Author : HAFSAT UMAR DANGORO Category : African Stories & Novels
zata
maka wannan, yanzu kenan da zataji abin da n'a aykata yazatayi,nashiga uku ni Habib
duk ranar da momy ta gano Nina batar da saliha..
Itako momy tana fita dakin juneid ta shiga, tasameshi har ya kwanta, tai
sallama sannan ta karasa tace" juneid kayi baccci ne" no mom banyi bacci ba Ina
hada wani muhimmun abune domin inason a gobe da safe na huce India" "India Kuma
Junaidu" Ana tsaka da wannan tashin hankali kana debowa kanka tafiya"haba Junaid
sai kace ba matar dan'uwanka ake nema ba" "momy bawai ban damu da batan saliha bane
kwai da abin da zanje nayo a India shima yana da amfani Dan Allah mom kadaki hanani
tafiya" yakarasa maganar kamar zayyi kuka tare da ruke hannunta, "uhm shikkenan
Junaidu Allah ya tsare ya kiyayemin Kai "yanzu inason kaje gurin abbanku ka kwana
dashi zanje gurin Habib domin naganshi kamar yafara tabuwa, ina tunanin habib Yana
bukatar kulawata dakuma addu,a dan Haka zanje n'a kwana dashi" what momy kije ki
kwana dashi fa kikace"Kato dashi zaki je ki kwanta dashi bazanyuwu ba" haba Junaidu
ni da dana mezai faru dani abin da nuna tsuguna ba aufeshi "kuma ma idan ban da
lalura mezaisa naje ba kwana adakin habibu tsorata fa yakeyi"duk yafita a
hayyacinsa" "to tsorata Kuma momy yanzu Wai Ina Habib din bayana gidan saba,?" "A,a
Habib Yana cikin gidannan adakinsa"okay tom shikkenan momy duk yadda kika ce ay
Haka za,ayi "kije Allah ya tashemu lafiya ni Bari naje dakin dady.....
"Yauwa dan albarka yazu badaban taki yarda kaje kukwana ba ay da Kai zakaje
gurinsa...
**** Kintashi "sannu anisa kinji "allah yadada baki lafiya shalelena"tafada
murya a sanyaye.
Anisa ce da Kee ta iya bude baki yace"mami ina su yaya juneid basu zo ba ko uhm
ay danan nasan sun tsanemu"
"Anisa kenan Wai har yazu bazaki daina tunanin wadancan mugayan mutanen ba"
koni da yake dan'uwana wan da muke uwa daya uba daya na cireshi acikin dangina
ballekuma ke"Wai shin Anisa ba kinmun alkawarin zaki hakura da rayuwa acikin
suba"bakince keda su har aba da ba?"to yanzu Kuma menene na yimin maganar su ko
sokike ki batamin rai"najima da abin da tsukama na "ko sai kin karamin wani
bakincikin?"
"Am so sorry mami insha Allah bazan sake Miki zancensu ba idai har nakeji ka dakko
zancen ba"mami ay farinciki ki shinakeso Kuma shine nawa"takarasa maganar tare da
share kwallar dake mmshirin zubowa....
**(Me duguri)**
In the morning**************
*Best meyasa kafiye matsala ne kabari mana ta Gama karyawa inya so sai na bata
wayar kaji muryarta" hm bazaki gane bane Amina"ni dai kawai ki mikanata wayar" ni
dai gaskiya bazan bata yanzu ba sai tagama breakfast"in kamatsu sai kaganta kataho
yanzu ka ganta da kyau" murya yadan sassauta kasakasa cikin sigar lallashi yace",
Amina kinsan idan da ina gari Babu abin da zai hanani zuwa naganta" nayi tafiya yau
da safe "naje yin wani atisaye ne bazan dade ba Zan dawo baifi nayi kwana uku ba
Zan taho "kekuma inason Nan da 4 days ki kawo saliha hida domin ta fahimci komai
yadda ya kamata", okay Babu damuwa yanzu Bari na bata wayar" know nama fasa "
meyasa?" Idan taji muryara a yanzu zata iya rudewa nikuma banason haka Dan Allah ni
dai ki kulamin da ita sosai" insha Allah zan kula"kuma kada kiyi yunkurin tahowa a
mota zan turo jirgi ya daukeku kinji"oh ni Aminatu inaganin fi'ili dacan ba a motar
nake tafiya ba Dan tsabar iyayi Sabi da da budurwarka shine zaka wani ce mutaho
ajrgii anki to anki din" tana Gama fadar Haka ta katse wayar Kitty....
"India"
*Juneid ne zaune a gaban gadon ya zuba mata ido Tana ta bacci "sai dai haryanzu
batadai na ammatar wannan kalmar ta"Abba zasu kasheni' juneid ne ya juya ya kalli
doctor ya ce" doctot yaushe zata farka ina son mukoma Nigeria a yau dinnan" eh to
Nan da 10 minit zata iya farkawa Amma sir kana ganin idan ka tafi da ita Babu
matsala ,domin nifa banason abin da zai Kara taba lafiyarta no nakamu dason
ta ,dazakace ma nazo mutafi tare biyoka zanyi" wata uwar harara juneid ya watsa
masa sannan ya kauda Kai tare dacewa sai kaje kashirya " murna ce ta ishi doctor
da sauri yanufi hanyar fita domin ya je ya shirya.....
****umma kitaho muje gidan su Habib ,yakamata ace zuwa yanzu yafito da saliha
Amma jikike shiru, Dan Allah kitashi yanzu sama da wata biyu kenan Babu saliha Babu
labarinta "umma ce ta Dan numfasa sannan tace" banki tatakiba safiyya yakamata muje
can domin ni zuwa yanzu n'a soma karaya "yauwa umma ko kefa tashi muje mu shirya"
bayan sun tashi sun shirya ne suka nufi hanyar gidan su Junaid....
Abangaren su Amina kuwa, sunshirya tsaf da ita da saliha kamar ba itaba
gabaki daya ta yi kyau ta Dada haske lafiya tasamu duk wannan ramar datayi yanzu
Babu ita, kallon Amina tayi race anty Amina Ina Kuma zamuje?" Ki kwantar da
hankalinki saliha zamuje gidan su best ne domin kiga wata kekkewar bazata wadan da
ko da kudi bazaki iya samun bazatar Nan ba sai ikon Allah" murmushi saliha tayi
tace"to Allah yasa muji alkairi Ameen sannan suka fita daga gidan zuwa bakin titi
don yakaisu airport su hau jirgi Sabi da best yayiwa Amina takarar karsu taho a
mota zai turo da jirgi ya daukesu.....
Bayan mint goma yacika ne ta farka karaf sukayi ido hudu da juneid dake zaune"a
gigice ta Mike tashiga ferta yaya juneid"dasauri ta cakumi wuyansa tashi ga
girgizashi tana kuka tana cewa" Yaya juneid Ina abbana ,Ina ummana" karkacemin sun
mutu" Yaya Ina kannena suna Ina Dan allha Yaya kafada min suna Ina ,kadai na mutune
bana duniyar" yay kaima kamutune ?" Girgizamata kaiyayi zuciyarsa tab cike da
tsananin tausayinta 'idonsa tab da kwalla yace" Basu mutuba sunan da ransu kema
bawai kinmutu bane kinan aduniya, "maza tashi mutafi na kaiki gurin ummanki a,a
Yaya bakafada min Ina kanwata jery ba kaboyemin wani abu nasan tazo gurin alokacin
taga komai yakasheta ko Yaya " jijjiga Kai juneid yayi yace" wanan ce bansani ba ko
tamutu ko tana Raye Amma Ina da tabbbacin Bata mutuba etama" a,a Yaya kafadamin
gaskiya karka fadamin Don in kwantar da hankali na yanzu idan kuma nake natarar da
basa rayé?" Short up !!! Ya daka mata tsawa yace zanmiki karyane ko nataba Miki
karyane banason shashanci ki nutsu!!!! Kuka ta fashe dashi tare da cewa in nutsufa
kace Yaya acuce ni sanna kuma acemin n'a nutsu yaya anyako baka manta abin da
akamin ba yay ancuceni anzalinceni " menai kawai don nakasance nidin me hakurice
"bazan taba yafewa ba harsai andau Karmin fansa .....
"Okay ki tashi mutafi gida "yafada tare da mikewa ....
Bayan tatashi ta shirya doctor shima ya shirya suka nufi inda jirgin yake
suka shiga sukadauki hanyar komawa gida Nigeria....
"Bayan su safiyya sun Isa gidansu juneid,afalo suka tarra da momy tana
zaune ,aytana fanin safiyya tamike tsaye tace"saliha tafada da karfi" shiko Habib
Yana daga daki yajiyo maganar momy da sauri ya fito "Yana sakkowa suka hada ido
yayi mutuwar tsaye Yana nunata da hannu " jijjiga Kai yashiga Yi Yana cewa"no momy
no wanan ba saliha bace" to idan ba saliha bace uwarka ce momy tafada afusace"
murmushi safiyya tayi tace au bakisan ni ba itabace" to zuwa mukai kufito Mana da
"yar,uwarmu Ina saliha take" kan momy ne ya kulle shiko Habib hanyar fita yanufa
yashiga mota ta figa betsaya a ko Ina ba sai a gidan munir....
Yana shiga yashiga kwallamasa Kira ya na cewa munir munir, dasauri munir yafito
daga daki sanye da kaki n'a sojoji yace" Gabi Habib da sauri yaja da baya yace
bangane ba meye Haka nake gani a jikinka aboki wanan kayanfa?" Uhm meyake tafe
dakai Habib" habib gatsal zakace shin wayekai?" Who are you!!!!??" Munir yafada
tare da dakamasa tsawa meyakawoka" jiki narawa Habib yakalli cikin idanuwan munir
wadan da suka canza launi yace wacece saliha sanan susu nawane masu kama daya?"ina
bukatar sani " bani da amsar ka yafada atakaice" Habib ne yakara cewa inason ka
karasamin karashen labarin wanan mutumin menene karshen labarin sa" hmm oky jirani"
munir yashiga daki ya fito" Yana zuwa gaban Habib ya zare bindiga tare da dorata a
kan zuciyar Habib "a tsorace Habib yace bangane ba mekake nufi munir waye Kai" uhm
Habib kenan bakace na fadamaka karshen labarin mutuminnan ba to ai wanan shine
karshen shi..............
ALHAMDULILLAH
Duka duka anan nakawo karshen wanan book din maisuna MAR'ATUSSALIHA book 2 sai mun
hadu a book 3 domin ganin yadda zata Kaya book 3 paid ne 400...
Kadan daga yadda zata Kaya....
Shin wacece wanan yarinyar datake India.?...
Waye best ?"
Sanan menene hadin da da saliha?
Me Habib ya aykata wa su saliha be?"
Waye munir?"
Suwaye iyayen su saliha?"
MAR'ATUSSALIHA
By
HAFSAT UMAR DANGORO
Story & written
By
HAFSAT UMAR DANGORO
Marubuciyar.....
BURINA MUAZZAM /free
RAYUWAR KASKANCI/500
BABANA NE SILAH/500
BA MAHAIFIYATA BACE/500
AMATULLAH/300
UMMUH AMANI/500
A MASARAUTAR MU/500
MAR'ATUSSALIHA/400
And new........