Author : Maman Noorul Hudah Category : African Stories & Novels
iam waiting"
Kallon madubi tayi ta gan duk jikinta a waje
Towel ta jawo ta d'aura sanan ta fito
Karasawa yayi ya kama hanunta yana kallonta daga sama har kasa ga wani kamshi dake tashi a jikinta
Towel din ya janye tayi saurin sungunawa
Yace"get up my Sam"
Cikin jin kunya ta mike,rungumeta yayi yaje dai-dai kunninta
Yace"yau ina son in fara sauke hakkin iyalai na"
Kallonshi tayi zatayi magana ya hade bakinsu
Cire hulan kanta yayi nan kitsonta shiku ya bayyana cire ribbon din yayi jelan sumar ya zubu kallon cikin kwayar idonta yakeyi yana sakin murmushi jefi jefi
Hanunta ya rike yace" waye yayi miki lalli yayi kyau "
Ita ko magana ta kasa yi domin bata taba expecting haka daga gareshi ba domin ai yace be sonta
A hankali ya kwantar da ita ya fara aika mata da sakonin masu wuyar fassara tun tana nokewa batasan sanda ta fara mayar me da martani ba
Sosai ya burkice mata ya fara wasa da na shanunta
Kuka ta fashe dashi tana niman taimako
Cire kayan jikinta yayi ya wurga gefa
Nan fa ya shigeta wanda hakan yasata sakin wani kara
Kuka take amma be tausaya mata ba
Sai ihu yake yana saka mata albarka
Itako sai cewa take wayyo Ku taimakini zai kasheni
Tana kukan zafi yana na dadi sanda ya samu gamsuwa ya koma gefe
Ya rungumeta tana dukanshi a kirji tana kuka
Cikin nishadi yace"
Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
πππππ
JININ JIKINA
πππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.Fπ
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
Dedicated to my fans.
π
Ώ8β£3β£&8β£4β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Cikin nishadi yace"SAM kina jina?"
Tace"urhmmm"
Yace"yi shiru please,SAM ina son ki sani kece rayuwata na dade ina sonki,please ki taimaka kiso ni koda be kai Wanda nike miki ba kinji"
Tace"tun yaushe ka fara sona?"
Yace"tun da kuka zo excursion a abuja a asibiti na kukayi practical kin tuna Wanda ya bige ki har wayarki ya fadi kasa?kina ta masifa wai be tsaya ya baki hakuri ba"
Tace"eh na tuna"
Yace"nine kuma tun ranan kika zama JININ JIKINA"
Tace"hmmm so you are my secret admire ko?"
Yace"ofcourse shiyasa nayi mamaki ranan da kika fara zuwa gidanmu,ina sama na hango ki da ummi a ranan na kara tabbatar ke nawa ne"
Tace"urhmmm yayi kyau"
Yace "kefa kina sona?"
Tace"sosai har yafi naka dan da bana sonka bazan aure ka ba kaima kasan halina iam straight forward"
Murmushin jin dadi yayi yace"nagode my SAM ki fadi komai da kike so zanyi miki"
Tace"ni abu d'aya nike so shine ka taimaka ka nimo min wani mutumi mai suna shamsudeen yusufu"
Yace"what? Me zakiyi me?"
Tace"fansa zan d'auka"
Gabanshine ya fadi yace"a ina zan ganshi kuma me yayi miki?"
Cikin kuka ta bashi labarin komai tace"har sharri yayiwa Abbana akan yayi sata"
Cikin fadiwar gaba domin yanzu ya tabbata mahaifinshi take magana domin ta kira sunan nijal da Aisha"
Katse me tunani tayi da cewa"wallahi sai na rama abinda yayiwa mahaifina koda kuwa zan rasa komai nawa"
Cikin tashin hankali ya tashi ya zauna yama rasa yanayin da yake ji dadi zaiji na kasancewarta yar uwarshi koko bakin ciki zaiji
Kama hanunta yayi yace"SAM pls ki yafewa koma wanene ki hakura tunda mahaifinki yace ya yafe kuma ai da abin ya faru ba haife ki ba please kiyi hakuri"
Tace"zaka taimakamin ko kuwa?"
Yace"SAM shifa fansa da kike gani kamar wuta take in kika kunna shi Kafin ya kona wani ya kona ki,kuma ki yafewa koma waye sai kema Allah ya yafe miki"nasiha yayi ya mata harta amince ta hakura
(Matsalan mutane kenan a yanzu rashin yafiya da kuma d'aukan fansa,meyasa bamu da zuciyar yafiya amma muna son Allah ya yafe mana
Wani ko karamin abu akayi me sai yace sai ya rama kaji ana cewa aini dai -dai nike dakowa kuma ba a min in kyale
Ke waye ko kuma kai waye ne da baza ayi maka ka kyale ba
Shin mun taba zama munyi tunanin karshen Mu ko tayaya zamu mutu wallahi abin kunya ne mutum ya mutu da wani a zuciya
Meyasa bazamu gyra zuciyarmu ba Mu kasance masu yafiya da hakuri ko dan gyra lahiran Mu
Ya kamata muyiwa kanmu fada domin rayuwar mu ba a bakin komai yake ba
Tace"nagode da ka ganar dani kuma zanyi kokarin yafe mashi"
Yace"akwai abinda zan fad'a miki amma ba yau ba"
Tace"OK"
Gani yayi tana cije lips yace"me ke damun ki?"
Tace"zafi kasana"
Yace"muje toh in gasa ki"
Tace"ka d'aukeni bazan iya tafiya ba"
D'aukanta yayi suka je yayi mata wanka
Kwantar da ita yayi ya rufesu da bargo sukayi barci
Washe gari
Da misalin karfe 8:39 Abba ya shigo minna
A falo ya sami ummi tana kallon news cikin kwaciyar hankali
Yace"sannu mara mutunci ke har kin isa ki aurar da yara bada Sanina ba,toh ki gaugauta basu umurnin su sake talakawar yaran nan"
Shareshi ummi tayi ta cigaba da shan tea
Kwace cup din yayi ya wurgar
A fusace ummi ta mike tace"wallahi karka kara gangancin yi min rashin mutunci domin bazan d'auka ba,yara kuma na musu aure kuma babu wanda ya isa ya raba"
Yace"haka kika ce?"
Tace"eh haka nace ai daga yanzu na daina d'aukan rainin wayyo daga wurin ka domin na gaji da hallayenka na son zuciya kuma bazan kara bari kayi wa yarana auren kasuwanci ba dan a baka contract"
Ba tare da yayi magana ba ya Ciro waya yayi dialling noba Amar
Yace"ku zo da talakawan matan Ku ina jira"
Amar dake barci ya tashe samhat tare da kiran Amir a waya ya sanar dashi
Tashin hanifa yayi da zazzabi yayi mata mugun kamu
A gurguje suka shirya da k'yar amaren ke iya tafiya daurewa kawai sukeyi
A mota d'aya suka je
A falo suka tarar da Abba na zazzagewa ummi masifa
Da sallama suka shiga falon Abba ko amsa gaisuwansu beyi ba
Yace"in ni ne ubanku na umurceku da Ku saki wanan kazaman matanku"
Kallon juna Amir da Amar sukayi,sai suka kalli ummi
Ummi tayi murmushi tace"ban yarda wani daga cikin Ku ya sake matar shi duk wanda ya aikata hakan ban yafe mashi ba,Kuma karku manta sanda akace abi uwa kafin uba"
Samhat ko da hanifa sunma rude basu San make faruwa ba
Ganin hanifa ta fara kuka Amir ya rike hanunta yana murzawa
Muryar kairat suka ji tace"sake hanun nan kafin ranka ya b'ace"
Duk suka kalla inda maganar ta fito sanye take cikin pencil jeans da aimless top kamar ba matan aure ba
Karasowa tayi batayi wata-wata ba wankawa hanifa mari
Amir ya d'aga hannu zai rama Abba ya rike me hannu
Ta nuna hanifa da yatsa tace"ke harkin isa in had'a miji dake?"
Cike da mamaki hanifa ta kalle ta tace"mijin ki kuma?"
Hannu ta d'aga zata kara mata mari samhat ta rike
Tace" ke waye zaki zo kina dukan kanwata?"
Kairat tace"zaki sakeni ne ko sai na karar da dangin ki?"
Hanun samhat hanifa ta rike tace"kyalleta ba laifin ta bane"
Gaban Amir hanifa taje ta kalli koyar idonshi tace"wacece ita?"
Shiru yayi,cikin ihu tace"wacece ita nace?"
Cikin inda inda yace"matata ce amm...."
Katseshi hanifa tayi ta hanyar d'aga me hannu tace" ba sai ka ce komai ba"
Zama tayi a kasa ta saki kuka mai cin rai
Samhat ko sai hawaye takeyi
Amar yaje zai lallasheta a fusace ta turashi tace"karka kuskura"
Ummi tace"wai meke faruwa ne?"
Samhat tace"meyasa aka boye mana Amir nada mata?"
Ummi tace"miye a auren me mata"
Juyowa samhat tayi tace"alot kinsan irin abinda abbanmu ya gani a hannun matar mahaifinshi?gaskiya ummi kiyi hakuri ki umurci amir ya saki hanifa"
Ummi tace"what?"
Tace"yes hanifa bazata zauna da mai mata ba koda kuwa son Amir zai kasheta"
Cikin tashin hankali ummi tace"no daughter babu abinda zai faru inshaallah"
Abba yace"Amir zaka saketa ne ko kuwa?"
Cikin b'acin rai Amar yace"Abba you should be ashamed of of yourself gashi sanadiyar abinda ka aikata kai da mahaifiyarka shekaru da suka wuce yana niman affecting future dinmu"
Ummi ta kalleshi tace"me ke faruwa ne?kuma me kuke nufi?"
Yace"ummi da Abba da abban su SAM ubansu d'aya kuma hajiya ce ta aikata duk wani abu da Sam ta fad'a"
Ummi tace"what?"
Samhat tace"kana nufin shine d'an uwa abbanmu?"
Yace"samhat kiyi hakuri amma gaskiyar kenan"
Samhat tace"toh gaskiya bazan iya zama da kai ba dan bazan zauna da d'an mutumin da yaciwa abbana mutunci ba"
Hanifa tashi muje
Mikewa hanifa tayi zasu wuce ummi ta sha gabansu tace"samhat ashe ban isa daku ba meyasa bazaku ji tausayina ku share min hawaye in huce takaicin ba"
Hanifa tace"ummi ki yi hakuri domin alkawari mukayi bazamu yafewa koma waye ba"
Amar da idonshi ya canja kala ya sha gabansu yace"Sam I told mun gama magana"
Tace"ai lokacin bansan kai d'anshi bane"
Hanifa tace"muje anty"
Fita sukayi Amir sai kiran sunan hanifa yakeyi amma taki amsawa
Kallon Abba Amar yayi yace"iam ashamed to call you my father"
Abba ba tare da yayi magana ba ya shige d'aki
Waya ya ciro yayi dialling noba
Ji nayi yace"manga zan turo maka text ka min wani aiki"
Itako kairat dariya ta fashe dashi tace"gomma ka gaugauta sakinsu domin karshen ganinsu da zakayi kenan ko ka saketa ko baka saketa ba zamuyi maganin su"tana gama magana ta bar falon
Tana kaiwa part dinta ta kira salma tace"yanzu suka bar gidan make sure anyi clean job"
Tace"trust me muna ma tare da JB"
Tace"good"
Bangaren ismat da anwar ko
Kuyi hakuri ba light ne
Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans pls share
πππππ
JININ JIKINA
πππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.Fπ
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
Dedicated to MARDY BOUNCE
π
Ώ8β£5β£&8β£6β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Bangaren ismat da anwar ko da asuba ya tashi
Yaje massalaci yana dawowa d'akinta yaje ya ganta tana barcin wahala
A ranshi yace"hmmm samun wuri ai bake ba bacci tunda family ki sukayi sanadiyan rabani da farin cikina"
Karasawa yayi gado ba tare da b'ata lokaci ba ya fara kokarin rabata da rigarta
A firgice ta bude ido ta saukesu akanshi
Wani rawa jikinta ya farayi cikin rawar jiki tace"ka yi hakuri"
Ko kulata beyi ba ya fara romancing dinta a zafafafe
Sanda ya tabbatar ya mata caka caka ya sauka
Kuka take kamar zata shide
Yace"dun ubanki kije kiyi wanka kiyi sallah sanan ki goge jinin da ya b'ata falo tun jiya banson kazanta"
Cikin rawar jiki tace"toh"
Da k'yar ta mike kanta na juyawa ta shige toilet
JB ne zaune salma na zaune a cinyarshi
Salma tace"in badan kai ba da kashe yar iska za ayi"
Yace"hmm wallahi duk wanda yayi kuskuren taba koda kumbanta ne ni da kai na zan hallaka shi so be warned"
Tace"amma wallahi dole in d'au fansa abinda sukayi min mari na fa sukayi"
JB ya shaketa yace"dun uwarki da kiyi kuskuren taba min samhat gomma ki kashe ubanki ya fi miki kwanciyar hankali"
Kasa kwakwaran motsi tayi da k'yar take numfashi
Sanda ya gan ta fara kakarin mutuwa ya tureta
Wani guard dinshi ne ya shigo yace"oga ana niman ka"
Yace"waye shi"
Yace"bamu gan fuskarshi ba amma yace ace Wanda kukayi waya"
Yace"Ku barshi ya shigo"
Bayan minti biyar sai ga wani saurayi ya shigo sanye da rigar sanyi mai hula ya rufe fuskarshi da hulan baka iya ganin fuskarshi"
JB yace"zauna mana"
Zama yayi yace"yanzu miye plan din domin dole yan biyu nan su d'andana kudansu"
JB yace"plan din kenan a sato su"
Yace"nidai kome za ayi kar wanda ya kuskura ya taba lafiyar hanifa"
Jb yace"baka da Matsala,yanzu ma anje sato su domin kairat ta kira"
Hanun suka sha suna yiwa juna murmushi kafin ya bar pent house din jb
Yana fita salma tace"jb amma kasan fa kairat tace"so take ayiwa hanifa alluran hauka da zai sa ta gane kuskurenta miyesa ka had'a hannu dashi"
Jb yayi murmushi yace"kin d'au gaskiya na fad'a me?toh amfani dashi kawai zanyi amma in ta kama zan iya kashe hanifa da yan biyu gabadaya dan in samu masoyiyata"
Tace"no please karka kashe Amar"
Yace"just pray kar wasan yayi zafin da zai bani zab'in kashesu"
Tace"urhmmm"jawota yayi ya fara romancing kamar matanshi
B'angaren su samhat ko suna barin gidan suka fara takawa a titi
Hanifa sai kuka takeyi,samhat na lallashinta
Samhat ne ta lura da tunda suka fito a gidan wani mota ke binsu
Da dabara tace"hanifa ga wasu na binmu da mun shiga wanan lungun mu fara gudu"
Hanifa tace"ok anty ko me zai faru karki saki hannu na"
Samhat tace"babu abinda zai faru"
Suna shan kwana suka fara gudu
Manga da ya lura sun gane suna binsu ne yasa suka gudu gashi motar ba zai shiga lungun ba
Yasa shi fitowa a motar shida yaranshi suka fara binsu a kafa
Hanifa gajiya tayi domin wani zafi take ji a kasar ta dama dauriya kawai sukeyi
Samhat ko tama rude domin da za a tsaga jikinta a lokacin da baza a gan jini ba
Tsayawa hanifa tayi tace"anty kije kawai ni bazan iya gudu ba,ki gudu karsu kamaki,ki kula da kanki "
Samhat tace"please hanifa ki dai d'aure kin ji"
Halbin bindiga suka ji,samhat ta fara jan hanifa
Sai dai fa ko nisa basuyi ba suka ji wani halbin
Ihu samhat tayi ganin hanifa na fadiwa a hankali
Har manga zai halbi samhat yaronshi yace"oga mu gudu kawai yan anguwa sun fara fitowa,kuma alhaji shamsu yace ayi aiki mai kyau"
Guduwa sukayi domin karan bindigan yaja hankali jama'a
Damke hannu samhat hanifa tayi cikin azaba wanda da k'yar take iya magana
Tace"
Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
πππππ
JININ JIKINA
πππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.Fπ
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
Dedicated to MY fans
π
Ώ8β£7β£&8β£8β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Tace"anty karki bar alhaji shamsu ki d'au mana fansa zalluntan mu da yayi,anty ki yafe min mutuwa zanyi"tana magana ne tana shafa fuskar samhat dake hawaye hanifa na saman ciyarta sai jini ke zuba domin a baya suka halbeta
A hankali idanuwan hanifa ke rufewa
Wani kara samhat ta sake da yayi sanadiyar fito da jama'a
Zagayeta sukayi amma babu wanda yayi yunkurin taimaka mata
Ganin babu wanda zai taimaka musu yasa samhat tace"hanifa dan Allah karki mutu ki tausaya min"
Goyata tayi ta fara tafiya wanda da k'yar take yinshi gashi ta gaji
Jinin ne ya b'ata mata kaya,sauke hanifa tayi ta cire gyalen kanta ta d'aure a dai-dai inda aka halbeta
Ta cire na jikin hanifa bayan ta goyata ta d'aure GAM
Tana fitowa bakin hanya ta hango wani asibiti nuratu special clinic
Da gudu ta shiga, a reception ta sauke hanifa tanawa nurses magana amma sunki kulata
Tace"please ku taimakeni"
Nurse tace"ai sai kinje station ki kawo police report"
Cikin kuka samhat tace"I know the rules nima nurse ce amma please Ku shiga da ita kafin na kawo"
Banza da ita sukayi,a haka mai asibitin ta shigo ta same samhat na rokonsu
Tace"meya faru?"
Samhat ta fad'a mata
Tace"a gaskiya bazan amsheta ba ki kaita wani asibiti"
Har kasa samhat ta sunguna tana rokonta tare da taba mata kafa
Tace"wallahi hajiya mu marayu ne zalluntanmu akayi wallahi alhaji shamsu shi yasa aka halbeta ki taimake mu"magana take kamar zararriya domin bata hayyacinta
Jin alhaji shamsu yasa hajiya nuratu kallonta tace"ki tashi ki tafi nace bazan taimaka mata ba"
Kuka samhat ta fashe dashi tace"please ki taimakeni"
Tace"zaki fita ne ko sai na kira securities?"
Jiki ba kwari samhat ta mike ta goya hanifa suka bar asibitin din
Suna fita hajiya nuratu ta shiga office ta ciro waya a jaka ta kira d'anta Habib dake jiranta a gate din hospital dama tare suke
Tace"wata zata fito yanzu da goyo mara lafiya kayi gaggawan d'aukansu ka kaisu gida ko asibitin ka,dan basu taimakon gaggawa,please make it secret and dont involve the police "
Yace"su waye nesu?"
Tace"son we don't have time kayi abinda nace zanyi ma bayani anjima"
Yace"toh"
Suna gama waya ya hango su Samhat na fitowa
Fitowa yayi a mota ya tunkaresu
Yace"lafiya kike yawo da mara lafiya?"ya kare magana dayi mata wani kallo
Samhat tace"sunki taimaka mana kanwata zata mutu ita kadai nike dashi"
Yace"toh shiga mota muje"
A sitin yaja motar sai asibintinshi
Emergency aka shiga da hanifa inda aka fara bata taimakon gaggawa
B'angaren su Amar ko bayan su samhat sun bar gidan sun so binsu
Amma ummi ta hana a cewarta a basu lokaci zata je har gida tayiwa Ammi bayani
Amir ko haka kawai yake tajin fadiwar gaba
Abbane zaune a d'akinshi ya kira manga
Yace"ya angama aikin?"
Yace"eh alhaji duk na halbesu"yayi me karya
Abba yace"zaka gan alert yanzu"
Yana yanke call din yayi murmushi yace"problem sorted yara daga shigowar Ku rayuwata nayi loosing billions"
Ba karamin wahala habib ya sha ba kafin ya ceto rayuwar hanifa sai dai bata farfado ba amma ya tabbatarwa samhat zata farfado zuwa dare
Abu kamar wasa sanda hanifa tayi kwana uku kafin ta farfado
Tana bude ido ta saukesu akan samhat dake rike da hannunta duk ta fita hayyacinta da alamu rabonta da abinci tun randa abin ya faru"
Hanifa tace"
Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
πππππ
JININ JIKINA
πππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.Fπ
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
Dedicated to MY fans
π
Ώ8β£9β£&9β£0β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Hanifa ta kara damke hanunta tace"anty"da k'yar take iya magana
Wani dariya ne ya sub'ucewa samhat me hade da kuka
Rungumeta tayi tace"nagode da kika dawo gare ni Allah nagode ma daka bawa yar uwata JININ JIKINA lafiya"
Hanifa tace"anty samhat ai Allah ba azalumin kowa bane kuma yana sane da halin da muke ciki"
Kafin samhat tayi magana Habib ya shigo yace"ta farfado?"
Cikin jin dadi samhat tace"eh wallahi"
Yace"Ku shirya mu tafi gida domin babu tsaro a nan kema ki samu ki ci abinci da wanka kar yunwa ta miki illa"
Tace"toh"
Taimakawa hanifa sukayi ta mike da k'yar suka tafi da ita
Bangaren su Amar ko suna nan zauzaune a falo hankali tashe
Ummi tace"har yanzu ba labarin su?"
Amar yace"police sun kira wai ba a samesu ba"da k'yar yake magana
Amir ko zaman dirshan yayi a kasa,kairat ko sai cin cigum takeyi
Ammi da tun jiya aka d'aukota birkice musu tayi yanzu ma amar ruwa yasa mata da alluran barci domin jininta nata hawa
Abba ko zama yayi yana karanta jarida
Amar ne ya kalleshi ya zube har kasa ya kama kafarshi yace"Abba ka dubi girman Allah ka fito da yaran nan ka rufa min asiri ka fito dasu please"
Share shi yayi Amir yace"Abba ko ba dan komai ba ka tuna yaran yan uwanka ne"
Ummi tace"in kasan kana dasa hannu a b'atan yaran nan ka fito dasu domin bazan yafe maka ba in gaskiya tayi halinta"
Mikewa yayi ba tare da yayi magana ba ya shige ciki
Yana shiga wayarshi tayi kara daddyn salma ne
Cikin tashin hankali ya d'aga
Dadyn salma yace"ka seta ya'ya naka ko in turo EFCC?"
Yace"komai yayi dai-dai bikin na nan a lokacin da aka sara"
Yace"da yafi maka mutumin banza mutumin wofi"
Yana yankewa alhaji bala ya kira
Abba na d'agawa yace"ka umurci d'anka ya saki samhat d'an na jb na sonta"
Wani miyau Abba ya hadiye mai d'aci zaiyi magana ya katseshi da cewa umurni ne,kuma karka manta na San duk wani dirty