Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

TSOHO KO YARO Book 1&2 Complete Hausa Novel by Sayyada Tahir Matar

Author :  Sayyada Tahir Matar Category :  African Stories & Novels

Chapter   28 / 33

81K to 84K   out of 98.9K words

Hakan jst call me.08100044786.

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951.



*P**4️⃣9️⃣↘️5️⃣0️⃣

Wht!!!?????? Ramlah fa'da tana dafe da'kirjinta!!! numfashinta ne yafara Sama Sama alaman yanason futa.
kafin kace me yuuuuuu ta yanki jiki tafa'di,Abdul yayi saurin tarota saidai kafin yagama riketa shida ita duka sunkai 'kasa.
Abdul Cikin damuwa yafara jijjjiga Ramlah Yana kiran sunanta Amman Ina Babu alamun da'aKwai Sauran numfashi acikin gangar jikinta.
Arude Abdul yaajiye Kanta dake jikinshi bandakin yawuce aguje yakamfato ruwan sanyi,Hannunshi yasaka acikin cup din Ruwan ya'dibo yafara yayyafawa afuskan Ramlah.


Saidai Ina babu alaman Ramlah zatayi motsi,Abdul yacigaba da jijjigata Yana kiran sunanta Amman shiru Ramlah rantayi nisa. gabaki 'daya jikinta yasake Kamar gawa,wani tsananin tsorone yakuma kama Abdul afili yace "nashiga ukuna kardai ace nakashe 'diyar mutane.

Lallai inko hakane yabanu yasa rayuwarshi Cikin bala'i Wanda harsaiya mutu agidan Yari danyasan 'yan uwan Ramlah bazasu fa6a barin Shiba musamman da yanzu Allah yarufa musu asiri Kowa Yana tsaye akan kafarshi mazansu da matansu.


Dirshen yazauna a'kasa ya Kuma jawota jikinshi sosai Yana jijjiga Kanta,yanakan kiran sunanta still shiru Babu alamun Zata motsa.

Ajiye Kanta yayi akasa yamike aguje yazuwa falo, Wayarshi yazare ajikin chargy yafara neman wata no,Saida yayi 3miscl baa'dagaba ana Kiran hudune yaji an'daga.

Abdul Cikin tashin hankali yace"hello,Muslim dan Allah Kana Ina????Wanda aka kirada Muslim yace"Ina asibiti Abdul yace"yawwa Dan girman Allah kazo gidana Babu lfy.

Muslim yace"ayya ganinan zuwa insha Allah bt kasan bansan gidan nakaba,Abdul yace"no problem barin tura maka address.


Nurse Muslim Saida ya'debi Sama da awa guda Akan Ramlah Yana kokarin ceton ranta,Amman Ina Ramlah tayi tfy mai nisa.


Shikanshi nurse 'din yafara zargin Ko matar ta Abdul tamutune,shikan Abdul sosai yakuma Shiga ru'dani,da tashin hankali sosai yayi nadaman abunda yaaikatawa Ramlah.


Muslim yacigaba da ceton ran Ramlah dakyar Cikin yardan Allah ramlah taja numfashi.
Alhmdullh dukkansu biyu suka fa'da afili.


Alluran bacci nurse Muslim yayiwa Ramlah,nan da nanko bacci ya'dauketa.

Muslim yacewa Abdul"Abokina meya razana madam dinka haka??dan gaskia na hango damuwace silan ciwon nata,bugu da 'kari akwai rauni wacce kenuna bugu ta duka ajikinta.


Inafatan dai Abokina bakaine silaba,dan baniyi Maka kallon namiji mai dukan iyalinshi yafa'da Yana tsare Abdul da Ido.
Abdul yadafe Kanshi Cikin sanyin jiki yace"hmmm uhumm Muslim kaidai bari wlh matsalace tasani wannan 'dAnyen aikin.

Muslim 6ata rai Yana duban Abdul dakyau,kafin yace"wlh kaji kunya Kaine da dukan mace harhaka yaushene ma kukayi auren da harzaku fara haka wannan ba 'dabia maikyau bane kacanza Hali.

Abdul yace"Muslim kenan,bazaka ganeba laifinda wannan yarinyar tayi taci dukanda yafi wannan,bt ai nima nayi nadama nangaba I will Kia.

Muslim yatabe baki yace"ohoo karka kiyaye,yaudai kataki saa Allah yatsare amman nangaba inka kashe 'diyar mutane afurzin zaka 'kare rayuwarka nikaga tfyta.


Ungo wannan anemo wa'innan mgnin kafinta farka,intafarka saitasha.
Duk yanda Jikin yayi Kawai muyi waya inda bukatar indawo inkuma dubata saika sanar Dani.

Abdul yayi godiya wa Muslim,afalon sukayi Sallama Muslim ya'dauki jakar aikinshi yafuta.



Futar Muslim'din keda wuya Abdul yayi Shiri yafuta Dan sayo mgn,gidan yarufe da key sbd Ramlah tana bacci Kar Wani yashigo gidan yayi musu 6arna.

Bayan yasayo mgnin ne yabiya gidansu yakarbo wa Ramlah kunun Koko agun Ummah dan yasan Ramlah batashan magani Saida Koko.

Ramlah tashafe 2awas tana bacci,kafin tafarka motsi tafara ahankali tabude idonta,mararta shine Yafara Mata Sallama da ciwo.
Ramlah tafara shafan maranta tana son gane indatake,warai Idonta ya sauka akan Abdul.


Lokaci guda komai yafara tariyo Mata Arai,Abdul Yana ganin tabude ido Yafara Mata sannu,tare da mikewa awajen zamanshi yadawo daf da ita, Ramlah tayi saurin rufe Idonta Sam bata'kaunar sake ganin fuskan Abdul 'din Abdul yariko hannunta guda Wanda Ke 'dauke da drp Cikin salon lallashi yafara mgn"am sorry bbynah am very sorry insha Allah I will nvr........hannunta maras drp din ta'daga mishi alaman yasaurara yayinda siraran hawaye Ke futa acikin idonta dake rufe.



Maimaita mgnrshi take aranta,Hauwa Zan aura!!! Turkashi Hauwa da aminiyarta kawarta Mai goyamata baya Kan cikar burinta.
Lallai Duniya Budurwan wawace babu komai acikinta Sai yaudara zalinci da cin Amana.

Duba da Yanda tagama yardawa Hauwan Ashe itace makashinta,lallai Addanmu tayi gaskia da tunshekarun baya take kokarin rabata da Hauwa Amman sbd kunnan 'kashi ta'kiji.



Itakan aranta,tsorone da al'ajabi gami da mamakin rayuwa,marar musaltuwa, bayan cin amanar da sukai mata ace wai yau, itace namiji yayiwa duka namijin ma mijin aurenta Wanda taso sbd Allah taki biyayyawa Kowa sbd Shi 'karshe sbd burin mallakarshi Saida tayi shirka.

Uhum son zuciya 6acinta,duk wanda yariko Allah,lallai Allah zaibashi mafuta Wanda yaki mgnr Allah Tofa watan watarana zaiga tarin jarabawa maras da'di.



GAshi baaje Ko Inaba yaukan tagani,inbata mantaba atarihin rayuwarta tunda tagirma tafara hankali bazata tuno ranarda Addanmu Ko Bappa yayunta ace Yau sun'daura hannu akantaba saigashi Yau mijin aurenta yamata raga raga da Mari naushi harma da kutufooooo.


Tabbs yanda takeji aranta wannan mummunar rana da abunda yafaru bazata ta6a mantawa acikin rayuwarta ba.

Abdul borin kunyane yasashi Fara mgn,"haba bbynah kuyimin afuwa mana Nace bazan sakeba,Kuma inkinyi duba DA abunda kika aikata laifine mai 'karfi Wanda yake bukatar hukunta duk wanda ya aikatashi kowaye Shi.
Bt please yawuce bazan kumaba kinji.
Ramlah tarintse Idonta tanajin zafin mgnrshi,jitake inama tanada iko dayau bazata sake kwana guda acikin gidan Abdul ba,itakanta tasan bata Isa taje gidnsu da sunan yajiba.

Tar tar take hango Abdul din nakaiwa gangar jikinta naushi da Mari tako Ina,batasan lokacin da ta ture hannunshi dake rike da bashiba Cikin Kuka tace"Dan Allah dan yarasulillahi kafita aharkata wlh tlh natsaneka natsani Duk wani maisonka.


Jinake Kamar inmutu sbd ganinka,Dan Girman Allah kafuta aharkata,aure dai Allah ya jarabceni nariga na aure saidai kasani daana Tara Sani da Allah har abada bazan aurekaba.
Dana zauna Na rayu da za6in iyayena Koda kiyayyarshi zata kasheni ballema Bazan mutuba.
Yau nayarda da Kalmar namiji ba'dan goyo da zani bane nayarda namiji kanin ajali tunda gashi kayi kusanyin Sanadin raina Allah ne yasa inada Rabon sake numfasawa aduniya da yanzu anmanta da anbinneni akabari.
Ta karashe mgnr Cikin Kuka sosai.
Abdul binta yayi da Idonshi manya Yana jinjina ba'ka'ken maganganun da Ramlah kefada.

Cikin zafin rai Shima yafara mgn"Keke ya'isa karfa kimaidani 'dan iska Bayan ni banta6a chin wata 'diya maceba Saida nayi auren Sunna,dankinga Ina lalla6aki shine kike bau'dewa har kina sakemun mgnr wancen tsinannen Chief din to ya'isa hkrne nafasa bakishi Karki Dan Girman Allah karkiyi.


Banida Wani damuwa yanzu tunda kinfarfa'do daman tsorona Kar ace kinkoyamin kisankai akanki tunda kinmike alhmdullh.

Nibani da lokacinki nasan kishine da 'kyashi yasa kiketa soki burutsu,to kisani aurena saura 4days wlh tlh Babu gudu Babu Jada baya sainayi mitswwwww sokuwa Kawai yafa'da Yana fucewa adakin.

Ramlah ta toshe bakinta da hannunta,tana Hana Kanta kuka Ayanzu bataga ta kukaba damuwarta yafi gaban Kuka saidai ajiyan zuciya.


Hannu tasa ta funcike drp dindake hannunta,batayi wata wataba tafara kokarin mikewa Daga Kwance,Cikin Ikon Allah ta tashi ahankali tafara takawa tafuce daga dakinshi dakinta tawuce tafa'da Akan gadonta tana murkususun ciwon maranta.


Tana Daga Kwance Taji Karan motar Abdul din alaman yafuce Daga gidan.
Addafe Takuma Tashi Daga kangadon durowa tafara lalu6a taciro magungunanta,furjinta dake Falo ta lallaba taje budewa tayi ta'dauko Moltina 6alle Murfin Moltina tayi tawatsa mgnin abakinta.

Anan falon takuma kwanciya tana rirrike Maran sbd Yanda yake Mata ciwo sosai.

Plx my Frnds cmmnts only Banda share sbd mungama freepage.

Dan Allah Dan Allah my sis karki futarmin da book sbd littana na kudine.

Duk wacce ta futarmin da book banyafe mikiba kowacece Ke sbd kasuwanci nane hakkinana nake nema.

Sannan Duk wacce ta takaranta matukar ba freepage bane lallai kizo kibiyani hakkina inko kinki nabarki da Allah.

Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.

My phone number 08100044786.
*TSOHO KO YARO.??????*

*Book two.*

*Endless Love nd Romantic life story.*

*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*


Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.

*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044,Niko xan sambadaku Cikin group Na Tsoho Ko yaro.*


Albishirunku 'yan uwana, inamasu bukatar atallata musu hajarsu??? Ina masu son chin kasuwan Sallah??,ina sabbin marubuta Wanda suke neman abokai??? To Yau damatasamu kugarzayo gareni insha Mata Allahu zantallata muku hajarku inda bakuyi zatoba,Cikin farashi maisau'ki,munafatar Cikin izinin Allah costomas zasu bujiro muku tako Ina Gamai bukatar Hakan jst call me.08100044786.

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*



*P**5️⃣1️⃣↘️5️⃣2️⃣



WAni tunanine yafa'do aranta,Cikin Sauri tamike daga kwancen Wayarta ta'dauko takunna.
Kiran no Hauwa tayi bugu biyu Hauwan ta'dauka Cikin sakin fuska saikace ba itace maci amanar nanba tace"hello 'kawata wlh tundazu nake Kan Kiran wayarki akashe hop kinshirya inzo muhadu muwuce???


Ramlah tajijjiga kai tana mamakin tunyaushe Hauwa take ha'intarta da da'din baki,tsaban takai da haushi gamida tsananin kishin Abdul batasan lokacin da tace"""tsinanniya 'yar wutan jahannama banshiryaba.


Hauwa Ashe abunda kikamun kenan???shine kike Kan ninkeni baibai??To Allah yatona asirinkiiii wlh tlh amanata dakukachi keda Abdul har abada bazan yafemukuba Allah ya'isana Allah yamuku abun......"datakata Hauwa tafa'da Cikin masifa.


"Dan durin uwarki danmaichin gindin uwarki anchi amanar taki,kiyi abunda zakiyi shegiya dakin maidani jakace wawiya irinki.

Ke kinagidan aure Niko inakan tayaki yawon binbokaye??to kinyi ka'dan kin'kasa Ramlah,Tabbs fa'da da ihuu ninan Zan auri Abdul mijinki tunda Naga kebakida tunani shegiya Allah yabaki miji maisonki da arziki Amman kikaviyewa gangar she'dan kikarabu dashi to yanzu zakigirbi abunda kika shuka wannan dalilin yasa nima nachi taki amanar tunda kemabaki bar amanar mijinki da iyayenkiba shasha Kawai kisaurari shigowata gidan Abdul wlh saina wulakantaki na maidake abar 'kyama.


Ramlah tafara numfarfashi tana danne kirjinta,sosai Magan ganin Hauwa suka towarwatsa kwanyanta Hauwa tayi dariya tanajin numfarfashin Ramlah akunnanta.


Cikin dariyar tace"chigaba mana maras kunya,dan Girman Allah Karki saurara chigaba da zagin nawa,danni kodame kikazo adaidai nake dake.


Nifada kikaganni ba'kar mgn gadon gidanmune, zanyi wuni guda Ina ya6amiki ita bangajiba,aurene zan auri Abdul Nanda 4days kisa Ido Kisha kallo dan ganin idonki Zaki zamo baywata nida masoyina Abdul.


Ramlah tayi karfin hali tadaure"tana nishi tana fadin"nabarki da rabbil alamin Allah yasakamun abunda kikamun ya rabbil alamin yamiki irin Abunda kikamun batajira mgnr Hauwan ba takashe Wayarta.


Kwanciya tayi tana danne kirjinta,Jin Kamar numfashinta Zai 'dauke babu Kuma Kowa agidan yasa tayi sauri takira wayan Yaya Babba.

Yaya Babba dake tuki zashi gidan bappah yadauki wayar Yana fa'din "ah ah ka uwargida Amaryan Abdu......nishin dayaji Ramlah tanayi shine yasashi fa'din lfy????


Ramlah Cikin numfashi tace"zanmu......kittttt wayar ta'dauke sbd rashin chargy 'daukewar wayan shine yayi Daidai da'daukewar numfashinta.


Jarabbb tafadi Akan kafet difff numfashin ta ya'dauke.


Yaya Babba Dasauri yakuma kiran no nata,saidai akashe yaji wayar yanayin Yanda yajita shine ya tabbtr mishi da babu lfy.
Hakan yasa kaitsaye ya'dauki hanyar gidan Ramlah.


Ganin Babu motar Abdul awaje,yasa Yaya Babba yawuce Cikin gidan,aranshi Yana fa'din yanzu haka yarinyar nan tasamu lbrn Karin auren mijintane shiyasa ta'daga hankalinta.


Adaidai falon gidan yatsaya Yana kan Sallama,yakai minti biyu Yana jiran a amsa sallamar bare amasa izinin shigowa Amman shiru.

Hakan Kawai jikinshi yayi sanyi yafara Raya babu lfy acikin ranshi,Yaya Babba Yayanke shawaran Shiga Cikin falon.


Sallama yakumayi ya'daga labulen falon,Da Ramlah dake Kwance magashiyan yafara arba,dagudu ya'karasa shigowa Cikin falon, hankali tashe Yana ambaton innalillahi wa Inna ilaihirraji'un.


Ramlah dake Kwance Kamar Babu Rai ajikinta, ya'dago Yana girgizata Yana Kiran sunanta.



Amman shiru kakeji,baiyi wata wataba ya dauketa cak yafuce daga falon.



Asibiti Yaya Babba yawuce da Ramlah,Cikin gaggawa likitoci suka kar6eta dan ceton Ranta, Yaya Babba shine ya'daga waya yakira Bappa yasanar dashi abunda yafaru bappa shine yasanar da Addanmu.

Addanmu Jin Ramlah na asibiti,rantane ya6aci dantasan Ramlah tajikin mgn taki kwantar da hankalinki ta,Aiko masifa tashigayi tana fa'din"kuji yarinya tanaso duniya ta tafi da ita,har abugata ajarida kishifa Kowa yanada Shi saidai Mai hankali da wayo sukan 6oye nasu dannemawa kansu kima da mutumtaka awajen mutane harma da ita Amaryan da zatazo gidanki matsayin kishiya.

Bappa yace"dan Allah addansu mgnr ta Isa yanzu mgnr ciwo akeyi Bata fa'daba Maza jeki Kishirya munyi mgn da Baban gida zaizo muwuce asibitin yanzu.


Asibitin cike yakeda da 'yan uwan Ramlah,Mata da Maza Cikin lokaci 'kalilan ciwonta yaje kunnan dukkan 'yan uwanta.

Addanmu itama tana nan asibitin, Alhmdullh Jikin ansamu ya'dan fa'da saidai zogin zuciya Wanda tunda tafarfa'di take Kan Kuka anyi rarrashin duniyar nan taki shiru harsaida addanmu tafuta Mata agiya kafinta tsagaita da kukan.



Da muwarda dake damun Ramlah Arai shine yaki daidaita jininta yazamo nrml.


Abdul ma Yaya Babba takirashi yasanar da Shi,Shima yazo asibitin duk Suna tare,Kiran sallar laasar shine yasa mazan suka fuce Dan zuwa masallaci.


Futarsu keda wuya Addanmu tafara fadawa Ramlah,"wato Ke bakijin mgn Ko???
Akanki akafara kishiyane?wasuma rana guda ake aurensu su biyu tunda musulumci tayarda da hakan.


Ammanke kinbi kinfamu kanki kinason kashe kanki da damuwa Bayan Babu abunda zaihana auren Koda mutuwa kikayi.
To wlh tunwuri ki watsarda sharrin xuciya ki rungumi mijinki da kishiyarki kuxauna lfy aidaman aminiyarkine Kinga Shikenan aminta yakaru.

Inko kinkin ji mgn tozancire hannu akanki Kuma wlh zansa 'yan uwanki subarki da halinki tunda kina shirinfin karfinmu.

Ramlah tacigaba da kukanta,sosai take Jin ciwon ba'ka'ken mgnr Hauwa musamman Akan gorin datayi Mata Dan ita macece wacce tatsani gori arayuwarta komin 'kan'kantarshi.

Saidai awani 6angaren gorin ya ankarar da ita babban kuskuren data aikata,akan son zuciya Ramlah Cikin Kuka tace"Addanmu natuba kuyafeni Tabbs nayi kuskure insha Allah zangyara kuskurene.

Dan Allah kubaiwa Zaid hkr,lallai hakkinku Dana Zaid shine yake Kan bibiyata domin danayi biyayya gareku dabanga wannan Bakar ranaba.


Addanmu tayi murmushi tana Jin da'din Yanda Ramlah taamshi nasiharta Cikin 'kan'kanin lokaci,wannan yasa Tamike tadawo Kujeran dake kusada Ramlah tana shafa gashin Kanta da babu kitso tace"shkn Ramlah ta,wannan yawuce Allah yabaki hkr da juriya Allah yadauraki akan dukkan makiyanki yabaki farin jini na duniya da lahira aminn aminnn dukkansu 'yan dakin sukace.


Addanmu tadubi aunty Zahra tace"Zahra ha'da Mata shayi,aunty Falmata tayi saurin cewa"bari aunty Zahra barin ha'da Mata.


Ramlah tayi shiru tana binsu da Ido jitakeyi kamar tafi kowa zunubi aduniya musamman datasan abunda ta aikata na zuwa wajen boka.

Shayin aunty Falmata tamiko Mata,Addanmu tasa hannu takar6a,Aunty nafiya da aunty Zahra sune suka taimakawa Ramlah ta'dan zauna.


Addanmu tadawo jikin gadon tazauna shayin tafara baiwa Ramlah ahankali dakanta.

Ramlah tana kar6an shayin tana kukan zuci,Ahaka mazan suka dawo daga Sallah.
Ramlah takauda Kanta Akan shayin Cikin hawaye tace"Yaya Babba ngd sosai Allah yakara Mana xumunci Allah yasa kafi haka.

Yaya Babba yace"to Sarkin rigima mekuma yafaru?? Ramlah tayi narai narai da Ido zatayi Kuka Cikin turo baki tace"kace aminnnn.


Bappa yayi dariya cikin Wasa yace shikadai???bayan gani ga Baban gida ga uban gayya mijinki.

Ramlah tajuyar dakai sbd batason ganin Abdul din Cikin shagwaba tace"Kuma hardaku ammanta Yaya Babba tafi yawa Domin Badan Shiba hmmm dafa watakil namutu.


Yaya Babba yayi murmushin yace"aminn aminn 'kanwata shkn??,fatarmu ki kwantar da hankalinki insha hkr shine mgnin komai.


Aure umurnin Allah ne Babu aibu acikinshi Koda gidanku gudane namiji yanada Ikon hadaku 2 yaaura matukar ba shakikan juna kukeba,so kiyi hkr kimanta komai.


Abdul Yanaji yakasa cewa komai,aunty Zahra ne tace"Yaya Babba ai anwuce wajen Dan kanwata tayi hkr dazuma tabaiwa Addanmu hkr.


Yaya Babba yace"dagaske wai yafa'da Yana kallon Ramlah.

Ramlah tagya'da kai alaman ehhh,Yaya Babba yayi dariya yace"weldone gud girl Allah yamiki albarka,aminn sukace.

Ramlah tayi kundunbala tace"Bappa Dan Allah kaima kayi hkr,Bappa yace "nayi Ramlahtu,Addanmu tayimata alamu da Ido alaman tabaiwa Abdul hkr.

Ramlah haka tadaure tadubi Abdul tace kayi hkr dan Allah!! abdul Cikin borin kunya yace"bakimun komaiba bbynah,wlh zanyi aurene sbd raya sunbar annabi s.a.w. Dan Allah kiyi hkr kema ki fahinceni insha Allah zanyi iyakar kokarina Dan ganin nayi adalci atsakanin Ku.


Ramlah tatabe baki,tana lumshe ido,aunty Zahra tace" bacci Ko? Ramlah ta gya'da Kai alaman ehhhh.


Addanmu ta Gyara mata kwanciyar tace"Yi baccinki Bari muma muje muyi Sallah.


Plz my Frnds cmmnts only Banda share sbd mungama freepage.

Dan Allah Dan Allah my sister's karki futarmin da book sbd littana na kudine.

Duk wacce ta futarmin da book banyafe mikiba kowacece Ke sbd kasuwanci nane hakkinana nake nema.

Sannan Duk wacce takaranta matukar ba freepage bane lallai kizo kibiyani hakkina inko kinki nabarki da Allah.

Taku Har akullum matar Faisal Zakhari.

My phone number 08100044786.
*TSOHO KO YARO.??????*

*Book two.*

*Endless Love nd Romantic life story.*

*By Sayyada Tahir Matar Faisal Zakhari.*


Littafina na kudine banyarda Wani Ko wata yakaranta batare da kunbiyani hakkina ba,'dari biyar kacal shine kudin littafina na Zaku turo kudinku tacikin wannan accnt no 5041983016 Ekilima Tahir Usman fcmb bnk.

*Zaku turo shaidan biya ta wannan no 08100044,Niko xan sambadaku Cikin group Na Tsoho Ko yaro.*


Albishirunku 'yan uwana, inamasu bukatar atallata musu hajarsu??? Ina masu son chin kasuwan Sallah??,ina sabbin marubuta Wanda suke neman abokai??? To Yau damatasamu kugarzayo gareni insha Mata Allahu zantallata muku hajarku inda bakuyi zatoba,Cikin farashi maisau'ki,munafatar Cikin izinin Allah costomas zasu bujiro muku tako Ina Gamai bukatar Hakan jst call me.08100044786.

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*



*P**5️⃣3️⃣↘️5️⃣4️⃣


Kwanan Ramlah biyu a asibiti aka sallameta, Ramlah taso awuce da ita gidansu Amman Addanmu taki tace "Ramlah tayi zamanta adakinta Kar ace sbd Kishi tagudu gidansu.


Aunty Zahra Kuka tayi sosai tana Jin tausayin Ramlah musamman da Ramlah tacire Kaya agabanta zata canza, anan aunty Zahra taga Sabon tabo ajikin Ramlah.
Ko shakka babu dukane, Ramlah sas 6o66oye wajen takeyi bataso aunty Zahra tagani,abunda bata saniba tuni aunty Zahra tagani.
Tunda aunty Zahra tagani take kukan tausayin Ramlah,dan tasan lallai wannan duka Abdul shine yayi.
Aunty Zahra taso tasanar da Yaya Babba Amman ganin Ramlah taki sanarwa shiyasa taja bakinta tayishi sbd tsakanin matada miji saifa Allah.


Tunda akasallami Ramlah a asibitin kusan kullum Sai aunty Falmata da aunty Zahra sunje dan debe Mata kewa,tareda Mata wasu ayyuka.

Dukkansu biyu Suna Kan rarrashin Ramlah tare da bata hkrn jure Kaddaran kishiya Rana tsaka, Ramlah takanyi murmushi tace musu babu komai dan Itakan bata Abdul takeba kowata Hauwa damuwarta koyaushe shine hakkun Zaid dake Kanta.

Gashi tagoge received calls nashi Shiko baikiraba ta rantse da Allah datsab Zata bashi hkr da Kanta.

Ana igobe daurin auren Abdul ne,Yaya Babba yaturo masu furniture na company suka kashe dukkan kayan Ramlah suka zuba Mata wasu sabbi Wanda sukafi Nada.

Daman Abdul yayimusu Sabon fenti

28 / 33