Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

JININ JIKINA Sirrin Tsakaninmu By Maman Noorul Hudah

Author :  Maman Noorul Hudah Category :  African Stories & Novels

Chapter   10 / 13

27K to 30K   out of 36.1K words

work dinka"

Zama Abba yayi ya rike kai yace"toh yanzu ya zanyi?da na sani da banyi gaggawar kashesu ba,amma bari in rainawa yaran nan hankali,toh amma ina mamaki da ba gan gawar su ba"

Bayan Habib ya kaisu samhat gida sunyi wanka sun ci abinci

Hajiya nuratu ne zaune a falo da remote a hannu

Fitowar su samhat ne a d'aki yasa ta kashe tv ta kalleta

Tace"zauna"

Zama samhat tayi tace"ko zaki iya bani labarin ki da dalilin da yasa aka halbi hanifa"

Samhat cikin kuka ta kwashe komai ta fada mata

Murmushi karfin hali hajiya nuratu tayi tace"watoh alhaji shamsu tun yana karami yake mugunta gadon uwarshi yayi,amma yanzu zai gane shayi ruwa ne"

Tace"toh yanzu ya kike so ayi?"

Samhat tace"so nike in gan ya wulakanta ina son ya d'and'ana kadan daga cikin azabar da ya d'and'anawa Abba na da kuma innocent sister na har ga Allah na so yafe me da na gane shine mahaifin JININ JIKINA mijina amma tunda shi besan mutunci ba har yayi yunkurin kashe min yar uwa toh zai sha mamaki"

Murmushi jin dadi hajiya nuratu tayi ta kalli hanifa tace"kefa"

Hanifa dake fama da jikinta tace" ina tare da anty na"

Tace"amma na fahimci dukkanin Ku na son mijinta toh baku gani soyyayya zai zama weakness din Ku"

Samhat tace"rabuwa da Amar ya zama dole nasan zai iya rasa rayuwarshi amma dole ne domin bazan zauna da d'an makiyin Abba na ba"

Hanifa tace"a ajiye maganar soyyaya a gefe,domin dole ne ya gane kuskurenshi"

Hajiya tace"hmmm ina tare da Ku domin na dade ina niman hanyar da zan rama abinda yayi min,shi ya kashemin miji da su partners ne shine yayi shooting shi ya kwace company hajiya hindatu kawata ce tare mukayi karatu amma sai Allah ya had'ata da azzalumin miji,kiran mijina yayi wani daji akan zai nuname wani fili da zasuyi wani project shine ya nuname bindiga tare da bashi wani takardu yayi signing,mijina yayi signing yana gamawa ya halbeshi sai dai abinda be sani ba driver Abban Habib yayi video komai kafin shima akashe shi
Sai bayan rasuwar da wasu watanin muka sinci wayar a mota ina kunnawa na ga videon kuma ya kwace duk wani company shi,na so sharia dashi amma sai naji tsoro domin shamsu nada manya a gomnati kuma yin hakan na nufin sa rayuwata da habib a hatsari,amma yanzu zamu buga wasan"

Samhat tace"kwalon zaki bani"

Tayi murmushi tace"Ku huta nan da sati biyu komai zaiyi ready domin yanzu an d'au kun mutu ne,hajara mai aikin gidan mutimiya ta ce, kuma yanzu zanje inyiwa hajiya nuratu jaje,kin San shamsu da mijina aminai ne shiyasa ya amince dashi amma yaci amanar shi"

Samhat tace"sai kin dawo"

B'angaren su Abba ko

Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share

πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
JININ JIKINA
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

Dedicated to MY fans

πŸ…Ώ9⃣1⃣&9⃣2⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Bangaren su Abba ko su Amar na zaune cikin tashin hankali ya fito

Kallon su Amar yayi yace"nasan idan suke"

Mikewa Sukayi Amar yace"kayiwa Allah ka fito dasu kuma inshaallah zamuyi duk abinda kake so"

Murmushi samun nasara Abba yayi yace"on one condition "

Amar yace"anything but make sure suna cikin koshin lafiya"

Ko kunya beji ba yace"sakin su zakuyi duka"

Ammi da fitowarta kenan ta zube gabanshi tace"dan Allah dun annabi kayi hakuri ka jikan marayu ka tuna yaran d'an uwanka ne,ni kuma nayi maka alkawari da sun dawo zamu bar garin nan"

Yace"kema ki sa d'an ki ya sake ismat domin ba class dinta bane"

Tace"angama"

Amar ne ya d'agata yace "har abada Ammi ke ba wanda za a wulakanta bane a gabana"

Ammi cikin kuka tace"in kana son ganin farin cikina ka sake su a dawo min da yara na"

Yace"Ammi karki damu"

Amir zaiyi magana Ammi tace"ban taba tunanin haka daga gare ka ba meyasa ka boyewa auta kana da mata? Wallahi da nasan abinda zai faru kenan da ban baku auren yarana ba marayun Allah"

Ummi ta kalli Abba tace"na dade da Sanin kai mugu ne amma ban taba tunanin ya kai ga ka sace ya'yan marigayi kanin ka saboda wata bukata ka ba"

Amir yace"wallahi ka gode Allah kai mahaifina ne da sai nayi shari'a da kai"

Shidai ko a jikin shi,sai ma wani nishadi da yakeyi domin yasan Amar zaiyi abinda yake so"

Amar yace"toh ka bamu proof da zai nuna mana suna lafiya"

Waya ya Ciro yayi dialling noba yace"in Baku jini ba nan da kwana uku Ku kashe yaran"

Wanda aka kira ya amsa da toh

Hajiya nuratu ne ta shigo da sallama

Ummi ko amsawa ta kasa yi tayi tagumi tayi shiru

Kairat tace"Abba inma baka kashesu ba ni zan kashe wanan yar iska hanifa take ko waye"

Tana magana tana tafiya domin call din jb ya shigo

Tana fita ta d'aga wayar yace"mu hadu a pent house dina"

Tace"toh"

Jb ne zaune da salma sai wanan saurayin

Jb ya shake salma yace"dun ubanki ina kika kaimin ita?"

Tace"wallahi bani na sace ta ba"

Shigowar kairat ne ya sashi sakin salma

Shiko saurayin ya mike ya shake kairat yace"ina kika kaita"

Tureshi tayi har hulan kanshi ya cire fuskarshi ya bayyana

Hmmm wazan gani?anwar ne

tace"how dare you touch me kai dan talakawa"

Mikewa yayi ya kara shakota yace"wallahi in wani Abu ya same hanifa sai kinyi dana sanin zuwanki duniya"

Jb yace"Ku zauna mu Sara ya komai zai kasance"

Kairat tace"aikin bazan mu zauna muna zargin juna mu bayan Abba ne ya sace su to make our work easy yanzu ya bada condition su sakesu ko yasa a kashe su"

Jb yayi dariya yace"wow ashe sokon nada brain"

Tace"ai kasan zai iyayin komai saboda kudi"

Dariya sukayi harda tafawa

Anwar na barin wajen gida yaje direct

A kasa ya samu ismat tayi tagumi tana ganin shi jikinta ya fara rawa

Zama yayi ya aza kafa d'aya akan d'aya

Jiki na rawa ta tashi ta d'auko me ruwa a fridge da drinks ta runsuna

Cikin inda inda tace"yaya please kayiwa Allah ka yafe min abinda nayima ka bari mu zauna lafiya kamar ko wasu ma'aurata"

Kallon sama da kasa yayi mata kafin ya shureta da kafa

Yace"bake kika min laifi ba iyayen ki ne kuma kowa sai ya d'and'ana abin da yayi min domin sai na rama,I want revenge"

Mikewa tayi ta kama kafanshi tana kuka tace"no my anwar don't do this taking revenge is wrong ka barwa Allah komai shi yasan dalilin da yasa baka auri hanifa ba ka yarda da kaddara"

Matse bakinta yayi da karfi yace"in ba matata bace matar waye ne?kina nufin matar wanan wawan ne?"

Ciikin jin azaba tace" ba haka nike nufi ba,ka dubi girma Allah ka rufaamin asiri in kasan farkon rigima baka San karshen shi ba please my love let start afresh"

Yace"no I won't rest until I get the revenge that I want,and let me make this clear I will get my hanifa back"

Dafa zuciyarta tayi zaiyi magana ta hade bakinsu tana hawaye

Tureta yayi ta fadi ya nuna ta da yatsa yace"I will have sex on my own will baki da say a relationship din nan"yana gama magana ya wuceta

Kuka ta fashe dashi kamar zata shide

Sai cewa"why? my Anwar listen to me before is too late"

Bayan sati d'aya babu inda Amar da Amir basuyi ba akan Abba ya basu proof kafin su amince ganin bashi da niya ga Ammi tasa dole sai yayi mata alkawari

Hakan yasa ya amince da auren salma nan da sati d'aya amma bazai sake samhat ba sai bayan auren

Amir ko shi yama rasa meke me dadi,kairat ma kwata-kwata ta rasa gane kanshi

Ana gobe d'aurin auren Amar da salma duk labari ya cika gari ana ta nunawa a gidanje tv radios

Amir ne zaune da Amar suna magana

Amir yace"bro kana ganin su samhat na raye kuwa?"

Amar yace"yes SAM na lafiya domin ko ciwo SAM keyi ina ji a jikina but the only thing hankalinta ba a kwance bane kuma duk dare sai tayi kuka"

Amir yace"ni zuciyata na cike da fargaba amma kana ganin zasu fahimce mu in mun sake su"

Amar yace"muna yi ne saboda lafiyarsu kuma ko babu komai tsakanin mu ai kanne mu ne"

Ya kare magana da kallon hoton samhat dake side bed dinshi Wanda ita bata Masan sanda ya d'auketa ba

Yana hawaye yace"my SAM I miss you like crazy please come back to me,I can live without you kece JININ JIKINA"

Rungumeshi Amir yayi yana lallashin shi

Amar ya mike yaje fridge ya Ciro BOBO yace"my SAM kin sha kuwa yau?bari zan baki ki sha please ki bude baki"kuka ya fashe dashi ya zauna a kasa yace"Amir you are my twins right?but akwai abinda na boye maka na dade ina son SAM tun a abuja hakan yasa nayi ta bibiyarta i like so many things about her,she is crazy and lifely,duk da tana da damuwa da wuya ka ganta cikin damuwa she is always smilling

Murmushi Amir yayi domin ya fuskanci baya hayyacin shi yace

Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fan
Pls share

πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
JININ JIKINA
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

Dedicated to MY fans

πŸ…Ώ9⃣3⃣&9⃣4⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"karka damu inshaallah zasu dawo"

Hayyaniya suka ji a falon kasa

Sai suka sauko da wuri

Ganin kairat sukayi tana cin mutunci ummi harta tura Ammi ta fadi a sume domin dama ba lafiya

Amir na zuwa ya wanka mata mari

Yace"ke har kin isa ki taba min lafiyar uwa tunda aka auramin ke ban taba shiga hakkin ki ba koda bana sonki ina kula dake da ya'ta ummita amma a ce ki rasa Wanda zaki wulakanta sai uwata?me tayi miki?"

Kairat tace"ai ita ce munafuka ita ta had'a Ku da mayun yaran nan"

Yace"mahaifiyata kike kira da munafuka?"

Tace"eh din an kirata din"

Marin ya kara mata yace"kije na sakeki saki d'aya"

Muryar Abba suka ji yace"mayar da ita kafin ranka ya b'ace,ko in kira ince a kashe hanifa"

Amar ko wajen Ammi yaje ummi na kokarin bata taimakon gaggawa

Tafi suka ji daga bayansu

Kowa ya juya samhat ne cikin bakin jallabiya mai sadan gaske da maroon takalmi da jakanshi tayi rolling d'an kwalin jallabiyan,sai bakin madubi

Ga make up anyi musu ita da hanifa dake cikin atamfa dinkin gown ya zauna jikinta sai tayi rolling babban galle duk sunyi sabon design

Da gudu Amar ya mike yaje ya rungumeta

Shima Amir haka ya rungume hanifa

Ture Amar samhat tayi gefe ta kalli Abba da keyi musu kallon mamaki

Tace"surprise! Surprise!! Surprise!! Nasan you are under the illusion na mun mutu but don't be surprise cause yaran da ka bawa aiki sunyi fuck up,sun dai yi nasaran halbin my hanifa sai dai kash Allah ya rayata,kuma sun fadi sunan ka munji"

Zama tayi ta ajiye back a table tayi crossing legs tace"nasan kai ka fara wasan da dadewa toh ni yanzu ref ya hura wusir"

Amir ya kama hanun hanifa kwacewa tayi tace"don't touch me I hate you"

Ummi ne ta fito a d'akin da aka kai Ammi tace"samhat kene?"

Samhat data sa bakin glass ba a ganin idonta tace"eh nine"

Ummi tace"Allah nagode ma"

Abba yace"ke har kin isa ki ce zaki buga wasa dani"

Samhat tayi murmushi tace"yanzu kuwa zanyi ma bayani inda wasan zai kasance"

Amar ne ya zo zaija hanunta ta kwace

Tace"ni bana zo bane a matsayin matan ka zuwa nayi inyi taking revenge akan baban ka"

Yace"SAM but I thought we are through with this issue?"

Tace"at first we are, but after your father attempt to murder my kid sis i change my mind"

Kairat zatayi magana

Hanifa tace"stay within your limit"

Tace" how dare you"

Samhat tayi murmushi tace"hani kyaleta karamar kwaro ne bari muyi da ubangidan ta almajirin babanta"

Samhat ta kalli Abba tace"my dear father in law ina son ka kira abban salma ka fada me Amar ya fasa auren"

Yace"what "

Shagwab'e fuska tayi tace"yes father in law"

Yace"bazai faru ba"

Tashi tayi taje fridge ta ciro juice da cup ta zuba ta sha

Tace"yanzu kuwa nikeso domin ni bazan had'a miji da jaka ba"

D'aga hannu yayi zai kai mata mari ta rike

Tace"don't try that oh you end up regretting for the rest of your life,hanifa nuna me videon kashe baban Habib da yayi in be gamsu ba ki nuname nashi da karuwarshi deborah suna hutawa,in be gamsu ba ki nuname na kona orphanage da yayi inda marayu da yawa suka rasa rayuwarsu dan kawai yayiwa alhaji sani sharri Wanda yanzu shekaran shi biyar a prison"

Ummi dai mamaki ya kamata baki sake take kallonsu da Abba da be isheta kallo ba

Hanifa ta bude jaka ta Ciro tab ta nuname

Zufa ne ya karyo me cikin tashin hankali yace"what do you want?"

Tace"make the phone call before we discuss,and don't you dare act smart with me domin one phone zaka gan videon a media "

Jikina rawa ya Ciro waya ya kira dadyn salma yace"anyi cancelling auren"

Salma da ake shirin zuwa kumbo sumewa tayi

Bayan ya gama wayar samhat ta zauna ta baje a kujera tace"ina so ka kai kanka station"

Yace"what?"

Tace"yes kayi confessing crimes dinka"

Kafin yayi magana Amar ya sungumi samhat ya kaita part dinshi ya rufe kofa

Cire madubin fuskarta yayi ya kalli kwayar idonta yace"what do you mean"

Tace"bangane ba"

Yace"Ashe ba mun gama magana ba SAM meyasa baki jin magana ne?meyasa baki tunani na kafin ki aikata abu?kin San halin dana shiga kuwa na rashinki?please Sam stop it before it too late my dad can go to any length to destroy someone balle da yaki JININ ki please stop this"

Zatayi magana ya rungumeta yace"don't let the fire of revenge consume you"

Tana son yin magana yace"no don't say anything my blood"

Romancing dinta ya fara yi tun tana ki har ta fara biye mishi

Can kome ta tuna sai ta tureshi tace"malam don't ever make the mistake of torching me,ni dama zaka bani takardata da ya fimin"

Kallonta yayi da mamaki yace"SAM yaushe kika canja?"

Tace"ni dama haka nike Kaine baka San ni ba"

Zaiyi magana ta d'aga me hanun da mamaki ya kalleta yace"SAM is that you "

Barin d'akin tayi ba tare da tayi magana ba

Saukowa tayi ta gan Amir yayi tagumi alamun hanifa tayi me rashin mutunci

Murmushi tayi ta kalli Abba tare da juya cup din hanunta tace"na baka nan da sati d'aya ko ka sha mamaki"

Ummi tace"Ashe samhat ban isa dake ba ki barshi da allah shi yafi"

Samhat tace"ummi ki yi hakuri amma sai na rama"

Ummi tace"shifa ramuwar nan akwai had'ari tattare dashi"

Shiko Amar ganin samhat bazata saurareshi ba yasa shi zuwa d'akin da Ammi take yasa hajara ta taimaka me suka bi kofar baya dan beson ta gan abinda samhat keyi zai iya ta mata da hankali

Sai dai fa abinda ke bashi mamaki anwar bezo ya duba maman shi ba ko so d'aya

D'akin baki samhat da hanifa suka shiga dan hutawa

Abba ko d'aki ya shiga ya zauna yace"kafin ki tarwasa ni zan kashe ki"

Kiran hajiya nuratu sukayi suka sanar da ita abinda ake ciki

Tace"aikinsu yayi kyau"

Cikin dare samhat kasa barci tayi sai juye juye take tana tunanin mijinta

Hawaye ta ji yana bin kuncinta,tace"ka gafarceni ni mijina"

Hanifa ma hakane sai dai ita haushin Amir takeji

Ga zazzabin dake damunta

Ganin barci ba zai d'auketa ba yasa ta mikewa ta tsaya gaban window

Tana tuno rayuwar da sukayi da iyayenta da irin wahala da abbansu ya sha tana hawaye

Shima Amar hakane a nashi bangaren a bakin window ya tsaya yana tunanin wanan hali irin na samhat na rashin yafiya

Yace"why don't you understand my wife ya kamata ki gane zaki saka rayuwar ki a hatsari"

Kallon hanifa tayi dake barcin wahala ta zo ta rufeta da bargo tayi kissing dinta ta kwanta

Amir ko ko rintsawa beyi ba saboda damuwar halin da hanifa ke ciki

Cikin sati biyu kacal su samhat suka fara destroying Abba domin hajiya nuratu tasa an kona company Abba kuma sun sace me takardun a office masu muhimmanci

Wanda a yanzu gomnati na binciken Abba

Har gidan radio su samhat sukaje Dan akan Abba na zalluntan su akansu talkawane kuma ya'yan yan uwanshi

Hakan yasa duk masu ganin Abba da mutunci suka fara gudunshi

Sosai hankalin shi ya tashi

Amar ko abin ya fara kaishi bango

Anwar ne zaune yana waya da jb yace"yau ya kamata a sato su ni zan gudu da hanifa"besan ismat na jinshi ba

A hankali ta bar gidan dan zuwa fad'awa samhat sai dai fa samhat bata nan sai hanifa kuma bata jin dadi

Samhat da tana cikin gidan amma ta tafi part din Amar dan rage kewarshi a zaton ta baya nan

Kawai sai taji ya jawota ya rungume ya fara aika mata da sakonin masu wuya fassara

Bata hanashi ba sai ma rungumeshi da tayi domin taji kewarshi

Abba ko already yayi tempering da motar samhat as in an b'ata birki

Da ismat ta gan halin da hanifa ke ciki kuma sai amai take yasa ta kira Amir yace"ta sameshi a office suyi magana"

Mikewa tayi,tace"bari inje in sanar dashi kafin a sace min kanwa"

Da gudu ta bar gidan a harabar gidan ta gan motar samhat bude da key a ciki

Ba tare da tunanin komai ba ta Shiga

Ummi ko shiga d'akin hanifa tayi ta ganta kwance tana fama

Tace"hanya auta ba ciki ne dake ba?"

Da k'yar ta amsa tace"eh ummi anty samhat ta min gwaji tace akwai na wata d'aya"

Ummi ta d'aga hannu tace"alhamdulillah yanzu ai ke bari saboda abinda ke cikin ki bari inje in miki girki"

Ummi na fita ko minti biyar bata kaiba wani ya shigo d'akin

Fuskarshi a rufe ya danne hanifa yayi mata allura

Ya gudu

Bayan Amar ya samu natsuwa ya

Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share

πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
JININ JIKINA
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

Dedicated to MY fans

πŸ…Ώ9⃣5⃣&9⃣6⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Ya kalli samhat dake lumshe ido yace"my SAM yaushe kika canja?"

Murmushi tayi tace"ai damani haka nike"

Yace"no SAM meyasa baki jin maganata ko baki dubi auren dake tsakanin mu ba ai naci darajan kasancewana yaya a gare ki"

Ihun hanifa da suka jine ya hana samhat magana a rude ta mike ta saka dogon rigarta shima haka

Suka fita da gudu

Ganinta sukayi kwance cikin jini tana ihu

Cikin tashin hankali samhat ta karasa inda take tana tambayarta

Bata iya magana sai nuna kofa da takeyi

Ummi tace"muje asibiti"

D'aukanta Amar yayi ya tafi da gudu

Asibitin shi direct sukaje,ba tare da b'ata lokaci ba ummi ta shiga emergency da ita kasancewarta gynaecologist

Ta dade kafin ta ceto rayuwar hanifa amma ta fita hayyacinta

Fitowa ummi tayi ta kalli Amar tace"ka kira Amir ya kamata yasan halin da ake ciki"

Waya ya Ciro ya kira Amir ya sanar dashi

Yace"what?gani nan zuwa"

A office din Amar

10 / 13