Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

BURIN FANSA BOOK Complete Complete Hausa Novel by HAUWA ISAH Ja'o

Author :  HAUWA ISAH JA'O Category :  African Stories & Novels

Chapter   8 / 9

21K to 24K   out of 27K words

na ma fi k'arfin hakan! Zuciyar Hydar TANA TARE DA NI (littafin"

"miemiebee) da ita nake rayuwa! Idan baka sani ba ka sani!!"""

"MK yace "" What!?!! Gaba d'aya kekam mahaukaciya ce! "" dariya sosai Asy tayi tace "" Kaima ai haka nake gani a kanka! "" dafe goshin sa yayi yaja kujera ya zauna yana facing nata yace "" ki min abu d'aya mana! Ki zama yarinyar kirki mana! Ki fad'a min waye Hydar yake hari a cikin yara na?? Yawu Asy ta tofa ma MK a fuska tace "" Ai ko zaka kashe ni bazaka ji wannan daga"

"baki na ba!!"""

"Hydar yana mota yana jin duk abunda ke faruwa , d'ago kan shi da zai yi ya hango wata mota ta tsaya Chan nesa da nashi , wata budurwa ce ta fito fuskar ta toshe da gilashi bak'i Tasha bak'ak'en kaya riga da wando , wasu mutane uku ne bayanta da alama bodyguard's nata ne duk da a nesa take hakan bai Hana Hydar ya gane ko waye ba ""AZEEZA!!!? ya tambayi kanshi da kanshi sannan yace "" Kenan ta san ko shi waye? Ita ne kenan ta fad'awa MK cewa"

shine? Yana cikin wannan tunanin wayar sa tayi 'kara

"Yana d'aga wayan uncle Junaid yace "" Hydar ! That Azeeza is a crook! Naji maganganun ta a waya da MK! Tasan komai hasalima ita ta sanar da shi plans naka! "" Hydar ya bugi motar sa yace "" Amma Uncle wa ya fad'a Mata plans d'in?"" Uncle junaid yayi ajiyar zuciya yace "" Yanzu haka ina asibiti da Zainab! She drugged her! Magani ta bata wanda ya bugar da ita don haka ta fad'a Mata komai , yanzu haka Azeeza bata nan! Ta fita ban kuma san ina tayi ba but we have"

"to stop her!!!"""

"Hydar yace "" Uncle yanzu na ganta ta shiga wajen MK amma ina son in ga zainab am scared kar wani abu ya sameta! "" uncle junaid ya girgiza kai "" No Hydar ! Komai zai rushe idan ka zubar da plans d'in ka , nasan Allah yana tare da mu don haka stick to ur plans , yanzu Zan"

"yi magana da general "" Amma ban san yadda Zan yi ba saboda Asy y'ar gidan General ne!"""

"Zaro idanuwa Hydar yayi yace "" Yar gidan General? Kenan General y'arsa ya turo min muyi"

"aiki tare? Why would he make this decision? "" uncle junaid yace "" Hydar yayi hakan ne domin"

"bai yarda da kowa ba don haka yanzu ne lokacin da zaka nunawa general cewa you are greatful for halaccin da. Yayi maka a rayuwa!!"""

Hydar bai tsaya bata lokaci ba ya fita daga motar yana gyara zaman bindigan shi ta cikin

rigar shi sannan ya bud'e Wani k'ofa underground ya shiga................

Jeeddah ja'o<Øõß

"[10/20, 10:11 AM] +234 701 661 4602: BURIN FANSA "

NA HAUWA ISAH JA'O ( 2016)

116<Øžß



"Uncle junaid ya rik'e wayar yana k'iran sunan Hydar "" Hydar ! Hydar !! Don't you dare get in there alone ! Kar ka shiga kai kad'ai !!"" Shirun da yaji ne ya tabbatar masa Hydar baya kan wayar da sauri yayi dialing wata number , ( Nima kaina Jeeddah ban tsaya jin me zai fad'a a"

wayar ba na koma wajen Hydar don ganin yadda zata kaya ).....

"Tafiya yake agogon hannun sa yana blinking green light, daidai wata k'ofa blink d'in ya karu this tym around Jan signal ne Hydar bai tsaya wata wata ba ya murd'a hannun k'ofar ,a bayan wani k'aton shelf na takardu ya tsinci kansa daga nan yana iya jin maganganun MK don haka yayi sand'a ya doshi jikin shelf d'in ya zare wasu files hakan ya bashi ikon ganin bayan Asy Khaleel kuma yana kallon MK , A hankali Azeeza take zagayo wa ta bayan Asy wata y'ar"

wuk'a ta mik'a wa Asy secretly ta bayan hannu

"Duk wannan abun Hydar yana gani, A ransa yace "" Me Azeeza take nufi? Meyasa ta bawa Asy wuk'a? Kenan itama so take tayi tracking baban nata? Toh amma me yasa ta so jin plans d'ina a wajen Zainab ? Ganin bashi da amsar tambayoyin nasa yasa Hydar ya mayar da duban sa ga hannun Asy yana ganin yadda take kokawar yanke d'aurin da suka Mata ,"

"Azeeza ta fita tare da mutanen MK tana gaba suna biye da ita ,d'akin ya rage daga MK se Asy Cikin tsawa MK yace "" Am asking you for the last time ena Hydar yake?"" Asy ta bushe da dariya tace "" Hydar ko Aliyu? Ka manta ne? D'an uwanka? Lt col Aliyu Abdoul-Rahman ? Ka manta ? "" MK ya Kama kan shi da hannu biyu yace "" Ke ! Ke! Ke!!!! Ya ishe ki haka!!! Zan kashe ki! Zan kashe ki!!"" Dariya Asy tayi tace "" Ai kaikam taka ta k'are mutuwar ka na gaban ka! Ina so"

"in san kalaman ka na k'arshe!!!"""

Duka ya kaiwa Asy wanda yasa ta Saki 'kara bai ankara ba yaji an shak'e wuyan shi

"d'agowa yayi da kyar murya ciki ciki yace "" WWHOO AARRRE YOU!!"""

"dariya Ya kufce wa Asy tace "" Ji yanda yake burga d'azu yana fad'in wai ena Zaki na amma"

yanzu da zakin ya kawo kanshi gaba d'aya ya fita hayyacin shi! Shi ban gaya maka ba MK ?

"Nice na shiga tsakanin ka da mutuwar ka , amma yanzu da mutuwar taka ta iso dole na matsa"

"na baka guri , jibi yanda kake zare idanuwa kamar ba Kaine kake Kurari d'azu ba?"" Tana kai wannan ta fice daga d'akin tana dariya ya rage daga Hydar se MK."

""" Me suka maka? Me suka maka zaka kashe su? Shi ya d'au nauyin karatun ka! Ya inganta"

"maka rayuwa , daidai da Rana d'aya tun da na taso ban tab'a ganin ya b'ata maka rai ba! Ita kuma Mommy laifin me tay maka?wawa butulu! Mara imani mara mutunci! """

"A fusace Hydar yake maganar har numfashin sa na daukewa jikinsa na rawa ya rasa yanda zaiyi , kafafun sa da suka kasa d'aukar sa ya rik'e sannan ya ja kujera ya zauna! Yace "" Da ace ni butulu ne irin ka da a gaban y'ar ka zan kashe ka kamar yadda ka kashe iyayena a gaba na!"

"But you know what? That is what differentiate Tsakani na da kai! """

""" Hydar dan Allah ka min rai! Sharrin shaidan ne wallahy ,da rud'in duniya! Kamun afwa"" Hydar yayi wani murmushin takaici yace "" Lokacin da zaka kashe su basu rok'eka cewar kayi hak'uri ba? Shin ka hak'ura ne? Ka fad'a min ena zan samu Don BK???"" MK ya zaro idanuwa"

"yace "" Don BK kuma? Ni ban san shi ba!"""

"Hydar ya ciro bindigan shi ya harbi k'afan MK wanda hakan yasa ya Saki 'kara na azabal! Hydar ya dubeshi yace "" Don BK nace maka! Ena yake ? Mk yayi dariyar azaba yace "" ko na fad'a maka ko ban fad'a maka ba kashe ni zakayi toh saboda haka bazan fad'a ba !! "" Hydar ya mik'e yana kallon yatsun hannun sa sannan ya juya baya yana murmushi ba tare da ya waiga ba ya dinga sake harsashi a jikin Mk zuciyar shi ta bushe baya ji kawai harbi yake , da gudu Uncle Junaid ,Asy da Azeeza suka shigo ciki Junaid ya Hankade Hydar a k'asa sannan ya"

wafce bindigan Hydar ya rufe idanuwan shi ba tare da ya tashi ba daga k'asa.

"Azeeza ta zube kan gwiwar ta tana hawaye Asy kuwa ta kasa koda motsi , tabbas taji"

"tausayin Azeeza amma ba yadda ta iya MK has to face this , in fact he deserves more than that!............"

Jeeddah ja'o<Øõß

"[10/20, 10:11 AM] +234 701 661 4602: BURIN FANSA "

NA HAUWA ISAH JA'O ( 2016)

121<Øžß



"A hankali Hydar ya zauna gami da nad'e kafafuwan sa kamar me shirin cin abinci , Azeeza ta taso ta fad'a jikin shi tana kuka me ban tausayi "" Yaya dan Allah na rok'eka pls kada abunda Abba na ya aikata ya zama silar saka k'iyayyar ka a gareni! Banda kowa ku kad'ai kuka rage min , tun ina y'ar shekaru takwas na Fara kewar ku , na rabu da ku ba tare da son raina ba!"

Daddy yaso cusa min tsanar ku a raina ganin bazan d'auka ba yasa nayi nesa Daku! Yaya pls

"don't ignore this lone sister of urs """

"Hydar bai ce komai ba se shafa gashin kanta da yayi sannan ya maida duban sa gareta yace "" Am sorry! Am sorry!!"" Azeeza ta d'ago jajayen idanuwan ta tace "" Don't be ! He deserve this , yaci amanar yanuwantaka sannan ya ci amanar k'asa baya buk'atar duk wani Mercy ! """

"Wayar uncle junaid ne yayi 'kara a take ya Mik'awa Hydar. Ba tare da yace komai ba General yace "" Finally! MK is down! Na samu whereabouts na don BK , yana nan Nigeria kuma muddin yaji Mutuwar MK zai girgiza ko yayi k'ok'arin barin k'asar don haka dole wani yayi basaja a"

"matsayin MK kafin ka gama shirye shiryen ka na dawowa Nigeria, Soldier kana ji na kuwa?"""

"Se lokacin Hydar ya Saki ajiyar zuciya yace "" Yes sir."""

"Bai jira wata maganar ba ya mik'a wayar wa uncle junaid sannan ya janye daga jikin Azeeza ya fice daga d'akin suka bi bayan shi , uncle junaid yana k'iran shi "" Soldier!! Ena kuma zaka je?"" Ba tare da ya juyo ba yace "" Autar Hajiya Zan duba asibiti Zan je kar ta tashi ba kowa kusa da ita "" duk da ma Junaid ya bar Detective Jones a kusa da ita bai Hana Hydar ba saboda yasan"

bai isa Hana shi ba......

"Uncle junaid ne yasa aka wuce da gawar MK fridge dan preserving sannan suka wuce direct gida , mutanen da Azeeza ta fita da su kuwa tayi handling nasu a hannun strict security"

na k'asar Singapore ................

Jeeddah ja'o<Øõß

"[10/20, 10:11 AM] +234 701 661 4602: BURIN FANSA "

NA HAUWA ISAH JA'O ( 2016)

126<Øžß



"Asy, Uncle Junaid da Azeeza ne suka shigo asibitin ,to their surprise basu iske Hydar ba, hasalima Zainab tace bai zo Asibitin ba . Sau tari junaid yana k'iran wayar sa amma sam bata shiga kuma sun kasa tracking inda yake, hankalin su ya tashi musamman ma Asy Zainab ma mamakin damuwar tayi , Azeeza kuwa kallon ta kawai take yi cike da mamakin yadda ta"

"damu! Cikin ranta tace "" Irin damuwa haka? Does it mean she has a feeling for yaya?"""

"Hydar na hango tsaye a bakin ruwa kanshi da face cap bak'in T-shirt riga ne jikin shi da blue jean hannun rigar ta matse hakan ya bayyana k'aton damtsen shi , waya yake hankali a kwance kamar babu abunda yake yi seda yakai minti biyar yana dube dube sannan ya ciro waya daga aljihun sa yana dannawa yana karawa a kunne naji yace "" Ina bakin ruwa kusa da MARINA BAY SAND INTEGRATED RESORT "" daga nan ya katse wayar ya nemi waje ya zauna yana kallon yanda jirage cike da mutane suke shawagi kan ruwan ya shafe minti goma sha biyar a haka kafin nan wayar ta sake ringing ,wannan Karon da ya d'aga bai yi magana ba se Mik'ewa yayi yana murmushi , wani tafkeken jirgin ruwa wanda zai iya d'aukan mutum d'ari"

"da wani abu ne ya tsaya a gaban shi ,to my surprise se naga duk sojoji ne a kai sun kasa sun"

"tsare da bindigogi daka gansu kaga mutanen Russia dun ko maganar da suke yi ma yaren Chan ne , ganin ba sanin yaren nayi ba naja gefe na tsaya Hydar yana tafe ina bin bayan shi,"

"Duk mutanen babu fara'a a fuskar su haka shima lokaci guda Hydar ya murtuk'e fuska ya k'arasa cikin jirgin , wata chika ce ta fito sanye da kayan soji se kwarkwasa take gata kamar zata karye tana masa magana ma ko gefen ta bai kalla ba hakan yasa ta b'ata rai ta bi bayan sa"

amma kafin ta iso ma ya maida k'ofar ya rufe bam!!! A fuskar ta har seda ta tsorata

"Cikin wani operations room ya shiga nan ya tarar da wani dattijo shima shigar sojin ne dashi amma kuma Hausa yake yi "" Hydar my Son! Aikin ka na kyau! Finally Ka kawo reign din"

"MK to an end! "" Murmushi sosai Hydar yayi yace"

""" All these wouldn't be possible without you GENERAL ( BABAN ASY KHALEEL ) a"

"hankali naja baya nace "" Wai wannan ba shine dazu yace Don BK yana Nigeria ba toh ya akayi ya zo Singapore kodai duk daman shiri ne""?"

"General ya mik'e yana girgiza kai "" A'a d'ana! Sau nawa Zan fada maka nafi preferring Dad akan general kodai har yanzu ban kai matsayin Lieutenant colonel Aliyu bane?"" Sosa 'keya Hydar yayi yace "" ka min afuwa Dad! Bazan sake ba ! You are more than a father! Bazan tab'a mantawa da kaiba a rayuwa!"" Murmushi General yayi sannan yace "" I have a surprise for you!"" Hydar yayi murmushi yace "" Surprise? I love surprises!"" Duk suka bushe da dariya yayin da"

general ya shige gaba Hydar na biye da shi a baya......

"Wani d'aki mai duhu suka shiga general ne ya kunna wutan shi kanshi wutan d'akin jajir yake Hydar ya ga mutum d'aure kan kujera ya sha bugu kamar ba gobe fuska d'auke da alamar tambaya ya kalli General yace "" Dad! Is this what I think it was!? "" General ya girgiza kai alamar"

""" Eh"""

"Hydar ya Saki murmushi yace "" Don BK! What a pleasant surprise! Mutumin nan ya mugun k'warewa a gun iya basaja! Shin ba d'azu kace min BK yana Nigeria ba? "" General yayi murmushi yace "" Ai nima bai san cewa babban d'an basaja bane! Wanda ya tura Nigeria mukayi tracking da duplicate MK hakan yasa yayi sakaci ya bayyana wa Duplicate MK cewa Ai Don BK yana nan a Singapore ,Mistake d'in da Don BK yayi kenan da bai gayawa MK din asali cewa yana Singapore ba ,so shi wancan ya b'ata masa plans nasa ya fad'i cewa yana Singapore ni kuma tun last week nabar Nigeria ba tare da na na sanar da kai ba don bana son hankalin ka ya"

"rabu biyu saboda haka ne ma na mayar da number na private number don kada ka gano"""

"Dariya Hydar yayi sannan ya d'aga fuskar Don BK sannan ya sake ya Kama kunkumi yana murmushi wanda ya manta lokacin da yayi irin sa sannan yace "" General! Oh I mean Dad!"

"Kasan wani abun mamaki kuwa?"""

"General ya girgiza kai yace "" Um um ! Se ka fad'a Soldier! "" murmushi Hydar yayi yace "" Don"

BK ba sunan shi bane ! Koda Mun kashe shi Don BK yana nan! Domin kuwa akwai files da

"documents wanda Babana ya yi bincike akan Don BK asali BK d'in sunan wani Nuclear weapon ne da suke aiki a kai shi kuma wannan shine Don d'in koda Mun kashe shi ya riga da ya bada Order cewar a tada Wannan weapon d'in domin a girgiza shugabannin mu sannan su sa Nigeria cikin firgici da tsoro ! Wannan wani sabon salo ne na neman mulki karfi da yaji , su kuma mutane kamar su MK da suke biye masa duk yayi musu alk'awari zasu samu rabo mai tsoka daga Gare shi shiyasa zuciyar su ta bushe ! Duk wannan bayanan yana cikin files d'in Dad d'ina koda Mun kashe Don BK bamu yi komai ba domin ya wakilta wanda ya fishi had'ari kuma yanzu haka suna Chan a Abuja akwai mutane na guda biyar a cikin su daga nan na samu labarin komai kuma everything is under control for now ! Plans nasu on 1st October zai awku don haka we have only a week to stop them ! Amma kafin nan dole mu tabbatar kar wanda yayi"

"celebrating Independence!!"""

"Ajiyar zuciya General ya sauk'e ya kalli Don BK dake galabaice yace "" Bazamu kashe ka ba"

"! Har se kaga yanda plans naka da ka shafe shekaru ashirin da y'an kai kana had'awa sun ruguje sannan zaka mutu ! Kisan wulak'anci!!"" General yana kai nan ya fice Hydar na biye da shi suka kashe wutan gami da rufe k'ofar....."

"Hydar na fitowa ya iske Lana tana tsaye yanda ya barta ,fuska a murtuk'e yace "" What now"

"? "" murmushi tayi tace "" I just wanna say am sorry? "" Ba tare da ya kalleta ba yace "" Apology accepted! "" murmushi sosai tayi ta mik'a masa hannu tace "" Friends?"" Kallon hannun yayi sannan ya dubeta ba tare da ya yi shaking natan ba yace "" Frndz "" sosai hakan ma ya burgeta ta juya tana murmushi Hydar ya juya yana tafiya sannan yayi Murmushi yace "" wahalallliya!! "

"A hankali ya bud'e k'ofar ward d'in ya shigo yana fad'in "" Har yanzu baki farfado daga"

"kwayar da kika sha bane ? Had'e rai Zainab tayi tace "" me haka dan Allah yaya! Ni ba y'ar kwaya bace! Kuma ina ka shiga? Se yanzu kaga daman dubani? Gaskiya bakayi ba yaya!"""

"Azeeza dake gefe tace "" Ai ba ke kad'ai ba wata naga har kuka. Ta Fara"" tana maganar tana kallon Asy ta gefe ,murguda baki Asy tayi tace "" Waye yayi kukan ? Akan wannan uban masifan da jiji da kai Zan yi hawaye ?"" Hydar ya yi dariya sosai ya kashe wa Asy ido yayinda Asy ta wani had'e rai. Tana nad'e hannun ta a k'irjin ta, Hydar ya juya Mata baya yace tab!ashe dai ina da"

fans da yawa harda su y'ar sanda ma!

"Zainab dake kwance ta buge shi a kafad'a tace "" Kai yaya!"" Duk suka bushe da dariya Asy ta"

"fice daga d'akin Azeeza ta tab'o Hydar tayi nuni da k'ofa , Murmushi yayi gami da Mik'ewa ya bi bayan ta...................."

Jeeddah ja'o<Øõß

"[10/20, 10:12 AM] +234 701 661 4602: BURIN FANSA

8 / 9