Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

BURIN FANSA BOOK Complete Complete Hausa Novel by HAUWA ISAH Ja'o

Author :  HAUWA ISAH JA'O Category :  African Stories & Novels

Chapter   7 / 9

18K to 21K   out of 27K words

shi da zai dinga yin abu son ransa ? Who d hell is he??"" Daga bayan ta tajiyo Murya yana fad'in"

""" N.F.S !! Nigerian force services! An undercover agent LIEUTENANT GENERAL HYDAR ALIYU ABDOUL-RAHMAN!!!! """" juyawa Asy tayi cikinta ya dura ruwa tana d'aga kai sukayi ido hud'u da Hydar tsaye bakin k'ofa fuskar nan tamke babu alamar fara'a tattare da ita , k'arasowa yayi cikin d'akin ya wuce ta ya nufi wajen wani shelf dake d'akin ya ciro files guda biyu ya bi gefenta ya fice abunsa , a hankali ta Fara mayar da wayar nata kan kunnen ta cikin murya me rawa tace "" Dddad.,., da gaske ne abunda ya fad'a?"" Murmushi General yayi yace "" My daughter! Abubuwa da dama sun faru a rayuwa! Duk yanayin da kika ga mutum kar ki raina hakan rayuwar Hydar cike take da bakin ciki ki bishi yanda yake so , bai fiye son shishigi ba ,"

"Anjima zamuyi magana !!"""

"Jiki a sanyaye ta ajiye wayar tana tuna kalaman da ta fad'a masa tace "" Lallai yau na kwafsa!"

"Lieu gen Hydar na k'ira dakiki??"" Bata kammala tunanin da take ba wayar ta sake 'kara, Wannan Karon abokin aikinta ne Jones dake Newyork nan suka d'an tab'a hira Azeeza na gefe tana jin su Jones ya sanar da ita zasu zo Singapore tare da Azeeza don kammala binciken kisan da suke yi saboda haka ta nema musu waje! Bayan Ta ajiye wayar ne yayi daidai da shigowan Uncle junaid ta zata maganar Hydar yazo yi amma to her surprise se yace "" Ki sauk'o muci abinci "" Kai kawai ta girgiza masa shima ya juya , Har zai fita kuma se ya juyo "" You look disturbed Asy! Akwai wata matsala ne?"" Murmushi tayi sannan ta sanar dashi cewa Su Jones zasu zo ko zai taimaka ya basu masauk'i murmushi ya Mata yace "" its ok akwai enough space , ba komai Allah ya kawo su lpya , Ameen ta amsa tare da bin bayan sa suka nufi dining"

d'in.............

"Sauk'owa yake yana Danna wayarsa kanshi a k'asa har ya iso dining area d'in ba tare da ya d'aga kai ba yaja kujera se sannan ya ajiye wayar ya d'ago yana kallon Zainab da take ta fama da pasta gasu dogi , dariya sosai ya Fara yana kallon ta itama ta d'ago tana masa dariya , ya tuna tun tana k'arama tana son abun amma kafin ta cinye se bakinta ya gaji don tsayin pastan , seda ta gama had'iye wa sannan ta d'auki fork kamar zata choke shi ,da sauri ya matsa yana fad'in "" Dole ne se kin ci? Nan gaba bakinki se yayi tsayi! Ummmm kiyi ki gama mu fita cikin gari ,ina son zuwa shopping "" ya k'are maganar yana jefa peanut a baki , kallon sa kawai Asy take yi kafin ta mik'e zata koma d'aki da sauri Zainab tace "" Sis! Baza ki bi mu bane ? "" da sauri Hydar ya mik'e ya ce "" Ke Zee ! Ki kyale ta mana Ana dole ne? Tunda kika ga ta tashi bata da niyya ni bana son shishigi"" baki zainab ta turo tace "" toh kuma yaya "" Bata k'arasa ba"

"yace "" Shhhhh ki gama zukar pastan ki mu tafi kar ki min wasting time! Next week zamu koma Nigeria"" tsalle sosai Zainab take tana buga k'afa wai ita sam bazata koma Nigeria ba , shi kuwa kawai ya tsaya yana kallonta yana mamaki at the same time abun ya mugun bashi dariya"

",kamar bai ganta ba yayi yaci gaba da jefa peanut a bakin sa yana Danna wayarsa , Chan da ta gaji ta matso kusa dashi a hankali tana kallon abunda yake yi a waya kafin tace "" Yaya wai kai baka cin abinci ne? Bai ko kulata ba ta sake matsowa tace yaya bani wayanka nima Zan buga"

"game d'in da kake yi "" Nan ma bai ce Mata 'kala ba ganin bashi da niyyar magana ta wafce"

"wayar ta ruga a guje shima ya bi bayanta yana kiranta amma ina tak'i tsayawa ta fice Daga falon suka fita filin gidan daga gefe ruwa ne yake zuba ga dukkan alamu bayi ake wa grass d'in wajen da flowers ,nan ta d'auke hose (Tiyo) d'in ta yi pointing a setin Hydar duk ta jik'e shi jagaf da ruwa ,Asy tana saman balcony tana Kallonsu with adoration , she really missed her"

brother

"Jefar da hose d'in tayi ta nufi inda suke parking motoci tana fad'in come on yaya! Catch me if you can!!!! Girgiza kai yayi sannan ya nufi inda take , Out of nowhere yaji ya ci Karo da abu , tun daga k'asa har sama yake kallon ta , pencil jeans trouser ne jikin ta se blue kaftan top da ya wuce cinya da kad'an se kuma farin mayafi data yafa ba tare da tayi rolling ba , handbag nata Sak jeans d'in jikinta ,takalman ta ma blue ne, kallon sa ya mayar zuwa kan fuskar ta wani abun mamaki Sak take Kama da Zainab d'in sa Banbancin su tafi Maryam girman jiki kuma tana da"

bulin hanci wanda ta saka masa stone fari me kyau.........

"Murmushi ta sakar masa tace "" Am sorry ! Am by name Azeeza MK An FBI agent Mujhe Detective Asy Khaleel se Milne ayee""(I have come to meet detective Asy) a zaton ta Hydar"

indian ne

"Ba tare da ya kalli inda take ba yana matse ruwan rigar shi yace "" Asy khaleel tana ciki ""amsar sa kenan a tak'aice , zaro idanuwa tayi waje tace "" Oops sorry ! Nayi zaton kai d'an nan ne , tare muke da abokin aiki na I hope ba matsala in ya shigo?"" Nan ma bai kalleta ba ya juya yana fad'in "" In kinga dama !"" K'ugun ta tarike tace * Lallai ma wannan mutumin shi me ya d'auki"

"kansa ne???"""

"Hydar yana shiga falo ya duba bai ga Uncle Junaid ba da sauri ya haura side nashi ,tsaye ya"

"iske shi yana gyara rigar sa ga dukkan alamu fita zai yi , a hankali ya juyo yace ""Yaya dai Soldier? "" yana maganan yana neman wajen zama."

"Hydar ya nisa sannan yace "" Yar gidan MK ! Itace Uncle! Itace abokiyar Aikin Asy Khaleel uncle idan har na barta a nan wataran Zan iya cutar da ita!! Kace ta fita! Kaje kace ta bar min gida!!!"" ..........,,,......."

Jeeddah ja'o<Øõß

"[10/20, 10:10 AM] +234 701 661 4602: BURIN FANSA "

NA HAUWA ISAH JA'O ( 2016)

101<Øžß



"Uncle Junaid ya dube shi cike da nazarin yanayin da Hydar d'in ya shiga, sannan yace "" Soldier!! Ya kamata ka kwantar da hankalin ka! Ta yiwu ma bata san komai ba kai dai concentrate akan abunda kake yi kawai!"" Kai Hydar ya girgiza yace "" No! No uncle bazan iya"

"ba! Kawai ta fita !! Yanzunnan zan samu Asy she has to leave ko kuma in fitar da ita da kaina!"""

"Da sauri uncle Junaid yasha gaban shi yana fad'in "" Kana d'aukan wani slight chance na korar ta to lallai zata gane Kaine d'an uwanta Hydar kuma tabbas zata sanar da MK cewar ta samu d'an uwanta kaga nikam akwai possibility zata gane ni bazan ma bayyana fuska na a gareta ba! Amma kai kam da ta riga ta had'u da kai kawai kayi kamar baka san tana yi ba domin in ta gane d'an uwanta ne kai lallai zata sanar da MK kana raye , yanzu de ba wannan ba! Na samu labarin cewa MK zai shigo yau! Akwai possibility zata had'u da shi domin na tabbatar"

"tasan da zuwan sa Singapore saboda haka ka zuba Mata ido!!"""

"Hydar bai ce komai ba ya juya ya fice Uncle junaid yayi Murmushi yacigaba da abunda yake yi . A falo ya iske Zainab ta shirya tsaf cikin doguwar riga brown ta yafa mayafin ta tana ta wasa da wayar Hydar , sand'a yayi ta bayan ta ya wafce wayar sannan yayi tsalle ya hau kujerar yace "" Finally! Yana nuna Mata wayar, kusa dashi ta dawo tana zumbure zumbure , kallon ta kawai yake yi yana Murmushi yace "" Ki tashi mu tafi shopping d'in"" daga bayan su suka jiyo Murya tace "" Wow! Shopping? Can I come with you guys?"" Dariya sosai Zainab tayi tace "" Aha! Kaga Mun samu Karin company!"" Hydar ya had'e rai yace "" waye kuma wancan?"" Zainab ta ce ""Haba de yaya! Baka ganta bane d'azu ai bakuwar Asy ce dazu suka zo da wani"

"bature Jones wlhy suna da ban dariya! Yaya muje da su pls ! Pls! Pls yaya!"""

"Tab'e baki Azeeza tayi tace "" dubi yanda ya tsare ya nuna bai sanni ba bayan dashi muka Fara had'uwa cikin gidan! "" ba tare da ya Saki fuska ba yace "" se ku fito ai ni ina sauri ne! "" Hydar bai yi hakan dan son ransa ba yayi ne kawai don baya son ya sake batawa kanwar sa rai"

kamar yanda yayi d'azu da safe.

"A gaban motar Jones yake Hydar na jan su Zainab Asy da Azeeza kuwa suna baya Duk surutan da Suke yi Hydar bai ce ko A ba hasalima kunnen shi rufe yake da earpiece , babban shopping Mal dake North East Hougang mall suka shiga , seda Hydar ya tabbatar kayatattun kayayyakin ciki ya d'ebe musu hankali yace ma Zainab zai d'an ga wajen in sun gama shopping"

su k'ira shi sannan ya mik'a Mata credit card nashi ya fice.

"Asy ta Lura da fitar shi don haka tabi bayan shi ,taxi ta tare sannan ta nuna mishi motar Hydar ba musu ya Fara bin bayan Hydar........."

"=ØŠÝ Bayan tafiyar su Hydar daga warehouse da awa d'aya MK ya shigo Singapore, tun daga hanya yake k'iran David amma shiru duk da haka bai daddara ba saboda yana da Appointment , Isar su ware house d'in suka iske Gawar David MK ya sa su bincika duk gurin for"

"anything suspicious anan ne suka iske ID card d'in Asy Khaleel MK ya karb'a yana Murmushi ya kalli mutanen sa yace "" Find the girl!!!"""

A lokacin suka bazama neman Asy cikin Singapore!!!!

Jeeddah jao<Øõß

"[10/20, 10:11 AM] +234 701 661 4602: BURIN FANSA "

NA HAUWA ISAH JA'O ( 2016)

106<Øžß



"Hydar yana parking motar shi ya nufi wani building me tsayin gaske Asy bata daddara ba ta bi bayan sa har zuwa floor d'in da ya tsaya , wani d'aki ya shiga gami da barin k'ofar half opened Asy tana isowa ta rakab'e bata ankara ba taji an Fisgo hannunta har cikin d'akin gami da rufe k'ofar. Husky voice nashi tajiyo yana fad'in "" Mesa kike bina? Are you out of ur senses? Ni d'in ma investigating nawa zakiyi ko kuma me?"""

"Murya na rawa Asy tace "" I was just trying to help"" . wani murmushin bacin rai yayi yace "" Help? Help who? Kafin ki yi tunanin taimako na me zai Hana ki Fara taimaka wa kanki?"" Zaro idanuwa Asy tayi ta aza su a kan na Hydar sannan tace "" Ni kuma? I don't understand"" tsaki yaja gami da Kama kunkumi ya doki wata kujera cikin bacin rai yace "" How comes kika jefar da ID card naki a warehouse? Yanzu gashi MK ya iso and his men are hunting for you! You are now his prep and believe me idan ya Kama ki kashe ki kawai zai yi . Kallon cikin idanuwan shi Asy take yi kafin tace "" Waye MK? Meyasa ka damu da kaga ka ga bayan shi? Yanda ka damu hakanan yasa na kasa samun nutsuwa domin dole se akwai kwakwaran dalili? Haka ma wancan ranan naji Zainab na kuka tana fad'in ka kashe shi! Me yasa? Me ya faru da ku dalilin"

"MK iye??"""

"Ajiyar zuciya Hydar ya sauk'e ya juya gami da rufe idanuwan sa sannan ya Fara bata labarin MK , duk abunda ya faru seda ya sanar da ita Asy tayi kuka sosai ta tausaya musu , se taji ta kasa samun sukuni. Hydar kuwa kallon ta yake yana kafin yace "" Wai in tambaye ki mana? """

"D'agowa tayi tana kallon sa tace "" Allah yasa na sani"". Hydar ya zauna kusa da ita yana mai kallon ta yace "" Me yasa ku Mata kuka cika saurin kuka? I mean everything simply get you emotional ?"" Murmushi Asy tayi tace "" Wannan shi ake Kira da mace! Haka muke bama iya 'boye duk wani feeling namu unlike you men! Especially brave ones like you koda kunga abun tausayi zuciyar ku is strong sedai idanuwan ku su nuna! Mu kuwa hawayen mu shine symbol na"

"emotionality a wajen mu and that is what differentiate mace da namiji."""

"Tab'e baki Hydar yayi yana kallon ta yace "" kenan idan da kece in my place fifteen years back da kin dad'e da mutuwa kenan?"" Kai Asy ta girgiza tace ""Of course yes!! "" Dariya Hydar yayi wanda ya fitar da fararen hak'oran sa yace "" gaskiya indai haka ne baki chanchanci zama detective ba kyaunta kawai ki koma gida ki makala apron ki d'auki tukunya ki hau girki!"" Yana maganar ne yana mai kashe Mata idanu "" dariya sosai ya bata tace "" babbar magana Malam! "" Murmushi ya Mata sannan yace "" Me Azeeza ta zo yi a Singapore?"" Kallon shi tayi tana mamakin tambayar nashi tace "" Tazo aiki ne , akwai wani murder case da ake yi ne da case d'in a hannu na yake da na taho aka damk'a Mata case d'in so tazo neman wani clue ne a nan,"

"Amma mesa ka tambaya??"""

"""Azeeza Mk y'ar gidan MK ne , mutumin da muke nema! She's a sister to me! Bata sani ba"

"ne , I believe tasan inda MK yake ina so in san duk wani motsi nata!!"" Hydar ne yayi maganar idon shi cikin na Asy sannan ya mik'e yana kallon window , hannu yasa a hankali ya d'aga labulen a wajen ya hango mutanen MK suna shigowa building d'in da sauri ya juyo yana kallon Asy yace "" Perfect! Mutanen Mk sun iso I know you are a player so play well Baby!"" Asy tayi murmushi sannan tace "" Amma gaskiya Kazo da wuri don ka riga ka saka min tsoron MK a raina! Idan na shiga hannun su baka iso in tym ba they might hurt me! "" Kai Hydar ya girgiza mata yace "" na saka tracking device a jikin zoben nan gashi ki saka , duk inda kuke Zan gani kuma Zan ji me suke fad'a miki don haka se ki dinga sanar da ni tsarin wajen cikin fasaha I'll be right behind you!"" Kai Asy ta girgiza ta amshi zoben ta saka a ya yatsan ta sannan ta bud'e"

"k'ofar ta fice ,se addua take yi Allah ya bata nasara!"""

"Wani daga cikin mutanen ne ya yi shouting out sauran ma suka nufo inda yake ya Fara nuna musu Asy , ganin haka yasa Asy ta ranci ta karesuma suka bi bayan ta , bata wani basu wahala ba ta tsaya suka chafke ta gami da. Tura ta cikin motar , d'aya daga cikin Mutanen bai shiga motar ba yace da su su k'arasa shi zai duba wasu clues hakan yasa suka tafi shi kuma ya koma cikin building d'in ,d'akin da Hydar yake ya shiga gami da cire mask d'in fuskar shi . Murmushi sosai Hydar yayi yace "" My man! Aikin ka yana kyau pls kar ka Bari su cutar da ita"

",and I hope ka kawo min address d'in? "" Kai mutumin ya girgiza sannan ya mika wa Hydar"

"paper d'auke da adreshin inda MK yake , Hydar ya yi shiru sannan yace"

""" Make sure basu cutar da Asy ba! Domin if anything happens kafin na iso toh lallai kowa zai kuka da kansa , aikin ku yana kyau ! Yanzu nasan zai tambayi Asy dalilin kashe David kada ku yadda tayi linking kisan da kanta ina so ku sanar da ita ta fad'a masa cewa Ajalin sa ne yayi"

"kisan ALIYU ABDOUL-RAHMAN ( MAHAIFIN HYDAR )!!!!"""

"wannan zai girgiza shi ainun da 'kafar sa zai nemi ya koma Nigeria kafin nan Yau Zan gama da mutanen sa! So stay alarted!!!!"" Kai mutumin ya girgiza ya juya ya fice yabar Hydar a d'akin"

"zaune yan duba laptop d'in shi ,,,,,...................."

Jeeddah ja'o<Øõß

"[10/20, 10:11 AM] +234 701 661 4602: BURIN FANSA "

NA HAUWA ISAH JA'O ( 2016)

111<Øžß



""" Detective Asy Khaleel!!! Sunana MUHAMMAD KABEER ABDOUL-RAHMAN (M.K) Gaskiya naji dad'in had'uwa dake !!!"" Wani shu'umin murmushi Asy tayi a galabaice tace ""Ni kuma naji haushin Had'uwa da kai!!"""

"MK yayi dariya "" Hahahahahahhh! Alamu sun nuna ! Kina jin haushin MK sosai!!"" Asy ta"

"harare shi sannan Tace "" Daga yara har tsofi kowanne yana jin Haushin MK wannan shine gaskiyar magana!"" MK yayi dariya harda rik'e ciki yace "" Babbar magana ! Ga dukkan alamu"

"kema na tab'a rayuwar ki kenan!?"" Ba wannan ba ma ena HYDAR? "

"Duk da cikin Asy ya dura ruwa bata san lokacin da ta dake tace "" Ohhhhh! Na manta da jakata a gida ba mamaki yana ciki!!"" Dariya duk mutanen wajen suka Fara shima MK ya murmusa yace "" Aikin ki aiki ne na bincike ! Na fiki sanin aikin ki Agent Asy Khaleel! Nasan ba ke kika kashe David ba! Saboda ke mace ce? Toh me zai Hana ki. Had'a ni da shi zakin in yaso"

"se kija gefe ? Matsalar mu da Hydar daban ce! Kija gefe ko zaki rayu cikin salama!"""

"Wani mugun dariya Asy tayi tana fitar da numfashi da kyar tace "" Ina tausaya maka MK!!"" Shima dariya ya Mata yace "" da Alama ke masoyiyar Hydar ce?"" Kallon shi tayi ta gefen ido tace "" Masoyiya? Ai

7 / 9