananu na san me yake tafe da ku ya nuna D'aya daga cikin su yace wanan aikin na ki ba zaiyuwubah Yaran ana masu addua sosai Kuma Suma suna yi sai dai kicigaba da wahalar dasu Kuma kisani za suji Dadi Nan Gaba ke kuma Ladidi magananr kisheyarki ankusa Gama aiki akanta zaki yankama aljani bak'in rago (Waiyazubillalah)

Ganeral Eshan Nan dai Suka tattauna maganah akan yar da za su ga komai yayi dai-dai Wayar Eshan ce Tayi Kara Ganin sunan me Kiran ne yasa shi yin saurin d'auka "Assalamualaikum jin salamar mamin shi yasa ya sauke ajiyan zuciya yace" Mami I miss you tace "son yau she za ka zo maimakon ya ba ta amsa sai yace Mata" Ina farha tace gata nan ta nata cigiyanka yace "a bata waya ta gaisheshi tace" Yaya yaushe za ka zo? yace Mata "sati me zuwa wata uwar K'ara ta saki tace "Allah yakawoka lafiya,Boka za a kawo boka na gurungu nawa ne kudin aikinka?yace "sai Aljani burum ya fada yace ma Umma" ke Kuma La anananiya akan aikin Mijin"ki za ki daina sallah tsawon sati D'aya(wa iyazubillah) tace angama suka fita sunayi Mai kirari koda za su fita Sai da "su kayi Mai sujjadah ya" (Allah ka tsaremu) kamar yadda Su ka sugu wata ba za' Kali gabas ba a juyama Allah baya a Kama shed'an (wa iyazubillah )ya Allah ka tsare mu




DAFIN ZUCIYA


✏️By Fatima Binta Hussain✏️

https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8


facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*. Page 4. Amira yau" dai Allah yasa sai munji makaranta bayan Abbi ya kaimu ana kaini aji 5 Amir Kuma aji 3 Naya kawa me sunan Hafast Kuma tanada kirki sosai antashi mu karfi 2:30 sai munyi sallah a makaranta ake tashi Ina dawowa na dauki tallan manja haka rayuwa yacigaba da tafiya ammice Zaune, da Yan uwana dasuka kaimata ziyara suna magana akan halin da muki ciki********************************************* ASALIN SU AMIRA asalinsu Yan garin Funtuwa ne dake jihar Katsina sunan abbi Muhammad Usman inda yayi karatu Bai damu aiki ba sai yacigaba da numa Yana Zuma Yana sa naar kayan kamshi irin su citta tafarnuwa kanimfari da sauransu ya hadu da Ammi a bayan ungiwarshu inda Suka Fara soyayya har manya Suka Shiga maganan Sunan Ammi Aisha Abubakar itama tayi karatunta Amma daga sekandiri ta tsaya Amma a bangarin na addini sai dai ace alhamdulilahi Don tana dashi sosai haka Abbi yanada ilimi Don har koyarwa yakeyi su abi sun sa"santa kansu Nan akayi maganan aure bayan inda akakai Ammi gidansu abbi gidane babban gida suna Zaune lfy anhankali Ammi ta Fara fahintar wasu abubuwa daga family din Abbi sabuda anyi shekara biyu Bata haihu ba ( Humm mutane na mantawa da Allah yake bada haihuwa sai su daura ma mutum laifi )abi yace ma Ammi ta daina damuwa haihuwa Allah yake badawa Haka suka cigabada rayuwa bayan shekara biyar Ammi ta samu ciki zukuga murna wajan wayan Nan bayin Allah sunba cikinsu kulawa har yakai watan haihuwa Ammi taci wahala inda ta haifi danta namiji ranar suna yaro yaci Usman watu sunan abbi anacemai Ammar da ganan haihuwa ta bude Ammi nada Yara biyar Abbi yasamu aikin cutu a Abuja inda suka dawu Nan suna zaman su cikin kwanciyan hankali Ammi ta Kara haihuwa namiji daganan aka haifeni bayan Ni ta Kara haihuwa mace Dana miji bayan sekaru Mauna Zaune cikin amince da son Yan uwanmu wata rana tafiya ta Kama Abbi zaiji garin gausu daki zamfara anan ne Abbi ya hadu da umma bazawarace tanada yara hada manya Abbi ya nuna Yana so ba Bata lokaci akasa biki Amma Abbi Bai fada Mana ba sai da ana saura kwana uku biki ya fada Mana Ammi Bata tada hankalintabah Tasan Allah Yana tare Damu bayan aniyi aure daga nan ne muka Fara ganin sauyi tare da Abbi baidamu da yabamu abinciba babu ruwan shi ko munci ko bamucibah su Yaya suke fita aiki suna samamana abinda zamuci wata rana abbi yasai gida yace amarya zata koma ita Kuma tace saidai ta tafi da nida amir Nan ne Ammi tace Bata yardaba ako abi yasaki Ammi yace tawuce ta barmai gida Ammi ta hada kayanta da su Yaya suka tafi Funtuwa inda mukuma muka tafi sabon gidan abbi daganan ne muka Fara shiga wanan Hali abi Bai damu damuba yanagani zata dafa abinci Bata bamu Kuma baya iya yimata magana. Wanan shine labarin Amira da Amir **********************************GENERAL ESHAN Yauce ranar da zaizu gida karfi 12: 00 girginsu ya sauka a airport din Abuja abukinshine yazu daukarshi abudulahi yana fituwa daga girgin sai yaji an rungumeshi Abdullah ne ya amsai Mai kayan shi suka shiga mota Kai tsaye asokoro Suka nufa inada gidansu yake wani hadandan gidani ya hadu iya haduwa suan zuwa bakin get me Fadi ya wangalimasu gidan yasalam ba a magana Abdullah Yana ajiyeshi yawuce akan anjima zai dawo shekuma ya wuce cikin gidan wani babban falone Wanda yagaji da haduwa mami tagani Zaune Yana shiga ulya rungumeta suan cikin gaisawa Farha tashigo itama Suka gaisa yace Bari ha shiga yayi wanka Pat din shi ya nufah Yana zuwa komai angarashi wanka ya shiga Yana fitu Yana goge jikin shi saiga yusurah tashigo yusurah wata diyar kawar Mami ce wada ta mutu akan sonshi shekuma baya sonta Don shi Bai sheya yin aure Bai kodama aurin zaiyi ba zai iya aurintaba yataka Mata tswa da gudu tabar dakin tana fita tahau mutarta Kai tsye gidan su tanufah ( somaso wani koshin wahala ). **********************************Amira Yau takama litinin Ina tashi mukayi abinda zamuyi muka tafi makaranta bayan mundawu ko kayan makaranta banciri ba naduki tallah na fita nadanyi ciniki Amma haka ta Kamani tayi min duka ai banjiba yawona natafi naci kukanah na koshi natashi muka tafi islamiya dayake amir ya rigani dawowa Dana dawo Naga amir a waji na tambaye she meyaki yima kuka yace aitarufi gidan tace saidai mu kwana a waji Nan muka Zuma munata kuka Babu me taimakon mu amir yace min yaunwa yake ji haka natafi Bara nasamo Mana abinci bayan munci muka kwanta abakin kofar gidanmu Saida wani makocinmu ya dawo ya kaimu gidanshi wanan Rashin Imani har Ina. Please comment and shera ❤️❤️




DAFIN ZUCIYA


✏️By Fatima Binta Hussain✏️

https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8


facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*. Page 4. Amira yau" dai Allah yasa sai munji makaranta bayan Abbi ya kaimu ana kaini aji 5 Amir Kuma aji 3 Naya kawa me sunan Hafast Kuma tanada kirki sosai antashi mu karfi 2:30 sai munyi sallah a makaranta ake tashi Ina dawowa na dauki tallan manja haka rayuwa yacigaba da tafiya ammice Zaune, da Yan uwana dasuka kaimata ziyara suna magana akan halin da muki ciki********************************************* ASALIN SU AMIRA asalinsu Yan garin Funtuwa ne dake jihar Katsina sunan abbi Muhammad Usman inda yayi karatu Bai damu aiki ba sai yacigaba da numa Yana Zuma Yana sa naar kayan kamshi irin su citta tafarnuwa kanimfari da sauransu ya hadu da Ammi a bayan ungiwarshu inda Suka Fara soyayya har manya Suka Shiga maganan Sunan Ammi Aisha Abubakar itama tayi karatunta Amma daga sekandiri ta tsaya Amma a bangarin na addini sai dai ace alhamdulilahi Don tana dashi sosai haka Abbi yanada ilimi Don har koyarwa yakeyi su abi sun sa"santa kansu Nan akayi maganan aure bayan inda akakai Ammi gidansu abbi gidane babban gida suna Zaune lfy anhankali Ammi ta Fara fahintar wasu abubuwa daga family din Abbi sabuda anyi shekara biyu Bata haihu ba ( Humm mutane na mantawa da Allah yake bada haihuwa sai su daura ma mutum laifi )abi yace ma Ammi ta daina damuwa haihuwa Allah yake badawa Haka suka cigabada rayuwa bayan shekara biyar Ammi ta samu ciki zukuga murna wajan wayan Nan bayin Allah sunba cikinsu kulawa har yakai watan haihuwa Ammi taci wahala inda ta haifi danta namiji ranar suna yaro yaci Usman watu

1 / 8