Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

DAFIN ZUCIYA Karyayyun Zukata By Fatima Binta Hussain

Author :  Fatima Binta Hussain Category :  African Stories & Novels

Chapter   7 / 8

18K to 21K   out of 22.4K words

waya.




Abudul babu wanda yasa ni yaki yasa mu likitan da yaki kula da Amira.





Ya bashi kuɗi da yawa "yace duk wani abu da za a buƙata bai an amshi kuɗin Abbi ba adinga aiki da kuɗin da ya bada idan basu isaba ayi mai magana amma yace baya son a faɗa ma kowa shi ya bada kuɗin.







Amarya ita kam tana mamakin hali kalar na kishiyarta itafa ta fara zarginta yaza a ce daga kwance ma mutum ƙafa yau ace ya fita tana cikin tunanin nan taji "Muryar Mijin su yana tambayanta ina Ladid ta tafi yace itama bata saniba yanzu ta dawo bata gantaba.




Mijin su" yace ance an ganta ta fita tayi bayan unguwansu.




Ita dai amarya tace bata sani ba amma duk inda taje zata dawo.





"Umma jin abin da akace yasa ta faɗin yanzu dan Allah duk tafiyar nan da mukayi sai a ce wani sarki yayi fushi ai ba ayi masu adalciba wasu gigitatun maruka taji an sauke mata aka cigaba da cewa maza ku fita daga nan kada ku ƙara zuwa nan.




Suna fita Maman ta cikin fushi "tace ai gashin garin iyayin ki kinja mana gashinan ai mun rasa da marmu yanzu sai dai mukoma wajin dayan bokan.




Ladidi haka ta cire kayanta ta shiga ɗakin da Boka ya nuna mata.




Har ta shiga ta tuna buka yace idan ta shiga ta kwanta kan katifa kuma ta rufe idan ta san kada taga Al'jani idan ta bari ta kanshi zata mutu.





Boka yana ganin ta shiga ya kwashi da wata dariya yana ce wa ya ƙi banza ya cire kayan shi ya shiga haka ya nemi Ladidi ta baya.


(Waiyazubillah)



Suna gama al'fashar Boka yayi sauri ya fita ya maida kayan shi ita Ladidi sai da taci kokan ta me isar ta sanan ta mayar da kayan ta ta fito.




Tana fitowa taga Boka sai wata fara'a ya ke mata yace yanzu kada ki sake zuwa sai nan da sati ɗaya lukacin anyi sallah.




Badan taso ba tafita dan ta so ace ayau za ayimata aikin ta a gama ama sai wani nan da sati ɗaya.




Amira idan ta buɗe tana kalon POP Amir ya shigo tana ganin shi tace kainta ya fara juyawa su Abudul dake ɗakin sunata ta kallon ta cikin tausayawa can sukaji da ƙarfi tace Amir



Please share and comment



BY FATIMA BINTU HUSSEIN✨✨✨





https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8



*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️






Page 27



Bisimilahi Rahamanur Rahimin





Umma haka suka kama hanyar gida akan bayan sallah sai su koma.






Umma suna cikin tafiya cikin' dajin nan ba gida gaba ba gida baya suka fara jin harbi, nan hankalinsu ya tashi'



Ko ba a faɗa masu ba sun san yan bindiga ne suka shigo gari.



Umma ta kalle Mama" tace mun bani ya zamuyi.?




mama "tace ma Umma su ta gudu kafin su ƙaraso sun fita dajin'




Sun kusa fita dajin aka harbi Mama a kai cikin' tashin hankali "Umma take kiranta ganin batada mafita gashi suna ƙara matsowa kosa dasu yasa Umma ta dauki Mama tana ta nishi.




A haka har Allah ya bata iko ta fito bakin titi lukacin mutane sun ji harbi sun fara ɓuyewa.


Da kyar Wani mai mota ya taimaka ma Umma yasa mama cikin Mota.



Ya jininta yana ta zuba ita Umma man ta da ana daure wajin dan jinin ya.


a haka suka isa asibiti suna zuwa aka amshi ta amma ganin abin babba ne yasa suka ƙi amsar ta dole sai da yan' sanda.


shikuma "mutumin da ya kawoso yace ba zai iya ba da taimaka masu yayi zai tafi gida kafin yan' bindiga su ƙarasa shigowa cikin gari.


nan fa hankalin mutanan asibiti ya tashi jin an ambaci yan' bindiga.





Abudul jin Amira ta kira sunan Amir yasa suka isa inda take.



Likita" tace Alhamdulilah ta fara tuna wani abun yanzu a hankali za tai ta tunawa.





Amir yace Amira ya ɗago ta kalle shi Likita tace kin san shi?.




Tayi shuru kamar mai tunani can kuma ta kama hanun Amir ta zaunar da shi kusa da ita.




Likita ta ƙara tambayan ta waye shi?.



Sai tayi shiru Likita tace kar a dameta a hankali za tai ta tunawa har ta dawo dai-dai amma yana da kyau a samo mata wani abu mai mahimmanci a rayuwarta Shema zai bada gudum muwa wajin da wo wan ta dai-dai.




Abbi cike da jin haushin kalar tarbiyar yaran Umma haka ya dafa abinci yasa masu sukaci yace sutafi su kwan ta su refe ɗakin danshi ba a nan zai ƙwana ba suna so suce baza su iya kwana su kaɗai ba suna tsoron Abbi.




Abbi Kam Bai wani damu da halin da suka shigaba yasa ma falon kwaɗo yayi masu addu'a ya fita.




ƙafan waje ma sai da yasa mata ƙwado sanan ya kama hanyar asibiti.



Yayi mamakin ganin Abudul da suka gaisa Abbi "ya ke tambayan shi bai gane shekara ba?.



Abudul "ya faɗa mashi komai tun daga zuwan su da Eshan.



Abbi yayi mamaki sosai dan bai taɓa sani ba sai yanzu yake tabbatar wa da su Amira suna cikin wani hali ace har wani zai zo wajan ta bata taɓa bashi labari ba.


Gaskiya yayi sake da har yaranshi suka shiga wanan halin wasu abubuwan ma bai san suna faruwa ba kuma yasan a matsayin shi na mahaifinsu shi Yaka ma ta ya basu kulawa tunda mahaifiyarsu bata kusa



Yasa inda suna tare da mahaifiyar su ko ƴan uwansu komai ya faru zasu faɗa ma wani da ga cikin su.





Abbi yace "Ma sha Allah to ina shi Eshan din?


Abudul yace "yana wajin aiki yanzu haka ma bai san halin da Amira ta ke ciki ba ka ɓoye mashi dan kada ya bar aikin ya taho.





Abbi yace "idan ya dawo ina son ganin shi kai kuma Allah ya saka maka da a'lkairi na gode.



Abudul yace babu "komai Baba ai su Amira ƙanenan mu ne.



Yana yake faɗa mashi abinda ya faru da abinda Likita tace.




Abbi yaji daɗi sosai har sai da yayi sujadar shukur jin Amira ta fara dawowa dai-dai.




Ganin Abbi ya dawo yasa Abudul yayi mai sallama ya tafi.



Ladidi tana tafiya ƙasanta ya na mata zafi gashi inda mai adaidaitasahu ya bigita yana mata zafi.





Tana tafiya tana gwale ƙafa' fu a haka har ta iso gida ganin kallon da Amarya take mata yasa ta tsargo kar dai ace ta san abinda ya ke faruwa?




Umma da kyar aka amshi Mama tana zaman jira afito da Mama.



Tana ganin wani likita ya fito yasa ta nufe shi tana tambayanshi ya mai jiki.



Yace mata sai dai haƙuri Allah yayi mata rasuwa



Please share and comment


DAFIN ZUCIYA



✏️By Fatima Binta Hussain✏️




https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8



*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️





Bisimilahi Rahamanur Rahimin



Page 28

✨✨✨


Yusurah duk tasa kanta a damuwa ga kaunar Haidar da isheta itafa idan zai yarda ya sota zata haƙuri da karatun ta aure shi.





Mom hankalin' ta ya ɗan kwanta ganin kishiyar ta bata ita take ba.



Kuma ta kyautata mata tana bata girman ta a matsayin ta na uwar gida amma Mom ba shine ga bantaba Dan da anyi sallah jibi washa gari zata koma Nijar.






Aliyu Haidar anta shirye shiryen sallah yayi ma mama dinkuna ga kaji ya siyo wainda za a yi amfani da su kuma ya dauko ma Maman shi yan' aiki.



Yanzu da anyi sallah ya keso yaje ya nemo family din Baban shi.




Duk da yasan bason shi suke ba amma zai je ya nemo su.





Daddy yanzu kusan komai nashi ya dau ra Aliyu akan komai nashi koma ya yar da dashi shiyasa baya shaku a kanshi.




Ladidi ganin kallon da Amarya take ma ta yasa tayi sauri ta shige ɗakin ta tana sauki ajiyan zuciyar.




Amarya ganin ta shiga ɗaki tayi dariya tace a juri zuwa rafi wata rana tulu zai fashi.




Abbi dama shine yake kwana a asibiti.



Gashi gobe sallah yana fita yaji kasuwa yayi masu siyaiyan kayan sallah ya saima Amira da Amir wasu kayan dan yaga kayan da Umma ta saya masu.




Daga kasuwa gidan wata mata ya wuce warda ta ta dade ba yi masu aiki yaji ya nemi alfarma tazo ta zauna da yaran shi.





Matar bata iya yi ma Abbi musu sabuda bazata manta halacin sa garita ba tace mai Tom ba matsala.





Dama mijin ta ya rasu tana da yara kuma Abbi yace zata iya tahu wa da wasu daga cikin ya' yan nata ta dauke yaran ta guda biyu suka tafi gidan Abbi.






Abbi na kaita gida ya koma asibiti san da yaje ya iske Likita a ɗakin suka gaisa ya basa sallama yace bayan sallah su dawo tunda jikin da sauƙi.





Umma wani razanane ihu' tayi jin ance Maman ta ta mutum mutane nata bata haƙuri, sai ga wani Babban Likita ya zo ya shiga ɗakin da Mama take yana zuwa ya gane bata mutu ba tashiga duguwan suma ne ya bata taimakon da zai iya ya ce a chanza mata ɗaki ana fitowa da ita Umma ta ruga tayi wajan ta wata Likita tace ma ta bata mutu ba tashiga duguwan suna ne.




Eshan ya kira "Abudul yace ya haɗa shi da Amira indai da gaske yake tana lafiya dan ya yarda Amira ba lafiya take ba dan da abinda ake ɓoye mai"?





jin tambayan da Eshan yayi mai ya bazata "yace tana fa lafiya yau banje wajinta ba.




Eshan "yace ɓoyemin da kakeyi baya da amfani ka faɗa min me yake damun ta"?




Abudul ganin baya da mafita yasa yace" kayi haƙuri na ɓuyema Amira ta manta komai da kowa.



Wani bugu da





Please share and comment



𝙳𝙰𝙵𝙸𝙽 𝚉𝚄𝙲𝙸𝚈𝙰

✏️𝐵𝑦 𝐹𝑎𝑡𝑖𝑚𝑎 𝐵𝑖𝑛𝑡𝑢 𝐻𝑢𝑠𝑠𝑖𝑛✏️


https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8



*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️



𝐵𝑖𝑠𝑖𝑚𝑖𝑙𝑎ℎ𝑖 𝑅𝑎ℎ𝑎𝑚𝑎𝑛𝑢𝑟 𝑅𝑎ℎ𝑖𝑚



𝙿𝚊𝚐𝚎 29

✨✨✨


Amira an salame su daga asibiti suka wuce gida duk da bako wa take yarda da shi ba sai Amir Abbi ma ba wani sosai take yarda da shi ba.




Eshan wani wawan bugu ya kaima taiburun gless da ke gaban shi cikin ɗaga murya ya fara magana.




Me yasa ka ɓuye min ashi baka da hankali shiyasa hankalina ya ƙi kwanciya ni nasan da abin da ke damun ta.




Jin yanda yake ta faɗa yasa Abudul ce wa "kayi haƙuri ba dan komai na ɓoyema bana so hankalin ka ya tashi ka kasa aiki shi yasa amma yanzu ma taji sauƙi tunda ta na magana da Amir ance ko wani lukaci zata iya dawo wa daidai.



Eshan yace kana nufin in ta Zama har sai ta dawo daidai ke nan to ayau zan dawo.




Ladidi sabuda yarda kasan ta ke mata zafi yasa ta shiga cikin ruwan saboda azaban da kasan ta ke mata tana shiga ruwan zafi wani ihu ta saki wanda sai da Amarya taji amma tai ma ta banza ta nuna ma bata san tana gidan ba.




Sai da Ladidi tayi ruwan zafi ya kai biyar sanan ta haƙura duk da haka tana jin zafi har ta fara tunan ko dai taji cewo a wajan ne gashi Boka ya ce sai yayi sau goma kafin burin ta ya cika anya bazata haƙura ba idan ta tuna abubuwan da tayi sai taga wanan ba komai bane ba tunda tana azumi taji tayi zuna meye bazatayi ba.

𝑠𝑢 𝐿𝑎𝑑𝑖𝑑𝑖 𝑎𝑛𝑦𝑖 𝑛𝑖𝑠𝑎 𝑏𝑎 𝑎 𝑗𝑖𝑛 𝑘𝑖𝑟𝑎


(𝑊𝑎𝑖𝑦𝑎𝑧𝑢𝑏𝑖𝑙𝑎ℎ)




Umma sun koma ɗakin da aka chanza masu inda wani Likita ya ƙara duba Mama yace ko da ta farka zai yi wuya ta farka cikin hankalinta dan bulet din ya taɓa ƙwaƙwalwan ta kuma idan aka samu kalar haka yawan ce mutum haukace wa yake yi nan fa hankalin Umma ya ƙara tashi tana mai dana sanin zuwan su wajan.



Ammi da ta faɗa ma mahaifiyarta zatayi tafi zataji ta duba yaranta don hankalin ta ya kasa kwanciya Inna ta hanata zuwa tace gwara tura Babban Yayan mu yace da anyi sallah da kwana ɗaya zai tafi.




Eshan Ahmad ya kira ya faɗa mashi halin da Amira ke ciki shima Ahmad ya bashi haƙuri ya bari su gama aiki amma yaki haƙura.



Kusan ƙarfi biyar da rabi yaje airport yayi sa a yana zuwa yasa mu jirgin da zai tashi ƙarfi 6:00pm nan ya zauna har lukaci yayi suka tashi.



𝑠𝑎𝑖 𝑚𝑢𝑐𝑒 𝐴𝑙𝑙𝑎ℎ 𝑦𝑎𝑠𝑎𝑢𝑘𝑒 𝑘𝑢 𝑙𝑎𝑓𝑖𝑦𝑎 𝐸𝑠ℎ𝑎𝑛.




Amira yanzu tana samun kulawa wajin Mama mairo tana kula da ita sosai kuma hakan yayi ma Abbi daɗi.




Yau aka ga watan Sallah kowa wani Musulmi Babba da yara suna murna da ganin watan Sallah ƙarama.




Ladidi yanzu ta rage jin zafi sai ƙai ƙayi da take ji ga wani ruwa mai wari yana fita daga kasan ta hankali ya tashi to meye wanan kar dai ace ta kwashi wata cuta.?




Eshan karfe 7:00 pm jirgin su ya sauka a airport din Abuja Abudul ne yazo ya dau ke shi.



Suna fara tafiya Eshan yace ya kai shi wajan Amira Abudul yace dare yayi ka bari sai da safe sai muje.



Eshan yace idan bazaka kai ni in gantaba sau ke ni anan na samu wanda zai kaini.?



Please share and comment



𝑩𝒚 𝑭𝒂𝒕𝒊𝒎𝒂 𝑩𝒊𝒏𝒕𝒖 𝑯𝒖𝒔𝒔𝒆𝒏✨✨✨



𝑫𝑨𝑭𝑰𝑵 𝒁𝑼𝑪𝑰𝒀𝑨


https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8


*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️


𝑩𝒚 𝑭𝒂𝒕𝒊𝒎𝒂 𝑩𝒊𝒏𝒕𝒖 𝑯𝒖𝒔𝒔𝒊𝒏✨✨✨


𝑩𝒊𝒔𝒊𝒎𝒊𝒍𝒂𝒉𝒊 𝑹𝒂𝒉𝒂𝒎𝒏𝒖𝒓 𝑹𝒂𝒉𝒊𝒎


𝑝𝑎𝑔𝑒 30


Amira tana ta samun sauƙi sai muce Alhamdulilah dan yanzu tana yarda da mutane sosai dan yanzu ta gane Abbi.






Eshan haka suka tafi gidan su Amira.





Amira suna zaune ita dasu Amir su suna fira ita kuma tayi shuru hakanan taji gaban ta yana faɗuwa.



Umma hakan yasa ta kira yan uwan su ta fara faɗa masu abinda ya faru kowa sai ya tambaye ta garin ya haka ta faru.??
y

Ina suka ji da har aka harbe ta sabuda inda yan bindigan suka kai hari sun sab daji ne mai haɗari to me ya kai su.??


Eshan san da suka isa ƙofar gidan su Amira suka iske Abbi a waje yana waya sai da suka tsaya ya gama wayan, sanan suka gaisa bayan sun gaisa suka tambaye shi me jiki.??


Yace me jiki taji sauƙi Alhamdulilah.





Suka tambaya ko zasu iya ganin ta.???


Abbi yace su shiga ciki.



Amira suna zaune kamar ɗazu su suna fira ita kuma ta yi shiru.


Salama suka ji anayi wanda wanan Salaman da akayi yasa gaban Amira ya faɗi.

da gudu Amir ya tafi ya rungume su yana cewa Yaya Eshan Yaya Abudul kwana biyu kun manta da mu ko.??


Eshan yace sorry Brother bamu manta da kuba aiki ne yayi mana yawa amma yanzu gamu Amir yana dariya yace Tom shikinan tunda ga ku kunzo.





Abudul ya tambaye shi yace ina Amira yace ga tacan tun ɗazu tayi shuru mana mata magana tayi mana shuru bamu san me yake damuntaba yanzu baya son magana.??



Eshan tana ina.??

Amir yace gata can Abbi da yake bayan su yana Kallon su yana ta murmushi "yace ma Amir kaga Yayun ka ka manta da dani ko.??

Amir yayi dariya yace a'a Abbi.



Abbi yace su shiga ciki suka shiga da salama Amira na jin salaman tayi saurin ɗagowa suka haɗa ido da Eshan wanda tunda suka shigo yake kallon ta tabbas ta rame sosai ta kuma yi haske shi sai yaga hakan ma tafi kyau.



Ladid abu sai gaba yake yi gashi Malam yace kada ta ƙara fita bada izinin shi ba gashi azaba ta fara isan ta ga dare nayi ita kam taga ta kanta ya zatayi yanzu.?? gaskiya dole gobe tafita taji asibiti a duba lafiyar ta.





Mom tana jin anga wata ta fara shirin tafiya wajan boka Nijar dan ƙawar ta da zasu je tare ta dawo jiya dan haka tare zasu tafi.



Yusurah yan zu duk wata damuwar ta ta koma kan Aliyu Haydar gashi ita yanzu zaman Gidan ya ishe ta tana so itama tayi aure.



Gashi bata da wani wanda zatace tana so duk wa inda ke zuwa wajan ta bada aure suke zuwa ba wasu suna zuwane dan su lalata mata rayuwa suke zuwa ita kuma bazata iya barin a lalata mata rayuwa ba kamar yarda yan matan yan zu suke yi suna ganin shine wayewa.



𝐴𝑙𝑙𝑎ℎ 𝑘𝑎 𝑡𝑠𝑎𝑟𝑒 𝑚𝑢 𝑦𝑎𝑛 𝑚𝑎𝑡𝑎 𝑘𝑢𝑚𝑎 𝑗𝑖 𝑡𝑠𝑜𝑟𝑜𝑛 𝐴𝑙𝑙𝑎ℎ 𝑠𝑎𝑏𝑜𝑑𝑎 𝑘𝑎𝑛 𝑘𝑢 𝑑𝑎 𝑖𝑦𝑎𝑦𝑒𝑛 𝑚𝑢 𝑘𝑢𝑘𝑒 𝑏𝑎𝑡𝑎 𝑚𝑎 𝑠𝑢𝑛𝑎 𝑤𝑎𝑛𝑑𝑎 𝑑𝑎𝑔𝑎 𝑏𝑎𝑦𝑎 𝑎𝑢𝑟𝑒𝑛 𝑏𝑎𝑦𝑎 𝑧𝑢𝑤𝑎 𝑘𝑜 𝑖𝑛𝑎 𝑑𝑎𝑛 𝐴𝑙𝑙𝑎ℎ 𝑚𝑢 𝑑𝑖𝑛 𝑔𝑎 𝑟𝑖𝑘𝑒 𝑚𝑢𝑡𝑢𝑚𝑐𝑖𝑛 𝑚𝑢 𝑘𝑎𝑟𝑠ℎ𝑒𝑛 𝑡𝑎 𝑤𝑎𝑛𝑑𝑎 𝑧𝑎𝑘𝑖 𝑏𝑎𝑚𝑎 𝑘𝑎𝑛𝑘𝑖 𝑏𝑎𝑧𝑎𝑖 𝑖𝑦𝑎 𝑎𝑢𝑟𝑒𝑛 𝑘𝑖 𝑏𝑎 𝑠𝑎𝑖 𝑦𝑎 𝑡𝑎𝑓𝑖 𝑦𝑎𝑠𝑎𝑚𝑢 𝑦𝑎𝑟 𝑔𝑖𝑑𝑎𝑛 𝑚𝑢𝑡𝑢𝑚 𝑐𝑖 𝑦𝑎 𝑎𝑢𝑟𝑎 𝑑𝑎𝑛 𝐴𝑙𝑙𝑎ℎ 𝑚𝑢 𝑑𝑖𝑛𝑔𝑎 𝑛𝑢𝑛𝑎 𝑚𝑢 𝑚𝑎𝑡𝑎𝑛𝑒 𝑚𝑢𝑛𝑠𝑎𝑛 𝑚𝑢𝑡𝑢𝑚𝑐𝑖𝑛 𝑘𝑎𝑛𝑚𝑢.





Amira ganin kallon da yake matane yasata ta tashi zata shiga ɗaki Abudul yace haba Amira ba gaisuwa.




Ta tsaya ita bata juyi ita bata cigaba da tafi ba dan wani kalan ciwo kanta ke mata.



Abbi yace Amira ba magana ake maki ba.??



Zata fara magana ke nan ta faɗi tana riƙe da kanta tana am batan Ammi kizo ki duke ni walahi Umma zata kashi ni.



Jin abinda take cewa yasa Abbi yin hamdala harda su Eshan din.



Abbi yace Amira addu'a zakiyi ba wanan surutan ba.



Amira tace walahi Abbi nagaji da wahalan nan ka mai damu wajin Ammin mu da yan uwan mu zan cigaba da zama a nan ba.




Amir ganin halin da ta shiga yasa shi ya taso ya kamata" ya ce Yaya kin manta kece kike ce wa wanan kaddarar muce meya sa bazakiyi haƙuri du ida cinyewa ba nasan Abin da cewo mu maida komai na mu ga Allah kamar kullum yarda muka saba."



Amira ta ƙara fashiwa da kuka ta kama Amir "tana cewa ban manta Amir na gaji da wahalan da mu ke sha a gidan Mahaifinmu an maida mu marasa gata bamuda galihu kana ganin Abbi Bai damu damu ba sai mu kwana mu wuni bamu ciba amma Abbi Bai taɓa tambayan mu ba? Tacigaba dace kana tunanin inda Ammi nan zamu shiga wanan halin.?



Amir yace a'a ki yi haƙuri in sha Allah komai ya kusa zuwa ƙarshi.



Allah sarki idon shi yayi jajur kamar zasuyi aman wuta shina Abudul hakane dan shi baya da karfin zuciya abu kaɗan ke sa shi kuka wata kakar tsanar Ummace ta darsu a zukatan su.


𝑯𝒖𝒎𝒎𝒎 𝒌𝒊𝒏𝒂 𝒈𝒂𝒏𝒊𝒏 𝒃𝒂𝒌𝒆 𝒌𝒊𝒌𝒂 𝒉𝒂𝒊𝒇𝒊 𝒚𝒂𝒓𝒐𝒃𝒂 𝒔𝒂𝒊 𝒌𝒊𝒏𝒂 𝒄𝒖𝒕𝒂𝒓 𝒅𝒂𝒔𝒉𝒊 𝒃𝒂𝒌𝒊

7 / 8