Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

BURIN FANSA BOOK Complete Complete Hausa Novel by HAUWA ISAH Ja'o

Author :  HAUWA ISAH JA'O Category :  African Stories & Novels

Chapter   5 / 9

12K to 15K   out of 27K words

masa ta fice abunta........"

"Agent Azeeza ta yi murmushi ta mata sallama sannan ta fice se kunkuni take yi ,Jones da sauran ma'aikata kowa ya juya ana kallon ta yayinda take tattare important takardun ta daga"

kan table d'in ta zata fice............

SINGAPORE AIRLINES........

""" Yaya wai ni waye muka zo d'auka ne? Gaskiya nifa zan yi latti inada lecture!!"" Yana jin duk abunda take fad'a amma yayi turus ,da ta ishe shi da surutu ya kama hannun ta ya fara tafiya direct ya nufi inda ya ajiye motar sa ya bud'e ya saka ta aciki sannan ya zagaya ya shige ya ja motar ,ba tare da ya kalleta ba yace "" Menene sunan schl d'in "" tunzira baki tayi ta juya masa 'keya tana kallon hanya. Abun ya bashi dariya amma ya gimtse ya kama ID card nata ya duba"

",sannan ya d'au hanya."

"Bata ma san sun iso makarantar ba taji dai motar ta tsaya ta juyo ta watso masa kallo shima kallon nata yake yi kafin yace "" Ko dai ni zan miki lecturen ne ? Ki fita mana! "" nan ne ta lura ma an iso makarantar , ta zaro ido waje ta hangame baki "" Yaya ta ya akayi kasan makarantar? """

"Mashigar makarantar ya nuna mata nan ta hango Sandy da Kim suna fita daga school bus yace "",su suka nuna min Hanya "" dariya tayi tace "" Ok Mr grumpy!! Se na dawo."" Ta fice tana d'aga masa hannu shima ya d'aga mata hannu yana Murmushi sannan ta juya, a hankali tace """

"Shi daman yana dariya ""..................."

=ØŠÝ<ØõßMayjiddah ja'o<Øõß=ØŠÝ

"[10/20, 10:09 AM] +234 701 661 4602: BURIN FANSA "

NA HAUWA ISAH JA'O ( 2016)

66<Øžß



"Taku take d'ai d'ai kamar bazata taka k'asa ba , jikinta sanye da top da kuma high waist skirt bak'i, ta yafa mayafi bak'i a kanta ,simple makeup indeed but gorgeous looking!!"

"Amma sedai daga ka ganta kasan ranta a b'ace yake ,seda ta fito daga airport d'in ta tari taxi"

"tace ""No 2 C.I Nagar "" ba musu taxi driver yaja motar suka hau hanya."

"Wayarta ta zaro daga purse nata tayi dialling wata number, a cikin yaren Hausa sukayi magana "" Sir nikam wane irin mutum ne aka had'a ni da shi! He wasn't even at the airport to pick me off its totally disgusting seriously!! "" Daga d'ayan bangaren aka ce "" Come on Asy! Wannan mutumin fa ba mai sauk'in kai bane, kiyi hak'uri kawai dan zakiga abubuwan da suka fi haka ma! Just excersice patience bari zan masa magana yanzu zan ji dalilin rashin zuwan"

"nashi """

"Wani tafkeken gida taxi drivan yayi pulling off( ya ja birki ) ,saida ta lek'o ta windown motar ta zare gilashin idon ta sannan tayi ajiyar zuciya ta mik'a wa drivern kud'in sa ,ya tsaya yana kallonta baki a sake , cikin yaren indianci ya ce "" Madam! Yeh to dollar hai!!( madam but this is a dollars) ta juyo tana kallon shi ba tare da ta fahimci me yake fad'a ba ta tsaya tana kallon shi!!. Ganin ba wani ganewa tayi ba yasa ya zaro kud'i irin nasu daga aljihun shi ,yana dariya ya mik'a mata Dollar d'in ya juya zai tafi. A kasalance ta juyo tace "" Excuse me !! But how about your money?? "" Murmushi ya mata yace "" Think of it as a free ride!!"" Itama tayi dariya tace "" thank"

you * yaja motar ya bar wajen.........

"A hankali take dosan k'ofar gidan wanda bazance yana da gate ba se wani d'an guntun fence da flowers sun zagaye, chan gefe wata bak'ar Audi ce a ajiye gefenta kuma Highlander jeep k'irar Chevrolet Silverado saida ta gama k'are ma komai kallo sannan ta sa k'afa ta k'arasa"

cikin gidan.....

"This is where the drama begins readers ,ko ya zata kaya tsakanin Asy da Hydar ? Shidai ya"

ma manta da zancen daukota daga airport!!!.........

=ØŠÝ<ØõßMayjiddah Ja'o<Øõß=ØŠÝ

"[10/20, 10:09 AM] +234 701 661 4602: BURIN FANSA "

NA HAUWA ISAH JA'O ( 2016)



"Da k'afa ta tura k'ofar ta shiga , falon komai na ciki fari ne se kwalliyar da Mutuniyar ta masa na colours pink ,purple en lemon grn, chan kan wata sofa ja dake ajiye a wani fili k'asan stairs ta hango mutum kwance ,daga shi se vest da 3quater ya rufe fuskar shi da Magazine, direct wajen da yake ta nufa a lokacin da idanuwan ta suka ci karo da damtsen hannayen sa, ta ware ido tace "" So huge really!! "" ganin ya motsa yasa ta gyara tsayuwar ta da masifa ta isa"

inda yake ta fisge magazine d'in da ya rufe fuskar shi ta had'e rai kamar zakanya .

"A hankali ya bud'e fararen idanuwan sa ya d'ora kan Kyakkyawar fuskar ta , wani Yarr tsikar jikin sa yayi tuni ya kauda kai gefe."

""" How dare you!! Did you think i come here all the way from New York city to wait for you at the airport about two good hour s without you showing up?? "" ta inda detective Asy ta shiga ba ta nan take fita ba tun Hydar yana jin ta har yaji kunnen shi na masa 'kara ,bai san lokacin da"

ya zabura ya mik'e ya bar wajen ba...

"Naushi ta kai wa kujeran da ya tashi a kai tana huci kamar macijiya "" wato ma wannan ya maida ni mahaukaciya ko?"" Muryar Hydar ta jiyo daga bayan ta yace "" Ni ban ce ke mahaukaciya bace amma tunda kin d'auka a hakan kawai ma ki d'auka hakan nake nufi "" yana"

kai wannan ya ajiye mata glass of water a gabanta ya wuce stairs.....

"Baki a sake ta bishi da kallo wani kullutu ya taho ya tokare mata mak'ogoro ta fisge Jakarta ta nufi upstairs, ta rasa ma inda zata shiga ,ita ba. Sanin gidan tayi ba kuma taga alama wannan d'an rainin wayon tasu bazata zo d'aya ba don haka ta shiga bud'e k'ofofi ,na farko tana bud'ewa duk pics ne na Disney princesses da fairies , ta juya idanuwan ta tace "" Ahhhhh!!"

Wannan wanne irin abu ne!!! Wato har yara ma akwai a gidan na? Ni gaskiya sam bana son

"hayaniya!! "" ta ja k'ofar ta rufe ta nufi d'ayar ,ita kam ma a bud'e take tana lek'a wa me zata gani??!"

Hydar ne tsaye babu riga a jikin sa ya d'auki towel k'arami yana faman rataya wa a wuya.

"Zaro idanuwa tayi waje ta hangame baki "" Wooowww!! What a body man!!"" a hankali tayi maganar yanda ko ni da nake kusa da ita ban da 'kyar naji abunda ta fad'a, Hydar ya juyo ya nufo hanyar k'ofar ta juya taga babu wajen b'oyewa se ya ganta , nan ta sunkuyar da kai k'asa bata ankara ba se ji tayi ya rufe k'ofar sa kirif ni kaina nayi mamaki like seriously ya akayi ya gane da mutum a bakin kofar bayan ba a gaban mirror yake ba ba kuma facing k'ofar yake ba..."

Baki ta murguda ta juya tana dube dube ta hango wani d'akin ma a cikin wani d'an corridor

kamar zata je se kuma ta fasa nan ta ajiye akwatin nata tayi pillow dashi a nan bacci ya d'auke

ta.......

AZEEZA...

"Zaune take itada Jones suna hira ,wayar Jones ne tayi k'ara ya d'aga ba tare da yayi magana ba ya katse wayar ya dubi Azeeza ,itama kallon sa take yi kafin tace "" Anything trending? "" Murmushi yayi yace "" the autopsy report are out! Also grace was able to get us the DNA results. Azeeza tayi murmushi tace let's go to the lab "" nan suka mik'e suka nufi hanyar"

lab d'in...............

AT THE LAB.........

"Grace Garcia na hango tare da su Azeeza suna ta tattaunawa , don haka na d'ebo takardu"

na na yi sand'a don jin me take sunna musu a amadun kunnen su .

"Cikin harshen turanci Azeeza tace "" kina nufin wannan Cylinder d'in da hak'ori aka yi niyyar bud'ewa se kuma ya gagara, sannan ba'a samu wani thumb print ba a jiki? Grace ta gyad'a kai tace "" Exactly!! Kuma ina so in sanar da ke cewa ba da bindiga aka yi kisan ba , akwai murder weapon, abunda akayi amfani da shi sharp object ne sosai kuma is made of pure iron , domin kuwa akwai gaurayen iron a daidai inda yankar ta fara, kuma sannan binciken da abokan aiki na suka yi ya tabbatar mana cewa ba cikin gaggawa aka kashe shi ba ,victim d'in seda ya jigata sosai ,duk wanda yayi Wannan kisan ba k'aramin me wayo bane ,bai bar traces na komai ba"

",DNA result ya nuna cewa ba real gashin mutum bane a kanshi gashin doki ne ,kenan clue da muka samu na d'aya shine -Makashin yana da bald hair ne! Na biyu kuma the killer is left handed wato yana amfani da hannun hagu ,na uku kuma bashi da hak'ori guda d'aya canine teeth nashi is replace with a gold one ,ma'ana hakorin shi daya na gwal ne a lokacin da yake faman bud'e cylinder d'in hakorin ya fice ,wata'kila garin sauri kuma bai d'auka ba yayi"

gaba...........

"Jones yayi shiru yace "" zamu iya ganin cylinder d'in? Grace tayi murmushi tace "" sure !! Why not ? Ta d'auko cylinder cikin wata y'ar rubber bag ta mik'a mishi ,wani code suka kwafa a jikin"

leaflet d'in jikin cylinder sannan sukayi wa Grace se anjima suka fice.............

"Direct office suka koma ,wani abokin aikin su na zaune suka mik'a mishi code din Azeeza tace "" Check this out buddy ,get us exactly from which shop this came from!"" Ta juya ta kalli Jones tace "" to find more clue's we must know exactly who bought this cylinder!!"" Murmushi"

Jones yayi ya kurbi coffee............

ZAINAB......

"Tana tashi daga school suka fito ita da su Kim , Wata farar bus ce tazo ta wuce fiiiiii da gudun tsiya ,zainab da idonta ya sauk'a a kan motar ta hangi wani d'an saurayi ta bayan motar da gani he's in trouble , se kokawa yake da wasu katti a cikin motan , Key d'in scooter ta wafce daga hannun Kim ta hau ,ko helmet babu ta fara zuga gudu tana bin bayan motar , speed d'in da tayi amfani da shi ya wuce speed limit na k'asar ,gashi tayi nisa da school scooten ya b'aci , gashi kuma police sun biyo ta saboda tayi breaking law ,na farko over speeding na biyu ta wuce lokacin da traffic light ya nuna alamar tsayawa. Sorry Young lady you will have to come with us to the station!! "" cewar wata Yar sanda kenan . babu yanda Zainab ta iya haka ta bisu ta shiga motar amma duk idonta na kan hanyar da wannan motar tabi ,se sak'e sak'e take cikin ranta """

"Ko waye Wannan d'in kuma me ya musu suke torturing nashi haka???"""

=ØŠÝ<Øõß Mayjiddah ja'o<Øõß=ØŠÝ

"[10/20, 10:09 AM] +234 701 661 4602: BURIN FANSA "

NA HAUWA ISAH JA'O ( 2016)



"Hydar na hango zaune cikin office d'in yan sanda yana magana da wani babban su , ba'a jima ba aka fito da Zainab wani police ya mik'a mata Jakarta sannan tayi signing a wata takarda"

", shima Hydar yayi signing sannan suka fice...."

"Sim sim take tafiya kamar kwai ya fashe mata a ciki fuskar nan kamar zata yi kuka ,Hydar kuwa ko waiwayota bai ba kawai ya bud'e mata k'ofar mota ta shiga sannan shima ya zagaya ya shiga ya hau tuk'i ,moment of silence sukayi experiencing a mota har suka iso gida ,jira yake ta fita ya mayar da motar inda take amma ko motsawa batayi ba ,suna had'a ido ta fashe da"

kuka kamar wata little gal

"A take fuskar Hydar ta sauya kala ya fita daga motar ya zagayo inda take ya bud'e k'ofar, hannun ta ya kama ya fito da ita waje gami da zaunar da ita a kan grass carpet da ya mamaye filin gidan shima ya zauna sannan ya ciro wayarsa yana videoing d'in kukan nata , cije lab'en ta tayi ta fara neman wafce wayar daga hannun shi nan suka fara zagaye gidan da gudu , Zainab tana karb'e wayar ta nufi d'akin ta da gudu ,nan ta wuce Asy a zaune tana game da wayarta , sam bata kulata ba ta shige da gudu tana dariya , da gudun shi ya taho babu birki ,bai ma kula da Asy ba ya shiga d'akin Zainab ,Zaune ya iske ta tana d'aukar hoto da wayar tashi ,shima shiga Yayi tana ta d'aukar su a tare chan da ya gaji ya d'an jingina da gadon. Yace "" Baby! Me kika yi wa police ne? Nifa ban ma tsaya sauraron su ba "" nan ta kwashe labarin abunda ya faru"

ta fad'a masa

"Hydar ya mik'e yana cewa "" You are just a student journalist! So baby I urge you stay your limit bana so kisa kanki a crime control ,wannan aikin mu ne na sojoji!!"" Yana magana yana"

"kashe mata ido ,Mik'ewa tayi ta Sara mishi "" YES SIR!!!"" dariya yayi yace "" Kar ki fasa min"

"dodon kunne ,kunnen nashi takama ta ja sannan tace "" Haba maza! Kai da kake Karin kumallo da bindigogi iri iri shine d'an wannan Muryar tawa zata fasa ma dodon kunne!?"" Dariya ya fara yana Jan hancin ta ita kuwa se kallon shi take kafin tace "" Ashe yaya kana dariya me sauti"

"haka?"""

"Wata dariyar ce ta kufce masa yace "" Me kika dauke ni ? Anyway kinga ni zan fita se na dawo"

"ki ci abinci fa coz am not sure if I'll be back in tym"" Kai kawai ta girgiza masa yayi kissing goshin ta ya fice........"

"A corridor d'in ya iske Asy se wani shan kamshi take yi ya d'auki trolleyn nata ya kai wani d'aki sannan ya fice ,har ya shiga mota bai ma san tana biye da shi ba se jin ta yayi ta shiga mota . Rai a had'e yace "" Me kuma kike yi anan! "" Ai an turo ni muyi aiki tare ne so idan har mutum irin Ka wanda ba son jama'a yake ba ya fita at this moment toh lallai ba karamin abu ne zai sa ya fita ba don haka na san aiki zaka ,kar kayi tunanin nima ina son yin aiki da kai ne wlhy nima na"

"tsani Marar fara'a """

"Juyowa yayi yana kallon ta har ta idar sannan ya ja seatbelt ya d'aura, wayarsa ce tayi k'ara alamar message ya shigo yana dubawa yayi wata murmushi ta gefen fuska yace "" That's my uncle!!"" Sannan ya fisgi motar ya fice daga gidan , ita de se kallon shi take yi ,cikin ranta tace "" Indeed a prince charming but a grumpy one as well! Always frowning his face!!"" Se kuma tayi"

murmushi ta juya.

"Bakin wani restaurant ya tsayar da motar tashi CHAUDRY DHABA FOODS "" indian restaurant ne me kyaun gaske ,suna shiga yace table seven yake buk'ata ,ba musu wani Dan indie ya kaisu wajen sannan ya basu Menu ya tsaya , Hydar da idon sa baya kan Menu d'in yana ta dube dube ,wani table a gefen su ya hangi wasu mutane su biyu ,duk bak'ak'e ne kamr black Americans ,'kasa k'asa suke magana baka ma iya jin ko sautin maganar ,da sauri ya dawo da dubansa kan menu d'in ya dubi mutumin dake jira yace "" Get me two bowls of bhel puri and a glass of tamarind juice , ba musu mutumin ya amsa yana kallon Asy da ta rasa me zata zab'a, Hydar yace "" do you think am going to eat all the two bowls of bhel puri? One is for the young lady pls , murmushi d'an indian yayi ya kama gaban sa , Hydar ya mik'e kamar zashi wani waje da gangan ya shiga gaban wani waiter suka ci karo ya yi kamar zai fad'a kan mutane biyun nan ,a wayance ya jefa wani na'ura ta mouth piece a aljihun d'ayan su sannan ya mik'e yana apologising kamar ba ruwan sa. Nan mutanen suka cigaba da abunda suke yi yayinda ya saka earpiece d'in shi kuma a kunnen shi yana sauraron duk abun da suke fad'i!! "" yana yi yana taunar Bhel puri hankali akwance , Bai ankara ba se ganin Asy yayi tana faman tofar da abincin daga bakin ta yace "" Be careful young lady !! D'aya daga cikin abubuwan da suka tsana ne ,ka"

"nuna abincin su babu dad'i!! "" da sauri ta gyara zamanta tana kurb'ar drink d'in a hankali..."

""" Aaj tumhara akhri din hai! Mujhe bas ek caror rupee jahiye "" (yau shine ranar ka ta k'arshe! Abunda kawai nake buk'ata shine caror rupee d'aya!!) Abunda yaji daya daga cikin wad'annan mutanen ke fad'a kenan shi kuma d'ayan yace "" I'll get your money by 8:oo pm but pls don't"

hurt my son! Tell MK that I'll do whatever he says amma don Allah kar ya tab'a min d'ana .

"Hydar ya kalli detective Asy yace "" Ke y'ar k'auye tashi mu tafi dalla!!! "" hararo shi tayi tace wace y'ar k'auyen? Malam ka iya bakinka!! "" bai ma saurareta ba ya fice ya zauna a mota itama"

seda ta ga dama sannan ta fito seda ta iso jikin motar yaja abunsa ya k'ara gaba

"Wani haushi ne ya tattaro ya tsaya mata a mak'ogoro tana ji tana gani ya tafi abunsa ,gashi ko alamar taxi bata gani ba ta je bakin bus stop ta zauna kan wani rest bench tayi tagumi ,wani"

bak'in cikin ma seda ta kira general wayar sa bata shiga ba...........

"Afwan readers kun Jini shiru ban da lpya ne dats why ,love yhu all "

=ØŠÝ<Øõß mayjiddah ja'o<Øõß=ØŠÝ

"[10/20, 10:10 AM] +234 701 661 4602: BURIN FANSA

5 / 9