Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

JININ JIKINA Sirrin Tsakaninmu By Maman Noorul Hudah

Author :  Maman Noorul Hudah Category :  African Stories & Novels

Chapter   1 / 13

1 to 3K   out of 36.1K words

ο»ΏπŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ JININ JIKINA
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

Wanan labarin kagagen labarine banyi shi dan cin zarafin kowa ba in yazo dai-dai da naki kiyi hakuri

Note ban yarda wani ko wata ya canjamin labari ko ta wata tsiga ba ko kuma min editing akara abinda bani na rubuta ba in haka ta faru Allah ya isa ban yafe ba.

Please na roke duk wani wanda yake da interest a wanan littafi ya fara bibiyata tun yanzu bana son sai nayi nisa afara tambaya daga farko wallahi bana son daga farkon nan gomma ka tambaye ni daga farko gomma a ce in yi typing page 10 please Ku taimaka

Dedicated to ANTY SHAMSIYYA

πŸ…Ώ1⃣&2⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Minna

Tunga goro chanchaga

Wata farar kyakyawar budurwa na hango da bazata wuce shekara ashirin ba

Rike take da mpj5 Wanda yake hade da torchlight ta kunna waka sai rawa take

A hankali mutane suka fara zageyeta suna kallonta wata budurwa ce ta zo da gudu

tace"anty samhat bazaki bari ba ai in yaya anwar ya kamaki zaki ji jiki"

Murmushi tayi ta rage volume din mp din tace"hanifa shareshi kawai ni babu wanda ya isa ya hanani jin dadin rayuwata yau lahadi kuma baza a bari mutum ya wala ba?gaskiya da sake"ta kare magana da jan hanun hanifa

Kwacewa hanifa tayi tace"rufamin asiri har yanzu ban manta dukan da yayi min jiya ba"

Tace"toh tsaya ki sha kallo dan nikan rawa zanyi"rawa take duk ta hade zufa sai ihun sunanta yan anguwan keyi ana samhat yar rawa itako sai washe baki take

Can sai ga wani saurayi ya fara karasowa inda suke da Sauri hanifa na ganin shi tace"lah ga yaya nan zuwa nidai nayi nan"tana gudu tana cewa ke bazaki gudu ba?"

Kowa ya watse amma banda samhat da ta cigaba da rawarta

Hakan ba karamin b'ata ranshi yayi ba

Yana karasowa ya fara kokarin cire belt din wandon shi

Itako rawa take tana satar kallonshi da gefen ido

Tana ganin ya ciro belt har ya d'aga hannu zai zuba mata

Ai sai tayi tsalle ta kankameshi gam ko kwakwaran motsi be iyawa

Kokarin raba jikinta yake da nashi amma ya kasa balle ma ya zane ta wani juyi yayi ai sai suka zube kasa

Dariya yaran dake boye suna kallon su sukayi

Itako hanifa wani yawu ta hadiye me daci gaske domin tasan yau samhat tasa ta a Matsala

Itako samhat kwance take a saman jikin shi da sauri ta mike kafin yayi nasaran kamata

Tana mikewa ta kyakyale da dariya

Da haushi ya tashi zai bita da sauri ta d'auke mp dinta ta ruga tana dariya

Cikin jin haushi yace"........


Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ JININ JIKINA
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

Wanan page din nakune yan ONLINE WRITERS GROUP

πŸ…Ώ3⃣&4⃣

Cikin jin haushi yace"ai zaki dawo gida samhat yau sai na koya miki hankali"

Dariya tayi tana me gwalo tace"kai kasa ni,hello hy bye bye"

Kokarin binta yayi ta ruga a guje a lungun da hanifa ke buya ta shige

Hanifa na ganinta Sai ta fashe da kuka tace"gaskiya kina sani a matsala samhat yau babu abinda zai hana yaya ya duke ni"

Dariya samhat tayi tace"shine kike kuka haka share kawai hello hy bye bye"

Toh fans an gama da oil oil yanzu kuma mun dawo hello hy bye bye🀣

Cikin kuka hanifa tace"kullum haka kike cewa"da anyi magana Sai ki ce hello hy bye bye gashi dukan da ya min jiya har yanzu bayana na min ciwo"

Tace"ke dan Allah share,ni yar iska ce zan bari ya dukeni? Ai kece wawiya da kike bari yake zane ki kamar yar cikin shi nifa da ya kawo hari nike tarewa ta hanyar kankameshi Sai ya kasa kwakwaran motsi ko kuma mu fadi tare"

Hanifa tace"ni dai bazan iya ba kunya nikeji"

Samhat tace"toh miye ba yaya mun bane,kin gan yau ma ba ganina zaiyi ba balle ya dukeni domin UK bello zani musical concert nima in nuna nawa baiwar ta rawa da waka su M sheriff zasu zo hello hy bye bye"

Hanifa tace"karfe nawa za a fara nima ina son inje ai"

Samhat tace"hello hy bye bye karfe 8pm "

Hanifa tace"ni dai bazan je ba dare ne ina tsoron yaya anwar"

Tsaki tayi tace"hello hy bye bye ke dai muje kawai abinda za a ayi mu koma gida mu bashi hakuri da dare in ya fita kin San baya dawowa da wuri sai muje a boye kafin a CE karfe goma mun dawo gida ai kin gan bezai sani ba hello hy bye bye."

Hanifa tace"ah'a wallahi ban zuwa"

Haka fa samhat ta cigaba da zuga hanifa harta yarda zata bita UK bello art theater yin waka

Zama samhat tayi a wani dakali tace"hmm hello hy bye bye,hanifa kin ji abdul wai sona yake"

Hanifa tace"toh me zai hana ki so shi ai ya kai matsayin da zaki so shi"

Wani mumunan kallo ta jefa hanifa dashi tace"hello hy bye bye lallai hanifa kin cuceni ni kike cewa in so Abdul Allah ya kiyaye Abdul is not my type "

Hanifa tace"madam hello hy bye bye toh fada min waye type dinki"

Gyra zama tayi tace"ni ina son namiji fari Sol kamar ni as in handsome man when I said handsome i mean first class kyau ya kasance miskili me ji da kanshi Wanda baya son hayaniya me ji da kudi da dangi Wanda zai kasance JININ JIKINA ya kasance da jinina yake rayuwa, baya son yawan surutu tunda ni ina da surutu hmmm hello hy bye bye"

Hanifa tace"stop dreaming cause kullum in kina fadamin sai in gan kamar babu mutum da za a samu da irin abubuwan nan don't you think you are asking for two much?"

Tace"...


Mu hadu a next page


Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ JININ JIKINA
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

Dedicated to my family

πŸ…Ώ5⃣&6⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace"no dear iam not asking for too much is a wish kuma inshaallah Allah zai cikamin burina,ina ji a jikina na kusan haduwa da JININ jikina ,hello hy bye bye "

Tsaki hanifa tayi tace"waike baki magana ne sai kin ce hello hy bye bye Allah yasa dai baki fadin haka in kina sallah cikin karatu baki cewa hello hy bye bye"

Tace"ke me kika maiyardani? Ai nasan ba a wasa da sallah ni dai kawai matan birgeni take a film din forbidden love da anyi abu sai tace hello hy bye bye"

Hanifa ta mike tace"ke kika sani nidai na tafi gida kafin yaya ya kara jin haushina"

Samhat tace"toh ya zaki UK? Ko kuwa?"

Tace"zani mana in yaya bazai gane ba"

Tace"good toh muje gida yunwa nikeji wallahi"

Hanyar gida suka kama hanifa sai masifa take Wanda kwata-kwata ba jinta samhat keyi ba

Sai cewa take ba dole ki ji yunwa ba mutum in ya kama rawa kamar mahaukaci

Bangaren yaya anwar ko yana komawa gida ya tarar da Ammi tana girki a kicin

Cikin b'acin rai yace"Ammi wallahi bangan abinda zai hanani casa samhat yau ba a nan gidan

Tace"me tayi kuma?"

Labarin komai ya bata ga,mamakim shi sai ya gan tayi tsaki ta hau shi da fada tace"ai kai ka jawo da baka bita ba ai bazata kada ka ba yanzu ka wani zo kana wani hade giran sama dana kasa kana niman cin zalinta"

Yace"Ammi kefa kike d'aurewa samhat gidin take abinda takeso shiyasa bata kallon kowa da mutunci"

Ba tare data kulashi ba ta kwaco kudi a zani ta mika me

Yace"me zanyi dashi?"

Tace"bobo zaka siyowa samhat domin nasan duk inda take yanzu tana jin yunwa gashi ban gama girki ba ka siyo guda hudu tayi manaji kafin abincin ya nuna"

Kallonta yayi cikin takaici yace"Ammi meyasa kike b'ata samhat ne haka eh?jibi fa inda kike nuna musu banbanci kwata kwata baki nunawa hanifa irin son nan ko kadan"

Ran b'ace Ammi tace".....

Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share

πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ JININ JIKINA
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

Dedicated to my best friend anty Rabi tabbas ki kasance kamar yar'uwa a gareni har wasu suna ganin mu yan biyu ne saboda irin kamar da mukayi Allah ya barmu tare

πŸ…Ώ7⃣&8⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Rai b'ace Ammi tace"toh ubana rufeni da duka ita hanifa ce maka tayi zata sha bobo ai samhat aka sani da shan bobo ko cikin dare domin in bata sha ba bata barci ai lalura ce kuma hanifa bata dashi toh sai in siya mata a'ah wallahi ban siya kai me sonta sai kaje ka siya mata,oh kana son ita hanifan kake zaneta"

Yace"kedai Ammi baki son gaskiya yaushe hanifan tace" bata shan bobo eh?nidai babu inda zani in samhat din ta dawo taje da kanta"

Ammi tace"ban isa ba kenan in aike ka ko?"

Yace"ammi ai kin isa amma ai samhat kanwata ne be kamata ana Aikena in siyo mata abu ba"

Tace"toh bari inje da kaina tunda kaki zuwa"

Yace"toh kawo ko kulashi batayi ba ta wucewarta

Tana fita yaji muryar samhat suna shigowa

B'oyewa yayi a bayan kicin

Ya ji tace"alhamdulillah bakin mugun baya nan bari in baje"

Hanifa tace"kedai baki ji nidai ba ruwana daya dawo zan bashi hakuri

Tace"Allah ya kiyaye in bashi hakuri ubana ne shi?"

Belt ya ciro ya fito daga inda yake boye batare da b'ata lokaci ba ya watsa mata shi a jiki

Wani ihu ta sake ta fara birgima a kasa

Itako hanifa zubewa tayi tace"ka dubi girman Allah kayi hakuri"

Kallonta yayi yace"ai ban dake daga yau ni na daina dukanki tunda babbanci ake nuna miki"

Cigaba yayi da zane samhat

Shigowar Ammi ne yasa shi guduwa

Da matukan b'acin rai ta karasa inda samhat ke kwance tayi limis

Tace"

Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
JININ JIKINA
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

Dedicated to my lovely kid sister Dinahtu and Gladys

πŸ…Ώ9⃣&1⃣0⃣

Bimillahir Rahmanir Rahim

Tace"me kika me ya miki wanan dukan?'

Ganin ammi yasa ta kara d'aga muryar cikin kuka tace"hello hy bye bye,haka kawai ya kamani yana ta dukana banyi me komai ba"

Ammi tace"ai nasan Anwar da mugunta rabu dashi zan rama miki"

Goge hawaye tayi tace"Ammi BoBo"

Ammi tace"ai gashi dama shi naje siyowa"

Budewa tayi ta fara sha ko minti biyu bata kai ba ta shanye ta kara d'aukan wani

Hanifa ko kallonta take tana girgiza kai Ammi tace"ke bari kallonta karta shake"

Sai a lokacin samhat ta kalleta tace"zaki sha ne?"

Hanifa tace"wane ni ai wanan Sai Ku manya"ta kare magana tana kallon ammi dake hararanta

Yaya anwar ne ya shigo da viju milk yace"hanifa zo oh ki amsa ai yanzu nima zan fara siya miki"

Wani tsalle tayi tana murna

Ammi tace"ai na kwana biyu ne zai daina"

Samhat dai bata ce komai ba tana gama shan na hannunta Wanda shine na hudu ta wurga goran dai-dai inda anwar ke tsaye

Da sauri ya tunkarota,da gudu ta mike ta boye bayan ammi tace"ammi hello hy bye bye"

Kwafa yayi yace"bar ganin kina gaban ammi zan zane kine"

Hanifa ko sai dariya takeyi tana shan viju

Da misalin karfe 7:30 ammi ne da su samhat zaune a tsakar gida suna hira

Samhat tace"ammi na tuna so nike inje bakin titi inyi photocopy takarduna kinsan gobe zan fita niman aiki hello hy by....."

Ammi tace"wallahi karki karasa in kika karasa zamu b'ata wanan wani irin jaraba ce babu salati a bakin ki sai wanan matsifa"

Rufe bakinta tayi da tafikan hanunta

Tace"yi hakuri Ammi na hello hy b...."sai kuma tayi shiru

Ammi tace"ai ya zama JININ JIKI Allah ya kyauta"

Samhat tace"ammi inje?"

Ammi tace"a'ah ki bari gobe"

Tace"ammi wani irin gobe kuma nida zan fita niman aiki da wuri ina zan tsaya layin yin photocopy "

Ammi tace"ki je amma dan Allah samhat karki dade"

Tace"ai ba dadewa ma zanyi ba hanifa nema zata raka ni"

Kafin ammi tayi magana Anwar ya fito a d'akin shi

Yace"ina dai fatan ba musical concert zaki ba?domin wallahi in na samu labarin kin je UK wallahi sai na mugun b'ata miki rai"

Ammi tace"nima banson ki je ki dade bana ma son kije wani wuri daban"

Tace"bazan dade ba ammi bari ma inyi wanka in shirya"

Anwar yace"nan da titi shine sai kin yi wanka?"

Tace"ai ba kowa bane kazami kamar su O A"

Takalmin kafanshi ya cire zai halbeta ta ruga da gudu"

Wanka tayi ta shirya cikin gown ja ta shafa hoda da lipgloss ta bala'in yin kyau

Ta fita a lokacin ammi na sallah ko takan hanifa bata bi ba dan tama San ba zuwa zatayi ba

UK bello


Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
JININ JIKINA
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah


🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

Dedicated to my cute handsome brothers Reuben and Samuel

πŸ…Ώ1⃣1⃣&1⃣2⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Uk bello art theater hall din cike yake da dubin jama'a mawaka irinsu m sheriff da nura m inuwa su naziru Ahmed duk wani babban mawaki ya hallaci concert din

Ba tare da b'ata lokaci aka fara gudanan da abin da ya tara jama'a

D'aya d'aya ake kiran sunan mawaka suna zuwa stage suna waka

Misalin 8:19 samhat ta shiga hall din ta samu wuri ta zauna a inda audience ke zama

Kawai sai m/c yace"in kasan ko ki San kina da talent ko passion ma music ki fito ki bada sunan ki za a kiraki ki fito stage ki nuna mana naki baiwar"

Da sauri samhat ta mike taje gaba ta bada sunantaa,sanan ta dawo ta zauna

A lokacin da aka kira m sheriff stage samhat kamar tayi hauka domin tana bala'in son wakokin shi

Ai bata San sanda ta karasa gaba ta d'auki speaker ta farayi me amshi ba

Shi kanshi ta birgeshi domin sai ka d'auka da ita aka tsara wakokin saboda kwarewarta a rera su

Bayan sun gama ta bishi sukayi hoto tare a wayarta

Bayan m sheriff ya bar stage aka kira wani rapper shi raps zaiyi duk yayi dying kanshi zuwa golden colour

Yana zuwa ya fara nashi raps din gayu mashaya sai ihu suke

Ya birge wasu masu dabi'u irin nashi

Itako samhat dariya ma ya bata harda rike ciki

Da ya gama m/c ya fara ihu yana d'aga me hannu yana hailing nashi

M/c yace"jama'a Ku tafa mishi

Tafawa akayi mc yace"dawa ya muku kama?"

Kawai sai aka ji muryar samhat tace"da d'an iska"

Sit wajen yayi mc ya wayance yace"mun gode golden the rapper zaka iya tafiya"

Shiko anwar yana jin ance d'an iska yacewa abokinshi umar samhat ne"

Umar yace"ya akayi ka gane?"

Yace"muryarta na ji kuma nasan ita kadai keda wanan gut din kasan bata da kunya"

Kiranta akayi stage tayi waka wanda ya matukan yiwa jama'a dadi

Wani shareren mawaki ne zaune ya kasa d'auke idonshi akanta ko keftawa ba yayi domin tayi mugun tafiya da imanin shi

Hmmmm j b kenan

Tana gamawa ta fito haraban UK tana danna waya domin dare yayi

Kawai sai taji an rungumeta ta baya

Rai b'ace ta juya ta gan j b tsaye

Wani gigitacen mari ta wanka me

Tace"how dare you hug me"

Yace"haba baby muna fad'a ne?"

Tace"waye baby ka?ni fa banson iskanci"

Wani daga cikin guard dinshi ne ya je zai riketa

Jb ya d'aga me hannu da sauri yayi baya

Jb ya jefeta da shu'umin kallo yace"I like your gut babu wata mace da ta taba marina sai ke kuma ina sonki"

Kafin tayi magana taji an d'auketa

Da tsoro ta kalli wanda ya d'auketa sai ta gan anwar ne

Ajiyar zuciya ta sauke

Yana kaita inda zasu samu abin hawa ya sauketa

Yace"samhat meyasa baki jin magana ne?kin San masifa da kike son jawo mana kuwa ko kin San waye jb bashi da imani kuma zai iyayin komai akan abinda yake so,kwanaki ya sace wata budurwa yayi mata fyde ya kasheta har yau ba a kamashi ba saboda rashin shaidu"

Tsoro ne ya bayyana a fuskarta cikin tsoro tace"yi hakuri YAYA na tuba please ka yafe min kuma karka fadawa ammi na zo nan"

Yace"toh amma ki daina rashin ji"

Tace"toh,kuma karka bari ya sace ni "

Yace"har abada bazan bari a cutar daku ba keda hanifa wallahi samhat dole ya kesa nike dukan Ku"

Tace"mun gode tabbas kun yi mana komai kai da ammi"

Nasiha yayi mata a hanya har suka kai gida wanda jb ya bisu a baya ba tare da sun sani ba
Suna shiga ta shige daki ta kwanta


Misalin karfe 1:30am ta farka taje tayi alwala ta zo ta fara gabatar da nafila
Ta dade tana addu'oi kafin ta koma barci

Washe gari


Maman
Noorul
Hudah
Luv my fans
Pls share
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
JININ JIKINA
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah


🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

Dedicated to my elder sis anty Gloria my friend,my mum my sis my everything I love you a lot dear

Gaskiya fans naji dadin comment dinki a cigaba da gashi
πŸ…Ώ1⃣3⃣&1⃣4⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Washe gari da sassafe ta farka ta sha Bobo sanan tayi wanka ta shirya cikin wani dogon riga golden colour da gallen shi

Light make tayi ta bala'in yin kyau

A tsakar gida ta tarar da hanifa cikin uniform na makaranta ammi na sallamata domin da anwar zasu fita zai sauketa a makaranta sanan ya wuce aiki

Kallon ammi tayi tace"Ammi na wuce hello hy bye by"

Kallon da ammi ta mata ne ya sata yin ahiru

Ammi tace"Allah ya bada sa'a Allah yasa ki samu wanan karon"

Tace"amin ammi"

Kudi ta ciro a zani tace"gashi kisha Bobo dan Allah karki shiga rana"

Tace"inshaallah ammi hello hy bye bye"tana gama fadin haka ta gudu tana dariya

Tsaki ammi tayi ta girgiza kai

Wani private hospital taje tayi wa inchage din magana

Amsar takardun yayi yace"wow what a good result a qualified nurse midwife for that matter"

Tace"yes hello hy bye bye"

Yace"abinda zamuyi ki dawo next week domin me asibitin sai next week zaiyi fara zuwa inshaallah zaki samu"

Har kasa ta sunguna tayi me godiya

Yace"ki bani phone noba dinki da copy of your credentials inshaallah daya zo zan bashi papers dinki duk inda mukayi sai in ki raki"

Godiya tame ta bashi abinda ya bukata sanan ta bar hospital din

Tana fitowa a gindin wani shago ta zauna ta sha Bobo

Sanan ta kama hanyar gida

A hanya zata sallake

1 / 13