Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

TSOHO KO YARO Book 1&2 Complete Hausa Novel by Sayyada Tahir Matar

Author :  Sayyada Tahir Matar Category :  African Stories & Novels

Chapter   33 / 33

96K to 98.9K   out of 98.9K words

gareni insha Mata Allahu zantallata muku hajarku inda bakuyi zatoba,Cikin farashi maisau'ki,munafatar Cikin izinin Allah costomas zasu bujiro muku tako Ina Gamai bukatar Hakan jst call me.08100044786.
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*



*P**7️⃣3️⃣↘️7️⃣4️⃣


Tunda tashigo falon take sallama tare da kiranta Mommy Mommy,amman shiru babu wanda ya amsa,gashi kofar yana bude alamar akwai Mommyn aciki,dan kafinta shigo izuwa falon Saida ta taras da masu aikinta awaje sunkuma tabbtr Mata Mommyn tana dagaciki.
Hussaina tashige bedroom nata kaitsaye tana kan Kiran mommy, tundaga nesa tahango Mommyn rungume dawayar salula tana amsa call bayanta ajuye tayi rufda ciki, Hussaina taga Mommyn Amman ita Mommyn batasan husaina tashigoba.

Chak Hussaina tadakata da shiga 'dakin sbd Jin kamar Mommyn tana Kuka tana Kuma ambaton sunanta,tsaitayi da ranta tason taji mekuma tayi Mommyn kebada hkr a iya saninta tasan batayi komaiba.
Abunda Mommyn kefa'da acikin wayar Cikin kuka shine yasa Hussaina dafe kirjinta Cikin rashin hankali.

"Badariya dabatasan wainarda ake toyawaba tacigaba da mgn awaya tana magiya fa'ditake,"dangirman Allah yohana kabar mgnrnan dukda nasan ba Allah kasaniba Amman nasan kasan Kalmar hkr narantse da Allah bazan iya baiyanawa family na kai amatsayin uban Hussaina ba sbd wannan alkawarine damuka rufeta tun lokacin daka Musa Kaine kayimin ciki.
Infact Hussaina batada wani ubanda take titiya dashi irin Zaid.
*TSOHO KO YARO.??????*

*Book two.*

*Endless Love nd Romantic life story.*

*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*


Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.

*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044,Niko xan sambadaku Cikin group Na Tsoho Ko yaro.*


Albishirunku 'yan uwana, inamasu bukatar atallata musu hajarsu??? Ina masu son chin kasuwan Sallah??,ina sabbin marubuta Wanda suke neman abokai??? To Yau damatasamu kugarzayo gareni insha Mata Allahu zantallata muku hajarku inda bakuyi zatoba,Cikin farashi maisau'ki,munafatar Cikin izinin Allah costomas zasu bujiro muku tako Ina Gamai bukatar Hakan jst call me.08100044786.
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*



*P**7️⃣5️⃣↘️7️⃣6️⃣



Bayan Wani lokaci,komai yawuce hankula sun kwanta rikichi ya'kare,ayanxu
Soyy aminci shakuwa ladabi biyayya sune suka wanzu agidan Zaid shida Ramlah, alhmdullh dukkansu biyu Kowa burinshi yayi abunda zai faranta ran 'dan uwarshi.

Zaid ya mallakawa Ramlah motocinta daya bata,tare da amince mata tayi Direbanki ranar dataso danyaga Ramlah akwai son passion saidai haryanzu direbanta Yana nan sbd wani lokaci inbata shaawar tukin Mota.

Habawa Ramlah takuma zama uwar Mata uwar manyance,rigima da gayu Sai Wanda yakaru,Zaid ya'dauketa Sunje har garin kano ziyara gidan Ali Nuhu,Ali Nuhu da matarshi sunji da'din wannan ziyara da Zaid yayi shida amarya.


3days sukayi akano suka dawo kaduna aunty maimuna tariki Ramlah Kawa Kuma 'kanwa Duk da karancinta ashekaru sbd ai Ramlah matar abokine waijinta.


Sunrabu Cikin farin Ciki da kewan juna,tare da shatara ta arziki daga Ali Nuhu da matarshi.


Bayan dawowarsu Kaduna Zaid da Ramlah suka 'daura soyy Akan Yanda suka tsaya Zaid da Ramlah dukkansu mayun gindin ne, Suna matukar kaunar chin junansu.

Sex lov styles Kala Kala kullum Zaid Cikin 'kir'kira yakeyi Yana yiwa Ramlah agadon Sunna,wannan yasa kullum Cikin shaawar juna suke tare da mannewa juna wajen chin tsuliya.



Alhmdullh Zaid yakoma nrml tuni yawatsar da 6acin ran tsofin matanshi biyu ayanzu baida damuwa Ko 'kankani gameda mace Sai sam barka dasa albarka wa matarshi abun alfahari da sonshi Ramlah Jafar.

Ramlah tana matukar biyayyawa maafiyar Zaid wato hjy, dukkan'yan uwanshi Suna 'kaunarta Suna alfahari da ita,Musamman aunty Hamdiya sosai takeji da matar yayanta Ramlah,itama Ramlah tanaji da Kanwar mijin nata duk Wani kuskus da abu na chigaban rayuwa tare suke hadakai suyi.

Shima Zaid Yana Kan daraja Iyayen Ramlah,tare da musu hidima koyaushe bayi gajiya,Iyayen Ramlah da yayunta Suna alfahari da Zaid sbd yanda yake baiwa Kowa mutumci da girmamawa harta auty Falmata da Ramlah kebi Zaid Yana bata girmanta dan aunty yakecemata Kamar yadda Ramlah kefadi.



Batun husaina,tuni Badariya tacanxa layin waya duk wani kofada maaifinta yohana zaisamu yasan inda take Badariya ta toshe,Zaid Shiko Zama yayida family nashi yaware manyan ku'da'de da 'kaddara yace suzamo shaida ya mallakawa Hussaina Duniya da lahira.

Dukkansu family Kowa yaji da'din abunda Zaid yayi itakanta Badariya Saida tayi kukan farin chiki wacce take Zaune haryanzu acikin gidan,hakuri takuma bada Kowa cikin family kan rashin kirkin data ringayi musu.




Ramlah dakanta taroki arzikin Hjy akan tabata Hussaina tacigaba da rikonta,Itakan jitake Hussaina kamar kanwa take agareta Kuma Babban 'diya awajen megidanta abun 'kaunarta Zaid.

Hjy dakyarta amince badan tasoba saidan Hussaina tanuna 'kaunar hakan, dole hjyr tabarta sbd farin chikim yarinyar.


dawowar Hussaina gidan shine yasa hankalin ta yakuma kwanciya sbd rikon Amana da Ramlah tafara Mata,shikan Zaid wani kulawa da hidima yakeyi Mata Wanda yafi nada,Burin Shi 'daya rayuwar yarinyar ya inganta.


Tafiya aikin hajjine yagabato,duk wasu mutanan da Zaid yayiwa al'kawarin tfy Saida ya tabbtr kowa yasamu tfy ciki harda Iyayen Ramlah.
Gidansu Zaid 'dinma dukka gidan Zaid,yaha'da suka wuce Saudiya tundaga Kan hjy Ramlah Shi Hussaina Harda Hamdiya da yaranta Badariya Kawai akabari agida sbd tace suje itazataje ummura.


Zaid shine ya'dauki 'dawainiyar tfyr kama daga kudin tfy hardukkan hidin dumunsu.

Bayan sun Isa Saudi manyan 'dakuna Zaid yayi booking,hjy dakinta guda itada Hussaina,aunty Hamdiya itada yaranta Sai Addanmu da Bappa da bangarensu daban basu tare dasu Ramlah sbd Addanmu tadage lallai arabasu itakan tanajin kunyar mijin Ramlah.


Wannan yasa dole Zaid yaraba musu hotel,basuma kusa saidai suringa ha'duwa amasallaci saidai dukkan 'dawai niyarsu shike bada umurni.

Ramlah da Zaid 'daki guda Suma aka ware musu.

Daren da sukajene Bayan sungama hira adakinsu hjy zaid yace"Kowa Yana rokon yasashi Cikin addua Allah yasa Ramlah tasamu ciki Shima yasamu magaji kafin yabar Duniya,hawayene yafara sauka akan fuskanshi da Sauri yabar 'dakin dankar yatada hankalin hjy.


Tausayin shine yakama hjyr da Hamdiya harma Sauran yaran,hjy tace"jeki Ramlah jeki ki lallashi mijinki insha Allah nesa tazo kusa,aunty Hamdiya tashare kwallan tausayi tace"muje inmiki Rakiya sis.

Aunty Hamdiya Har kofan dakinsu Ramlah tarakota kafin tajuya, Ramlah tashigo dakin itama Jikin duk yayi sanyi tsananin 'kaunar Zaid da tausayin shine Ke fama da ita.


Abedroom tasameshi yana Kwance akan gado ya'daga kai Sama alaman yatafi tunani, Ramlah ta'rasa shigowa gadon takama tahaye Cikin kulawa da soyy takwanta ajikinshi tana shafan fuskanshi"Zaid yayi lamo yanajin da'din shafan Ramlah tace"My Boss banison damuwarka Kan mgnr aihuwa sbd ta Allah ce,Wani rabonshi Yana kusa saikaga 9months da aure an aihu Wani rabonsu Yana tsakiya saikaga Sai anshekara 10 Ko Sama da hakan baasamu ba saidaga baya asamu,waniko bazaiyiba!!!


Ramlah, tajin kirta da mgnr kafin tacigaba"insha Allah nesanka tazo kusa Alfarman annabi Muhammadu rasulillahi sallallahu alaihiwasallama.


aranta addua take Allah yasa zarginta da fatanta ya tabbtr dan 3days Kenan takejin tashin zuciya da kasala,sbd Shirin tawowarsu Saudiya shiyasa tadaure,Shima Zaid tasan sbd Shirin tfyr yasa baiwani luraba.


Haka Ramlah tacigaba da gabatarda aikin haji,jikinta babu da'di,saidai taki sanarda Kowa Zaid nema yaso yagane saitayi mishi dabara tace", gajiyar aikine.


Wani abun mamaki,duk yanda Ramlah take 'kaunar chin tsuliya saigashi asaudi dakyar take daurewa tabada Zaid gindinta sau biyu shidinma daurewa take,Kamar ba itace sukeyin chi 5 aranaba.


Zaid duk inda yake son tsuliyar haka yake daurewa yaci saubiyu ya hakura shikan uzuri yayi Mata yasan gajiyar aikine da 'dawayniya.

Adaddafe Ramlah tasamu tagama aikin hajin,Alokacin ne takuma Kara zaton anyaba Shigar sabonciki bane ajikinta sbd rashin zuwan jinin al'adanta.

Itadai bakinta taja tatsuke tana fatar Allah yasa shine.

Kwanansu 41 asaudi,suka 'dungumo suka dawo Nigeria,Daren da suka dawo Nigeria daren Jikin Ramlah yarikiche,kwana tayi tana kakkarwan zazzabi tare da ciwon mara mai wuya.

Kwanan tashin hankali zaid yayi sbd nauyi da Jikin Ramlah yayi,asuban fari yatura Direba yaje ya'dauko dr Aminah.
Bayan tambayoyi da dr Aminah tayiwa Ramlah tare da Dube dube irin nasu na likitoci,dr Amina tabaiwa Ramlah Yar kwalba tace taje tayi futsari.

Ramlah jikinta yayi nauyi bazata iya tashiba,Zaid shine yadauketa yakaita bayi tayi futsarin,Bayan tayine dr Amina tasaka tsinken gwajin ciki tafara aunawa.

Ramlah da Zaid dukkansu Basu san amfanin hakanba,Cikin 3minutes results ya baiyana positive,dr Aminah Cikin farin Ciki tace"Alhmdullh sir Yau Allahu ta'ala ya amshi Adduar mu madam tanada Cikin Sati 5.


Tsalle Zaid yayi yarungumo dr Aminah sbd murna,dr amina murmushi takeyi tana taya chief murna.

Zaid yasaki dr Aminah dagudu yaje ya rungume Ramlah,Yana hamdala afili,Shar Shar hawaye suka Fara zarya akan fuskanshi.
Ramlah itama farincikine da kukan tausayinshi tafarayi.

Rungumeshi itama tayi tana shanye hawayen fuskanshi,ranar da Saida tasamu Kyautar sabuwar Mota Dall daga zaid,Itakan Ramlah albarka taringasha DA manyan kyaututtuka frm uban new bby Zaid Ali.

Kafin kace meye lbrn Cikin Ramlah yabaza Ko Ina family,Zaid dakanshi yadinga kiran waya Yana sanarwa.


Plz my Frnds cmmnts only Banda share sbd mungama freepage.

Dan Allah Dan Allah my sis Karki futarmin da book sbd littana na kudine.

Duk wacce ta futarmin da book banyafe mikiba kowacece Ke sbd kasuwanci nane hakkinana nake nema.

Sannan Duk wacce ta takaranta matukar ba freepage bane lallai kizo kibiyani hakkina inko kinki nabarki da Allah.

Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.

My phone number 08100044786.




Asubar fari

Ramlah kuwa dukkansu biyu jida ita suke shida Hussaina Kamar akarbi numfashi ayimata.
*TSOHO KO YARO.??????*

*Book two.*

*Endless Love nd Romantic life story.*

*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*


Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.

*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044,Niko xan sambadaku Cikin group Na Tsoho Ko yaro.*


Albishirunku 'yan uwana, inamasu bukatar atallata musu hajarsu??? Ina masu son chin kasuwan Sallah??,ina sabbin marubuta Wanda suke neman abokai??? To Yau damatasamu kugarzayo gareni insha Mata Allahu zantallata muku hajarku inda bakuyi zatoba,Cikin farashi maisau'ki,munafatar Cikin izinin Allah costomas zasu bujiro muku tako Ina Gamai bukatar Hakan jst call me.08100044786.
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*



*P*7️⃣7️⃣↘️7️⃣8️⃣


Wata 9da 3weks, Ramlah taaifo santalelen 'danta namiji maikama da ita, alhmdullh da uwar da 'dan dukkansu Suna Cikin koshin lfy.


Fa'din irin murnan da wannan family sukayi saimu Chika litttafi guda danhaka nabar masu karatu Ku 'kiyasta acikin ranku.


Ranar Suna yaro yaci sunan Aliyu wato maaifin Zaid ana mishi inkinya da Ammar.


Ansha shagalin Suna ranar naira tayi Kuka, Ramlah da bby boi nata sunsha kyau harsungaji da kyau.
Ranar sunan da yamma Zaid hjyr Zaid taha'dawa Ramlah katotuwar walima acikin harabar gidan Ramlah din.

Angayyaci Malamai Mata sunyi waazi Kan tarbiyan Yara Mai kayatarwa,hidima sosai akayi dankowata mace Saida tasamu turmin zani da Takalmi da hijab Cikin jakar da akabata tare da kunshin gudan kaza da lemukan sha aciki.



Matan Ali Nuhu dashi Kanshi Ali Nuhu tare da yaranshi dukkansu sunzo Suna,Shima Zaid Babban liyafa yaha'dawa abokanshi na murnan samun aihuwa acikin Babban event center dake Mando.


Anyisuna lfy anwatse maijego tasamu Goma ta arziki,da itada Bbynta daga uban gayya abban Ammar hjyrshi yayunta harma da iyayenta.


Aunty Jamila itakan tawajen maganin zakin tsuliya take,sosai tayi hadiwa Ramlah Wanda Zata Kuma rikita megida.

Ramlah taso taje gidansu wankan jego Amman Zaid yahana yace"tayi hkr bazai jure missn nataba,dole hjyrshine tadawo gidan tanayi Mata wanka.


Hussaina kuwa tana taimaka Mata da aikin abinci Domin tunda Ramlah suka shirya da mijinta tahana duk wasu masu aikin abinchi girkawa mijinta abinci itace dakanta take Shiga Kiching tashiryawa oga lafiyeyyen abinci.


Watan Ramlah biyu tagama wankan jefo,ananne tadagewa Zaid lallai yanason yabarta takoma schl,Zaid shikan bayiso Amman ganin uwargida Amarya tanaso shiyasa ya amince, lokacin zana jamp yanayi Ramlah tayi Cikin yardan Allah tasamu abunda Akeso.

Batare da 6ata lokachiba Zaid yanema Mata admission acikin KASU Alhmdullh Ramlah tafara karatu Cikin kwanciyar hankali.





Bayan shekara 5, Ramlah tagama karatun ta haryayi service saidai uban gayya kememe yahana Ramlah aikin gonnati,Sai Kudi maikauri daya bata tafara business, Masha Allah Business din yayi albarka batare da daukan lokaciba Ramlah tasamu alkairi maitsoka Cikin harkan business nata Wanda itada Aunty zahra da aunty nafiya matar Yaya Babba sukeyi Tuni Kowa ta mallaki manyan shago na Saida abaya Ramlah Ko har shagon Saida gwala gwalai gareta.


Hidima Ramlah takeyi sosaiwa iyayenta,hjyr Zaid ma baabarta abayaba Ramlah tanamata shatara ta arziki.





Babban filin taron yaye 'dalibai na haddar 'kur'an,Cikin makaranta Laba'asa dake Mando 'yanki.

Gamgamin mutane manyan baki gamida 'dalibai masu haza'ka dama Wanda basu dashi,dukkansu sun hallara domin bikin yaye 'dalibai.


Muryan wata yarinyane maizaki Yar duburwa mai kimanin shekara 22 dabiyu take rero kiraa maidadi daga Cikin surorin alqur'an mai girma Cikin suratun Ali'imrana.


Dukkan filin taron sunnutsu Suna sauraron mgnr Allah tiryan tiryan Daga bakin kyakkyawan Budurwan, 'daya dagacikin 'dabiline yakar6i sifikan Yana fa'din Masha Allah mutane da 'dalibai suka ha'da baki sukace Allahu Akbar 'daya daga Cikin manyan malaman dake gefe shine yasa hannu yakar6i sifikan ahannun 'dalibin dake sanye da Jallabiya Fara da harami fari yarufa Kamar balarabe tabarkalla gashi farine tass.


Malamin yafara mgn"Muna Kiran Babban bako chief judge Zaid Ali yafuto yasanya mana albarka Cikin wannan taro mai albarka.


Zaid dake zaune akunjeran manyan baki,ya'dago Kanshi Sama Yana hango Ramlah dake Zaune agefen Mata murmushi yayi Mata irinna 'kauna Ramlah ta kifta mishi Ido alaman yatashi yaje.


Zaid hannun Wani kyakkyawan yaro 'dan Kimani shekara 4 yariko Wanda Shima yake sanye da farar jallabiya da haramie tare suka fara takawa da Yaron gwanin sha'awa dagqninsu Kunga uba da 'da.


Kan munbarin yahau yafara mgn,nasiha sosai yayiwa 'daliban tare da fatan alkairi gudun mowarshi yabada mai Kauri wa hukumar makaranta.


Sannan yakuma bada Wani ku'din mai kauri yace"inji matar Shi abaiwa 'dalibai masu sauka Sallama yayi asifikan kafin yafara saukowa izuwa mazauninshi wannan Karon 'daukan kyakkyawan Yaron yayi ya rataya akafa'da shi.

Tunkafin Zaid ya idda Zama Babban malamin makatantar yafara mgn asifika.

Godiya ta tabbata ga Allah ma'daukakin sarki tsira da aminchin Allah sukara tabbata ga fiyeyyen Halitta annabi Muhammadu rasulillahi s.a.w.


Hakika Muna Mika Babban godiyar mu wajen chief judge Zaid Ali,Kan kyautan naira miliyan uku daya bada hukumar makaranta.



Sannan Muna Kara Godiya wajen year gida hjy Ramlah Jafar,Mrs chief judge Zaid,itama tabada dalibai Kyautar 2million naira, mungode Sosai Allah yasaka da mafi alkairin sakamako ameen.



'karfe biyu daidai akatashi ataron, Ramlah itace suka jero tare dasu hjy aunty Hamdiya da Sauran Badariya harda dawasu 'kawayen badariyar Suma Addanmu da su aunty Falmata sunzo basujira akatashi bane suka wuce gida, Ramlah Saida tafara raka hjy da Badariya suka shige mota Direba yaja yabar haraban makarantar kafin tajuyo wajen aunty hamdiya.

Itama rakata tayi har Mota,aunty Hamdiya tace"Barinje gida Sai gobe insha Allah Zan shigo sbd shirye shiryen waliman Hussaina da zasuyi.


Bayan tfyr aunty Hamdiya ce Ramlah itada Hussaina, da yarinyarta 'karama mace dabatafi 1yr ba,maisuna Humaira, Hussaina hannunta rike da kyaututtuka data samu amakarantar.

Direct motar Ramlah suka nufa Ramlah yadanna key yabude Bbynta taajiye agefen Zaman Direba tana numfashin gajiya.
Daga nesa tafara hangosu Abban Ammar,hakan yasa tadakata daga Shiga motar tana jefa mishi murmushin'kauna.


Zaid ne suka iso Jikin motar shida direban shi,kafa'dar Direban 'daukeda Ammar Babban Yaron Ramlah,Sai farin 'dalibin nan maisanye da Jallabiya Yana sussunkuyar dakai
Ramlah jitayi gabanta yafa'di sbd ganin fuskar 'dalibin duk da Yana 6oyewa da haramie afili ta furta Abdul???

Zaid Yayi murmushi Yana kallon Ramlah yace"yes shine muje Daga gida Malam Abdul Shiga motar muje Ku Kuma kuje motarki zamuyi mgn agida.


Dukkansu zaune suke afalon Ramlah,bayan sun'dan hutane anbada bako ruwansha, Abban Ammar wato A,Zaid yafara mgn"nasan zakiyi mamakin ganin Abdul Ko? ramlah tagya'da kai alaman ehh.

Zaid yacigaba,wato Abdul Yana da kima awajena dalili kuwa duk soyyr dakukayi kedashi ninan Zaid nine nasamu budurcinki wannan abu shine dalilin da nake respect Abdul.

Dakaina Na nemoshi Nace dashi yayi hkr da 'kaddaran Allah,dan Allah bayyi kece matarshiba yafadi meyake so inyi mishi sbd tsaremin mutumcin ki dayayi dafari kiyayi yayitamun gardama Amman Cikin yardan Allah saigashi yanemeni dakanshi.

Ataikace Abdul yasauya Ayanda kika sanshi yabani hkr Kan waya dayakeyi dake Kuma yasanar dani kecema kika Fara jiya mishi baya,nadauki nauyin karatun Abdul harya kammala degree,bayan yagamane nabashi shawaran yakoma karatun addini sbd naga yanada karancinta.


Dayardan Allah yayi saukar hadda last yr,bayan yagama service nakarbi takardunshi Wanda sukayi kyau na nema mishi aiki acikin court namu.

Babban albishir da xanmiki shine nabaiwa Abdul auren Hussaina Wanda banine na ha'dasuba Allah ne Cikin hukuncinshi yaha'dasu a islamiya.


Abdul dai shine ya sayyadi Wanda yabada sadakin Hussaina, Ramlah tayi kabbara tace"Allahu Akbar,hawayen farin cikine yafara zarya akan fuskanta Cikin tsananin da'di tace"Tabbs kaidin mutumin kwaraine ngdwa rabbil alamin daya fargar dani kuskurena kafin narasaka babu abunda zqncewa Allah dakai da iyayenah Sai godiya da adduar alkairi.


Thanks somuch my dear husband Allah yabarmu tare A,Zaid Cikin Fara yariko hannunta Babu kunya agabqn Abdul yakaiwa Ramlah kisss Abdul da Hussaina dake zaune fuska suka rufe Suna Dariya dagudu suka fuce afalon izuwa harabar gidan.


A,Zaid ya rungumeta sosai akirjinshi Yana kai hannu Cikin Wandonta bakinta yarike sosai Yana tsotsa.
Da'din tsotsanne yasa Ramlah saurin janyoshi suka wuce bedroom.



Tamar bihamdulillah.


Anan nakawo karshen Littafin TSOHO KO YARO,Allah yasa abunda muka kAranta yayi mana amfani agidan aurenmu musamman wajen kwanciyar aure wato sex.


Ngd Sosai Frnds da kaunarku garen Allahu'taala yabarmu tare.

Saimun ha'du asabon littafina Wanda very soon zaizo muku maisuna *TARKON WASU MATAN*

Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.

My phone number 08100044786.

33 / 33