Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

BURIN FANSA BOOK Complete Complete Hausa Novel by HAUWA ISAH Ja'o

Author :  HAUWA ISAH JA'O Category :  African Stories & Novels

Chapter   4 / 9

9K to 12K   out of 27K words

zauna ya girgiza mata kai yace "" Ba ke zan jefa ba! I was just angry!! """

"Kallon shi tayi ido cikin ido Tace "" Are you angry because daddy is hurt? Ai Uncle Junaid yace za'a dawo da su idan sun warke, ai ciwon zai warke so don't worry be happy!! Idan kana missing nasu se mu kalli camera na !! Haka Mommy tace "" If you miss me I'll be right in this"

"camera!!"""

"Da gudu ta tashi ta d'auko cameran ,( readers in baku manta ba tun da suka bar cameran a kan mirror basu d'aga ba ,ko Hindatu da tazo gyara madubin se ta jona shi a chaji ta barshi a"

wajen)

"Dannawan da zata yi ta dinga ,clicking Next Next !!"

"Ganin ta kawo kan su Dad yasa ta tsaya, daga nan suka fara gani tun farkon shigowar su M.K har fitar su! Hydar yayi saurin rufe cameran ya jingina da bango yana sauk'e numfashi , Muryar Junaid ne ta dawo da shi Hayyacin sa ,tare suka shigo da general , Captain Junaid ya karb'i cameran ya bud'e ,suna gama gani General wani zufa ya keto masa ya cire hular sa ya zauna,"

ya kamo hannun Hydar ya dubi Junaid yace

""" Zaman yaran nan da kai kanka a wannan k'asar akwai had'ari, jikina ya riga ya mutu Junaid!"

"Wadannan sune mutane guda shida da muke ji da su a military amma a ce sune masu cin amanar k'asa! "" ba mune ya kamata mu rik'e su red handed ba! Hydar shi ya kamata!! Na yanke shawarar tura shi zuwa worlds best Military school dake k'asar rasha (RUSSIA) Daga ni se kai mukayi wannan maganar ,bana so a san whereabouts d'in Hydar har se ya zama cikakken Soja Wanda babu irin sa! Duk wanda yayi exercise na soji a wannan schl d'in ana tsoron shi! Shiyasa har yau ba'a samu an tura mutanen mu chan ba!! Ni kuma ko arzik'i na zai k'are se na yi"

"sponsoring Hydar!!!!"""

"Junaid ya mik'e fuska d'auke da fara'a yace "" Thank you so much sir!! You indeed are one of a kind!!"" General ya dubi Junaid yace "" Akwai gida na dake chan Singapore nan zaka tafi kaida Zainab ,nasa a nema muku lifetime warranty na zama a chan! Your food and everything is on"

"me! So ina buk'atar resignation letter naka , a chan na nema maka aiki ,am sure you'll love it """

"Junaid yayi murmushi yace "" Gaskiya kai na daban ne yallabai!! Murmushi General yayi yace ""domin kama me laifi kana buk'atar hikima ,domin samun hikimar kuma! Dole ne mutum ya zama me izza!! Hydar yana da izzar hikimar bazata gagara ba! Amini na shine Commander na makarantar Rusev Del Rio shi ruwa biyu ne ,d'an North America kuma d'an Russia!! Shi zai"

"kula da komai!! ""....Nan general ya musu sallama ya fice .............."

=ØŠÝ<ØõßMayjiddah ja'o<Øõß=ØŠÝ

"[10/20, 10:09 AM] +234 701 661 4602: BURIN FANSA "

NA HAUWA ISAH JA'O ( 2016)



```15 ¥EARS LATER```

"Jirgin Russian Airlines ne ta sauk'a a airport na Singapore, daga waiting spot na airport d'in na hango wani mutum of about 49 yrs or so tsaye da wasu y'an mata guda biyar d'aya daga cikin su se faman Kutsawa take gaba tana lek'o wa wanda ak'alla zata kai 19-20 yrs , yayinda mutane ke k'ok'arin fitowa daga jirgin ,wani matashi na hango k'akk'arfan gaske ya saka jeans da shirt bak'a sai wata armless mai hula , hular ya janyo ya rufa a kansa hankan ya b'oye Kyakkyawar fuskar sa, kai a 'kasa yake tafiyar da gani fuskar sa babu alamar fara'a ko"

kad'an.......

""" Habawa !! Ai bari kuji yaya na ne zai dawo shiyasa na gayyace ku kuzo mu tarbeshi yanzu shekara goma sha biyar kenan ban sa shi a ido ba! Kun ma san me? Ni yanzu ba gane shi ma"

"zan yi ba ,sedai shi zai gane mu!!"" Zainab kenan cikin harshen turanci take wannan maganar"

"Sandy ,daya daga cikin k'awayen nata hud'u ta zaro ido tace "" huuh!!? Fifteen years? Why ? Don't he send you his pics or chat with you on skyp or something? "" buge ta Zainab tayi da k'afa tace "" Look who's talking! You think my brother went to an ordinary school? He's a well trained soldier now! In their school all sort of fun is not allowed they know nothing than to break the"

"jaws of a criminal!! """

"Duk k'awaye suka sa dariya ,Kim dake gefe ta ce "" she's talking as if her brother is a real superhero! Stop boasting Beb!"" Zainab ta take k'afar Kim ta watsa mata harara , Uncle Junaid dake gefe se yanzu ya juyo ya dubesu yace "" Careful ladies this is not a park for you to joke and"

fool around.

"Daidai lokacin ,Matashin ya iso wajen Sandy ta zaro ido waje "" Wow !! Kya ladka hai!!! (What a guy) "" Uncle Junaid na d'agowa suka had'a ido da Matashin"

"Cike da fara'a ya nufo inda yake tsaye ya rungume shi yana fad'in "" Welcome my Soldier!!"

Murmushi ya sakar masa wanda da shi da dole babu maraba!! Yace thanks Dad!!

"Da gudu zainab ta k'araso inda yake ta rungume shi tace "" welcome home Bro!! "" kallon ta kawai yake ya kasa bud'e baki ya amsa mata se recalling childhood d'in su yake ,finally k'anwar"

"shi da kullum sedai suyi waya sun zo face to face da ita!!"""

"Sake shi tayi tana dariya ,shi kuwa wata y'ar guntun murmushi ne kawai a fuskar shi. Ta juya"

"ta kalli su Sandy tace "" Finally my bro is home!!"

""" Yaya! Wannan classmates dina ne ,wannan sunan ta Sandy from Bangalore India ,wannan"

"kuma Kim from Hong Kong , wannan kuma sunan ta Aisha ,ai ita kwanan nan ta zo ma ,daga"

Nigeria! Wannan kuma.......

"Bata k'arasa ba Hydar ya furzar da iska daga bakin shi ya juya idanuwan shi yace "" Anjali from"

"Delhi India!!! """

"Zainab ta zaro ido tace "" Hanh!!! Yaya akayi ka sani!? Watso mata harara yayi yace "" All press"

"students have their identity card hanged on their neck!! Tun kafin ki fad'a duk na karanta! Idan na tsaya biye miki duk mutanen airport d'in zaki kirgo min kafin mu isa gida!!! ""."

"Zainab ,Aysha da Uncle Junaid suka sa dariya ,Ta juya ta kalli su Sandy tace "" Let's go yaar !!"

"My brother needs some rest!!"" ...................."

FBI (FEDERAL BUREAU OF INVESTIGATION) US HQ

8:00AM...........

"Zaune take saman motar ta ,hannun ta rik'e da disposable tea mug se Burger tana ci tana kallon yanda mutane ke shiga da fita a headquarters d'in."

Magana tajiyo daga cikin motar wannan yasa ta yi saurin zubar da abunda take ci cikin trash

can (kwandon shara) ta goge hannun ta da handkerchief sannan ta shiga motar.

"""Jones where the hell are you? I've been waiting !!"" Mutumin da ya k'ira ta da Jones ya ce """

"Am sorry Detective we've just got a murder case ,am right now at the central park in Fifth avenue "" Tayi saurin cewa "" alright I'll be on my way!! """

Tana katse wayar ta fisgi motar ta dau hanyar zuwa fifth avenue kamar yadda Jones ya

sanar da ita!!.............

Ku biyo ni don jin ko Wacece ita........

=ØŠÝ<Øõß mayjiddah ja'o <Øõß=ØŠÝ

"[10/20, 10:09 AM] +234 701 661 4602: BURIN FANSA "

NA HAUWA ISAH JA'O ( 2016)



"A parking lot na central park tayi parking motar ta , hannu a aljihu take tafiya ,tana yamutsa"

Kyakkyawar fuskar ta kamar wanda taga wani abun kyama.....

"Bata dad'e sosai ba ta iso wajen da Jones ya sanar da ita ,wajen duk a zagaye da motocin"

"police da FBI , iya fad'in wajen da akayi kisan an zagaye shi da wani tape wanda aka rubuta """

"do not cross , crime scene !"" "

"Ta k'ark'ashin tape d'in ta sunkuya ta shige ,ta tsaya gefen wani bature "" Wooah!! This is disgusting!! Bye the way do you have any info on his identity? """

"Tana fad'a tana kallon gawar da ke kwance ,police photographer se daukar hoton sa suke da duk wani abu da ke wajen ,chan gefe kuma hannun mutumin ne a guntule a gefe shima wasu lab scientists suna ta nasu gwajegwajen ,wata daga cikin scientists d'in ta taho inda su Jones"

suke tsaye ta mik'a masa hannu suka gaisa

"Jones ya dubi scientist d'in ya kalli kuma detective yace"" This is the new detective! ASY"

"KHALEEL!! """

"detective Asy khaleel tayi murmushi ta mik'a mata hannu suka gaisa ,scientist d'in tace "" Pleased to meet you miss Asy ! I am Grace Garcia! I work in the lab with the FBI too it will be"

"great working with you? """

"Murmushi Asy tayi sannan tace "" Any thing so far from the side of the Victim? """

""" Not yet detective! The body will be moved to the lab for autopsy and the reports will be ready within 24 hours!"

"But we found this extinguisher can here, and also the cap is somehow like somebody tried to"

"open it with d teeth!"""

"Kai Detective Asy ta jinjina tayi gaba tana kalle kalle ,ta durk'usa gaban gawar wanda hannun shi yake dunkule ,daga tsakanin yatsun shi ta ga kamar zirin gashi ,a ranta tace "" Tabbas in dai wannan gashi ne kenan saida yayi kokawa da makashin kafin ya kashe shi , har ya samu ya"

"Fisgo gashin kansa!! """

"Da sauri ta mik'e ta k'ira Agent Grace tace "" there is a piece of hair in his hand ,hurry take the samples ,we need a DNA report "" grace ta mik'e tace "" alright detective it will be ready in six hours!!! Grace suka d'auki gawar aka sa"

"[10/20, 10:09 AM] +234 701 661 4602: BURIN FANSA "

NA HAUWA ISAH JA'O ( 2016)



"A parking lot na central park tayi parking motar ta , hannu a aljihu take tafiya ,tana yamutsa"

Kyakkyawar fuskar ta kamar wanda taga wani abun kyama.....

"Bata dad'e sosai ba ta iso wajen da Jones ya sanar da ita ,wajen duk a zagaye da motocin police da FBI , iya fad'in wajen da akayi kisan an zagaye shi da wani tape wanda aka rubuta """

"do not cross , crime scene !"" "

"Ta k'ark'ashin tape d'in ta sunkuya ta shige ,ta tsaya gefen wani bature "" Wooah!! This is disgusting!! Bye the way do you have any info on his identity? """

"Tana fad'a tana kallon gawar da ke kwance ,police photographer se daukar hoton sa suke da duk wani abu da ke wajen ,chan gefe kuma hannun mutumin ne a guntule a gefe shima wasu lab scientists suna ta nasu gwajegwajen ,wata daga cikin scientists d'in ta taho inda su Jones"

suke tsaye ta mik'a masa hannu suka gaisa

"Jones ya dubi scientist d'in ya kalli kuma detective yace"" This is the new detective! ASY"

"KHALEEL!! """

"detective Asy khaleel tayi murmushi ta mik'a mata hannu suka gaisa ,scientist d'in tace """

"Pleased to meet you miss Asy ! I am Grace Garcia! I work in the lab with the FBI too it will be great working with you? """

"Murmushi Asy tayi sannan tace "" Any thing so far from the side of the Victim? """

""" Not yet detective! The body will be moved to the lab for autopsy and the reports will be ready within 24 hours!"

"But we found this extinguisher can here, and also the cap is somehow like somebody tried to"

"open it with d teeth!"""

"Kai Detective Asy ta jinjina tayi gaba tana kalle kalle ,ta durk'usa gaban gawar wanda hannun shi yake dunkule ,daga tsakanin yatsun shi ta ga kamar zirin gashi ,a ranta tace "" Tabbas in dai wannan gashi ne kenan saida yayi kokawa da makashin kafin ya kashe shi , har ya samu ya"

"Fisgo gashin kansa!! """

"Da sauri ta mik'e ta k'ira Agent Grace tace "" there is a piece of hair in his hand ,hurry take the"

"samples ,we need a DNA report "" grace ta mik'e tace "" alright detective it will be ready in six hours!!! Grace suka d'auki gawar aka sa a ambulance suka wuce da shi.....,........."

"Wata chick Asy ta hango ta tsaya jikin motocin su tana waya , Asy ta kalli Jones tace "" And who is that young lady? "" Jones yayi Murmushi yace "" that!! ? She's a cop! Azeeza M.K by name ,"

"actually we did our training together working with her is a great deal am telling you!! """

"Kai kawai Asy ta jinjina ,ta ciro wayarta tana danna wa tana taunar chewing gum, saida ta kusa isa parking lot d'in tace "" Irin wannan jinin da yau ban ci abinci ba da se jiri ya d'ebe ni!! "" karaf maganar se a kunnen AGENT AZEEZA"

"Ta zare gilashin idon ta tayi murmushi tace "" shiyasa ban k'arasa wajen ba!"""

"Cikin sauri Detective Asy ta waiga tana kallonta da murmushi tace "" Hello Agent Azeeza M.K"

"!! "". Wani murmushi Azeeza ta sake tace "" I like that! Har kin san suna na? Gaskiya ina son inga ina aiki da me zafin nama! ,it will be a pleasure working with you Detective Asy Khaleel!! """

"Asy tayi wata y'ar murmushi tace "" Same here!"" Nan Asy ta bud'e motarta ta shige itama"

Azeeza ta shiga nata suka bar wajen............

=ØŠÝ<Øõß Mayjiddah ja'o<Øõß=ØŠÝ

"[10/20, 10:09 AM] +234 701 661 4602: BURIN FANSA "

NA HAUWA ISAH JA'O ( 2016) 61<ØžßSINGAPORE..



.....

"Hydar na hango cikin d'aki yana dressing up, ya d'ago wani bak'in vest zai sa Zainab ta banko k'ofar ko sallama babu tsabar surutu, "" Lalalaalla!!! kai amma yaya kai me k'arfi ne!! Your muscles are huge! And you got twelve packs also!!! amma yaya wanne irin"

"exercise kake yi! "" duk a tare tayi maganar nan kamar wata zabiya!!"

"Shidai bai ce 'kala ba se kallo da ido , da taga bai yi magana ba ta tab'e baki ta janyo laptop nashi ta kunna sai kuma ta juyo tana kallon shi "" Yaya mene nasa password kuma ? Ni ka bud'e min! "" nan ma bai kulata ba ya d'auki rigarsa yasa sannan ya zauna gefen gadon ,tana ta gwaje gwajen password duk ta kasa ta yi guntun tsaki, sannan ta kama zata rufe sai ya rik'e ,ya ya d'auki laptop d'in ya danna password sannan ya mik'a mata, duk ta gama dube duben ta babu"

wani game balle girly stuffs.

"Don haka ta juya ta bashi baya ,ai kuwa duk wani Game da yake na Mata ne da themes duk seda tayi downloading tana yi tana dariya ,komai na system d'in ya koma pink wallpaper da sauransu, seda ta kusa gamawa da chaji sannan tayi mik'a, shi kuwa har bacci ma ya d'ebe shi"

", jona wa tayi a chaji ta d'auke rigar shi Armless da yazo da ita ta saka ta fice daga d'akin tana"

y'ar wak'ar ta . Shi kuwa sam a gajiye yake bai ma san ta fice ba.........

"K'arar wayar sa ce ta tashe shi daga nannauyan baccin da yake yi, ya mik'e da 'kyar ya d'auki wayar. "" What? Kana nufin M.K yayi taking flight daga UK zuwa nan? Zai iya yiwuwa wani"

"drug deal yazo yi , amma ba komai zan duba """

"Daga d'ayan 'bangaren aka ce "" Akwai wanda zamu had'a ka da ita ,tana investigation akan wani murder case, nan da gobe zan karb'i case d'in a hannu na , Sunanta Detective Asy khaleel"

", from The criminal intelligence agency (CIA) you have limited time do your best and bring back"

"dat dog to Nigeria!! "" idan muka samu Mk kamar Mun samu Don BK ne!!"""

"Hydar ya d'an yi ajiyar zuciya ya ce "" Amma general! Aiki na zai tafi da mace kuwa?? I think"

"its better you let me do my part!"" General yayi dariya yace "" She's a woman like no other ,trust me bazata yi letting naka down ba! So do as I said!"" Da 'kyar Hydar ya amsa yana Sosa 'keya sam ransa baya son aiki da mata ya ajiye wayar ya mik'e yana kallon agogo sannan yace """

"They all are the same "" talk too much and cry for a little thing!!"""

"Ya d'auki system nashi ya fita falo don duba wasu files ,me zai gani duk an chanja masa komai ,gaba d'aya yama rasa ta inda zai fara ,wasu games kawai yake gani Barbie dress up games da sauransu "

"Ya d'aga gira sama ya yi tagumi yana kallon laptop d'in nashi kamar zai shige ciki ,ya ma rasa"

ta inda zai fara...

Bai ankara ba se ganin Zainab yayi tana ta manna masa stickers pink and blue masu kyau wasu na butterflies ne . da sauri ya d'ago laptop d'in ya juyo yana kallon aika aikan da tayi masa. Zai yi magana ta fara kyalkyata dariya ta cire wani sticker d'in ta manna masa a goshi yana ji yana gani. Tana yin abunda ya kawota ta mik'e jin k'arar motar Uncle Junaid yasa ta nufi

k'ofar gida da gudu tana dariya...

"Stickern goshin nasa ya cire yana dariya ,yana d'aga kai sama yaga gidan ma duk se k'yal-k'yali yake duk tayi masa kwalliya ya rasa inda ma zai sa na hannun nasa kawai se ya"

"maida goshin nasa yana dariya.... A hankali yace "" crazy little princess! ............"

"Asy da Azeeza ne zaune cikin Office d'in babban su . ya dubi Asy yace "" From now onwards your case will be investigated by me! Am sending you on a mission to Singapore , this is an order from the agency not from me ,you'll meet the President of the CIA he'll explain everything."

""" Ba dan ranta ya so ba tayi murmushi ta amsa da "" yes sir!!"" Ta Sara

4 / 9