Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

DAFIN ZUCIYA Karyayyun Zukata By Fatima Binta Hussain

Author :  Fatima Binta Hussain Category :  African Stories & Novels

Chapter   4 / 8

9K to 12K   out of 22.4K words

dashi tallah da awara dama da safe ina tafiya tallaan awara danye da yamma kuma sai a soya munai bakin masallaci acan muku sahan ruwa kwata kwata bamuda huta


Please share and comment fisabililahi

I love you my fans



DAFIN ZUCIYA

✏️By Fatima Binta Hussain✏️

https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8

https://chat.whatsapp.com/LZtufHUnlqUFvnBvvoUWs3


*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*

Allah ya jiƙan iyayen mu


Bisimilahi Rahamar Rahim

Page 11

Eshan sun Kara kwana uku kafin suka dawo kai tsaye gida ya wuce


Amira tunda naji malaminmu yace idan kana da damuwa ka tashi da daddare kayi nafila ka roki Allah zai kawo ma mafita don haka sai na tada Amir don dingayi



Mom tun kafin su faɗama boka abinda yake tafi dasu ya kwashi da wata mahaukaciyar dariya yace kafin burinki ya cika zaki sha wahala don zaki iya rasa rayuwarki


Abbi kamar kullum yauma yanata aikin tunani ya rasa ya zaiyi ya fitar da ya'yan shi daga wanan halin don haka ya yanki shawaran zai kaisu wajan ammin su


Aliyu haydar kowa a Company yana jin dadin aiki dashi don yasan darajar mutane kuma a yaune ya sherya mana Daddy labarin shi

Ladidi abubuwa sun chakuɗi mata ga yarinyar ta da taki aure an sakita ga kuma mijinta ansa bikin shi don wata bazawara sai aura yar bayan layin su kowa yasan batada mutumci gashi boka yace bazai iya aikin komai ba don yanzu sai bayan sallah tunda ankusa fara azumin watan Ramadan



Mom tace ya babban malami me yasa kace haka yace basoda she wanan yaro da kikiso ya aure yar ki bazai taɓa auren taba saboda naga akwai warda zai aura kuma rabasu babban hatsarene garimu don daga yarinyar har yaron basu wasa da addini suna da kariya alajanu bazasu iya cutar da suba


Ammi damuwa tayi mata yawo harta kaiga ana fahimtar tana cikin damuwa babban abin da yake tada mata hankali taga duka yaranta amma banda Amir da amira wanan abun yaki tada mata hankali


Aliyu haydar da sallama ya shiga office din Daddy bayan sun gaisa Daddy yace ina jin ka kamar yarda kasani sunan Aliyu haydar asalinmu yan garin Kano ne aiki ya kawo babana garin Abuja

Babana babban dan sandane kuma dan kasuwa mu biyune babana ya haifa danida ƙanwata

Wata rana yaron wani sanatar yayima wata yarinya fyade shine iyayen yarinyar suka kawo case din wajin su babana babana shine DPO nawanan dibishin din

Baya yagama sairaron iyayen yarinyar ya tausaya masu sosai yayi alƙawarin sai bimasu hakinsu baba yasa aka kamo yarBa ashe yana jin haushin abinda baba yayi

Wata ranar jumma'a baba ya fita shida ƙanwata wata babbar muta tabi ta kansu

Cikinsu babu wanda ya shura duk suka mutu yana zuwa nan ya fashi da kuka shima Daddy sai da yayi Hawayi

Yaci gaba da faɗin muka koma dagani sai mama ina kula da ita

Dama tun rasuwar su baba taki fama da ciwo

Wata rana da daddare wasu mutane sukazo suka Koremu daga gidan kuma gidan baba be wai an saida masu mun rasa inda zamuji sai wani maƙocin mu ta kaimu gidan shi ya bamu ɗaki daya ina fita aiki ina nema mana abinda zamuci

Har nasamu na kama mana hayan gida nida mama muna zaune ina aiki ina karatuna har na gama karatu babu aiki sheyasa da aikin da Niki yi wani lokaci sai na saida ruwa a bakin titi

Gaskiya yabama Daddy tausayi kuma yaji ya ƙara son shi

Cigaban labari

Ta bangarin amira da Amir ma babu abin da ya suya don wahala kala kala babu wanda basu gaini


Yau aki sa rain gani watan Ramadan kowa yana ta yan sherye sheyr yenshi wajan karfi tara da rabi aka sanar da ganin wata

Kowa yana murna amma banda saboda wahalar da muki sha cikin azumi yafi na kullum

Allah sarki da azumin ma ba a barkuba


Please comment and shera fisabililahi


DAFIN ZUCIYA

✏️By Fatima Bintu Hussain✏️


https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8

https://chat.whatsapp.com/LZtufHUnlqUFvnBvvoUWs3


https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga e ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*

BONZA BONZA BONZA ina masoya ƙamshi kuma za ku garzayo wajan shaharayen me kayan kamshin nan warda tasaba kawa mako ga gamshi ga sauki

1. Kajiji
2. Sandal chips
3. Sandal grits
4. Sandal balls
5. Sandal flakes
6. Farce
7. Senegalese kajiji
8. Cotton
9. Halut
10. Haawi
11. Sandal wood

All 11 pieces in 200ml: 70k

200ml Turaren Wuta wadannan 4,500 each

VIPs ✨

Halut: 8,500
Hawi: 8k
Farce: 14k
Cotton: 5,500
Sandalwood: 7k

All in 200ml

All 50ml set: 15k

50ml Turaren Wuta: 1,100 each
50ml vips:

Halut: 2,500
Hawi: 2k
Farce: 3,500
Cotton: 1,300

Kumaza ku garzayo siyan nagari kuɗi agida mai kyau bayayimin tsada

Domin karin Bayani ku tuntubi wanan number 07036170061
************************************************
Allah yasa mu cika da imani

Bisimilahi Rahamar Rahimin

Page 12

Amira Yau akaga wata ana ta munarna amma banda saboda mu san wahalan da mukisha da azumi


Eshan bayan ya isa gida yasamu ya huta sanan ya shiga suka gaisa da Daddy anan ne yake faɗa mashi yau sun ji nima ma abudullahi aure Abba yace kaima na baka nan da bayan sallah ki fito da mata

Mom hada kukanta akan boko ya taimakamata yace yanzu bazai iya yin komai ba sai bayan sallah haka suka dawa zuciya babu dadi

Nikam nace yau she Zaki ji dadin tunda babu Allah a gabanki Allah yasa ki gane

Ladidi yau aka daura auren mijinta gashi kuma gida daya zasu zauna da amarya ladidi tayi karamin hauka kam don saida mijinsu yace tabi a hankali inba haka ba ta tafi gidan su tarasa ya Zatayi



Yusurah yanzu ta natsu ta ragi rawar kan don matar Daddy Bata daukar raini don yanzu yusurah ta bada kai bori ya hau matar ta daukira kamar yarta

Allah sarki dama wasu ba ruwansu suna zama da mutane da zuciya ɗaya

Aliyu haydar yau akayi mai albashi shi na farko yana tashi aiki yaji ya saima mamanshi kaji da kayan azumi akam yasha addu'a sosai

( Allah sarki uwa mai dadi don Allah mu dinga kyutatata masu komasamu albarka duniya da lafira )

Amira karfi uku da rabi umma ta tashemu muka ɗura tuwo da miya wanda zamu kai bakin masallaci da asuba saboda masu sahur

Bayan anga zamu tafi kenan aikam abbi yace babu inda zamuji a ranar kam abbi yaba ma ummm mamaki harda muma haka akaita fitina sai dai tasamu almajiri ya kaimata kuma duk da haka ba a siya dukaba

A ranar munsha wahala wajan umma sosai duka kam ba a magana

Ladidi ankawo amarya don amarya taci uban ladidi wajan iya rashin mutumci ( dama gaba da gabanta Aljani ya taka wuta )

Amarya tace bazatayi aikiba sai tagama amarce komai ladidi kiyi gashi ba damar tace bazatayiba don amarya tace idan batayi wasaba saita koma abin tausayi


HHH ladidi anga bano

Amira yamma nayi Umma ta dama kunu da zamu fita dashi tallah da awara dama da safe ina tafiya tallaan awara danye da yamma kuma sai a soya munai bakin masallaci acan muku sahan ruwa kwata kwata bamuda huta


Please share and comment fisabililahi

I love you my fans


DAFIN ZUCIYA


✏️By Fatima Bintu Hussain✏️


https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8


https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g

https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*

BONZA BONZA BONZA ina masoya ƙamshi kuma za ku garzayo wajan shaharayen me kayan kamshin nan warda tasaba kawa mako turuka kala kara ga ƙamshi ga sauƙin

Kaji
Sandal chips
Sandal grits
Sandal balls
Sandal flakes
Farce
Senegalese kajiji
Cotton
Halut
Haawi
Sandal wood

All 11 pieces in 200ml:70

200ml turaren wuta wadannan 4500 each

VIPs

Halut 8500
Hawi 8000
Farce 14000
Cotton 5500
Sandalwood 7000

All in 200ml

All 50ml set 1500

50ml turaren wuta 1100 each
50ml VIPs
Halut 2500
Hawi 2000
Farce 3500
Cotton 1300
Kumaza ku garzayo siyan nagari kuɗi a gida me kyau bayayimin tsada

Allah yasa mucika da imani

Bisimilahi Rahamar Rahimin

Page 13


Yusurah yanzu Daddy yayi mata sauki sosai don amarya warda suki kira da ummi ta nuna ma Dadddy rashin dacewar hakan

Dadddy yaji dadi sosai ya maida ma yusurah wayar ta

Eshan yau azumi ya bashi wuya gashi baida juriya yunwa yanata fama ga Abba ya saka shi a gaba

Oh Eshan kafido mata musha biki

Ladidi cikin tashin hankali taki kallon amarya da takicemata ta tashi ta dafa ma yaran ta abinci suna jin yuwa

Ladidi ta kwaso wata uwar ashar ta bugama amarya aikam tace wlh kokiji ki ɗura kukuma yanzu inkira beby ya koraki gida

Ladidi kam Kinga abim da yafi karfin ki

Amira bayan mun dawo gida muka Bama umma cinikin ta da mukayi ta am sa bako godiya haka muka shiga daki muka huta muka tafi asham

Bayan mun dawo asham mun kwanta saiga umma wai natashi na fara ragi aikin abincin sahur ranar dai bamu kwantaba sai karfi sha biyun dare

Allah sarki amira karki damu komai zai wuce

Mom yasama kanta damuwa saboda bata samu biyan buƙatar taba akan abin da tasa gaba

Ko azumin ma batayi gashi kwartama tace ta barmata gida Zatayi tafiya mom tace ta barta taji ta dawo amma taki yarda

Gashi mom tasan halin Yan wunta tasan bazataji dadiba

Umma kam lukaya kayi gaba don yanzu tasamu damar takura mana

Kuyi haƙuri haka bana jin dadi

Please share and comment

Thanks 🥰




DAFIN ZUCIYA


✏️By Fatima Bintu Hussain✏️


https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8


https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g

https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g



*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*

Allah ya jiƙan magabatan mu


BONZA BONZA BONZA ina masoya ƙamshi kuma za ku garzayo wajan shaharayen me kayan kamshin nan warda tasaba kawa mako turuka kala kara ga ƙamshi ga sauƙin

Kaji
Sandal chips
Sandal grits
Sandal balls
Sandal flakes
Farce
Senegalese kajiji
Cotton
Halut
Haawi
Sandal wood

All 11 pieces in 200ml:70

200ml turaren wuta wadannan 4500 each

VIPs

Halut 8500
Hawi 8000
Farce 14000
Cotton 5500
Sandalwood 7000

All in 200ml

All 50ml set 1500

50ml turaren wuta 1100 each
50ml VIPs
Halut 2500
Hawi 2000
Farce 3500
Cotton 1300
Kumaza ku garzayo siyan nagari kuɗi a gida me kyau bayayimin tsada domin karin bayani ku dundubi wanan number 07036170061



Bisimilahi Rahamanur Rahimin

Page 14

Eshan yau aka kirashi daga wajan aiki zaiji wata unguwar zai yi wani binciki amma sai da yamma zaiji

Ladidi babu yarda ta iya haka ta durama yaran abincin ga wanka tayimasu tana gamawa takama hanya sai gidan boka

Bayan sun gaisa da boka tafada mashi abinda yake damunta

Boka yacee kike so ayumata tace so takiyi atura mata aljanu

Boka yace yanzu ana azumi saida bayan azumi kuma aikin yanada wahala sosai sai tabama aljani kanta tace indai burin ta zai cika
zata bada

(waiyazubillah)

Amma ya bata wasu magunguna wanda zatayima mijinta taɗaga fulon da zai kwanta tsamashi ita kuma amarya tasa mata a abinci

Ya Allah ka tsaremana imanin mu


Amira yauntunda muka tashi dasafe ba hutu don muna gama sallah asuba umma tasamu kai marƙadin waƙin awara bayan mun dawo muka ɗura muka dafa sanan na cigaba da aikin gida don Amir bawata lafiya yake da itaba

Dole nikitayun aiki inagama wa natafi tallan awara danya na safe sai bayan azahar na nadawo bako tausayi ina dawowa kuma na ɗora aikin yamma



Mom babu yarda ta iya haka ta tafi gidan yayanta don iyayen ta sun ɗade da rasuwa sai dai yaiyainta da ƙaninta

Bayan taji gidan yayanta habibu ya tambayeta lafiya ya ganta haka tace maijinta yace tatafi gida sai ya nemeta yayan yace me tayi tace ba komai yace zaikiya daddy yaji dalili

Mom tace Don Allah Yaya kada ka kirashi yaya yace to ki faɗa min laifin da kikayi nasan hakanan bazai korokiba

Mom tace bakomai ganin dai yaya zai kira daddy yasa tace zata faɗa mai

Eshan can wajin karfi biyar ya sherya sheda abudullahi don she zai rakashi bayan sun isa unguwan suka fara aikin da ya kaisu basu gamaba sai gab da mangariba

Hakan yasa suka shiga masalacin daki kusa dasu idan sukayi sallah sai su wuce .don gobema zasu dawo

Sunata neman inda zasu samu wani abu susama ciki su sun kusa masalaci

Suka hango wata yarinya zauni tana saida kunu da kosai suka masa wajan

Eshan duk kyamar shi hakan yaji yana son cin wanan koko da ƙosai don haka yayima abudullahi magana sukaji wajan da sallama

Lokacin itakuma yarinyar ta dago tana amsa sallama Damm girginshi ya buga saboda yarinyar da yaki yawan mafarkici

Tofa Eshan dama har mafarki kaki wacece wanan yarinyar oho



Please share fisabilila


Thanks



DAFIN ZUCIYA


✏️By Fatima Bintu Hussain✏️


https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8


https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g

https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*




BONZA BONZA BONZA ina masoya ƙamshi kuma za ku garzayo wajan shaharayen me kayan kamshin nan warda tasaba kawa mako turuka kala kara ga ƙamshi ga sauƙin

Kaji
Sandal chips
Sandal grits
Sandal balls
Sandal flakes
Farce
Senegalese kajiji
Cotton
Halut
Haawi
Sandal wood

All 11 pieces in 200ml:70

200ml turaren wuta wadannan 4500 each

VIPs

Halut 8500
Hawi 8000
Farce 14000
Cotton 5500
Sandalwood 7000

All in 200ml

All 50ml set 1500

50ml turaren wuta 1100 each
50ml VIPs
Halut 2500
Hawi 2000
Farce 3500
Cotton 1300
Kumaza ku garzayo siyan nagari kuɗi a gida me kyau bayayimin tsada domin karin bayani ku tuntubi wanan number 07036170061____________________________________

Allah yasa mu cika da imani

Bisimilahi Rahamanur Rahimin

Page 15

Amira. Kam ta danji gabanta ya faɗi shekam Eshan yama rasa me zaiyi duk ya ruɗe Abudullahi ya tambayeshi lafiya yace mashi zamuyi magana kawai

Nan suka sai koko da ƙosai chanji sukace ta ɗauka tace bataso shekuma Eshan yace tasan yarda Zatayi dasu ta ajiye masu chanji kusa dasu tacigaba da abinda da takiyi tana cikin

Shi dai Eshan sai kallon ta yaki don har saida abudullahi yayimai magana ya tsokanarshi yanacewa kodai kodai

Sai ga umma tazo tana ta balai wai idan ban saida dukaba sai tayimin dukan tsiya tanata jamin alkabai kuma Ni banmata komai bah Saida wani maƙocin mu yayi mata faɗa sanan ta koma gida dama wani lokacin tana min haka

Nikam bansan da wani kuka ya zomin ba inta koka mutane na ta bani hakuri

Ina cikin kuka naji ana sharemin hawaye ina dagowa naga mutum dazu

Shekam abudullahi yana ta kallon ikon Allah don Eshan ya bashi mamaki sosai

Nikam bansaba ana lailashinaba sai kawai nakara kukana haka yaita lailashina

Saida nayi shuru sanan suka shega masalaci bayan sun fito soka bani kuɗi sukaci nabada koko da ƙosan sadaka


Zanyi maso godiya wanan mutumin ya ɗagamin hanu kawai suka wuce da kallo nabisu har suka bace ma ganina


Ladidi haka takoma gida tana ta murna amma ita fargabanta she Taya zata shega ɗakin amarya harta daga fulo tasa wanan magani

Don in dai abincine batada matasa tunda itace me dafawa amma zata san yarda zatayi tashiga ɗakin tasa


Mom bayan tagama faɗama ma yayanta abin da yafaru amma hada karya ta zuga mai yace bai yarda da abinda ya faɗaba yakira daddy

Aikam tanajin ankira daddy ta fashi da kuka don tasan Tata ta kare

Daddy Yana dagawa suka gaisa da yaya bayan sun gaisa yaya ya faɗa ma Daddy abinda Mom ta fadamashi

Shekuma daddy yace hakane amma yama maita

Mom Kam tayi mamaki amma tasan bahakan banza daddy ya rufamata asriba tasan da wata ƙasa


Abbi yau yayi mana siyanyan kayan sallah umma da yaranta yayi masu kalla biyar biyar nida Amir kuma yabama umma kuɗi wai ta saimana kuma ni nasan bazata siyamanaba


Daddy she kaɗai yasan dalilin da yace ya maida Mom

Yusurah Kam jin daddy yace mata mom dinta zata dawo taita muranan kamar wata karamar yaranya



Aliyu haydar sosai yaki jin dadin aiki yana kula da mahaifiyashi yarda yakamata sai son barka

Itakuma mamanshi ganin yanada aiki yanzu ta fara mashi magana akan aure


Please share fisabilila

DAFIN ZUCIYA


✏️By Fatima Bintu Hussain✏️


https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8


https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g

https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*


BONZA BONZA BONZA ina masoya ƙamshi kuma za ku garzayo wajan shaharayen me kayan kamshin nan warda tasaba kawa mako turuka kala kara ga ƙamshi ga sauƙin

Kaji
Sandal chips
Sandal grits
Sandal balls
Sandal flakes
Farce
Senegalese kajiji
Cotton
Halut
Haawi
Sandal wood

All 11 pieces in 200ml:70

200ml turaren wuta wadannan 4500 each

VIPs

Halut 8500
Hawi 8000
Farce 14000
Cotton 5500
Sandalwood 7000

All in 200ml

All 50ml set 1500

50ml turaren wuta 1100 each
50ml VIPs
Halut 2500
Hawi 2000
Farce 3500
Cotton 1300
Kumaza ku garzayo siyan nagari kuɗi a gida me kyau bayayimin tsada domin karin baya ku tuntubi wanan number 07036170061



Allah ya yafema


Bisimilahi Rahamanur Rahimin.


Page 16

Mom washe gari tun da safe yaya yatasa keyarta ya maidata gidan daddy


Yusurah tana ta murana daddy yace mata ta kwashe kayanta daga ɓangaren mom ta koma na amarya badan tasoba takoma can

Ladidi tana zaune tana ta tunanin tazata shega ɗakin amarya hmta ajiyi maganin nan tanan taga gan ta ta fito zata shiga bayi aikam tana shiga bayi ladidi tayi maza ya shigi daki


Amira tunda wanan mutumin yatafi na kasa nasuwa abin da ya faru tsakanina dashi duk ya dameni haka naita aikin saida koko da ƙosai bangamaba sai wajan ƙarfi tara nakoma gida


Eshan tunda suka tafi Abdullahi yaki tambayan shi dama ya sanine ya kali Abudullahi yace itace Abdul yace bangani iyaceba

Eshan yace bazaka gane bani itace niki mafarkinta kullum tanacewa ta taimakamata kuma na dau alkawarin koda zan rasa raina zan taimakamata

Shekam Abdul yaga abun mamaki don yama kasa magana anya Eshan baya taɓuba dagaganin yarinya baka santaba duk kabi ka haukace


Ladidi da sauri tashiga dakin ta ɗaga fullo ta baɓaɗa maganin ta maida da sauri ta fita don kadama a ganta


Amira danaba ma umma cinikin da nayi ta wanki komai sainan taɓani wasu tsofaffin kaya da ka gansu kasan sunji jiki wai sune kayan sallah mu nida Amir kuma kayan gonjone ta siyamana

Ama duk da hakama sai murna ma nayi nashoga daki naga Amir ya tashi bacci zazzaɓin ya sauka abincin da umma ta bani mukaci tari dama da dauko mai koko da ƙosai a lida na ɓoye ban bari umma ta gani ba

Ammi ta dunka mana kayan sallah taba ma wani mai mota ta haɗashi da number Abbi idan yazo yakirashi hada yan kayan ciyeciye

Me muta daya iso yaki ra abbi ya amsa kayan abbi na dawo wa gida ya shigi ɗakin mu yabamu yace Amminmu tabada a kawomana

Muna jin yace Ammi mukaita kuka muna cewa ya kaimu wajanta yace ba yanzuba ya rarrashemu yace mu ɓoye kayan kada mu bari umma Dagani


Mom dunda Takoma gidan daddy ta kasa gani kansa gashi sai tayi kusan kwana uku bataga yusurah ba gashi daddy ya amshe wayoyonta

4 / 8