Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

DAFIN ZUCIYA Karyayyun Zukata By Fatima Binta Hussain

Author :  Fatima Binta Hussain Category :  African Stories & Novels

Chapter   2 / 8

3K to 6K   out of 22.4K words

sunan abbi anacemai Ammar da ganan haihuwa ta bude Ammi nada Yara biyar Abbi yasamu aikin cutu a Abuja inda suka dawu Nan suna zaman su cikin kwanciyan hankali Ammi ta Kara haihuwa namiji daganan aka haifeni bayan Ni ta Kara haihuwa mace Dana miji bayan sekaru Mauna Zaune cikin amince da son Yan uwanmu wata rana tafiya ta Kama Abbi zaiji garin gausu daki zamfara anan ne Abbi ya hadu da umma bazawarace tanada yara hada manya Abbi ya nuna Yana so ba Bata lokaci akasa biki Amma Abbi Bai fada Mana ba sai da ana saura kwana uku biki ya fada Mana Ammi Bata tada hankalintabah Tasan Allah Yana tare Damu bayan aniyi aure daga nan ne muka Fara ganin sauyi tare da Abbi baidamu da yabamu abinciba babu ruwan shi ko munci ko bamucibah su Yaya suke fita aiki suna samamana abinda zamuci wata rana abbi yasai gida yace amarya zata koma ita Kuma tace saidai ta tafi da nida amir Nan ne Ammi tace Bata yardaba ako abi yasaki Ammi yace tawuce ta barmai gida Ammi ta hada kayanta da su Yaya suka tafi Funtuwa inda mukuma muka tafi sabon gidan abbi daganan ne muka Fara shiga wanan Hali abi Bai damu damuba yanagani zata dafa abinci Bata bamu Kuma baya iya yimata magana. Wanan shine labarin Amira da Amir **********************************GENERAL ESHAN Yauce ranar da zaizu gida karfi 12: 00 girginsu ya sauka a airport din Abuja abukinshine yazu daukarshi abudulahi yana fituwa daga girgin sai yaji an rungumeshi Abdullah ne ya amsai Mai kayan shi suka shiga mota Kai tsaye asokoro Suka nufa inada gidansu yake wani hadandan gidani ya hadu iya haduwa suan zuwa bakin get me Fadi ya wangalimasu gidan yasalam ba a magana Abdullah Yana ajiyeshi yawuce akan anjima zai dawo shekuma ya wuce cikin gidan wani babban falone Wanda yagaji da haduwa mami tagani Zaune Yana shiga ulya rungumeta suan cikin gaisawa Farha tashigo itama Suka gaisa yace Bari ha shiga yayi wanka Pat din shi ya nufah Yana zuwa komai angarashi wanka ya shiga Yana fitu Yana goge jikin shi saiga yusurah tashigo yusurah wata diyar kawar Mami ce wada ta mutu akan sonshi shekuma baya sonta Don shi Bai sheya yin aure Bai kodama aurin zaiyi ba zai iya aurintaba yataka Mata tswa da gudu tabar dakin tana fita tahau mutarta Kai tsye gidan su tanufah ( somaso wani koshin wahala ). **********************************Amira Yau takama litinin Ina tashi mukayi abinda zamuyi muka tafi makaranta bayan mundawu ko kayan makaranta banciri ba naduki tallah na fita nadanyi ciniki Amma haka ta Kamani tayi min duka ai banjiba yawona natafi naci kukanah na koshi natashi muka tafi islamiya dayake amir ya rigani dawowa Dana dawo Naga amir a waji na tambaye she meyaki yima kuka yace aitarufi gidan tace saidai mu kwana a waji Nan muka Zuma munata kuka Babu me taimakon mu amir yace min yaunwa yake ji haka natafi Bara nasamo Mana abinci bayan munci muka kwanta abakin kofar gidanmu Saida wani makocinmu ya dawo ya kaimu gidanshi wanan Rashin Imani har Ina. Please comment and shera ❤️❤️❤️

DAFIN ZUCIYA

✏️By Fatima Binta Hussain✏️

https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*.

Page 5

Yusurah tana isa gidansu kai tsaye ta fara kiran Mom Mom Mom wata matace tafito warda kina ganinta Kinga Yar duniya yasurah ta fada hukunta ta saki kuka mom na tambayar ta me ya faru sai kuka take da kar tafada mata abinda ya faru nan Mom ta bata Hakuri tace ta sherya gobe zasuji wajin gagara badau da kanshi Zaizo yace yana sonta

Allah ya tsare mutum daga sharinku

Amira Yau Alhamis mun tafi makaranta yan ajinmu sukayi ma malamin English laifi yace idan aka tashi sai kowa yagama tafiya zamu tafi bayan antashi Amir yanzu mutafi nace yayi gaba idan yaji gida yayinma umma bayani sai wajin karfi 3:40 muka dawo gida kafada mata abinda ya faru sai cewa tayi natafi yawan iskanci Zatayi maganina taka Mani da duka da wani karfi ta buga min a kafa nan fah kafa na ya kumbura kuma bata damu da halin da Niki cikiba

Kwanana biyu a kwance ba a karni wajin me gyaraba inata fama daidai taga ai ita tayi ma kanta sanan tafadama abin

Eshan
Bayan tafiyar yusurah yayi yan shafe shafe shi sanan yafitu falo suka kara gaisawa da mami sanan yace akawo mai abinci bayan yaci abinci suka cigaba da fira da mami suna cikin fira aka kira sallah ya tafi masallaci amma masallaci ya hadu da Abba suka gaisa suka shiga gida suka dasa fira ana cikin fira Abba ya kali Eshan yace wai son yaushe zakayi aure aikam yabata Abba yace yadai shefa basu gani bani bayason anayimai maganan aure ya tashi ya tafi daki yana tafiya Abba ya kalle mami yace anya kam yaron nan ba aljanace ta aureshiba Mami yace lokacin ne baiyina shekam yana shiga daki yakira Abdullahi

Umma

Yau takamah zasu koma wajin boka sunji sun iske bayanan

Tofah su boka ina kaji

Yusurah yau suka sherya tafiya wajin boka sanda suka ji sun samu mutane dayawa don haka Saida suka jirah sai bayan la asar sanan suka samu ganin boka suka shiga wajin boka suka fada mai abinda ya ke tafe dasu yabasu wani kwali yace tasa da sun hada ido da Eshan da kanshi zai dinga Binta kamar bita zaizai

tofah Allah ya kyuta

Amira

Bayan ankaini wajan gyara akace na kare nan aka tambaye i meyasameni nace haduwa nayi a makaranta na bigi nan akayi min kamu har fitsari saidanayi don azaba akace bayan sati mu koma muka koma gida yau sati ya zagayo mu koma wajan me gyara akace beyiba Nasha wahala sosai don har yanzu ina fama da ciwon kafa

Umma

Yau suka koma wajin boka sunyi sa a yanan yacema ladidi ina ragon da za a yankama Aljani tace batasamuba sai dai tabada kudin boka yace zata bada dubu hamsin nan tabada ita kuma umma tace ya maganan mu yabata wasu magunguna yace gashinan da wanda zata sa mai a ruwan wanka da wanda zata samai a abinci nan dai yayi surkulinshi yabasu koda zasu fito tabaya suka kuma fituwa bayan sun mai sujada (waiyazubillah)

Yusurah

Yau tashrya tatafi gidansu Eshan bayan sun gaisa da mami ta tambayeta ina Eshan tace yana daki tashga ta iske shi yana bacci aikam ta tasheshe yace waye tace haba masoyi nice fah akam yakai mata wani wawan mari da gudu tabar dakin tana fito tashi ga mota tasha kukanta akan hanya ta taga me ruwa takirashi zata siya aikam ta manta da kwalin da tasa suna hada ido da me ruwa yace masoyiya nanfah hankalinta ya tashi ta faisgi mota aguje tayi gida tana zuwa tace ma megadi kada yabar ko wa yashi ga tana gama magana sai ga wanan me ruwa ya biya yace wa masoyiya da gudu tayi cikin gida tana ihu me gadi ya hana shi shiga ya Ba gashi ya wuce yayi cikin gida da gudu

Tofa ai Allah ya kara koya zasu kari mu hadu a page nagaba

Please comment and shera ❤️❤️❤️

DAFIN ZUCIYA
✏️By Fatima Binta Hussain✏️

https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*

Bisimilahi Rahamanur Rahim

page 6

Eshan bayan abudulahi yazu yace yadai naga ranka ya ɓace yace daga zuwana an fara yimin maganan aure Abdullahi yace eh mana aida gaskiyar Abba mana kaikafiso Kaita zama tuzuro Eshan yama kai mai harara yace wlh ka kama kainka idon ba hakaba kasan sauran

Amira Yau abi zai tafi umara bayan tafiyan Abbi muka cigaba da fuskantar yaruwa wani Lokacin abamu abinci wani lokacin a hanamu yau Abbi yanada kwana bakwai da tafiya yaune kuma umma tayi ma Amir wani duka wanda har yasuma saboda yaji yace abincin da tasama yaranta

Yusurah bayan shigan wanan me ruwa gidan falo yayi a guji kafin ta rufe kofa ya shigi Mom na zaune taga shigowan yusurah ga wani na Binta abaya Mom ta rikici tace lafiya me ruwa cewa yakeyi masoyiyatace sai an Daura mana aure zanbar gidan nan Mom Kam tashiga tashin hankali ga dady yanan yadawo to me zatace mashi

Nikam nace Allah ya kara dama idan zaka gina ramin mugunta karka ginashi da yawa don zaka iya faɗa wa

Umma a hanya suka rabu ita da ƙawar ta akan sai sun hadu kowa yakama hanyar gidan shi

Ladidi bayan ta koma gida tashiga aiki tayi abinci me rai da lafiya ta ajiyi bayan mijinta ya dawo tamishi sanu da zuwa shekam yanata mamaki be kara mamakiba saida yaji tace bari ma haɗawa ruwa bayan ta haɗa ruwan tazo ta kama hanyar shekuma yaita Binta kamar sakarai har bayi tace kayi wanka sai kaci abinci shekam yakasa magana sai kaɗa kai yake kamar ƙadan gare

Umma tana komawa gida sherye sherye tafara don gobe su abi zasu dawo

Eshan futa sukayi sheda abudulahi inda suka sha yawo sosai sanan suka dawo gida

Ammi kwance take tana bacci tayi wani mafarki a firgice tatashi tana addu'a tabbas wani abu Yana sherin faruwa da yaranta

Yusurah Mom da ta tambaye me ruwa meye haɗashi da yusurah sai yace mosoyiyar shece Mom ta kali yusurah tace kinsa kwalin nan tace Mom ta dura hanu akai tana ihu saiga Daddy ya shugu yace subuhanallah meyake faruwa Mom tayi saure tace mahukacine Daddy ya kalleshi shedai yaga mutum me hankali Daddy ya tambaye shi lafiya yace masoyiyarshi ce shedai kawai a Daura mai aure da yusurah

Turkashi

Ladidi bayan yafitu wanka ta zuba mashi abinci yancin ci kanshi ya sara me yafita gayyaci shi itakam ladidi na ganin haka ta hau murna a zuciyarta tace malam lafiya yakasa magana

Nikam nace wani mugun abu aka kula mai

Abbi yau suka sauka a airport dake Abuja abokinshi ne ya ɗauko shi ya kawoshi gida Abbi Yayi tsaraba sosai har makota anbamawa amma nida Amir ba abinda akabamu yaran Umma kam ai ba a magana daga kan kayan wasa nasawa duk amabasu amma bamu damuba dama bamusa raiba

Eshan bayan sun gama zaga gari kuka wuce gidan su Abdullahi don su gaisa Babasu Abdullahi yace waiku yaushe zakuyi aure ƙati taku sai yawu kuke mana a cikin gida da kunyi aure da Yanzu kuna yara shekam Eshan jin fadan Baba yayi yawa yatashi yace Baba na wuce baki Baba yasaki Yana kallon sa yace aikam zan ji nasamu Ibrahim din inji idan muyi magana ko a family ne abadaku sadaka Eshan naji haka yadawo yanabama Baba haƙuri yace sun kusayi Nan dai Baba yaita sababi daga karshi suka tashi sukayi mai sallama suna fitowa Eshan yace kainefa tafiyata zanyi daga zuwan mutum an wani dame she aure aure toni ba yanzuba shekam Abdullahi dariya kawai yakiyi

Nikam nace anyi Eshan ba aljana ta aure kaba

Please share and comment ❤️❤️❤️

Wanan shafin nabama duk wani members na JAJIRTATTU she halak malak

Bisimilahi Rahamanur Rahim

Page 7

Yusurah Daddy yace meyasa kake so a Daura maku aure yace shi yana sonta a kanta zai iya yin komai Mom najin haka tayi ɗakin ta da kudu yakira gagarabadau tafada mashi komai gagarabadau yace yakama faɗa yana cewa basu dau aikin she da mahim maciba shiyasa sukayi haka daƙar Mom tasamu gagarabadau yace zai karya aikin Mom tana fitowa falo taga wanan mutumin ya dafa kanshi yafaɗi asume hankalin Daddy ya tashi aka yayafamai ruwa bayan ya farfaɗo yake tambaya wayakawo shina abin yabawa Daddy mamaki yace bawan Allah lafiya me ruwa yace ma Daddy wayakawo shinan Daddy yace shine yazo da ƙafar shi abinda ya faru yadawo mashi daddy yace tunanin me kakeyi ya faɗa ma Daddy a abinda ya faru bayan yusurah ta kirashi abin ya daure ma Daddy Kai yace zai wuce Daddy ya tambaye she meye aikin shi yace yana saida ruwa Daddy yace kayi makaranta yace eh yayi digiri Daddy yace ya kawo mai takardu shi

Ladidi yace mata kansa yake masa ciwo ita kuma ladidi tayi tunanin maganin da tabashine ya fara aiki tace kai tashe kayimin shara yace nikike ma tsawa tace nikake maida ma magana aika ya kefamata Mari a kumatu yace duk iskancin dakike yi indauka yanzu bazan dauka ba

Nikam nace su ladidi ansha Mari aikin boka beciba

Amira yau ake mana hutu a makaranta boko da islamiyya a boko nayi na uku a islamiyya nayi na ɗaya aka bani kyuta da muka dawo gida Umma tana ganin kyutar ta smshi tabama ɗanɗanta nayi kuka nace don Allah ki bani ts kamani tayimin dukan tsiya haka mukai tayin kuka nida Amir da Abbi ya dawo naje nace Abbi Don Allah kayi mata magana ta daina dukan mu Abbi yace bayason ya ɓata mata rai nikuma a lukacin nayi zuciya na dau wuƙa babu wanda yasani nayi waji

Tofah Amira me zaki aikata kuma

Eshan daga gidan su Abdullahi gida ya wuce yana zuwa

2 / 8