Author : HAFSAT UMAR DANGORO Category : African Stories & Novels
babu komai ko
da yankani zakai zan jure namaka biyaya'' ko da ko hakan rai sana diyyar barina''
Duniya'' daman amfanin zuwa islamiyya kenan'' aure ibada ne '' tana gama fadar haka
tasake fashewa da wani sabon kukan me tsuma zuciya...
ADAMA
Wai ke dan ubanki Anisa'' kashe kanki zakiyi'' Meyasa baki da hankali ne'' wai shi
Habib dinan autan mazane'' dabazaki hakuraba'' ance za,a baki auren juneid''muddum
ya dawo daga kasar waje'' amma ke kin kiyarda kin nace sai Habib kikeso'' juneid fa
yafi Habib komai na morewar rayuwa'' dan Allah Mami kudaina fadamin abin da kunsan
bazai yuwuba'' juneid kwata kwata ba sa,an aurena bane''bamu daceba ta kowanne
fanni'' wallah Mami idan ma mafarki kuke to kufarka'' dan wallahi juneid bazai taba
sona ba''what'' ubanki Anisa'' kina dakai kuwa walh zan sharara miki mari'' menene
aybin ki da bazai sokiba''kajini da mara hankalin yarinya... Mami gaskiya ce'' kema
kinsan gaskiya sai dai ki take'' Allah mami ko da zai aureni bazan yardaba sabi da
bazan samu abin da nakeso a gurin shi ba''rayuwarsa bataimunba'' Meyasa kikace haka
Anisa?" Mami na farko ya nada tsanani kyau wan da Ni kaina idan nagansa susucewa
nakeyi''ga kwarjini'' ga kudi'' ga mulki'' ga girman kai ga Muskilanci'' ga
iyayi'' mami tsabar iyayima fa wankama sai an kai shi zaiyi'' idan yafito sai an
daukeshi ankaishi an kwanta'' hatta kaya samasa akeyi'' idan ya kwanta bacci sai
anjira ya mike tukunna an bashi abinci a baki'' Allah bana sonshi bamu daceba...
馃Tab konice banaso taya kenan zamusha love'' ina bayanki anisa 馃ぃ
Pege 13
INDIA
Uhm'' bro Meyasa kake son batafin raine?" Yaya juneid''abin da yasa ban fada maka
bikinba '' Ni ba auren dindindin nayiba'' ba sonta'' nakeba'' kawai dai na auretane
don na koya mata hankali'' kai ma kasani yaya atsarin rayuwata banason yarinyar
talakawa'' sabo da ba,afiya samun masu tarbiyya ba''stop Habib banason hauka'' ban
maka dole saika auri ''yar talaka ba ,amma Ni nasan yaran talakawa sunfi ''yayan
masu ku 蓷 i nutsuwa da hankali da tarbiyya'' Habib shawara da zan baka amatsayina na
yayanka kada ka yar da ka watsar da damar ka'' dama sodaya take zuwa ma mutum a
rayuwa'' inason ka rike matarka da kyau domin ina maka zaton ka auro saliha ce''
hmm yaya ay sunantama saliha amma batada tarbiyya katuwace fa'' what karuwa taya
kasan haka waya fadamaka?" Yaya abokinane kuma yace 茩 aruwar sa ce ''hmm Habib idan
kanason cire zargi a kan matarka sai ka kwanta da ita '' ananne zaka tabbatar
gaskiya ya fadamaka ko karya''allah ya kiyaye na kwanta da karuwa har abada
wallahi'' okay yayi maka kyau'' Ni kagama matar auren tagari nake so amma nakasa
samu'' sabo da kowacce yarin ya idan zata soni'' akwai abin da take nema a
gurina''kuma Ni nafison ''yar talaka'' banason ''yar masu kudi'' sannan haryau ban
ga macen da ta burgeni har naji zan iya furta mata ina sontaba'' ban ganta
ba''nafison nafurta inason mace'' badai ita tafurta ba '' uhmm idan na shigo kasar
zan zo na ga kanwata'' yaya kama dai na cewa kanwarka''kabari zan dai auro maka
kanwa amma ba wannan rasa kunyar ba.. hhh bye sai anjima ya kashe wayar tare da
lunshe kwawan idanuwansa..
IN THE MORNING
Washe gari da sassafe Habib ya mike, yanufi dakin saliha, akwance ya sameta'' sai
baccinta take baiwar Allah cikin kwanciyar hankali, jijjiga kai yayi kawai ya juya
kicin ya debo ruwa me sanyi'' yafito dakin ya koma ''yana zuwa ya sheka mata a
jikinta'' agigice ta mike tare da furta innalillahi wainnailaihirraju un'' Habib
tagani a tsaye dauke da cofin ruwa fuskar nan a hade kamar daren mutuwa'' yace'' ke
daman hutu kika zo yi'' maza tashi muje''yafada tare da dakamata tsawa yana
nunamata hanyar futa'' tashi tai Yan tafe tana binsa a baya har suka isa harabar
gidan'' inda datti da kasa ya dankare a wajen alamar gurin yana bukatar gyra''
tsintsiya ya nunamata ta dakko'' daganan kuma ya janyo kujera ya zauna '' ya fara
danna wayar sa yace'' kafin nagama abin da nake yi ''na dago naga tsakar gidanan
tass'' babu duk dattinnan'' babu musu saliha ta dauki tsintsiya tasoma shara, har
ta kusa gamawa sai sukaji'' sallamar su hafsa'' tsabar murna da farinciki'' saliha
ta tafi da gudu ta rungume su tana murmushi'' Hafsat ce ta kalleta'' tace kay meye
haka kuma amarya da ayki aykinma sharar harabar gida'' ina masu aykin'' saliha ta
bude baki kenan. Zatai magana ''sai Habib ya karaso'' gurin yace'' wallahi kinganta
ko da rigima na fadamata ta bari masu ayki zasu gyra amma taki''wai tafiso ta samu
ladan '' ko ba haka bane Honey '' eh ehy hakane Hafsat kinsan dai malam Abubakar
yace '' komai mudingayi da kanmu sai munfi samun lada tafada tana sosa kai ko ba
haka bane abban hanif'' jijjiga kai kawai Habib yayi ya watsa mata harara ta gefan
ido'' sanan ya huce'' ciki'' suma hucewa sukai dakin saliha'' Suna shiga dakin
saliha'' tace umman hafsa'' ina kwana'' lafiya klau ''yar arbarkq'' kinga dama
hafsace ta dameni'' wai sana zo naga yanayin zamanku da Habib '' karya dinga cutar
dake'' sai kuma kukazo muka tarar da ku alhamdulillah'' hmm Hafsat tayi kwafa
azuciyar ta tace ''bakin mugu ba ay Ni nasan me hali bazai fasa halinsa ba''shiyasa
ta wanan sharar da sanyin safiyar nan sabi da bakar mugunta irintashi'' afili kuma
tace amaryr Habib'' mata daya kuma gimbiya a gidan Habib'' ah dole kuyi kirari''
daman ansamu gidan hutu anbar zaman gidan langalanga'' ay dole adinga zuwa akai
akai cewar Adama '' ta fada tare da rike kugu
Daman ay nasani'' babu shinka fa ko''kullum sai tuwo allallabo za,a cinye kayan
yaro ko'' hhhhhh Ni banma ga amaryar ba '' ta fada tana kallo saliha'' ko dai wanan
yarinyar ce me kama da ''yayan aljanu'' ah dole ya ki ''yar uwarsa , tun da naga
tana da kyau'' amma kuma Anisa tafiki ki dangi da asali'' afusace Habib ya fito ya
daka mata tsawa yace'' mami'' ya isa haka idan kina yimin abu ina jurewa'' to bazn
lamunci ki dinga ciwa matata mutunci ba''dan Allah zaki iya tafiya ''' what habib
ni kake kora'' lallai ba bu laifinka''aykin asirine ''ay daman duk dan talaka ya
gaji asiri ''ga uwarka nan ma ta asirce mana dan,uwa'' Adama kifita'' nace wallahi
summa tallahi kika kara minti 蓷 aya anan saina karya ki''mahaifiyar tawa zaki ciwa
mutunci a gabana '' futa nace''yafada yana huci kamar wani zaki''sumsum Adama ta
fita daga dakin jikinta na rawa dan ta tsorata da ganin yadda Habib ya fusata'' tan
futa ya kalli umman su hafsah ya basu hakuri sanan ya koma cikin dakinsa'' saliha
kam'' duk da tasan bason ta yakeba amma taji dadi yadda ya nuna kishin ta a gaban
adama''
Pege 14
Adama tana komawa gida '' ta zauna a bakin gadon ta tan muzurai'' Anisa ta shigo''
cikin masifa Adama tace'' Anisa dan kutumar'ubanki indan Habib ba ubanki bane ki
hakura dashi'' walhi ko zance shi naji kinsakeyi saina kasheki na huta da wanna
baki cikin........
Innalillaha mami meyafaru'' tafada tare da saka hannayen ta duk biyun a kana''
bansani ba uwarki ce tafaru''ke barima fa kiji me kankat''muddum ina a raye''
wallahi baza ki auri Habib ba,ko shine autan maza'' what mami rantsewa fa kikayi''
su saima na maimaita miki'' ke kurmace'' indai ji abin da nace idan kema rashin
kunyar zakimin to bissimillah'' daidai nake dake" mami Ni ba rashin kunyar zan
mikiba'' dan Allah kada ki nisanta zuciyata daga son da takeyiwa ya Habib '' wallah
Mami idan narasa ya Habib tamkar kin rasanine'' dan Allah ki taimaka''kada kicire
hannunki daga maganar nan, ke kadai ce nake da Yakinin zaki dankamin Habib a tafin
hannuna''dan Allah kada kice zaki watsar dani ,zan iya rasa rayuwa ta''
Dakata anisa'' ta daka mata tsawa'' nece ki hakura da auren Habib ''idan kuma
bazaki hakuraba'' ki mutu dan uwarki'' tayi tsaki ta tashi ta shige bathroom....
Anisa kam zaman dorshen tayi agurin tasaki kuka me tsuma zuciya'' tana cewa, mami
why shin Meyasa zaki min haka?" Idan har ba,a bani auren Habib ba mutuwa zanyi''
kawai'',,
****INDIA
Sir kayi bakuwa,dago ido yayi'' yana yatsine fuska yace'' wane , sir ba
namiji bane'' wannan budurwar'' takace'' what ya mike a fusace ya daki table din
dake gabansa'' ya sharara masa mari yace'' wace budurwa ta'' please kayi hakuri
bazan karaba nayi tunanin budurwar''kace'' ta ce sunan ta Isha'' okay kace mata
tashigo'' okay sir ya fada tare da fucewa'' ya na fita ya samu Isha'' a waje ta ci
wankan riga da wando'' ko mai na siffar jikinta'' ya bayyana'' kanta kuwa ta kuma
bazo da gashin kanta waje ''ta dora gilas'' karasawa yayi kusa da ita yace'' zaki
iya shiga'' okay'' thank you, tana fadar haka ta shiga dakin'' a zaune ta sameshi
ya harde kafa daya kan Daya'' idanuwan sa duk biyun a lumshe kamar beji shigowar
taba'' don ko sallama batayiba'' falon'' ta zubawa ido'' ta jujjuya ko ina na gidan
tare da yatsine fuska tace'' juneid baka ji na shigo bane''ko guri bazaka iya bani
na zauna ba''banza yayi mata bece mata uffan ba ,kuma be bude idonsa ba'' tsaki
Isha'' tayi tare da samun guri ta zauna a kusa dashi''in da kasan zata shige
cikinsa ta wani matseshi'' hannu ta kai zata rike masa hannu'' ya bude ido Da sauri
''ya sharara mata maruka har biyu'' sannan ya yi wurgi da ita zuwa kasa'' cikin
masifa yace'' ke Are You Animal?" Baki da hankali'' wannan kazamin jikin naki zaki
tabani dashi'' ke baki iya ko sallama ba'' a haka kike tunanin zan soki'' wallahi
har abada ,jini jikinki waike gayu ko'' sai dole kinnunawa mutane kingirma kin hada
halitta'' to bari kiji idan ma sabo da Ni kike wannan abun''tun wuri gwra ki
daina'' domin ko da abu daya baki da shi'' na irin matar da nakeso'' yana gama
fadar haka yayi tsaki ya danna wani madanni a gabansa'' sai ga wannan basamuden
mutumin ya shigo'' yana zuwa yace gani yallabai'' fitar min da wannan yarinyar
daga gidana'' kuma inaso kasanar wa me gadi daga yau kada asake bari tashigo''
gidannan'' Are You shower'' yes sir, tsuguna wa yayi ya sabi Isha'' a ka tana kuka
tana ihu yayi waje da ita'' be diteta a ko inaba sai a gaban motar ta''
HABIB
Huce'' nace'' dan girman Allah ka rufamin asiri ,kada ka barni a cikin dakinnan''
dan Allah ,kada ka manta nifa matarka ce'' kada ka min irin wannan izayar'' dan
Allah kada kai abin da zai sa nan gaba kayi dana sani''short up'' akan wa kike
tunanin zanyi dana sani'' wai akanki'' hhhh mekike da shi'' harda kike daukan kanki
a matar habib'' karuwa ce kefa ''yar tasha ''yar kwararo wadda aka haifa a titi'',
stupid kawai'' wallahi ki kiyayeni,, idan ba hakaba'' wataran sai na kasheki'' kuma
rayuwarki a wannan dakin zakiyita aciki zaki kare rayuwarki'' shasha sha''da Ni da
ke basaki'' agaban ki zan auro wata muyi rayuwar jindadi da ita'' sanan ta haifamin
yara masu tarbiya'' ba irinki ba'' Allah ma ya kiyaye na haihu'' da karuwa ''yayana
su zama karuwai'' yana kaiwa nan a maganar sa ya fice ya jawo kofar ya saka kwado''
ya kulle'' dakine dan madaidai ci'' wan da ya sha sumunti'' a tsakar dakin amma
babu ko plastar a jikin bangon'' dakin'' ga dakin babu ko da futula'' daga inda
take tana iya jiyo sautin kukan sauro da na beraye'' ga babu ko da hijabi a
jikinta'' daga ita sai kayan kikinta''hatta futsari idan zatai sai dai tayi a gurin
yake nufi domin babu bathroom aciki balle tace zata yi alwala ko kashi ,ko
fitsari'' Allah sarki MAR'ATUSSALEHA fashe watayi dakuka''ta kwanta a kasan'' sann
ta rufe idanun ta tace'' Allah kagani yadda bawanka yayi min'' Allah ka da ka
hukuntashi'' ni nayafemasa duniya da lahira ko me zaimin matsayinsa na mijina na
yafemasa'' ba laifinsa bane laifin ''iyayena ne da suka bashi aurena''tana gama
fadar haka ta fada komar tunani iri daban daban'' ....
**Pege 15
SAFIYYA
Munir wai Ni me yasa kake son mucigaba da irin wanan rayuwar''har ga Allah Ni
INASON na daina domin Manzon Allah (S'A'W)yana cewa Duk mutumin dayasan abu ba
daidai bane''kuma ya take yake aykatawa,, azabarsa tafi ta wan da be sani ba yake
aykatawa'' dan Allah munir mu daina aykata'' zuna''walhi idan daya daga cikinmu ya
mutu yana aykata'' aykin alfasha'' kai tsaye wuta zamu shiga'' Ko da kamshin
aljanna bazamu jiba'' kinga Safiyya dakata'' banfa ce kimin wa,aziba'' kai ta
girgiza tace munir ba wa,azinake makaba'' idan kace wa,azi nake maka kana nufin''
idan kagadama ka dauka idan baka gadamaba karka dauka'' to ba haka nake nufi ba
ina rokonka da babbar murya kan cewa kaji tsoron Allah'' naga alamar bakasan me ake
nufi da wutar jahannama ba ko'' to kasaurara kajini'' wayar jahannama masifa ce
bala'in da idan mutum ya shegeta ya gama'' itafa ba kamar wutar duniya bace'' ta
lahira ta dabance'' ga duhun kabari ''ga azaba da muciji da kunama da sauran
abubuwan cutarwa'' ga dukan walakiri wallahi mala'ikun azaba bazasu tausaya
makaba'' domin su basaji basa gani''ay kasan me ake nufi da summun bukumun''ko
dakata haka Safiyya '' banmiki doleba zaki iya tafiya....
Haba munir daka fadar gaskiya'' indai akan wannan maganar ce to zakace intafi''
wallahi gwara na tafi din'' dadai na cigaba da ma,a mala da kai muna aykata''
alfasha... Tana gama fadar haka ta juya ta tafi'' tabarshi a tsaye yasaki baki yana
kallon yadda take tafiya'' hijabi ne a jikinta amma yana ganin yadda mazaunen ta ke
juyawa ta ko'ina abin sha,awa'' amma babu damar tabawa tunda Allah ya riga da
yashiryi Safiyya...
Saliha______
Washe gari'' Habib ya gama shirinsa ya fito'' sannan ya dauki mukulli ya nufi inda
dakin kaji yake'' ma,ana dai inda ya kulle saliha'' bude dakin yayi'' ya hangota''
acan kuryar dakin ta hada kai da gywa da alama dai kuka takeyi'' gefe guda kuma
gurinne a jike alamar futsari da tai a gurin'' a harzike Habib ya yi kanta yana
balbalin Bala'i ya ce'' ke karuwa futsari kikayimin a nan sabi da ke kazama ce''
agidan ubanki daman haka kikeyi'' to ko yau zankoya muki hankali ya fada tare da
ciro''belet din jikinsa, ya shararamata a jikinta'' wani uban ihu saliha ta rusa
tare da cewa innalillahi wainnailaihirraju un'' Allahumma ajirni fi musibata''Habib
menayi maka'' ka kulleni'' bayankasa babu ban 蓷 aki a cikin nan'' ka zaftar dani''to
aina kake ' son nayi fitsari ko kashi shin me natare maka a rayuwata'' wallahi
Habib bana sonka'' na tsaneka ''kai indai mutum yana da danshige da kamannikka ma
bana sonshi'' wallahi tun da nake bantaba ganin mugu azzalumi''kamar kaba''ko
takota babu ko dugon imani a cikin zuciyar ka'' uhm ta gige majinar hancinta tace''
kasan Meyasa nake daga maka kafa'' kawai ina ganin mutuncin aure nane'' banason na
dinga ja'inja da mijina,what uban waye mijin naki'' niwi hhhhhhhh'' lallai kincika
mahaukaciya'' da kallon me dan hankali na ke miki ashe ma duka notin kankine ya
kunce'' hm babu laifi tun da nasan iyayanki matsiya tane''wani irin wawan juyi
saliha tayi jikike tassss Tata tasssss'' ta sharara masa maruka har guda biyu da
naushi a ido'' sannan ta runshe idonta ta budeshi a kan Habib da cikinsa ya duru
ruwa dan ko a mafarki ne taba tunanin saliha zata iya marin shaba'' yana tsaka da
wannan tunanin'' saliha ta yunkuro ta kwashe shi gaba daya'' ta dagashi ta dokashi
da kasa''sannan ta shake' wuyansa'' nan take habib yashiga kakarin amai''ya na
faman zazzare ido tana kokarin bata hakuri amma ina neman kasheshi take kamar wan
da ba,a hayyacin ta yakeba''
.......
Addu'a ya shiga furta wa ''tainda yashiga ba tanan yake fita ba'' ya na cewa''
Allahumma ''allah kaceceni,wayyo Allah na' yana tsaka da addu'a sai yaji ta sakeshi
ta fadi a gurin sumammiya'' aykafin kace me kafa menaci ban bakuba' ya suri wayarsa
ya fita''numbar munir ya danna ya shiga kira''bugu daya munir ya 蓷 aga yace
assalamualaikum bross ya akayiwa ne'' ko dai Madam ce tayimana girki'' dallah can
yimin shiru Ni'' wane irin girki ana zaune kalau'' gashi ina girki akaina'' datuni
yanzu wani zancen ake ba wannan ba''agaskiya sai yanzu na yi danasanin'' kin zuwa
islamiyya'' inajin ina gani yaya juneid yana zuwa nakizuwa'' datuni na iya addu,oi
da yawa'' tofa wai bross meyake damunka ne naji kanata faman sumbatu'' kaikadai''
lafiyarka'' kuwa'' inafa lafiya'' please lazo kakaini hospital tunkan tafito ta
karasani'' bangane ba inzo kuma nakaika asibiti?"eh ko bazaka ba, dan Allah Ni kai
sauri'' okay ganinan zuwa......
Minti 茩 alilan saiga munir ya karaso'' a yanayin da ya ga Habib tanbas
hankalinsa ya tashi amma kuma sai dariya ta zo masa''ya tintsire da dariya saboda
bakin Habib da yagani ya suntume'' shiko Habib haushi munir ya bashi ya kara
murtike fuska yace'' idan bazaka ba ka sanar dani malam 'l
Uhm Ni banceba saki ran'' yana fadar haka ya shiga mota ya taho gidan Habib'' yana
zuwa yasamu Habib a zaune ya jingina a bango ya lumshe ido yana tunani''...
Subahanallahi bross meyayi zafi haka'' meyasameka wai, metstsssss yayi tsaki
yace'' banason yawan tambaya munir idan zaka kaini kakaini idan kuma bazaka ba
shikkenn'' okay taso mutafi'' uhm'' idan zaniya motsa wa intashi to menene amfanin
kiranka'' au wai kai da aljanu kayi gamone'' yana fada yana dariya'' sanan ya sa
hannu ya kama Habib suka nufi mota'' suna tafe Habib yace zanrama ne'' ...
**pege 16
Bayan su Habib sun isa asbiti aka karbesu sanan aka basu gado'' ,Habib ne yace
munirya kira momy ya sanar mata bashi dalafiya'' babu musu munir ya dauki wayar
Habib ya kirawo momy baugau biyu ta daga ,tace assalamualaikum abee ,am momy ba
bross bane nine''okay munir ina abokin naka''wallahi momy bayada lafiya ne shine
nakawoshi asbiti'' kinganmu ma ankwantar da mu, subahanallahi Meyasa meshi'' ina
matartashi'' wallahi nima bansani ba sai kinda zo'' okay tana gama wayar ta shiga
shiryawa'' cikin minti 40 ta iso asbitin'' tana zuwa tashiga dakin da aka kwantar
da Habib ''yanayin da taga shine ya rikitata matuka'' dasauri ta karasa tace''
Habib lafiya Meyasa meka haka'' kaidawa fadakukai da wani, a,a momy'' karen
gidanane'' ya min haka'' karen gidanka Kuma karen da ya sanka kunsaba taya zaimaka
haka'' uhm momy dan Allah ki bar maganar nan'' okay'' tana rufe baki sai ga munir
ya shigo da shi da saliha'' sai murmushi'take ta dakko wasu manya manyan kuloli na
abinci'' afurgice Habib ya tashi zaune'' ya na Binta da ido har takaraso in da
yake'' ta ajiye kular'' sanan ta karasa gaban momy tace ina wuni momy'' lafiya klau
''yar albarka ,kuna lafiya'' ina kika jene nazo bangankaba'?" Uhm momy na koma ne
nadan samamana abin da zamuci'' ayya to shikkenn Allah ya yi miki albarka'' ameen
momy'' momy ce ta sake cewa Ni zan huce'' gida tunda ga matarka ta dawo''me momy
dan Allah kada kitafi''walhi Aljana ce'' me kake cewa abee matar kacefa'' uhm
yafara sosa kai yace'' am mantawa nayi ba haka zanceba'' haka zance daman bazaki
dan kara jimawa ba''to jimawar mezanyi bayan G matarka a