Author : Fatima Binta Hussain Category : African Stories & Novels
ya wuce pat dinshe sai da yayi wanka sanan ya shiga wajin su Mami yasamesu a falo suna kallon labarai mami tasce son Ina kaji yace muɗan zaga gari ne yana gama faɗa haka sai yaji Abba yace ai dole zakuta yawo a gari yara su kiyon aure
Kai kam Eshan kayi aure ka huta da magana
Umma kam liyafa taci gaba don duk abinda tacema Abba sheyakeyi
Ummm Allah ya kyuta
Amira bayan ta fita daga gidan daji ta nufa dayake bayan gidan su tana zuwa tarufi ido ta zata cuka wuƙan acikin ta taji an riki mata hanu
Amira mekike sherin yene haka meyasa bazakiyi haƙuri da rayuwa ba bayan kin kusa cinye jarabawanki
Please share and comment ❤️ ❤️❤️
DAFIN ZUCIYA
✏️By Fatima Binta Hussain✏️
https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*
Page 8
Yusurah bayan tafiyan mai ruwa Daddy yace yana son ganin ta adaki
Bayan taji dakin Dadddy yace meyadaki dawanan mutumin tace babu komai yace karya kikeyi kuma wanan daga gani asirine tace wlh Dadddy bansani ne babu ruwana aciki
akam Dadddy ya kashemata fuska da Mari Baki fadamin gaskiyaba
Ladidi ta zauce kamar wata sabon kamu mijinta yana fita takama hanya sai gidan boka
Yusurah Jin saukar mari kuma daga Dadddy ta yasa tayi saurin kallan shi
ya taka mata tsawa bake nikeba ummm Mom ce Me Mommy
tayi nan yusurah ta faɗa mashi duk abinda ya faru inalilllahi kawai Dadddy yake maimaitawa
Hankalinshi baƙaramin tashi yayibah
Umma ce da ladidi zaune a wajin boka
Ladidi tace nabani boka aiki beyiba
Boka ya dakamata tsawa yace boka yace nibanayi aiki baiyiba sai indai kece keka saɓa mine dokata bayan nace idan zakiyi sallah ke daina yin alwala amma kunyi
Nikam nace ikon Allah
General Eshan bayan ya sauka a port harecourt Yaransa sukazo Suka daukeshi suka kaishe gidanshi Bayan yayi wanka yakira mami tana taga wa tace son kana inane yace nakoma bakin aikina mami tace daga anyi maka maganan aure saika koma bakin aiki to yau Abbanku sunji nemamaka aure zubur tashi yace wlh banaso kuma ko waneni yayi kasadar bada aurin diyarshi Don walahi ba zai rigitaba don ba a duramashi wahalaba Mami tace maida wuƙar wasa nike maka
Yusurah
Ganin yarda hankalin Daddy yatashi yasata fita a guji Dadddy yabiyo bayanta a falo suka hadu da Mom tana ganin shi ta matsa wajan shi Honey
lafiya kafin ta rufi bakinta taji wani mahaukacin mari
Mata dafe inda ya mareta tace yau nikama mara ko yaƙaramata wani marin yace yanzu zan maki abinda yafi marin kiwu ce kitafi gidanku saina nemeki
Tofah Mom asiri ya tunu tunda wuri haka Allah ya kyuta
Amira ta bude idon ta taga waye ne ya hanata aiwatar da abinda zai sa taji sauƙin rayuwarta waye she wani mutumine wan da baza a kirashi da tsohoba
Yace meyayi zafi haka duk tsanani yatare da sauƙi yanzu indan kin kashi kanki me zakice ma Allah bani amsa tayi shiru yace kada kisake wanan ganganci yace nasan halin da kuke ciki amma ki kara hakuri kinji na dagamashi kai yabani kuɗi yace in ɓoye Jada na Bari Umma ta gani idan muna jin yunwa ta saimana wani abunuci sai sanan hankalina yadawo jikina yanzu idan na kashi kaina wani hali shekuma Amir zai faɗa haka nakoma gida zuciya na ba dadi ina zuwa naga Umma tayi ma Amir wani duka naga shi kamar baya numfashi natafi zan kamashi nima ta haɗa Dani tayi mana duka babu ko digon tausayi mu a zuciyarta
Please share and comment ❤️ ❤️❤️
I l
DAFIN ZUCIYA
✏️By Fatima Binta Hussain✏️
https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*
Bismillah Rahamanur Rahimin
Page 9
Haka umma tayimana dukan tsiya babu tausayi munan kwance har Abbi yadawa yasamemu
Amma ko kallon mu baiyiba haka na kama Amir muka shiga dakin mu muka kwanta
Mom
Kai tsaye wajin bokan ta taji amma bata samu ganin shiba koda ta dawo sai ta wuce gidan kawarta Hajiya Turai
Yusurah
Bayan tafiyar Mom ya amshi mata waya da duk wani abun amfani nata wanda Dadddy yasan zata iya Aiki da shi wajin kira ko wani abu kuma yasama dukoki duk wani aiki na gidan ita zata dingayin shi
Ganeral Eshan
Bayan sun gama waya da Mami ya shiga office ya Kira Ahmad bayan sun gaisa Ahmad yace yau shi kadawa yace yanzu yace lafiya kadawo kai ka san halin Abba daga zuwa kamin maganan aure Ahmad yace kadai kasani
Suna cikin magana aka kira Eshan akan ya haɗa runduna zasuji Zamfara wani aiki
Boka
Ladidi tace ka taimakami walahi ina cikin matsala
Boka yayi wata kalan dariya yace Kinga ni yanzu bazan iya yemaki komai ba sai nan da wani lokaci tunda kin saɓa Mani umarni
Amira
Damuka tashi da safe mungama aikinmu muka tafi makaranta ina cikin aji aka aiko kirana inata tunani waye yake kirana kuma Ni nasab banida kowa da zai kirani
Bayan na fita inata waigi waigi sai naga Abbi ya Kuramin ido na tsaya inda Niki shi ya matso yakama min hanu mukaji baya yabani leda da abinci sai kuɗi yaci kuyi haƙuri kawai yajuya ya tafi nabishi da kalla ina tunanin anya kuwa Abbi ne
Umma
Bayan sun dawo wajin boka kowa yakama hanyar gidan shi
Tagama abinci tasama na Abbi maganin da ta amso wajan boka takai ɗaki ta aji tafita ɗanɗan Umma ɗan karami me shekara uku da rabi ko garin ya haka ta faru sai ga yaro da abinci yanaci
Mom
Bayan ta faɗa ma ƙawarta abinda ya faru Hajiya Turai tace zasuji nejar akwai wani wanda ya iya aiki sosai
Me ruwa
Yau yasamu Dadddy a officer yakai mashi ta kardun shi Dadddy ya yi mamakin gani makin da yakidashi Dadddy ya dauke shi aiki
Aliyu haydar wato me ruwa
Yayi murna sosai yayi ma Dadddy godiya sosai suka rabu akan ranar Monday za fara zuwa aiki
Amira
Ina waji har akafito Tara nida ƙawata muka nimo Amir yace min ina nasamu abinci nace Abbi ne yakawomana harda kuɗi Amir yace Abbi ya fara son mu ko saidai nayi dariya
Yusurah
Bata samun sauƙi ta kowani bangari don mom fushi take da ita ga Dadddy ya kusayin aure kuma yace ko yayi auren ita zata dingayin komai gwarama idan zata fida miji yayimata aure tafida
Umma
Da gudu tayo kan yaron amma kafin ta isa har ya faɗi hankalin ta yatashi sosai ya akayi har yaci abincin
Ashe itace bata kulaba yana dakin yana bacci shi kuma ya tashi da yunwa yaga wanan abinci
Eshan
Bayan sun gama waya da ogan su akan aikin da zasuji Zamfara ya fara haɗa raundunar da zasuyi tafiya
Mami suna zaune da Abba suna fira Mami ta faɗa ma Abba Eshan ya koma wajan aiki Abba yace shene ba sallama Mami tace daga maganan aure fa yakama fushi da mutane Abba yace na san maganin shi
Dadddy yanata gyaran gida biki saura sati Daya wata bazawara zai aura tanada yara uku kuma dasu zata tare
Yusurah Kinga ta kanki
Zaku iya kiran wanan number 09023086483 donmin tallata maku hajar ku ko karin bayani
Muna saida Data me so ya tundubi wanan number 08136243611
Please comment and shera fisabililahi
DAFIN ZUCIYA
✏️By Fatima Binta Hussain✏️
https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8
https://chat.whatsapp.com/LZtufHUnlqUFvnBvvoUWs3
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*
Bisimilahi Rahamar Rashin
Page 10
Umma hankali a tashi ta kama hanyar gidan boka tana zuwa ta faɗa mashi abin da ya faru boka yayi wata ma haukaciyar dariya yace kin makaro shedaniya Umma taita roƙon boka yace amma da sharadi za tabiyashi da jikin ta Umma kam ganin ba sarki sai Allah ta aminci
(waiyazubillah) wanan wace kalar rayuwa wasu matan suke jefa kansu saboda abin duniya ga yaudarar miji da kika yi me zakice ma Allah ya ke yar uwata muji tsron Allah Allah ya tsremana zuciya mu
Aliyu haydar
Yau ya fara zuwa aiki wow Ashe haka yake da kyau kai tsaye officer din Dadddy ya wuce Dadddy ma yasha mamakin ganin kyawon shi ya fitu bayan sun gaisa Dadddy yace haydar dama haka kake me ya kai ka Saida ruwa abakin titi
Haydar yace labarina yana da tsawo
Dadddy yace zanso naji wanan labari naka
Amira
Bayan mun koma gida muka ga Abbi ne kaɗai sai ƙaninmu yaran umma abbi yasamana abinci mu dai muna ta tsron shi Amir yace ina Umma abbi yace tayi tafiya
Mukaita yin murna muka ci abinci muka ƙoshi sanan abbi ya dafa mana ruwan wanka mukayi muka canza kayanmu wanda suka gaji da koɗiwa abbi yace zai sai mana wasu kayan mukace ko yasiya ba zatabarmu musaba
Tafiyan da Umma tayi na kwana uku munji dadi sosai
Dadddy yau mutane suka saheda daurin, aurenshi da Hajiya zubaida. Amma ba ranar zata tareba
Mom" yau zaji nejar wajan boka don tunda asuba suka shirya saboda a mota zasuji
Eshan bayan sun isa wan ƙauye a Zamfara anan ne yan ta arda sukayi yawa suka takurama al umma sun isa cikin dare basu makamai minti goma da isaba suka Farajin harbi alama yan ta arda sun shigo nan suma suka fara shirin ko ta kwana
Ammi duk ranar jumma'a sai tayi sadaka Allah ya fitar da yaran ta sudawo garita
Aliyu haydar aikin shi yake yi hankali kwance ga shi da ruƙon amana yana da wasa da mutane, amma bayason raini
Dadddy kuma yanajin dadin aiki da shi don ya san abinda yake yi
Umma yau takama zata dawo daga tafiya abbi yayi ma yaran Umma kashidi akan suka faɗa mata yayi mana wani abu sai yaci ubansu don abbi ya sai mana garin kwaki da shugar
Yauce ranar da matar Dadddy zata gida ya cika da yan danki kuma Dadddy yace ma yusurah duk abinda za a ci ita zata dafa shi
Eshan sun gama shiryawa kowa ya fita suka faki ma yan fashi nan faɗa ya barki tsakanin sojoji da yan fashi sukaita mutsayar wuta inda sojoji suka yi nasara amma suma an kashi masu nasu Eshan yace ba zasu tafiba zasu ƙara tsayawa soga ko zasu dawo
Mom sun insa Nijar wani wani kauye ne wanda babu komai a ciki sai halitu bayan Allah haka su Mom su Kaita tafi ji ƙauye nan har suka shiga wani ƙaton daji suka haura wani tsuni anan suka shiga wani kogon bishiya wani mutune wanda kai tsaye zaka kirashi da mahaukaci suna gabda karasawa yace la ananu kushiku ta baya kuma da rarrafi
Eshan kwanan su uku amma ganin yan bindiga nan basu ƙara dawowa ba yasa yau suka sherya komawa gida amma kowa a bashi hutun sati Daya
Dadddy sosai yake ji dadi don min hajiya zubaida tanada hankali sosai ga ilimi don yusurah hakanan taji matar ta kwanta mata
Amira tunda Umma ta dawo mukayi bankwana da farin ciki don yanzu wasu abubuwa ta karo cikin dare zata tashemu muyimata wani aiki don Amir ma ba wani aiki yakeba amma bata barin shi ya huta
Ladidi yanzu tana mugun tsron ministocin jinta don baya mata wasa yanzu gashi boka yace bazai iya yin komai akaba kuma mijinta zai ƙara aure
Lol su ladidi anga ta kai
Domin talata maku hajar ku ku tuntubi wanan number 09023086483
Muna saida data me so ya tuntubi wanan number 08136243611
Please comment and shera fisabililahi
DAFIN ZUCIYA
✏️By Fatima Binta Hussain✏️
https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8
https://chat.whatsapp.com/LZtufHUnlqUFvnBvvoUWs3
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*
Allah ya jiƙan iyayen mu
Bisimilahi Rahamar Rahim
Page 11
Eshan sun Kara kwana uku kafin suka dawo kai tsaye gida ya wuce
Amira tunda naji malaminmu yace idan kana da damuwa ka tashi da daddare kayi nafila ka roki Allah zai kawo ma mafita don haka sai na tada Amir don dingayi
Mom tun kafin su faɗama boka abinda yake tafi dasu ya kwashi da wata mahaukaciyar dariya yace kafin burinki ya cika zaki sha wahala don zaki iya rasa rayuwarki
Abbi kamar kullum yauma yanata aikin tunani ya rasa ya zaiyi ya fitar da ya'yan shi daga wanan halin don haka ya yanki shawaran zai kaisu wajan ammin su
Aliyu haydar kowa a Company yana jin dadin aiki dashi don yasan darajar mutane kuma a yaune ya sherya mana Daddy labarin shi
Ladidi abubuwa sun chakuɗi mata ga yarinyar ta da taki aure an sakita ga kuma mijinta ansa bikin shi don wata bazawara sai aura yar bayan layin su kowa yasan batada mutumci gashi boka yace bazai iya aikin komai ba don yanzu sai bayan sallah tunda ankusa fara azumin watan Ramadan
Mom tace ya babban malami me yasa kace haka yace basoda she wanan yaro da kikiso ya aure yar ki bazai taɓa auren taba saboda naga akwai warda zai aura kuma rabasu babban hatsarene garimu don daga yarinyar har yaron basu wasa da addini suna da kariya alajanu bazasu iya cutar da suba
Ammi damuwa tayi mata yawo harta kaiga ana fahimtar tana cikin damuwa babban abin da yake tada mata hankali taga duka yaranta amma banda Amir da amira wanan abun yaki tada mata hankali
Aliyu haydar da sallama ya shiga office din Daddy bayan sun gaisa Daddy yace ina jin ka kamar yarda kasani sunan Aliyu haydar asalinmu yan garin Kano ne aiki ya kawo babana garin Abuja
Babana babban dan sandane kuma dan kasuwa mu biyune babana ya haifa danida ƙanwata
Wata rana yaron wani sanatar yayima wata yarinya fyade shine iyayen yarinyar suka kawo case din wajin su babana babana shine DPO nawanan dibishin din
Baya yagama sairaron iyayen yarinyar ya tausaya masu sosai yayi alƙawarin sai bimasu hakinsu baba yasa aka kamo yarBa ashe yana jin haushin abinda baba yayi
Wata ranar jumma'a baba ya fita shida ƙanwata wata babbar muta tabi ta kansu
Cikinsu babu wanda ya shura duk suka mutu yana zuwa nan ya fashi da kuka shima Daddy sai da yayi Hawayi
Yaci gaba da faɗin muka koma dagani sai mama ina kula da ita
Dama tun rasuwar su baba taki fama da ciwo
Wata rana da daddare wasu mutane sukazo suka Koremu daga gidan kuma gidan baba be wai an saida masu mun rasa inda zamuji sai wani maƙocin mu ta kaimu gidan shi ya bamu ɗaki daya ina fita aiki ina nema mana abinda zamuci
Har nasamu na kama mana hayan gida nida mama muna zaune ina aiki ina karatuna har na gama karatu babu aiki sheyasa da aikin da Niki yi wani lokaci sai na saida ruwa a bakin titi
Gaskiya yabama Daddy tausayi kuma yaji ya ƙara son shi
Cigaban labari
Ta bangarin amira da Amir ma babu abin da ya suya don wahala kala kala babu wanda basu gaini
Yau aki sa rain gani watan Ramadan kowa yana ta yan sherye sheyr yenshi wajan karfi tara da rabi aka sanar da ganin wata
Kowa yana murna amma banda saboda wahalar da muki sha cikin azumi yafi na kullum
Allah sarki da azumin ma ba a barkuba
Please comment and shera fisabililahi
DAFIN ZUCIYA
✏️By Fatima Bintu Hussain✏️
https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8
https://chat.whatsapp.com/LZtufHUnlqUFvnBvvoUWs3
https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga e ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*
BONZA BONZA BONZA ina masoya ƙamshi kuma za ku garzayo wajan shaharayen me kayan kamshin nan warda tasaba kawa mako ga gamshi ga sauki
1. Kajiji
2. Sandal chips
3. Sandal grits
4. Sandal balls
5. Sandal flakes
6. Farce
7. Senegalese kajiji
8. Cotton
9. Halut
10. Haawi
11. Sandal wood
All 11 pieces in 200ml: 70k
200ml Turaren Wuta wadannan 4,500 each
VIPs ✨
Halut: 8,500
Hawi: 8k
Farce: 14k
Cotton: 5,500
Sandalwood: 7k
All in 200ml
All 50ml set: 15k
50ml Turaren Wuta: 1,100 each
50ml vips:
Halut: 2,500
Hawi: 2k
Farce: 3,500
Cotton: 1,300
Kumaza ku garzayo siyan nagari kuɗi agida mai kyau bayayimin tsada
Domin karin Bayani ku tuntubi wanan number 07036170061
************************************************
Allah yasa mu cika da imani
Bisimilahi Rahamar Rahimin
Page 12
Amira Yau akaga wata ana ta munarna amma banda saboda mu san wahalan da mukisha da azumi
Eshan bayan ya isa gida yasamu ya huta sanan ya shiga suka gaisa da Daddy anan ne yake faɗa mashi yau sun ji nima ma abudullahi aure Abba yace kaima na baka nan da bayan sallah ki fito da mata
Mom hada kukanta akan boko ya taimakamata yace yanzu bazai iya yin komai ba sai bayan sallah haka suka dawa zuciya babu dadi
Nikam nace yau she Zaki ji dadin tunda babu Allah a gabanki Allah yasa ki gane
Ladidi yau aka daura auren mijinta gashi kuma gida daya zasu zauna da amarya ladidi tayi karamin hauka kam don saida mijinsu yace tabi a hankali inba haka ba ta tafi gidan su tarasa ya Zatayi
Yusurah yanzu ta natsu ta ragi rawar kan don matar Daddy Bata daukar raini don yanzu yusurah ta bada kai bori ya hau matar ta daukira kamar yarta
Allah sarki dama wasu ba ruwansu suna zama da mutane da zuciya ɗaya
Aliyu haydar yau akayi mai albashi shi na farko yana tashi aiki yaji ya saima mamanshi kaji da kayan azumi akam yasha addu'a sosai
( Allah sarki uwa mai dadi don Allah mu dinga kyutatata masu komasamu albarka duniya da lafira )
Amira karfi uku da rabi umma ta tashemu muka ɗura tuwo da miya wanda zamu kai bakin masallaci da asuba saboda masu sahur
Bayan anga zamu tafi kenan aikam abbi yace babu inda zamuji a ranar kam abbi yaba ma ummm mamaki harda muma haka akaita fitina sai dai tasamu almajiri ya kaimata kuma duk da haka ba a siya dukaba
A ranar munsha wahala wajan umma sosai duka kam ba a magana
Ladidi ankawo amarya don amarya taci uban ladidi wajan iya rashin mutumci ( dama gaba da gabanta Aljani ya taka wuta )
Amarya tace bazatayi aikiba sai tagama amarce komai ladidi kiyi gashi ba damar tace bazatayiba don amarya tace idan batayi wasaba saita koma abin tausayi
HHH ladidi anga bano
Amira yamma nayi Umma ta dama kunu da zamu fita