Author : Sayyada Tahir Matar Category : African Stories & Novels
tafashe da kuka ,tana fa'din"Amman Abdul 'kadeer yacuceni yaji amanarmu yanzu sabida Allah daman mune yaturo mufada Miki mgnr kishiya, Allah ya Isa bamu yafemishiba wato mu muyi bakin jini agunki shibabu ruwanshi.
Ramlah Taji Kanta yayimata gingiringim jitake Kamar zata yanki jiki tafadi,Kanta tarike tana Shirin Faduwa akasa,goggo dukkansu biyu suka rikota Aiko ragaf Ramlah tafa'do akansu.
Ihuuu tafasa Kamar mahaukaciya,tana zazzare Ido yayinda tafara fusga Kamar Mai Sabon kamun hauka,goggo tace"munshiga uku wayyo Allahnmu,riko Ramlah sukayi Suna kokarin lallashi Amman Ina karfin Ramlah barikon tsofi bane.
Ramlah datasanya kafa tamauje guda saiga goggo tabugi tv tafadi 'kasa, Ramlah takuma fasa ihuu, tana mgn da yare Wanda atarihin rayuwarta bata ta6a sanin wannan yareba saiyau Rana tsaka tashin hankali yasa tafarayinshi.
Abdul dake waje yanajiran futowansu goggo sbd Daman shine yakawosu daga gidansu,Jin ihunn Ramlah har bakin get yasa yashigo dagudu Cikin gidan.
Aiko Ramlah tana arba taga Abdul tayi tsalle tariko wuyanshi,goggo Suna ganin haka suka sukace"yawwa ja'iri yafidaka zo,mukan tfy zamuyi saikaji da mufuncinka danmu babu ruwanmu,basuyi yunkurin raba Ramlah ajikin Abdul 'dinba suka fuce afalon abunsu Suna Allah ya'isawa Abdul na zubar musu da kima dayayi awajen sarkuwansu.
Ramlah ta zqzzaro Ido waje,tana shakan wuyan Abdul,jitake ranshi kadai take nema inharbataji yadaina motsiba bazata huce da zafin Kishi datakeji arantaba.
Abdul yayi fikifiki da Ido Yana kokarin Kwatan Kanshi,Ahalin yanzu jiyake ba Ramlah bace aljannun suka hauro Kanta Dan Ramlah
batada Ko Kwatan wannan karfin.
DA kyar Abdul yasamu yacire hannun Ramlah awuyanshi,baiyi wata wataba yafuce afalon Dagudu yayi waje,itama Ramlah Baya ta rufa mishi da gudu tana ihuuuu Kamar tasamu ta'bin hankali.
Abdul yafuce da aguje Daga get din gidan Ko motarshi Bai tsaya 'daukaba yabar gidan,Yana futa mashin acaba ya'dale yabar anguwar.
Gidansu yawuce Kai tsaye Yana haki,umma yataras agida itada goggonshi Suna mayar Mata Abunda yafaru cikin wannan Hali Abdul din yashigo.
Goggonsu tace"Kinga maras kunya Gashinan ma,Abdul yabude randar Ruwan sanyina umma ya kanfaci ruwa Cikin cup yafara sha Saida tashanye tas yaajiye cup din dirshan yazauna akasan gidan Yana haki.
Umma tayi saurin matsowa kusa dashi tana Tambayar"lfy???
Abdul yashafa wuyanshi yace"Uhum Uhum umma wlh da kyar nasha Ashe Ramlah Aljannu gareta wlh Yau Sauran ka'dan takaini lahira.
Umma tafashe da kuka tana duban wajen inda yatsun Ramlah sukayi shati awuyanshi tace"Aiko da tacuceni ta tonamun asiri 'dan Nawa guda aduniya Zata kashenun shi.
Haka kawai sbd kishiya aikishiya bakanta akafaraba,bazatayi hkrba sautaci da zuciya,Abdul yace"hmm umma barni inuce gajiya,goggonsu 'karama tace"aidata Maka illanda yafi wannan zakagane rashin dacewar 'boyematan Danni banga amfanin 6oyewa matarka zakAyi aureba saidai Taji agari.
Yo inda kasanar da ita dayanzu tamanta da wannan zazzafar Kishi,Amman kaga yanzu dole kashiryawa ganin tashin hankali da fitintuni harsai tahuce.
Plx my Frnds cmmnts only Banda share sbd mungama freepage.
Dan Allah Dan Allah my sister's karki futarmin da book sbd littana na kudine.
Duk wacce ta futarmin da book banyafe mikiba kowacece Ke sbd kasuwanci nane hakkinana nake nema.
Sannan Duk wacce ta takaranta matukar ba freepage bane lallai kizo kibiyani hakkina inko kinki nabarki da Allah.
Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.
My phone number 08100044786
*TSOHO KO YARO.??????*
*Book two.*
*Endless Love nd Romantic life story.*
*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*
Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.
*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044,Niko xan sambadaku Cikin group Na Tsoho Ko yaro.*
Albishirunku 'yan uwana, inamasu bukatar atallata musu hajarsu??? Ina masu son chin kasuwan Sallah??,ina sabbin marubuta Wanda suke neman abokai??? To Yau damatasamu kugarzayo gareni insha Mata Allahu zantallata muku hajarku inda bakuyi zatoba,Cikin farashi maisau'ki,munafatar Cikin izinin Allah costomas zasu bujiro muku tako Ina Gamai bukatar Hakan jst call me.08100044786.
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I'm
selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
*P**3️⃣9️⃣↗️4️⃣0️⃣
Turus Ramlah tatsaya abakin get,tana hango Sanda Abdul yahau mashin,Kuka tafashe dashi Mai karfi tana fa'din nashiga ukuna nalalace,wayyo Ummana wayyo bappanmu.
Ashedaman haka namiji yake??
Tun Suna Yara takejin ana kirariwa namiji da,Maza Maza tabarman 'kashi Maza buhun barkono Maza kifiyar ajali,bata ta6a zaton gaskiya bane saiyauda Abdul yayi Mata bazata,Abdul shine Yau zaiyi Mata kishiyasa Ko shekara guda batayi da aurenshiba.
Ina soyyr da Abdul Ke fa'din Yana Mata,Ina Alkawarin dayace yarike????
Ramlah Kuka takeyi tana burgima aget kamar Zata rasu,kwanciya aget din tayi tana jiran dawowar Abdul din.
Shiru Abdul baidawo gidanba Har aka Kira sallar magriba,dole Ramlah ta daddafa tamike jinkanta takeyi Kamar zaifashe haka tarike Kanda hannunta tawuce Cikin gidan.
Banda Sallah dolene akanta yaukanda Ramlah bazatayi sallaba, alwala ta'dauro tadawo falon azaune tagabatar da sallar magriba,Koda ta itar Zama tacigaba dayi akan darduman Sallah tana kuka.
aranta take maimata Wai Abdul ne zaikara Mata kishiya!! Bayan Ko aihuwan fari batayiba,toma Ina abunda zaici kishiyar dashi haryaci Ramlah Bayan itakanta buran Bata isanta.
Azabure Ramlah takuma mikewa tana zagaye 'dakinta,sosai wannan tunani yakuma 'daga hankalin ta.
Lallai Abdul ya'dauko Babban mgn dan bazai ta6a sa6uwaba Wai bindiga aruwa.
Auren Abdul Yana nufin xairaba musu buranda wata mace,alhalin itama manage buran takeyi haryau batasamu cikekken gamsuwa da gindin tashiba.
Wayarta ta'dauko ta kunna harta Fara Kiran no Addanmu saikuma takashe Kiran, Addanmu itace takuma Kiran wayar Ramlah atunaninta plashin tAyi Mata.
Ramlah tana kallon wayar tana ringim Amman taki 'dauka harkiran ta katse,Wani Kiran Addanmu shine yakuma shigowa,awannan lokacin Ramlah ta Danna kore tana Sanya wayar akunnanta.
Maimakon tayi mgn Kuka Mai Sauti yafashewa Addanmu dashi,Addanmu aranta tace"anzo wajen,afili kuwa cewa tayi" subhanalla meya faru Ramlah Ko bakida lfyne? Ramlah tacigaba da kukanta takasa cewa komai,Addanmu tace"Yi mgn mana Ramlah Ko megidanne Babu lfy Dan Allah kibar kukan kisanar dani Kinga duk kin'dagamun hankali.
Ramlah taja majina,Cikin kuka tace"Addanmu Ni Ni Abdul zayyiwa kishiya??wayyo Addanmu Namutu nalalace wlh mutuwa zanyi Wayyooo.
Addanmu tayi kwafa,kafin tace",Cikin Shan mur, meye Dan Abdul zaiyi Miki kishiya daman ancemiki dake kadai zairayu Ko Hakan laifine awajen Allah?? Ramlah tatoshe bakinta tana Kuka aranta tanajin zafin mgnr Addanmu haba saikace ba uwartaba ace taji wannan mgnr tanuna Ko inkula.
Addanmu tace"Ramlah kinajinah? Ramlah Takara sautin kukanta,mgn addan tacigaba dayi tace"nasan kina Jina dan girman Allah ki kwantar da hankalinki insha Allah zaku zauna lfy kinji.
Ramlah tace"Addanmu kece da kanki kike rarrashina Kan kishiya??alhalin kinfi kowasanin Yanda natsani kishiya,Addanmu tace"Ramlah Kenan inban lallashekiba amatsayina ta uwatagari zugaki zanyi?alhalin ni'din nice na aufeki acikinah,nidai inamiki nasiha dangirman Allah kibi Allah kiyi biyayyawa mijinki,inbanda abunki aurenki nafarima lokacin gidan kishiyoyi kika Shiga Alokacin baki damuba saiyanxu???
Ramlah tace"Addanmu zanrash danyarasullahi kidanbemun kirjina,jinake kamar numfashinta Zai 'dauke,Addanmu tace"kiyi addua Allah zaibaki mafuta nidai Nace kiyi hkr kinji Ramlah ta, Ramlah tace"Uhum hmm Addanmu kenann akankishiya kikebani hkr lallai Ko inhar Abdul yayi auren nan mutuwa zanyi.
Addanmu tace"ah ah Ramlah banison mummunar fata,tunda kishiya baikasheki agidan Zaid ba ananma bazai kashekiba, Ramlah tace"wayyo kirjina Addanmu kibari mana.
Aiko agidan Zaid dana rayu da kishiya sbd Bani 'kaunar shine,rashin 'kaunar yasa banta6a kishishi kona second'dayaba, amman akan Abdul hmm bazan iya jure kishiyaba saidai Abdul yaza6i 'daya Niko ita dan babban abukaxan ubanta...
"Ramlah Addanmu tafa'da Cikin tsawa,akunnena kike manyan Ashar hakan? Sbd Kinga Ina lalla6aki.
Dan Allah ramlah karkiyi hkrn kiyi dukkan abunda zakiyi sbd rashin hankali da rashin Jin mgn mitswww Addanmu taja Babban tsaki batajira amsar Ramlah ba takashe wayar.
Addanmu tashare kwallan daya taru a Idonta na tausayin Ramlah,aranta tace"Danma bakisan wacece Kishirya ba watakil da kinfi hakan zautuwa,daga 'karshe Addanmu adduar neman sanyin zuciya da hkr tayiwa Ramlah dan tasan akwai fitina agaba.
Ramlah tacire wayar akunnanta,tafashe da Wani Sabon kukan,sosai takejin haushin yanda maaifiyarta taki bata goyon baya Kan mgnr Auren,tana gani A,Zaid Yana kiranta Amman taki Daga wayar,daga bayama Wayarta kashe tajefashi kasan kujera kukanta tacigaba dayi tana Allah ya isawa Abdul afili Kan chin amanar dayayi Mata.
Acikin 3days kacal Ramlah tarame tajeme Bata cin abinci bare wanka,Abdul kuwa tunda tasamu lbrn auren kullum Cikin fitina sukeyi,duk da yaso Ramlah ta saurareshi Taji dalilin dazaiyi aure Amman fur Ramlah taki bashi ha'din Kai suyi mgn.
Harta Zaid damuwar Ramlah tashafeshi dan Abaya yakan Mata baraxana harta yarda suyi waya Amman yanzu wayarma Kwata Kwata tadaina kunnawa,Koda yakira bayi samu akunne yayimata massage Kala Kala bBu amsa.
Itakan Ramlah yaushema take da hankalinki amfani dawaya bare hartaga sakon Wani Zaid.
Schl ma Taki xuwa duk da tafara exams Amman haka tashure exams din Taki xuwa schl din.
Addanmu rashin samun Ramlah dabatayi awaya shine yakuma 'daga hankalin ta dan tanajin tsoron Kar Ramlah taje tayiwa Kanta illah sbd kishi , Addanmu da wannan tunanin taga yadace take taga halinda Ramlah keciki.
dole takira Yaya Babba tace yazo suje gidan Ramlah,Babban Yaya da mangariba yazo yadauki Addanmu sukazo gidan Ramlah.
Aikuwa sun Taras da Ramlah Duk tafuta hayyacinta sbd damuwa,Addanmu bataji da'din hakanba aranta,Amman Hakan tadaure ta Shiga rarrashin Ramlah dantaga halinda Ramlah keciki bata bukatar fa'da Sai Rarrashi.
Ramlah tafashe da kuka tana kwanciya acinyar Addanmu,rarrashinta dukkansu biyu suka cigaba dayi Yaya Babba da Addanmu,DA kyar Ramlah tadaina Kuka.
Yaya Babba yayimata nasiha haka Addanmu,sukace"tayi hkr insha Allah wannan auren bazai taba soyyrta da mijintaba,Addanmu tace"kiyi mishi uzuri aure mu'kaddarine Na Allah Duk inda yaso Hakan zaayi.
Sai Bayan sallar isha'i suka Mike Dan tfy,ananne Yaya Babba yace "zaituro akwashe komaina gidan Ramlah akuma Saka wasu ta kunna Wayarta zaituro Mata sabbin Kaya taza6i Wanda takeso.
Uhum Kawai Ramlah tace,Dan kokadan Kyautar bai burgetaba damuwarta kishiyar da zaayi Mata.
Abakin kofar falonne zasu futa suka hadu da Abdul 'din Yana shigowa,Abdul Yana ganin Addanmu da Yaya Babba yayi saurin sunkuyar dakai Cikin kunya yafara gaishesu.
Ramlah tadaka mishi harara aranta tana cewa jishi munafuki Mai Zubin munafukai.
Yaya Babba yace",tunda kaganan muje daga Mota,Abdul yabi Yaya Babba Mota itako Addanmu tatsaya Kara nasiha wa Ramlah sbd tana hangota sa'ilin da take hararan Abdul din.
Amota Yaya Babba,nasiha Mai Ratsa jiki yayiwa Abdul 'din tare da bashi shawara danganin sunzauna lfy da Ramlah harma da amarya,Abdul yayi godiya sosai Daga 'karshe cewa yayi"Yaya Babba yayi hkr shimaba Asan ranshi zayyi aurenba zayyine Kawai sbd Allah yanufa.
Yaya Babba yayi murmushin takaici,yace"ayya aibabu komai wannan Babu hurumina aciki aigidan kane ninawa fatan alkairi ne.
Sallama sukayi da Abdul Yaya Babba yace"inyashiga yaturo mashi Addanmu,Shigar Abdul din Babu jimawa saiga Addan tafuto motar Yaya Babba yabude Mata Addanmu tashiga Yaya Babba yatada motar sukabar gidan.
Abdul Koda yashiga Cikin gida,Ko kallo Ramlah batayi mishiba dakinta tawuce tana Jan tsaki,shikan murna yayi danyau zuwansu Addanmu yakwaceshi da fitinar Ramlah dan wannan tsakin ayshine da godiya lolz.
Saidai Ramlah ce tadawo falon Jaye dq manyan akwati biyu,agabanshi taajiye Takoma bedroom bata jimaba takuma futoda Sauran biyun,Cikin Kuka tace"GA tsiyarka Bani bukata kaje can ka 'karawa amarya danni ba matsiyaciya bane.
Abdul yamike tsaye yaje kusa da ita,Cikin marairaice fuska yace"haba bbynah kiyi hkr mana yadace fa yanzu kinutsu kifahinceni inmiki bayani Kinga Saima Kisan wacece Zan aura,dakat.... Ramlah tafa'da tana 'daga hannu Cikin Kuka tace"wlh natsaneka natsani dukkan Wani namiji mai hali irin naka aduniya.
Wato anci moriyar Ganga aidole ayarda goranta,to Bari kaji narantse da Allah har abada Babu sulhu atsakaninmu matukar bazaka janye mgnr Auren nanba.
Kuma I refiet I ht yhu,natsani Duk inda katsaya,Abdul Koda zanmutu da soyyrka nadaina aminta da da'din bakinka.
Abdul yadubeta,Cikin haushi,tunda akafara rikichin auren baita6a jin haushinta irinna yauba,wannan yasa ranshi yakuma 6aci Cikin fushi yace"wayaci moriyar gangan??enyeee nidake waye yataimaki Wani???
Plx my Frnds cmmnts only Banda share sbd mungama freepage.
Dan Allah Dan Allahy sister Karki futarmin da book sbd littana na kudine.
Duk wacce ta futarmin da book banyafe mikiba kowacece Ke sbd kasuwanci nane hakkinana nake nema.
Sannan Duk wacce ta takaranta matukar ba freepage bane lallai kizo kibiyani hakkina inko kinki nabarki da Allah.
Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.
My phone number 08100044786.
*TSOHO KO YARO.??????*
*Book two.*
*Endless Love nd Romantic life story.*
*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*
Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.
*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044,Niko xan sambadaku Cikin group Na Tsoho Ko yaro.*
Albishirunku 'yan uwana, inamasu bukatar atallata musu hajarsu??? Ina masu son chin kasuwan Sallah??,ina sabbin marubuta Wanda suke neman abokai??? To Yau damatasamu kugarzayo gareni insha Mata Allahu zantallata muku hajarku inda bakuyi zatoba,Cikin farashi maisau'ki,munafatar Cikin izinin Allah costomas zasu bujiro muku tako Ina Gamai bukatar Hakan jst call me.08100044786.
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I'm
selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
*P**4️⃣1️⃣↘️4️⃣2️⃣
dukka 'kwayan idonta2 taware tana kallonshi fuskanta'dauke da tsananin mamaki yayinda takejin 'kafafuwanta Kamar bazasu iya 'daukan gangar jikintaba.
Muryan Abdul shine yasa tafara gane Kanta,Abdul Cikin kallon wulakanci yace" answer me nidake waye yataimaki Wani???yafa'da cikin tsawa.
Ramlah tabu'de bakinta zatayi mgn saidai kukane yabiyo Bayan mgnr,zubewa tayi durshen akasa tafashe da kuka mai 'karfi.
Cikin kukan tafara mgn"Abdul 'kadeer Kaine kuwa ??Anya Kaine kuwa wayyoo Allah nashiga ukuna na lalace,Ashe daman zanga wannan mummunar ranar aduniya??? innalillahi wa Inna ilaihirraji'un Allahummah ajirni fimusibati!!!!.
Abdul yadoka mata harara,Cikin masifa yace"Ke Karki kuskure kisake kirana da musifa,danni ba musifa bane kecenan musifa,Kuma barikiji yanda kikaci amanata kika baiwa wani 'kato gindinki yaci sonrai,wlh tlh Nima aure babu fashi sainayi inyaso idannayi auren kiyanki jiki kifa'di ki mutu,dan aure babu fashi.
Kuma dakike Mun gori naci moriyar ganga,Anan nagane lallai Ke dabbace jahila,sbd kwakwalwar ki tajuye Harkin manta danine na auri second hand,mitswwww jarababbiya Kawai yafa'da Yana tsartar da miyau afuskan Ramlah,
Dakinshi yawuce Cikin fushii yabarta afalon, Ramlah.
Turus Ramlah tayi akasan tyls,cak kukanta yatsaya,jitakeyi kamarba aduniya takeba,gingirim Kanta yamata.
Tsaban mamaki da tsoro kukanma nemanshi take Amman Ina Babu damanyi,Sai tsananin bugu da zuciyarta takeyi Kamar zaifa'do daga kirjinta.
Abdul shine yayimata haka??Abdul ne yayimata wulakanci harda Tofa miyau afuska lallai wannan shine karshen tozarci da wulakanci arayuwa Wanda zaayiwa mutum anuna angama dashi.
Wasu hawayene me 'dumi suka fara zarya akan fuskanta,lokaci guda tafara maimaita innalillahi wa Inna ilaihirraji'un.
Afili tace"ya rabbil alamin help me!!!
Ya Allah kayafeni karka juya al'amarina izuwa mummuna dan bansan inda zanyi da rayuwataba ya Allah kashiga lamarina tunkafin yafi karfina.
Kuka takeyi sosai,dantasan babu inda zataje,sbd tafikowa sanin gidansu baazuwa yaji bare kai 'karan miji,Ko kadan iyayensu basu daura 'ya'yansu Kan wannan turba ba.
Tabbs tasan intaje gida rantane zayyi mummunar 6aci watakil aha'da mata da duka.
Wannan yasa tacigaba da kukanta tana Saka abubuwa da yawa acikin ranta.
Motsin futowar Abdul shine yasa tamaida kanta wajen kofarshi,Abdul yafuto Cikin Shirin futa anguwa Ko kallonta bayyiba yafuce adakin ,da idonta tabishi tana son karyatawa xuciyar ta cewan Abdul yayimata hakan saidai fa zahirine hakan yafaru.
tanajin Karan motar Abdul din alaman yafuce Agidan,ananne Kuka mai karfi yazo Mata, Ramlah takwantar da Kanta akan cinyarta tafashe da kuka maicin Rai.
Kukatake sosai tana tunano tunfarkon soyyrta da abdul,dayanda yaringa uzzura Mata Kan bujirewa umurnin iyayenta,harkawo Yau da yamata Babbar gori,bayyi laakari da Tarin 'kauna da soyyrshi shine silaba.
Karon farko da Ramlah tafara Jin Dana sani Kan bujurewa mgnr iyayenta,Zaid ne yafa'do mata arai, yanda yaringa kyautata Mata yayinda kullum Cikin fa'da da Bani sonka shine tukuici agareshi.
Tabbs Yau tayarda Zaid yabAta kulawa fiye da Abdul dan harta rabu da Zaid baita6a musguna mataba.
Wunin ranar Ramlah tayishine Cikin tsananin tashin Hankali da fitina,babuchi Babu sha wuni tayi tana chin kuka.
Abdul Ko tunda yafuta baidawo gidanba, Ramlah Cikin tana Saka Rai zaidawo shiru,har 'karfe 12 nadare tana kwance afalo jikinta babu karfi Amman Ina baixoba,duk tsoron Ramlah ranar jitake babu tsoro Ko 'digo acikin zuciyarta.
wannan yasa tana ganin 12 nadare tawuce, Tamike Adaddafe ta rufe kofar falonta,Anan falon tayi kwanciyarta kan,kafet rai duk babu da'di.
abun mamaki Abdul ranar bai dawo gidanba,Karon farko Kenan daya fara kwana awaje
"washegari da sassafe yadawo gidan, Ramlah da Sai Bayan asuba tasamu bacci,Cikin bacci taji anadoka mata kofar falo, ahankali tamike dafe da cikinta dake kukan yunwa saukowa tayi daga Kan gadonta tafuta falon.
Hannu tasa tabude kofar falon,Abdul ne yashigo falon jikinshi sanye da Wani Kalan Kaya Wanda badashi yafuta jiya agidanba, Ramlah Azatonta zayyi Mata mgn harma yabata hkr yace sharrin shaidanne,saidai Ina Abdul Ko kallonta bayyiba yayi yunkurin wucewa dakinshi.
Ramlah tagoge hawayenta dayafara sauka afuskanta,Cikin danne bacin Ranta tabi bayan Abdul 'din zuwa dakinshi.
Kusan tare suka Shiga 'dakin Ramlah,Cikin sanyin Murya tace"bby munkwana lfy???Abdul baikalli inda takeba yaja karamin tsaki kafin yace"lfyrce tasa kikaganni akan 'kafafuwata.
Ramlah tayi murmushin yake,Cikin shanye damuwarta tace"mezaa tanadar maka break fast???Abdul yazare wandonshi Cikin tabe baki yace"bani bukatar komai Daga gareki plx fucemin adaki.
Tofa. Abun haryakai ganan Ramlah tafa'da acikin ranta,batasan lokacin da tafashe da kukaba,kafar Abdul 'din tariko tana fa'din" haba bbynah is okey mana natuba naji nayi laifi kayi hkr inba sokake zuciyata tabuga inyanki jiki infadi inmutuba.
Abdul yazare kafarshi ajikinta,yaha'de rai Kamar Wanda baita6a dariyaba,yace"dan Allah kije Bani bukatarki yanzu plz.
Ramlah Tamike aguje tafuce adakin tana kuka, bedroom nata tawuce direct tafadi akan gado,tunda tazo duniya bata ta6a mamaki irinna yauba,Abdul ya kullemata Kai yabata mamaki, yau ina tsananin 'kaunarta da Abdul keyi??ashedaman haka yake ??Lallai yaukan tasamu Wani ilimin rayuwa wacce bata sanshiba Sai Yau.
Boka karkashele itace tafa'do mata arai,Ramlah tayi Naam da shawran zuciyar ta Kan tanemi Hauwa sukoma, dan tanada tabbacin bokanyar tana damgnin damuwarta wannan yasa da Sauri tamike daga kwance sosai ta'danfara j sanyi aranta
Adaddafe tamike ta'dauko wayarta dake kashe kunna wayartayi Cikin kuka takira no Hauwa,bugu biyu Hauwa ta'dauka.
Ramlah Cikin Kuka tace"kina Ina??Hauwa Jin Ramlah tana Kuka yasa gabanta yafa'di Azatonta Ko Ramlah tasamu lbrn aurenta da Abdul.
Saidai Jin abunda Ramlah kefada yasata ajiyan zuciya,tana cigaba da sauraron mgnr Ramlah, Ramlah Cikin Kuka tacigaba da mgnrta"Hauwa Abdul yacuceni yaci amanata Ashe daman haka mazan suke,kiduba kiga Yanda Abdul yasa nabujirewa iyayena.
Naki biyayyawa mijinah,Saida nashiga nafuta nakashe aurena sbd Shi Ashe Shi butulune Saka makonda zayyimun Kenan kishiya aure wata 11,wlh tlh Bazan jureba bazan ta6a barin wata tara6i Abdul ba danhaka kiyi Maza Kishirya muwuce wajen karkashele ko nawane zanbiya matukar Zata biya bukatata Ramlah tafa'da cikin Kara sautin kukanta.
Cikin rawan murya Hauwan tace"Abdul ne yamiki haka tafa'da Kamar gaske batasan komaiba, Ramlah Cikin Kuka tace"shifa Hauwa Shi kema kinyi